Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Takwas Sai
Jaruma Suhailat Ta Sanya DAMARA Akan Rigar Dake Jikinta Takawo Takobi Ta Saqaleta A
Kubin Cinyarta Ta Dam, Sannan Tariqe Garkuwa Ta Shiga Cikin Jaruman Gasar Ta Tsaya, Nan
Take Shima Sarki Lubainu Yacire Alkyabbarsa Ya Sanya Damara Ya Dauko Tasa Takobin Da
Garkuwa Sannan Yashiga Cikin Jaruman Gasar Yazamo Cikon Na Ashirin, Tuni A Wannan Lkc
Sarakai Da Ragowar Jama'a Yan Kallo Sun Cika Da Tsananin Mamaki, Bakomai Ne Yabaiwa
Mutane Mamaki Ba Face Ganin Yadda Wannan Mace Mai Tsananin Kyau Tashiga Cikin Wannan
GASA TA JARUMTAKA Dakuma Dalilin Dayasa Shima Sarki Lubainu Yashiga Gasar Bayan
Angama Ware Jaruman Gasar An Kawosu Tsakiyar Fili An Tsayar Domin A Fitarwa Da
Kowannensu Abokin Gwaminsa Sai Zuciyar Jaruma Suhailat Tabuga Da Qarfin Gaske Bakomai
Ne Ya Haddasa Hakan Ba Face Ganin Yadda Gaba Dayan Mutanen khamisidrismuhammad: Batu
Sai Jama'a Suka Rude Da Shewa Gamida Tafi Sbd Basirar Da Aka Shirya A Wannan Gasa Tayi
Ma'ana Sosai Nan Take Jaruman Gasar Su Ashirin A Bangaren Baqi Suka Balayi Daya Rak! Suka
Rinqa Zuwa Gaban Wannan Akushi Sai Dai Kawai Abude Musu Akushin SuMuhammannu Su
Dauko Dutse Take Sai A Duba Dutsen A Ga Sunan Wanda Ke Jiki A Bayyan A Matsayin Abokin
Gwamin Wanda Ya Dauko Dutsen, Wani Ikon Allah Jaruma Suhailat Ce Ta Qarshe A Layin Kuma
Sauran Jaruman Nasu Guda Goma Sha Tara Babu Wanda Ya Dauko Dutsen Mai Sunan Sarki
Lubainu, Koda Akaga Jarumi Nasha Taran Bai Dauko Sunan Sarki Lubainu Ba Sai Filin Fadar
Yarude Dashewa Gamida Kuwa Sbd Angane Cewa Lallai Sarki Lubainu Ne Abokin Gwamin
Jaruma Suhailat Aikuwa Tana Dauko Dutsen Ana Dubawa Aka Ambaci Sunansa Koda Jaruma
Suhailat Ta Waiga Inda Sarki Lubainu Yake Suka Hada Idanu Saita Ga Yayi Mata Murmushi
Kuma Fuskarsa Acike Take Da Annuri Gami Da Farin Ciki Bisa Mamaki Sai Sarki Yaga Jaruma
Suhailat Ta Maida Masa Martanin Murmushi, Al'amarin Daya Qara Jefashi Cikin Matsanaicin
Farinciki Ke Nan Yaji Kamar Ya Fashe Da Kukan Murna. Su Kuwa Sauran Jama'a 'yan Kallo
Babban Bakin Cikinsu Shi Ne, Sarki Lubainu Da Jaruma Suhailat Ba Za Su Yi Wasansu Ba Sai a
ranar karshe, amma sai aka ci burin wannan rana. Nan take aka buga gangar fara gasa, aka
kirawo jarumi na farko daga cikin bakin jarumai mai suna FAIRUZ. A can bangaren jaruman Birnin
Istambul Kuwa, Sai aka kirawo wani jarumi mai suna SAIHUF, Jaruman biyu suka fito tsakiyar fili
suka fuskanci juna. Koda 'yan kallo suka dubi fairuz da saihuf sai suka cika da tsananin mamaki
bisa ganin wani abin al'ajabi da aka gani a tare da su. Jaruman biyu dukkaninsu sun kasance
samari matasa wadanda shekarunsa ba za su haura ashirin da biyar ba. Tsawonsu da kaurin
jikinsu, kai! har da kamannin fuskokinsu ma ya kusan zuwa iri daya sak! kai kace hassan
Matsanaicin F arinciki Ke Nan Yaji Kamar Ya Fashe Da Kukan Murna. Su Kuwa Sauran Jama'a
'yan Kallo Babban Bakin Cikinsu Shi Ne, Sarki Lubainu Da Jaruma Suhailat Ba Za Su Yi Wasansu
Ba Sai a ranar karshe, amma sai aka ci burin wannan rana. Nan take aka buga gangar fara gasa,
aka kirawo jarumi na farko daga cikin bakin jarumai mai suna FAIRUZ. A can bangaren jaruman
Birnin Istambul Kuwa, Sai aka kirawo wani jarumi mai suna SAIHUF, Jaruman biyu suka fito
tsakiyar fili suka fuskanci juna. Koda 'yan kallo suka dubi fairuz da saihuf sai suka cika da tsananin
mamaki bisa ganin wani abin al'ajabi da aka gani a tare da su. Jaruman biyu dukkaninsu sun
kasance samari matasa wadanda shekarunsa ba za su haura ashirin da biyar ba. Tsawonsu da
kaurin jikinsu, kai! har da kamannin fuskokinsu ma ya kusan zuwa iri daya sak! kai kace hassan
da hussain Ne, Sukansu Jaruman Biyu Abin Yayi Matuqar Basu Mamaki, Basu San Sa'adda Suka
Qurawa Junansu Idanu Ba Sunayin Murmushi, Ana Buga Gangar Fara Gasar Kuma Maimakon
Sufara Dazare Makamansu Sai Suka Miqawa Juna Hannu Suka Gaisa Al'amarin Da Ya Burge
'yan Kallo Kenan Aka Kama Yi Musu Tafi Gami Da Jinjina Bayan Fairuz Da Saihuf Sun Gaisa Sai
Suka Saki Hannun Juna Sukaja Da Baya Taku Biyar Biyar Sannan Kowannensu Yazare
Takobinsa Sukayi Kallon Kallo Na Tsawon Yan Daqiqu Kawai Sai Suka Rugo Izuwa Ga Juna
Suka Kacame Da Azabbaben Yaqi Mai Matuqar Ban Al'ajabi Cikin Gagarumar Jarumtaka SARA
DA SUKA Ba Sassauci Amma Sai Gashi Kowannensu Na Iya Kare Duk Hare Haren Da Dan
Uwansa Kekai Masa, Babu Abinda Yaqara Daurewa Mutane Kai Face Ganin Yadda Yanayin
Salon Yaqi Fairuz Da Saihuf Yazo Iri Daya Sak! Tamkar Wanda Ya Koya Musu Yaqi Mutum Daya
Ne, Sai Da Saihuf Da Fairuz Suka Shafe Kusan Daqiqa Dari Hudu Da Tamanin Sunayin
Azababben Yaqi Kuma Kowannensu Yanayin Yaqin Ne Da Dukkan Qarfinsa Dakuma Niyyar Kai
Abokin Gwaminsa Qas Amma Sai Hakan Ta Gagara, Babu Shirisuka Jada Baya Suka Tsaya
Suna Haki Sbd Tsananin Gajiya A Lbcn Da Kowannensu Yayi Sharkaf Da Gume, Kawai Saisuka
Ji Anbuga Ganga Alamar Cewar Su Ajiye Makamansu Suyi Gumurzu Da Hannu Ai Kuwa Sai
Kowannensu Ya Gyara Tsayuwarsa Suna Masu Dunqule Hannayensu, Koda Aka Aka Sake Buga
Ganga Sai Suka Rugo Da Gudu Suka Sake Kacamema Da Sabon Azababben Yaqi Yazamana
Cewa Suna Kaiwa Juna Naushi Da Bugu Hannu Daqafa Ba Sassauci, Kowannesu Na Karewa Iya
Qoqarinsa Gami Damaida Martani, Wannan Karon Saida Fairuz Da Saihuf Suka Shafe Rabin Sa'a
Cif! Suna Wannan Gumurzu Amma Dayansu Yakasa Kai Daya Qasa Kuma Sun Kasa Yiwa Juna
Illah, Koda Ganin Haka Sai Suka Jada Baya A Karo Nabiyu Suka Yi Cirko Cirko Suna Kallon
Junansu Kowannensu Yakama Yin Tunani Na Qarshe Akan Yadda Zai Sami Nasara Akan Dan
Uwansa, Bayan Shudewar 'yan Daqiqu Kadan Sai Suka Rugo Dagudu Izuwa Kan Juna, Koda
Yarage Saura Taku Hudu Kacal Su Hadu Sai Kowannensu Yadaka Tsalle Sama, Aikuwa Suna
Haduwa A Saman Sai Suka Doki Qirazansu Da Qafafunsu Take Duk Su Biyun Suka Fado
Qasatim Suka Bugu Akan Qasa Da Gadon Bayansu Sukayi RAGAS Nanfa Filin Wasan Yarude
Da Shewa Aka Kama Yimusu Jinjina Bisa Ganin Yadda Kowannensu Yayi Bajinta, Koda Saihuf
Yamiqe Tsaye Sai Yaje Da Sauri Inda Fairuz Ke Zaune Yamiqa Masa Hannu Ya Tasheshi Tsaye
Suka Dubi Juna Cikin Murmushi Yace Ashe Akwai Mai Kamata A Komai A Duniya? Kodajin
Wannan Tambaya Sai Fairuz Yace, Nima Nayi Matuqar Mamaki Da Ganinka Yakai Wannan
Sabon Aboki Nawa Kodajin Haka Sai Saihuf Ya Rungume Fairuz Yace Ina Godiya Ga Allah Da
Yabani Aboki Na Farko A Rayuwata Wanda Yadace Dani, Ina Gayyatar Izuwa Gidanmu Yanzu
Domin Muje Muci Abinci Tare, Kuma Muyi Hira Mu More Kodajin Wannan Batu Sai Fairuz Ya
Janye Jikinsa Daga Cikin Na Saihuf Yadubeshi Cikin Murmushi Yace Nakarbi Wannan Gayyata
Taka Amma Kuma Shugabata, Dajin Wannan Batu Sai Saihuf Yadubi Fairuz Yace Yanzu Kana
Nufin Kace Wannan Kyakkyawar Budurwa Yar Uwarka Cekuma Itace Shugabarku? Fairuz Yayi
Murmushi Yace Wannan Gsky Ne Yar Khamis Idris Muhammad
[1/23, 00:53] +234 808 677 7945: ALLON SIHIRI Littafi takes 8 Part D Khamis Idris Anan Cikin
Gidaan Sarautar Kuwa Zamu Qara Matakan Tsaro Ninkin Nada, Duk Wanda Ya Kasance Baqone
Kuma Bashida Wata Alaqa Da Cikin Gidan Sarautar Nan Baza A Barshi Yashigaba, Kaiko
Ganinsa Akayi Yana Kai Kawo A Qofar Gidan Sarautar Za A Kamashi A Bincikeshi, In Bashida
Gsky Akulleshi A Kurkuku Ko Kuma Akaishi Kotu Ayanke Masa Hukuncin Daya Dace Dasu,
Nikaina Yanzu Zan Kasance Acikin Zakwaquran Dakarun Dakaru Hudun Daza A Zaba Wadanda
Zasu Jagoranci Rundunoni Hudu Ta Mayaqa Izuwa Iyakokin Qasarmu Hudu, Koda Sarki Zairuf
Yazonan A Zancensa Sai Kowa Yakamu Da Tsananin Mamaki Bisajin Cewa Sarki Zairuf Zai Bar
Kan Karagar Mulkinsa Yabar Fada Yatafi Daji Domin Kare Qasarsa Da Jama'arsa, Nan Take
Sarki Zairuf Ya Sallami Dukkan Mayaqan Bisa Yarjejeniyar Sun Amince Da Shawarar Dayakawo,
Kowannensa Yatafi Cikin Nutsuwa Da Shawarar Da Sarki Zairuf Yakawo, Amma Banda Sadauki
Ramazan, Domin Shiya Tafi Gidane Cikin Tsananin Baqin Ciki Da Tashin Hankali, Badon Komai
Ba Sai Sbd Fiyeda Shekara Ashirin Baya Yan Qullace Da Sarki Da Sarki Lubainu Bisa Wani
Hukunci Da Aka Yankewa Mahaifiyarsa Bisa Laifi Qarya Dokar Fatauci, A Lkcn Da Al'amarin
Yafaru Sarki Lubainu Yana Da Kwana Shida Ne Kacal! Akan Karagar Mulki, Kuma Aranar Ne
Sarki Lubainu Yakafa Sabbin Dokokinsa, Dokar Data Shafi Mahaifiyar Sadauki Ramazan Kuwa
Itace, Ba A Yarda Bafatake Yakwashi Kayan Abincin Daya Haura Buhu Arba'in Baya Fita Dasu
Izuwa Wata Qasar Sbd A Wannan Lkc Masu Hasashe Sun Gano Cewa Za'a Yi Fari A Shekarar,
Aranar Da Aka Qafa Wannan Doka Neda Tsawon Rabin Sa'a Guda Kacal Aka Kama Mahaifiyar
Sarkin Yaqi Ramazan Tafitar Da Keken Doki Shida Na Kayan Abinci A Sirrance Domin Takaisu
Can Wani Gari Inda Ake Samun Kazamar Riba, Kayan Abincin Sun Kai Kusan Buhu Dari Biyu Da
Arba'in Koda Aka Kama Masu Dauke Da Kayan Aka Matsasu Sai Suka Fadi Mai Kayan, Nan
Take Sarki Lubainu Yatura Aka Kamo Babar Sarkin Yaqi Ramazan Aka Kaita Kurkuku Aka Kulle,
Bayan Kwana Uku Da Faruwar Haka Sai Sarkin Qaqi Ramazan Yazo Fada Yafadi Gaban Sarki
Lubainu Yaroqi Alfarmar Ayiwa Mahaifiyarsa Afuwa A Saketa, Kuma Abata Dukiyarta, Koda Sarki
Lubainu Yaji Buqatar Sadauki Ramazan Sai Ransa Yabaci Ya Dubeshi Afusace Yace, Yakai
Sarkin Yaqi Kayi Sani Cewa Duk Sarkin Dayake Son Yayi Mulki Na Adalci Dole Ne Yafara Nuna
Misali Akansa Ko Zuri'arsa Kona Jikinsa, Idan Har Muka Yiwa Mahaifiyarka Afuwa Munbai Wa
Sauran Mutane Irinta Qofar Aikata Irin Laifin Data Aikata, Kodajin Wannan Batu Sai Hankalin
Sarki Yaqi Ramazan Ya Dugunzuma Ainun, Yazube Qasa Wanwar A Lkcn Da Idanunsa Suka
Cikoda Kwallah Kamar Zai Yiwa Sarki Lubainu Sujjada Yace, Ya Shugabana Mahaifiyata Mace
Ce Mai Tsananin Son Dukiya, Idan Harka Rabata Da Wannan Hajah Tata Zata Iya Hadiyar Zaciya
Ta Mutu! Kodajin Wannan Batu Sai Sarki Lubainu Yamiqe Tsaye Daga Kan Karagar Mulkinsa
Yajuyawa Sarki Yaqi Ramazan Baya Sannan Yace, Na Rantse Da Darajar Abin Bautarmu Ko
Uwata Tace Ta Aikata Wannan Laifi In Dai Tana Raye A Doron Kasa Ba Zan Yi Mata Afuwa Ba
Lallai Dole Ne A Kwace Wannan Dukiya Ta Mahaifiyarka Kuma Dole Ne Tayi Zaman Kurkuku Na
Tsawon Wata Shida! Koda Gama Fadin Hakan Sai Sarki Lubainu Yajuya Yafice Daga Cikin Fadar
Gaba Daya Yabar Sarki Yaqi Ramazan Tsugunne Aqasa Cikin Tsananin Baqin Ciki Yana Mai
Zubar Da Hawaye, Kamar Yadda Sarki Lubainu Yafada Haka Al'amarin Ya Kasance, Wato Saida
Aka Kwace Dukiyar Mahaifiyar Sarkin Yaqi Ramazan Gaba Daya, Kuma Aka Yanke Mata
Hukuncin Zaman Wata Shida A Gidan Yari, Kodajin Irin Wannan Hukunci Da Aka Yanke Mata,
Nan Take Ta Hadiyi Zuciya Tazube Qasa Matacciya, A Wannan Rana Sarkin Yayi Kuka Kamar
Ransa Yafita, Domin Har Dare Yaraba Yana Tsugunne Agaban Kabarin Mahaifiyar Tasa Yana
Kuka, Saida Yadawo Cikin Hayyacinsa Sannan Yaqurawa Kabarin Idanu A Lkc Da Fuskarsa Ta
Murtuke Izuwa Tsananin Fishi Dabaqin Ciki Mara Misaltuwa Yace, Yake Ummina Na Rantse Da
Darajar Jininki Dake Cikin Nawa Bazan Taba Yafewa Sarki Lubainu Ba, Lallai Komai Dadewa Sai
Na Dauki Fansar Ranki Akansa, Saina Rushe Daular Mulkinsa Na Jefashi Cikin Mugun Baqin Ciki
Makamancin Wanda Ya Jefani Daga Wannan Rana Sarkin Yagi Ramazan Ya Cigaba Da Qullatar
Sarki Lubainu Acikin Ransa Yana Tunanin Hanyoyin Dazaibi Ya Dauki Fansa Akansa, Amma Har
Akazo Wannan Lkc Da Sarki Lubainu Yakamu Da Wannan Cuta Bai Samu Mafitaba, Koda Yaga
Sarki Lubainu Yakwanta Ciwo Sai Farinciki Ya Lullubeshi Yaga Cewa Lallai Yasami Babbar
Damar Dazai Dauki Fansarsa, Kawai Sai Yamanta Da Batun Amanar Dake Tsakanin Iyayensa Da
Gidan Sarki, Tunda Dai Sarkin Yajuya Masa Baya Yaqi Yi Masa Alfarma, Nan Take Sarki Yaqi
Ramazan Ya Fadada Tunanin Sakan Yadda Haqqansa Zai Cimma Ruwa Domin Yakawar Da
Gwamnitin Sarki Lubainu, Bisa Wannan Dalili Ne Yakawo Wannan Gurguwar Shawara Afada Ta
Cewar A Aika Da Yan Leqen Asiri Izuwa Ga Iyakokin Qasar Maimakon A Aika Da Dakarun Yaqi, A
Zatonsa Sarki Sabon Sarki Zairuf Bashi Da Basirar Gano Illar Yin Hakan, Sbd Hakane Ma Lkcn
Dayaji Sarki Zairuf Yakawo Nasa Shawarwarin Masu Matuqar Muhimmanci Da Inganci Sai
Zuciyarsa Takadu Matuqa Yakamu Da Tsananin Mamaki Harma Yafara Tunanin Cewa Lallai
Wannan Tunani Da Basira Ba Daga Zairuf Bane Shi Kadai, Kodai Sarki Lubainu Ne Yatsara Masa
Wannan Dabara Ko Kuma Jaruma Suhailat, Domin Sune Kadai Suke Da Irin Wannan Kwarewa
Tayaqi Gami Da Sanin Tuggu Damakircin Samun Nasara, Lkcn Da Sarkin Yaqi Ramazan Yatafi
Izuwa Gidansa Bayan An Tashi Daga Fada Sai Yawuce Izuwa Can Wani Gida Nasa Dake Can
Bayan Gari Inda Yake Tafiyar Da Harkokinsa Na Sirri, Amma Bai Wuce Kai Tsaye Ba Izuwa
Gidan Sai Daya Rinqa Zagaye Yana Yin Kamar Wasu Wuraren Zai Je Yarinqa Bin Hanyoyi Kala
Kala Don Kada Ya Kasance Wani Yalabe Yana Biye Dashi Bai Saniba, Duk Sa'adda Sarkin Yaqi
Ramazan Yayi Yar Doguwar Tafiya Sai Yai Wuf Yafada Cikin Wata Duhuwar Shida Dokinsa
Yabuya Yana Leqen Kan Hanya Kozai Gawani Dan Leqen Asiri Yana Binsa, Hakadai Ya Cigaba
Da Tafiya Har Sai Daya Tabbatar Dacewa Babu Mai Binsa Sannan Ya Cigaba Da Tafiyarsa Cikin
Kwanciyar Hankali, Har Ya Isa Wannan Gida Nasa Na Sirri Wanda Bashida Maqofci Akusa, Da
Isarsa Sai Wadansu Dakaru Guda Hudu Masu Tsaron Gidan Suka Rugo Suka Taryeshi Suna
Yimasa Barka Dazuwa Suka Kaamamasa Dokin Yasauqa, Sannan Yashige Cikin Gidan, Shidai
Wannan Gida Yaqawatu Ainun Daga Cikinsa Domin Mutum Nashigarsa Zai San Cewa Yashigo
Cikin Gidan Mashahurin Attajiri, Masana Damasu Bincike Sun Tabbatar Dacewa Indai Ba
Masarautar Birnin Istambul Ba Babu Zuri'ar Wacce Tafisu Sarkin Yaqi Ramazan Qarfin Arziqi
Dakudi Acikin Gaba Dayan Birnin Istambul Don Haka Mahaifinsa Sarki Yaqi Ramazan Yamutu
Yabar Dukiya Mai Dumbin Yawa Hakama Mahaifiyarsa Sbd Tuntana Matashiya Mahaifinta Daya
Kasance Gagarumin Attajiri Yafara Tafiya Da Ita Yawon Fatauci Zuwa Qasashen Duniya Tareda
Haja Mai Dumbin Yawa, Inda Itama Idanunta Suka Bude Sosai, Aqarshe Ma Lkcn Daya Mutu
Tagaji Dunbin Dukiya Maitarin Yawa, Yawan Da Ita Kanta Batasan Adadintaba, Kuma Ta Cigaba
Da Gudanar Da Harkokinta Na Fatauci Ta Tara Yara Da Mayaqa A Sassa Sassa Daban Daban
Na Duniya, Takai Cewa Tadaina Gudanar Da Fataucinta Da Mutane Gama Gari Saidai Manyan
Sarakuna Da Manyan Attajiran Dasuka Shahara Aduniya Wajen Dukiya Da Dunbin Kadarori Haka
Itama Mahaifiyar Sarkin Yaqi Ta Cigaba Da Tara Dumbin Dukiya Hartayi Aure Ta Haifi Sarkin Yaqi
Ramazan Wanda Ya Kasance Shine Danta Itama Guda Daya Tal! Saidai Wani Abin Mamaki
Kwata Kwata Mahaifiyarsa Ta Hanashi Yakoyi Harkar Kasuwanci, Maimakon Hakan Sai Ta Bayar
Dashi Gawani Tsohon Sarki Yaqin Abinin Don Ya Horar Dashi Yaqi, Arana Ta Farko Da Ramazan
Ya Halarci Horon Yaqin, Yayi Matuqar Shan Wahala Yadawo Gida Yana Kuka, Yana Shiga
Turakar Mahaifiyarsa Yasameta Tana Zaune Tanacin Inibi Ga Bayi Nan Suna Tayi Mata H
[1/23, 00:54] +234 808 677 7945: ALLON SIHIRI Littafi na Bakwai 7 Part E Lokacin da sarki
Lubainu Yadauki Tambulan Na Ruwa Inibi Yazuba Acikin Kofin Zinaren Yakama Sha, Itakuwa
Jaruma Suhailat Sai Tajuya Tatafi Masauqinta Zuciyarta Cike Da Saqe Saqe Gamida Wasi Wasi,
Tana Mai Tambayar Kanta Acikin Zuciyarta, Shin Wani Irin Matakin Tsaro Kuma Sarki Lubainu Zai
Dauka Akaina Da Jama'ata Alhalin Zamu Iya Baiwa Kanmu Kariya Daga Kowanne Irin Hari
Daza'a Kawo Mana? Kuma Ai Babu 'yan Fashi Ko 'yan Harin Sumame Acikin Dajin Dake
Kewayen Birninsa Ko Cikin Birnin Bare Yaji Tsoro Ko Za'a Kawo Mana Harin MAMAYAR
BAZATO! Hakadai Jaruma Suhailat Taci Gabaga Da Wannan Tunani Har Ta Isa Dakinta Ta
Kwanta Akan Gado, Kwanciyarta Kedawuya Sai Barci Ya Saceta Sbd Har A Sannan Maganin
Barci Da Likita Ya Shayar Da Ita Bai Gama Sakintaba, Kashe Garikuwa Da Farkon Yammaci
Jaruma Suhailat Tayi Shirin Fita Farauta Daji, Amma Sataqi Sanarda Mahaifinta Sadauki Zahar,
Shikansa Sarki Lubainu Din Bata Sake Sanar Dashiba, Kawai Saita Debi Zakwaquran Dakaru
Guda Huhu Kacal Daga Cikin Jama'arta Suka Ficn Daga Cikin Birnin Istambul Dayake Jaruma
Suhailat Tasan Cewa Idan Ja Baiyana Kanta Fili Mutane Ne Zasuta Binta Suna Kallonta Sbd
Kyawunta Saitayi Bad Dakama Tayi Shigar Maza Aka Nada Mata Rawani Aka Kumayi Ma Gemu
Da Gashin Baki, Maimakon Suyi Shigar Mafarauta Sai Sukayi Shigar Fatake, Tundaga Nesa
Dakarun Sumame Da Sarki Bauzur Ya Baiwa Kwangilar Sato Jaruma Suhailat Suka Hango
Matane Biyar Sun Fito Daga Cikin Birnin Istambul Acikin Shigar Fatake Sai Suka Fito Daga Inda
Suke Boye Suka Musu Qawanya, Sudai Wadannan Dakarun Sumame A Cikin Shigar Baqaqen
Kaya Suke Kuma Sun Rufe Fuskokinsu Da Baqin Rawani Idanunsu Kadai Akegani Kuma Suna
Dauke Da Takubba, Wuqaqe Da Kwari Da Bakag Kuma Adadinsu Yafi Dubu, Kawai Sai
Shugaban Dakarun Sumamen Wani Garjejen Qato Mai Qirar Sadauki Tamkar Zanashi Akayi, Ya
Dubi Su Jaruma Suhailat Yadaka Musu Tsawa Yace Kukuma Suwaye, Daga In Zuwa Ina?
Kodajin Wannan Tambaya Sairan Jaruma Suhailat Yabaci Taga Cewa Ai Wannan Tambaya Ce
Ma Tarainin Wayo! Har Tabudi Baki Zata Bashi Amsa, Amma Saita Tuna Cewa Tanayin Magana
Zata Tonawa Kanta Asiri Aji Muryarta Agane Cewa Ita Macece, Don Haka Sai Tayi Shiru, Take
Daya Daga Cikin Dakarun Nata Yadubi Shugabau Dakarun Sumamen Yace, Mu Fatakene Daga
Birnin Hasur, Kuma Mungama Cin Kasuwane Acikin Birnin Istambul, Yanzu Muna Kan Hanyarmu
Ta Komawa Birninmu, Kodajin Wannan Batu Sai Shugaban Dakarun Sumamen Yabushe Da
Dariya Lkc Guda Kuma Ya Turbune Fuskarsa Yasake Daka Musu Tsawa A Karo Na Biyu Yace,
Yaku Wadannan Qananan Kwari Kadaku Maishemu Sakarkaru Ku Raina Mana Hankali, A
Inakuka Taba Ganin Fatake Babu Hajah Kuma Babu Kudin Dasuka Samo Na Ciniki, Kun Cika
Fuskokinku Da Tarin Gemun Banza Kamar Wadansu Bokaye, To Kusani Cema Muba Barayi
Bane, Domin Munsani Cewa Ba Ayin Sata Anan Birnin Istambul, Muna Neman Wata Mace Ne
Guda Daya Wai Ita Jaruma Suhailat! Ta Tunda Yanzu Daga Cikin Birnin Kuke Kokuma Yanzu
Nan Takobina Tasha Jinanku, Kodajin Wannan Batu Sai Dakarun Jaruma Suhailat Suka Dubi
Junansu Suk Dariya Sbd Sun R Kwatsam! Sai Jaruma Suhailat Taga An Harbo Wadansu
Qananan Allurori Sun Tsire Dakarun Nata Shida Acikin Wuyansu Sun Zube Qasa Matattu, Cikin
Tsananin Fishi Da Mugun Baqin Zafin Nama Jaruma Suhailat Tadaka Tsalle Sama Daga Kan
Dokinta Tana Mai Zare Takobinta Tayi Shawagi Akan Dakarun Sumamen, Kafin Taduro Qasa
Tasare Kawunan Mutum Arba'in Sai Ga Jini Na Tsiri Ta Cikin Dungulmin Wuyansu, Koda Ganin
Haka Sai Dakarun Sumamen Suka Taso Mata Gaba Dayansu Suka Afka Mata Da Yaqi, Nanfa
Jaruma Suhailat Tarinqa Ragargazar Dakarun Sumamen Tamkar Tana Sassabe A Gona Duk
Inda Tasa Gabanta Sai Dai Kaga Maza Na Zubewa Qasa Rututu, Koda Shugaban Dakarun
Yaqura Jaruma Suhailat Idanu Yalura Da Yanayin Yaqinta Saiya Dakawa Yaran Sa Tsawa Suka
Jada Baya Suka Bar Jaruma Suhailat A Tsakiyarsu Tana Fuskantar Shugaban Nasu, Shugaban
Yanuna Jaruma Suhailat Da Dan Yatsansa Na Hagu Yace, Na Rantse Da Gemun Ubana Wannan
Jaruma Suhailat Ce Tayi Shigar Maza! Idan Kin Isi Ki Baiyana Kanki Nagani!! Kina Zaton Ni
Wawane Harda Bazan Iya Shaida Yanayin Yaqinkiba Alhali Naga Duk Irin Gumurzun Dakikayi Da
Sarki Lubainu? Koda Shugaban Dakarun Sumame Yazo Nan A Jawabinsa Sai Jaruma Suhailat
Tasa Hannunta Tacire Rawanin Dake Kanta Gamida Gemun Data Saka A Fuskarta Tayi Wurgi
Dasu Kyakkyawar Fuskarta Ta Bayyaxa Qarara Afili, Koda Ganinta Sai Shugaban Dakarun Ya
Bushe Da Mahaukaciyar Dariya Mugunta Yadubi Jaruma Suhailat Yace, Yake Sarauniyar Matan
Duniya Kiyi Sani Cewa Ba A Turomu Domin Mukashekiba Komu Lalata Wannan Kyakkyawan Jiki
Naki Ba Wanda Gaba Dayan Dinaren Duniya Bazai Iya Siyansa Ba, Ina Mai Shawartarki Daki
Miqa Wuya Agaremu Mukamaki Salin Alin Mukaiki Ga Shugabanmu Don Cika Aikinmu Idan Kuma
Kinqi Tozamu Yi Amfani Da Hanyar Dazata Fisshemu, Kafin Shugaban Dakarun Yagama Rufe
Bakinsa Tuni Jaruma Suhailat Ta Tari Numfashinsa Tanamai Dakamasa Tsawa Tace, Yakai
Wannan Qaton Banza, Karen Farautar Azzalumai, Maza Kasanar Dani Wanda Ya Aikoku Ku
Kamani Ku Kaini Gareshi Ko Yanzunnan Kuzama Abincin Ungulaye!! Kodajin Haka Sai Shugaban
DakarunYa Tuntsire Da Mahaukaciyar Dariza Sannan Yadubi Sauran Yaran Nasa Yayi Musu
Wata Inkiya, Take Suduka Suka Dauko Wani Siririn Dututu Mai Kamada Qaho Suka Hurashi Sai
Ga Wadansu Irin Allurai Sunfito Daga Cikin Bututun Sunyi Kan Jaruma Suhailat Zasu Tsittsireta,
Cikin Baqin Zafin Nama Nagaban Kwatance Jaruma Suhaila Ta Daka Tsalle Sama Tayi Amfani
Da Takobinta Da Garkuwarta Ta Karkade Alluran Wadanda Adadinsu Yakai Dubu Biyu, Aikuwa
Sai Kaiqayi Yakoma Kan Masheqiya, Ma'ana Su Alluran Suka Koma Kan Wadanda Suka Hurosu
Suka Sossokesu Suka Zube Qasa Suka Kama Barcin Dole, Kafin Jaruma Suhailat Tadora Qasa
Ta Dirqa Bayan Shugaban Dakarun Ta Dora Kaifin Takobinta Akan Wuyansa, Nanfa Jikin
Shugaban Dakarun Yakama Qyarma Sbd Yaga Mutuwa Muraran! Jaruma Suhailt Tadubi
Shugaban Dakarun Tace, Maza Ka Sanar Dani Ubangidanka Wanda Yaturoka Ka Kamani Inba
Hakaba Kuwa Yanzu Nan Zan Sharbe Maqogwaronka Da Wannan Takobi Nawa, Kafin
Badakaren Yabude Baki Yayi Magana Tuni An Gabzawa Jaruma Suhailat Wawan Naushi
Aqeyarta Ta Bayan [8/13, 12:15] khamis idris muhammad: Ta Kawai Sai Ta Sulale Qasa
Sumammiya, Bawani Bane Ya Baiyana Awajen Ba Tsulum Yasumar Da Jaruma Suhailat Face
Sarki Bauzur, Koda Sarki Bauzur Yaga Yasami Wannan Nasara Sai Ya Bushe Da Dariyar Farin
Ciki, Sannan Yadubi Shugaban Dakarun Yadaka Masa Tsawa Yace, Sakaran Banza Tunda
Kakasa Idi Aikinka Baka Da Sauran Cikon Kudi Awajena, Kayata Kanka Kona Qasasa Aikin Da
Jaruma Suhailat Tabari Yanzunnan, Dajin Ha Badakaren Yajuwa Da Baya Yaruga Izuwa Cikni
Daji Batare Da Ya Yarda Yayi Ko Waiwayeba, Cikin Matuqar Farin Ciki Sarki Bauzur Yasunkuya
Ya Ciccibi Jaruma Suhailat Da Hannayensa Biyu Sannan Yabace Bat! Daga Wajen Tamkar Bai
Taba Baiyana Awajenba, Sarki Bauzur Baisake Bayya Ako Inaba Sai A Wannan Gida Daya Kama
Haya Wanda Ke Can Bayan Garin Birnin Istambul, Kaitsaye Ya Shige Da Jaruma Suhailat Izuwa
Cikin Turakar Barci Yaturo Qofar Turakar Ya Kulleta Sannan Yaje Ya Shimfideta Jaruma Suhailat
Akan Wani Gado Na Alfarma Jikinsa Na Karkarwa Kuma Cikin Zaquwa Da Doki, Yai Sauri Yatuje
Rawanin Kansa Kuma Yacire Alkyabbarsa, Yanashirin Afkwa Jaruma Suhailat Kenan Kawai
Saiyaji Katangar Dakin Taruguje, Tsakiyarta Yafaso Saiga Sarki Lubainu Yaratso Ta Ciki Tamkar
Bayyanar Walqiya Daga Sama, Kafin Sarki Bauzur Yayi Wani Yunquri Tuni Sarki Lubainu Ya
Gabza Masa Wani Wawan Naushi Aqirji, Sbd Qarfin Naushin Sai Da Sarki Bauzur Yafado Qasa
Acikin Tsananin Galabaita Yakasa Miqewa Tsaye, A Lkcn Ne Sarki Lubainu Yadubi Sarki Bauzur
Cikin Tsananin Fishi Yadaka Masa Tsawa Yace, Kai Tsohon Annamimi Kuma Maci Amana, Kayi
Sani Cewa Taguwar Manya tafiqarfin Wuyan Yara! Wane Kaika Ce Zakayi Taraiya Da
Masoyiyata? Tokasani Cewa Wannan Babban Laifi Daka Aikata Sai Hukunci Ya Shafi Gaba
Dayan Jama'arka, Kodajin Wannan Batu Sai Sarki Bauzur Ya Yunqura Dakyar Yamiqe Tsaye
Sannan Yazare Wadansu Gajerun Adduna Guda Biyu Daga Kuibin Cinyoyinsa Ya Kwarara Uban
Ihu Sannan Yadubi Sarki Lubainu Cikin Tsananin Fishi Da Qiyayya Yace, Yakai Tsohon Abokin
Gaba, Kayi Sani Cewa Nadade Ina Tanadin Wannan Rana Wacce Zamuyi GABA DA GABA
Dagani Saikai! Kaine Kadai Sarkin Da Yatsone Mini Ido Akaf Wannan Nahiya Gaba Daya! Kaine
Kadai Wanda Nadade Ina Shakka, Amma Yanzu Danaga Wannan Kyakkyawar Budurwa Kuma
Naga Kana Neman Mallaketa Saina Kawarda Haqurin Da Nadade Inayi Tsawon Shekaru, Bazai
Taba Yiwuwa Kafimu Mulki, Kudi Da Daukaka Ba Sannan Kuma Ace Ka Auri Macen Da Babu
Kamarta Akyau Aduk Duniya! Naso Nacika Burina Na Sanin Wannan Kyakkyar Budurwa Kafin Kai
Domin Ina Nasami Hakan Nagama Dakai Koda Kuwa Ka Kasheni Ka Malleketa Amma Tunda Ka
Katsemin Burina Tofa Yanzu Sai Abinda Hali Yayi! GANI GAKA, Kuma DAGANI SAIKAI, Gakuma
Tauraruwar Matan Duniya Jaruma Suhailat Akwance A Gabanmu Cikin Halin Suma, Idan Kasami
Nasarar Kasheni Shikenan Saika Dauki Abarka Kutafi, Idan Kuma Nine Nasamu Nasara Kasheka,
Zanje Nakame Birninka Nahau KARAGAR MULKINKA Kuma Na Aure Jaruma Suhailat Nabarwa
Duniya Tarihin Da Har Abada Baza A Taba Mancewa Daniba, Koda Sarki Bauzur Yazonan A
Zancensa Sairan Sarki Lubainu Yabaci Zuciyarsa Takama Tafarfasa Kamar Zata Qone, Nantake
Shima Yazare Takobinsa Kuma Yacire Garkuwarsa Ajikin Cinyarsa Yariqe Ya Fuskanci Sarki
Bauzur Suka Kama Hararar Juna, Daga Can Kuma Sai Duk Subiyun Suka Dako Tsalle Sama
Sukahadu Acikin Iska Suka Ruguntsume Da AZABBBEN YAQI, Yazamana Cewa Suna Kaiwa
Junansu Sara Dasuka Cikin Tsananin Zafin Nama, JURIYA DA BAJINTA, Faruwar Hakan Keda
Wuya Sai Jaruma Suhailat Ta Farfado Daga Dogon Sumanda Tayig Koda Tabude Idannunta
Tadubi Dakin Datake Ciki Kuma Taga Sarki Lubainu Da Sarki Bauzur Suna Fafata Qazamin Yaqi
Saita Cika Da Tsananin Mamaki, Kawai Saita Miqe Zaune Ta Zubawa Su Sarki Lubainu Idanu
Tana Mamaki, Ba Komaine Yabata Mamaki Ba Face Ganin Cewa Ashe Akwai Gwarzon Jarumin
Da Zai Iyada Sarki Lubainu Bata Saniba, Saida Su Sarki Lubainu Suka Rugurguje Gaba Dayan
Katangun Wannan Dakin Dasuke Gumurzu Aciki Sbd Masifaffen Yaqin Dasuke Fafatawa, Ita
Kanta Jaruma Suhailat Inda Badon Tana Tsale Tsale Da Kauce Kauce Ba Datuni Sun Cutar Da
Ita, Hakadai Suka Cigaba Dakaiwa Junansu SARA DA SUKA Cikin Mugun Nufi Har Izuwa
Tsawon Sa'a Guda Batare Da D ayansu Yasami Nasarar Koda Lakutar Jikin Dayaba, Bisa Dole
Sukaja Dabaya Taku Shida Sukayi Cirko Cirko Suna Haki Da Kallon Juna Tamkar Zakaru, Kawai
Sai Sarki Bauzur Yawatsowa Sarki Lubainu Kibiyoyin Tsafi Sama Da Guda Dubu Suka Taho
Dagudu Cikin Iska Zasu Tsireshi, Amma Suka Kamada Wuta Suka Qone Qurumus Suka Zama
Toka Tunma Kafin Su Iso Jikin Sarki Lubainu Nanfa Suka Cigabada Dakaiwa Junansu Miyagun
Hare Hare Daqarfin Sihiri Amma Duk Abanza, Domin Sihirin Tsafin Yaqi Yayi Tasiri Akan
Kowannensu, Koda Ganinhaka Sai Sarki Lubainu Ya Bushe Da Dariya Sannan Dubi Sarki Bauzur
Yace, Tabbasa Na Yarda Kadade Kana Shiri Da Tanadi Akan Wannan Rana Dazamu Hadu, To
Amma Kasani Cewa Ba'asan Maci Tuwoba Sai Miya Taqare! Kuma Masu Salon Magana Sunyi
Gsky Dasuke Cewa Kyan Fada Akwana Anayi! Domin A Sannanne Ake Sanin Waye Jurarre
Kuma Waye Gwani Mai Nasara? Yanzune Zamuyi Yaqi Da Dukkan Tsagwron Qarfin Damtsenmu
Dakuma Kwarewarmu A Yaqi. Idan Na Kasheka Tabbas Qasarka Da Jama'arka Sun Zama Nawa,
Idan Kuma Kaine Ka Kasheni Nayarda Kasata Jama'ata Dakuma Masoyiyata Jaruma Suhailat
Sun Zama Naka, Sarki Lubainu Yajuya Ya Kalli Jaruma Suhailat Yace, Yake Masoyiyata Ina Mai
Roqonki Da Koda Kinga Sarki Bauzur Zai Sami Nasara Akaina Kada Ki Taimaka Mini, Idan Harya
Kasheni Kema Saiki Kwaci Kanki

1 Comments On ALLON SIHIRI 1 TO 9
avatar
abdulazeez

1 year ago

Reply

Nice

Please Login or Register in order to submit comment