Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai dai ka sani ,ni har na gaji dayi maka maganar abinci maybe sai mundawo yi mashi dura ko Habibi." dariya kawai Dad yayi yana rungumo Ammie jikinshi yace. "Kwairai kuwa Noor kin kawo shawara." ya ida maganar yana lakutar mata hanci,hayewa yayi sama dan shirya kayanshi tunda yaga tafiyar da gaske yinta za'ayi,yana gamawa ya wuce gardeen dan shan'iska .

Tsuntsayen dake shawage a wajen kawai yake kallo yana murmushi,duniya yana tsintar kanshi cikin farinciki marar musaltuwa idan yazo gaya yanda tsuntsaye suke rayuwarsu gwanin sha'awa,tsaki yayi da ya tuna gobe kamar haka baya kasar baki dayanta yana wata kasa,kasar da ko sunanta baisan a fadi.

''Ya Allah."

Ya furta ahankali yana gingina kanshi jikin kujera ya lumshe fararen idanuwanshi yana lazimi a cikin zuciyarshi,dan aikin kenan ABU-KAƊIR baida aboki ko daya,shi daya yake rayuwarshi sai kuma iyayenshi da suka dauki son duniya suka daura mashi,basu san suga ko kuda ya tabashi saboda shi daya tillo Allah ya basu,amman duk gatan da suke nuna mashi hakan baisa sunyi sake wajen bashi tarbiya ba.


*KANO🥀*


Go slow ya bata masu lokaci basu shiga BUK ba sai karfe 10:09 ,tuni Zulaihat idanunta suka kawo kwalla da ta duba time ,kamo hannunta Zubaida tayi tana cewa. "In shaa Allah bai kai da shiga ba." tare suka ce "Allah yasa." jikinsu duk yayi sanyi ganin makarar da sukayi waigawar da Zubaida zatayi taga Dr Najeeb ya wuce su da kadan tafiya yake cikin natsuwa kamar baisan taka kasa saboda miskillnci da ya taru yayi mashi katutu a rayuwa.

Rufe baki Zubaida tayi da tafin hannunta tana fiddo ido waje tsabar tsoro bakinta na karma tace. "Sis ga Dr Najeeb can fa zai shiga hall." a tare suka waiga ita da Ahmad aikuwa suka sa sauri su samu su rigashi shiga,sosai suke sauri cikin ikon Allah Ahmad ya fara shigewa sai Zubaida,baiwar Allah Zulaihat daman ita ba gwana bace a wajen saurin .ganin abokan tafiyarta har sun samu shiga sun barta idan kuma tayi wasa tabbas sai ya rigata shiga,batasan lokacin da ta fashe da kuka ba.tana ballawa da gudun bala'i yazo daidai zai shiga kenan, Zulaihat tayi kukan kura ta ingijeshi ta shige hall din.kowa na wajen sai da lamarin ya firgitashi ,Zubaida kuwa zaro ido tayi waje babu abunda jikinta yake sai karma da kuma tausayin yar'uwarta da ya kamata.

Tunda ta samu ta shigo ta samu waje kasa ta zauna tana maida numfashi gami da share hawayenta ,da sauri sauri take sauke numfashinta so take ta samu taga ta daidaita natsuwarta....ida shigowa yayi fuskarshi tamau babu yabo babu fallasa kamar ko yaushe,ko ta kan Zulaihat baiyi ba dan ko inda take bai kalla ba ya cigaba da abunda ya kawoshi ,kowa yayi concentration akan abunda ya kawoshi ,fuskar kowa cikin annashuwa take saboda dadin da lecture din ta dauko,kuma kowa ya ganne sosai anyi mashi question ya bada answer ,shima yayi question an bada answer haɗa system dinshi da komae nashi yayi sannan ya dauko kanshi yace.

"Captain."

Da sauri Captain ya tashi yana cewa. "Yes Sir." bai sake cewa komai ba sai da ya kusa fita sannan ya tsaya yace. "Ka gayama wanda ya shigo last kace komai yake karda ya yarda na rigashi zuwa office." yana gama fadin haka ya ficewarshi take hawaye suka fara zarya a saman fuskar Zulaihat ,dafata Zubaida tayi tana share mata hawaye tace. "Kice Innalillahi wa'innaalaihirajun,kita maimaita ta in shaa Allah ba abunda zai maki Sis tashi ki tafi kinji yace karda ya rigaki isa office din."ɗaga kai kawai tayi tana mai share hawayen fuskarta karƙafa mata gwiwa yan class din sukayi ,fitowa tayi tana tafiya a hankali cikin natsuwa da ta zamai mata jiki,amman ita harga zuciyarta gani take sauri take.


*Jigawa🥀*


Waigawa yayi yana kallon Dr Nmandi international airpot ,sauke ajiyar zuciya yayi yana mai sauke idonshi kan flight din da zasu hau yayi,ana gama binciken da za'ayi masu suka shiga sai da yayi addu'a sannan ya shiga ciki. jirginsu ya tashi daga nigeria zuwa Ukraine.


*KANO🥀*

Tafiya take tana wasa da ring din dake a hannuta,hawayene kawai suke shatata bisa kyawkyawar fuskar,jefa ƙafafunta kawai take dan kuwa ko kadan Zulaihat bata kallon gabanta,kuma sannan ko kadan batasan inda take cilla ƙafufunba ,tsabar tsoro da firgici kallo daya zakayi mata kaga tsintsin tsoro da tashin hankali ƙarara a tare da ita.

Ikon Allah ne kawai yakai Zulaihat bakin office din Dr Najeeb,ɗaga rinaunin idanunta tayi tana kallon office din,share hawayen da suke tsiyayo mata tayi da gefen hannunta ,tana motsa dan karamin bakinta ta karanta.

_DR NAJEEB H ABDULLAH_

Take tausayin kanta ya kamata,batasan wani irin wulakanci da cin fuska zaiyi mata ba,tunda take bata taba shiga case din malami ba,a BUK amman yau kaddarata ta haɗata da Dr Najeeb,mutumin da kowa ya sheda a cikin Buk bashi da ragi sannan kuma bai raga ma kowa.

Tsugunnawa tayi baki office din ta daura hannu bisa kai ta rushe da wani kuka marar ƙara cikin tausayin kanta tace. "Allah ka taimakeni,Innalillahi ni Zulaihat yau na gama shiga ukunna" dirsam ta zauna ta hada kanta da giwwar kafarta ta cigaba da kukanta.

*KYIV UKRAINE🥀*

KYIV INTERNATIONAL AIRPORT UKRAINE jirgin su A-Kaɗir yayi leading a babban birinin Ukraine,bude dadaren idanunshi yayi.yana mai tura hannunshi cikin gyaren-gyaren sumarshi,after 30min,aka bude ma pessenger suka fara fitowa.

So gently haka yake saukowa daga saman matakalar jirgin sai kace wanda yake tausayin kasa ko kuma bai san taka kasar ma haka ya sauko daga saman matakalar jirgin,furzar da iskan bakinshi yayi yana mai ƙarema airpot din kallo.

"Ba laifi. "

Abunda yace kenan yana yin hunging din Ammie shi,shafa kanshi Dad yayi yana cewa. "Nidai kullum sai an nuna man banbanci ko Kaɗir."?sakin Ammie yayi yana kama kunnenshi biyu gami da langwabe kanshi gefe ya turo baki yace. "Na isa Dad." yana ida maganar ya rungumeshi,shima rungume shi yayi yana cewa. "Love uh son." a hankali yace."love more my parents." Dariya sukayi sannan suka shiga mota drive ya tafi dasu masaukinsu.


*NIGERIA🥀*

_kano_

Ya dade tsaye yana kallonta,dan karamin tsaki yayi yana kauda kanshi gefe harararta yayi sai kace tana kallonshi, tsawa ya buga mata yana cewa.

"Hi,what are you doing here."firgigi ta tashi tana fadawa jikinshi tana mai fashewa da wani irin kuka,da karfi Dr Najeeb ya rintse idonshi,dan wani irin yarrrrr haka yaji duka jikinshi ya dauka ga wani irin yanayi da yaji ya saukar mashi wanda tunda yake a duniya bai taba tsintar kanshi a cikin irin yanayin ba sai yau, yau dinma yanzun.

Ita ko Zulaihat ta makalkale a jikinshi ,sai kara tura kanta take a tsakankanin wuyanshi da kafadarshi tana tura mashi na shanunta da suke tsaye tsam,wata irin ajiyar zuciya ya sauke yana mai nemo jarumtarshi ya cirota daga jikinshi yana kuma buga wata uwar tsawar da tafi ta farko yace.

"Are you mad." wata sabuwar ƙara ta sake saki tana kara yin hunging dinshi,idanunta a runtse suke tana girgiza kai,taitaro karfinshi yayi ya fiddota daga jikinshi ya ɗaga hannu ya daura mata wani wawan mari,ya kara daura mata wani wata uwar ƙara ta saki tana...

*Ku sani comment dinku shi zai bani kwarin gwiwar cigaba da sakin book din nan free kamar yanda nace idan kuma baku comment to zan maidashu paid ne akwai masayanshi over dan haka comment kawai nike bukata ya wadatar dani ahto maganar gaskiya ce 😂🌚*

*AMATULLAH RAHUSA DATA*

*DATA SERVICES AT APPORDABLE PRICES*

*MTN*
500MB-150
1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1300
10GB-2700

*AIRTEL*
500MB-200
1GB-400
2GB-800
3GB-1200
4GB-1550
5GB-1950
10GB-3850

*GLO*
500MB-200
1GB-400
2GB-800
3GB-1200
4Gb-1550
5GB-1950
10GB-3850

*9MOBILE*
500MB-500
1.5GB-1300
2GB-1500
3GB-1800

*Validity 30days*
Checkbalance codes
*MTN* *460*260#
*AIRTEL* *140#
*GLO* *127*0#
*9MOBILE* *228#

*VIA THIS ACCOUNT*
8160508316. Jamila Bello Abubakar. Opay bank

08160508316 for call or whatsapp

#Comment
#Share pls

*🌺DA'IMAN ABADAN🌺*
_Hot love and fate story_

Na
_YAR'MUTAN KANKIA_

_MANAZARTA WRITERS_



*PAGE 05&06*


https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ


*Wanann page din naku ne Hauwa'u Abba Hally A Imam Hauwaabubukar4848 Khadija Umar Muhammad Asiyajalo3 much luv🌹*


Ya ƙara daura mata wani marin,ƙara ta saki tana mai dafe kanta da yake kokarin tarwatsewa,wani duhu duhu take gani dan bata ganin komai sosai,tsaki yayi yana mai bangajeta ta fadi kasa dirsam a bakin office din,da sauri tasa hannunta a baki tana rushewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya.

Waigowa yayi yana kallonta sannan yace. "Maza tashi kibar wajenan tun kafin nayi ball dake useless." ɗago raunannun idanunta tayi ta sauke shi a saman cute face dinshi,tamau haka fuskar take babu annuri ko kadan a saman fuskar sam,da sauri ta maida kanta kasa hawaye na zarya bisa fuskarta,dan sai yanzun ta gane aika aikar da ta aikata,cikin kirma da tsoro muryarta na kirma tace.

"Am so sorry Sir."

Da sauri ya lumshe idonshi yanajin wani irin da yarrrrr haka kawai yake jin duka alhaherin jikinshi yana mashi,a hankali ya bude idonshi ya saukeshi a kanta,duke take a gabanshi kanta kasa sai kuka take wiwi duk da sound din kukan bai fitowa sosai dan muryarta ta dakushe tsabar kuka,ji yayi tausayinta ya kamashi at once,dan karamin tsaki yayi yana kokarin bude office yace ..

"Gobe na samaiki bakin office by 10am,salan ki kuskura na rigaki zuwa zaki sha mamakina,baceman dagani."

Dasauri ta tashi tana mai barin wajen da gudu,ƙarƙashin wata bishiya taje ta zauna ta haɗe kai ta cigaba da
kukanta.


*UKRAINE🥀*

_Kiev Estate_

Tunda suka shigo unguwar yake kallon tsaruwarta da kuma tsarinta ,tunda yake zuwa Ukraine bai taba ganin estate din da tayi mashi kyau ba kamarta.

Bakin wani zabgegen gida motarsu tayi parking,horn driver din ya danna wani bature ya leko ya koma da gudu ya wangale masu get din,tura hancin motar driver yayi,wajen da aka tanadar dan ajiye motoci yaje yayi parking dinta cikin sauran yan'uwanta. da sauri ya fito ya zagayo ya bude masu door,fitowa sukayi murmushi dauke a saman fuskar Dad yana kallon gidan,har ƙasa masu aikin gidan suka duƙa suna kai gaisuwa,ansawa kawai sukayi suna shigewa cikin gida.

Parlor ne babba wanda aka gyarashi da kayan more rayuwa na duniya tsayawa fadin haduwar parlorn bata lokacine,tunda ya gama ƙarema parlorn kallon ya kalli iyayen nashi ya marairaice fuska cikin shagwabarshi da ta zamaimashi jiki yace.

"Am Very tired." shafa kanshi Ammie tayi tana murmushi cikin son ɗanta da kaunarshi tace ."kaje kayi wanka ka huta kafin Emanuel su kawo abinci." ɗaga mata kai kawai yayi yana hayewa strain dan samun rest.

_Palace hotel_

Kwance take tayi matashin kai da ciyarshi sai latsa waya take tana murmushi ga dukan alamu tana enjoying sosai,latsa manya² breast dinta kawai yake yana shafa gashinta wanda aka barnarta da makudan kudade dan gyaranshi,zare wayar yayi daga hannunta yana kallon game din pizzle da take famar bugawa,girgiza kai yayi,yana latse wayar ya ajiye gefe.

Tashi zaune tayi tana sunburo baki gaba tana kallonshi,rungumota yayi jikinshi yana mai haɗe bakinsu waje ɗaya ya fara tsotsa,lumshe ido tayi tana yin lamo a jikinshi tana shafa gargasar bayanshi.....sun kusa shafe 30min yana kissing dinta,sannan ta zare bakinta cikin nashi tana cewa.

"Please Suhaid give me my phone.".....maƙale kafaɗa yayi yana kallon nashanunta da suke tsaye cir suna tsone masu ido,dan kuwa babu breziya a jikin Beauter daga ita sai fant,turo baki tayi tana tsale a gabanshi duka jikinta sai motsawa yake.daman zindir take tsaye babu kaya a gabanshi sai kace wani mijinta...wani irin murɗawa cikin Suhaid yayi take zufar wahala ta zubo mashi,dukewa kasa yayi yana dafe mararshi wata kara ya saki wanda ta kusa gigita Beauter.

Da gudu tayo kanshi tana taroshi ya fado jikinta,kasa rikonshi tayi saboda yayi mata nauyi sosai,bisa bed suka faɗa tana mai girgizashi a firgice tace “Suhaid.” kuka ya fashe mata dashi kamar ƙaramin yaro yana cewa. "Baby please help me."

*NIGERIA🥀*

_Kano_

Tana cikin kuka taji an da fata,da sauri ta ɗago da kanta tana saukewa a bisa fuskar Zubaida rungume Zubaida tayi tana rushewa da sabon kuka tace. "Sis shikenan ni tawa tazo karshen."....dan bubbuga bayanta Zubaida ta kama yi alamar lailashe ,kinyin shiru tayi cigaba da kukanta tayi bata damu da mutanen da ke kallonta ba,cikin sigar lailashi Zubaida tace.

"Enough kukan ya isa haka mana,so kike ki kashe kanki bakiga yanda fuskarki ta koma ba kuwa."? Ɗagowa tayi tana cewa. "Sis amman b...kasa ida maganar tayi da ta tuna rungumeshi tayi ,first in her history da ta taba rungume wani ɗa namiji,da sauri Zubaida ta girgizata tace . "gayaman abunda yayi maki ,ki daina kukanan haka mana."....ɗaga mata kai tayi sannan ta zaiyana mata duk abunda ya faru,ajiyar zuciya ta sauke tace.

"Sis wallahi ban sane nayi hunging dinshi,asalima bansan nayi hunging dinshi ba ,shi yaja ae tunda shi yayi man tsawa _SANADINSHI NE_ .".ajiyar zuciya Zubaida ta sauke tana cewa. "Haba Sis maiyasa kikayi haka?duk da Sanadin shi ne har da laifinki,sau nawa zan gaya maki ki rage tsoran tsawa,to kinga abunda dan banzan tsoranki ya ja maki,Allah dai yayi saving dinki." raurau tayi da ido tana kokarin sake barkewa da wani sabon kukan,ba shiri ta hadiyeshi tana sauke kanta kasa gabanta sai dukan tara² yake,tsoro da firgici take suka baiyana a tare da ita,waigawa Zubaida tayi taga Dr yana kokarin shiga mota,kama hannunta tayi suma sukar wajen ,Bus Stop suka nufa dan koma wa gida.

*UKRAINE🥀*

_Palace hotel_

Haɗe bakinta tayi da nashi,ta cibki harshenshi ta fara tsotsa cikin ƙarewa irin tasu ta yan'bariki,tafiyar tsutsa ta cigaba da yi mai tana lasar wuyanshi bisa nipple dinshi ta daura bakinta tana tsotsa tana mirzar gudan,haka har tazo daidai ramin cibiyarshi nan ta cigaba lasa tana dan cizawa kadan.

Joystick dinshi ta kama ta tura cikin baki ta fara yi matashan yunwa,take Suhaid ya gigice ya fita haiyacinshi babu abunda yake sai kukan dadi....batar romantic dinshi ba har sai da ya zubar da abunda ke damunshi. mirginowa yayi ya dawo samanta yana kallonta ido cikin ido yace.

"Inasonki sosai,komai naki maidadi ne."murmushi tayi tana lakutar mashi hanci ,ta tashi ta shigewarta wanka.ta dade tana abu d'aya sannan ta fito daure da towel ko duwawunta bai samu ya rufe ba,haka ta zauna tayi drying din kanta ta gyarashi ta dauko rigarta _Didi sheet_ ta daura _Trench coast_ saboda snow din da ake yi a kasar, _Chance Channel_ ta feshe jikinta dashi,fitowarshi wanka kenan mutuwar tsaye yayi yana kallon kyun da tayi ,yakan rasa kuzarinshi da komae nashi idan ya daura idonshi a saman Beauter komae nata burgeshi yake,kamo hannunshi tayi ta zaunar dashi bisa stool ta fara shiryashi da kanta dan sauri take zata je _St-sophia's cathedral_ zata anso hodar ibilis dan ta wajenta ta ƙare kuma bata iya bacci idan bata shaƙaba.

Tsam ya rumgumaita jikinshi yana cewa. "Maiyasa kike yawan guduna Beauter."? _Pure black_ ta fashe mashi tana cewa. "Suhaib sau nawa zan gaya maka komai nawa yana fita a bisa ra'ayi na."?murmushi yayi yana daure takalmin kafarshi yace. "Ai nasa yanzun na fita jerin cikin wanda kike kwafama doka Beauter shekarar ukku kenan muna tare baki taba jin tausayina kibarni nayi sex dake koda sau dayane ,maybe ban jiƙaki da kudi kamar yanda sauran suke maki har kike yarda dasu, na ƙara maki 25m kinga total sun kama 75m duk haduwa."

Waigowa tayi murmushi dauke a fuskarta tace “kasan ni kudi basu gabana a yanzun,duk da su nafito nema na samu,ba kai ba Suhiad ko waye ko duka wannan kasar za'a bani ba zan yi sex ba ,take note idan zaka iya rayuwa dani a haka welcome."..takowa tayi tana mashi kiss a kumatu ta wucewarta.

★★★

"Luv kabi sannun fa,kuma karda ka kuskura kayi dare." kiss yayi mata a kumatu yana cewa “in shaa Allah Myluv,ina ansowa zan dawo kinsan ba wani son kasarnan nike ba,balle na dade." dungurinshi tayi tana cewa. "Kaji dashi dai dan nema,ni banga aibun Ukraine ba kasar tana da dadin zama."...dariya yayi yana cewa. "Ina dadin zama a kasar da babu musulmai a cikinta,common imigine mosques basu dashi,idan ma suna dashi bai wuce biyu zuwa ukku" dakuwa tayi mashi tana shigewarta kitchen,tafiya yayi ya shiga motarshi ya kama gabanshi direct _St-sophia's cathedral_ yayi ma tsinke ,cikin natsuwa yake driving din yana sauraron _Suratul-ma'ida_ bin sural yake har langwabe kai yake dan dadin da sural take mashi, a bakin st-c yayi parking din motarshi,fitowa yayi yana fiddo wayarshi sumsumgS23 Ultra.yana neman number Khalid.

★★★

Sosai take ba motarta wuta,gudu take kamar zata tashi sama ,duk inda ta wuce sai ankalleta dan gudun da take bana hankali bane,ta kosa ta ganta a cikin _St-sophia's cathedral_ ..wayarta ce ta fara ring tsaki tayi tanayin forget da kiran tana mai ƙara gudu,wani kiranne ya ƙara shigowa dauka tayi tana cewa.

"Emanuell please give some munite on my way."banji abunda akace daga bangarenta ba "ok" kawai naji Beauter tace tana ajiyar wayar dan wani ƙaramin Go-Slow ta tadda a _Khreshcchatyk_ dafe kanta tayi tana cewa.

"Ya Allah."

Ta kusa two munite sannan ta samu ta fita ta dauki hanyar da zata sadata da St-S..cikin mintin da baifi biyar ba ta parka motarta a bakin wajen,ko tsayawa kulle motar batayi ba ta fito dasauri ta shiga ciki,ko gabanta bata gani sosai dan gani take.wannan ne last chain dinta na haduwa da Emanuell dan shike sai da mata kayan maye kala².

★★★


Tafiya yake cikin natsuwa yana ƙarema wajen kallo,take yayi nadamar zuwa _St-sophias cathedra_ dan wajen ba gun zuwan mutanen arziki bane wajene da ya tara manyan karuwai da yan'saye² harda yan homo ma,taƙaici da kuma mamakin abunda ya kawo Khalid irin wannan waje harda ce mashi yazo su hadu ya kama shi,wayarshi ya fiddo dan kiran Khalid yace mashi idan yana son su gaisa to sai dai ya fito ya samaishi a waje.

Jiyayi an bankaɗaishi har wayarshi ta fadi kasa tayi tirtsatsa kusan tare suka waigo a rude ta ɗago da beautifull face dinta ta sauke daredaren idanunta bisa kyawkyawar fuskar Abu-Kaɗir idanuwansu sarkewa sukayi da juna suna kallon².



*AMATULLAH DATA SERVICES*

*MTN*
500MB-140
1GB-270
2GB-540
3GB-810
4GB-1080
5GB-1350
6GB-1620
7GB-1890
8GB-2160
9GB-2430
10GB-2700

*AIRTEL*
500MB-180
1GB-350
2GB-700
3GB-1050
4GB-1400
5GB-1750
6GB-2100
7GB-2450
8GB-2800
9GB-3150
10GB-3500

*GLO*
500MB-180
1GB-350
2GB-700
3GB-1050
4GB-1400
5GB-1750
6GB-2100
7GB-2450
8GB-2800
9GB-3150
10GB-3500

9MOBILE
500MB-150
1GB-300
2GB-600
3GB-900
4GB-1200
5GB-1500
6GB-1800
7GB-2100
8GB-2400
9GB-2700
10GB-3000

VIA✓8160508316
Jamila Bello Abubakar
Opay bank
VIA✓0777512438
Jamila Abubakar Bello
Access bank

08160508315 for call or whatsapp

#Comment
#Share


*🌺DA'IMAN ABADAN🌺*
_Hot love and fate story_

Na
_YAR'MUTAN KANKIA_

_MANAZARTA WRITERS_


*BOOK ONE*


*PAGE 07&08*

https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ

*Inajin dadin comment dinku sosai d sosai yana sani farinciki much luv🌹*

Idanunsu sarkewa sukayi da juna suna kallon-kallon,Beauter tayi saurin sauke kanta kasa zuciyarta na bugawa da karfi da karfi dan tunda take a rayuwarta bata taba ganin kyawkyawan namij mai kwarjini da haiba irin A-Kaɗir ba,sauke ajiyar zuciya tayi tana cewa..."Sorry." gaba tayi da sauri bata tsaya taji abunda zaice ba,duk da tarin barnar da tayi mashi,binta yayi da ido yana mamakin wannan wata irin yarinyarce?anya kuwa tana da cikaken hankali? dukawa yayi ya dauki Sim card dinshi ya kama gabanshi zuciyarshi fal da tunanin wacece ita?anya ma musulmace duba da irin shigar dake jikinta bata da banbancin da akirata tsirara,rintse idonshi yayi yana dafe kanshi wani bakin ciki na taso mai,da zuciyarshi ta hasko mashi breast dinta da suke tsaye a cikin rigarta da ko arzikin breziya bata sa masu ba,kuma tsaye suke a cikin net din rigar dan rigar gabanta net ne shiyasa suke waje kowa yana gani,iska ya kaima nushi yana cewa.

"Astagafirullah." dan tunda uwar da ta haifeshi bai taba ganin tsiraici ba sai yau,ji yayi bai iya tafiya har sai ya gano inane gidansu sannan wani addini take,idan har kuwa musulmace to tabbas taci amanar musulcin dan kuwa addininta bai koya mata irin wannan shigar ba ta banza,Allah kadan yasan adadin mazan da zata jefa ga halaka masu raunin zuciya mundun ta cigaba da irin wannan kazamar shigar koda kuwa kiristen ce.

Ya kusa daukar minti arba'in zaune a cikin mota yana jiran fitowar Beauter,kamar ance waiga ya ganta rungume jikin wani kato suna tsotsar bakin juna sai wani shafata yake,ita kuma ta narke mashi sai tura hannunta take cikin sumarshi tana sosawa,a tsakiyar gari ba ko kunya take ji yanayinshi ya fara sauyawa sakamakon gamon da yayi sitarin motar ya kaima bugu yana cewa da karfi...."Auzubillahi minas'sheɗanar rajin ya Allah ka shirremu baki daya." sun kusa minti goma suna laluben juna ita da saurayinta sannan ya rakota har bakin mota ya bude mata ta shiga bayan kudin da ya ajiye mata da wani abu cikin leda wanda baisan ko maiye ba,ready shima yayi ya tada motar 5min ya bata sannan ya fara bin bayanta cikin wayau da dubara yanda duk tsiyarta ba zata gane ana bin bayanta ba.

*NIGERIA🥀*

_Kano_

"Ki kula da kanki." ta maimaita karanta text din bata san sau nawa ba,mamaki fal a zuciyata kallon Zubaida tayi tana miƙa mata wayar,kallon Zulaihat tayi tana cewa.."waye wannan kuma." girgiza kai tayi tana sauke ajiyar zuciya tace."nima bansani ba." kwantawa tayi tana dafe kanta dan wani irin ciwo yake mata kamar zai tarwatse mata haka take ji,ko motsi mai karfi bata son tayi dan gani take kamar kan nata zai tarwatse tsabar bala'i kwantawa tayi kawai tana lumshe idonta.

"Sis ko ki kira number kiji waye."? Girgiza kai tayi a hankali tayi magana tace.."A'a Sis,ki saman number ma a blacklist." zaro ido Zubaida tayi tana cewa...."Ayya Sis ba kyau aikata haka fa,ki kasan ko dashi za'ayi." tsaki kawai tayi bata sake ce mata komai ba,adduar bacci tayi kawai.

Dariya Zubaida tayi tana duba lokaci tace. "Banda ansa kenan?and tun yanzun zakiyi bacci ko ten batayi ba,kuma sai 12pm muke da lecture fa." waigowa tayi tana kallonta tace.."har kin manta da neman da Dr yake man ko."?murmushi kawai Zubaida tayi bata sake cewa komai ba,ta cigaba da danna wayarta.

★★★

Ajiye wayar hannunshi yayi yana murmushi ya kalli Moha yace..."Yarinyar tana bani tausayi sosai,gashi kuma tsoranta na burgeni sosai." Dariya Dr Moha yayi yana cewa."ina ruwan Zulaihat,ai na lura matsoraciya ce aiki ya ganka Najeeb." harararshi yayi yana cewa..."aiki kuma?kamar ya aiki ya ganni."?

Gira ya ɗaga mashi yace."ehmana sosai ma,tunda ka ganni kace kana so ba dole kayi hakuri da halinta." Harararshi yayi yana wurga mashi pillow hannunshi yace..."da yake gaya maka nayi inasonta ko."?dariya yayi yana cewa."haba Najeeb karda ka maidani karamin yaro." Tsaki kawai Dr yayi ya cigaba da latsa wayarshi bayan ya gama yayi kwanciyarshi murmushi yayi yana girgiza kai da ya tuna abunda ya faru tsakaninshi da Zulaihat,a hankali yace.."sarki tsoro."

*UKRAINE🥀*

_Landscape Alley_

A dai dai bakin gidanta ta parking din motar ta,sai da tayi ten minute sannan ta fito ta dauki ledar hannunta ta shiga gida tana kokarin kulle kofa ya rike kofar da karfi yana mata wani kallo,take sai da gaban Beauter ya fadi dan wani irin kwarjininshi ya darar mata,ga tsoron da ya kamata dakewa tayi tana aika mashi kallon banza,rabawa yayi ta gefenta ya shige cikin gidan ya barta tsaye sake da baki,da karfi ta tura kofar tana mai cire takalminta ta zura silifas dinta,ta ida karasowa cikin parlorn tsaye yake yana mai ƙarema dan karamin parlorn kallo,ba laifi ya danyi kyau karasowa tayi ta tsaya gabanshi ta ɗaga kanta sama tana kallonshi zatayi magana kenan ya rigata..."daman baki iya tarar bako ba."? Yana maganar yana kauda kanshi gefe,sai salati yake dan shi kanshi yasan ya daure da har ya iya kallonta ya yayi mata magana,dan shigar da ke jikinta kawai take tada mashi da hankali.

Murguɗa mashi dan karamin bakinta tayi tana cewa." waye kai?mai kazo yi man a gida?ko ka fita ko yanzun nasa azo a fitar man da kai." lumshe idanunshi yayi yana budewa a hankali ya saukesu a kanta,yarrrrr haka yaji jikinshi ya dauka ya fara yi,kama hannunta yayi ya zaunar da ita bisa kujera sannan shima ya zauna Murmushi ya sakar mata yana cewa...."are you a muslim."? Waro ido tayi waje tana mamakin tambayar rainin da yayi mata wai ita musulmace,to ai ita yadace tayi mashi wannan tambayar bashi ba,cikin fushi ta tashi tsaye tana tsayawa gabanshi tace..."enough,nace ya isa haka how dare you da zaka shigo har mahalailina kazo kana man banzar tambaya bani son haka fa,maza fitarman daga gida ko yanzun na kira maka police,suzo su fitarman dakai kuma sai nasa andaureka naga wa ya tsaya maka."

Kauda kanshi gefe yayi yana mai sauke ajiyar zuciya,yarinyar tayi ta ko wane fanni tana da kyau tana da sura da kuma diri sai dai mai idan musulmace to rayuwarta tana bukatar gyara,tana bukatar ta samu mai gaya mata gaiskiya da kuma a dunga tuna mata da akwai mutuwa sannan kuma akwai kwanciyar ƙabari

Please Login or Register in order to submit comment