Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kada tace komai Hka tayi shiru tana bin Yah ibraheem kawai tana mamakin ina xasu je..................




Aishat A muh'd

*&*

Sumayya salees sadeeq
[3/10, 8:11 AM] ‪+234 806 410 5193‬: 🍃 *DANGARTAKAR ZUCI*🍃



*written by*

Aishat A muh'd

♻ *E.W.F*

*&*

Sumayya salees sadeeq

© *P.M.L*



*K'ARSHE* (THE END)


*PAGE 79-80*




Kai tsaye garden suka nufa nan husna ta cika da mamaki ganin yanda aka k'awata Wajen da decoration gaba d'aya en uwa suna xaune kowanne table mutum hud'u ne har da hajia maamaa kuwa a wajen gasu nan 'ya'ya da jikoki su daddy, abba 1 da Abba 2 kawai basa wurin, nan su husna suka ratso wajen kamar wasu taurari sun yi matuk'ar kyau da dace wa, kowa a wurin kallon su yake cike da sha'awar su duk da husna fuskar ta babu yabo babu fallasa, shi kuwa Yah ibraheem Murmushi yake sosai wani lokacin gaban shi na fad'uwa don akwai wani abu da yayi niyyar yi a wurin, a hka suka k'araso wajen da xasu xauna.

Suna xama aka fara gabatar da partyn har xuwa lokacin da xa'a yanka cake din, nan aka umarci da husna ta taxo ta yanka, gaba d'aya husna ta gama gajiya da xaman hka suka taso da Yah ibraheem wanda yake rik'e da hannun ta gam kamar xa'a kwace mishi ita suka k'araso gaban cake din babu 6ata lokaci husna ta yanka cake din da taimakon Yah ibraheem da yake rik'e da hannun ta, ta rasa wa xata fara bawa cake din da ace na'eem ya isa cin abu shi xata wayance ta bashi amman ina da sauran lokaci, Kafin ta ankara Yah ibraheem ya gutsiri cake din ya nufi bakin ta xai sanya mata shi, bata yi musu ba ta bud'e bakin Kad'an ya sanya mata duk wannan abin fa suna kallon junan kowannen su xuciyar shi cike da Shauk'in d'an uwan shi, batasan lokacin da ita ma ta yanko cake d'in ba ta sanya mishi a baki nan aka kuma d'aukan tafi don sun birge mutane sosai nan kuma ta dunga bawa en uwa cake din a baki har dasu mumy, mamee da hajia maamaa sai da taci, gasu ilham, fadila da raudah duk sai da ta su ma xuciyar husna cike da farin ciki don ba k'aramin birge ta Yah ibraheem yayi ba taji dad'in abin da yayi mata sosai.

Nan kuma aka cicci snacks and drinks, sannan aka bawa husna gifts bayan an gama bata ne xuwa lokacin ta gaji don hka sai ta yi niyyar barin wajen har tayi taku biyu xuwa uku taji caraf an rik'e mata hannu juyowar da xata yi taga ashe Yah ibraheem ne ya rik'e mata Kafin ta ankara taga har ya xube gwiwowin shi a k'asa bai damu da dattin k'asan ba cikin mamaki husna take kallon shi, nan hankalin kowa ya dawo kansu tuni wurin yayi tsit kamar ba mutane a wurin an xuba musu ido, gaba d'aya kunya ta rufe husna ta fara kok'arin cire hannun ta daga hannun Yah ibraheem tana cewa
"mene hka Yah ibraheem kana ganin ana kallon mu don Allah ka tashi "
Cikin wata murya taji Yah ibraheem ya fara cewa "husna wannan shine karo na uku ina xube gwiwowi na a k'asa ina rok'an ki da kiyi hak'uri ki mance da abin da ya faru a baya, ina son ki husna ina matuk'ar k'aunar ki xuciya ta ta dad'e tana rainon son ki a ciki, wanda na barshi tsakanina da *DANGARTAKAR ZUCI* na ne, ki soni husna baxan iya rayuwa bake ba i really luv u "

Sai sumbatun k'auna yake furtawa husna gaba d'aya husna jikin ta ya gama yin sanyi wasu hawaye ne na tausayin Yah ibraheem yake xubo mata daman ashe hka Yah ibraheem yake son ta ita gaba d'aya bata tabbatar da son da yake mata na gaske ne ba sai yau, en uwa gaba d'aya kallon su suke wasu har suna hawayen tausayin shi, kowa ya baxa kunnen shi don jin abin da husna xata ce, hajia maamaa kuwa sai shararar hawayen tausayin d'an lelen ta take a cikin xuciyar ta tana addu'ar Allah ya sa husna ta furta mishi kalmar so.
"Yah ibraheem na rok'e ka ka tashi tsaye na hak'ura na yafe maka please "
Husna ta fad'a tana goge hawayen fuskar ta, girgixa kai yayi yana cewa "i can't husna baxan iya tashi ba sai naji kin furta min kalmar da na dad'e ina son ji daga bakin ki "
D'aya hannun ta tasa tana jan shi tare da cewa "ka tashi Yah ibraheem please xan fad'a maka i promise "

Dak'yar ya iya mik'e wa tsaye sai kallon su ake kamar a film ana jiran aji abin da husna xata ce,wasu suna mamakin yanda so ya canja Yah ibraheem lokaci d'aya, cikin sanyi yace "ina sauraren ki habibty "
Kafin ya rufe bakin shi husna ta rungume shi cikin kuka take furta "ina son ka Yah ibraheem i really luv u, baxan iya fad'a maka lokacin da xuciya ta ta kamu da son ka ba sai dai kawai na tsinci xuciya ta da son ka da begen ka ina matuk'ar k'aunar ka Yah ibraheem "
Wasu hawayen dad'i ne suka xubo daga idanun shi ya k'ara Kank'ame husna a cikin jikin shi, nan fah aka dauki tafi masu hawayen tausayi suna goge wa suna dariya xuciyar kowa a cikin farin ciki, gaba d'aya Yah ibraheem ya mance a inda yake kawai ya fara kok'arin had'a bakin shi da na husna da sauri ta kawar da kanta tare da rad'a mishi a kunne
"Yah ibraheem kana ganin su mumy a wurin koh"
D'an murmishi yayi tare da jan karan hancin ta ita kuwa ta d'an cije shi a kumatu nan suka kyalkyale da dariya, cikin d'aga murya Yah Abdullah yace "toh Romeo and Juliet a saurara hkan nan a bari sai an ke6e tukunna "
Nan kunya ta rufe husna yayin da Yah ibraheem ya harari Yah Abdullah, mumy ce ta taso ta rungume husna xuciyar ta cike da k'aunar husna shima Yah ibraheem d'in jikin mumy ya shige ta had'e su ta rungume su da hka taron ya tashi xuciyar kowa cike da farin ciki musamman ma Yah ibraheem da husna sai hajia maamaa ta godewa Allah sosai da ya had'a kan ibraheem da husna. Nan dai gaba d'aya aka tarwatse kowa ya tafi gidan shi, Yah Abdullah ma jirgin karfe 8 suka shiga don tafiya abuja.

Wajen karfe 10 na dare bayan husna tayi wanka ta shirya cikin wata sleeping dress kalar light blue sai xuba k'amshin turare take na'eem ma anyi mishi wanka an sa mishi kayan bacci sai baccin shi yake hankali kwance, xuba tagumi tayi tana tunanin abin da ya faru d'axu sai murmishi take ita d'aya, bata ji motsin bud'e kofa ba sai kawai taji an rungumo ta ta baya a d'an tsorace ta juya sai taga Yah ibraheem ne cikin kayan bacci sky blue irin cotton d'in nan masu matuk'ar laushi, a tare suka sakar wa da junan su murmishi Kafin husna tace "Yah ibraheem daman baka tafi ba naga fah mun yi sallama "
Yana shafa gashin kanta yace "ehhh na kasa bacci ne kewar ki ke da na'eem ce ta dame ni na kasa bacci shine na taho, gashi mumy ta mayar dani gauron k'arfi da yaji ta hanani mata ta"

Ya K'arasa fad'i cikin wani yanayi ,wani tausayin shine ya kama husna don tasan halin Yah ibraheem d'in, hannun ta tasa ta shafa kyakkyawar fuskar shi tare da cewa "kayi hak'uri yah ibraheem xamu dawo ne "

K'ara rungumo ta jikin shi yayi yana shak'ar daddad'an k'amshin turaren jikin ta, tuni idanun shi sun fara canja launi yana cewa "nasani habibty Idan ma ta hana ku dawo wa sai na bi dare na d'auke ku ko yah? "
Yayi maganar yana d'aga mata gira er dariya tayi tana sunne kanta a cikin jikin shi, d'ago kanta yayi tare da had'e bakin su waje d'aya sun d'auki tsawon mintuna 5 a hka Kafin ya rabu da ita suna mayar da numfashi, Kafin kuma ya fara aika mata xafafan sak'onnin shi sosai yake juya ta ita kuma husna tana mayar mishi da martani tuni Yah ibraheem ya gama rud'e wa jikin shi har rawa yake yi gaba d'aya a buk'ace yake da ita. Yana gaf da cimma burin shi na'eem ya farka yana kuka dole ya d'aga husna dak'yar gaba d'aya jikin shi ya saki ba k'arfi amman tashin na'eem ya katse mishi jin dad'i, husna ta d'auki na'eem tana bashi abincin shi yayi da Yah ibraheem ya kura mata ido yana kallon ta cikin wani Shauk'in ta.
Wani abin mamaki sai na'eem yak'i koma wa bacci sai kawai yayi ta ciccila kafafun shi sama yana wasan shi, janyo shi Yah ibraheem yayi yana mishi wasa yana cewa " na'eem ka yanke min jin dad'i ko, shine ka tashi koh? "
Husna na gefe tana dariyar mugunta kallon ta yayi da idanun shi yana cewa "dariya kike min koh, xan Kama ki ne xaki yi bayani yarinya "
Ita dai kwanciyar ta tayi tare da d'ora kanta saman kirjin shi da hka bacci ya d'auke ta, ta barshi da na'eem yana mishi wasa.

Da safe tana tashi ta gansu sun tukunkune cikin jikin ta kamar xasu shige jikin nata, murmishi tayi tare da shafa musu kan su tukunna ta shiga toilet tayi wanka ta fito tana cikin shirya wa ne na'eem ya farka sai da ta gama shirya sannna ta d'auke shi tayi mishi wanka ta shirya shi har suka bar d'akin Yah ibraheem yana baccin shi, suna cikin breakfast ne ya fito daga dakin hangame baki mumy tayi tana kallon Yah ibraheem cikin mamaki yayin da husna kunya ta rufe ta kamar ta nutse a k'asa take ji, "daman anan ka k'wana ibraheem? "
Cewar mumy yana shafa gashin Kanshi yace "ni fah mumy na gaji da k'wana ni d'aya tsoro nake ji "
Hararar shi mumy tayi tare da cewa "yau dai xan mayar maka da Matar ka na huta da wannan rashin kunyar taka "
"Wow mumy thank u so much "
Murmishi kawai mumy tayi ita kuwa husna hararar wasa tayi mishi nan xama yayi suka yi breakfast d'in tare sannan ya shirya ya tafi hospital.

