Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

musu indomie da kwai.
Meena sakewa tayi sosai a gaban Balkisu da Hafeez,
Hafeez se satar kallonta yakeyi ji yakeyi kmr ba ita ba, sai
washe baki yake yana jin wani irin farin ciki na shigarsa.
Bayansu Meena sun kammala cin indomien sune
Meena ta gyara falon tsaf sannan tadawo taxauna don
suji lbrin da Balkisu tace tazo musu dashi.
®NWA
[1:17PM, 10/15/2016] My Nabss: [10:56AM, 8/8/2016]
MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode4⃣3⃣
Balkisu cike da d'aukin son fad'a musu abinda takeson
sanar dasu tadubi Hafeez tace "Yaya Allah yasa dai
bazaka bamu mtsl ba" Hafeez yadubi Balkisu yace mtsl
kuma Billynmama kmr name meyaparu? A hnkli Balkisu
tazamo daga kan kujerar da take zaune takoma kusa da
Hafeez sannan tace "dama Yaya akan mgnr karatun
Meena ne shine nace mai zai hana anema mata
admission domin itama tafara zuwa skul.
Dasauri Meena tadubi Balkisu tace haba dai Balkisu
kinta6a ganin wacce batayi makarantar gaba da secndry
ba kuma ace tashiga jami'a, cikin tsananin damuwa
Meena tace kinmanta acikin lbrin dakikace anfad'a hala
dai shi wnda ya fad'amiki lbrina bai sanar dake cewa
banyi xurfi a karatun boko ba?
Shiya tun farko naso na qarabaki wasu kad'an daga cikin
lbri na amma hakan baisamu ba kikace dani basai nayi
miki bayanin komai ba kinsan komai a gamedani.
Meena tashare hawayen idonta sannan tacigaba
dacewa "dama nasan dole wataran wannan ranar zatazo,
sai dai Balkisu ina mai baqincikin Sanar dake cewa
karatuna baiyi zurfi ba iyakata primary kuma koshi ta
window aji nake d'aukar darasi, hakan shima yaxama
bashida wani amfani tunda har naqare la6ela6e na na
window ban kar6i sakamakon komi ba.
Sai dai kuma tun tasowa ta ina qarama Allah yasamin
son karatun boko shiyaasa nasa naci a lkcin danake
la6ewa a window, nasan abubuwa da dama tunda ina
iya karantawa ina Kuma iya rubutawa,
Sai dai ynxu gsky is too late baxan iya shiga
makaranta ba na gwammace inyi xamana a haka."
Meena nafad'in haka tafashe da matsanancin kuka da
gudu tabar falon ta nufi d'akinta.
Abangaran Hafeez kam gabad'aya jiyayi kansa a kulle
yakasa fahimtar inda mgnr tasu ta dosa, ajiyar zuciya
Balkisu tayi sannan tadubi Hafeez tace "yaya nasan
xakayi tunanin munbarka a duhu sai dai a yau ina
tunanin xan sanar dakai abunda bakasani ba agame da
LABARIN RAYUWAR MEENA, dama hausawa sunce ranar
wanka ba'a boye cibi.
Batare da 6ata lkci ba Balkisu tashiga zayyanawa Hafeez
lbrin Meena, (sai dai Balkisu bata sanar da Hafeez cewa
deal suka had'a akan ita da Meena akan zata kula dashi
ba sbd Balkisu naganin wannan wani sirri ne a
tsakaninsu ta dai sanar dashi cewa sbd kyawawan d'abi
untane yasa ta amincewa auransu.)
Hafeez ya matuqar tausayawa Meena lkcin da yakejin
lbrinta. Hakan yasa yaketajin wani irin wutar son Meena
naqara ruruwa acikin zuciyarsa, sai dai Hafeez yarasa
yadda zaiyi da soyayyar Meena wadda ke axabtar dashi.
Hafeez yadubi Balkisu yace ni inaganin wannan mtslr
mai sauqi ce, tunda Allah yasa Meenan ta iya karantawa
da rubutawa xanyi amfani da wannan damar insata a
computer skul yadda xata iya sarrafa harkokin
kasuwanci da kanta, sbd nayi tunanin sama mata Sana'a
wnda xa'ake kawo mata kaya daga qasashen qitare inaga
hakan ma xai taimaka tunda dai BURIN MEENA shine
taga cewa ta taimakawa yan'uwanta, nikuwa insha allahu
zancika mata wannan damar.
Wani ihuun murna Balkisu tayi tanufi d'akin Meena
dagudu dan tafad'a mata wannan kyakkywan albishirin.
🌹special greatin to ma Jidda Aliyu nagode sosai da kulawa😘
®NWA
[1:17PM, 10/15/2016] My Nabss: [10:43AM, 8/9/2016]
MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode4⃣4⃣
Meena ce xaune tsakiyar gado ta had'e kai da gwiwa tana
tafaman rusar kuka mai cike da qunci,..
Balkisu kam da d'an gudunta tashiga d'akin Meena fuska
d'auke da fara'a tana takiran Meena Anty Amarya! Anty
Amarya!! "kina ina?" Turuss Balkisu tayi lkcin da tahango
Meena a kan gado har ynxu tana kuka, cike da sanyin jiki
Balkisu ta hau gadon gamida jawo Meena ajikinta, cikin
sigar lallashi Balkisu tace "haba Anty amarya mine kuma
nakuka plss kishare hawayenki wannan bawani abun
damuwa bane" dasauri Meena tad'ago rinannun idonta
tadubi Balkisu tace "wlh rashin wadataccen ilimin boko
ko Na addini wlh cutane kuma abin damuwane
karkimanta cewa wataran mu iyayene mexance da
yarana a lkcin dasuka zo gareni domin nataimaka musu
da home wrk wannan ma wata babbar damuwace, a
rayuwata inaso naga cewa nayi zurfi sosai a karatun
boko sai dai Allah bai nufi hakan ba kum....dasauri
Balkisu ta tari numfashinta Meena tace "shikenan ae
kingama mgn tunda kikace Allah ne bai nufi hakan ba,
dan haka inaso kisani Anty amarya komai da kikagani
yafaru da bawa to dama rubutacce ne cewa sai yafaru
dashi, kinga kenan kowacce qaddara da nata salon,
sannan kuma kinsan ita qaddara wata jarabawace daga
ubanguji Dan haka inaso kimaida komai ba komai ba,
kisamu kiyi kokarin cin wannan jarabawan kisa aranki
cewa komai muqaddarine daga ubangiji babu Wanda ya
isa ya gujema qaddarar sa.
Dan haka ki kwntar da hankli insha allahu BURINki nason
taimakawa al'umma yakusa cika domin kuwa Yaya
Hafeez da kansa yace xainema miki Sana'a wacce zaki
tallafawa kanki ba lallai sai kinyi boko zaki samu aikin yi
ba, sbd akwai hanyoyi da dama wnda zakibi ki samu
sana'ar yi balle ma ynxu da akasamu hanyoyi mafi sauqi,
hakan ne yasa Yaya yace zai saki cmptr skul ta yadda zaki
koyi saraffa kasuwanci batare da wani husuma ba.
Wani irin farin ciki ne ya sarqe Meena batasan lkcin da ta
rungume Balkisu ba tana dariyar farinciki.
Balkisu ma dariyan tayi domin shawaran da Hafeez
yakawo hakan yamata sbd BURIN Balkisu shine taga
Meena cikin farin ciki a ko da yaushe.
** ** **
Kmr yadda Hafeez yayima Meena alqawarin sata
makarantan computer hakan kuwa akayi batare da wani
6ata lkci ba Hafeez yasamar mata gurin da zata fara
zuwa, cike da dinbun nasara Meena tafara zuwa comptr
centre kuma alhmdllh kasancewar Meena tasa naci
akaratun shiyasa abubuwan ke xuwar mata da sauqi.
Dafarko Hafeez ke kaita yana d'aukota, amma daga
bisani kuma ya yanke shawaran siyamata motar kanta,
wata 206 yasiyamata fara cikin sati guda kuwa Meena
tafara kwarewa a koyan tuki wnda Hafeez ne da kanshi
yake koyamata dukk weekend,...ganin tafara kwarewa
ynxu yada Hafeez yabarta ita dakanta take kai kanta ta
tadawo.
