Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daga
cikin d'akin narufo musu kofa abinsu.
®NWA
[1:18PM, 10/15/2016] My Nabss: [12:44PM, 8/13/2016]
Munayshat✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode4⃣9⃣~5⃣0⃣
Last episode.
Bayan shekara goma nasake komawa gdan Hafeez da
Meena domin na d'aukowa fans dina rahoto.
Hafeez na hango zaune a falo tare da wasu yara su uku
kewaye da dashi, babban cikinsu ne yake mgn kmr xai yi
kuka (yaron baxai wuce kimanin shekara tara ba, sai
d'ayar mai bimasa itama baxata wuce shekara bakwai
ba, sai kuma wata yar qaramar yarinya da bata wuce
shekara d'aya da rabi ba). babban yaron naga ya riqema
Hafeez hannunsa yana fad'in plss Daddy katashi muje ka
kaimu gdan Amma (grannynsu)
Meena ce tafito daga cikin d'akinta sanye da hijab
dasauri tanufo falon babban yaron naji tana kwalawa
kira Mu'aisin!! ina mamana da Imrah ne? Wanda aka kira
da suna Mu'aisin yace yes mommy gamunan a wajen
daddy yaqi kaimu wajan Amma.
Meena tayi wani irin kyau da haske tawani cika ta qara
kyau da wayewa, " murmushi Meena tayi tace "wlh
Mu'aisin bakwa rabuwa da rigima maimakon ka kama
qannenka kuje kuyi home work shine kazo kukasa
dadynku agaba kuna damunshi ko?"
Dasauri d'ayar taqaraso gamida riqe hannun Meena tace
Momy ae tundazu Yaya Mu'aisin yayi mana home work,
mudai kikaimu wajan Amma tayi mana tatsuniya. Girgiza
kai Meena tayi gamida yar dariya tace toh shknan
Mamana jeki d'auko hijabinki kuzo mutafi gdan Amman,
ihuuun murna suka saki a tare da gudu suka shirya suka
nufi waje.
Hafeez yadubi Meena da Murmushi d'auke a fukarsa
yace "maman 'yan uku naga kina qoqarin barin Imrah
dasauri Meena ta gwalo ido waje tace "a'a rufamin asiri
ina zan iya tafiya nabar auta na", duqawa tayi tadauki
Imrahn gamida kallon Hafeez tace Yaya bari nakai yaran
nan gdan Amma nadawo, Hafeez yace "ahh toh kiyi sauri
kidawo domin inaso yau kidafamin tuwon dalayi da
miyan ku6ewa, Murmushi Meena tayi sannan tafice a
falon yayinda Hafeez yabita da kallon farinciki yana
qarajin son Meena naratsa ko ina na zuciyarsa a hankali
Hafeez yayi ajiyar zuciya afili yace "I Luv u Meena"
murmushi Hafeez yasake sakarwa kansa a karo na biyu
yace "BURIN HAFEEZ a ynxu shine nakasance da MEENA
a koda yaushe.
Su Meena Na fita gdan Baba Rabi suka nufa kai tsaye,..
"Wadda Baba Rabi a ynxu Meena ta gina mata wani
tamfatsetsen gda anan cikin sabon fegi dake cikin garin
borno, Da sallama su Mu'asin su shiga cikin gdan, inda
na hango Baba Rabi kwnce wata yar mataciyar
kyakyawar budurwa tana gyara mata farcen qafa (Baba
Rabi ta qara tsufa ga wani irin hutu da jinddi yazauna
mata) Mu'aisin nashiga falon naji yakira yarinyar dake
gyarawa Baba Rabi farce "anty walida wannan tsohuwar
kike gyara mana ne?" Walida tayi murmushi tace
Mu'aisin ina ruwanka da ita, Baba Rabi tayi yar dariya
cike da dattijantaka tace "a'a mai gdana Mu'aisin yau
kaine a gdan nawa? Dasauri suka qarasa wajenta.
Jin kiran sunan Walida yasa nayi mamakin ganin
girmanta,
"sallamu alaikum" Meena tayi sallama lkcin da take
qoqarin shiga cikin falon, gabad'ayansu suka amsa
"wa'alaikissalam" dagudu walida taje ta tarbi Meena
"oyoyoo mommyna" Meena tad'an harareta tace
"hmmm walida kinqimu kinqi Balkisu da Abbanki wato
gabad'aya kintare kindawo wajan Amma koh? Walida
tariqe baki dasauri tace a'a mommy ina nan zuwa a
weekend kuma ko jiyama naje gdnmu nawuni. Meena
tayi murmushi tace toh shknan yayi kyau ga qannenki
nan nakawo muku ku wuni tare anjima daddare
daddynsu zaizo yad'aukesu. Bayan sund'anta6a hira
kadan Meena tace nizan wuce gda inason naje nayima
Yaya Hafeez girki, sallama sukayi sannan tawuce.
Abangaran Balkisu kuwa bayan tahaifi Walida takoma
haifan yara uku macce d'aya namiji biyu, wato Fahad da
Faruk sai kuma qaramar ummie. Walida kam na wajan
Baba Rabi sbd tunsanda Hafeez yakaita bai d'aukotaba
Hakan yasa ta taso a hannun Baba Rabi cike da kulawa
da kuma bata ingatacciyar tarbiyya, hakan yasa Walida
takeji da Baba Rabi sosai aranta.
Abangaran Meena kuma yaranta uku wato Mu'asin shine
d'anta nafari mai sunan mahaifin Hafeez sai kuma ta
tsakiyar maisunan Baba Rabi wacce Meena ke kira da
Mamana, sai auta Imrah mai sunan Balkisu. Yaran
suntaso cike da so da qaunar junansu.
** **
Meena na isa gda kitchn tawuce direct dominta
d'aurawa Hafeez tuwon dalayinsa kmr yadda yabuqata,
sai da Meena ta kammala girkin tsaff sannan tad'auki
abincin tanufi d'akin Hafeez dashi, sauqowa qasa Hafeez
yayi yafara kwasan girki sai faman santi yake zuba mata
kmr yadda yasaba, murmushi kawai Meena keyi cikin
zuciyarta tace " _*Da fari NAYI ALKAWARI kan cewa SAI
NAGA JIDDA ALIYU kodan in cika BURIN HAFEEZ sai na
fahimci cewa DA KAMAR WUYA tunda har RABI'ATUL
ADAWIYYA ta fini wannan burin saina sakar mata
ragamar kasancewarta gimbiya mai babban matsayi
amma bawai matsayinta na gimbiya kadai yasa hakan ba
sai dan tunasar dani da SA'EEMAH tayi domin zan iya
sadaukarmata sadaukar karamcinta koda ita din BAIWA
CE*_
(Nikam munay murmushi nayi domin sharhin Meena ya
burgeni)
Bayan Hafeez yagama cin tuwon sane yadubi Meena
gami da kashe mata ido yace "I Luv u so much my wife"
sannan ya manna mata kiss a goshi
Nikam dasauri nabar d'akin, nace araina Allah yabar
soyayya HAFEEZ DA HAFEEZA lolz
*Tammat bihamdullah* domin anan nake kawo muku
qarshen d'an taqaitaccen labarin nan, kuskuren dake ciki
Allah ya yafemin ladan dake cikinsa Allah ya sadamu
dace baki d'aya.
Nagode sosai masoyana a dukk inda kuke.
*SADAUKARWA*
Na sadaukar da wannan littafin gareki *AFRAH* tare da
dukkan masoyan MUNAIYSHAT.
*A kullum kuna raina*
My Nana fu'ad and my Namcy ESHA
Rash Kardam
My Nana
Sanah s matazu
Xee Mmn khdy
My Shafa
S.A Azeez
Jidda Aliyu
Rookie bby & illham
Asmee b Aliyu
My nabss
Special thanks goes to
DUNIYAR MAKARANTA
HAUSA NOVEL ONLY
AMRAH ND RABI'AT SK NOVELS
DAGA TASKARMU yan group dina (Luv u so much❤)
MACCEN GABAN GOSHI
ASMEE FANS
LADIES NOVEL WRLD
FOULANI CERDIYA FNS
QURRATUL AYN dcmnt
Dama sauran gwnda ban lissafo ba dukka kuna raina😘
*Ban manta daku ba*
Ummi ck
Queen miemie my douter
Autar hajiya
Foulani
Hajia jamila
Anee
Chuchun gaye
Khadija candy
Mmn meenat
Adda beena
Billy spcial
Jidda Joe
Billy giro
my Futha
Billy Sarki
P.hassy
Asea
My Sadeey splxy
Baby amrah
Amrah nd rabiat
Dasauranku dukka kuna raina
Taku jinjinar tadabance NWA Allah yaqara kaifin baseera
Ina miqa sakon gaisuwa tagareku masoyan burin hafeez
nagode sosai da kulawarku gamida lkcinku😘
Sai munhadu a sabon buk dina
Taku har a kullum AYSHAT ABUBAKAR SADEEQ GASHUA
CITY 😀💃
*MUNAY*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment