Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya nuna yafi son ya'rsa hakan babu adalci Sam.a hnkli ya taka xuwa gaban hotonsa da Maman umaima yana shafa hoton yace
"Zainab ki gafarceni Tabbas na zauna lfy dake Amma ban taba jin sonki a xuciyata kamar yanda na fara jin son Aysha bah, na yarda da maganarki idan abubuwan da kika fada min a baya hakane toh lallai na fada tarkon so...ckn kankanin lokaci namanta dake ya daina yawan tunawa dake ya daina xubar da hawaye a kan rashin ki...am sorry"

Hawayene Suka fara gangarowa yana lumshe ido yana tunanin cewa dama haka so yake? Tunda yake a rayuwarsa bai taba shiga yanayi irin na ynxu bah..lallai yayi nisa ckn tarkon so yana son Aysha bazai iya rabuwa da ita bah.nan ya juya ya fito direct dakinta ya nufa ya tura kofar a hnkli tana kwance ckn wasu kananan kaya skinny jins da red top gashin kanta a ya rufe mata fuska...wow๐Ÿ˜ mr president ya tsaya tamkar statue shi bai taba ganin kyawunta irin na yau bah, bata San ya shigo bah ta juya kenan Suka hada ido tayi saurin kawar da kanta gefe a hnkli ya taka xuwa kan gadon ya xaune a gefenta

"Look Aysha! Am sorry ..nasan banyi adalci bah I shul have...
"Me laifin ka ? Don ka nuna ka goyi bayan ya'rka? No..ko kadan I din blame u, am just...
Bata karasa ya rungumeta gam a jiki hawaye na malala a fuskarsa wani ajiyan xuciya tayi itama kuka Mara sauti takeyi
"Am so sorry my lady..pls kada kiyi fushi dani , muje kici abinci koh"
Ya sassauta rungumar ya daga kansa yana kallonta a hnkli yasa hannu yana share mata hawayen da suke fitowa ya sake cewa
"Am sorry pls...
"Is ok! Nima ka yafemin kuma...

"SHhhhh...bakiyi laifi bah ki kwantar da hnklinki now let's go n eat"
Ba gardama ta tashi hannunsu sarke da juna Suka fito falo bata damu da kayan da suke jikinta ba don tasan cewa babu Wanda zai shigo a wannan lokacin.a dinning area Suka xauna kan kujerun table din suna fuskantar juna ya xuba mata abinci ya tura a gabanta ta fara ci a hnkli tabbas taji yunwa ba kadan bah, suna ci suna kallon juna a haka har Suka gama sannan Suka koma daki sun fara shirin bacci.

Muje xuwa.......



๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*58*
By *Reefat yahya*


Haka rayuwa ta kasance kullum shuairat da mr president suna Dada shakuwa da juna akwai kyakkyawar fahimta a tsakaninsu kuma suna girmama juna sosai babu raini a ciki mr president ya siyawa mahaifin shuairat wani dankareren gida a can maitama gidan ya hadu sai San Barka shuairat tare da iyayenta sunje hajji sun dawo tana kwance a dakin mr president ta gaji sosai sabida yan xuwa mata Barka da dawowa, wanka tayi da towel a jikinta haka ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita.
Karfe 10 mr president ya shigo dakin ya tsaya ya kura mata ido babu ko keftawa tayi kyau sosai gashin kanta ya baje akan gadon don ta wanke kan nata batayi parking bah.a hnkli ya daga ta zan gyara mata kwanciya ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ towel nata ne ya kunce kurr...ya kurawa jikin nata ido๐Ÿ™Šhmmmm...wani irin yanayi ne ya ziyarci xuciyarsa chak! Ya tsaya ya kasa motsawa ita kuwa baccin takeyi ckn kwanciyar hnkli ya dau tsawon minti5 a ckn wannan hali dakyar ya daga kafansa ya fara tfy sannan ya kwantar da ita ta juya akan gadon towel din ya kunce gaba daya ๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆckn hnxari mr president ya fada toilet yana rufe ido tmkar Mara gskiya dakyar ya saita kansa.
Ya share 30mins ba tare da yayi wanka ba kurum ya xauna xuciyarsa na dukan 3-3 haka ya daure ya watsa ruwa ya fito har ynxu tana nan inda take ya kawar da fuska gefe sannan ya jawo bargo ya rufa mata jikin, ya gama shirinsa na bacci tsaf ya koma kan rest chair yayi kwanciyarsa ya kulle ido Amma me? Hoton shuairat kawai yake gani.

12:15am ta bude ido a hnkli ganin haske a dakin yasa ta juya tana kallon koina mr president ta hango saman kujera yana bacci ckn kwanciyar hnkli sai ta fara tuna yanda akayi ta dawo kan gadon cire bargon tayi ๐Ÿ˜ณganin babu kaya a jikita nan ta kwala ihu take mr president ya farka
"Lfy...my lady meya faru"
A hnkli ya karasa kusa da ita tace
"Don't touch me pls"
"Meya faru?
Tayi shiru ta rasa me xata ce masa kawai ta fashe da kukan shagwaba take ya rikice ya xauna kusa da ita ya jawota jikinsa har ynxu bargon ne ta rufa dashi
"Tell me my lady! Mafarki kika yi?
"Um..um "
"Toh meya sameki?
"Ba Kaine bah...ka ciremin kaya na ka barni haka ...
Dariyane ya subuce masa lallai ma wannan yarinyar
"Nifa ban cire miki kaya bah haka na tarar dake kwance "
"Allah ban yarda bah" ta tura baki tana magana
"Shikenan tunda karya xan miki"
Ya kawar da kai gefe hannu ta sa ta jawo kumatunsa tana murmushi tace

"Bance karya kake bah my man wasa nake ma"
Bai kulata ba yana kallon gefen har ynxu
"Eyya..ur excellency fushi kake dani! Am sorry toh"
Nan ta rungumesa ta baya gashi babu kaya a jikinta wani irin shock ne mr president yakeji a jikinsa ya kasa daurewa nan ya juya ya hada bakinsa da nata .....๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆ

Hmmmmmm....muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*59*
By *Reefat yahya*

~love zone~ I knw many will love dis page irinsu anti waine๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ


10mins kiss sukayi dakyar Suka rabu da juna kowannensu yana maida numfashi kunyane ya hana shuairat daga kanta a hnkli ta juya tayi kwanciyarta tare da rufawa da bargo daga sama har kasa ta shige bargon lub...murmushi yakeyi ya yaye bargon dai-dai fuskarta ta kulle ido nan ya kwanta a gefe ya jawo kanta ya dora a saman kirjinsa yana shafa gashin kanta wani irin nishadin da bai taba samu a rayuwarsa haka ya tsinci kansa a ciki wai dama wannan shine so? Tabbas idan hakane babu abunda yafi dadi a duniya irin ka samu wacce kake so Ku kasance tare har abada..rayuwarsa a baya ya fara tunawa da irin zaman da sukayi da zainab, Allah Sarki zaman mutunci da girmama juna sukayi Amma babu so a ciki ko kadan..Allah yajikanta yasa
"Ur xcelency are u ok!
"Uhmm..am fine "
"Sure?
"Yeah am sure, kawai tunanin rayuwa nakeyi"
"Uhmm..ka tuna da Maman umaima ne?
Baice komai ba ya rintse ido tmkar mai jin bacci Amma Sam baccin ya ki xuwa shuairat ta kura masa ido tana kallon kyakkyawar fuskar tasa ya bude idanun nasa Suka fada ckn nata tayi murmushi ta cire idon ya daga mata gira yace
" kallon bai isheki bani"
Ckn jin kunya ta cusa kanta a kirjinsa tana murmushi.

