Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shine zai saka ni cikin bakincikin har nayi nadamar haihuwarku da kuma rainonku harda tarbiyar ku."

Share hawayenta ta sake yi tana cewa."zaman aure dan hakuri ne idan kukayi hakuri zaku ci ribar hakuri wallahi a rayuwarku, sannan kuma banda kai miji kara a wajen iyayenshi koda kuwa a wajena ne idan kun samu sabani ku sasanta kanku ba sai wani ya shiga ba daman zaman duniya ya gaji haka zo mu zauna zo mu saba ne sai kunyi hakuri hakurin nan shine gaba a zaman aure. sai mutunta kowa da kowa dangin miji karda ku raina kanku kuso kowa tsakani ga Allah ku zauna lafiya da kowa sai kuga kunci ribar zaman auren.".ta ida maganar tana hawaye a fuskarta,suma fadawa sukayi jikinta suna kuka tana lailashi tana saka albarka sun kusa minti talatin a haka dakyal ta samu sukayi shuru tace aje a kwanta dare yana yi ,koda sukaje room shirin kwanciya sukayi sannan Zubaida ta kira Moha dan taga tarin miscall dinshi bayan sun gama gaisa tayi mashi godiyar lefe ta kuma yaba lefen hakan yayi mashi dadi sosai,ita kuma Zulaihat text din godiya ta tura ma Najeeb sannan tayi kwanciyar ta.

★★★

*KYIV*

Yau tunda ta tashi ta shirya dan Ammie tayi invited dinta dinner a gidansu kuma hakan yayi mata dadi sosai dan tayi kwana biyu daman bata ga su Ammie ba. sai dai suyi waya tana missing dinsu sosai..shiyasa tun wajen 2pm ta fara fiddo kayan da zata saka wajen zuwan gidan,wani lace ne ta fiddo marron color Mai ratsin c-green kadan sai veil dinta shima c-green ne da takalmi da jikka sarka da dan kunne fashion ta fiddo sannan ta fada toilet danyi wanka bayan ta fito daga wanka tayi sallahr la'asar sannan tayi zaman shiryawa.

Mai ne ta shafe jikinta dashi daman already tun fitowarta daga wanka ta mulke jikinta da colalca da humura suka tsane a jikinta sannan kuma tayi kambasa har da kayan tayi ma. tazo kuma ta shirya poder ta shafa wanda ta kara fiddo mata brown skin dinta sannan kuma ta shafa white gloss mai saka lips shining ta dauko brushes ta kara gyara fuskar har da girarta da take zane kamar ansa jagira an zana ta kuma gyara eyelashes dinta suma kamar ta saka na kanti.masha Allah tayi kyau dan kwaliyar ta fiddo mata da kyaunta sosai saka kayan tayi sanann ta zauna ta murza daurin dan kwali dan yanzun ta iya sosai daman a da ta iya dawowarta Ukraine ne da ta daina ma'amali da kayan hausa. ta manta yanda ake daura kwalibin,amman yanzun sannu a hankali ta tuno yanda ake yi ras a kanta yafa veil din tayi a gefen kafad'a sannan ta dauki jikkarta da car key dinta ta fito lokacin 6pm.

Kallon daya zakayi mata ka gane tana cikin farinciki kuma farinciki ba na komai bane sai na ganin Ammie dan tayi missing dinta sosai zatayi one week bata saka ta a Ido ba. Koda kuwa ta video call ne one hour ta dauka ta iso duk da go slow da komai Koda ta iso da ihu ta ida shigowa gidan tana fadawa a saman Ammie ta fara matsar kwallah tana cewa.

"Ammie shine kikayi one week baki gani ba,kuma kinsan dai ina missing dinki." Shafa kanta Ammie tayi tana cewa."Sorry Daughter karda ki bata kwaliyarki tayi maki kyau nima Ina missing dinki busy na shiga shiyasa sorry Dear." Murmushi tayi tana lefewa a jikin Ammie sai da ta kusa ten minutes a haka sanann ta dago taje wajen Dad har kasa ta duka ta gaidashi Shima sai da tayi mashi shagwabar ta na tayi kewarshi sannan ta koma wajen A-kadir tana cewa.

"Afternoon choco-milo." Murmushi yayi yana dan jan hancinta yace."missing you partner." Murmushi kawai tayi tana zama gefenshi a hankali yace." Kiyi kyau partner pls be my wife." Dan rintse idonta kawai tayi bata ce komai ba,tashi sukayi danyin sallah sannan suka fito yin dinner Koda sukayi sallah sai da ta chanza kaya dan har kaya gareta a room din Ammie yanzun abaya ce ash ta saka ta fito suka zauna cin abinci.

Bayan sun gama cin abincin suka koma parlor suna cigaba da yin firarsu gwanin burgewa sai da suka danyi nisa a firar Ammie tayi gyaran murya tana kama hannun Jidda a hankali tace.

"Hauwa." Dagowa Jidda tayi tana Kallon Ammie sai kuma tace.."Naam Ammie." Dan shuru Ammie tayi na dan lokaci sannan ta fara cewa.

"Alfarma nike son nema a wajenki pls Hauwa'u." Gyara zamanta Beauter tayi tana cewa.."Ammie wata alfarma ce wanann fada man ita Allah ya bani damar yi maki ita." Murmushi Ammie tayi tana shafa kanta tace.."Allah yayi maki albarka." Sai kuma ta cigaba da cewa." So nike ki bamu tarihin wacece ke sanann kuma maiye sanadin zuwanki wanann kasar kuma ina iyayenki suke a nigeria a wace jaha kike."

Take annurin fuskarta sai da ya chanza can sai ga hawaye sun fara zubowa daga saman fuskarta tabbas da da yanda zatayi da ba zata bada kofar da za'a tuno mata baya ba, wannan tambayar take gudu shiyasa taki bada kofar da kowa zaiyi hudda da ita shiyasa taki yarda tayi ma'amula da kowa dan gudun dawowa mata da tabon da ake kwance a can cikin kasan zuciyarta,kama hannunta Ammie tayi tana share mata hawayenta tace.

"Sorry Dear am.."hold pls Ammie." Ta tare numfashi Ammie ta cigaba da cewa."kin cancanci kisan wacece ni kin cancanci kisan komai nawa dan kin wuce duk matsayin da kike tunani a wajena kedin uwatace wanda nike alfahari da ita kece wanda nike gani a yanzun a matsayin uwa da na dade da sallamawa da rashinta dan haka zan baki labarina a yau na sai gobe ba wanann alkwarine Ammie." Rungumaita Ammie tayi tana bubuga bayanta sun kusa ten minutes a haka sannan ta dago ta kallesu daya bayan daya sannan ta fara..

★★★

*NIGERIA 🥀*

Yau take ranar Jumaa cikin ikon Allah da yardarshi dumbun mutane suka sheda daurin auren Zulaihat Aminu da Najeeb H Abdullah sai kuma Zubaida Mustapha da Muhammadu K Abdullah akan sadaki naira dubu dari biyu...kuka kuwa sunyi har sun gode Allah dakyal aka benbaresu daga jikin Umma aka saka su a mota sai airport dan kaisu gidan mazajensu.40min suka dauka flight dinsu yayi leading a birnin Abuja aka daukesu sai lifecamp a gidan surukansu.komai yayi ma Zulaihat tsaye da ta ganta a cikin parlorn mahaifiyar Najeeb tabbas dai ta tabbata ta zama matar Dr Najeeb wani irin zama zasuyi shine abunda take tambayar kanta sai dai ta kudurtarma kanta yanda yazo haka zata bishi ita da shi wanda ya fasa shine ma sha wuya, dan wallahi tana kan bakarta ba zata bari ya taka ba yanda ya gadama ba.ita kuma zata nuna mashi da da yanzun ba d'aya bane sai ta sai tashi ta sauke mashi wanann girman kan nashi da miskilancin da yake dawainiya dashi wannan alkwarine ta daukarma kanta ba tun yau dan dole ta anso ma kanta girma a wajen wanda bai ganin girmanta,share hawayenta kawai tayi tana karema bedroom din da aka sauke su kallon ba karya ya hadu iya haduwa da tunanin rashin mutuncin da zatayi ma Najeeb ta wuni dan ta yarda sai dai su gurji juna su taka juna bai dai ita ya taka ba.

_Tabb Zulaihat duk wa'azin Umma tayi maki bai shiga ba kenan😀Uhmm mudai ba ruwanmu namu.ido Zulaihat dan Dr Najeeb ne dai kinsan ba daukar raini yake ba lol🥂_


*Tom jama'a duka duka anan na kawo karshen Book one sai mu hadu a book two dan jin yanda zata kasance tsakanin zaman Dr da Zulaihat yan drama 😅...sanann karda ku manta a Book two zakuyi maiye yayi sanadin shigar Hauwa'u Abdullah jibir(Beauter)shiga bariki shin zata amince da bukatar Abu-kadir ko kuwa har yanzun tana kan bakarta na ba zatayi aure ba?.*

*Duk wanann cakwakiyar tana cikin DA'IMAN ABADAN* *BOOK TWO* mai taken *SANADIN SHI* *karda ku manta labarin cike yake da tsantsar soyayya mai tsayawa a zuci da kuma kulawa da kuma darussa kala².*
*DA'IMAN ABADAN BOOK TWO (SANADIN SHI NE)* har yau har gobe littafin dai kyauta ne bani bukatar kudin kowa comment da shirhi kawai nike bukata

*Mun tafi hutun sati biyu🌚,asha hutu lafiya zamu dawo bakin aiki 1 ga watan September in shaa Allah*

*AMATULLAH DATA SERVICES*

*MTN*
500MB-140
1GB-270
2GB-540
3GB-810
4GB-1080
5GB-1350
6GB-1620
7GB-1890
8GB-2160
9GB-2430
10GB-2700

*AIRTEL*
500MB-180
1GB-350
2GB-700
3GB-1050
4GB-1400
5GB-1750
6GB-2100
7GB-2450
8GB-2800
9GB-3150
10GB-3500

*GLO*
500MB-180
1GB-350
2GB-700
3GB-1050
4GB-1400
5GB-1750
6GB-2100
7GB-2450
8GB-2800
9GB-3150
10GB-3500

9MOBILE
500MB-150
1GB-300
2GB-600
3GB-900
4GB-1200
5GB-1500
6GB-1800
7GB-2100
8GB-2400
9GB-2700
10GB-3000

VIA✓8160508316
Jamila Bello Abubakar
Opay bank
VIA✓0777512438
Jamila Abubakar Bello
Access bank

08160508315 for call or whatsapp

*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment