Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gaske anty
Hadim tace "nata ba miki irin wannan wasan kuma kozan miki ai bazan kira a wayan inna ba itana kira naga yawa na kasa dan Allah kigaya mata
Yatsmin tace Wllh tunda kikace agayawa inna na yarda itama yatsmin ihun tasa ta fara
Tsalle tana cewa Wayyyo anty Hadim sunan dan ki yaki yan uba wllh kamar yanda muma bamaso amiki kishiya haka dan ma bayaso tana ta ihun haka Hadim ta kashe wayan
Haka suka dinka kiran mutane suna fada shima Nabil yana gayawa abokan sa kusan wuni guda suna abu daya duk wani abin da sukeyi hankalin su yana kan Fandau ko motsi tayi se sunce yaya
Ahaka har doc yazo da iyalen sa kan dole suka sauka a part din Fandau

Fandau duk da basu gaya mata ba tagane cikine da ita kwanciyar ta tayi dan ba taji dadin lbrn cikin ba kuma baza tace taji ba dadi ba dan ita yan zuba tada wani zabin rayuwa dan ta siyar da shi kyuta

A washer garin ranan ne gidan su yacika makil da mutane dan yan kungiya su Chelsea suka hada musu gagarumin dinner na happy din kicin anyi taro sosai anci ansha hotona kam Hadim da Nabil sun sha yinsa wanda yawan ci yana shafa cikin ne wani dafe da cikin wani yana kissing din cikin fadin bidirin da akayi bazai faduba ai a take Duniya ta san da Wannan ciki dan social media ba inda ba a watsa ba
Washe garin ranan baki yan taya murna kasa sakat sukayi Hadim da Nabil muryar su har dashiwa yayi saboda yawan magana da gaishe gaishe da sukeyi waya kan duk ko kunnawa basuyi ba dan sunsan nan ma wani damunne
Da kyar Hadim ta samu daman lallabawa da yamma ta shiga wajen Fandau tace" me kike sone
Fandau tace kunune na sha kuma
Hadim tace "kwakwan fa?
Tace "naci
Hadim tace "yawwa yar kanwata kar ki zauna da yunwa kin ji ko tafice da sauren ta dan tabar mutane

Har kwana ukku sannan suka samu kansu
Aban garen Fandau ba abin da yake damun ta irin taga ta kasance da mijin ta idan abin yaci wota kamar ta daura hannun aka tayi ta ihu take ji wani irin tsananin shaawa ne yake da wai niya da ita amma ba dama
Ga shi kullum tana sa Nabil a idon amma kullum suna manne da matar sa wanda ta kula yana mugun tsaronta dan koci kekken kallo baya tsayawa yayi mata
abin da yafi damunta ma idan sun shigo da safe sundin da shafa cikin ta kenan wai suna gaisawa da babyn su
To a wannan shafe shafen Nabil yake sake tada mata da hankali danshi nasa da gayya ya keyi

haka yanzu ma ana rige rigen gaisawan atsakani su Hadim ce tafara shafawa tana wani kissing
Din cikin
shiko Nabil a yau yakai gejin da bazai iya control din kansa ba inde ya taba jikin Fandau dan haka yabasar bai taba ba neman han yandan zai yi mega ba daya kawai yake da bara ya fado masa.
Yace "my one yau fa zaki kaiwa sun Amjad ziyara dan suna kwarafi hakan
"tace zan so hakan amma bana son barin baby na nafita wllh
Nabil "yace shikenan dan baby saimu hanawa kamu sakan kitashi muje kishirya dan ni a can zan wuce wajin wani meeting da zamuyi a kan gai yatar da Germany ta mana nake ganin bazan samu daman zuwa ba ina son naje na bada uzzuri na
tace "tom shikenan har a min Gyaran gashi ma dana finger
Cikin zumudi ya zoro wayan sa yakira Amjad Amjad yana picking yace a a Abu Bilal nan da watanni kadan dan tun ranan dinner da yan jarida da su yiwa Nabill tambaya wana sunan da zai sawa abin da suka haifa yace burin sa idan macce ce yasa mata hajara sunan ummi sa zasu kirata fujjirat idan kuma namiji ne Bilal tun a wajen abokan sa suka fara kiran sa abu BilAL abu BilAL
Dariya Nabil yayi yace "ga ummu fujjirat zata kawo muku ziyara
"Amjad yace "taf gashi bama garin ma wllh sai wajen jibi ganin ba Abin da muke neyasa muka kai ziyarra torxar
tsaki Nabil yayi ya kashe wayan yana kallon Hadim yace "kinji ko da shegen gantalalun su shida matan nasa wai basanan sai na kaiki gidan doctor
Ya mutsa fuka Hadim tayi tace" ba inda zanje dama gidan HADIZA ma ganin najima ban jebane Gaskiya bana jin fita kawai mu zauna
Nabil yasan tunda Hadim tace baza ta ba bazatan ba

Ya rasa yazai yi dan inda dane hanyan kasan cewa da Fandau baya masa wuya Hadim tana cikin gidan zai ce zaije wani wajen idan ta rako shi sunfito idan yafito wajen ya kira wani daga cikin yaran sa yabasu motan yace su fita da shi karsu dawo har sai Yayi musu magana a idan ya tabbatar Hadima tashige part din sun shiku haka zai lallaba yashiga part din Fandau
Tunda yasan Hadim ba shigowa zatayi ba amma yanzu tana tan ta taro ban garen fandau dan idan ba baki tashi ko dare yayi suka kwanta ba babu abin da yake rabasu da bangaren ko mai ita take yiwa Fandau
Afusa ce yace " shikena yameke yafice yana fita wani tunani ya fado masa ai da sauri yayi inda motan sa yake yaja da gudu

Nabil yace "Muktar kasan me yaka woni doc yagir giza kai
Nabil yani sa yace wani aiki zaka min na temako inaso a yan zunnan kaje gidana kamin wani temako
Doc yace" ina jinka
Nabil yace Hadim tuda tasamu ciki taki yarda dani akan (sex) ni kuma bazan iya jurewa ba amma.
Akwai abin da tafiso a fiyeda komai wato ta haifi me kama dani sak
To ina son idan kaje gidan namaka tambaya agatan ta meya kesa d'a yayi kamar uban sa sai kace yawan yin (sex) yake kawowa inde anayi akai akai toza afi haifan mekama da uba to idan kace haka zata yarda ka temaka min dan kasan bana cikin masu ra ayin zina na dama ina rokon Allah yaya femin
Doc yayi shiru yana nazari can yace "shid abin da zangaya ma mata sun kasu kashi kashe alokacin da ciki yake jikin su a bangaren saduwa wata zakaga ba abinda take so irin ayi ta mata har se kaza kana gajiya ma wata kuma idan tana da ciki ba abin data tsana irin namiji kai ko kusa da ita bata son ya raba harta hamshi turaren shi ma abin kine awaje ta
Idan kace zaka mata dole kaga zaka shiga haikin ta amma ko a likitance yana da kekyu idan macce tana da jaririn ciki yazama ana yawan saduwa yana sa a haifi yaron me lafiya da kaifin kwakwalwa amma tunda bataso yanzu kayi hakuri kar atakura mata dazaran cikin yakai watan ni kamar 4 zata dawo dai dai baza ta zauna har ta haihu ba zata denaji idan watanne 4 suncika yace so hakurin yafi
Nabil yace "Gaskiya abin da bazan iyaba kenan inde baso kake na kusanci zina ba kayi abin danace kawai
Doctor yayi shiru Gaskiya baya son abokina nasa yakoma wa zina dan yasan sa mayen matane za ayi ta asa dayawa dan haka yace"ok
Idan na tashi zanbiya ta gidan ko
Wllh bazan iya jurewa har saika tashiba
Doc yace "to yanzu kana tufin idan ta ganmu tare ba zata gano ba?
Nabil yace ah ah kai zaka fara zuwa idan kaje tace bana GIda sai kace bari kakirani ni kaga sai naje baza ta gane komai ba
dukan kafadan sa doc yayi yace "kaci sunan ka menasara kana da naci akan abin da kakeso shiyasa duk abin da kake so kake cin nasara dariya Nabil yayi dan sunan da ake kiran sa bazai iya irgasu ba doc yafita shikuma yadan kwanto da kujeran yana lumshe ido dan shiyasan meyake ji ajikin sa cikin kwanakin nan game da wanan maiyar yarinyar da shigani yake lashe kuruwar sa tashi shiyasa ya nace wa nunanin ta dan da idan a nacewa mayu bai yar da basai yanzu da wuya idan wanna bashine kamu na maita ba

Kai my one kinada matsala wllh ke yanzu har kinyar da da karyan doc zaki fara takura min nifa ke kadai ce araina dama wahala nake sha yanzu ina murnan nasamu hutu zaki ballo minda wani sabo
Hadim tace "wllh nikai na bana so dama can daurewa nake yi yanzu mun samu tasamu ciki muna murna to ga abin ga doc yazo da shi kasan ina son yaro me wayo da hazaka a rayuwa ta kuma ga uwa uba mekamar ka wanda she dane koda ko da watararan yarinya nan zata gano mutace tana neman danta idan yana kama dakai sak bata da hujja duk da yanzu ma bata dawani sheda ko akotu baza abata danmu tunda tun farko mun toshe wanann hanyan amma idan yayi kama da ita abin zaija hankalin mutane akan abin kuma
mu ma akarana kanmu ta haifa mana me kama damu wllh sai munfi son sa dan haka zamu daure mubi abin dan doctor yace bawai dan ranmu yana soba.

Hakata yita lalashin sa dakyar ya yarda da sharadin so 2 arana bakamar yanda doctor yace so 3 ba
Shege Nabil shiyace wa Muktar yace amfison so 4 koso 3 dan yasa muyi so 2
Hadim tace ajede kayi kokari hakan ma

Baiwar Allah Fandau ko abin ba a mgn dan inban da Allah ya isa ba abin da take jawa Nabil da Hadima yasa bar mata abubuwa gashi yanzu shi burin su yaceka ya barta da jaraba da idan abin ya ciwota banda kuka ba abinda take se karatun Qur ani da yazame mata aboki koda su Hadim sunzu suna shirmen su a kan d'ansu itade karatun ta kawai take yi

data cewa Hadim tana son karin littafan andini irin su umdatul Ahkam
Hadim cewa tayi anki akawo mikin wato keyar dangin Malamai zaki mana wani addua da zakici nasara akanmu ko badan kar Allah yayi fushi dani ba Qur anin ma kwace wa zanyi kidena karan tawa

da ta gama tunani afili ta tace idan in kwace ma ai bana cikin kaina zaki kace ba dan ni duk inda nasani a Qur anin to inada haddan su aka dan da kaina nake rubuta allo ta

*Sister ku gwada kugani inde zaka *dauki abu karubuta da hannun ka tukun ka karan ta haddan yafi zama kowane irin karatu zakuyi ko da yarane ki gwada cewa su kwafe a pepper san nan sukaran ta zaki ga canji insha Allah*

Tana cekin wannan tunanin taji kofan Yayi kara a zuciyar ta tace yan jaraban d'a
Nabil akan sofar
Ya zauna ya daura daya kan daya yana wani ciccin magani shi adole anta kurashi Hadim ce ta karasa inda Fandau take a zaune a kan sallalaya da Qur anin a hannun ta tsugun nawa Hadim tayi agaban ta tace yaya baby mu?
Fandau bata yi magana ba
Tasake cewa "to ga abban sa yazo ba shi taki ayanzu *DAMAR* kine na kasancewa da mijina akan dole dan bayan da Zamuyi dan itace kadai *DAMAR* mu Hadim cikin bacin rai da kishiya take wanan maganan dan yanzu tana dan jin kishin yariyar ta yiwani irin kyu jikinta yamirje sosai laushin fatan nan ya sake karuwa ko ita kanta macce yana mata dadin shafawa amma idan ta tuna da Nabil duk bai nuna ya damu dashima se taji sanyi a ranta tunda tana yawan ce masa my star kaji yanda jikin yarinyar nan yake da laushi kuwa tabe baki yake yace shi meye gamin sa da wani jikin ta baya tsayawa sauraron wani abu ajikin ta abin da yakai shi kawai yakeyi shima akan lole
amma please ida muna tare karki kara kawomin zan centa wata banza yaci kunu kuma kamar da gaske ito ko ta gama yar da da Nabil ada baya boye bata ko mai batasan akan Fandau yazama tan tirin munafiki ba

Mekewa tayi takarasa wajen Nabil idon ta tabda hawaye dan da tasa aranta da ga yanzu ba Nabil ba Fandau har sai ta haihu idan akayi dace ma ta haifi 2 yanda suke so suka samu ko kwana daya baza ta musu a gidan ba
Rungumo ta Nabil yayi cekin damuwa na munafir ci yace " shiyasa nace miki karmu bi dokan doc mubari kawai dan ni kaina ina cikin takuran tursa sawa zuciyata abin da baya so
Cikin kuka Hadim takamo habar sa dace yazamuyin wllh dole ne nide rokona agareka kar ka taba komai ajikin ta kayin aikin daya kawo ka kawai kuma dan Allah yau kar ka jima dan duk jimawan da zakayi yana gudu da zuciyata ne sai har kafito nake samun nusuwa dan Allah yau kar ka barta ta shiga wannan toilet din na munafirci ta zauna har Baccci ya kwashe ka basai tayi wanka ba jikinta fes yake ka tausamin kafito dawuri shine samun nusuwa ta
Tana gama fadan haka ta kwace jikinta tayi waja da gudu
Ajiyan zuciya Nabil yasuke tare da
murmush yajuyo in da Fandau take har yasha wanan murdin din nashi kuma sai yatuno da idan faskan sa asake yake Fandau tafi sakin jiki dashi shikuma yana son tasaki jiki dan yafi armashi a hankali yake yakawa har yakara sa gabanta ya sugunna dafda ita
Ita kuma tasa ke dukun kunewa cikin shijab dinta take yi a hankali yasa hannun sa ya karbi Qur anin hannun ta ya ajiye can gefe yasa hannun ya cire shijab din ma ya ajiye ajefe !yasalam yafur'ta ganin wani arnen rigan bacci ne ajikin ta wanda dashi da batu duk dayane dan net ne bai san san da yamekar da itaba dan yakare mata kallo kirjin sane yaji yabuga bai samu sauki ba saida yajata ya mannata kirjin nasa yace "me allo kin matani ko ni ko ina can kewar jikin ki yahanani sakat.....
Fandau da bata gaskanta abinda kunuwan ta suka jiye mata ba dago kanta tayi da sauri ta kalle shi
Sai a san na yagano tabar gazan da harshen sa ya masa daure fuska yayi yace "dena kallo na
Fandau azuciyar ta tace Ai dama nasami bane kake so ba jikina ne kawai shima dan amfa nin kan kune kamar yanda matar ka tafada.


Yanayin yanda yake tafiyar ta ita da salon sana mantar da tunani ne dan Nabil iya sarrafa macce halittar sace
kawai tsitar kansu suka yi a gado
koda ya samu yanda yake so abin da bai taba yiba yau yayi wato shiga Wankan da Fandau lif yayi acikin ruwan yana sauraron yanda wani ni ima yake ratsa jikin sa yana tuno maganan ganun doc da yake cewa ai banga lefin kaba dan macce me jarirn cikin ban yandan zan kwatan ta maka ita ba koda yake kai ma shikaji ka ki dime ai
Ajiyan zuciya Nabil sauke ya sake jan Fandau jikisa rabin jikin su aruwan
wasanni yafara yida jikinta yana tunanin ranan da yarinyar nan zata saki jiki dashi har tafara mayar masa da murtanin abin da yake mata Wayyyo Allah na yazanji ranan amma wani zuciyar yace haba ai raina ka zatayi har tafara maka yanga da jan aji ya bata lokaci anan toilet din ma kafin yana nado ta da towel shima daura towel din yayi ya dauko ta bai direta ko ina ba sai gadon Shima ya hau yaja ta jikinsa yaja musu bedside lames Ahankali yasake jan barkon yarufe musu rabin jikin su bai san sanda wani Baccci me uban dadi yazare shiba kojuyi bai yiba kawai bude idan yayin yaci karo da agogan daya ke leke ajikin bango ya nuna 7 na safe what yace tare da ture Fandau ajikin yaduro



Aban garen Hadim kuwan abin tun ta na daukan sa wasa har yafara bata tsoro harta kasa jurewa taje amma ta kasa bude security ta gwada sa nombar yafi a irge bai bude mata ba parlour ta koma tana dafe kirjinta inda yake bugawa
Duk da tasan Nabil ya yabar wayan sa a part amma haka ta dinga kira tsabar kidima kiran wayan take taje ban garenta ta dawo na Fandau ai security yaki buduwa kawai sai ta sa hannun ta dinka buga kofan da yaka nawani irin karfene wanda ba abuka da hannu kuma koda an buga nacikin ba zai jikaba yanda take buga kofan kamar mahaukaciya tayi duk ta baza gashin kan hannun ta ya kunbu ra suntum sabar buda kofa sai zugi yake mata amma sai kara bugawa take tana ihu muryar ta gaba daya ya dashe ita kanta bata jin me take cewa ba
Saida tajji baza a jita ba daker ta iya jan kafan ta ta koma general parlour tana sauka idon yanuna mata 5 na safe ai bata san sanda tafara fatali da kayan parlour ba tana cewa lalale yarinyar nan yau taki tazo karshe shekara shida da auren bamu taba raba wajen kawan da mijin ba sai yau a dalilin ki bana son cikin saina zubar dashi da duka ayu duk tayi watsi da kayan da yake parlour duk ta jiciwo ta canza kama kamar ba kita ba duk tajiwa kanta ciwo da gudu tayi..................

*Sorry masoyan - Hadim* 🙈

*B Jattko*
*DAMA TA yanzu yanzu aka fara*
*DAMA TA*

*NA*


*BATUL ADAM JATTKO*

🌈 *Kainuwa* *writers Asso*🤝
*23*


Haka tayi ta facali
da kayan parlour hatta Cup din da suke kan dinning table tayi fa tali dasu farfasa pillow kujeru da sauran su tun tana iya daga hanntun ta ahar ta kasa duk ta tattaka glass duk inda ta daka sai tabbarin kafar ta yifito dan jinene yake fitowa sosai akafan wani irin kara ta kwalla sanadin wani katon glass da ta taka yirif tayi kasa tasake fadawa kan wani. Flowers katon glass na wani data fasa akife ta fada dan haka glass din yamata illa sosai aciki jinine yake fitowa sosai tun tana iya sanin inda take harta dena motsi

A gurguje Nabil yayi wanka tare da alwala yatada sallah har acikin sujjada saida ya roki ALLAH yasa ya shawo kan Hadim dawuri da ya iddar yashafa ya tashi yaje bakin gadon yace ke dallah kitashi keje kiyi sallah kikuma zauna da shirin karban hukunci awajen matar da kika kwana mata da mijin inban da iskanci daki kaga zanyi Baccci meya hana ki tadani ya doka tsaki yafita

Fandau tabe baki tayi bayan yafita can tamatse muku kaida matar ka me fuska kamar kosai da kumatun ta kar cin cin sakin fari ta sake tabe baki tameke yayi hanyin bathroom tana gungune duk bakai kajawo ba gashi banyi sallahn asuba kazo kawani matseni ni niko baccecen ma baka barni nayi ba.

Ahankali kali yake takawa yana ayyana yana irin karyan da zai hadawa Hadim murmushi yayiwa kan sada yasa mowa kansa mafita harya sauka general parlour gaban sane yayi mummuna faduwa ganin yanda aka canzawa parlour kama tome yake faruwa ne ya tambayi kansa dan bawan da zaiga wanan parlour duniya guda yace mutum dayane yayi wannan ai kin dan girman parlour yayi full flogging guda ayan dan Nigeria afili yafurta ya ALLAH kasa bai karasa ba ya han gota yashe a kan dan matakalan da zai sadaka da dinning table da gudu ya karasa yana kiran sunan ta da karfi yajuyo da ita ganin yanda katon glass yake cake acikin ta jini ya gama rinar da rigan baccin jikinta bari ba alaman nunfashi a tare da ita jijjigata ta yadin gayi yana kiran sunan ta yau ba my one din ma Halima Halima Halima Halima Halima Halima Halima kawai yake kira
Karki mutu kitashe dan ALLAH kinsan baza ki iya jure waba kika hada yayi yatashi amma yayi ya dauke ta kasawa yayi dan jikin ta yasake gaba daya ga Hadim dama da kiba da gudu yayi ban garen masu aikin sa yazo d mata biyu a bayan sa suka kinkime ta sukayi waje da ita abayan motan suka sata Nabil yashiga kanta ya daura akan jinyar sa yashiga hure mata ido wai ko idon zai bude driving yafigi mota sai asbitin su doc Muktar a Emergency aka wuce da ita doctor Muktar bayanan amma akwai kwararren doc
Doctor jamx
Cikin kwarewan aikin saba afi minutes 20 yasamu nufashin ta ya dawo san nan yafito ya samu Nabil da yake tafaman safada marwa yana Addua Allah yasa kar yara sa Hadim Halima kar kitafi kibar ne acikin wannan tarariyar rayuwa da kika jefani
Yana haka yaji doc ya dafashi yace matar ka tafar far fado amma jinenta yahau dayawa zuciyar ta tana cikin barazana amma za ashawo kan abin sai de yanzu da gaggawa muke bukatan jini dan haka zamu duba naka ajikin ka idan yazo daidai
Nabil yace nawa zai mata amma nafi son fara ganin ta doctor yace a a nabari ana mata aikin ainda tashi raune dan nacikin har yakusa taba hanjin ta kuma jinin yajima yana zuba shine dalilin suman ta.


Bayan doctor Muktar yazu ya shima ya shiga yaduba ta yace "kakasa min bayanin waya mata haka dan nasan bazai wuce masu son ganin bayan kaba koci kin kungiyan ku kana da munafu kai balle wasu
Cikin biyu daya akazo nema kokai akazo mema ko dama ita din suka yi hari dan suzubar da cikin da sukaga duk Duniya kungiya sunnu na so ga cikin kodan Wannan alkawari da suka dauka za abawa danka na fari zasu nemi ganin bayan cikin dan bawan da aka tabayiwa Wannan happy a ciki ni naga bakin kinci ciki kiri kiri a fuskan wasu kuma wllh sai munyi bicike tunba wanan ocash dinba shege makiyin musulumci
Nabil yace "ya isa baruwan ka ame zaka zargi yan kungiyan mu duk halaccin da suka nunamin nide kawai naje sallah nadawo nagan ta

Please Login or Register in order to submit comment