Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta asusuna 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko katin waya MTN ta WhatsApp number na 09013718241 idan VTU zaka/kiyi Kuma Zaki turane ta wannan number 09031307566: kada ki tura VTU ta number farko domin bazan gani ba only evidence of payment zaki turo a ita._
_Mutanen Niger ma zaku iya turo katin orange wanda zaiyi daidai da kudin dana ambata a sama ta number farko, na gde sai najiku._

_Sannan akwai littafin *WANI QANGI* 200 ne VIP 400 idan kina buqata Zaki tura ta wadancen numbers dake sama ko ta account din dake sama_
# *UMMUH HAIRAN*
9/10/20, 8:35 PM - Ummi Tandama: *MASARAUTAR MAYU!*


*WRITING AND STORY*


*UMMUH HAIRAN*


*MARUBUCIYAR*
👇🏻
AMINIYA KO KISHIYA
HABIBULLAH
QUEEN FARHA
GIDAN UNCLE
ADANDI
WACECE NI
AURAN BAZAWARA
DHOOM ISHAQ
MATAR LAMEER
DUBAI
AND NOW👇🏻
MASARAUTAR MAYU!


*P 5-6*


Dukan katangar yayi a gigice tare da murza wani sanda dake hannunsa take wani gabjejen aljani ya bayyana gabansa ya daka masa tsawa yace “maza kaje BAITUL MAUT ka duba dakin duhu akwai wata baquwar yarinya ka daukota ka kawota gareni cikin daqiqa dari biyu sabawa hanan na nufin kusantar ajalinka"
Bai gama sauraron ubangidan nasa ba yayi wata fuffuka ya keta rufin dakin ya fice fit, zama Yarimah Isham yayi a saman gadon zinarin dake gefensa ya zuba uban tagumi cikin wani mawuyacin yanayi tabbas yarinyar ta shammaceshi duk da baiyi tsammanin samunta da sauqi haka ba,
Numfashi ya sauke tare da miqewa daidai lkcn da Aljani Azgar ya dawo dauke da Najmah a saman fuka fukansa cikin halin suma,matsawa Yarimah Isham yayi ya sanya hannunsa ya dagota cak kamar ya daga karmami ya azata bisa gadon tsafinsa ya dubi Aljani Azgar daketa lashe inda jinin Najmah ya sauka a jikinsa yace “bayyanar wannan yarinyar gareni shine cikon darajata da buwayar izzata a idon duniya wani Abu zai faru cikin daren nan wanda zaisa a gobe asan waye Isham dan sarki Jamal kaje kayi gadina daganan zuwa wayewar gari kada ka bari ko sauro ya gifta ta saman fadata"




Jinjina kai aljani Azgar yayi yace “angama ya shugaban matsafan duniya" fita yayi yabarsa daga shi sai Najmah da take cikin halin doguwar suma ya matsa qabanta ya zuba mata ido bugun zuciyarsa na qaruwa yace “yau zan karya duk wata izzarki zan keta duk wata alfarmarki zan kwashe duk wani sirrin tsafinki da yake cikin" tura hannunsa yayi cikin farjinta yayi ajiyar zuciya me qarfi yace “hhhhhhhhh andade ana cutarmu wannan gurin shine cikon jin dadin duniya idan har na ratsashi na zama cikakken namiji zan buwaya zan buwayi duniyar bil'adama hhhhhhhh....."
Zare hannunsa yayi daga gabanta da mugun sauri saboda yanda yaji wani hucin zafi yana neman qona masa yatsu ya matsa da sauri abin mamaki da ta'ajibi kawai sai yaga wuta ta kama gaban nata, ya firgita ainun da ganin wannan salon yayi saurin wara yatsunsa ya nuna gaban nata wutar ta mutu ya sake matsawa ya dauki tambulan ruwan giyarsa ya kafa kansa ya kwankwada.
Rashin sani yafi dare duhu da ace Yarimah Isham yasan benjur aka zuba masa cikin tambulan giyar inada tabbacin bazai shaba Amma dake bai sani ba kawai saiya kwankwade ya sake matsawa ya dauki wani magani ya mannawa NAJMAH a ciwon qoqon qirjinta ya dora hannunsa saman nononta yaja kan a hankali yace “kyakkyawan soye...yyah yana mgnr yana layi kafin ya ankara kawai ya fadi Tim a qasa wani bacci me nauyi ya daukeshi.




Duk yanda ake kidan shan jini da kuwwar kurwar mutane da kiraye kirayen sunan mutane baisa ya farka ba haka itama Najmah da take baccin azaba bata farka ba saida sanyi asubahi ya busata tayi miqa hadi da motsa bakinta ta ambaci sunan ubangijin ta wato Rundatu tace “ya Mai bada kariya daga dukkannin sharri kaci gaba da kareni daga kaidin kowa...." Wata girgiza turakar ta Yarimah Isham ta farayi wadda ta janyo farkawarsa ya zabura ya miqe yana waiqe waiqe tare da qarewa kansa kallo.
Itama miqewa tayi da sauri saboda kallon da taga yayi Mata ta wawuri wani bargo ta nade jikinta dashi ya, ya fara takawa cikin izzarsa har ya qarasa gabanta yakai hannunsa da niyyar tabata tabi hannun nasa da kallo kawai sai hannun ya sage,
Dagowa yayi da mugun saurin mamaki bata jira cewarsa ba ta duro daga gadon tace “karo da karo sai rago haqiqa kayi ganganci daga shigo dani cikin rayuwarka saboda muradinmu iri dayane kanason mulkar duniya nima inaso sirrin tsafinka yana cikin buwayata, kana tunanin burinka zai cika na kusantata da sauqi haka?"




Wata mahaukaciyar dariya ya kece da ita Saida yayi me isarsa sannan ya tsuke fuskarsa kamar bai taba dariya ba ya matsa ya fara zagayata ya tsaya a bayanta yakai hannunsa ya kama dogon gashinta daya sauka har qasan duwawunta yace “kamar yanda na sameki cikin sauqi haka zan cika burina cikin sauqi tabbas nayi sake dan Zaki ya girma har yana tunanin jada kakansa, saarki daya tak da kikazo a matsayin makullin daukakar duniya"
Lumshe idonta tayi tare dayin murmushin da ita kadai tasan nufinta dashi tace “tafiya sannu sannu kwana nesa wataran zaka gasqata samanka nike" tana fadin haka ta lumshe idonta ta fara wasu surutai da suka sanya qasar gurin girgiza cikin abinsa bai wucce mintuna uku ba komai dake gurin ya rinqa juyawa Yarimah Isham yana tsaye yana kallonta ta dago ta bude idonta a tsorace suka hada ido ya kece da wata mahaukaciyar dariya yace.
“bayanin farko son sanin daga wacce nahiyar kike wacece ke" sake mayar da qumajinta tayi wajen ganin ta kubuta daga daurin gwarmai din da take ciki amma yau tasirin tsafinta ya kasa yimata tasiri tsoro ya mamayeta ta sake dagowa suka hada ido ya kece da dariya yace “a tafin hannuna yau ragamar rayuwarki take zalumci na zai fara wanzuwa akanki a yau duk wani Shirin tsafinki na rabaki dashi tamkar raqumi da akala haka Zaki koma a gurina"



Yana fadin haka ya juya ya fice daga dakin tananan zaune motsi ta kasayi mamakin yanda ya tafi da duk wata izzarta cikin qanqanin lkc takeyi tabbas dolene ta fara shirin aiwatar da tata sa'ar cikin wannan kebantacciyar damar data samu, da wannan tunanin taji ya bude qofar ya shigo tare da wasu kuyangi guda uku sun zube a gabanta suna kwasar gaisuwa bata amsa ba kuma batace qala ba saidai ido da take binsu dashi suka ajiye mata akushin abinci sannan daya cikinsu ta ajiye Mata wata sutura ta alfarma dayar kuwa bata ita takeyi ba tanacan tana shafe Yarimah Isham tare da tsotsesa lamarin da yaja hankalin Najmah ta zuba musu ido ya wani lumshe ido wannan kuyanga tanata lalubeshi,
Ficewa sauran kuyangin sukayi ya bude idanunsa daya kada yayi jajir akan Najmah da jikinta ya dauki rawa saboda firgicin ganin yanda kuyanga tasa hannu cikin azar din kamfan jikinsa ta fito da wani abu da Najmah batasan meye ba kasantuwar gdansu ita dayace babu da namiji bare tasan wannan halitta.
Rintse idonta tayi a mugun kidime yayi murmushi tare da janye kuyangar a jikinsa ya qarasa gabanta yana shafa zindariyarsa yana lumshe ido ya Dagota da hannunsa daya ya hadata da jikinsa ya dago kanta ya saita Mata qosasshen nononta a bakinta yace “yanada kyau ki fara aikinki daga yau na massheki gurin hutawa ta zanyi wasa da duk wani Abu da yake naki a yau zaa sanar da aurena dake a duk wata kusurwa da bango na masarautar Jawal a yau zan kaiki gaban Ubangiji Harsan zai rsntsarmin dake zai baki maita sannan zai baki jinin jikina Kisha nima zai bani naki nasha Amma sai bayan kammaluwar komai tsakaninmu"



Tsoronta ya qara fadada lkcn da ya dauki hannunta ya dora saman abarsa da taketa numfashi tayi wani luuuuu zata fadi ya tarota tare da daukarta da hannu daya ya jefata gadon yabita zai danne abin mamaki sai kawai yaga ta bace bat gurin ya zama rami,
Miqewa yayi a hanzarce yana waige waige kawai saiya hangeta a qasa yasha tana wani yamutsewa har ta koma wata yar mitsitsiya yayi wani ihu ya dira gabanta yana tabata sai ta koma asalinta, wani firgici ya shiga ruhinsa ya koma gefe ya barta kwance a qasa tanata juyi, ganin wankin hula na neman kaisa dare yaja wandonsa ya mayar yace kiyi wanka ki canza kaya anjima zaazo a tafi dake cikin gda.
Bat taga ya bace sannan taji sauqin jirin da takeji ta tashi zaune ta janyo kwanon abincin abinci ne irin nasu na saraki alkubus da miyar ganye da taji man shanu alkubus din ta rinqaci gaya saboda zuciyarta bata kwanta da miyar ba kasancewar tanajin lbr gurin mahaifiyarta da mahaifinta komai na masarautar tsafaffe ne bayan taji cikinta ya daga ta dauki wani kofi cikin kayan shi kadaine farin ruwa da aka kawo dan wanke hannu Tasha ta wanke hannunta ta nufi wani guri da taga ya shiga dazu taga bayine irin nasu na saraki tayi wankan a tsorace ta fito ta sanya doguwar rigar alharinin da aka kawo mata kyau ya hadu da kyau sai ta dauki wani haske daidai lkcn da wata baiwa ta taba qofar tana tsaye har baiwar ta iso ta fadi gabanta tace “tsarki ya tabbata ga Ubangiji Harsan..." daga Mata hannu tayi tace “komai naku yakan zamemin wani iri ni ba baiwa bace amma Kuma nafi baiwa qasqanci"