Yawan kyautatawan da Hafeez ke wa Meena Hakan yasa
ynxu Meena ta d'an saki jiki da Hafeez, dukk wata hidima
da takeyimasa ada ynxu tadawo dayimasa shi.
Qarfe tara na safe Meena ke xuwa comptr cntr, shiyasa a
kullum idan ta idar da sallahn asuba bata komawa.
Kmr yadda Meena tasaba zuwa d'akin Hafeez ta
gyaramishi haka yau ma a gaggauce tanufi d'akinshi
daga ita sai wata farar vest da wndo skin tied kanta
daure da ribon tayi kitson shuku ko d'an kwali babu
akanta tanufi d'akinshi domin atunaninta yawuce gurin
aiki.
Da sauri ta murd'a kofan dakin tashiga kai tsaye,
toilet tafara nufa tashiga ta wanke ko ina fess sannan
tasa roomfrshnr toilet din yad'au qamshi, fitowa tayi
dasauri dan tagyara mishi nasa d'akin kayanshi dake
zube aqaasa ta kwashe tanema musu gurin da ya dace,
tana gamawa tanufi gadon Hafeez bargonshi tafara
jawowa da nufin ta linke masa.
Meena najan bargon tahango Hafeez dunqule cikin
bargon yanata karkarwan d'ari, dasauri Meena tasaki
bargon tahau gadon ta jawoshi jikinta gabad'aya hnklin
Meena yatashi ganin Hafeez cikin matsananin hali.
Meena kmr zatayi kuka nan tashiga tambayar
Hafeezz, Yaya Hafeez lpy kuwa Yanaji jikinka da xafi haka
meyaparu mike damunka ina ke maka ciwo? Hafeez kam
ko idanunsa yakasa budewa sai mgn yakeyi qasa qasa
wnda babu mai iya juyo abinda yake fad'i.
Mai dashi tayi ta kwntar aguje tanufi kitchen tasamu
roba tadan zuba ruwa mai sanyi tanufi d'akinshi da Sauri
tana zuwa tashiga toilet tasamu wani d'an qaramin towel
nan tashiga daddana masa towel din ajiki, a rikice
Meena ke tsoma towel din cikin ruwan tana dannawa
Hafeez ajiki, hakanan Meena keyi mishi har tasamu zafin
jikinsa ya sauqa.
A hankli Hafeez ya bude idonsa yad'aura su akan Meena
wani irin abu yaji take anan yaji wani irin qarfi yaxo
masa amma sai Hafeez yakoma ya langwa6e da gangan,
Meena kuwa dukk ta rikice sai dafa mishi goshinsa take
tana cemasa sannu.
Can dai Meena tamiqe zatafita caraff Hafeez ya riqo
hannunta dasauri tace "am swry Yaya ina zuwa", a
hanzarce tafice a d'akin tanufi dinning table tea ta had'a
masa mai kaurin gaske sannan takaimishi,
Sarai Hafeez na iya tashi amma sai yaqi tashi yawani
langa6e kai. dole meena ta zauna ta d'an jawoshi jikinta
ta taimaka mishi yafara sipping tea din.
Meena sai sannu take mishi domin kuwa Hafeez ya
bala'in bata tausayi, Hafeez kam kasancewarsa a jikin
Meena jinsa yake awata irin duniya hakan yasa yaqara
rungumeta tsamm a jikinsa yana shaqar qamshinta,
cikin lkci qanqani kuwa Hafeez yafara fita hayyacinsa sai
wani sambatu yake mata, Abangaran Meena kam
gabad'aya ta tsorata da irin abubuwan da Hafeez kemata
nan tafara wuqi wuqi da idanu.
®NWA
[1:17PM, 10/15/2016] My Nabss: [1:07AM, 8/12/2016]
MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode4⃣5⃣®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode4⃣5⃣
Babu irin abunda yafad'oma Meena a rai kmr yadda
kullum Balkisu ke mata tuni akan tacika mata
alqawarinta ta nakula da tilon yayanta,...sai dai a ynxu
abinda Hafeez ke shirin aikatawa agareta sam bazata iya
jurar saba, Hafeez kam qara rungume Meena yayi tsam
ajikinsa yayin da ya cigaba da aika mata wasu irin
sakwanni masu rikitarwa, Meena kam ta tsorata da
al'amarin Hafeez hakan yasa tadingi kiciniyar kwace
kanta cikin dabara, sai fad'i take plsss yaya dnt b disturb
kabari ind"auko maka maganinka kasha kasha.
Hafeez kam gabad'aya idanuwansa sun rine izuwa jaa,
batare da ya kula Meena ba yacigaba da abinda yake
shirin aikatawa agareta, a firgice Meena ta tashi tsaye
jikinta sai wani irin kyarma yake yi ganin Hafeez Na
qoqarin cire mata vest din dake sanye ajikinta.
Hafeez gabad'aya yawani irin jigata sai roqon Meena
yake da ta taimaka masa,amma ina Meena ta tsorota
sosai sai wani rawar sanyi takeyi, idon Hafeez arufe sai
laluben Meena yakeyi yana wani irin nishi, aguje Meena
tafice zuwa d'akinta maganin bacci tad'auko ta dirkawa
Hafeez, domin ganin yanayin da Hafeez ke ciki ya bala'in
d'aga mata hankali.
Wani irin nannauyan bacci ne yayi awon gaba da Hafeez,
a hnkli Meena tarufeshi da bargo tajawo masa kofan
d'akin tafice.
D'akinta tanufa tana zuwa bisan gadonta tahau jagwaff
sai wani irin mai da numfashi takeyi gabad'aya
hankalinta ya tashi.
Kasancewar Hafeez baijin d'adin jikinsa shine yasa
Meena yau bataje comptr training cntr dinta ba zama
tayi a gda domin tabashi kulawarta.
Qarfe 12pm dai dai Hafeez yafarka daga nannauyan
baccin da ya d'aukesa, ko da ya bud'e idanunsa
gabad'aya jin jikinsa yake tamkar anyimishi dukka, a
hnkali yatashi yanufi toilet ya watso ruwa sannan
yadawo yasanya jallabiyansa yanufi falo jiki ba k'wari.
Meena jintayi zaman d'akin ya isheta hakan yasa tadawo
falo ta rafka uban tagumi tana ta faman saqawa da
kuncewa domin Burin ta a ynzu shine taga cewa
tacikawa Balkisu alqawarinta kamar yadda itama
tacikamata nata alqawarin, ta Kuma kyautata mata fiye
da tunaninta, gashi shikansa Hafeez din a kullum
BURINsa shine yaga cewa ya kyauta mata ko ta yayane,..
sai dai a yau abinda Hafeez d'in ke shirin aekatawa a
gareta a gsky batajin zata iya jurewa.
Hafeez na isa falo ya hango Meena zaune ta rafka uban
tagumi, cike da damuwa Hafeez yaqarasa wajenta a hnkli
yazauna kusa da ita, amma dukk da haka Meena bata
masan yana wurin ba, sai da Hafeez yad'an tafa
hannayensa sannan Meena tayi firgigit tadawo daga
duniyar tunanin da ta tafi.
Hafeez tagani zaune kusa da ita dasauri tad'an ja da baya
gami da qaqaro murmushi tace "a'a Yaya kafito yajikin
naka? Mekakeji ynxu? Hafeez kam qurawa Meena ido
yayi sbd lura da yayi yadda take mgn tamkar wata
firgitaciciya wadda aka tsoratar gabad'aya tawani rud'e.
A hnkli Hafeez yariqo hannun Meena yayin da ya sake
qura mata ido cikin tuhumarta yadubeta face to face
yace "Meena meke faruwa ne naganki kmr kina Cikin
damuwa ?" Murmushi Meena tayi sannan tace Yaya
bakomai am jst woried about ur health, mekake son ci
yau indafa maka" Hafeez yawani maqe kafad'a yace "no
am oky" Meena tawani turo baki cike da shagwa6a tace
"nidai gsky a'a kafad'a min abinda kakeso inkawo ma"
Hafeez yadubi Meena da mamaki ganin yadda Meena
yau take wani irin bashi kulawa na mussaman, al'amarin
kaa ya matuqar d'aure masa kai a hnkli yadubi Meena
yasauqe wata nannauyan ajiyan zuciya yace "its okey ki
kawomin kunnun gyad'a mai zafi insha. Meena ta d'an
saki murmushi tace yauwa Yaya da kuma me? Hafeez
yad'an riqe kumatu alamar tunani can kuma yace
kidafamin indomie, a hanzarce Meena tamiqe tanufi
kitchen dan ta had'omasa abunda yabuqata.
Hafeez na nan zaune yana d'an nazari akan canjin
dayagani yau awajen Meena, wayarsa dake gefensa ajiye
tafara ringin da sauri ya katse tunanin dayakeyi yamaida
dubansa ga wayarsa DANIEL yagani kan screen din
wayar tasa kamar yadda ya rubuta, dasauri yad'auki
wayar gami da karata a kunne, "hello gud aftrnoon sir"
cikin natsuwa Hafeez ya amsa mishi "am fyn Daniel how
wz evrtn thr" Daniel yace "fyn sir" shiru Daniel yayi daga
bisani kuma yace plss sir ayimin afuwa wasu yan uzuri
ne suka riqeni my wyf ba lfy plss inaso akaramin wasu
yan kwanaki" Hafeez yad'an muskuta kad'an yace eyyaa
swry ya maijikin? Daniel yace dasauqi.
Cikin nuna tausayi a gareshi yace don't wrry kazauna ka
kula da matarka sosai harta samu lpy sannan idan lkcin
biyanka yayi zantura ma da salary dinka, Daniel yayi
tazuba godia har yakashe wayan.
Murmushi Hafeez yayi cikin ransa yace "Daniel kenan ae
no more place 4 u in d kitchen, bari kadawo I'll have to
look anoda job 4 u"
meena ce tafe d'auke da cup din kunnu da plate na
indomie a hnkli ta ajiyesu gaban Hafeez tace "com on
Yaya sauqo qasa kaci abinci, ba musu Hafeez yasauqo
tura mishi plate din tayi gabansa alamar yafaraci, Hafeez
yasauqe dubansa akan plate din ga indomie nata tiririn
zafi babu spoon a ciki, dasauri Hafeez ya kalli Meena
cikin muryan shagwa6a yace "Mrs Hafeez abdoul pls whr
is d spoon, yadda Hafeez yyi mgnr tamkar wani qaramin
Yaro abin yaso yabama Meena dariya amma sai tayi
saurin guntsewa tace "ae yau ba spoon da hannunka
zakaci, dasauri Hafeez ya gwalo idanu waje yace what ar
u saying? Meena ta gyad'a kai cike da mugunta tace yes
abinda kaji shinace.
Hafeez yagyad'a kai yace olryt feed me wit ur hands in
ba haka ba bazanci ba, dasauri Meena tamiqe tace a'a
baza'ayi haka ba bari nakawoma spoon dinka Hafeez ya
maqe kafad'a yace no nida hannunki nakeso kibani inci,
Meena dafarko tad'auki abin wasa sai dataga cewa
Hafeez da gaske yake sannan ta zauna daf dashi cike da
jin kunya take feeding dinsa shima Hafeez din ba'a
barshi a baya ba haka nan suka ciyar da junansu.
Cikin kwanakin nan kuwa wata irin shaquwace mai qarfi
tashiga tsakanin Hafeez da Meena, wanda ynxu a tare
suke cin abinci suke wasu ayyukan mussaman a qarshen
sati kullum suna liqe da juna.
Yayin da Hafeez yaci alwashin cewa bazai ta6a qara
neman Meena da auratayya ba har sai da yardarta da
kuma amincewarta, abangaran Meena kuwa ganin
Hafeez bai qara tunkararta da abinda ke tsorata taba
hakan yasa tasaki jiki dashi sosai.
Kullum suna cikin bawa junansu kulawa ta hanyar
kyautatawa junansu, cikin wasu yan kwanaki kuwa daga
Hafeez har Meena sunqara kyau da cikar zati sai wani
shining suke, lyk zoya nd asad.😜
®NWA
[1:18PM, 10/15/2016] My Nabss: [3:23AM, 8/12/2016]
MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode4⃣6⃣
*BAYAN SHEKARA DAYA*
Bayan shekara d'aya abubuwa da dama sunfaru ciki
kuwa hadda qarin matsayin da Hafeez yasamu wajen
aikinsa, sai Meena kuma wacce ta kammala koyan
sarrafa comptr tafito da kyakyawan sakamako hakan
yasa Hafeez yasama mata sana'ar yi Wanda tasamu
dinbun nasararo aciki, wanda hakan ya yakaita ga bud'e
wani kantamemen supermarket nakanta har kauyan su
Baba Rabi Meena taje tad'ebo maza yan'uwanta marasa
sana'ar yi tad'aurasu akan sana'arta, hakan yasa komai
na tafiya normal.
