Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace "bata ciki
Harzai fita yajuya yakalli Fandau yace "zan siyo miki man da zaki shafa akan ki da kuma wanna zaki shafa ajikin kida sabulun wanka mai kyu kidena wanka da wancen bashida kyu amma zaki samu inda zaki boye idan kika kuskura matar gidan ta gani sai nacikin jahannama yafiki jin dadi.
Yayi shiru can yata ko gaban ta yasa hannu yamekar da ita ta tsaya yasa hanunu ya tallaho kumatunta biyu duk da hannun sa biyu idon sa cikin nata yace "sai me'kikeso da bukata na sayo miki kwace fuskan ta tayi tazame jikin ta danasa tace" wajen mama ta nake son naje
Wannan bazai samuba zakije idan kingama mana aikin da muka daukoki.
Fandau fashewa tayi da kuka ta fada gado.

Baki ya tabe tareda daka kafadun sa yafice da sauri sai da yaga yafa da kan kujeran general parlour sannan yaja ajiyan zuciya yana murmushi wayan sa yazoro yakunna yakira Hadim yace "na dawo
Tace "kana in yace ina babban parlour tunda kince gidan da baki tace "ai har sun kwanta ni ina daki kashigo kawai yace"ok my dear
Hadim da yau ita da habiba sunsha jike jiken suna na mata Nabil kawai ta ke jira yana shigowa da godu ta fada jikin sa shima rungumota yayi sosai yana ajian zuciya na karya kamar gaske yayi missing nata
Tace "kasamu meeting ka manta dani nasha iran ka awaya soba adadi barufe
Yace" meeting ne yayi zafi yaraba jikinta da nasa yawuce toilet tabi bayan sa cikin zumudi dan magani na aiki ajikin ta

Saida suka gama duk shirin suna kanciya Nabil yana sane da ita yaja blanket ya kwanta yau ko janyo tan bai yiba data dame shima juya mata maya yayi.
Da sauri Hadim taja wutan ta kunna my star mekenan hakan nizaka zuyawa bayi yajuyo yace "wayyo my one dan Allah kibarni nayi Baccci wllh agajiye nake kinsan fa wuni nayi a meeting.
Tace "Gaskiya my star ka binciki lafiyan ka dan da bahaka kake ba dada ko ball kabuga baya hanaka yin kamai balle wani meeting nide zamuje wajen doctor baka da lfy ina gama shiyasa ka kasa bawa yarnyar nan ciki dukka canza kamar ba star dina ba.
Shide baiyi mgn ba Baccci karya mayayi.
Da safe duk tare sukayi breakfast dasu habiba

*Bayan wata 1*
Fandau tana jin canjin ajikin ta dayake bawanda zata gayawa saita jure abinci ma bako wanne take ciba ga saurin jin yunwa kocikin dare saita tashi tane mawa cikinta abinda zata ci
Gawannan ciwon maran nan da tayi tun ranan da Nabil ya fara satan zuwa yananan gaba daya maranta jinsa take kamar andaure mata baye ma ranan da Nabil bai samu shigowa ba dan yanzu ba abin data keso irin abinda Nabil yake mata,
Yanzu ma tsaye take a kitchen sai cije hanunu take duk abinda ta dafa takasa ci dan jitayi
Tana mugun son shan kunun tsamiya ga bagarin balle wani tsamiya.

Nifa my star inaga kamar yarinyar nan tasamu ciki dan da bata kara ko kwana daya ba amma yanzu gashi har two days Gaskiya idan mu kayi sa a burin muzai cika wannan karon takara she zancen cikin farin ciki.
Nabil yace "inko hakane my one zanmiki kyutan da banta bamiki irin saba zan jidake sosai.
Tace "ai nice yakamata nama kyuta amma bari da safe zamuje wajen doctor tukun
Zaro ido Nabil yayi yace ta yaya zamu kai ta wajen doctor?
Tace ba ita zamu kai ba fisarinta zamu garba sai naboye idan na masa bayani kaman yanda musu ciki sukeyi idan yace na iyo fisari sai nazuba natan.
"Yeeees yace tare da tafa mata.

Fandau tana tsaye haryanzu tana tunanin bayan kunnu tsamiya ko mezata iyaci taji muryan shigowa su hamdala tayi azuciyar ta dan tana muradin Nabil din ma sosai da sauri tafito dan kar tayi lefi zubewa tayi kamar yanda tasaba gaishesu Hadim ce kadai ta amsa Nabil ko inda take bai kalla ba yawani sha mur kamar yanda yakeyi idan agaban Hadim ne.
Hadim tace yawwa muje bandaki ko takamo hannun Fandau suna shiga bathroom din dan roba tameka mata tace gashi kiyi fisari anan kibani Fandau hannu narawa ta karba dan tana tsoron Hadim.

Doctor Muktar yazuba wa Hadim ido yace" meda me kikace yana damunki yamutsa fuska Hadim tayi kamar marar lfy tace tashin zuciya yawan ciwon kai bakina yawu yana taruwa
Cikin happy doctor yace "dan Allah da'gaske abin damu ka dade muna son jine amma bari nakira nurses kuje a gwada firarin ki yabuga waya yakira nurse din tana zuwa ya hadata da Hadim din suka fita wani dan roba tamekawa Hadim tace kishiga toilet kiyi fisari ko Hadim ta karba tana shiga ta bude roban ta siyaya fisarin Fandau a ciki tafito tamekawa matar saka makon yana fitowa tamekawa Hadim tace ta kai wa doc
Hadim tana kawowa tamekawa doc
Hannu narawa Muktar yakar bi pepper suma Nabil da Hadim gaban sune yake faduwa doctor yana budewa ko gama karanta wa baiyiba yajefar yayi kan Nabil yafada jikin sa cikin happy yana cewa "my friend congratulatins
Hakan yanuna musu akai ciki kenan Nabil bai san sanda yature doctor ya rumgumo Hadima suka fara kukan farin ciki atare sunjima a haka.
Kafin doc yakatse musu nunani dacewa ni fabaga ma yarda ba sai namiki scenning
Yafadi hakan yana tunawa Hadim dagon da yake scanning din
Atare cikin sauri Nabil d Hadim sukace scanning kuma

*To fa abin nema ya* *samu amma ya zan cen scanning* *zai kasan ce*
*Zaiyuwu kuwa*

*Karin gdy gamasoya*


*B Jattko*
[22:25, 12/13/2017] β€ͺ+234 809 425 1341‬: *DAMA TA*



*NA*

*BAtul Adam Jattko*

*Cikin ummata*
*Banida kamarki *Fatima goni saleh Jattko ina miki fatan gamawa lfy*

*Maryam T Baliya*
*Na gode da soyayya daya bawan ki*

*Asmau ta mi u meson DAMA TA*


*Fatan alkairi gareki*
*AISHA SHEHU mmn twine nafara novel dinki KURUMA MATAR MAKAHO Allah yasa kigama cikin sa a*

🌈 *Kainuwa writers Association* 🀝

*21*


Doctor " ya jijiga kai yace yes dan mu tabbatar ne ai kunsan abin da muka dade muna nema nefa doc muktar ya karashe maganan yana murmushi farin ciki.
Nabil rasa mezai ce yayi yatsaya yana wara ido.
Sai Hadim ce tace "a a doc ban tabayin batan wata ba tunda nake sai awannan dan haka bana tantama nasan cikine.
Danme za muce sai anyi wani scanning ai wannan ma yiwa Allah shi shigine
Kuma naji ma awani fadan ance yawan yin scanning yana juya idon yaro balle idan karamin cikine yana sa illah sosai
Sai a sannan Nabil yasamu bakin magana yace Gakiya ne baza a sawa yarona kowane irin na uraba haryazo Duniya.
Doctor yace "to Lalle za ayi dan gata ban tabajin ance scanning yana da illah ba sai awajen ku ni kam inason ganin dannan tun aciki.dan haka yazama dole nayi
Nabil yace "mayen banza sai de kaci na wani ba nawa dan ba yafadi haka yana jan hannun Hadim dan idon sa Fandau kawai yake son gani
Dariya doctor yayi yameke dan yamusu rakiya
"ai ko yanzu baku yarda anyi ba idan yagirma lolene saboda duba lafiyan sa dakuma sanin E.DD dinta
Nabil yace "karyan banza na likita Allah yake tsarawa halitansa rayuwa baku ba d'ana lafiya lafiya zaizo sanin wani E. DD din banza kuma ai Allah shi yake da lokaci bawani ba ai kin banza muba
Zama kukara ganin muba
Dacan damuke zaryan zuwa bakuba muba sai yanzu da muka dogara da Allah yabamu zaka kawo mana iyayin banza
Hadim kam da sauri take takawa dan gani take doc zai jata dakarfi maya mata.
Dariya doc yake musu har sukazo wajen mota Nabil sai da ya budewa Hadim ta shiga yarufe sannan yajuyo yace "to mayun Duniya Mungode.
"Doctor yace to yan gargajiya Allah yaraba lfy dan naga alama akan dan nan kunza yan gargajiya.

Nabil de bai kulashi ba yashige mota
Doctor yaleko yace " nasan yau habiba zata sha albishi
Hadim tace "dan Allah abba didi karka ga yamata nafison taji abaki na gobe zanje gidan gaba daga ba nake son nagaya mata
Doc yace "to shikenan idan nakoma zan dauko ta kigaya matan amma wanna babban albishir din bazan bari sai gobe ba.
Dariya sukayi shima Muktar yajuya

Fandau zaune abakin gadon ta amma koni yau shigan ta ya burgeni wani shegen English wears ne ajikinta wanda Nabil ya sayo mata a boye yace idan yana dakin zatana sawa idan kuma akayi rashin sa a Hadim ta gani tace mata a daya dakin nakusa danata ta dauka to zatace na kannen sune dasuke zuwa hutu.
Tace to amma bata taba sawa bama sai yau rigan yellow ne sai bakin wando wanda iyakan sa cinyar ta fuskan nan nata shar da shi yasha mai mekyu ga wani haske na jaririn ciki gashin kanta baka ramin bada mamaki yayi ba dan bame gabi yace one month da aski gawani baki na kyu da tsansi da yakeyi ta tajeshi ya dan kwanta kamar irin na yan
Matan kabilan Igbo dasuke dan tsetse kan sai hakan yazame mata kamar ado
Tayi sosai kamar ba Fandau me allo ma.
Kafanta daya akan daya tana tunanin raruwata da murkin mallaka irin na Hadim hatta fisarinta bai huta ba ga damu yau kwana 2 ta dameta da yawan zuwa kinyi sallah baki ga al adan kiba mekike ji ajikin ki tabbayan kenan to metake nufi dani tanason nayi wani jinyan kenan ko
Tunkafin ta hadani da kare
Allah kabani cikin na nabar wannan gidan gwara nayi bara a titi da zama dawadan nan.
Tanacikin wannan tunani taji security yayi kara kafin ta tashi da shiga koda bandaki ne ta canza kaya kar Hadim ta sameta dawannan.
Amma kafin tameke
Har anshigo tana daga kanta taga Hadim dince kuwa da gudu ta iyo kan
Fandau

ita kuma
Fandau ta zata
dukan ta zatayi akan kayan da tasa.
Kuka tafara tana ja da baya anty dan Allah kiyi hakuri Wllh bazan kara sawa ba Wllh tuda yakawo ma bansa ba saiyau din kiyi hakuri ina Hadim ko fashimtar me fandau take nufi bata yiba itade sotake ta rungumo Fandau a jikinta taji dimin danta

Fandau zubewa tayi awajen dan tasan yau ta ta takare
Hadim rungumo ta tayi ta fara kukan farin ciki yarinya kinbiyamu kema zansa a warkar da mamar ki tafadi hakan tana shafe cekin Fandau.
Nabil baiso hakaba bai ta bajin haushi Hadim kamar nayau ba ta masa shigan sauri yaso ace shine rungume da Fandau yaji dimin dansa abin da ya dade yana nema kai da ita kanta Fandau dan bata taba masa yau kamar yau ba sai benko ina Najikita yake da kallo baye kanta yabashi shaawa da mamaki dan tunran da yafara gani ba gashi yace karta sake budewa a gaban sa bayason gani dama haka yayi toho mekyu da santsi yan da yayi kaman irin na mazan India dinnan sai yaji yafiye masa me tsawon dagani zaiyi dadin shafawa
Yana kai idon sa kan boobs dinta da suka dan fito dalilin danne wan da Hadim tadan yi take yaji wani yim gashin jikin saya iba yana dan jan idon sa kasa kadan ganin yanda Heep'sdinta yazauna tab ajikin wandon ganin cinyar ta yake sunbul awaje ai bai san sanda yayi kan taba da karfi shima ya rungumeta cikin da bara ya banbare Hadim ajikin Fandau ya maye gurbin ta likata sosai yayi ajikin sa yana sauke ajiyan zuciya hannun sa yasa cikin rigarta ta baya yana Shafa bayan ta wani dimi yaji na ni ima yana ratsa tafin hannun sa yana shiga har cikin bargonsa harwani fisgan nunfashi yake sai faman goga kirjin sa yake a nata.
Fandau shiru tayi ajikin sa dan ita jitake kamar sudan gana da gado dan bata san jarabar daya sameta ba na shaawa hannun ta tadaga zata shafa wuyan sa amma takasa dan ita har yanzu tsoron mayar masa murtanin abin da yake mata ke,

Wawuyar ko sai tsallen murna take dan ita a tunanin ta Nabil cikin murna yake kamar yanda itama murnan ya mantar da ita kishin,
Itama sake rungumo Fandau din tayi suka sata a tsakiya
Shiko Nabil kakatun Hadim ne yasa yadanne zuciyar sa yadan dawo haiyacin sa yajasu kan kujera there siter suka zube kwata kwata yakasa control din kansa jiyake kamar yayi komai a gaban Hadim din cikin dashiwar murya yace "my one kije part dinmu ki dauko min kan wayana na family.
Tace "dama badashi kafita ba?
Gyada mata kai yayi dan bayaji zuwa yanzu zai iya daga harhen sa yayi mgn
Dagudu wawuyar tafice
shiko Nabil yasan kafin tazo zai rage zafi musamman daya san wayan yana jikin sa.
Juyo da Fandau yayi ya hade bakin su wasanni yadinga jifan ta dashi masu zafi da yaga mazai iya jurewa ba yameke da kyar yana tafiya yana tangade gamar dan maye yana hada hanya yaje ya janza security yanda Hadim bazata iya budewa ba cak ya dauke ta Yayi kan gado ta ita yafara sarra fata son ransa wanda ita mashi take jira yana cikin harka yaji daya wayan yana ringing a aljihun wandon sa da yacire akan gadon
Ya dan rage zafide amma baiyi yanda yaso ba yatashi harda gudun sa ya shiga bathroom yawan ke inda najasa yata ba dan ba daman wanka tunda yar yanzu wayan bai dena ringing ba da ya katse za asake kira yasan Hadim ce da sauri yafito yasa kayan sa ya cewa Fandau ki tashi kije kiyi wanka yayi inda kofan yake yana sa duk wayoyin a silent yama yarsu aljihun yayi inda kofan yake ya danna security kofan yabode Hadim yagani a tsaye yace"haba my one daga ki dauko waya mugayawa gida abin farin ciki sai kije kikama zama
"tace wllh banga wayan ba nakira yana ringing amma ban ganshi
ba ai najima anan
Kasa bude security nayi idan nasa nombar sai yace min error ko dokin ne yasa na manta bana sawa dai dai ban sani ba
nakira wayan ka kuma bakayi picking ba
Laluman aljihun sa yayi yaciro wayoyin yace "ah ai gata ma anan na manta nasa a silent dazu kafin mufita tace "haba nema nema narasa
Tashigo dakin tana
ware ido ina takene? Ta tambayi inda Fandau take
dayake Nabil dan Duniya ne kan kujeran da suka fara zama ya kalla kar da gaske yadaga kafadun sa alaman bai sani ba
Hadim tace "ko tana toilet
Yace "inaga amma kamar anan nabarta amma saime yana jefa idon sa tsakiyan gadon gaban sa yafadi dan bayan yamitsewan da shinfidan gadon yayi ido ya sake warewa da idonsa ya nuna masa tsakiyan gadon inda yabaci wanda bai kula dashi ba gadon zaka kalla ko kai yarone kasan anyi wani abu balle Babbar macce kamar Hadim tace" kaiiiiiiii


*Gaskiya yau kan saide nabaku hakuri dan naga baikai *nada ba sis kuyi HAKURI DAMATA yanzu aka fara ku gyara zama* πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸŒˆπŸ€


*B JATTKO*
*08062383027*
[22:25, 12/13/2017] β€ͺ+234 809 425 1341‬: *DAMA TA*


*NA*


*BATUL ADAM JAJJKO*


*Zainab*
*Zeee*
*Na gaisheki kyuta*




🌈Kainuwa writers Association 🀝

22



Kai kai meya yamutsu gadon haka?
Ai Nabil cikin zafin sa irin nayin ball yayi sauri ya dire inda yabacin dan yaga idon ta bai jenan ba yafara yamutsa wajen cikin dabara yana cewa "ai nina yamutsa saboda murna dan burina yakusa cika na rabu da wannan me idon cimolan
Yana yi yana jan hankalin ta tsaf ya mutsuke wajen.
Ita kuma kanta kaman ya fashe dan murna mijin ta ita ya keso "tace muyi addua Allah yasa ta haifi yan 2 namiji da macce kaga atake zamu sallame ta ko tunda kaga idan ta haife macce ni bazan yarda ba dole sai tayi zaman haihuwan namiji kaima idan ta haifi namiji kace baka yar daba.
Yace "wannan haka yake Allah yasa ta haiho 2 kawai

Fandau duk taji me suke cewa azuciyar ta tace niko ai narabu da mutinied nakama Allah dan shi yasan yadda zaiyi dani
Wani dogon rigan data shanya a ban'dakin shita sa tafito da sauri Hadim ta tashi ta kama hannun ta tazo da ita bakin gadon tana cewa mekike jine ajikin ki ba inda yake miki ciwo
Me kike sonci
Fandau da dama haka take so dan jitake idan bata shan kunun tsamiyan nan ba baza man lfy tace "kunun tsamiya
Dakuma kwakwa da dabino nakeso
Hadim tace "kai zaki samu kwakwa da dabinon de amma mu ina zamuga wani gari balle wani tsamiya
Nabil ya katse ta dacewa za asamu awajin Zahran Usman dan suna kawowa sosai.
Hadim da sauri tadauki wayanta takira Zahra take cemata tana son garin kunun tsamiya "toke kuma yau
Acewa Zahra
Hadim tace "eh Wllh akwai albishr me girma amma se kinzo da kanki dan baza ki sameshi a araha ba
Zahara tace "haba yar uwa dan Allah gayamin bama yar haka fa
"to tuda kince Allah meyake sa mata jin yana yin su yacan za kamar tashin zuciya amai kwadayi da sauran su
Zahra "tace ciki mana
Hadim tace "tom shine albishir din
Zahra tace "dan ALLAH gayamin Gaskiya
Hadim tace "nataba yimiki irin wannan wasan ne?
Zahra tace " a ah
Hadim tace to kiyar da wllh inada ciki one month
Wani ihu Zahra tayi tare da kashe wayan Hadim ta sauke wayan tana dariya bayan ta daukowa Fandau kwakwa da dabino tace"kiyi manager dawannan kafin akawo meyawan na aika asiyo
Itade Fandau kwakwa da dabino ta karba bakin har wani yawune yake Tsinkewa tafara ci
Nabil yace "yanzu waza afara gayawa a gida?
Hadim tace kai ma kasani ai iya rigima mana inna amma nafison nagaya mata da kaina ta fara danna wayan ta yi calling din numbar inna Zainabu tana dagawa Hadim tace "inna ina kwana.
Inna tace "mun wuni lfy dan munan darene Hadim tace "lfy
Inna tace maganan zuwan yaran nan huto modu da baso yake ba saida yasan yanda yayi basu samu viser bako dan nasan kede ba zaki hana ba
Hadim da ita tayi kutun kutun yaran basu samu zuwa ba acewar ta idan sunzo zasu iya sanin zaman Fandau a gidan
Amma sabar iya issa
Tace "Ayyya inna aishine nima naji shiru amma suyi hakuri ai mun kusa zuwa ma saura wata 3 sai muzo dasu tare
Inna tace "ai shikena sai kuyi zaman ku acikin wannan mahaukacin gidan naku
Dan'ma kun kusa zama ku ukku dan bazan fasa gaya muku idan kunzo sai Modu yayi aure zaku koma ba.

Dariya Hadim tayi azuciyar ta ' tace bade niba inde kishiya ce akan yaran ki da jikokin ki zaki yita gani.

Afili kuma tace "inna dama fa yatsmin?
Inna tace "gatanan
Dan Hadim ita kanta sai taji tana jin kunyan bude baki ta cewa Innan tana da ciki tayi dan'haka take son tabata yatsmin din ta gaya mata.
Tana cikin wannan tunani taji muryan yatsmin kamar zai fasa mata dodon kune tana cewan
ALLAH kabar mana matar Big brother wllh anty Hadim nayi messing nake sosai.
Hadim tace "kwantar da hankalin ki yar uwa zan zomiki da alkairi
Yatsmin ce ta katse da cewa Hajiya anty sabon mota ne yafito kome idan mota kin san kalata ai fari tas dan ni banason wani kala idan kuma laptop
Nekin....
Hadim ta katse sa dacewa dallah dakata duk bawan nan bane yafisu wannan yafi komai na duniyan nan.
Yatsmin tace "meye anty
Hadim tace abinda kuka dade kuna jira ne nan watanni 8 zanba ku baby
Yatsmin tace "wai da

Please Login or Register in order to submit comment