Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

A Hannunsa Don Nasan Zaki Iya Samun Sa'ar Hakan, Koda
Gama Fadin Hakan Sai Sarki Lubainu Yaruga Izuwa Kan Sarki Bauzur Suka Runguntsume Da
Sabon AZABABBEN YAQI Akaro Nabiyu Amma Wannan Karon Sai Sukb Sauya Salon Fada Suka
Hada Dakaiwa Junansu Naushi Da Bugu Da Hannu Daqafa Gamida Kai SARA DA SUKA!
Wohoho!! Idan Qarfi Ya Hadu Daqarfi, Kuma Gwani Yayi Karo Da Gwani Sai Gumurzu Yazamo
Abin Al'ajabi, Kuma Abin Tsoro Mai Dadin Kallo, Shikansa Sarki Lubainu Yayi Matuqar Mamaki
Yadda Akayi Sarki Bauzur Yakeda Wannan Gagagarumin Qarfi Da Jarumtaka, Haka Kuma
Yaboye Kansa Tuntuni Baiyi FITO NA FITO Dashiba, Ya Tsaya Yana Shakkarsa Alhalin Yanada
Wannan Babban Shiri [8/13, 12:16] khamisidrismuhammad: Haka, Saida Suka Shafe Sa'a Guda
Suna Wannan BAKIN ARTABU, Kwatsam! Sai Sarki Bauzur Ya Shammaci Sarki Lubainu Yadebo
Ruburbushin Qasar Gini Yawatsa Masa A Ido, Kafin Sarki Lubainu Ya Mutsttsike Idanunsa Tuni
Sarki Bauzur Ya Danqara Masa Sara Aqirji, Take Wajen Yadare Jini Yai Tsartuwa, Amma Sbd
Tsananin Juriya Da Jarumtaka Ko Ihu Sarki Lubainu Baiyiba, Kuma Duk Da Haka Idanunsa Arufe
Suke Sai Yayi Amfani Da Kunnensa Yagano Inda Sarki Bauzur Ke Tsaye Don Haka Sai Yadaka
Tsalle Sama Ya Shallake Sarki Bauzar, Ta Baya Ya Danqarawa Sarki Bauzur Martanin Sara A
Gadon Bayansa, [8/13, 12:16] khamis idris muhammad: Take Shima Bauzur Bayansa Ya Dare
Jini Yai Tsartuwa Da Feshi, Bai San Sa'adda Yakurma Uban Ihu Ba Sakamakon Tsananin Zafi Da
Zogin Dayaji, Duk Subiyun Sai Suka Kife Qasa A Lkcn Dajini Kezuba Ajikinsu, Cikin Firgici Jaruma
Suhailat Ta Yunqura Zata Ruga Izuwa Kan Sarki Lubainu, Amma Sai Yadaga Mata Hannu Yana
Mai Yimata Nunida Tadakata, Nan Take Sarki Lubainu Da Sarki Bauzur Suka Yunqura Cikin
Matuqar Qarfin Hali Da Juriya Suka Miqe Tsaye Duk Da Cewa Jiri Na Dibarsu Sakamakon Jininda
Suke Zubarwa Ajikin Nasu, Nan Fa Suka Tsaya Suna Kallon Juna Cikin Harara Da Tsananin
Qiyayya, Daga Can Sai Suka Sake Rugowa Da Gudu Izuwa Kanjuna Cikin Mugun Nufi, Kai
Dagani Kasan Cewa A Wannan MUGUWAR HADUWA Daza A Yi Dole Ne Cikin Biyu Ayi Guda,
Kodai Suyi RAGAS Wato Sukashe Junansu, Kokuma Dayansu Yasami Nasarar Kashe Daya,
Aikuwa Suna Haduwa Sai Kowannensu Ya Kaiwa Dan Uwansa Muguwar Suka A Ciki Amma Sai
Suka Kare Sukar Da Takubbansu, Tartsatsin Wuta Yatashi Akan Takubban, Kawai Sai Sarki
Bauzur Yasake Kawowa Sarki Lubainu Suka A Maqoshi, Cikin Baqin Zafin Nama Sarki Lubainu
Ya Sunkuya Tsinin Takobin Ya Soki Iska, Kafin Sarki Bauzur Yaqara Kawo Masa Wani Harin Tuni
Sarki Lubainu Yayi Wata Irin Katantanwa Aqasa Kuma Yatale Qafafunsa A Qasan Ya Sokawa
Sarki Bauzur Takobin A Ciki, Take Takobin Ta Lume Tafaso Gadon Bayan Sarki Bauzur Jini
Yafara Feshi, Kawai Sai Jaruma Suhailat Taga Sarki Bauzur Yaqame Atsaye Kuma Takobinsa Ta
Subuce Daga Hannunsa Tafadi Qasa, Sai Ga Jini Nazuba Ta Bakinsa, A Sannan Ne Sarki
Lubainu Ya Yunqura Domin Yamiqe Tsaye Amma Sai Yafadi Qasa Sakamakon Jirinda Yakwashe
Shi, Koda Ganin Haka Sai Jaruma Suhailat Tarugo Da Gudu Ta Sunkuci Sarki Lubainu Cikin
Dimauta Ta Azashi A Kafadarta Danufin Ta Ruga Waje Dagudu, Har Izuwa Wannan Lkc Sarki
Bauzur Natsaye Yazama Gawa Amma Bai Fadi Qasaba, Kawai Sai Jaruma Suhailat Taji Sarki
Lubainu Yace, Ciromin Takobina Daga Jikin Wannan Babban Maqiyi Nawa, Cikin Sauri Ta Waiga
Takama Qotar Takobin Ta Zarota Daga Cikin Sarki Bauzu Tana Zarewa Ne Gawar Sarki Bauzur
Takifeqasa Jaruma Suhailat Taruga Waje Da Gudu Dauke Da Sarki Lubainu A Kafadarta Ta Duro
Tsakiyar Gidan, Koda Dakarun Sarki Bauzur Suka Hango Gawar Sarkinsu Kwance A Cikin Dakin
Sai Dukkaninsu Suka Yarda Makamansu Suka Arce, A Guje Jaruma Suhailat Suka Isa Wajen
Wani Doki Ta Dora Sarki Lubainu Akai Sannan Itama Tahau Ta Zabureshi Da Gudu Tanufi Cikin
Gari, Jaruma Suhailat Tana Cikin Gudu Akan Dokin Ne Saita Lura Cewa Sarki Lubainu Fa
Yasuma, Donko Motsi Bayayi, Kuma Har A Sannan Jini Na Cigaba Dazuba Ajikinsa, Nanfa Ta
Dimauce Ta Kurma Uban Ihu Kuma Tafashe Dakuka Tana Mai Qarawa Dokinta Qaimin Gudu Sbd
Gani Take Kamar Kafin Ta Isa Gidan Sarautar Sarki Lubainu Ya Mutu, Tundaga Nesa Damasu
Gadin Qofar Gidan Sarautar Suka Hango Jaruma Suhailat Dauke Da Sarki Lubainu Bisa Doki
Cikin Jini Saisuka Dimauce Suka Bude Qofar Dasauri Kuma Suka Busa Qaho Alamar Cewa Ba
Lfy, Aikuwa Sai Dakarun Gidan Sarautar Suka Kama Guje Guje Da Shirye Shirye Ana Debo
Makaman Yaqi Don Anzata Yaqine Ya Barke, Jaruma Suhailat Na Isowa Harabar Turakar Sarki
Sai Hadimai Suka Rugo Suka Karbi Sarki Aka Shigar Dashi Cikin Turakar Kuma Aka Ruga Aka
Kirawo Likitansa, Har Likitan Yagama Dinke Raunin Dake Kan Qirjin Sarki Lubainu Aka Sa Masa
Magani Bai Farfado Ba Kuma Ba Cikakken Numfashi A Qirjin Nasa, Inbanda Ma Likitan Ya
Tabbatar Dacewa Sarki Lubainu Bai Mutuba Da Kowa Yazata Ya Mutu Din, A Wannan Lkc
Turakar Sarki Lubainu Tacika Da Dukkan Fadawansa Da Hadimansa Anyi Jugum Jugum,
Wasuma Sun Dan Fara Koke Koke Masu Taurin Zuciyane Ke Zubarda Hawaye Kawai, Ita Kuwa
Jaruma Suhailat Kuka Take Tayi Sosai Tana Zubarda Hawaye Mai Yawa, Al'amarin Dayasa Kowa
Awajen Yagane Cewa Lallai Tana Son Sarki Lubainu, Bayan Likita Yadubi Gaba Dayan Hadiman
Sarki Da Fadawan Yace, Akwai Buqaqatar Kowa Yafita Yabar Sarki Dagashi Sai Masu Yimasa
Hidima Da Jaruma Suhailat Domin Sukadai Yake Buqata Ayanzu, Kada Kowa Yaqara Shigowa
Wajensa Hasai Bayan Yadawo Cikin Hayya Cinsa, Kodajin Haka Sai Kowa Yafice Akabar Jaruma
Suhailat Ita Kadai Zaune A Gefen Gadon Da Sarki Lubainu Ke Kwance Taqurawa Fuskarsa Idanu
Tana Zubarda Hawaye, Sukansu Hadiman Sarki Fita Sukayi Suka Tsaya Abakin Qofar Dakin
Suna Jiransuji An Kirasu Domin Aiwatarda Wani Umurni, Sai Da Darn Yaraba, A Lkc Da Jaruma
Suhailat Tafara Gyan Gyadi Sbd Dadewar Datayi Azaune Gamida Gajiya Sannan Sarki Lubainu
Ya Farfado Daga Dogon Sumanda Yayi, Kodaya Bude Idanunsa A Hankali Yaga Suhailat Zaune
A Gabansa Gyangyadi Sai Farin Ciki Ya Lullubeshi Bisa Ganin Cewa Lallai Jaruma Suhailat
Tadamu Da Rayuwarsa Tunda Gashima Takasa Tafiya Tabarshi, Kamar A Mafarki Jaruma
Suhailat Taji Ankirawo Runanta Suhailau!! Jaruma Suhailat Tafarka Firgigit! Tadubi Inda Sarki
Lubainuke Kwance Aikuwa Saita Kamuda Tsananin Mamaki Domin Ganinsa Tayi Azaune Yaqura
Mata Idanu Yana Murmushi, Cikin Tsananin Farin Ciki Jaruma Suhailat Ta Yunqura Zata
Rungumeshi Sai Sukaji An Kwankwasa Qofar Turakar Wani Hadimi Yace, Ya Shugabana Ga
Mahaifin Jaruma Suhailat Yazo Dubaka, Yafi Sa'a Hudu Tsaye Aqofar Dakin Nan Yana Jiran Ka
Tashi Kodajin Wannan Batu Sai Sarki Lubainu Yace Abudemasa Yashigo, Take Hadimin Yabude
Qofar Sai Ga Sadauki Zahar Ya Shigo Fuskarsa Cike Da Annuri, Jaruma Suhailat Tamiqe Tsaye
Taruga Gareshi Suka Rungume Juna Cikin Murna Sannan Ya Janye Jikinsa Daga Cikin Nata
Yamatso Gaban Sarki Lubainu Ya Risina Yakwashi Gaisuwa Yace, Barkanka Da Shallake Harin
Mutuwa Yakai Wannan Sarki, Tabbas Kayi Babbar Sa'a Daya Kasance Saranda Sarki Bauzur
Yayi Maka Aqirji Bai Taba Qasusuwanka Qirjinka Ba, Tsokar Nama Kawai Yadara, Amma Ka
Zubar Da Jini Mai Tsananin Yawa Wanda Shiyasa Ka Kusa Rasa Rayuwarka Gaba Daya, Koda
Gama Fadin Hakan Sai Sadauki Zahar Yajuyo Yadubi Jaruma Suhailat Fuskarsa A Murtuke Yace,
Amma Ai Duk Laifinkine Yake 'yata Sbd Me Zakifita Farauta Daji Batare Dakinje Mini Sallama Ba?
Shin Kin Manta Ne Cewa Duk Sa'adda Zamu Fita Farauta Daji Saina Shafa Kanki? To Kisani
Cewa Wannan Shafar Kai Danake Yiwa Dukkan Jama'armu Tsarine Nake Baku Daga Dukan
Tsautsayi, Yanzu Ashi Kinjanyo Munyi Asarar Mutane Shida, Kinsa Matayensu Sun Zama
Gwaraye 'ya'yansu Sun Zama Marayu, Yanzu Haka Suna Can Gaban Kabarurrukansu Sunata
Faman Kuka, Kekanki In Ba Don Sarki Lubainu Yanemi Yarasa Ba Kuma Yatafi Nemanki Datuni
Sarki Bauzur Yagama Lalata Rayuwarki, Waqilama Ya Kasheki Bayan Yagama Buqatarsa Dake,
Kisani Cewa Sau Tari Qarfin Mutum Da Iya Yaqinsa Bashike Bashi Nasara Ba Akwai Sa'a Sannan
Neman Shawara Gamai Aiwatar Dawani Lamari Yanada Matuqar Amfani Da Fa'ida, Shiyasa Ma
Akace Aikin Mai Shawara Baya Bace Saidai Kawai Ba Sirri Aciki, Ina Mai Horonki Kadaki Sake
Aikata Irin Wannan Babban Kuskurn Dakika Aikata, Lkcn Da Sadauki Zahar Yazo Nan Azancensa
Sai Hawaye Ya Zubowa Jaruma Suhailat Ta Durqusa Bisa Gwiwoyinta Agaban Sadauki Zahar
Tace, Ka Gafarceni Yakai Abbana, Tabbas Nayi Nadama Bisa Wannan Kuskure Dana Aikata! Ya
Abbana Kana Ganin Yanzu Dame Yakamata Nabiya Diyyar Mutanenmu Shida Dasuja Mutu?'' Mu
Hadu A Littafi Nagaba wato na TAKWAS 8 Kuma na karshe Donjin Cigaban Wannan Qayataccen
Qasaitacce Labari, Dag Mai Dece Muku Kewa A Kullum Da Koyaushe. KHAMIS IDRIS
MUHAMMAD Shugaban Marubuta Littafin Yaqi. ABDUL'AZIZ SANI M/GINI.ALLON SIHIRI
Littafi na takwas 8
Part A
Typing by khamis Idris
Posting by
Al amin Ahmed Misau
Guyson sunana kenan
.An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
Koda jin wannan tambaya sai sadauki zahar yace bazan iya yanke hukunci ba a yanzu sai bayan mun isa dajin darul zuhur mun ga irin yanayinsa da kuma irin ni'imar da ke cikinsa.A can ne za ki biya diyyar wadannan mutane shida.Sadauki zahar yasake juyawa ya fuskanci sarki lubainu yace ina yi maka fatan samun lafiya cikin kwananki kadan domin kacika alkawarinka na tafiya tare damu nabarka lafiya ya shugabana.Koda gama fadin haka sai sadauki zahar ya juya ya fice daga cikin turakar yabar sarki lubainu da jaruma suhailat suna kallon junansu cikin mamaki fitar sadauki zahar keda wuya sai suhailat tasake matsawa kusa da sarki lubainu ta dubeshi cikin fara'a tace tayaya akayi kasan cewa rayuwata tana cikin hadari harkaje ka kaimin dauki tabbas in badin kai ba da tuni sarki bauzar yagama lalatamin rayuwata kuma ya karya alkadarina lalle kana bina babbban bashi wanda bansan da abunda xan iya saka maka dashi ba sa'adda sarki lubainu yaji wannan batu da jaruma suhailat sai yayi murmushi sannan yace yake tauraruwar taurari kiyi sani cewa tundaga ranan farko da idanuna sukayi arba dake sai xuciyata takasance atare dake akoda yaushe donhaka komai nisan da xakiyi daga gareni tammakar muna tare ne don haka ko kuda ne yasauka a gangar jikinki sai naji a jikina lokacin dana farka daga bacci da safe na nemeki narasa sai hankalina yatashi kuma naji zuciyata tana bugawa da karfi bisa wannan daliline yasa naje na tambayi mahaifinki ko kinfita sarauta daji take kuwa ya tabbatar min da hakan lokacin da shima hankalinsa ya dugunzuma saboda bakiyi masa sallama ba kafun kitafi nan dai na kwantar masa da hankali sannan na ruga cikin daji bisa doki ni kadai na bazama nemanki ina amfani da madubin tsafina don ganin inda kike koda naganki cikin daji kina yaki da wadannan dakaru sumame sai na karawa dokina kaimin gudu domin naje na riskeku amma kafun naje tuni sarki bauzar yazo harya sumar dake ya daukeki yabace dake bat wannan shine yadda akayi na riskeku acan gidan daya kama haya na bayan gari muka fafata KAZAMIN YAKI ni dashi harna samu daman kasheshi dakyar da sudin goshi.Yake abar kaunata kiyi sani cewa bakida wani abu wanda nake kibiyani dashi face ki kare martabarki da mutuncinki da nayi face kibani soyayya da kauna da gaskiya wacce babu algus acikinta koda jin wannan batu sai jaruma suhailat ta bushe da dariya al'amarin da yayi matukar bawa sarki lubainu mamaki ke nan ya kura mata idanu kawai.Daga can sai ta nitsu ta dubeshi tace ai labarin zuciya a tambayi fuska kuma kodaga iya lokacin dana daukoka a can gidan sarki bauzar daya kama haya kuka fafata nadawo dakai nan gidan sarautarka kawo ai yanxu na yi abubuwan da suka tabbatar da kowa nidin masoyiyarkace ta hakika ni kaina yanxu ni na tabbatar da cewar kaine namijin da yafi dacewa dani acikin duniya gaba daya to amma dayaya xamu iya xaman aure alhalin bakada.......... Koda suhailat taxo dai dai nan da xancenta sai muryanta yafara rawa tafashe da kuka al'amarin da yayi matukar karya xuciyar sarki lubainu kenan take shima hawaye ya xubo masa kawai sai ya kamo hanun suhailat yarike yace yake masoyiyata kiyi sani cewa indai akwai maganin wannan cuta tawa acikin wannan duniya tofa duk Inda yake sai naje nasamoshi koda kuwa xan rasa rayuwa a tafarkin hakan ina mai jaddadamiki cewa a shirye nake na hakura da karagata,kasata,dukiyata,Alummata da dukkan abunda na mallaka indai xaki xamo abun rayuwata koda jin wannan batun sai farinciki ya lullube jaruma suhailat batasan sa'addavta rungumi sarki lubainu a kirjinta suka kankame juna suna xubarda hawayen murya. Saida sarki lubainu ya shafe kwana goma sha daya yana kwance yana jinyar raunin dake kirjinsa sannan ya warke sumul Likita ya kwance dinkin raunin ya zamana cewa sai tabo kawai. A wannan rana ce sarki lubainu ya sa akayi gangamin taro a fada na jama'ar gari da dukkan fadawansa. Bayan fadar ta cika ta batse sai sarki lubainu ya tsaya bisa mumbari da ke tsakiyar fadar ya fuskanci jama'a alokacin da akayi tsit! Tamkar mutuwa ta gifta yace, yaku jama'ar Birnin istambul kun sani cewa fiye da shekaru ashirin baya AURE ya gagareni ba don komai ba sai saboda larura ta rashin lafiya. Kun sani cewa matsafa sun yi bincike sun gano cewa ba zan taba samun lafiya ba face naje gaban abar bauta Aljana Mauzuratul shardila da ke can tekun birnin hindu nayi tsirara a gabanta. Sa'adda naji wannan jawabi na bokayena sai ma tubure nace in dai sai na ja'ama sun ga tsiraicina sannan wannan bukata zata biya to na hakura da ita yau shekara bakwai ke nan da yin garfama ta toki sani cewa yanzu na sauya shawara saboda na jarabtu da son tauraruwar taurari kuma jarumar jarumai suhailat bin zahar. Koda sarki lubainu yazocnan a jawabinsa sai fafar ta rude da shewa aka kama yi masa tafi da jinjina har sai da ya daga hannu sannan aka sake tin tsit! Sarki lubainu yaci gaba da bayani yace bisa wannan dalili ne na yanke hukuncin zan tafi izuwa birnin hindu don mika bukatata ga maigirma mauzuratul shardila amma zan bar rikon kasata a hanun JARUMI ZAIRUF d'a ga tsohon sarkin yakin mahaifina koda jin wannan abatu sai fadar taasake rudewa da.ihu gami da shewa fiye da karon farko saboda fiye da kaso biyu cikin kaso uku na mutanen kasar suna matukar son jarumi zairuf sunfi so ma a.kwace matsayin sarkin yaki daga hannun kanin ubansa a bashi saboda yafishi jarumtaka,mutunci da son al'umma. Sadauki zahar dasu sulaira da sauran jama'arsu jin cewa zairuf za a baiwa rikon birnin istambul sai hankalinsu ya dugunzuma ainun kuma murna ta.koma ciki saboda sunsan cewa babu damar su tafi da dan uwansu kuma al'amar ya girgizasu matuka domin basu taba zaton hakan zata faru ba.Sarki lubainu ya cigaba da bayami yace baxan bar gari ba sae nan da cikar kwanaki uku kuma a cikin kwanaki ukun xan dora zairuf akan karagar mulkina domin mu jarrabashi mu gani ko xai iya rike kasar idan bana nan. Sarki lubainu na gama fadin hakan sai akaga ya.kams AMAN JINI ya fadi kasa nan fa fadar ta rude da iface-iface da koke-koke kowa ya dimauce cikin gaggawa aka dauke sarki lubainu da gudu aka shigar da shi cikin gidan sarautar aka kaishi turakarsa aka kwantat dadhi bisa gado yana cikin mugun hali jaruma suhailat kuwa a gigice ta doko kofar turakar ta shigo tana shigowa sai ta kame kamar gunki saboda tsananin mamako bakomai ne ya janyi hakan ba face ganin sarki lubainu a zaune lafiya sumul yana hira tare da jarumi zairuf kuma su hiyu ne rak a cikin dakin ko hadimin sarki guda daya babu. Kawai sai sarki lubainu ya dubi jaruma suhailat cikin fara'a kuma ya mike tsaye ya taeyota hadimin ya rufe musu kofar turakar sarki lubainu ya kama hannun suhailat yajata har izuwa kan gefen gadonsa ya zaunar da ita tana kallonsu su biyun cikin mamaki a sannan ne ya dubeta cikin murmushi ya ce yake masoyiyata kiyi sani cewa rashin lafiyata ta daxu a fada ba gaskiya bace duk shirine nawa na musamman akan jarrabawar da zan yiwa dan uwanki zairuf domin na agani ko zai iya rike karagara mulkina kiyi sani cewa ina da makiya masi yawa zagaye dani a cikin wannan nahiyar amma sun boye kiyayyarsu saboda tsarona yanzu idan sukaji cewar ina kwance hajaran-majaran cikin rashin lafiya zasuyi yunkurib kawo hari domin su kama birnina to a sannan ne fa zamu ga iyakar basirar dan uwanki zairuf da.kuma iyakar jarymtakarsa da jajircewarsa akan kare kasar nan kuma a sannan ne sarkin yakina zai gamsu cewa zairuf yafi shi cancanta da zama sarkin yaki idan har ya iya kare kasar nan in ban dake yanxu da amintattu hadimaina babu wanda yasan wannan shiri da nayi face mahaifinki wanda shi ne ma yabani shawarar yin hakan tabbas mahaifinki ya fika dan baiwa mai basira da hangen nesa shi yasa ya zamo shigaban kubularku kuma ya iya kareku tsawon shekara da shekaru sa'adda sarki lubainu yaxo nan a jawabinsa sai jaruma suhailat ta kamu da tsananin mamaki gami da tsananin farin ciki ta zo ta zauna kusa da sarki lubainu ta dubi zairuf tace ya akai dan uwana ina tayaka farin ciki da sarki lubainu ya zabeka a matsayin wakilinsa amma kuma inayi maka jajen rashin samun damar tafiya tare damu izuwa dajin darul zuhur domib ka yi wani babban rashi wanda ba zaka taba samunaa ba face kaje kagani da idanunka inayi maka fatan samun sa'a da nasara akan wannan jarrabawa da za a yi maka kuma ina rokon sarki lubainu da ya bamu izinin taimakonka a cikin wannan jarrabawa da za a yi maka koda jin haka sai sarki lubainu ya hade fuska yace bazan yarda ku taimaka sa ba da karfin dutsenku ba ko karfin shiri ba amma na amince ku bashi shawara yake abar begena dare da rana ina neman wata alfarma guda daya a wajenki ibaso ki kasance tare dani dare da rana anan cikin turakata atsawon kwani ukun nan da zan yi a.kwance.ina karyar rashin lafiya a matsayin kina jinyana koda jin wannan bayltu sai fuskar.jaruma suhailat ta fadada da murmushi tace na amince cikin tsananin farin ciki sarki lubainu yayi godiya ga suhailat kuma nan take ya tura aka kirawo likitansa ya shigo cikin dakin sarki lubainu ya dubi likitan nasa yace kamar yadda muka shirya inason yanzu take ka mayar da kamannina irin na mara lafiyan da ya dade a kwance yana jinya kuma ya kasance rashin lafiya ce wacce da zarar anga mutum za a tabbatar da cewa ajali ne kadai saukinsa koda jin haka sai likitan ya risina yace angama ya shugabana nan take likitan yasa aka kaeo masa ruwan dumi bokiti uku akaje aka zubashi a.cikin bahon wankan sarki lubainu sannan ya kawo kwayar wani irin magani guda goma sha daya ya bauwa sarki lubainu yace dashi yashanye gaba daya take sarki lubainu ya watsa kwayoyin duka bakinsa ya kora da ruwa ba tare da wata fargaba ba kamar dakika goma sai sarki lubainu ya fara jin gaba dayan jikinsa ba kwari hatta kafafunsa karkarwa suka kamayi saboda baza su iya daukar nauyin jikinsa ba kawai sai ya taficluu zai fadi kasa amma sai jaruma sugailat tayi sauri ta cafkoshi a sanban ne likitan ya dubeta yace rukeshi muje cikin kewayen cikin matukar shakku da rashin yarda suhailat ta rike kafadun sarki luvainu ra kaishi cikin kewayen ta sanyashi cikin bahon wankan dake dauke da ruwan dumi amma duk da haka sai da ta rike kafadunsa saboda nema yake ya bingire saboda tsabar rashin kwarin jiki nan take likitan ya sanya hannunaa cikin aljihu ya dauko kullin garin hoda kala goma sha daya ya zazagesu a cikin wannan ruwan wankan kawai sai ya dubi suhailat yace ki jingine sarkica cikin wannan bahon wanka kona gefe daya sannan kiyi hakuricda dukkan abin da idanunki zasu gani da farko jaruma suhailat sai ta coge taki bin umarnin likitan amma sai sarki lubainu ya saga kansa da.kyar ya dubeta yayi mata inkiyar ta amince jaruma suhailat tabi umarni ta koma gefe daya ta zuba idanu amma zuciyarta sai daka take yi tana ta yiwa likitan kallon rashin yarda.Kawai Sai Sarki Lubainu Yadubi Jaruma Suhailat Cikin Fara'a Kuma Yamiqe Tsaye Ya Taryota Hadimin Yarufe Musu Qofar Turakar, Sarki Lubainu Yakama Hannun Suhailat Yajata Har Izuwa Kan Gefen Gadonsa Ya Zaunar Da Ita Tana Kallonsu Subiyun Cikin Mamaki, A Sannan Ne Yadubeta Cikin Murmushi Yace, Yake Masoyiyata Kiyi Sani Cewa Rashin Lfy Ta Tadazu Afada Ba Gsky Bace, Duk Shirine Nawa Na Musamman Akan Jarrabawar Da Zan Yiwa Dan Uwanki Zairuf Domin Nagani Ko Zai Iya Riqe Karagar Mulkina? Kiyi Sani Cewa Inada Maqiya Masu Yawa Zagaye Dani, A Cikin Wannan Nahiya Amma Sun Boye Qiyayyarsu Sbd Tsorona, Yanxu Idan Sukaji Cewar Ina Kwance Hajaran Majaran Cikin Rashin Lfy Zasuyi Yunqurin Kawo Hari Dominsu Kama Birnina, To A Sannan Ne Fa Zamuga Iyakar Basiran Dan Uwanki Zairuf Dakuma Iyakar Jaruntakarsa Da Jajircewarsa Akan Kare Qasar Nan, Kuma A Sannan Ne Sarkin Yaqina Zai Gamsu Cewa Zairuf Yafishi Cancanta Dazama Sarkin Yaqi Idan Har Ya Iya Kare Qasarnan, In Bandake Yanzu Da Amintattun Hadimaina Babu Wanda Yasan Wannan Shiri
Danayi Face Mahaifinki Wanda Shinema Yabani Shawarar Yinhaka, Tabbas Mahaifinki Yacika Dan Baiwa Mai Basira Da Hangen Nesa Shiyasa Yazamo Shugaban Qabilarku Kuma Ya Iya Kareku Tsawon Shekaru, Sa'adda Sarki Lubainu Yazo Nan Ajawabinsa Sai Jaruma Suhailat Takamuda Tsananin Mamaki Gamida Tsananin Farin Ciki, Tazo Tazauna Kusada Sarki Lubainu Tadubi Zairuf Tace, Yakai Dan Uwana Ina Tayaka Farin Ciki Da Sarki Lubainu Yazabeka A Matsayin Wakilinsa, Amma Kuma Inayimaka Jajen Rashin Samun Damar Tfy Tare Damu Izuwa Dajin Darul Zuhur Domin Kayi Wani Babban Rashi Wanda Bazaka Taba Samunsaba Face Kaje Kagani Da Idanunka, Inayimaka Fatan Samun Sa'a Da Nasara Akan Wannan Jarrabawa Daza Ayi Maka, Kuma Ina Roqon Sarki Lubainu Daya Bamu Izinin Taimakonka Acikin Wannan Jarrabawa Daza Ayimaka, Kodajin Haka Sai Sarki Lubainu Ya Hade Fuska Yace, Bazan Yarda Ku Taimaka Mishi Da Qarfin Dantsenku Kona Sihiri Ba, Amma Na Amince Kubashi Shawara, Yake Abar Begena Dare Da Rana Ina Neman Wata Alfarma Guda Daya A Wajenki?Inaso ki i Kasance Tare Dani Dare Da Rana Anan Cikin Turakata Atsawon Kwanaki Ukun Nan Dazanyi Akwance Ina Qaryar Rashin Lfy A Matsayin Kina Jinyata, Kodajin Wannan Batu Sai Fuskar Jaruma Suhailat Ta Fadada Da Murmushi Tace, Na Amince, Cikin Tsananin Farin Ciki Sarki Lubainu Yayi Gdy Ga Suhailat Kuma Nantake Yatura Aka Kirawo Likitansa Yashigo Cikin Dakin, Sarki Lubainu Yadubi Likitan Nasa Yace Kamar Yadda Musa Shirya Inaso Yanzu Take Kamayar Da Kamannina Irinna Marar Lfy Daya Dade Akwance Yana Jinya, Kuma Ya Kasance Rashin Lfy Ce Wacce Dazarar An Ga Mutum Za'a Tabbatar Da Cewar Ajaline Kadai Sauqinsa, Kodajin Haka Sai Likitn

1 Comments On ALLON SIHIRI 1 TO 9
avatar
abdulazeez

1 year ago

Reply

Nice

Please Login or Register in order to submit comment