Agurguje, bayan sallahr isha'e Yah ibraheem ya d'auki husna da na'eem suka taho gidan su xuciyar kowannen su cike da farin ciki, kallon mamaki husna take yiwa gidan don gaba d'aya ya canja an yi mishi sabon fenti har da su furnitures sababbi aka sake komai dai sabo, bayan sun yi wanka ne husna tayi wa na'eem ta lalla6a shi yayi bacci don tana ankare da Yah ibraheem yanda yake mayatar bin ta da kallo, na'eem yana bacci Yah ibraheem ya kwantar dashi a cikin bed d'in shi, daman su yi dinner a gida a koshe suke, nan Yah ibraheem yaja husna kan bed cikin rawar jiki ya fara kissing d'in ta ta ko'ina ita ma ta fara mayar mishi da martani tuni sun fice daga hayyacin su kowanne yana kok'arin faranta ran junan d'ayan su, soyayya ake xuba wa sosai a cikin wannan daren mai dumbin tarihi a gare su, acikin wannan daren husna ta shayar da Yah ibraheem mamaki don yanda ta xage ta faranta mishi rai gaba d'aya ta kid'ima shi da sabon salon ta gashin tasha gyara ba Kad'an ba, son husna ya k'ara ninkuwa acikin xuciyar Yah ibraheem yana addu'ar Allah ya bar shi da husna har K'arshen rayuwar shi, washe gari kuwa da safe bayan sun kammala breakfast ne Yah ibraheem ya yiwa husna kyautar mota mai matuk'ar kyau da tsada tare da kyautar wani gida babba da ya gina ya bata har da sabuwar phone's guda biyu masu tsadar gaske ya bata, shifa da xai mallaka mata duk dukiyar shi baxai damu ba don husna ta daban ce, a cikin wannan daren ma Yah ibraheem bai kyale husna ta runtsa ba hka ta biye mishi suka faranta ran junan su har xuwa lokacin da bacci mai dad'i ya d'auke su rungume da junan su.


*ASUBA TA GARI HUSNAN IBRAHEEM*


Cikin wannan lokacin soyayya ake xuba wa sosai tsakanin Yah ibraheem da husna kowannen su yana kok'arin faranta wa dan uwan shi rai, ana cikin Fadila da raudah suka haihu fadila namiji raudah mace nan su husna suka sha suna.

Bayan shekara 2 da haihuwar na'eem, husna ta sake haihuwar 'ya mace taci sunan mumyn Yah ibraheem, rayuwa suka shimfid'a mai dad'in gaske idan kaje gidan su dole ne su baka sha'awa, kulawa da tattalin juna tare da rik'on amana shine jigon shimfid'a rayuwar su mai dad'i da kwanciyar hankali.


*ALAHMDULLILAH*

Muna matuk'ar godiya ga Allah da ya bamu ikon rubuta wannan littafin lafia, gashi a yau mun gama shi, kuskuren da yake ciki Allah ya yafe mana abin da yake dai dai kuma Allah ya bamu ladan shi.

Baxa mu manta da ku ba fans din mu muna matuk'ar godiya a gare ku musamman en group d'in

Aunty & sadeey novels grp
Sumynbash novels
Exclusive writers fans
Mrs Omar novel's grp
Online hausa writers
Hikima writers association
Hausa novels only
Ruky & ashba novels grp
biebie deee & samra novels grp
Majalisar asy khaleel
Duniyar littatafai
Dandalin hausa novels
classic novels grp
Ummu safwan novels
NOVELLA'S lodge
My style grp
Ladies zone
Kai Kuyi hak'uri da wand'anda ban ambace ku ba ku sani Sumy & Aishat suna k'aunar ku sosai.

*KUNE ABIN ALFAHARIN MU*

♻ *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*

*&*

© *PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*

Allah ya bar mu tare ya k'ara mana basirah tare da had'in kai hak'ik'a ku abin alfaharin mu ne.


Aishat A muh'd

*&*

Sumayya salees sadeeq

Muke ce muku sai mun had'u a wani new nvls na mu, masoyan mu muna muku fatan alkhairi🤝❤
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment