Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Hajja meram saida naje nayiwa cin mutumci kuma nace idan Halima bata haifu lafiya ba to dasa hannun dan ta sai nayi shari a dasu yanzu haka ina cuku cukun makashi kotu,
wannan abin ya bullu gaskiya tayi halinta ashe kune abin jefawa kotun wannan wane irin masifa ne ALLAH kakawo mu karshe zamani da mutum zai iya jin abinda yafi karfin jinsa wanan wane irin masifane?."

Shiko Nabil bama fahim tar ta yake ba hankalin sa yana wajen BilAL ga ihun da ake masa yarasa ma meyazo d'auka cikin dan haka kawai yace "kuhada kayanku kusameni a airport."

"au ni ban isa kagayamin ba sai munje gaban uban ka za kama fadi gaskiya ai dama yasmin tace min a haifu wan fari ranan da Hadim tace ta haifu tagan ta tana sallah da sauran bayanai dan de nak'i yarda ne ashe kune mak'aryatan ko duk jikina kunne ne bazan yarda dakuba."

Shide ficewa yayi bai tsaya ba."

Zaune suke wani kebeben daki na musamman acikin airport din
"Yanzu kana nufin har ka yanke shawaran aure batare da sani naba kenan?."

"Shiddams kenan ai ance *ASIRIN CIKI SAI HANJI* kuma kai ba auren ma kayi har kazauna da matar tayi ciki batare daka gayamin ba,
nima kuma surprise din ka nasoyin dande kazomin da batunne da bakaji ba amma yanzu ai andena yarda da kowa yaro kayarda da kanka kawai."

Nabil yace.
"Kai kasani niyanzu bani tarihin nata tukun."

Dariya BilAL yayi yakwashe komai yagaya masa...
Ai tun kafin yakarasa jin lbrin ya zube k'asa yanayiwa ALLAH sujjadar godiya yad'ago yana cewa Alhamdulilah Rambana."

Bilal yayi murmushi irin na nuna ana tayasa murnan nan
Yace.
"ai nasan dole duk wani masoyina ya tayani murna sai ma kaganta wllh nasan har kyutan kujerun Makkah sai kayi thanks kum....!"
Nabil yace.
"Wane kai wllh itace Fandau d'ina ita nake nema."
BilAL kamar da gaske Afirgice yace. "what!?"

"Wllh itace nima bansan yanda akayi ta samu lafiya da kuma zuwa London ba."

BilAL yace.
"To kadawo hankalin ka dan ita taka bata tab'a haifuwa ba niko wanan ta haifu yanzu ma cikin da tafita dashi yananan tana goyon d'an,
in maso kake na barmaka ita dan kai tafara cewa tana so to wllh baka isaba,
nariga nakamu da sonta kariga kasaki daman ka niko bazan yarda nasaki *DAMATA* ba dan sau d'aya take zuwa arayuwa kuma inajin son....!"
Ai kafin yakarasa fada Nabil ya wankeshi da wani irin marin da yajawo hankalin Security's d'in BilAL dana Nabil suka shigo da gudu amma ganin abokai mafi kusa wanda basu isa su shiga tsakani suba yasa sukayi curku-curku shiko Nabil duk yagigice mari kawai yake zubawa Bilal ya cukumo wuyan rigansa shiko BilAL tsayawa kawai yayi yana kallon ikon Allah wai yau shi ake mari bai taba sanin mezafin mari ba sai yau sai da yagama iya marin sa yagaji har fuskan BilAL ta kumbura yayi jajir abin kida fari ga hutu sakin sa yayi kuma yadurkusa agaban BilAL din yana rokon sa yagaya masa inda matarsa take da gaske cikinta bai zube ba.
shima BilAL dur kusawa yayi yace.
"Haba Babana me yayi zafi ka hukunta danka haka kaga yanda kamin akan mace,
lallai na yarda mata masifane kalli yadda kamin."
yaja hannun Nabil ya d'aura kan fuskansa shiko Nabil hanunsa yajanye yace.
"Ba maganan wasa bane seriously ina matata?
Kai kanka sheda ne yanda nasha wahala akanta gayamin inda matata take?."
Bilal yazaro wayansa yace.
"Ni kaga tawa banajin tana kama dataka."

Dasauri Nabil ya d'ago jajayen idon sa ya zubasu kan pic din Fandau da tayi wani mugun kyu wanda bayan kyanda tayi saida akayi editing duk yanda aka canzata idan yaganta bazai kasa gane taba yafara magana
"kagani ko Wllh itace ina take?."
Ya Allah yasake daga hannu yana godiya ga Allah

Daure fuka BilAL yayi.
"To idan itace me hujjan ka kokana da huja bazan barmaka ita ba ai koda itace wllh baka isa na hakura da itaba azabure Nabil ya tashi yana tunkaran BilAL yana cewa.
"Matata cefa da aurena akanta ko atarihin kaji kalman saki a ciki da kake abbaton kana sonta zakayi mugun nadama idan bakinka yakara furta wani kalma akan matata."
a hatsale
Bilal yace.
"Kai kaine zakayi nadama idan kak'ara cewa kasan Fateema dan tawace ka.....!

ai BilAL bai karasa ba sabo da wani irin shaka da Nabil yayiwa makoko ransa........!


*To mabiya DAMATA yakukaga page gaba zai kasance dan kunsan dole agurfana gaban ZANNAH MODU abinda kuka dad'e kuna nema anza wajen fa ga Inna danja natafe ya Hadim zata dauki bai yanan FANDAU*
*dan Fandau tace mata rance ba kyuta bane* ...!

*karku manta fa tsakanin abokan biyu akwai rigima NABIL yayiwa BILAL rashin kirki bayan uban BilAL shine yayiwa Nabil gata ko ya manta ne

*

*B JATTKO*
[8:29PM, 2/21/2018] πŸ˜„πŸ˜„SMILERπŸ˜„πŸ˜ƒπŸ˜€πŸ˜€: *DAMATA*



*NA*

*BATUL ADAM JATTOKO*

*44*




*j*uyowa BilaL yayi yakalli securities dinsa dana Shiddams alama yamusu da sufita,
sumi sumi suka fito amma na BilAL ba ason ransu ba sunso su dauki mataki amma ba yanda zasuyi shiko Nabil sai sake shakansa yake yana cewa
"nace kafitomin da mata maci amana agabana kake cewa matata zaka aura....
"to sakeni na gaya maka."
Da sauri Nabil yasakeshi
Yace" gayamin."

"haba my Abu zauna mana yanuna masa kujera sai da yabari Nabil ya zauna ya fara magana amma yana maganan yana tafiya hanyan fita adakin cikin dabara yana cewa "Gaskiya nayar da matar kace don da bakin ta tacemin mijinta makusan cinane dan haka ma tace ayi auren gaggawa dan idan nasan waye mijinta bazan Aureta ba amma saide gashinan da nasanen ma bazan iya bar maka ba dan nikuma Dagaske na kamu da sonta dan haka mufafata agaban Zannah ko."

Yana gama cewa haka cikin zafin suna yan'wasan ball ya fada waje yaja kofan da sauri ya rufe Nabil aciki har da key yazare key din yayi office din Gdororo yabashi yace "ga key amma kar abude shi har sai muntashi."
Gdororo ya girgiza kai
Bilal ya wuce jirgi shida security shi wanda ya shirya tafiya dasu dama ankusa tashi

Hadim kam sabar bacin rai yau saida tarufe ido tayiwa Inna ZAINABU rashin kunya
Inna taja hannun Fuj tace "zonan Hadim tareke hannu Fuj itama tace "agaban ki yanzu Nabil yace "yara nawane danme zaki karyata shi bashine uban su."

"ai duk kan shedu sun tabatar min da yara banaki bane gashi arubuce nima nagani yarinya tabar komai arubuce."

"to Inna tunda baki yarda anyi hakan nedan abata mana sunane ba kiyi yada zakiyi naga uban wada ya isa ya juya yananan su zama ba nawa ba aikin banza ina jiran naji an makani akotun."

Inna ta kame baki "Hadim ni kike zagi yau.
Kafin Inna ta karasa maganan har Khadija yar gidan Inna ta wanke Hadim da mari kokuwa suka fara Hadim ta doku dan bata da lafiya Ummi da Maman Hadim kuka suka fara da kyar da temakon Maman Fandau aka rabasu fadan Mama Aisa bataso abin ya kasance da haka ba aiko koba komai Hadim tanada nata hakkin na shayarwa akan yaran
Inna sai cewa take ai ayau kinkawo karshen Aurenki da Modu.
Hadim batayi magana ba dan ta kanta take ciwonta ya famu sosai
Maman tace"
de sukayi ta da Inna haka suka tarkata sukayi airport din rankowa ba dadi saide fa Inna ta hana yaran dukka ta goyi BilAL ta bawa Mama Aisa maaf Fuji tana wajen Zahra dasuka zo airport

Shiko Nabil yana ganin BilAL yarufe shi ya fara safada marwa komai nasa ya kunce dama da Fandau dinsa yake chat ya akayayi hakan ta faru ina alluran da aka mata ta samu hankalin chatting meyake faruwa maganganun BilAL da wanda Fatiman Chat idan suna chat take gaya masane kawai yake masa yawo a cikin kwakwalwa

*ummm Abu Fuj kenan baka ta bacewa kana sha awan ganina ba fa ina jiyema ka nadama ranan da kasan koni wayen*

A'lokacin ina shiko kulata bayayi dan yasan bawata a gabansa illah Fateen sa
Gashi yanzu abinda ta ke gaya masa ya tabbata
Wlh itace ina BG yaganta ina yasanta meyasa bai gayamin ba ina take yanzu har dororo yazo ya budeshi yace "yatafi ko? suntashi ko?
Dororo yace "Shiddams suntashi. dukan hannun sa yayi yace "AD shir yamin tafiya yanzu Dororo yace "a yanzu haka gaskiya bawani bucking na zuwa 9ja gaskiya idan ka matsane ma zuwa gobe akwai mezuwa Gabon kaga sai nasan yanda zanyi yafara sauka a Nigeria ko.
"a yanzu na keson tafiya ko akwai wada ya isa hanani tafiya asan da naga dama inada jirgi har 2 acikin airport dinnan.
"Dororo yace "oga gori najiran ranan fad'a amma ai duk da kana dashi bashine zaisa kasame shi sanda kaga dama ba dan haya kabada ba kyuta ba amma girmanka da kimar ka yaci a shirya madin saide ayanzu ba jiri akasa wanda ya fuce duk da safen yau suka sauka saide akwai wani Zg to gaskiya yayi girma idan akace kabiya Drop dinsa akwai kudi fa."
Tsaki Nabil yayi yace "akwai din kenan.

Nabil kam yamanta mada batun su Ummi saida yaga kiran Khadeeja ya dauka yace "dije yanzu zamu tashi fa ss dinsa yayiwa magana yaje ya nuna musu jirgin da zasubi
Nabil acikin jirgima jiyake kamar ba za ajeba duk wani fargaba ya gushe masa murin sa yasauka yanemi BilAL kawai
kulle kansa yayi awajen na musamman acikin jirin ya kasa sha bare ci
Inna kuwa sai sake jajjaba abin take maman Fandau bata hakuri har Allah yakawosu meduguri Nabil motan sa shikadai yahau sai drive da yake tuka shi bai san ina zaisamu BilAL ba dan haka yazaro waya ya kira babban yaron BilAL yace kuna ina yaron yakalli ogan girgiza masa kai bilal yayi alaban yace bai sani ba
"Sir kanason ganin ogane koni?
Uban me zanma ogan naka nake nema.

"Sorry sir mun rabu da oga a airport ne yace yanada wajen suwa mu muzo gida kakira shi kaji.
''da suwa kukarshi?
Alama bilAL yamasa da hannu akan yace shi dayane ai yana gayawa Nabil yace karya ne BilAL baya zama shidaya dan haka duk inda yake kai nasan kana wajen idan baka gayamin inda yake ba na bincika nagano wllh zakayi nadama BilAL yasan halin abokin nasa dan haka yasa hannu yakarbi wayan yana dariya yace "anki afa d'ama inda nake din mugun uba Babana kanason karasani ko inde maganan matar da zan aurane kaje gaban Zannan kanemeni mana dan ni agidan na sauka na gama masa bayanin komai,
Kai mukejira muji ta inda me haifuwa 3 tazama matar ka.

Nabil yace "Please Bg ganinka kawai nakesonyi akwai wani tambayar dazan ma ne.

"Haba Baba inafa son raina dan nasan muka sake haduwa ba manya akusa rabani dashi zakayi.
yana gama fadan haka yakashi wayan gaba daya yamekawa yaron nasa dan shinashi nun ajirgi yakashe
Shikuma Nabil hanyan gidansu BilAL da yake porlor yayi

Su Fandau dama tun last week suka zo
Suna kaduna agidan Dr na *kinkinau* yau suka shirya zasuje gidan Malam Dauda da ita dan dama Dr yagaya musu komai amma yahana Malam kar yagayawa zannah dan yafi son Nabil ya fada da bakin sa
Fandau tafito cikin wani lafiyayen lace maran nauyi light blue takallmin ta flat shoe ne maki sai mayafinta baki da jaka mahadin takallmin kana ganin kasan ba kananan kudi ake kashe mata ba dan Dr dayasa muguta aransa sakin bakin aljuhu yayi yana ta barin kudi akanta ga BilAL yana bada nasa gudun muwar sosai suka fito da ita kalan fatanta kawai ya isa sheda cikin wani irin taku take saukowa tana lase lasen wayanta dan Habiba tasata grp na manyan mata harda Hadim aceki dan tsabar tsokana ma Fandau Mrs Shiddams tasa a sunanta sukuma yan group tunanin su Hadim ceta canza layi saiyi suke yajiki ashe kindawo na can London kuma suna cewa yaushe kika tafi
Dande Hadim yanzu ta kanta tace bata gani ba sukuma kawayen idan suka kira Fandau cewa take ba Hadim bace ita kuma Hadim bata masamu daman wani amfani da waya ba
Har takarasa saukowa Habiba baki bude take kallon ta
"Wow Aunty kinyi kyu inama yaya yagan ki haka.

Habiba tace"bana son gatse fa kinaganin kanki kuwa Fandau tafiyanki kadai abin kallone nede kar kidinga wanan tafiyan agaman mijina yagani yare namin dan ma nafara koya nima awajenki.

Dariya Fandau tayi"tace haba Aunty har wane tafiya na iya karki zama Abu Fuj mana wai atafiya ta kadai yafara jin sha awar yagani wacece wai atafiya na kadai yagane ni ba tsohuwa bace ranan da yafara ganina haka kowa yakecewa ni meyangace wllh Aunty bansan yanda zan canza ba.
Habiba tace"Fandau
Kin iya tafiya tun kina yar gargar dinki ma balle yanzu da kike jinkanki kema watace bame kalloki yace baki gama ganin karshen biro ba duk inda macce me aji takai awanan duniyar kinkai zanso Shiddams yaganki ahaka bame ganin ki yace kintaba sanin me aure.

"to ai Aunty dama girman ne na dole dakuma yanayin gidan muna rashin sa macce aboko amma har yanzu fa shekaruna 19 kinga ko acikin manyan yanmata ma baza asani ba har yanzu banfara nawa yan matanci.

"shegeya kinason kicemin sai agidan Shiddams azama nabiyu ko?

Rufe idinta tayi tana dariya tace "Allah Aunty duk abinda bakumin ba zai kunbiyani a shiga na 2.
"kamar su medame kenan?
"sakin lalle cuda da kuma dukkan events dakomai na al adan mu.

Habiba tace"haba yarinya kinriga kinsaki wanan *DAMAR TAKI* ai.

Cikin shagoba tace "Aunty kenan nazama local nide sai anmin abunda za anunawa Hadim ni cikekiyar yar sarautan meduguri ce kullum idan ta tashi sai tace min wani sarauta ta ta banza a wulakance suka tsinceni.

Habiba tace "gaskiya tariga taga yanda kike da so yanzu duk abinda akayi zata ce tsilar Shid ne towai ke danme duk yan gidan ku suna gayu sosai ke kina cikin kazanta ne?

Wllh Aunty ba kazanta bane kamar yanda nagaya miki su sauran yayun mune suke musu da iyayen su mata kinga YaManu da YaBunu inde zamuje gidajen matan su mumusu bauta tofa matan zasu z
Gaya wa mazajen su yiwa mutu komai har suma sudauki kuncen su su baka haka yayun mu mata masuke cewa inada giman kai haka fa sukece min ni ba komin komai ba ya dillalin kashi bai fadin rai niko ko sunbawa Bagana bana karba idan tabani dan ma karsu gani ajikina suce nadamu da kayansu dinkin kuma sai sallah shima YaKadir ake bawa kudin komai kinsan komai nagidan ahannun shida YaBashir yake to sukuma sai subawa iyayen su mata suce asiye abinda yakamata wllh kala 2 suke abani amma yaran su zaki gansu da kalala da biyun ma ba mekyu ba duk inda nawuce sai naji ancemin yanga acijin Summa akwai inda aka daba cemin ma yargidan me aikin gidan Malam ce kuma aishi Baban yana ga.

Habiba tace "karkiga lefin Baba shifa Akullum me jama ane balalle yakulaba.
Tabe baki Fandau tayi dan ita bawanda take daurawa lefin komai irin Baban ta
Dan haka ta katse zancen dacewa
"inasu Nol ne?
"Kishiga suna wajen Furera ko ta kama shir yasu ki karbo Akkam ma.
Habiba ce take dauke da Akkaram suka fito sauran yara suna finsu abaya
Suna fitowa Fandau tace aunty kibari ni zan tuka.
"kerufamin asirin dan kin koyin tuk'i a London wllh baki koyin na Nigeria ba sucan komai nasu atsare yake hanyan mutane daman hanya abin hawa daban to nan kina cikin tuk'i dan mutum zai tsallako miki balle *Rigasa* fa zamuje

*ALLAH* zan iya.
Habiba ta meka mata key Fandau ta shiga su Nol suka shiga baya Habiba ta shiga gaba dauke da Akkam
Fandau tayi Bisbillah tayiwa motan key tayi horn megadi yabude tafita

sai gidan Malam Dauda

Rungumeta Inna Fajii uwar Dr tayi tace wllh tunranan da Yusif yake gaya maba yanayin yanda daurin auren yakasance muketa jimamin abin har yayan yazo yake gaya mana ashe kece dama AISHA da Yusif sunce kamar su daya da ta kwaranki ta gargar asheko ke dince haka akayi ta jajjabin abin"

Koda Malam Dauda yashigo shima ya jajjaba abin yakuma yimata nasiha yace su shirya gobe za ajen meduguri ayita takare

Dr a jet ya shira musu tafiya meduguri suna sauka dama Bilal yatoro drive yakwashe su yawuce da su malam Dauda gidan dama da gidan sa a meduguri shima Dr da iyalen sa suka wuce gida su suma da zuman saida safe za ahadu agidan Zannah

Inna Zainab cikin kuka take tsarawa Baban Nabil Alhajji Habubakar shima Baban Nabil harda kukansa ina ma zancennan bazaije gaban Zannah ba yanzu dawane idon zai kalleshi Inna Zainab tace "shegiyar yariyar na duk ita ta sa sa ai
nadade ina gaya muku kujuji shrrin muna mata shi gansa shidan ya jinjina mana kanjin macce kar kaga lefin danka yahau dokin macce'ne amma inason Nabil yanuna mata matsayina awajenta yanda tagayamin magana a gaban sa uwar ta daure mata gindi kai badan nima bawasa ba dabazan karbi yaran bama amma ga Fujjirat taki zama agida na abarta anan.
Baba yace "itama Hadim din tana nan ai.
Inna tace "bazan kore taba dan tana gidan kanwar uwar ta amma nace banda gidan d'ana

shiko Nabil har yanzu ahanyan neman Bilal yake gashi idan yakirashi sai yace muhadu agidan Zannah kawai

*Washe gari agidan Zannah*

Nabil wurjajan yafado gidan Zannah ALLAH ya temaka ba shida bak'i sai wasu almajirai sai malam Dauda da bai gayawa Malam komai ba tun,zuwan sa gaban Malam yaje yazube dan yaje wajen Mama tace bataga Fandau ba tunda tazo kuma tun ajirgi ya gaya mata Fandau tana wajen Bilal
"Malam ansamu Fandau ta fito wllh tana wajen Bilal amma yace sai agaban ka zai bani matata.
"Waye?
Bilal kuma?
inji Malam
"Dan gidan Ahj Maina kange ne.
"abokinka kenan?
"eh Malam gashi kuma nazo da ta shiga ciki Mama tace batanan wllh idan ahannun sa yarikemin ita hartsawon wannan lokaci wllh zamuyi shari a dashi.

"Subhanallah!
meyayi wanan zafin kuma?
Shiko Malam Dauda dayake yasan komai nunawa yayi kamar baya jinsu

"toyanzu ina yake shi Bilal din?
"yace wai idan nawo a kirashi kiran Bilal yayi yace gani agidan Malam din

Shiko Bilal sungama duk wani shiri da zasushi kuma sun samu Baban Nabil sungaya masa komai
yace "suyin daidai yanzu ina Fandau din.
Dr yace suna gidan nan tare muka zo sunshiga ciki,
zamu tafi Gargar tun tuni Nabil yana can.
Yace "au haba.
Ai dasauri Alhajji abukar yayi ciki dan yanason ganin Fandau

Fandau da Habiba sanda suka shiga gidansu Nabil a falon Iya suka tarar da Ummi alokacin suma jajabin abin suke amma dasu kaga su Habiban sai sukayi shiru suka gaisaUmmi tace "ina su Haris Habiba tace "suna Gargar da Inna.
Ummi tace "ah da Hajja Fajji kukazo kenan?
"eh
Iya ce ta zubawa Akkaram ido tace "Hajara ganomin wani d'a ahannun wanan yarinyar kamar d'ana yana karami gayanda yake zillo kamar Shid.
Ummi sai alokacin ta kalli yaron tace eh kuwa amma Habiba dan ta basar da zancen tace "Ummi ina yaran gidanne?
"suna dakin su har kawar kima gaban Fandau yafadi duk da tasan dama yau dole taga Hadim amma taji wani irin dan haka tafara karanto addua
Itama Habiba saida taji wani irin wata kila yau kawancen su da Hadim yazo karshe
Tana cikin wanan tunanan taji Ummi tana cewa Tasleem "rakasu dakin Gana
har zasu fita Ummi tace yarinya kawo dan gidan waye ne? Itade Habiba fita tayi da sauri dan baza aji abakin taba
Fandau ce tajuya ta bawa Ummi Akkam Ummi da Iya suna cewa ikon Allah ga yaro hamar su Maaf suna jarirai Fandau sun kuyar da kai tayi ta fita
Hadim jabe akan katifa tayi wurjanan da sauri Habiba ta karasa inda take
"Mum Fuj kina hutawa fa
Ta karasa ta rungumi Hadim
"lfy naga kinrame ko jikinne? Kafin Hadim ta bata amsa saiga Fandau ta shigo cikin takunta na isa idonta fes abude sallaman da tayi muryarta yadoki kunnen Hadim da sauri ta daga kai aiko sai gashi idon ta cikin na Fandau da sauri ta meke wacece?
wanan mekikazo yimana gidannan yawushe kika warke?
Suma su yasmin sai kallon Fandau suke dan yasmin kam tagane wacece

Hadim a tsorace take nuna Fandau "kece kece?
Habiba tameke tace Ayyya kin santane?
Itade Hadim kallon Fandau take jikinta yana rawa ga dama kafa ba lafiya
Hadim tace wa Habiba "ke kinsanta ne?
Habiba tace "sosai yar gidan zannah cefa Zannah namu na Gargar.

Kafin Hadim tace wani abu sai ga Fuj tazo awaje tana ganin Fandau tayi kanta tana cewa "Aunty kirki.
Itama Fandau daga ta saba tayi kamar yanda ta saba tace "iyye wannadin Fujn wacece?
Fuj tace "yar gidan Aunty kirki dama sunsa ba haka idan taje tadin ga tambayar ta kenan yar gidan wacece tace yar gidan Aunty kirki
Fandau" tace eh mana rance ma kyuta ba ajiya maganin watarana Fujn Aunty kirki.....
Ai Hadim sandan ma bata tsaya dauka ba taja kafa ta karasa inda suke da jarfi ta fusge Fujjirat ahanun Fandau tana huci tafara magana dama kece Aunty kirki kina nufin kinban race ne kindawo rayuwa ta dan ki tarwa tsamin ne wllh saide ki tarwatse aniyar ki tabiki yar gidan matsafi har alluran bantau ya kasa aiki akanki to wllh aniyar ta biki bade....
"Ameen Ameen Fandau ta katseta haba Aunty yazaki min addua bazaki ban *DAMATA*nace Amin ba ai duk wada aka cewa aniyar ka ta bika baice amin ba tofa aniyar ce batayi kyu ba Ameen.

Shiru Hadim tayi tana huce
Fandau
Tace "Haba aunty kici gaba mana kokin gamane?

Hadim tajuyo kan Habiba tace"Habiba meya hadaki da wannan yarinyar?
Ina kika santa?
da kinsan ko wacece ita acikin rayuwata kuwa nasan da kinsani da zaki gayamin mu hallakata nayarda dake bazaki zauna da itaba to wannan da kike gani annobace da gaiya take rubutu min latter nasan da kinsan ita wacece da maki bari ta kai iyanzu ba danasan bazaki bari ta baiyana ba baiyanar ta kamar tar watsewar rayuwa tane ina.... Maganan ne ya makale mata sanda Tasleem ta shigo da Akkam tana cewa "wai gashi yana kuka.
Fandau tameka hannnu takarbe shi tasashi a nono su Jidda da sun gane wacece Fandau bin yaron sukabi da kallo Gana tace "cikin bai zubeba kenan Yasmin tayi saurin karbar sa tana cewa" haba ai dagani ba tambaya wanan jinin YaShid dukka suka fara murna banda kanwar Hadim Ashuwa
Hadim tace" Innalillashi waninna ilaishirajuna cikin da da idona naga jini ace bai zubeba...
Fandau tace"kina mamaki ne Aunty ai ba abin mamaki a kikon ALLAH kowa yayi iko ba zaiyi irin nasa ba kinyi mamakin ganin abinda kikaso yabaru akaina yafaru akanki ko kin sa azubar min ciki Allah bai yarda ba ke kin haifu yakarba ko gani bakiyi ba sanan anyanke miki maifan balle ki saran samu nan gaba gashi yaran da kike dasu kuma na arone shikuma kayan aro baya rufe katara kinsa asamin alluran bantau gashi ke Allah ya nakasa kafanki.
"Nizaki cewa naka shesheya zata iyo kan Fandau daidai da shigowan Baba da su Ummi Iya tana cewa "haba nifa inaganin yaron nasan namune itako Ummi tarasa mame zatace
Baba yace "kai kai Hadim ta dakata tana huci
"kinyi na farko ba adauki wani mataki ba shine kike yunkuri kai mata duka acikin gidana daga ke har mijin naki ayau zakusan wacece Fandau duk kuzo mutafi dan nasa adauko uwar taki me cewa bata yarda ba anmiki sharri ana shirin kwace mata jikoki tar ta maka mutane akotu to Allah yakaimu Monday ayi akotun ma yafi Duniya ta gama sanin me kuka aikata keda azzalumin mijin naki yanzu haka kafin kotun ma Zannah yana son ganin mu kuma harke duk kutashi mutafi.

Hadim tace" nide ba inda zance
Baba yace "shikenan yizaman ki karki min rashin albarkan da kikayiwa Yayata.
Kusauran kufito mutafi haka zuka tafi akabar Hadim dasu Yasmin


*GIDAN ZANNAH*
Fandau da motan su yayi parking kasa sauka tayi duk sauran mutane sun sauka tadaga kai taga yanda kofan gidan suya ya canza duk da dama zanen sarauta ne amma baikai wanan kyu ba wasu daga cikin almajiran gidan ta gani kamar

Please Login or Register in order to submit comment