Abangaran Balkisu kuwa tahaihu tasami baby gal
sunanta Aysha sunan mahaifiyar Dr Muh'd amma suna
kiranta walida. Watan walida 7 da haihuwa Balkisu
tasake samun wani cikin. Rigimace ta6arke sosai a
tsakanin family Dr tare da Balkisu domin kuwa ita tace
zubar da cikin zatayi mahaifin Dr ne yace wlh muddin ta
kuskura tazubar da cikin nan sai yayi qararta, sanna yace
da ita in har ita batason ya'yan to shikam yanason
ganin jikokinsa ta ko ina wannan shine Burinsa.
Sanda Meena tasamu lbrin samuwar wani ciki ga Balkisu
hakan yasa taje har gdan da kanta takwantar wa Balkisu
hnkli sannan tad'auko walida da kanta tadawo hannunta,
tundaga wannan lkcin nekuma riqon Walida ya dawo
hannun Meena.
"
** ** ** **
Meena kam ta d'auki son duniya tad'aurashi akan walida
kullum tana cikin bata kulawa hakan yasa ynxu ta rage
bawa Hafeez kulawa kamar yadda tasaba, madara masu
tsadar gaske Meena take bama Walida hakan yasa Walida
tayi yar kibarta sai dai yarinyar ta kasance mai qaramin
jiki hakan yasa bata samu damar koyan zama da wuri
ba.
Hakan yasa Meena da kanta taje wani babban shopn
mall tasiyoma Walidanta keken koyan zama dasauran
kayan wasa.
Suna dawowa gda Meena garden dinsu tanufa ta
ajiyewa Walida kayan wasa kala kala, a can suke zama
suyita wasansu.
Meena na matuqar son Walida, haka awani 6angare na
zuciyarta tanajin son Hafeez a xuciyarta sai dai Sam bata
yarda da hakan ba, kawai tad'auki hakan a matsayin
wata shaquwa da sukayi, kuma alhmdllh a ynxu tacikawa
Balkisu alqawarinta na kula da Hafeeez domin shida
kansa yana yabamata gamida samata albarka sai dai
kuma ta lura da Hafeez acikin yan kwanakin nan kamar
baya cikin walwala, amma sbd irin kulawar da take bawa
Walida gabad'aya hnklinta ya dauku akansa.
Abangaran Hafeez kam ya kawo iya wuya da al'amari
Meena sbd kwata kwata yalura Sam bata tausayinsa bata
sonsa.
A lkcin da Hafeez yayi wannan tunanin wata irin zuciya
ce tad'e be shi da sauri yabaro office dinshi yanufi gda.
Kmr yadda Hafeez yayi zato haka kuwa yafaru domin
yana shiga cikin gdan yahango Meena da Walida a
garden sunata wasansu hankli kwance
Wani irin haushi Hafeez yaji a fusace yafito a motarsa
yanufi garden din ranshi a 6ace, batare da Hafeez ya kula
Meena ba yanufi kan Walida a hnkli ya d'auketa sannan
yadubi Meena a diqile yace "ba dai akan Walida ne kika
canjamin ba to yau xan kawo qarshen abun domin kuwa
ina mai miki albishirin cewa a yau zan maida Walida
gdansu, dasauri Meena tamiqe tsaye cike da tashin
hankali tabud'e baki zatayi mgn Hafeez yasa ya hannu
yadakatar da ita cikin tsananin fusata yace badai baby
kikeso ba don't worry zaki samu naki nakanki a yau din
nan.
Hafeez nafad'in haka yadauki Walida yanufi wajen
motarsa da ita, yayinda Meena tabisa da gudu tanata
faman roqonsa akan kada yamai da walida, Hafeez kam
koh kulata baiyi ba balle yasauraretq bud'e motarsa yayi
yasata ciki sannan ya fice a cikin gdan.
Durqushewa Meena tayi wajen tana kuka sai faman
kiran sunan Walida takeyi.
Hafeez dafarko niyyarsa ya kai Walida gdnsu amma daga
bisani ya canja tunaninsa yanufi gdan Baba Rabi da ita.
Baba Rabi kam na zaune a falonta tana kallon tashar
Arewa24 sai jiyo sallamar Hafeez tayi, dasauri ta tarbeshi
da fara'arta kamar yadda tasaba. Hafeez kuwa
durqusawa yayi har qasa ya gaisheta sai da suka
d'antaba hira sannan Hafeez yace " dama Baba Meena
CE bata d'anjin dadi shine nace bari in d'an kawomiki
walida wajenki kafin Allah yasa tad'anji sauqi, Baba Rabi
ta washe baki cike da farinciki domin kuwa azatonta
itama Aminatunta tasamu rabo.
Baba Rabi tace asssha Allah Sarki Ashe Aminatu bataji
dad'i ba to kace ina mata sannu kaji, mumurshi Hafeez
yayi sannan yace insha allahu zataji, sannan Baba anjima
zankawo madaran Walida da kayan sanya wanta.
Baba Rabi tace to shknan sai kadawo, batare da 6ata lkci
ba take anan Hafeez ya juya akalar motarsa izuwa
gdansa rai 6ace.
®NWA
[1:18PM, 10/15/2016] My Nabss: [11:26AM, 8/13/2016]
Munayshat✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode4⃣7⃣~4⃣8⃣
Kamar yadda Hafeez yabar meena duqe tana kuka haka
nan yadawo ya tarar da ita duqe tana tafaman zubda
k'walla sai wani kumbure kumbure takeyi, a fusace
Hafeez yafito daga motarsa, wajen Meena yanufa yaja
hannunta batare da yace mata uffan ba.
Meena sai wani turjewa takeyi, yayin da Hafeez yacigaba
da janta batare da ya saurara mata ba. Falo ya direta,
gabad'aya jiyayi ransa yagama 6aci cikin tsananin fushi
yadubi Meena da jajayen idanunsa yace "abubuwan da
kikemin sun isheni Meena matsayin mai kika d'aukeni
mutun ko icce? Baki da tausayine a zuciyarki ko kinaso
kice dani har yau din nan bakisan mi ake nufi da aure ba,
ko cemiki akayi girka abinci da gyaran d'aki shine kawai
aure, ko kuwa angayamiki nid'in itace ne toh bari kiji
idan har ke babu zuciya a qarqashin kirjinki toh ni inada
ita, yanzu kiduba auren mu yana so yacika shekara biyu
nan da yan watanni.
shiru Meena tayi sai faman zubda kwalla takeyi tawani
zauna kmr mai zaman tahiya. Yayin da Hafeez yacigaba
da mgnrsa cikin tsananin fushi yace "Meena inaso kisani
son ki da qaunarki sunyimin qaqa gda acikin zuciyata
narasa yadda zanyi indai najin sonki sbd tunanin danayi
hakan ne kawai zaisa nasamu sassauci a cikin zuciyata,
sai dai Meena a kullum baki da wani Buri da yawuce kiga
cewa kin quntatawa zuciyata, ashe Kenan irin sakayyar
da zakiyima zuciyata Kenan, ko kuwa laifine dan na
kyaleki kinayin yadda kikaso ko kuwa laifine dan nasoki.
Meena Kin wahalar min da zuciya Meena kin azabtar da
ita ta hanyoyi da dama, dama ashe haka so yake inkuwa
haka so yake to nayi allah wadai da soyayya, dama ashe
mata dukk halinku d'aya a ynxu Meena bakida wani
bambanci da Suhailat.
Wani irin Numfashi Hafeez yaja lkcin da ya ambaci
sunan Suhailat sai kuma can yadubi Meena fuska
araunane yace "bambancinku kad'an ne sbd Meena
soyayyarki ta makantar dani banaji bana ganin hanya
sonki yahana zuciyata ganin laifinki" Meena idan akwai
wani mummunan hali dakika hango atattare dani yasa
kike quntatawa zuciyata to inaso kidubi girman Allah
kisanar dani namiki alqawari zan gyara.
'
Wani irin iska mad'aci Hafeez ya furzar sannan yyi
murmushin qarfin hali yace " any way tunda bakida
abincewa toh INA mai farincikin sanar dake Meena a yau
din nan zan kawo qarshen dukk wani 6acin rai a gdan
nan, tunda na lura cewa babu dashasshiyar zuciya a
qirjinki, kawai ina ganin zaifi kyau na sallama miki
kikoma gdnku domin kuwa bana ta6a tunanin cewa
wataran zaki soni Meena,..Hafeez na fad'in Haka yagoge
hawayen dake qoqarin zubo masa sannan yadafe
kirjinsa, dakyar yake Jan qafafunsa izuwa d'akinsa' kafin
yashiga yajuyo a hnkli yadubi Meena wacce har ynxu
tana zaune, murmushin yaqe yayi Wanda yafi kuka ciwo
a hnkli yace "tunda narasa iyayena na rasa farin cikina,
narasa maisona da gaskiya (Rafee'a) narasa qannena
hakan yasa tundaga wannan lkcin naji dukk wata d'iya
macce tafita araina a wannan lkcin ne ni Hafeez
nadasawa kaina BURIN kula da Balkisu batare da nayi
aure ba sai dai Balkisu tayi kuskuren kawomin ke cikin
rayuwata, dafarko nayi zaton tafiyar zatayi dai dai sai dai
asheee gur6ataccen tunani zuciyata keyi a koda yaushe
na tunanin cewa wataran zaki soni amma ynxu na
fahimci cewa al'amarin sam ba haka yake ba, amma
inaso kisani Meena cewa kin illatamin zuciya"
Hafeez na fad'in haka ya bud'e kofar d'akinsa yashige,
direct briefcase dinsa yanufa ya bud'e jakar da hannu
d'aya hannu d'ayan ya dafe kirjinsa dashi sbd wata irin
azaba da yakeji a zuciyarsa.
A hnkli ya zaro memo da Biro.
A bangaran Meena kuwa tashin hankli tashiga wanda
ba'a samishi rana domin kalaman Hafeez sun d'aga mata
hankli sunsata natsawa cikin duniyar danasani da na
dama.
Cikin zuciyarta kuwa Kalmar inalillahi wa'ina ilahiraji'un
shine kawai abinda take iya fad'i dasauri tamiqe tanufi
d'akin Hafeez domin kuwa batasan abinda yake nufi
dacewa yau zai kawo qarshen dukk wani 6acin rai ba,
rasss!! Gabanta yafad'i lkcin da wani tunani yaxo mata
kar dai ace Hafeez sakinta zaiyi, ae da gudu ta tashi
tashiga cikin d'akin Hafeez. dai dai lkcin ne Hafeez ya
d'aura hannunsa akan takarda hawaye na zubo masa.
Batare da Meena ta jira komai ba ta d'ale saman gado
dasauri ta rungumi Hafeez tana wani irin gunjin kuka sai
fad'in take plss Yaya kayafemin wlh inasonka ina
kaunarka hasalima banta6ajin son d'a namiji ba sai
akanka dan Allah karkace xakayimin katanga a tsakanina
da kai wlh bazan iya rayuwa babu kai ba.
Inasonka!
Inasonka!!
Inasonka!!!
Dasauri Hafeez ya jefar da biron dake hannunsa ya
rungumi Meena sosai a jikinsa shima sai faman nanata
irin sonda yake mata yakeyi, kuka sukayi sosai daga
bisani kuma suka shiga bawa junansu hakuri.
Hafeez ya dubi Meena da murmushi yad'an lakaci
hancinta yace "gsky Meena I can liv wit out u I luv u so
much" Meena tad'anyi fari da idanu gamida murmushin
jindadi tace nima haka yayana.
Wani dariya farinciki sukayi atare, nan Hafeez
yarungume abarsa sai faman rad'amata kalamai masu
tsima zuciya yakeyi, hakanan suka kasance cikin farinciki
(nikaina Munay murmushi nayi nace Allah gwadamin
auran BABY AMRAH😄) ganin da nayi Hafeez na qoqarin
zarce gona da iri hakan yasa nayi saurin ficewa

Please Login or Register in order to submit comment