Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Rafee'at am on ma way"
Rafee'at tad'ago da idanuwanta Wanda sukayi rau rau
alamar tanasonyin kuka, dasauri Hafeez yace no Rafee'at
plss karmuyi haka dake karki manta cewa a dukk inda
nakasance zuciyoyinmu natare da juna so pls stop
worrn, ga waya i will always tray to call u kmr yadda
nasa ba so plss no need to worry.
Rafee'at tad'ago jajayen idanuwanta a hnkli ta sauqesu
akan Hafeez cikin wata irin dushashiyar murya
tace"wannan shi ake kira a dakeka a hanaka kuka Haba
my man yakake tunanin cewa baxan shiga damuwa ba
karkamatanta cewa Kaine dukkan wani farincikina da
walwalata kariga kasabarmin daganinka a koda yaushe
ynxu kenan idan kayi wannan tafiyar sai dai kawai
inkamajin muryanka? wasu zafafan hawayene suka
dinga kwaranya a fuskar Rafee'at hakan kuwa baqaramin
d'agawa Hafeez hnkli yayi ba.
Dole Hafeez yadaurewa xuciyarsa ya shiga aikin
rarrashinta dakyar yasamu tayi shiru, sannan yyi mata
sallama ya nufi airport xuciyarsa cike da alhenin rabuwa
da abinda yafi komai qauna.
Hakanan Hafeez ya Isa cikin garen Lagos tamkar wani
marar lafiya. Da isarsa kuwa Camp dinsu yanufa kai
tsaye, yana xuwa yanufi dakin kwanansu, Hafeez sai da
ya tabbatar yasamu ruwa ya watsa yayi sallahn azahar
dinsa sannan yaxaro wayansa yafara kiran mutanen gda
yana mai sanar dasu cewa ya isa lafiya. Sanda Balkisu ta
Amshi wayan suka fara tadinga jansa da surutu gami da
jero masa tambayoyi akan yadda garin Lagos din yake.
Waje yafito yaxauna yana ta waya da Balkisu sai biye
mata kawai yakeyi yakasa katse wayar, cikin hakan ne
Rafee'at tayita kiran layinsa user busy har wajan awa
daya Amma still busy Dan haka Rafee'at ta qufula sosai
nan da nan tatura masa msg.
Hafeez na cikin tsaka da waya yaji wata yar qara tashigo
cikin wayarsa a hnkli yaxame wayar daga kunnensa don
duba Wanda yaturo sak'on sunan Rafee'at yagani Dan
haka da sauri yakatse wayar da yakeyi ya shiga inbox din
don duba sak'on nata:
®NWA
[11:49AM, 10/15/2016] My Nabss: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode7⃣
_tabbas my man jikina yana bani cewa tunkafin tafiyar
tayi nisa zaka mance da wata Rafee'a da wakake yin waya
haka? da har akasamu damar daukemin hnkalinka
alhalin kasancewa zan nemeka tabbas zuciya ta tana
cikin qunci_.
Wannan saqo na Rafee'at baqaramin d'agamasa hnkli
yayi ba, da sauri kuwa yashiga contact dinsa ya lalubo
nmbn ta nan yafara kiranta. Wayan yayi ta ringing amma
sam taqi d'agawa Hafeez kam bai fasa kira ba hakanan
yyi ta kiranta koh Allah xaisa tad'aga amma daga qarshe
Rafee'at kashe wayanta tayi, Hafeez nakira yaji swtch
up.ae kuwa bai san lkcin da yayi wurgi da wayansa
ba...Wata murya yaji kamar daga sama ance "fushi bai
dace da kai ba. Kamata yayi kayiwa dukk wani da kake
tare dashi uzuri kasancewarka mutum mai cikkiyar
kalama, da sauri Hafeez ya d'ago kansa Dan ganin mai
yimasa wannan shishigin, wata gajeriyar matashiyar
yarinya yagani duqe a gabansa yayin da take qoqarin
daukar wayarsa a hnkli tad'ago tamiqa masa wayar gami
da yin murmushi tace" ni sunana Suhailat Mas'ud 4rm
taraba state.
Murmushin yaqe Hafeez yayi gami yimata godiya yasa
hannu zai amshi wayarsa da Sauri ta janye hannunta
gami da girgiza masa kai alamar A'a, Hafeez cikin
mamakinta ya dubeta da alamar tambaya a fuskarshi?
Suhailat tayi murmushi wnda kumatuta suka lotsa wani
lumshe idanuwa tayi gami da cewa baka sanar dani
sunanka ba gashi kana qoqarin amsar wayarka daga
hannuna.
'Hafeez' kawai yace mata a d'an tak'aice, Suhailat tayi yar
dariya har da buga k'afafunta cike da zolaya tace Mallam
Hafeez wannan dukk fushi ne haka? Hafeez sororo yyi
yana kallon zak'ewa irin na wannan yarinya. Dan haka
tashi kawai yyi da nufin bar mata wurin, da sauri tasha
gabansa tana fadin am srry sir! Ga wayanka afuwan, tana
Miqa masa wayan tabar wajen cikin sauri.
Hafeez kam d'akinsu yanufa, yana xuwa yafada bisa yar
qaramar katifansa, wani uban tsaki yaja mtssw! 'Cikin
Xuciyarsa yana maijin haushin d'abi'un wasu matan.
Chan Kuma kamar Wanda aka tsikara daukar wayansa
yayi yacigaba da Neman layin Rafee'ansa.
"Hafeez dakyar yasamu layin Rafee'at yashiga
xuwa ynxu har ta sauqo daga dogon fushinta, tadauki
wayan cikin lumana Hafeez yyi mata bayanin cewa da
Balkisu yakeyin waya ba da kowa ba.hakanan ya lallashi
abarsa abinka da masoya tuni sunmanta komai.
Abangaran Suhailat kuwa qarqashin wata darbejiya
tasamu ta xauna taxuba wani uban tagumi, zuciyarta
cike da kwad'ayin son sake ganin wannan kyakyawan
saurayi domin "kuwa lkci daya Suhailat taji bata da wani
abin so da qaunar gani face Hafeez"
Tundaga wannan lkci ya kasance Suhailat tafara
bibiyar Hafeez gami da cusa kanta a gareshi dukk da
cewan bata ga alamun wargi a tattare dashi ba.Amma
kullum tana cikin yi masa wasu yan d'awainiya.
Zuwa ynxu kuwa kwalliya tafara biyan kudin sabulu
domin kuwa Suhailat tafara samun Hafeez yadan fara
kulata ba kmr da dayake yawan shareta ba.
*Wacece suhailat*
Suhailat kabeer Musa yar asalin jalingo ce cikin taraba
state, mahaifin Suhailat wato Alhaji kabeer musa
shahararren dan siyasane ya hau muqamai da dama
anan cikin jaharsu, matansa biyu Zainab itace uwar gda
sannan sai Saffiya itace mahaifiyar Suhailat.
Suhailat ita kadai Allah yabawa mahaifinta kasancewar
uwar gdansa bata haihuwa, shiya Saffiya da Alhaji
Kabeer suka dauki son duniya suka k'wallafashi akan
tilon yarsu, hakan yasa tuntasowar Suhhailat bata ta6a
Neman abu tarasa ba shiyasa takeyin yadda taga dama,
dukk wani gdan club dake cikin taraba babu wnda
Suhailat bata sani ba.Kasancewarta mai yawan son chasu
da kuma wasu yan shaye shayenta masu saka maye.
Koh karatun da takeyi a ynxu kudi da Isa ne yasa take
taka dukk wani matsayi datake son takawa acikin
rayuwarta."Suhailat Tasha haduwa da samari kala kala
wadanda take furta musu kalmar so wasu su amince
don dukiyarta wasu kuma su amince don samun jikinta.
Iya tsawon rayuwar Suhailat bata taba ganin saurayin
da takeyiwa zazzafar qauna ba kmr Hafeez Wanda
shikuwa bai ma san tanayi ba.
Wannan kenan!
®NWA
[11:50AM, 10/15/2016] My Nabss: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode8⃣
Shak'uwar Suhailat da Hafeez a kullum k'ara ha6aka
takeyi, yayinda Suhailat tacigaba da nunawa Hafeez
tsantsar so da kulawa. Wanda abangaran Hafeez bai ta6a
zaton abin haka yake ba. Rayuwa suke gudanarwa mai
cike da fahimtar juna.
Hafeez ne da Suhailat zaune bakin baranda suna hirarsu
kmr yadda suka saba, Hafeez ne yadubi Suhailat yace sis
nikuwa intambayeki mana. Suhailat tayi wani fari da ido
gamida muskutawa tadubi Hafeez tace okay inajinka.
Hafeez yyi gyaran murya gamida yin murmushi yace
akwai wani abu dake dauremin kai agame dake,
dammm!! Gaban Suhailat yabuga cike da fargaba
tace"jst go street 2 ur qstn pls" Hafeez yace olryt dama
abinda kedauremin kai shine naga kina amsa suna biyu
wato Suhailat mas'ud koh Suhailat Kabeer, wata irin
sassanyar ajiyan zuciya Suhailat tayi yyin da tuni gumi
yagama wanke ta.
Cike da fara'arta tace aff! Dama wannan ce tambayarka?
Gyad'a mata kai Hafeez yyi gamida kallonta, Suhailat tayi
murmushi tace"Ma'ud sunan wan mahaifina ne nataba
zama a gdansa ashekarun baya so gsky yana matuqar
jidani shiyasa wasu har suke zaton cewa koh shine
mahaifina, Hafeez ya bude baki kenan da niyar qara jeho
mata wata tambayar kawai sai phone dinshi yafar ringin
da sauri ya zarota daga cikin aljihunsa' sunan da
yasanyawa mahaifinshine ya bayyana akan screen din
wayarshi"ABBA" da dauri yadauka gamida yin sallama.
Abba ne keyiwa Hafeez mgn cikin nutsuwa yace "Hafeez
kanajina? Cike da ladabi Hafeez yace inajinka Abba,
Alhaji abdullahi yayi murmushi mai cike da dattijantaka.
Sannan yace Hafeez jiya munyi magana da Mahaifin
Rafee'at yanunamin cewa yana son ya aurar da diyarshi
toh kasancewa xa'ayi birthday din yar'uwarka Balkisu
shiyasa nayanke shawaran cewa ranar birthday dinta sai
ayi engaged dinku kaga lkcin mutane suntaru sai ayi abu
daya kowa ya shaida. Wani irin farinciki ne marar
misaltuwa Yakama Hafeez baimasan lkcin da yayi wani
tsallen farinciki ba. Cike da zumud'I Hafeez yace Abba
komai yayi dai dai tabbas hakan ma yayi.
Hafeez yanufasa yace Abba birthday din Balkisu on 28 ne
koh? Abba yace"eh on 28 ne. Hafeez da qarfinsa ya furta
yesssss! "Abba ne yace lfy kuwa? Hafeez yadanji kunya
amma kasancewarsa tsayayyen namiji yace no Abba
kawai naga abin ne yaxomin a yadda nakeso sbd on 27
zamu kammala komai namu mu mudawo gda.
Abba ma da kansa yaji dadin wannan labarin sbd yana
matuqar son kasancewa tare da d'an nasa. Dan haka
yasamishi albarka gamida yimishi kyakyawan fata.
Hafeez dai sai yak'e hakura yakeyi.
Yayin da Suhailat tayi shiru tana kallon Hafeez itama sai
murmushi takeyi, sbd tasan tabbas akwai abunda aka
fadamishi Wanda yasashi farinciki.
Hafeez naqare wayan yamaida dubansa ga Suhailat
fuskan nan tashi d'auke da farinciki marar misaltywa,
Suhailat tawani lankwashe kai gami da lumshe idanu a
hnkli tasauqesu akan Hafeez tace "Hafeez mai yasanyaka
farinciki haka"? Hafez yasake murmusawa yace "Suhailat
I have a surprise 4 u, amma not now sai on 28.
Cike da D'auki da Farinciki Suhailat tace olryt Allah
yakaimu.
Ameeeeeeen kawai yace, a hnkli yatashi Yakoma
makwancinsa nan ya fara dialin numbn Rafee'ansa inda
tadauki wayan sukayi tahiransu cike da kulawa da
qaunar junansu.
®NWA
[11:50AM, 10/15/2016] My Nabss: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode9⃣
Hafeez ne sanye da kayanshi na NYSC wnda sukayi
matuqar amsarshi, zaro wayarsa yyi wacce take gefen
aljihun wndonsa. Numban Suhailat yakira wayan bata
jima tana ringin ba Suhailat tadauka yace da ita yana son
ganinta, cikin k'ank'anin lkci kuwa sai ga Suhailat gata ta
baiyana agaban Hafeez. Cikin nutsuwa Hafeez yace
yauwa Suhailat dama so nake muje kirakani kasuwa
kinsan nafadi miki cewa za'ayi birthady din Balkisu da
kuma surprise din da nace xan miki, so inaso kikaini
shagon da xansamu kayan mata kmr su less da atamfa
da sauransu kinsan tafiyan mu yana daf da gabatowa
Cike da mamakinsa tarik'e ha6a tana kallonsa, cikin
muryan zolaya tace a'a Hafeez waza'a ayima siyayya
haka? "Hafeez yace ba nafada miki cewa I have suprise 4
u ba. So jst watch me, Suhailat ta gyad'a kanta gami da
gyara wani dan yalolon gyalenta tadubi Hafeez da
murmushi tace olryt mutafi am ready.
Taxi suka tara ya kaisu wani tamfatsetsen shago dake
cikin garin Lagos, da shigarsu Hafeez yafara yin abinda
yakawosu wato zab'en kayan da yasan xasu matuk'ar
amsar Balkisu, ita kam Suhailat tsaye tayi tana kallonsa
dukk farinciki ya isheta. Hafeez ne yajiyo ya dubi Suhailat
cikin zolaya yace Suhailat plss zabamin kayan da
kikasancewa sunyimiki a matsayin zab'inki less material
atamfa dukka kizab'amin choice dinki masu kyau, wani
irin farinciki ne ya mamaye xuciyar Suhailat domin wani
tunani nata na daban datasa acikin
xuciyarta.
Nan fa Suhailat tashiga za6en wasu danqara
danqaran less masu kyau da tsadar gaske, da zarar
Suhailat taza6o kayan sai tanunawa Hafeez tace "wannan
yayi kuwa"? Hafeez kawai sai yace nidai kiza6amin kalar
skin dinki wanda kikasan zai Amshi kalar jikinki. Nan fa
Suhailat fara washe baki tana murna farinciki da jin
kalaman Hafeez
"Hakanan takasance dasu Hafeez har suka gama
siyayyarsu suka koma masauqinsu"
*************************
Yau yakasance ranar Saturday Wanda yayi daidai da
ashirin da 27 ga watan Nowamba(27-November) hakan
takasance ranar da wadansu daga cikin d'aliban xasu
koma gda..
Hafeez ne tsaye agaban trolley bag dinsa, da ganin
alamunsa tsaye yake yana jiran wasu.
Suhailat ce tafito tsab cikin shirinta na dark blue din
atamfa itama tafe take tana jan jakarta cikin sauri
taqaraso gaban Hafeez tana murmushi , abinda Hafeez
yafara tambayarta shine ya daddy ya amincewa tafiyarki
kuwa? Suhailat tayi wata irin ajiyar zuciya tace wlh
yabarni but yacemin only 2days ana gama birthday din
inkoms gda, Hafeez yace woww vry gud har naji dadi,
sbd ticket din mutum biyu nayi bookin.
Airport suka nufa kaitsaye da xuwansu basu fi 30mnt ba
jirginsu ya d'aga sai borno.
Su Hafeez na sauqa drivansu na xuwa Dan haka shiga
kawai sukayi suka nufi gda, suna cikin tsaka da tafiya
sunxo daf dashiga anguwarsu wata akuya tadan gifta
musu take anan drivan yadan ja birki da sauri Wanda
hakan yyi sanadiyar zubowan kayan dake cikin handbag
din Suhailat, waiwayowan nan da Hafeez zaiyi
idanuwansa sukayi tozali da wasu munanan abubuwa
wnda suka fado daga cikin jakar Suhailat.
Cikin tsananin tashin hnkli Hafeez yazaro idanunsa
gameda nunata. Dam! Gaban Suhailat yabuga.
®NWA
[11:50AM, 10/15/2016] My Nabss: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode1⃣0⃣
Gabadaya hankalin Suhailat ya gama tashi, nan take
tafara had'a zufa dukk da kasancewar sanyin AC n dake
ratsa kowanne sassa Na cikin motar. Cike da mamaki
Hafeez ke dubanta ji yayi bakinsa ya masa nauyi murya
qasa-qasa yace Suhailat miye wannan nake gani acikin
jakarki? Dasauri "Suhailat tafara sosa kanta gamida
neman mafita cikin in'enar mgn ta dubi Hafeez tace
amm uhum! Ae kasan Rukky wacce muke daki daya da
ita wlh itane take shan wadannan syrup da kwayoyin toh
na hanata tak'i ji shiyasa nikuma nakwashe kayan mayen
nata na boye ajaka, gashi Sam namanta banzubar ba am
swryy plss.
Suhailat nagama fadin haka Hafeez yayi wata irin
nannauyar ajiyar zuciya gamida yin murmushi yace"
huuu wlh Suhailat u really scared me!" Wani irin
murmushi Suhailat tayi kai da gani kasan qaqaroshi tayi.
Dasauri tasa hannu takwashesu tabude window da nufin
ta zubar, Hafeez ne ya dakatar da ita yace"tabarsu anan
cikin motar zai zuba su a shara.
Suhailat kam shiru tayi gabadaya jikinta yayi sanyi
hnklinta ya gama tashi,sbd gabadaya gani takeyi Hafeez
yagama harbo jirginta. Qarar horn din da driva ya danna
ne ya fargar da Suhailat daga dogon tunanin da ta tafi,
kmr daga sama tajiyo muryan Hafeez yace
Suhailat"mushiga daga ciki koh? Dasauri ta bude murfin
mota jiki a sanyaye, ta ziro qafafunta jitayi gabadaya
sunmata nauyi. A hnkli tafito suka fara nufar cikin gda.
Ae kuwa sai ga Balkisu da gudunta tanufosu, jikin Hafeez
tad'ale tamkar wata qaramar yarinya, oyoyoo yayana!
Nan tabashi pick agoshi, a hnkli Balkisu ta maida
dubanta ga Suhailat cike da zumud'i tasaki hannu Hafeez
takoma wajen Suhailat wani murmushi Balkisu tayi tace
kece anty Suhailat koh? Suhailat tadan saki fuskarta
tadafa kan Balkisu tace eh nice Billy, Balkisu ta k'yalk'Yale
da dariya jin ance mata billy, tadubi Suhailat tace anty
Suhailat kema Billy xakicemin irin na uncle
ma'aruf?.Hafeez ne ya ja hannun Balkisu yace oya parrot
mushiga daga ciki am very eager to c my mum, da sauri
suka shiga cikin falon gami da sallamarsu.
Mahaifan nasa ne suka fito daga d'akinsu atare, cikin
shigarsu ta alfarma kai dagani kasan yau rana ce ta
farinciki a garesu. Da sauri Hajiya Hauwa tafito fuskarta
dauke da fara'a, Suhailat tafara tarbo (kasancewar
sunsanta awaya suna gaisawa, sannan Hafeez ya sanar da
su zuwanta) Suhailat dukk farin ciki yagama dabaibayeta
ganin yadda iyayen Hafeez suka tarbeta tamkar dama
suntaba haduwa.
Bayan sungama gaishe gaishensu da nuna farinciki da
kewar juna, nan Hajiya Hauwa ta umarcesu da suje
dining area suci abinci, Balkisu najin ance haka taja
hannun Suhailat "anty xomuje nan taja hannunta
Suhailat suka nufi dining, yayin da Hafeez yarufa musu
baya tunkafin su zauna Balkisu keta zuba mata surutu"
Suhailat kam wani irin son Hafeez ne ke qara shigarta
ganin yadda families dinshi suka karb'eta hannu bibbiyu.
Abincine kala kala aka tanadar musu, Suhailat dai tace
sinasir take so ae kuwa Balkisu tazuba mata sinasir din
mai yawa tace da ita sai tacinye nan dai akayita raha cike
da so da qaunar junansu.
Bayan sun kammala cin abinci ne Hajiya Hauwa ta
umarci Balkisu da ta nunama Suhailat d'akin da zata
kwanta, ae kuwa ba musu taja hannunta anty tashi
muje.
Suhailat dai biye take da ita tamkar rak'umi da akala,
gabadaya Balkisu tagama shiga ranta yarinya gata
kyakawa tamkar yayanta yarinyar akwai saurin shiga rai.
Bayan sun isa cikin d'akin ne Balkisu tace anty ga d'akin
nan kishiga toilet kiwatsa ruwa bari inje inhada miki
coffee mai d'umi kisha. Kafin Suhailat tace wani Abu tuni
Balkisu tafice. Suhailat murmushi tayi gamida girgiza
kanta a hnkli tace Naughty girl. Toilet tafada tayi wnka
sannan tafito.
Tana fitowa Balkisu nashiga, batareda tace uffan ba ta
ajiye coffee din a gefen gado tafice.
Suhailat tayi murmushi takaici cikin zuciyarta tace
"uhmm nimai zanyi da wani coffee ae ynxu buqata ta
kawai insha kayan aiki(syrup) in wartsake gajiya mtsww"
tanafadin haka tabi lafiyar gado ta kwanta batare da
biyan sallolin da suke kanta ba.
Abangaran mahaifan su Hafeez kuwa gabadayansu
sunhallara a falo suna tsara yadda birthday din Balkisu
da enggd din Hafeez zaikasance.
Hakanan sukayita sharwarinsu har akayi kiran magrib
Abba da Hafeez suka nufi masallaci yayin da Balkisu
tanufi d'akin Suhailat don ta tasheta Sallah.Momy kam
tuni tanufi sasheenta.
Abba da Hafeez kam basu dawo gda ba sai da suka
gabatar da sallahn isha'insu. Sannan suka nufi gda, sai da
kowa ya hallara sannan sukanufi dining area sukaci
abinsu,
gabadayansu ranar raba dare sukayi sunata hirarsu cike
da nishad'i, daga bisani ne kowa yanemi makwancensa.
®NWA[11:51AM, 10/15/2016] My Nabss: [5:03AM, 7/14/2016]
MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode1⃣1⃣
Tunda sanyin asuba masu decoration suka bugama
Hajiya Hauwa waya cewa gasunan K'ofan gda batare da
b'ata lokaci ba tayi musu Iso, masu decoration nan
sukafara aikinsu gda yadauki haske da kyawun gaske. Sai
da Hajiya Hauwa ta tabbatar da cewa angama gyara
gdan tsaf sannan takoma sashinta, bayan ta idar da
sallah sannan tashiga toilet ta watsa ruwa. Tana idar wa
ta zauna gaban dress mirror ta tsara kwalliyarta tamkar
wata budurwa.
Sashen Abba tanufa koda shigarta ta tarar yana toilet
murmushi kawai tayi, kai tsaye tanufi wardrop dinsa
tafitar masa da wata shadda galila mai matuqar kyau da
sheqi, tana gama zab'a mishi sai gashinan ya fito fuskan
nan d'auke da murmushi cikin muryan rad'a yace yan
matana kinyi kyau, Hajiya Hauwa tayi murmushi Wanda
hak'uran makkanta suka bayyaina, cike da zolaya Abba
yace "a'a irin wannan kwalliya haka? Ashe kwalliya ake
tsaramin shiyasa yau ba'a tashemu zuwa massalaci ba?
Hajiya Hauwa tayi yar dariya tace"yau Alhaji na lura yan
zolaya ne akanka.
A'a wanne zolaya ae ba zolaya yau din ne naga kinfi
koyaushe kyau, "nagode tace masa yayinda take k'okarin
barin d'akin.
Koh da fitarta d'akin Hafeez tanufa shima ta tashesa
sannan tanufi d'akin da Suhailat take bayan ta tasheta
sannan tawuce d'akin uwar gayyan.
Koh da Hajiya Hauwa tashiga d'akin Balkisu ta tarar da
Ita zaune bisa sallayah tana sharar hawaye, cikin
tsananin damuwa da tashin hnkli Momynta qarasa kusa
gareta a hnkli ta jawota jikinta tace"Balkisu lfy kuwa?
Balkisu Wanda kuka yaci k'arfinta ta k'ara rungume
momynta tanaci gabada kuka, Hajiya Hauwa batayi
yinqurin Hana takukan ba sbd batasan mine dalilin yinsa
ba.
Balkisu sai da tayi kuka mai isarta sannan tad'ago tadubi
mommynta cikin sark'ewan murya tace Momy Dan Allah
kiyafemin dukk laifuffukan danayi miki, da sauri
mommy ta tallabo fuskar Balkisu ido cikin ido takalle
cike da kulawa tace "haba Balkisu meyaparu haka me
akayi miki haka karfa kimanta cewa yau ranarkice
yakamata ace yau kinfi kowa farinciki meyaparu dake
kike kuka,? Balkisu tadubi mommyn nata fuska araunane
tace wlh Momy nikaina narasa dalilin wannan kukan
nawa kawai dai yau inajin tamkar wani Abu mummuna
zai faru dani, Momy tayi murmushi tace "Balkisu kenan
insha Allahu babu abinda zaifaru ki kwantar da hanklinki
tashi kije kishiga wanka.
Jiki a sanyaye tace to mommy,ba wani gardama ta
tashi tanad'e sallayan da tayi sallah' sannan tashiga toilet
don ta watsa ruwa. Hajiya Hauwa kam falo tanufa tana
jiran iyalen sufito suga decoration din da akayima falon.
Basu wani jima ba dukkaninsu sukafito tsab cikin
shirinsu na alfarma, bayan sunhallara afalon ne Hajiya
Hauwa ta lura ba Suhailat cikinsu Dan haka tadubi
Balkisu tace"Balkisu jeki kirawomin Suhailat" toh kawai
tace Balkisu tamik'e da nufin taje Hafeez yadakatar da
ita yace kiyi zamanki barin je infito da ita.
Hafeez yanatafe yana waya da Rafee'ansa awaya.
Abangaran Suhailat kuwa tun lkcin da Momy ta tasheta
taje tayi Sallah bata tashi ba sai ynzu. Shiyasa sai ynxu
tafito a wanka tasanya wani Riga da wando mai zubin
fakistan kalar lemon green da orange kayansun matuqar
amsarta zamatayi akan chair din dake gaban dress
mirror tazauna tafara tsarawa kanta kwalliya, bayan
tagama tak'urawa kanta ido domin kuwa tasan cewa ita
kanta tahadu dan haka cikin zuciyarta tace" Suhailat kiyi
matuqar kyau sannan yaune yadace kisanar da Hafeez
sirrin zuciyarki da kuma BURINki nason aurenshi dix is d
ryt tym da zaki fadamishi" k'wank'wansa k'ofan da
akeyine yadawo da ita daga dogon tunaninta. A hnkli
tace yes com in! Murd'a k'ofan yayi yashiga gamida
sallamarsa, Suhailat ta amsa masa da murmushinta
kasancewar ta gane muryanshi cike da zumud'i Suhailat
tajuyo damm! Gabanta yafad'i domin Hafeez ba qaramin
burgeta yayi ba domin sai a ynxu ne ma tagano aenahin
kyawunsa. Akasalance ta gaida Hafeez..Hafeez bai amsa
mata ba har sai da yagama waya. Sannan ya maida
dubansa ga Suhailat tace a'a Suhai irin wannan kyau
haka karfa kihadawa mazan Borno go slow, murmushi
Suhailat tayi tace wlh kai dai kafaye zolaya wallahi Hafeez
yayi murmushi gamida zuba hannayensa cikin aljihun
wndonsa yace kiyi sauri Momy najiranki lkci na qoqarin
wuce, Suhailat tad'anyi fari da idanuwanta tace okay
badamuwa ganinan zuwa amma kafin nan Hafeez pls
inaso infada maka wata muhimmiyar mgn, Hafeez yace
olryt ba damuwa amma kibari anjima zamuyi mgnr
ynxu inada Wurin zuwa kokin manta nace zanyi suprsn
dinki?
Wani irin farinciki ne yakama Suhailat tace olryt
badamuwa inajiranka. Okay yace mata adan tak'aice
sannan yafice daga d'akin, yana fita falo yasanar dasu
gatanan fitowa sannan yace yatafi ya dauko Rafee'at don
ta halarci birthday din. Hajiya Hauwa tayi murmushi
tace toh Hafeez" plss kada kaje kayi zamanka kana zuwa
kad'aukota kujuyo sbd afara prgrm in dawuri kar
mubatawa guest dinmu lkci, "insha allahu Momy ynxu
zanje nadawo. Yanafadin haka yafice a falon.
Suhailat ce tafito cikin wani irin taku nata tamkar mai
tausayin k'asa haka taqaraso cikin falon sannan tagaida
Momy da Abban, Balkisu ce ta taso daga inda take zaune
taqarasa wajen Suhailat tazauna sannan tace gud murng
my Anty, Suhailat najin dadin yadda Balkisu ke bata
kulawa, a hnkli tace billy am fyn ya shirye shiryen
birthday? Balkisu tace gashinan munayi kinga yadda
mommy tasa aka gyara falon? Suhailat tace nagani wlh
falon yyi matuqar kyau. Suhailat tace yauwa baki
fadamin ba how old ar u now? Balkisu taji kunyan
tambayr Suhailat din, dariya tayi gamida rufe fuskanta
tace am 13yrs old today. Suhailat ta tafamata tace very
gud billy.
Suna cikin haka sai ga sallamar Hafeez tare da Rafee'at
sunshigo, Rafee'at sanye take da hijabinta hakan yyi
matuqar fitar da ainahin kyawunta, Hankalin Suhailat
gabadaya yagama tashi ganin Hafeez tare da wata
kyakyawar yarinya sunjero a tare sunayima junansu
murmushi wani irin azababben kishi ne ya turnuk'e
Suhailat,
Da shigarsu Rafee'at taduqa har k'asa cike da ladabi ta
gaishesu gabadayansu kowa yana farincikin ganin
Rafee'at amma banda Suhailat wadda tayi duqu duqu da
rai kmar zata fashe sbd tsananin kishi., Suhailat da
Rafee'at suna hada ido rass!! Gaban Rafee'at ya buga
wani irin kishi taji marar misaltuwa domin kuwa ta
tabbata itace Suhailat din da Hafeez kebata lbri ynxu a
hnyarsu ta zuwa.
®NWA
[11:51AM, 10/15/2016] My Nabss: [12:49PM,
7/14/2016] MUNAY✍🏽: 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
✨BURIN HAFEEZ✨
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
By
©MUNAY
®NAGARTA WRITTERS ASSOCIATION.
Episode1⃣2⃣
Wani irin azababben kishi ne ya turnuk'e Suhailat, sanin
da tayiwa knta cewa bata da control yasa tayi saurin
barin falon tanufi d'akin da yakasance masak'inta, da
shigarta ta banko k'ofa da gudu tanufi kan gado tana
maida wani irin numfashi mai wahalar fita. Tana cikin
wannan halin ne taji ana k'wank'wasa k'ofa shiru tayi
batace komai ba Wanda ke k'wank'wasa wan jin ba'a
tanka masa ba yayi tunanin koh ba mutum cikin d'akin
bude k'ofan yayi a hnkli ya zura kansa gamida cewa
Suhailat! Jin muryan Hafeez yasa tayi sauri mik'ewa daga
kwance da take"tace na'am, da fara'a kuwa d'auke a
fuskarsa yak'arasa ciki yayin da Rafee'at ke biye dashi
fuskan nan nata adaure tamau!
Hafeez nashiga ciki yace yauwa Suhai yau zanbaki
surprise dinki, dama sonake in nuna miki matar aure na
wannan itace zan aura sunanta Rafee'at kuma ayaune
insha allahu za'ay enggd dinmu after birthday din
Balkisu.
Dam! Gaban Suhailat yabuga hnklinta yatashi wani irin
kishi ne ya gama sark'eta take anan tafarajin gari Na
yawo da ita dasauri takoma bisa katifa tadafe kanta
Wanda ke tsananin sara mata, dasauri Hafeez ya matsa
daf da ita yace"Suhailat lafiya kuwa?" Wani irin
murmushi ta k'ak'aro tace no bakomai kainane ke d'an
saramin, plss inba damuwa inaso zanyi mgn da kai,kai
dai.
Rafee'at najin Suhailat tace haka kafin ma Hafeez yace da
ita wani abu tuni tabar d'akin zuciyarta kmr zata fito sbd
tsananin takaici da kishin Hafeez.
Rafee'at nafita a d'akin Suhailat tamik'e tsaya
idanuwan nan nata gaba daya sun rine zuwa jaa! Cikin
tsananin masifa gabadaya idanuwanta sun gama kullewa
" tace amma wlhy Hafeez kaci amanata ka yadudareni.
Ashe dama kanada wacce kakeso shine baka tab'a bani
damar fahimtar haka ba' toh kasani hakan dakayiwa
zuciyata ba k'aramar illah kayimata ba domin kuwa
sonka yayi min rami mai zurfin gaske acikin zuciyata,
Adalilin son da nake makane yasa nabiyoka izuwa
garinku ashe bansani ba kai kana da wacce kake so
nikuwa koh oho koh?
Tsananin Mamaki ne qarara d'auke a fuskar Hafeez cikin
tsanin tashin hnkli yasa hannu yadakatar da Suhailat
daga sambatun surutan datakeyi masa' dakata Suhailat
plss stop dix jokes of urs irin wannan wasan baidace
dake ba Sam domin kuwa ni amatsayin yar'uwata
nadaukeki nabaki muhalli irin na Balkisu acikin rayuwata
so plss stop dix nonsense!
Ran Suhailat gabadaya yagama b'aci tadubi Hafeez da
raunannun idanuwanta tace wlh matsayinka yawuce
dukk yadda kake tunani acikin zuciyata ni matsayin mijin
Aure nadaukeka kuma dukk wani mahaluk'I danake tare
dashi yasan da haka, sai kai kad'aine zakacemin baka
lura da irin kulawa da tarairayar da nake baka ba?
Ran Hafeez ma gabadaya yagama b'aci a fusace yace
olryt nagode da kulawarki gareni amma kisani Rafee'at
itace BURIN HAFEEZ ita kadai nake so ita nakewa soyayya
ta asali da

Please Login or Register in order to submit comment