Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Nabil bai saya korufewa ba
Bedroom ta wuce ko wankan da take sonyi batayi ba dan idonta fal bacci

Tsabar fargaba ko gajiyan bayaji ahaka ya kara so gidan kansa yana juyawa amma mamakin sa yana shiga bedroom yaganta kwance tana zugar bacci tunanin idon sa gizo yake masa da saurin yakarasa indan take Ahankali ya tabata saida yatabata yajita ahannun sa tukun ya gaskanta ba gizo bane Fatima yafurta cikin wata iriyar marya dayake batayin nisa abaccin ba sai ta bude idonta idon cikin nasa take masa murmushi kamar bawani abinda yafaru

"ina kikaje?
"najen dakin k'abane. "
Ajiyan zuciya yasauke tare da matse hannun ta yace"karki kara irin wanan fitan kinta tamin hankali tunjiya nazata kin gudune."

Murmushi tayin tace" nagugu sai kace Fatiman mahaukata duk wanan abinda kuka min kuci bulus,
Bakudurin gudu a raina najene nakai kukana wajen wanda rayuwa ta yake hannun sa dan haka kaga gudu banawa nane dan na ALLAH shine Gaskiya kuma mafi alkairi haba nagudu aiko ku kuka koreni yanzu bana fada dan kamar yanda kuka cika burin ku akaina nima kina jiran *DAMATA* incika nawa burin inaganin yakusa zuwa kuma ai nabar *DAMATA*."
"meye burinki akanmu?
Murmushi tayi tace "ai meyin baya fadi."

Kallon ta yayi wani lokacin ganin takun ta yake kamar babba
*Meyi baya fadi*
Mezata mana kenan
"kina nufin zaki iya cutar damu kenan?
"kai Yaya yakake neman yimin wayo ne na fada maka abin da banyin niya ba kuma sirina wannan ma ai tambayan kurene wllh."
"Saboda ke munafuka ce bazaki fadamana ba mukuma da mukeda zuciya daya komai sai mun fada miki."

Zame hannun ta tayin ta mekin sai da tayin taku kamar 4 tace tabbas da kaida matar ka kunada dabara idan anyin duba ga yanda kukaci nasaran aurena har kuka samu yanda kuke so kunyin damara amma bakuda wayo bakwa aiki da basira bayanzu naso nagaya muku ba kuda wayo ba sai sanda rashin wayon ku ya baiyana kansa san nafada muku kuskuren ku,

amma yanzu takama kasani ne yasa zangaya ma tunda har kake tunanin nima kamar zan iya guduwa a mata kinda nasan bani dawani hujja da zanja daku kamin wayuwar fashin ta sai kace ku
Rashin wayon ku tunranan da nashiga gidan kuda kuka zauna kuka dinga baiyana min manufan ku akai na nagane da kunason kuci riban aikin ku yatafi daidai cikin nasara da,
bazaku fadi manufar kuba barina zakuyi nayar da daku na haifa muku yaran ba tare da kunnuna min nufinku ba wllh da nasan zuwa yanzu kunci nasa ra akaina kuskuren gayamin nikuma na dage da addua gashi na haihu har ukku amma kunkasa komai saboda ni nariga nasani kuma ina gayawa ALLAH baza kuta ba cinnasa akai naba na bayama ba tabbacecciya bace,
Saboda nariga nasani kuyin Gaskiya kunyi rashen basira
Dan haka ne bazan gaya muku ba gudun kar dukkan mu murasa nasara dan idan ni nafada bansan kuma ta nadin da zakumin ba saboda sai kasan cita zaka nemi maganin sa
Shiyasa nace maka meyin baya fadi."
Tajuyo tana masa murmushi
Tace"dafatan kalamai na bai girgiza mijin Hadim ba?

Shima mekewa yayi ya dafa kafatan ta yace"sosai karki damu bai girgiza ne ba dan nasan ke dinnan bakida abin da kika isa kimana amma Gaskiya ne batun ki na cewa munyin gangancin gaya miki amma kema kinyi rashin basiran nunda kinnuna kina da wayo a inda akafiki karfi ba kya tsoron mu sakewani shiri akanki?
Shafo fuskan sa tayin tace" Ayyya ai kunriga kunsaki wannan DAMAR bakaji ba nace tunran da nazo kuka saketa kabari kuga *DAMATA* bari nadanyin wanka ko." ta sakeshin tayin hanyan toilet
Zama yayi yana juya kalaman ta daya ga zai bawa kansa wahala akan yarinya karama wanda ba abin data isa tamusu kawai sai yazoro wayoyin sa yakunna dan lokacin da kansa yadan zafi hadim tanata kiran sa shine yakashe wayan saida yafara kiran Abdallah yagaya masa Fatima tazo gida
ba ajima ba tafito a bathroom din da rigan waka iya guduwa
Kanta nade da towel kusa dashi tazo tana murmushi tace "bazakayin wankan mane ina tajiran shigowan naji shiru har nagama."

Wani harara ya kalla mata yace kinsaki wanan DAMAR taki na wanka da *Shiddams* yanzu yafikar finkin marar rike sirri ."
Murmushi tayi tace" amma ai haryanzu sunan matar *Shiddams* nake amsawa ko mukamin kawai aka rage min ko to nagode hakan ma,
ai anayi dakai yafi ba ashi dakai kana sarkin amai dakai mai anguwa kum........
"keeee waine abokin wasankine kike yagamin mgn."
"aukayi hakuri ashe fa miji fa abokin wasa bane."
Har yabude bakin zaiyin magana wayansa ya fara ringing hadim ce dama yakira bata dauka ba
Ajiyan zuciya tasauke
"haba my star meyake faruwa ne da kai nakira waya yana ringing amma ka kashe wllh hankali na bai kwanta ba da tafiyan ka da yariyar nan zuciya ta tamin wani irin tsake tsake wai daki daya kuke kwanne?

"Nabil yace "haba yake zuciya tsarkakakkiya mecike da yada da Nabil yaza kabani kunyar wajen jefa kwakwalwar mana garciya a cikin mata ba abociyar kyu me biyayya da iyarike tsirin aure awani halin salon ka saka bacin rai a kyakyawan fukanta kadauke min murmushi ta meyayewa Nabil damuwa mes....
Katseshi tayi dacewa "Dan Allah ni bawannan ba ina amsata." yace"amsar ki kisa aranki kece daya bawata da ta isa ta wuce gabanki Halimatus Sadiya matar kwai. "

"kana tufin dakin ta daban da naka ko yace "sosai ni kisa min video call zan gaisa da su my twins haka suka fara shirmen video call din da suka saba Fandau tana jinsu idan kaganta zaka ratse abin baya da munta amma nan jitake kamar zuciyar ta zai fashe dan kishi dan zantukan nasu har da batsa aciki bama inda suka bata haushi sai idan yake cewa" *ai my one kehar yanzu sabowa ce kuma haka kike daidai da kofa ta danba d'a ne yafito ba a kofan ba balle ya karamin k'ofa* taji ciwon wanan kenan ita yanzu fankoce

Da dare yayi haka ba kunya Nabil yariba ci jikinta

*washe garin haka suka daga garin madina*

Sunsha ziyara kafin su koma dan wata guda tukun suka koma

*Landon*
*Bayan wata ukku*
Awanan kara shakuwa yayin yawa tsakanin su wanda har baya barin ta a iya part taba yanzu Fandau ba inda bata sani ba agidan

Hadim dakyar tabari Fujjirat tayin sati daya a gidan Mama ta karbo abinta
Tasha saranan zuwa tunda sukayi wata 4 amma Nabil sai yace bayan zuba Hadim ta tada hankalin burin ta kawai ta dawo ta sallami yariyar nan dan idan tacewa Nabil ya sallameta sai yace da shawara sai tazo yaude sai gata zuwan bazata

Texi yasauke ta ita da yaran ta anci sa a bata tadda Nabil a gida ba da tayin mugun gani yanda suka jone da Fandau yanzu yafita sayo mata magani dan bata da lfy komai tace sai ta amarar ita tasan ciki neda ita wanda tasan Nabil bai sani ba dan tunzuwan su a Saudia so dayan tayi period wata 2 kenan

Hadim ta tana jan hanun Fujjirat takira wata a ma aikatan gidan tace ta daumata sun Maaruf suka shiga

Bayan Nabil yazo dukda bai jidadin yanda zai rabuda kwana da Fandau ba amma yaji dadin ganin yaransa dan a babban parlour ya same su amma yanayin yana ganin saman Fandau
Dan sarai yagane cikene da ita yakin nuwa matane saboda gani yake kamar zata damu dan yanda yaji tana addua ita kar ALLAH yasa sake bata ciki sabo da haka yaki nuna mata yasani gani yake idan tasani zata iya zubarwa duk da ba wani hanyan fitane da itaba amma yanzu
Babban da muwar sa yanda zaiyin ya tari Hadim da zancen cikin ne

Suna kwance fayan komai yalafa yace "Halima dasaurin ta kalle shi dan idan nabil yakira sunanta to awai wani mushim min magana juyowa tayi tana kallon sa yasake kiran ta
"naam. "

"Shawaran da nace mikin idan kinzo zamuyi

Shawarane gameda neman alfarma kamar yada aurena da yarinyar nan alfarma namiki dan sonda nake miki shine nima ayanzu nake neman alfarman awajen ki ina fatan zaki iyayimin?

"My star kome kake so zammaka banda zama da kishiya kamar yanda kasane tunfar ko."

"Ba zama da kishiya bane wllh tunsan da aka haifi su Bilal naga su biyu ne nafara tausayin Fujjirat dan ita shikenan ita daya jal macce batada wani abokiyar shawara yakamata ace tanada yar uwa itama
Koba haka bama inada wani hujjata guda biyun Wanda nake son ace su biyu ne
Na farko idan akace ita daya ce macce zamu nuna mata sowanda zai iya sangar tata ko bata sangar ceba idan yan uwan ta sukaga munfi sonta zasu sawani abu aransu na munfi sonta,

Saina biyu abinda bama tafa yanzu idan akace Fujjirat ta mutu shikenan ni bani da yamacce,
Dalilin yin wanan tunanin ne yakaini ga aikata wani aikin da idan kikayimin kurman Fashinta za ki iyace wa ban miki adalce ba."
"Wane aiki ka aikata?
Kagayamin."
Yasauke numfashi "Nasake bawa yariyar na ciki dan ta haifa mana macce
"What! Ai dakyar da yaudara irin nashin yasa Hadim tadan nusu

"haba Shid yanzu kanu nufin zamu sake zama ta ita har sawon watanni 8 tana da cikin wata 2 yanzu mezamu cewa yangida kumama ni wllh wani irin kishinta ne yanzu yake damuna bana jin zain iya zama da ita tsawan watanni 8
"haba my One kikayin zaman shikara dawani abu mada ita balle watani idan maganan kishine ni nayarda bazan kara yarda taga idona ba kotazo haifuwa bazan shiga ba ko sunan tama nayar da karki kara tunomin na dan ka komai a hannun ki amma yanzu inajin bata da lfy kikai mata magani,

Maganan mutane na irga watannin haifuwa kuma muyin shirun idan kamar watanni 4 yayi kawai sai kifara sa summan ki kamar da idan akayin haifuwan naga uban daya isa yace bana mubane."

da kalami dakomai Hadim tayar da

*Washe garin*

Hadim dasafe kafin yan sannu dazuwa suzo mata tafara shiga path din Fandau ita da Fujjirat
tana shiga da taga yanda Fandau tako ma saida tajiwani faduwan gaba ya akayin yariyar nan tayin wanan kyan haka ai a photo ma ashe fata bata mata wanin kallon nusuwa ba
Tomeya yakai Nabil siya mata suturu masu tsada ne
Tabe baki tayi
Afili tace "sannu agogo sarkin aiki kinsamu daman wani kara haifuwan ko Gaskiya kin biyamu kodan muma idan kikaje gida zakiga munbiya jatumi da jatuma,

Ga magungunan ki."
Har tajuya Fandau tace "Aunty ashe kun dawo yahanya?
Hadim juyowa tayi ta kalle ta ta doka tsaki tayin gama dan ita yanzu aduniya ta tsani Fandau

Itako Fandau saiyanzu ta gane dalilin rashin zuwan Nabil ashe dama sune suka zo shine ya lallabani da nazauna zaije ya suyomin magani
Shikenan yanzu zande na ganin sa agai akai wani kuka tasa


Nabil yayi duk wani hanyan da zaiyi yasamu shiga wajen ta har tsawon kwana ki 3 dayajin yafi shekaru 3 rashin tafiya ko bakin ya bude zai kira Hadim saide yace *MATA* yanda yake kiran Fandau ita ko Hadim
Tazata da ita yake saida akayi 3 yaga bazai iya dauka ba yayin dabaran bawa Hadim maganin bacci cikin wani just dinta daka ida ne saita sha daddare dan yara sa yanda zaiyi awanan karon duk wayon sa sai yarasa dan Hadim tayin mugun sa ido bayan sun kwanta ya lallaba yadauki su Maaruf dan yasan sune zasuyi kuka sutashi Hadim amma Fujjirat bata tashin yana fita ya janza security yayi bangare Fandau

Bacci take yasameta wani ajiyan zuciya yadauke ya kwan tarda yaran gefen yarebe ya kwata dan baya son ya tasheta
Cikin bacci takejin hancinta yana shakomata kamshin turaten wanda ta kwanta da tunanin sa idon ta rufe take laluman sada da hannu ai tanajin sa tayin saurin bude idon ta murmushi same tsada ya mata zaune ta tashin tana binsa da kallo can ta tabe baki ta juya masa baya yana ganin haka yasan fushi take dashi dan haka rungumo ta yayi

"haba Mata dakin san yanda kika azabtar da zuciya ta da gangan jikina da bakiyi saurin juya min baya ba."
"tace "nide abinda nasani dayane kasamu wada d'a bai fito ta hanyan da kayin ba yananan daidai shine yasa kamanta wanda yara 3 suka fito."

Tono musa dawanan yasashin murmushi yana son ganin kishin sa awajen ta sosai

Har zatayin magana yahade bakin su dan amugun matse yake

Itama tuntana nokewa har ta fara ramawa a wanan daren Nabil haukane kawai baiyi ba sai asuba yayi wanka yayi sallah
Yaje zai tafi amma tana baccin ta bayason ya tasheta ahankali yasa hannun zai daukin yaran ta kama hannun tace "yanzu kuma sai yaushe nufasawa yayin yace "banki na kasance dake ba har abada ina cikin wani mawu yacen hali wanda bana raba dayan biyu sakaiyar kine jinake kamar incire raina."

"kafara sonane? Tajefo masa wanan tambayan

"bansani ba nide nasan kin gimama agareni,

"Mekike kike so arayuwa zan baki
Kinga wanan gidan da muka zauna a Riyadh da Makka gidanan ne nacikin Makkah sarkin saudia ne yabani awani fira da akayin dani a CNN aka tambaye ni wane gari nafiso a Duniya nace Makkah shine yamin kyutar sa kinaso nabaki shi tunda naga kina son garin?

Murmushi tayi tace"tabbas ina son abu awajen ka mai sauki amma ba asamun sa akasuwa kuma bana tsiya bane?
Yace "fadi."

Tace " kasoni soyayyar ka ita nake so. "

Ajiyar zuciya yasauke
Yace"kefa kina sona?

"aini batun so awajena ka dade da samunshi.."
Wani dadi yajin da baisan dalili ba yayi kissing nata yace"kije kiyi alwala."
Tana shigewa toilet yana daukan yaran da jakan da yazuba abincin sucikin yayi waje

*Kwana 5*
Jere yana haka sai ana 5 Hadim ta tashin da asuba bata gansu ba amma kafintayi wani yunkuri sai gashi yashigo dayaran tace"ina kuka jene?
Yace"haba ai kwana biyun nan kin baromin aiki wai wane irin bacci kikeyi haka yara suyin ta kuka kinajin su dama haka kukeyi a gidan ma."
yasuna fuska tayin tace "wllh kwan nanan ne bansan meyasa idan na kwanta banajin komai ba."

"Haba saikace me cutar bacci tunmunayi anan dasu har saida nafita falon dasu."

*Bayan wata 2*

Cikin Fandau yanada wata 4 Hadim takamu dawani masanancin rashin lfy farkon abinda tafi tsana ma arayuwan ta saduwa shiko bai damu ba dan yana da wajen zuwa sai turaren Nabil kaishi kansa Nabil dinma ko baisa turare ba batason yazo kusa da ita gata muguwar raguwace dama gaba daya tasaki jikinta Nabil abin ya cabe masa ga yara yasa dan hadim bata kulasu ta kanta take dukda baya son harka dayan aki dole yakira yabasu yaran shikuma yafara jigila tsakanin hadim da Fandau

Hadim da Nabil zaune gaban doctor Muktar tana fara fabayani ma yagane yafara dariya yace"kai wadannan mutane sannun ku kunda ge sai kun taddamu ko to kuna sauke wanan kun taddamu nanda shekaru 2 harkun zar tamu."
duk basu gane ba
Hadim tace Abban habibi neyake damuna?

Doc yace "sai nafada ai kobaki taba jin labarin masu cikiba zaki gane kina dashi daga Nabil har hadim mekewa tsaye sukayin "ciki!?
Suka hada baki
Dariya doctor yayi yace" meye abin damuwa naga wannan karon kunyin kokarin ja ma har yara sunkai watanne 6 naga awacan acikin watan haifuwan kukayin abin ku."

"tace Gaskiya nide banyar da ba sai an aunani."
Murmushi doctor yayi yace "kuyi planning ne bai yuwuba?
Nabil kasa bashin amsa ayin dan idan ana cewa Daurewa kai toshi yau a tukunya yakejin kansa

Doctor yaki ra Nurse ya numa Hadim yace taje amata awun fitsari
Dukda Result yanuna awai ciki amma Hadim sai cewa tayi ita bata yarda ba sai amma mata scanning
Doctor zaro ido yayi yace "yau kuma me dokan bacci kode kunfara gajiya da yaran ne kun manta jaririn cikin idan akayi scanning za a iya juyen masa ido kuna yiwa Allah shishigi zaku fara."

Hadim tace"doc kawai kamin kafin ya bata amma har Hadim tayi wajen godon da doc yake scanning
shiko Nabil jiyake ina ma mafarkin yake yafarka Hadim daciki yazaiyi da cikin Fandau

Yana cikin haka yaji Hadim tafada masa wllh Nabil da Gaskiya inada cikin wata 2 wai wayooo ALLAH nagode maka ashe da rabon zaga....
Dasuri Nabil yace "toya isa karki sa kanki ciwo yayi hakane dan yaga ta fara sakin layi
Mekewa yayi yakama hannun ta suka fita doctor yana musu dariya yana tsokanan su sarakan aiki

Nabil yace "yanzu to yakike son ayin?

"Kaime kagani ai muzubar da nata mu sallelameta kawai."

"yace bazai yuwu azubar da cikin wata 4 harda kwanaki badan yariga yazama mutum sai de azubar da naki wanda yake gudan jini naki za azubar

"What!



*Tofa masoyan Hadim badan nariga naba da wanan Page dinga ga Garkuwa ba dasai nace nabaku DAMAR kuce*

```Basoya ina sake tuna tar daku banida lokacin typing kullum abari kwana 2```


*B JATTKO*
*DAMATA*




*NA*



*BATUL ADAM JATTKO*

Kainuwa writers
Aunty Fauzah
Maryam Ahamed
Jamila Samaila
AISHA Sada
Sa adatu Alkali
Aysha Hamza
Sameena Aliyu
Muneera
Mum Hanan
Mmn Yusura
Farida Talba
Jidda Saudia
Jidda cool
Mmn twins
ummy Ontop
Miss Marriyaam
Aisha s bayaro
Nafeesat
Halima M K
Fauxia M B
Maryam mn Imrane
Firdausi M Auwal
Zainab Aminu
Hajjajo
Maryam muhphar
Beebaloh
Maryam shitu
Aysha Ehman
Mom Ayman
mmn Shaheed
Amira Aliyu
Farida Sarki
Khdijah Kt
Ummia Fauzah

Da dud kan wannan basu sunan suma anatare



(Editing mzz daddy)


*37*



*H*aba mekakeson cemin ne? mu zubar da cikin da muka shekara 7 muna nema mun shiga garari dayawa akansa harmuka nemi wanda zamuyi *manage* dasu sai yanzu da muka samu na gaskiya amma kace mu zubar kaji yanda naji da akace inada cikin ne wanda ban taba tsammani ba dan da banga period dinna bama ko aka ban kawo wani cikin basai da akayi test."

"to yanzu yakike son ayi?
Tace" azubar da na wancen mu sallame ta."

"to bakijin daidai ba impossible daza kice wani manage, su Fuj zaki kira da manage,
Idan kina tunanin za akaramin wani haifuwan da zanyin farin ciki dashi kamar su kin yaudarin kanki."
A firjice Hadim ta sake tashi "tace Shid kana nufin bakason wanan cikin?
Girgiza kai yayi yace "yazan ce banaso saide dukka daya ne awajena tunda suma yarana ne ke idan kin nuna banbanci ba lefi bane dan banaki bane da naki ne da baki kirasu da manage ba."
Shiru Hadim tayin tana tunanin idan bata nuna so ma yaran nan ba zai zamo mata problem a wajen Nabil, ko agun mutane dole ta danne tanuna musu so duk dama yanzu ma tana son su amma tafi son natan. Ajiyan zuciya tayin ta zauna
tace "haba Nabil kalman da kafada na azubar da cikin ne baimin dadi ba amma nima inason yaran ai ko ban haife suba ina son su kuma suma suna sona ban haife suba amma sunsha nonona wanda zaiyi ta gudana ajikin su har karshen rayuwan su ina son su, amma wanan cikin nata yazama dole azubar a sallame ta."

Yace "bazan iya zubar waba."

Ido hadim ta zuba masa ta san halin Nabil baya taba cewa no yace yes, bazai yiba tunda yaki.

"To yanzu me mafita nima baza azubar da nawaba."

Yace"na sani Halima idan na nace azubar ban miki adalci ba, amma wllh bazan iya yarda a zubar da na Fatima ba."

"Aishine nace maka me mafita?

"yace kibari mudawo daga tafiyan nan kafin nan nasan zamu sanu mafita. "

Numfasawa tayi tace
"Tomorrow ne ko?
Yace" yes

Gyada kai Hadim tayi dan ta riga ta aiyana kudurin ta aran ta wanda kafin yadawo two weeks tagama abinta dan shi taga bazai iya ba kuma ta san ba komai bane illa tsabar tausayi irin nasa dan haka batasa wani Nabil zai sowani Fandau aransa ba tasan de yana da tausayi.


"haba Fatima sati 2 kawai zanyi nema inajin yanda zanyi missing naki datun da muka hadu bamu taba rabuwa na sati ba sai awanan karon dan haka kikula da cikin ki da kanki kuma ai ga waya zamu dinga fira idan na samu lokaci kinji my Fajjjiiii ta.'' Share hawayen ta tayi tace" ALLAH yakai ka lfy yadawo da kai lafiya cikin nasara da ribar tafiya yakara maka daukaka da karfin mulkin sa."
bai san sanda yasake rungumo taba yana cewa "Ameen nagode my Mata."
Yakalli agogon dayake daure ahannu sa ya mike dasauri yana rike da hannun ta har falon karshe
Har yabude bakin sa zayin magana waya yafara ringing yana daga mata hannu ya fice ita kuma ta juya cikin tana juya kalaman sa kobai ce yana sonta ba amma ai ya gaya mata kalamai masu dadi wani kalma da yake yawan gaya mata ne ya fadomata *so abaki ba sobane son gaskiya a aikace ake ganeshi* murmushi tayi ta fada gado.


Hadim kam duk ta zube sabo da bakaramin azaba cikin yake bata ba da yace zai tafi ko kanta bata daga ba balle rakiya ya dauki Ma'aruf da Bilal yakama hannun Fujjirat suka fito driver yaja suka tafi har club dinsu haka akayin ta rubibin daukan yaran nan ana cilli dasu bare Fuj har oga ita ya d'auka, aida zasu tafi yameka wa Security's dinshi su dakyar Fuj tayar da sai kira take "my ci" wai zata ce my Star yanda Hadim take kiran sa yana gani aka dannata a mota yajuya kansa bayajin akwai wani abinda yakeso fiye da son yarinyar nan yanzu idan yatafi yabar ta haka zatayin ta bulayin awajen yan aiki bawani kula Hadim yanzu take dasuba dan ta kanta take, tuno da kukan ta har cikin dodon kunnen sa yasa yayin saurin zaro wayan sa yakira su yace sudawo masa da Fujjirat haka yatafi da ita abinsa abokan sa suna masa dariya na cewa sun samu karin yar autan club
Nabil yace" ba kuyi karya ba, yanda idan kunci wasa ake dauka kofi abaku, ita ma an bata" dariya suka sakeyi.

Sun tafi da kwana 2 tukun ya kira Fandan da safe, tana dauka yace"Mata kinga ban kiraki bako wllh ban samu nusuwa ba gashi da Fujjirat nazo kan kara akeyi sosai akasan sanyin ya zuba mata zazzabi amma yanzu da sauki,
Yakike ya MAMA Aisa kina kulamin da ita ko?
Murmushi tayi tace" Mama kuma?
"Eh mana bakisan da me sunan ta kike tare ba."
"ALLAH da naji dadi amma yajikin Fuj din? dama da ita katafi?
"dasauki eh muna tare."
"Kuma idan zaka shiga wasa ya kakeyi da ita?

"akwai abokai nada sukazo ta matan su awajen su nake barinta."
"To wane kasane har ake yayyafin kan kara haka?
"yace Rasha ne."
Sunyi fira sosai kafin yace" bari nakira Aunty ki zumudin jin muryar ki ya hana nafara kiranta."
Kafin tayi magana harya kashe wayan.

Ba ajima ba Hadim da wata suka shigo matar farace Hadim tanuna ta tace "gatanan matar tabi Fandau da kallo ita cikin gurbattacen hausanta tace"sannu ko za a miki allura ne".
Dasauri Fandau ta mike tana karanto Innalillahi afili cikin tsoro tace "wane irin allura?
Hadim tace "kinason sani kenan ai da kinbari an miki dan na taimakon kine kar kije gida ace kinje yawon karuwan ci shiya sa nasa amiki allura da zaisa ki manta komai akuma miki wada cikin zai zube dan wataran kar dan yace kinemo masa uban sa kinga kekuma bakya cikin haiyacin ki yazakiyi dashi ai gwara azubar."
Ido wajen Fandau take kallo su, ganin mata ta bude jaka tazaro allura da gudu Fandau tayi hanyan kitchen wuka ta dauko tace"wllh sai de ayita koni koku tana kuka tana zaginsu a haka aka kira wayan Hadim tana dubawa Nabil ne tayin saurin fita dan karyaji abinda ake tana fita doctor adegas ta karaso wajen Fandau tace ina hada ido dake naji tausayin ki meya kai ki beyewa mazan turawa daga kawo ki aiki suka baki ciki gashi yanzu kinsa uwar dakin ki tarasa yanda zatayi saide aminki allura."

Fandau tace" haka tace miki ni

Please Login or Register in order to submit comment