Numfashi wannan hadima ta sauke tace “idan kika zama baiwa a masarautar nan rayuwarki tana cikin kwale-kwale tunda nazo gdannan a matsayin baiwa nake ganin bayi suna mutuwa kullum zaa kawo bayi dari dari zasu mutu sannan kullum zaa debi goma a kaiwa sarki Jamal ya kwanta dasu idan ya biya buqatarsa zaa yankasu a shayar da abin bauta Harsan jininsu kazalika duk wacce ta shigo gdannan da sunan baqunta to akwai wani daki da ake Kira dakin tsauri zaa kaita cikinsa sai tayi kwanaki arba'in ana bata gashin abar daganan zaa fito da ita ayi bikin zamanta cikakkiyar mayya, yake wannan kyakkyawar yarinya kiyi sani cewa kema zaa shigar dake wannan dakin zaayi miki wannan gashin sannan Kuma ma idan har kin kasance jinin Uddawa to zaa tsaga bayanki a sanya miji wani kwadon maita wanda shine zaisa kema ki zama irin mutanen gdannan, yake wannan kyakkyawar yarinya kiyi sani cewa babu kunya babu kara a gdannan uwa tana iya cinye danta sannan miji yana iya cinye matarsa sannan da yana iya cinye babansa,
Kamar abinda ya faru da Sarki Jamal a lkcn da Saubar matarsa uwar Yarimah Isham ta fara haifa masa yaya, tun yaro yana ciki yake cinyeshi saboda sunce cin naman makusanci yafi dadi.
Hakance taci gaba da faruwa har zuwa lkcn da ta samu cikin Isham wanda ya gagari maitar Sarki Jamal duk yanda yaso daya cinyeshi ya kasa haka Saubar taci gaba da rainon cikinta har ya isa haihuwa a lkcn da zata haihu wasu zaratan aljanune sukazo suka dauketa sukayi sama da ita bata dawo cikin wannan Azzalumar masarauta ba Saida Yarimah Isham ya shekara uku a duniya a lkcn sarki Jamal yaso Yarimah Isham ya dauki qauna ya daura masa saboda tun yana qarami yake aiwatar da wasu abubuwa na bajinta Wanda suke tabbatar da zai zama gagara badau a wannan lkcn ne akayi baqi Sarkin masarautar Yemen ya kawo ziyara shine ya kalli Isham yace burin rundunar aljanun da suka karbi haihuwarsa bazai taba cika ba saida wata tsafaffiyar yarinya da zaa haifa shekaru bakwai masu zuwa, kasancewarsa da wannan yarinyar ta fuskar kusanci shine zai zama mahadin buwayar izzarsa a duniya, wannan dalilin yasa samada shekaru yake buga inda zai samo wannan yarinyar amma ya kasa dacewa gata zai ganta amma bazai iya sanin inda takeba duk da takanzo masa a bacci yakan ganta a madubin tsafinsa hakan baisa yayi katarin gane wacece ba sai a kwanakin nan wadda nasani ba kowace wannan sarauniyar kyawawan duniyar ba face ke, ke kin kasance abar farautar mutane da aljanu saboda a yanzu haka zancen da nakeyi miki rundunar dakarun Yarimah Nurain na qasar Faris sunyo gangami domin satarki su tafi dake Yarimah Nurain ya kasance rabinsa mutum rabinsa aljan kasancewar mahaifinsa mutum ne sarki Fauwaz mahaifiyarsa kuwa Sarauniya Badiyyah aljana ce kuma itama sarauniyace a wata nahiya ta aljanu sannan sun kasance suna bautawa wani Ubangiji da suke cewa shi buwayayye ne qarfin ikonsa ya game duniya idan yaga dama zai iya shafe kowa da komai dake doron qasa.......



_Assalamu alaikum_

_Masoyana inayi muku fatan alkhairi, domin cigaba da karanta wannan lbr na *MASARAUTAR MAYU* ki turo kudinki/ka VIP 500 regular 200 ta asusuna 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko katin waya MTN ta WhatsApp number na 09013718241 idan VTU zaka/kiyi Kuma Zaki turane ta wannan number 09031307566: kada ki tura VTU ta number farko domin bazan gani ba only evidence of payment zaki turo a ita._
_Mutanen Niger ma zaku iya turo katin orange wanda zaiyi daidai da kudin dana ambata a sama ta number farko, na gde sai najiku._
# *UMMUH HAIRAN*
9/10/20, 8:36 PM - Ummi Tandama: *MASARAUTAR MAYU!*


*WRITING AND STORY*


*UMMUH HAIRAN*


*MARUBUCIYAR*
👇🏻
AMINIYA KO KISHIYA
HABIBULLAH
QUEEN FARHA
GIDAN UNCLE
ADANDI
WACECE NI
AURAN BAZAWARA
DHOOM ISHAQ
MATAR LAMEER
DUBAI
AND NOW👇🏻
MASARAUTAR MAYU!


Free *P 7-8*



Kallon Baiwa Zurjar Najmah tayi tace “toshi meye yasa yake bibiyata?" Miqewa tayi tace “ya kasance yanada wani fitinannen kyau da akayi ittifaqin babu macen da zata burgeshi face ke daya sannan Kuma ya kasance gamayyar halitta tsakanin jinsin mutum da aljanu wannan dalilin yasa babu wata mace da ake hasashen zata dauki halittarsa saike kadai,
Zuwa yanzu Yarimah Nurain yakai mizanin da yake buqatar mace wannan dalilin yasa ya fantsama neman sanin inda zai nemoki aka tabbatar masa a jiya kina hanun Yarimah Isham Kuma shima yanada burin mallakarki ne wannan dalilin yasa ya taso tawagar jaruman zaratan aljanu wanda ya kasance shine jagoran tafiyar suka nufo wannan nahiya tamu domin daukarki su tafi dake nahiyarsu.
Malaman addininsu da manyan matsafan duniya sunyi ittafaqin cewa kasancewarki tare da Yarimah Nurain yana nufin lalacewar Shirin manyan matsafan duniya saboda ke kin kasance wani haske cikin hasken sihirinsu wanda dashine suke sanin me duniya take ciki..."




Suns tsaka da wannan tattaunawar sukaga wani duhu yana mamaye idanuwansu har takai ga basa ganin komai hattada tafukan hannayensu tare da wata iska me qarfi wacce ta janyo durqushewarsu suka dunqule guri guda bayan kamar wucce wani gajeran lkc sai sukaga komai ya fara washewa cikin daqiqa goma sha uku wani haske ya mamaye ko Ina suka sauke ajiyar zuciya tare da qoqarin miqewa amma sai Najmah ta kasa miqewa tajita kamar a daddaure.
Dago idanunta tayi ta saukesu akan wani jibgegen tsuntsun kanari da tunda take ko a tarihi bata tabajin lbrnsa ba, kafin ta dawo daga wannan nazarin taji ya cafeta ya cillata a bayansa ya daga manyan fuka-fukansa yayi fiffika ya tashi ya karci qasa ya keta hazo da ita,
Abinda ya qara harzuqa tsoronta ta rinqa mirginawa domin tayo qasa amma ta kasa, saima wata iska da ruwan kibbau da akeyi mawa wannan tsuntsun kanari Amma yaqi dakatawa da uban gudun da yake shillawa da ita har saida suka ratse katangar birnin Jawal suka keta fadar Zamhar suka Kuma ketawa ta cikin birni Zauhar suka lula sararin samaniya.




Dukan bayan tsuntsun takeyi da qafafun ta shikam kamar ma bayaji sai sake sama yakeyi gashi maganar duniya tsuntsun yaqi kulata, babban abinda ya gigita duniyar ta shine yanda duk wani nau'i na sihirinta yaqi aiki.
Ganin batada wata mafita yasata zubawa sarautar Allah ido itadai a haka har bacci ya dauketa batasan meye ya faru ba sai farkawa tayi taganta kwance a saman wata dardumar kilishi gefenta ga wasu kyawawan yammata nan sunata yi Mata fifita alamu sun nuna sansaninsu ne,
Zabura tayi ta miqe da sauri taga Suma sun miqe tare da Dora hannunsu saman goshinsu mamaki ya cikata ta zuba musu ido tana kallonsu tare da nazarinsu daya bayan daya har tazo kan wata yar dattijuwa sannan tace “inane nan kudin su waye waye yasaku ku satoni?"
Qasa dukka sukayi da kansu wannan dattijuwar tace “gabanki da bayanki salamun ya shugabar kyawawan duniya haqiqa mu mun kasance bayi a gareki munabin umarnin ubangidanmu ne Yarimah Nurain yabamu umarnin ko quda kada mu bari ya sauka saman fatarki ya abar qaunarsa Sarauniyar masarautar Fazbar"




Numfashi ta sauke tare da sauka dagakan kilishin ta fara taka qafarta cikin yashin dayake mamaye da gurin ta sunkuya ta debi yashin ta dagashi ta hurashi ta zuba masa ido ta kalli inda yakeyi ta karkade hannunta ta juya ta bawa inda iskar takeyi baya ta daga hannunta tare da lumshe idonta ta fara bautarta suka zuba Mata ido wannan ya kalli wannan wannan ya kalli wannan harta gama ta matsa jikin wata qorama da ruwa yaketa gudu ta sanya hannunta ta diba tasha ta Kuma tasha sannan ta wanke fuskarta.
Wadannan Bayi suna tsaye suna kallonta harta gama ta miqe wata jikinsu ta dauki wata baqar riga ta matsa ta miqa mata ta sanya hannu ta karba ta zame ta jikinta suka rufe idanunsu har saida ta gama shiryawa sannan suka gabatar Mata da danyar Madarar raqumi da gasasshiyar hantar saniya sai gurasa me zuma.
Da farko qinci tayi saida taji wata cikin hadiman tace “ya shugabata muna fatan ki kasance cikin aminci da yardar ubangijin Annabi sulaimanu dan Dawud babu abinda zai sameki ke kin kasance abar girmamawa a garemu tare da yardar ubangidanmu da yake filin daga yana fafatawa domin cikar muradinsa, ya umarcemu damu kula dake fiye da yanda zamu kula dashi ya umarcemu da kada mu barki ki shiga wani hali na kadaici ko damuwa sannan ya umarcemu da idan ya wucce kwana hudu bai dawo sansaniba mu daukeki mu tafi dake masarautar Qubhar mu kaiki gurin mahaifiyarsa Sarauniya Badiyyah"




Wannan dattijuwar ce ta matso ta kama zara zaran yatsunta ta zaunar da ita ta dauki kofin madarar takai Mata bakinta tare da cewa “Bismillah gimbiyar mu zata faraci daga irin abincinmu" taci abincin da dan dama bayan ta gama sukayi hamdala suka bata ruwa ta wanke hannunta sukaci gaba da dauke mata kewa har dare ya sake shigowa tana kallonsu zasuyi alwala suyi sallah su dawo su sake zama suyita hirarsu itadai saidai tayi murmushi saboda abin cewa name bakine.
Saida dare ya raba suka kafa tanti nata daban sukayi Mata aka qawatashi da shimfidun alfarma sunata yi mata hira har bacci ya dauketa, haka suka wanzu a gurin ashe ita tana shirmenta dawagar tasu yawane da ita a qalllah mutane dari uku ne ke tare da ita aljanu dari biyu suke gadinta duk wani motsinta same fassarashi cikin kwanakin nan biyu da sukayi wadannan hadimai suna bata kulawa sosai a daren rana ta uku ne cikin dare suna kwance da yawansu sunyi bacci musamman mutanen ciki harda Najmah dake cikin tantinta aljanu ashirin na gadinta suka rinqa jiyo sukuwar dawakai tare da kabbara.
Take gurin ya kaure da kabbara sunata fadin Allahu akbar Allahu akbar har rundunar mayaqan ta iso sansanin suka rinqa saukowa suna ihu suna kabbara Najmah da abin yake sabo a gareta ta tashi a firgice tana qoqarin fitowa daga tantin taga an bude qofar tantin an shigo tare da hasketa da fitila ta koma gefe ta takure ya matso kusa da ita ya sanya hannunsa ya dago fuskarta ya zuba Mata lumsassun idanunsa da suke nade cikin rawani ya fadada murmushinsa yace “Alhmdllh"




Daga haka bai qarace Mata ko kanzil ba ya shafi gefen fuskarta ya juya ya fice ta bisa da tsoro cike da firgici itadai tunda take bata taba ganin mutum me fadinsa ba ga tsayi duk tsayinta sai taganta yar tsakuwa a gabansa wani gwauron numfashi ta sauke ta koma ta kwanta.
Washegari Koda suka tashi zasuyi sallar asuba saida ya sake shigowa dakin har yanzu fuskarsa tana cikin wannan baqin rawanin da baqaqen kaya a jikinsa ya tsugunna daidai kanta ya zuba mata ido yana qare mata kallo ya sauke numfashi daidai lkcn data motsa ya tashi ya fice itama miqewa tayi ta fito daga tantinta mamaki yasata tsayawa tana kallonsu sunyi sahu sahu mazansu da matansu sunayin ibadarsu ta kasa ko motsawa har suka idar suka rinqa miqewa suna barin gurin bayan kowa ya kwashi gaisuwa duk wanda yazo wuccewa ta gabanta saiya rusuna alamun girmamawa.
Saida kowa ya watse sannan ta matsa zuwa inda qoramar take ta debi ruwa ta wanke jikinta ta kalli yamma tayi tata ibadar ta dawo ta sake shigewa tantinta anan ta tarar da wannan dattijuwar hadimar tana zaunea qasa tana jiranta ta dubeta itama ta dubeta tace.





“Tashinki lfy ya me mulkin zuciyar shugabana ga abin karin kumallo nan ayari ya hadu ke kadai ake jira Yarimah Nurain tun dazu ya gama shirinsa tsaf" jinjina kai kawai tayi Tasha madarar shanun jakadiya Hamsiya ta miqa Mata wata farar doguwar riga ta zura sannan ta miqe tayi mata farin rawani ta rufe mata fuskarta kaffatan sai idanunta kawai a waje ta dubeta sosai tace.
“Koyaya kaso boye kyau indai akwaishi saiya bayyana" daga haka ta kama hannunta suka fito daidai lkcn da yake fitowa daga nasa tantin idanunsu ya sarqe da juna wani irin abu ya zagaya jikin kowannensu tayi saurin yin qasa da nata idon shima ya janye nasa ya haye bayan Tsuntsun daya kawota ya miqa hannunsa daya ya figota ya hawo da ita ya sanyata a gabansa ya zagayeta da hannunsa ya kwanto da ita jikinsa sai yaganta wata yar mitsitsiya a jikinsa.
Janyewa tayi a hankali ya sake janyota ya matseta sosai tanajin Motsin bugun zuciyarsa ya bude bakinsa a hankali cikin sassanyar muryarsa yace “me kikejin tsoro?" Shiru tayi ta lafe a jikinnasa suna sauke ajiyar zuciya a tare Shiru taci gaba da wanzuwa a tsakaninsu har zuwa wani lkc da sanyin sararin samaniya da Kuma dumin jikin Yarimah Nurain ya sanya Najmah bacci me nauyi.




Hakanne ya bawa Yarimah Nurain damar kwance rawanin dake fuskarta ya zuba Mata ido yana qarewa surarta kallo ta ko Ina ubangiji ya qerata numfashi yaja yanaci gaba da kallonta mace iyakar mace, murmushi ya sauke tare da godewa Allah daya tsarkake jin Uddawa daga sharrin maitar masarautar Jawal to ya akayi su suka zama daban a cikin qasar Jawal yanason sanin wannan sirrin amma bashida lkc zuwa yanzu shagalin bikinsa da matarsa kawai yake buqata mafarkinsa ya tabbata na kasancewa da wannan kyakkyawar budurwa shimfida daya.
Qasan zuciyarsa yana tunanin yanda auren jinsi biyu zai kasance shi gamane wajen halitta halittarsa ta bambamta data sauran mutane da wannan tunanin shima ya kwanta bacci ya daukeshi.
Basu farka ba saida suka isa masarautar Fazbar suna zuwa ya tasheta ya mayar mata da rawaninta tun daga wajen masarautar suka rinqa jiyo bushe bushe da kade kade Wannan sadaukin tsuntsu bai tsaya ba saida ya ishe cikin gdan sarautar bisa umarnin ubangidansa sannan ya sauka ta saki baki tun daga waje tana kallon qawatuwar masarauta ashe ga inda ake sarautar gaske.




Suna sauka wasu qosassun dawakai guda biyu da suka qawatu da ado suka iso suka gurfana gabansu wasu bayi sukayo kan Najmah suka dagata suka dorata saman godiyar tare da lullubeta da wata alqabba shima haka taga sunyi masa akaja linzamin dawakan takai wani farar ciyawa suka rinqa ratsawa ko Ina ana zubewa anata kwasar gaisuwa makada da maroqa sunata zubawa Yarimah Nurain kirari.
Gabadaya jikinta yayi sanyi Najmah ta zama asalin yar qauye sunata ratsa manyan fadodi har suka isa asalin babbar fadar masarautar Fazbar inda Sarki Fauwaz ke zaune saman karagar mulki gefensa Sarauniyar Badiyyah ce mahaifiyar Nurain taci adon tarar suruka.
Suna shigowa suka miqe fadar ta kaure da kabbara suna fadin “ga uwar yariman gobe ga matar Sarkin gobe" itadai Najmah gabadaya wani tsorone yake qara sauko Mata ita awa zaace matar wannan garnaqeqen basamuden qaton Ina zata iya kaisa, babu Wanda zata fadawa shiyasa ta hadiye maganarta a cikinta aka kama linzamin dokin suka sauketa Sarauniyar Badiyyah ta matso ta kamota ta rungumeta a jikinta tace.
“Inayiwa surukata barka da zuwa fadar muslumci masarautar Fazbar a matsayin matar Yariman masarautarmu haqiqa gdy ta tabbata ga Allah daya nuna mana wannan rana Allah ya cigaba da wanzar da musulumci bisa kafirci Allah yabawa dana nasarar karya daular kafirai da kafirci a fadin duniya, duk da nasarar hakan ta fara bayyana tunda ya sameki"



_Assalamu alaikum_

_Masoyana inayi muku fatan alkhairi, domin cigaba da karanta wannan lbr na *MASARAUTAR MAYU* ki turo kudinki/ka VIP 500 regular 200

Please Login or Register in order to submit comment