Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baccin gaske balle tasan wannan shirun dan tai tsit akayi shi," Fine kui baccin , ai dai gobe zan ma tafi," Lamyah najin haka idon ta ya ciko da kwalla, tai canjen waje da Rahama ta koma kusa da Farha ta kwanta, kamar jaririya,a hankali kuwa Farha ke shafa kan ta har tai bacci, bayan addu'a da suka hada baki sukai a tare, kamar yanda suka saba a gida, cikin sha'awar yanda sike gudanar da rayuwar su kamar 'yan uwan juna ne Ramla itama tai bacci.




Ameenullah, ranar ya ga ta kanshi, ba qaramn wahala Naufaliyyah ta bashi ba, dan ya sanar da ita ba ranar ta bace amma ta qi sam, sai da ta san yanda tai ta daha mai hankali ya kusance ta, qarin abinda ya bashi qarfin guiwa kuwa ganin Lamyah da yai duk dama hankalin shi tashe yake, sai dai dama yasan kawai zai rage zafi da wannan ne , amma qishirwar shi kam mai kashe ta sai Lamyah, da kyar ta hakura ta kyale shi, dan sai da taji gaba daya ya sake baya iya komai again ta barshi,amma still ta manne da jikin shi kamar wadda take tsoron kar ya fita cikin dare, murmushi kawai yai ya kada kai, halin Naufalliyyan shi sai ita.







Kukan rabuwa da Farha Lamyah take kamar ba zasu qara haduwa ba ki kuma ba waya, tin Ameenullah na lallashi, yanda ya ji jikin ta ya dau zafi da alamar zazzab zai kamata,ya sa ya daka mata tsawa, tai tsit, amma idon ta sai hawaye yake,Farha ma kukan take sosai," Malami ka daina firgitan ita,haka xan tafu na bar ma ita baka san meye lallashi ba?" Ta fyace majina tana kare mai kallo, dariya yake son yi dan shi yarinyar dariya take bashi, kamar wata uwar ta, dan dai da gani ba wani girman Lamyah tai sosai ba, amma yanda take mata kamar ita ta haife ta, harara ya watsa mata yace "in zaki wuce ki wuce ni dalla kn sa yarinya zazzabi na neman kama ta," cikin kidima ta taho zata taba jikin Lamyah taji, dan ya bata haushi ya ja Lamyah suka shige gidan suka bar ta nan, dariya kamar ta shaqe shi, suna shiga Lamyah ko ta fashe da kuka, a idon shi da yanda yake jiyo muryar farha kuwa yasan tana can tana masifa, kawai sai ya kwashe da dariya, jan yo Lamyah yai jikin shi yana lallashi,da kyar tai shiru, sai ajiyar zuciya ta ke, waya ya dauka yaji waccan aunty masifar sun isa gidan Momman ne? An sanar da shi sun isa, fadawa Momma yai da a bata dubu dari, dan bai samu sikai rabuwar arziqi ba, sannan a mata godiya sosai, dan tana burge shi, amma yana son kwasar ta yaga tana masifar nan kamar wata uwar mata, bayan ya kashe wayar ne yaga Lamyah na murmushi, anan ya gane ita kamar Ammiin su take, qaramin kindness na faranta ranta, shima murmushin yai, suna haka sukaga Naufaliyya ta fado parlon a hargitse, kanta buyaya, rigar hannu daya a sake tana qoqarin saka dayan, daga ita sai pant, tana muzurai, idon ta na sauka kan Ameenullah ta saki ajiyar zuciya, dan bata san fitar shi ba, takawa tai zata wajen shi da sauri ya miqe yai hanyar daki, dan kome za ai baya son yana bata ma Lamyah rai, kuma ya san halin Naufaliyyah burin ta kenan, bayan haka bai isa zama ba ta qaraso, yanzu ta tashi bacci, ko brush ba tai ba,kuna yasa da tazo zata kai mai fuska tace zatai magana, shikk baya son ya yaba ta gaban kishiya, shiyasa ya miqe, Lamyah kam ranta yana suya ta barwajen , daki taje ta sha kukan ta, sannan ta fita zuwa kitchen..........













.
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: 💅🏼 'YAR RAWA 💅🏼






BY HAERMEEBRAERH






My Sophy (Mrs J Moon) this page is for u dear, missing u da yawa, Allah ya dawo mana da ke lfy, HAERMEEN HAERMMAERH NA GAIDA KI❤







Page 22:







Yau sati biyu cip da auren Lamyah da Ameenullah, duk wata hanya da zata hada Ameenullah da Lamyah Naufaliyyah ta ci nasara wajen katange ta, sai akai sa'a ta samu nasarar hakan ne da taimakom Lamyahn da kanta, ba dan komai ba sai ita Lamyah tana matuqar jin haushin yanda ace kamar Ameenullah ya kasa isa da iko a gidan shi, duk yanda ta so da ganin shi haka ta dau matakin zaman cikin dakin ta, wanda gaba daya Naufaliyya ta hana Ameenullah kusantar qofar dakin ta ma, tayi nasara da cikar asirin ta na bashi umarnin ko me Lamyah ke buqata zata iya isar mata ba sai ya je ba, a haka suke har wa yau, da Ameenullah ke zaune yake tinani, gaba daya kamannin shi ya sauya, gayun nan nashi sam ya ragu, ga wani qasumba daya tara,yai dan wuya, Naufaliyyah ta riqe wuta, ta mai da shi kamar ruwa ko da yaushe buqatar shi take, shi kuma a duk sanda ta buqace shi baya da zabin da ya wuce mata hidimar da take so, gashi gaba daya wata muguwar sha'awar Lamyah ke hana shi sakat, dan ya kasa goge image din surar ta a idon shi, wataran in ya zauna a parlo dan ta zo wucewa tana leqowa ta ganshi zata doka qofa ta wuce, yana cikin tsaka mai wuya, wasu siraran hawaye ya share, " My one, me kk yi a zaune anan,?" Saurin goge fuskar shi yai ya daga kai ya kalle ta, ta ci uban gayu, anyi makeup na hauka an cika fuska da tarkacen kwalliya, hadiye wani yawun takaicin ta yai, shi da zata bi tashi da gaba daya ta daina kwalliya kwata kwata bata kyau, maida kan shi yai gefen da ta zo ta zauna daf da shi, kusan cinyar ta da qirjin ta a jikin shi suke, " ba komai ke nake jira na san kina can kina min kwalliya," aiko tai wani farrr da ido, ji yai kamar ya kwada mata mari, amma ba hali, shi he wonder what his parent were thinking da suka aura masa wannan, bayan ko da ta nuna tana son shi bai ce yana yi ba, bai gama ida tinanin shi ba yaji ta akan cinyar shi,tana mai salon ta , gashi sam baya son kome zasui suyi a inda Lamyah zata iya gani ko jiyowa, ita ko yau babban abinda take buri kenan,dan tasan wannan lokacin ne na fitowar Lamyah hada abincin ta na dare ta koma, dan kar tai karo da Yah Amee din ta a parlor wajen kallo, ai ko Naufaliyya tayi nasara, dan a yanda take jin ta a hannu shi kuma yana da niyyar sauke abunda yake ji game da Lamyah akan ta, sun yi nisa sosai basu sanin me ke faruwa a duniyar sam, Lamyah ta fito riqe da waya a kunne, ta na waya da Mubarak da yake rigimar yana son zuwa wajen ta, hakuri take bashi akan za ta ma Momma ko Baaba magana a kawo mata shi, hankalin ta gaba daya na kan wayar, sai da ta kashe a lokacin har ta iso tsakiyar parlorn daf da kujerar da suke ta fara fahimtar me ake aikatawa a wajen, wani qara ta saki, ta dafe kan ta, hawaye na matuqar zuba mata, kukan ta ne da qarar ta ya dawo da Ameenullah hayyacin shi, ganin ta durqushe a wajen ne tana kuka ya daga hankalin shi, ita ko uwar gayyar abin nema ya samu, rigar ta ta mayar ta miqe tai daki tana dariya, daburcewa yai, yana neman kayan shi, a can nesa da su ya gan su ya zura, wajen ta ya nufo dan bata baki, amma wani mugun kallon da bai taba sanin Lamyah zata iya aikata shi ba ya samu, nan ya qame, ya kasa koda daga qafa daya ne, miqewa tai tana layi kamar ta shawu tai dakin ta,ta saka key, kuka ta kwanta a gado tana zabgawa, kamar wadda akaiwa mutuwa, "I hate u Yah Amee, I so much hate u, kamin abinda har abada ba zan manta da shi ba, kaine ka ke fadan irin son da kk min a matsayin qanwar ka, amma yau kaine kk aikata abin da in ka dauke ni qanwa kasan ina under roof daya da kai ba zaka aikata ba, balle ace ni matar ka ce, wadda iyayen mu suka zaba maka, ko baka sona a qalla yau satina biyu, ko da gaisuwa zaka na leqo ni muyi, amma bakayi ka tare a wajen matar ka, abar son ka, ka barni ko me zai samen ni na sani, da zan iya da yau na bar maka gidan ka, amma nai alqawarin ba abinda kowa zaiji daga gareni na zaman aure na, ruwan ka ne ka gyara ruwan ka ne ka ci gaba da cin amanata," kukan ta taci gaba da shi, qafafun shi da take hangowa ta ke maganganun, yanzu gani tai kamar zama yai a bakin qofar a hankali yake kuka da jin kalaman ta, tina sanda suke a tare da Ammiiin su da Abiii din su, lokacin da suke tsantsar son juna su, ko dan su Ammii bai kamata yai ma Lamyah haka ba, dukan qofar yai yana kiran sunan ta, miqewa tai tana harar qofar kamar yana ganin ta,tace," bari na bar maka wajen naje toilete in ka gana ka bar min wajen," ta cire yar rigar dake jikin ta ya rage daga ita sai pant dan dama ko bra bata saka ba, toilete ta shige ta hada ruwa mai zafi ta shige, kuka tai ta yi, ta sha wankan ta tai brush, ta fito, gyara gashin ta tai, ta saka wasu kayan riga da wando qarami wandon har ana hango ass din ta in ta sunkuya, kalar white da red, ta daurw kanta da red band, sai jan agogo data daura, sannan ta feshe jikin ta da tiraruka masu qamshi, ta dakko chocolate din ta na Diary milk ta bare ta dau wayar ta tana cin chocolate tana katsa waya, dan a yanzu ta gama cire Yah Amee a zuciyar ta, ta barwa matar shi, dama tare ta gansu,fita tai taci karo da mutum a qofar, tabbas ta san shine, amma ta sa qafa ta take mai yatsan hannu daya saka a qofar da takalmin ta mai tsinin gaske, ta wuce kitchen, binta yai da kallo, sannan ya miqe da sauri, yana yarfe hannun, " Lamyah ki saurare ni, ba da son raina komai yake faruwa ba, someti......." " kaga malam, in dai kana son na ci gaba da zama ba tare da kowa ya san halin da muke ciki ba to kar ka sake bin inda na bi, hanyar ka daban da kai da matar ka tawa ma daban, kowa ya ci tuwon gidan su ehe, in ko ba haka ba na rantse zan kira Farha na sanar da ita komai, nai imani da Allah matar nan taka sai ta ji a jikin ta, kaima ba ka tsira ba, sai ta gana da ku kuma na fada wa Mommana komai, dan haka sai ka zaba," bude baki zai yai magana ta mai kallon au baka ji ba kenan, sum2 ya fice a kitchen din amma ya tsaya a hanyar dakin su yaga wucewar ta, sannan yana leqen ta, tana sane da bai tafi ba tai wani murmushin mugunta, da gangan take sunkuyawa, dakko spoon din da take yarwa da kanta, sai ta baza mazaunan ta sosai ta bashi view din komai, sannan ta miqe cikin yanga , hankalin Ameenullah in yai dubu ya gama.tashi, wani hadiyar yawu yai mai qara, Naufaliyya ce ta fito cikin shiri, daidai nan Lamyah ta gama hada Tea din ta da yar Indomie dinta, tana fitowa cike da yanga, tana kada jiki,kamar ba abinda ya faru, wuce su tai ba ta tanka kowa ba.

"Malam kallamu in ka gama kallon nata zan fita, Ummata na kira na akwai abinda zan karbo," a ranshi yana jinjina wannan rainin hankalin umarni ma take bashi ba neman izini ba, tinawa da abinda ya qudurta a ranshi ne yasa ya amince da sauri har yana ta bari ya dakko mata kudin da zata ba Umman ta in taje, aiko xike da tsantsan son kudi ba kunya ta koma tana mai lissafin gidajen da take son zuwa,kudi masu yawa ya qigo ya bata,yace ta dau duk lokacin ta,shi fita ma yake son yai, ranta kwal ta fice.



Wanka yai ya sha gayu, yau harda shaving yai, nan da nan ya fito Ameenullah din shi,fuskar shi cike da nishadi, ga tirarika kamar anyi barin su a jikin shi, haka ya shafa mai ya fito, sake da jallabiyya kalar maroon, tai matuqar masa kyau, kai tsaye dakin Lamyah ya nufa, tana kwance tai daidai, bayan ta gama da abincin ta, ta qara chocolate, waqar Nancy Ajram take sauraro, tana kwance tana rawa da jikin ta, gaba daya ya tafi, ji tai an shafa cinyar ta da take a miqe, da sauri ta miqe tare da dan sake qara ," meye haka malam, meye na shigo min dakiiiii," jan maganar tai a lokacin da Ameenullah ya dago kan shi, wani irin kyau da kwarjini ne ya fito masa, kasa ci gaba da masifar tai, ta qura mai ido, idon shi taf hawaye,kuka yake sosai ya fara magana," qanwata kuma mata ta ki yafeni tabbas ni mai laifi ne a wajen ki, ke da ma wajen Allah, amma in kk yafen na san Allah zai gafarta min, nasan ba zaki so Allah yai fushi da yayan ki ba ko? Duk abinda kk ganin yana faruwa ba da so na bane, wani abun bana sanin ina aikatawa ma,ki duba lamarina ki yafen ba dan ni ba," wani tausayin shi je ya kamata, da gudu2 ta taho ta fada qirjin shi tana kuka, ," amma me yasa ba zaka fi qarfin ko meye ba? Ka na nuna ma matar ka banda mahimmanci a wajen ka, kasa kullum sai ta gayan magana," "shhhhh, bar kuka kae wani ciwon ya same ki, zan iyakar qoqarina na ga na miki duk abinda yake haqqin ki ne, inshaa Allah komai zai wuce, ke tawa ce, ni naki ne, iyayen mu sun san zuciyoyin mu daya ne tun sanda suka haife mu, shiyasa suka tsaya dan mallaka mana junan mu, dan haka ki qara hakuri, kinji qanwata?" Daga mai kai tai tana sauke ajiyar zuciya, sunsuna wuyan ta ya fara," wanne irin tirare kk amfani da shi ne?" Shiru tai tana jin wani baqon yanayi na ziyartar ta, a haka da wayo da komai Yah Amee ya cika ma Lamyah aiki, tai kuka sosai, kukan rashin 'yanci, dan ko yana tsaka da lallashin ta ya mata wanka, sun dawo dakin, ya gyara mata kwanciya yaji sallamar matar shi, haka ya miqe jiki na rawa yai sanda ya fice, yai kamar ba daga dakin Lamyah ya fita ba, kuka sosai Lamyah ke yi, yau ina zata saka kanta, wannan wacce irin rayuwa ce? Kenan wannan shegiyar matar tashi tana nufin haka zasu ci gaba da rayuwa da abin son ta? Inaaaa da sake an ba mai kaza kaiiii.......




*Muje zuwa Qawayen Lamyah ku bata shawarwari, wataqila ta samu mafita*
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: 💅🏼 'YAR RAWA 💅🏼







BY HAERMEEBRAERH





*This page is for u my priceless sister from another mother,ASEEYAH AHMAD BUNZU,❤ i love u so much for being a very gud freind, i have to say thankx for the gud things i have learn from u, is good to have u in my life dear, and don't worry i think i will be in ur country some day just to see u and my kids*😎😉 LOVE U XOXO❤







Page 23:








"Daga ina kk naga fuskar ka cike da annuri, kayi matuqar kyau," ta fada tana taku daidai zuwa gare shi, yana ganin tana nufo shi gaban shi ya yanke ya fadi," kai jama'a ni kenan ban da hutu, Allah gani gare ka barawo a hannun mata," gudun karya amsa ta da qarya ne yasa shi manna mata kiss a lips din ta yana shafa bayan ta, tare da tambayar ta akan inda ta ziyarta, a haka ya shashantar da ita, qarasawa sukai gado ya tayata cire mata kayan jikin ta ,jakar ta ya dauka zai aje mata a wajen jakunkunan ta, da gudu ta amshe ta hau ce mai," da ka barta ma zan aje da kaina," mamakin canjawar ta yai lokaci daya, meke damun ta, oho ita ta sani, miqewa yai ya nufi waje ya zauna a parlor dan yana son in ta shiga toilete ya fada dakin Lamyah, haka ko akai, yana jin ta shiga, da sauri har yana tuntube da carpet ya fada dakin, kwance ya gan ta, tana ta kuka, ta duqunqune guri daya, qarasawa yai da sauri, ya jawo ta jikin shi, wani irin tura shi tai sai da ya kusan kaiwa qasa, jikin daga murya da tsananin fushi ta nuna mai qofa," get out!!!" He don't want her to repeat what she just said,haka ya ja yan qafafun shi ya fice, tabbas yasan abinda yai bai kyauta ba, amma ya zai yi? Bai an kara ba yaji ta daka mai tsawa," daga gidan uwar wa kk?" Ranta a matuqar bace, dan taji sanda Lamyah ta daka mai tsawa, kuma gashi rai bace, Allah yasa ba wani abu yake.nema wajen waccan mai kama da aljanun ba? Tabbb da ta shiga uku, qara daure fuska tai tana tuhumar shi, akan daga ina yake, cikin in inaa yake fada mata Lamyah ce ba lfy yaje ya duba ta shine take jin haushi dan da baya kula ta sai yanzu, ajiyar zuciya tai tace," kar ka damu mine, let me help her," cikin rangwada tai dakin Lamyah, kwance ta gan ta tana kuka, dariya ta saki tace," Lamyah kk ko wa? Bari na fada maki, kinyi babban kuskuren auran mijina, domin mijina nawa ne ni daya, ba a haife shi dan wata ba kina jina da kyau, dan haka tin kina iya gane hanyar gidan ku ki tafi kice kin fasa auren kan auren ya gagare ki," Lamyah bata tanka ta ba tana kwance , da taga ba zata amsa ta ba ne ranta yai mummunan baci, dan ta tsani tai magana ai shiru, tsaki tai ta fita ta doka qofar da qarfi,Lamyah ce ta dan daga ta ga wucewar ta, girgiza kai tai tace," lokacina na nan zuwa ki gama naki, dan lokaci na baki, ki gyara zaman ki da ni, ko na dauke duk abinda na san mallaki na ne dama," juyi tai, daidai nan taji ana kiran sallah, miqewa tai da qyar cinyoyin ta ciwo suke sosai, ga tsami da jikin ta ke yi ko ta ina, ruwan zafi ta dada hadawa mai tsafi ta shiga ta qara gasa jikin ta, tai alwala tai sallah, sannan ta shafe jikin ta da kayan shafa masu kyau da qamshi, ga turarukan ta masu tsada da qamshi, gyara gashin ta tai, ta saka yar doguwar riga, amrless, ta daura dankwali, ta jawo wayar ta, inda qur'an yake nan ta kunna, ta hau karatun ta, a haka akai kiran isha'i, sallah tai, tai shafa'i da wutri, tai addu'o'in ta, dan ita da ta ga biyar na yamma tayi take azkar, miqewa tai ta cire doguwar rigar ta maida na bacci, kwantawa tai, dan yin bacci, nan take ko ya dauke ta, bacci tai sosai, sai wajen 1:13am ta tashi, yunwa take ji sosai, dubawa tai komai na ta na kwalama ya qare, tsaki ta danyi ta sauka zuwa kitchen, dan samawa kanta wani abun.......



Kuka yake tayi shi a kaishi wajen Farha Sister, ko Mummyn shi, " haba Mubarak why ar u being such a baby? Nan in magana ka tashi zarowa, kamar Farha ce ta haife ka, amma yanzu as big as u ar kana kuka," kunya ce ta kama shi ya goge hawayen yana wani mammazewa, shi a dole babban yaro,dariya ce ta kama Momma da Baaba wanda ya dade tsaye yana kallon su, ice cream ya miqa mai, cikin murna yace, " Baaba na gode," ya je cinyar shi ya zauna, shafa kan shi yai yace mai," kar ka damu my boy jibi zan kai ka da kaina nima ina son zuwa naga mahallin diyata," " yippyyy Momma zaki kema," " zani mana in zaku kara ni a motar taku," " zamu dake, amma ina sona kaima Lamyah Sister best chocolate din ta, Baaba," ya qarasa cike da shagwaba, murmushi Baaba yai ya shafa kan shi, yace," kar ka damu Allah ya kaimu jibin, gobe sai muje mui shopping ko," daga kai yai cike da murn, ya sauka yai dakin shi da gudu, wata takarda da biro ya dakko, yana ta rubuta me yake son saiwa Yayar shi.




" Ni dai Baby na gaji, kullum amai ba qaqqautawa, tinda cikin nan baifi sati uku ba in kana sona ka neman sauqi a cire," Farha ce ta fada a galabaice, ko ina na jikin ta rawa yake saboda gaba daya ta wahala, sakamakon amai na laulayi da take fama, furicin ta ya daki zuciyar Bala, bata taba ganin bacin ran shi ba irin na ranar, bai kula ta ba, dan fushin da yake zuciyar shi komai zai furta ba zai zama alkairi ba, taimaka mata yai bayan ta gama ya maida ta daki ya gyara wajen, daga yanayin shi ta tsorata tasan tayi ba daidai ba, hankalin ta ya kuma tashi da hakan, nan da nan tai nadamar maganar ta," i am so sorry love, ban san magana ta zata harzuqa zuciyar ka haka ba" ta qarasa cikin kuka sosai, tausayin ta ne ya kama shi, dan ya san tabbas tana cikin matsananciyar wahalar laulayi, komai taci sai amai, ga zazzafam zazzabi, da ciwon mara, komai bata so, surutun tane kawai yake nan, sai abinda ya qaru,dan in abun ya motsa mata ta dinga zuba, sai ya lallaba ta tai bacci yake samun hutu. Bayan ya gama lallaba tane sun fara hira as usual tace," kaga Lamyah bata san da cikin nan ba fa, ko zamu bata mamaki ne, ko na sanar da ita kawai??" " duk yanda kika gani mata ta," ya fada tare da kissing goshin ta, bari tai a sai da safe zata sanar da ita.





Tea ta fara hadawa idon ta kusan a rufe yake, bude fridge tai tadakko cake ta yanka, a plate, tazo zata fita, taji an kashe wutar sannan an amshe cup din da plate din........




*Who could that be?*😱😱😱😱😱
[1/9, 2:48 PM] Haermeebrah: 💅🏼 'YAR RAWA 💅🏼





BY HAERMEEBRAERH












page 24:








Ihu zatai taji bakin ta cikin na mutum,mutsu2 take na kwace kan ta amma inaa qarfin su ba daya ba, a kitchen din ya samu biyan buqatar shi da ita, tin tana kuka har tai shiru sai a jiyar zuciya take, shi kanshi kukan yake, harda shessheqa, " babyna ki yafe min, ki yi hakuri da duk abinda na miki da wanda zan miki, ba zan yafe ma kaina ba alhalin ina cutar da ke, i wish i can change all this, na rasa ina zan kai sha'awar ki data damen ne yasa na kasa bacci, duk da kwana da nai da Naufaliyyah ke ta daban ce, dalilin fitowa ta kenan,na hango shigowar ki nan, dan Allah ki yafen, nasan in ba haka nai ba bazaki kula ni ba, ni kuma ba zan iya jure rashin ki ba, ki tausaya min ki na ban hadin kai plss," ya qarasa cikin matsanancin kuka,duk da haushin shi dake cin ta , zuciyar ta cike take da tausayin shi kuma, tabbas baya da iko da jikin shi tare da tinanin shi yanzu, ta sani Yah Amee din ta a yanzu ba zata iya bada shaida akan shi ba ta wajen ibada, dan a da duk a waya ta san komai da bakin mahaifan su,

Please Login or Register in order to submit comment