Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



Shima Nabil bin wanda mama ta kira da Shattema yake da kallo ba zan taba man tawa ba yaji sunan sa a bakin Fandau ke nan da Bagana aka masa madadi Lalle kam dole
Fandau tace Shateema yana da kyu

Dan shatiman buzune tunyana dan shekara 5 iyayen sa suka kawosa karatu wajen mlm har yanzu basu zoba mlm yasa anyin ne man Duniya a Niger din ba a samu inda suke ba
mlm yana son Shateema har ya bashi jari kamar yanda yake bawa yaran sa da almajiran maras sa gata irsu Shateema man sai ALLAH ya sa nasibi a harkan na sa dan yanzu haka a de mata san gidan mlm bawani a gaban sa

kyu kam sai de ace yafi Nabil ma

Mama ta sake cewa Hadim "Halima ga kanwar ta kufa bayan sun gama gaisawa

Hadim da tun tuni take son bugan cikin mama a kan maganan Fandau dan taji me mama zata ce
tace "mama ina sauran yaran ki?

Shiru mama tayi zuciyar ta yana kunan tuno mata Fandau dinta
Cikin danne zuciya tace "ai su biyu ne dama dayan tana aure ne a Niger

Hadim tasa ke cewa mama amma da anga ya mata kin samu lfy da zata zo duba ki ai
Mama cikin kosawa da zan cen
tace Eh an gaya mata

Haka suka ciga ba da fira Hadim uwar yan sabo da wurin har ta saba da Bagana. Har da musa yar number waya

Har gidan mlm sai da suka je amma Hadim ko sauka bata yi ba Nabil shika dai ya je suka sha firan su da mlm ya masa sallama ya fito suka tafi

A ban garen Fandau ko tunda Nabil
Ya tafi ta ke tunanin hanyan tsira take tana zaune tana tuno yanayin gidan su kawai sai tajin number baban ta. yazo kanta kamar yanzu take ke ganin sa ajikin fango inda almajiran gidan su suke kurtawa taja idon ta tarufe rau rau ta ke ga no din da sauri da dauki wayan har wani haki ta ke ka mar irin ance mata ta tsiran nan hannun ta narawa ta zuma number tana dan nawa taji ringing ai cak ta meke tsaye
Jin muryar da ya doko sallama cikin dodon kunnen tane yasa jikin ta ya daukin rawa
In ina ta fara tana cewa " ni ni


*Masoya kuyin hakuri wllh banjin dadine sister idan naware zan muku dayawa kamar yan dana saba*
[17:31, 12/26/2017] ‪+234 806 238 3027‬: *DAMA TA*



*NA*



*BATUL ADAM JATTKO*

🌈Kainuwa Asso🤝


28


Hello ya naji kinyin shiru kodan kinji muryar wada ba she kike tsammanin kin kira ba ko dariya yayi yace to sorry

Cikin in ina
Fandau Wllh ni number baba na kira

Nabil Yace," na sani me kike son ki gaya masa ki fadamin na gaya masa dan yanzu haka ina hanyan zuwa gidan ya fadi haka cikin dariya k'eta
Dan idan ke kika kira shi ba zai shiga wayan sa ba sai de nawa,
Ke bama shi kadai ba duk wanda zaki kira wayoyin mu zai shiga yanzu ha ka idan kin sake kira to wayan matata zai shiga
Kin san dalilin tun kafin mubaki layin da wayan munriga mun setting din shi ba zai kira kowane layin ba sai namu
Dan damu yaka mata kiyin mgn dan zaman mu kikeyi
Idan baki yar da ba sake kiran wani layin kiga
Idan ina tsammanin kawai mun dauki waya ne mun baki bata reda lissa fiba
hauka muke ko kin manta zaman sirri kike ne
Yaci ace kin sallamar kin hakura dan tun daga ranan kika shigo gidan mu kinsan ba kida mafita

Hadim da take jinsu tana ta faman murmushi tasa hannun ta kwace wayan a hannun Nabil taci
Hi me allo ya baby na dan ALLAH ki kai wayan dai dai cikin ki zan yi kissing din dana dan wllh neyi missing nasa sosai ki gaya masa jibe iyanzu yana tare da mom dinsa ta Gaskiya

Wani irin k'ara Fandau tayi ta doka wayan a tileils atake wayan yayi filla fillah

Hadim ta kalli Nabil tace"ai kaji ta doka wayan fa kar tayiwa dana illah irin wannan ihu haka bakin zuciya irin na kanuri ya motsa

Hararan ta Nabil yayi ya bata rai
Tace sorry kanuri

yace "har kun kuru zai yiwa bushiya kafa
Idan bakin zuciya ne waya fi shuwa

Tace "wai kai meyasa kafison yaren mahaifin ka akan na mahaifiyar kane
Sai da yayi paking yajuya ya kalle ta yace nida uba nake ado

Tanayin jifa da wayan ta fada gadon kuka sosai tafara dan tariga tagama sa ran zata bar gidan da taji number bban ta yana ringing
sosai take kuka tana jujuya kai tamkar yau abin ya fara faruwa akanta take ji
cikin da shewan murya ta fara mgn _Yarabbil alamina yazanyi yazanyi _ALLAH bani da gata sai kai ya_ ALLAH
_ne melefice nayiwa uwata da tasha wahalan cikina da nakuda ta da renona da tarbiya na lefi ya ALLAH gashina tun ba ayi nisa baka fara saka mata dan_ ni nawa dan idan na haifa maba zai san _ni na haifeshi ba wannan shine sakai yar mama_
_Allah ina neman afuwan ka cikin alfarman ka kar ka bari su cutar da kwakwalwa ta_

Nabil acikin jirgi jiya kema jirgin ba tafiya yake ba kaman ya karba ya tuka yake ji Itako Hadim ta kwanta cinyar sa sai baccecen ta ta ke shararawa
Tsaki Nabil yayi ya kalli agogon har yanzu da saura

yasmin tana daga waje dan shi Nabil awajen su daban ne kowane jirgi ya hau ana ware masa waje na musamman wajen da suke harda gado dade ababen mure rayuwa kamar daki yake
Suna sauka Nabil bawani bincike da ake masa sai dae ma girmamawa

club din su suka turo motoci na ta ransa
Yan jarida sai faman cunkusun shege masa suke bai tsaya ba sai daga hannun da yake har ya shiga mota Hadim cema ta tsaya basu amsa
Manyan abokan sane suka raka su har general parlour masu aikin sa sunga ma shira dining kamar yanda suka saba akowane zuwan sa shide saman su ya wuce
Agurguje ya saki shower yana ga mawa yafito komai bai shafaba sai brush din kansa da ya dan yi sama sama ya dauko wani rigan adidas jaa da bakin wando yasa yafita ko turare bai saya shafawa ba
Tun kafin ya gama saukowa su jopihiy suka fara masa kirari shiddams shide kujera yaja ya zauna setting saman Fandau ko abin cin cacca kala yake ko firan da abokai sukeyin bakowa yake bawa amsa bama wani fashimtar su yake ba shide duk hankalin sa yana saman Fandau daya ke turawa akwai fashim dasu kaga haka sunzata gajiya ne Duk suka memeke suna meka masa hannun
Zasu tafi
Kora kasu sai da Hadim taga bashida niyar tashi takamo hannun sa yame ke tace muje ko

Suna dawowa daga rakiyan sukaga yasmin tana jan jakar kayanta zata tayi saman Fandau

Hadim tace"ke yasmin idan kina son kanki da lfy kar ki kara yin hanyan Wanan part din din gawan can koki zo muje anamu part kizabi dakin da kike so koki dauki wancan tanuna mata wani saman dayake dama hawa ukku ne
Yasmin da dama tana tsoron saman karshe koda su Jidda suka zo basa hawa saman karshe dan duk glass ne gashi da girma sosai
Shiya sa suke sauka a na tsakiya wanda fandau take ciki
Tace " a a aunty bazan iya zama a sama tsololon can ba wllh kamar awaje mutum yake

Hadim tace aiko gwara miki shi da inda kika tufa din dan muma yanzu tsoron nan muke dan aljanu ne suke tsorata baki kwana naki da mukayi baki har sumar da wata budurwa suka yi
Ai yasmin uwar yan tsoro kafin Hadim ta karasa tasaki jakan ta iyo gunsu da gudu tana haki

Tace "Aunty da aljanu agidan na
Hadim tace "a a babu asauran ban gare Shima can din muna shiga kullum akwai addua da aka bamu muna yi idan mun shiga amma banda bako dan sunce basa son bako
"a a anty bazan shiga ba naku zan je
Dariya Hadim tayi taje ta dauko mata jakan
Shiko Nabil yayi gaba
Da suka hau Wani daki dayake parlour barko Hadim ta nunawa yasmin tace nan zaki shiga kinga kina jin mosinmu ai

Hadim wanka tashiga Shiko yariga yayi nasa
Bayan Hadim tafito
tana ta faman shirin ta ta shafa wannan ta goga wancan
Nabil dan haushi ma kwanciyar sa Yayi dan gani yake kamar son jamasa rai take ba abin yake so irin yaga Fandau
Saida ta gama komai nata tasa rigan bacinta
ta same shi akwance tace "gaskiya nide inason zuwa duba babe na dan naga kai da almun gajiya ka huta kawai
Da sauri yabude idon sa yana kallon ta har ta kusa bakin kofa yace "yau kuma ruwan baby akemin ne baza a nemi rakiya naba

Tace "ai nasan halinka na gwasa lewane Tunda kana cikin gajiya
Musamman da naga kana wani jan kanshi shiya sa ban ne meka ba

Yace "bawani kina son farayi min rowane kinga yakusa zuwa ko yafadi haka yana mekewa

`` *Fandau*
Doguwar rigane ajikinta marar hannu iya kansa guiwa yabi jikinta sosai ga cikin nan yafito yayi das ta taje kanta ya kwanko mata duk da ba dogo bane amma gyaran yayi sai sheki yake da kane kasan an kashe masa kudi Ahankali ta kekurban tea din tana lashe leben ta jajaye kamar tasa janbaki sai sheki yake
Dan wani oil lips Nabil yasayo mata me sada yana rage girman lebe yasa su suzama jajaye sai tsada yanda take kurban tea din da yanayin zaman ta da shigan ta zaka iya ran tsewa me degree ceko wanda tawaye
Ahaka taji shigowan su kai tsaye dakin ta suka mufa basu kan ta ba dan dining din baban falon nata yashiga dan lunlu

"Kin duba sauran dakunan ne

Hadim tace "bata nan fa
yace "kitchen fa ?
Tace"bafa inda ban duba ba, naga kadauki abin da wasa Wllh bata
shiko cikin
Cikin kwanciyar hankali yace"to ina zata je kema kinsa ko aljane bai isa ya fita awannan part dinba sai da sanin mu so tananan kide duba duk ka bedroom da bathroom na part din ai Hadim ahar wardrop saida ta duba cikin ki dima tazo tace wlh batanan mun shiga ukku

Nabil ma awannan karan yadan tsorata tare suka sake dubawa aiko
Suna fita babba falon suka kanta ta daura daya kan daya tana faman jijika kafa akan wani kujera na karfe tana cin kwakwan ta
Hadim gaban tane yayi mugun faduwa ganin yanda Fandau tayi wani kyu fatan ta tasake gogewa duk inda yar gayu ta kai to wanan ta kai
Amma da tatuno ance macce me cikin ta na kara kyu sai bata sa wani Nabil yana kowa mata abubuwa aboye ba
Shiko Nabil cinyo yinta darigan yazame kawai yake bida kallo itako sodaya tamusu wani kallon kasan ido tajuya taci gaba da harkan gaban ta amfa cikin farga ban yau dame suka zo mata take

Hadim takula da kallon da Fandau ta musu azuciyar ta tace yau she wannan ta fara rena mu dole ma
Ya zama tana tsoron mu inba haka ba aikin bazai tafi yanda suke soba
Cikin wani irin tsawa tace "keeee dan uwar ki bakya ganin mutane ne ko de ganin kina cin mekyu kina kwanciyar awajen da ba ajin kiba shiya janyo ko dan dama ance talaka baisan kan saba sai yajishi cikin dola ya gane
Fandau da aduniya ba abin da ta tsana irin a zagar mata uwa
Mekewa tayi tsaye agaban su tace ,"duk abin da zakumin kumin amma wllh daga yau andena taba min mutumci uwata ne me lefice awajen ta wanda nasan yanzu haka ina ja mata zagi agari
Na gaban idona bazan kara dauka ba Wllh kar ki kara zagar mun uwa zan iya yin komai aka.....
Ai bata kara saba Hadim ta kwashe ta da wawan marin zata sake karawa Nabil yayi saurin reke hannun ta
Yace"mekenan hakan ba kya duba halin da take ciki

Hadim tace "bakajin zagin na takeson yine badan darajan baby naba wlh sai na mata abinda zata rena kanta

Wai tsaya ma ina kika samu wannan rigan me tsada kika sa

Fandau batayi magana ba da sauri tayi hanyan bedroom
Hadim tace "my star akwai ayan tan baya akan yarinyar nan fa kaman ta
Wannan giran shine fa wan da nagani a fashion bane nai tane maban samu ba ina ta samu
Nabil da duk yawani da burce gashin sanin amsan da zai bata yace" kema waya san iya yawan kayan ki komai kikaga kina so duk kincika mana gurin da kaya wannan da hannun na na tsayo miki amma banga kinsa ba sai de naga sanda kika hado kayanda zaki bawa wanan yarinyar dawannan aciki
Hadim tace "Wllh to ni ban makula ba
Dana sa dan yamin dube yanda take juya mazaunan a ciki wannan data samu waje irin fallin da zatayi
Rigan yayi
Yace "bawani nawa kike tarawa kiba da batare da kinsa suba
Tace aiko zan bada bazan bawa wannan mekyu Wllh ban san na bata ba
Hadim tace "ni duk bawan nan ba kaga wani sabon reni da wani falli attare ta ita

Nabil yace "dama fa ance idan macce cikin ta ya girma zata fara janza hali
Hadim tace haka ake cewa amma ita wanan kaga idan muka bari tarena mu aikin bazai tafi dai dai ba
yace haka ne mushiga mugaisa da baby ina jin Baccci
Tace aine bazan shiga ba dan kasan bana son reni shiga kafito

ai jiyayi kamar sallah cikin sauri yayi hanyan bedroom din
Hadim tace "doki kenan to ka gaida min da baby
Shiko juyowa bai shiba ya shiga

Yabar Hadim da nunanin ya akayi Fandau ta goge haka fatan tashi luwai
Yarinyar da take turkusawa ta gaidani jikinta na rawa ce yau take mayar min mgn Lalle sai na dauki mugun mataki anan ta zauna tana jiran fitowan Nabil

Yana shiga yaganta kwance idon ta a sama gefen idonta ta guntatta kin hawaye
Bed din ya haye ya kwanta agefen ta
Bakin sa yakai dai dai kunnen ta yace "yawwa nagode kogaba karki yarda ta kara zagar mana mama
Karamin bakin ta tamotsa zatayin magana taji ya cafke lips din nata
Cikin nasa
Romance masu zafi yashiga saka mata itama dama iris take jira ai nan da nan tawani irin bankarewa dan aduniya ba amin da tafiso irin taga yana mata wasa da boobs Nabil yana koyar da ita wasu darusa masu wahalan fashim ta
Cikin wani irin muryar yace "kema kina so ko gashi harwani gunani kike kamar wata zakanya
dama haka ke sokanan ta wani lokaci
Idon ta arufen ta ja hannun sa ta daura akaran maran ta cusa hannun yayi cikin pants dinta jin tayi wani irin jikewa fiye da sammanin sa ai wani irin harbawa sandan girman sa yayi duk jikin sa rawa yafara ga farga ban Hadim tana nan a parlour
Yashiga daka mai wuya wanda idan yace zai fita a haka Hadim zata gane shaawan sa yamotsa zata kuma gane dalilin Fandau ne dan idan da ida bai taba kaiwa wannan matakin ba meyasa idan yana tare da yarinyar nan shikan sa tsoron kansa yake
Kuma ma tana da juriya fa da take iya daukan sa
Jin hannun ta ahan sandan bai san sanda yameke ma yana tafiya kaman na yan kacira se hada hanya yake yaje bakin kofan ya janzo security
Ya dawo
Sai da yadan samu nusuwa yafara jin yan da ake sa security kofan yana cewa bai yarda ba sai ansake da sauri ya sauka ko goge jikin sa bai tsaya ba yazura wando yace "kiyi saurin ki shiga kiwanke jikin ta meke dan ta gane a kidime yake tana ta shi yaga inda yabaci yace goge nan kuma idan kin shiga banda kin karki fito har sai munzo zan sude ki da kai na
Sai
Yayi hanyan kofan yana zuwa yadin gasa number is rong security da gan gan dan yasan Hadim tana ji
Haka yadinga yi
can ya zaro wayan ya yita kiran no din Hadim duk da ya tabbatar wayan ba a hannun ta yake
Can de yasa yabude yana cewa canza security din kikayi nayi nayi yaki buduwa wllh kin ban wahala
tace "Wllh ni ban taba security ba dana ji shirune ma nazo nata ba kofan sai naji da security bayan da ba asawa abedroom ina ga adan ne dan ta taje tasa amma acire gaba daya sabo da kar aje wata rana tarufe kan akasa gano kan kofan tana ina ne tayi maganan tana shigewa cikin dakin
Muna fikin tabe baki yayi yace "ni ban ganta ba inaga ta dauka wani abun nazo shiyi taki fitowa a bathroom din mana
Anan Hadim ta sake tabbatar wa eh Fandau a toilet din take zama tace "rabu da ita zan koya mata hankali ai
Sunjira sosai bata fito ba Hadim taje ta taba kofan tace "wlh nan din ma da security tasa da kyar Nabil yabude
Hadim tayi ta yin mata mase fa kamar tacin yeta
Dajan kunne kar ta kara shanya mata miji

ita ko Fandau atsaye take tasun kuyar da kai tayi wankan ta maida kayan jikin ta kar ba ayin komai ba
Hadim tace " dallah fito mu mugaisa da baby mu mutafi agajiye muke kuma idan kika sake daba kofan banda ki kona daki to shocking zai jaki
A haka tafito sukayin tamata shirmen su a ciki suka
Fita

Cikin Fandau yacika wata tara har lokacin Nabil yana satan shigowa wajen Fandau wada karya da da barun sa sun sake karuwa
Saide yanzu yana tausayin fandau din sakoda girman cikin
Kuma har wanan kolacin doctor Muktar yana bin bayan subari aduba lfyn cikin fur suka nuna basu yar da ba har yayi fushin yarabu dasu
Tun cikin yana wata 7 Hadima ta fara dirkawa Fandau maganin zaki irin na gar gajiyan nan wanda tasa mama ta hada mata amma tun asannan mama tace mata Hadim kuda na Asibiti kuka fiyar da dashi danme zaki shada dana gar gajiya tace nede mama nafison gar gajiyan
Maman ta hada mata
Shita keta fa man dirkawa fandau

Suna zaune a lanbu suna shan isha Hadim taci re cikin kona ce sunman da tasa ba cusawa ta ajiye ajefe sai firan su sukeyi cikin nishadi sai kawai sukaji maryar yasmin akansu tana cewa Aunty anyi baki Nabil yakalli cikin Hadim yada ga yakalli yasmin yaga sai zare ido takeyin tana kallon cikin Hadim cikin tsoro
Ai wani irin tsawa yada ka mata ke yar iska bance karna sake ganin kin shigo min ba sallama ba jikin yasmin narawa ta juya azuciyar tana ciwa anya anty hadim mutum zata haifa cikin wataran akwai wataran baku inko mutum ne to da wani abu akatsa
Ina da ja da wannan cikin ban yarda da shiba gaskiya ma ba banza ba ai naji yanda suke fada da doctor akan bata zuwa awu cikin amma zanbar abin arai idan naje gida naga yawa inna

Yau Fandau tun safe take zubar da wani irin ruwa wanda dama tana zubarwa amma na yau yafi na kullum Ahankali take jin ciwo amaranta ga cinyoyin tasun kara mata tauyin da kyar ta ke jan su kafin azahar har ciwo yakaru dan kozama ya gaga reta sai faman yarfa hannun take tana tsaye takasa zama idan tace tafiyan ba iyawan zata yin ba kawai sai ta daure ta sugun na tana yarfa hannun ta rike katakon gado gem tana ta adua
sai dare su Hadim suka shigo dan basu wuni agidan bane amma tunda ta shiga watan haifuwa basa ne sa da kita
Fandau ta gama jigata dan kukan da take ma gagaran ta yayi duk idon ta yafirfito kaman ninta ya canza
Tana jin motsun shigowan ta dago da kanta dukan su da gudu suka karaso inda take cikin kidima suke tambayan ta lfy baye Nabil dayayi saurin rungumo ta jikin sa tabar yazauna cikin jinin kamar ba nabil me tsantsanin jine ba
Hadim gani jine dayawa kamar ba ajikin mutum yafito ba kawai saita kama kuka Fandau tadaga kai ta kali Nabil takamo hannun tadan kamishi wani pepper a hannun sa cikin da shehiyar murya ta fara magana
"wanan mama ta zaka kaiwa idan kaje anguwan gargar kace gidan zannah modu za anu na maka mama ta sunan ta Aisa abata da hannun ta ko kanwata bagana idan Mama tace ta yafemin tonima nayafe muku duk abin da kuka min amma idan bata yafeba nima ban yafeba
Cikin kidima Nabil yafara cewa "bazaki mutu ba kanwata wllh baza ki mutun ba nida hannu na zan dauke kina kaiki wajen mama da ranki da lafiyan ki
Hadim da gata mukai ta asbiti
Ita ma cikin kuka tace "taya zamu kai ta asbiti ka manta haifuwan sirri zatayi ai bawani asbitin ta za akai ta asirin mu yatonu Nabil yace "Hadim kina da hankali kuwa ana maganan rai kina wani maganan tonan asirin yana cikin haka yaga fandau tayi wani irin mika tana salati
Dasauri Nabil ya sake runguman ta cikin kuka yake cewa Wllh baza ki mutu ba Wllh sai kin



*To masoya Fandau yau ne fa* *amma yaza ayin da maganan kaiwa *asbiti ga yasmin yar sa ido dama ta fara gano su*





```B JATTKO```
*DAMA TA*



*NA*





*BATUL ADAM JATTKO*

29


Bazaki mutu ba
Duk jikin ta rawa yake gem ta kenkeme shi cikin wani karfin da Nabil baisan macce tana da shiba dan idan ance ya kwace bazai

Please Login or Register in order to submit comment