1:40am suna nan kwance basuyi bacci bah shuairat ta lura da halin da mr president yake ciki a hnkli ta tashi baiyi magana da bargon a jikinta ta fita dakinta taje bayan 10minz ta dawo sanye da kayan bacci tana rike da wani littafi a hannunta yana kallonta ta dawo tayi kwanciyarta a saman kirjin nasa nan ta bude littafin "d little mermaid" haka aka rubuta batace komai ba ta fara karanta masa story buk din yana sauraronta yana jin wani irin nishadi , haka Suka kasance har 2:15 taji saukan numfashi a hnkli ta daga kanta ya fara bacci ckn kwanciyar hnkli ya kara kyau sosai nan ta kura masa ido tana kallonsa tanajin wani shauki a tattare da ita tabbas kaunar mr president ya mamaye mata xuciya ba komai bane ya janyo hakan in banda kulawar da yake bata sai kuma kyautawa iyaye da danginta yana matukar girmamasu yana karramasu ....haka ta kasance se 3 bacci ya saceta.


Tana zaune a falo ta harde kafa daya kan daya tasha kwalliya tamkar sabuwar amarya sultan ne ya shigo ya fada jikinsa yana cewa
"Mami kinga anty umaima ta ki ta kaini shopping koh"
"Me kake son siya a shopping my boy"
"Story books nake so kuma ina son chocolates da ice cream"
Zuwaira itace sabuwar mai aikin shuairat ita take kula da duk wasu hidimomin ta.shuairat ta bada umarni a kira bodyguards 5 suxo su raka sultan shopping , babu bata lokaci Suka shigo nan ta dauko kudi masu yawa ta mikawa zuwaira tace sukai sultan shopping su kula dashi sosai daga nan Suka sa kai Suka fita.
TNa nan xaune mr president ya shigo tare da sallama nan ta tashi ta rungumesa tana murmushi tace
"Wlcm back my man! Nayi kewarka sosai"

"Really?
"Yeah...Sosai fah ba kadan bah"
Suna dariya nan taja hannunsa daki ta nufa dashi ta hada masa ruwan wanka tare da ajiye masa kayan da zai saka bayan ta fesa kayan da turare me kamshi.bayan minti10 ya fito daga wankan ya zauna a Gavan mirror shuairat ta karasa hannunta rike da karamin towel nan ta fara goge masa ruwan jikin nasa mr president de se binta da ido yakeyi yana ganin sabon salon kulawar , bayan nan ta shafa masa mai yana xaune ko Kwakkwaran motsi bayayi..a takaice dai shuairat ce ta taimaka masa har ya gama duk wani shirin da zaiyi sannan Suka fito falo ta xuba masa abinci yana ci tana basa labarin gida.

10:30 pm suna kwance akan rug carpet a ckn dakin mr president yana rike da newspaper yana karanta musu a yayinda shuairat tayi filo da kirjinsa suna duba jaridar tare daga karshe ya ajiyeshi a gefe ya juya yana kallon shuairat yace
"Oya...gist me"
Tayi fari da ido tace
"Gist kuma? Wane iri?
"Kowanne...maybe about ur love story"
Shiru ta masa ta rasa me zata fada
"Ina jinki"
"Uhmm...nifa ban taba yin soyayya da kowa bah"
"Uhhhh..uhhh fadi gaskiya man my lady"
"Serious"
"Aww...sai a kaina koh?
"Ni nayi soyayya da kaine?
"Oho!...tsohon da kike cewa bazaki aureshi ba dai shi kike so kuma dashi zakiyi soyayya insha Allah"

"Waya gaya maka cewa ina son ka , kuma waya ce ma zanyi soyayya da kai?
"Idan baki soni bah wa zaki so? Kuma da waye zakiyi soyayya idan ba da mijinki bah?
Shiru sukayi suna kallon juna yace

"Trust me Aysha! Muna kaunar junanmu kawai we didn't realized it ne shiyasa, I can admit it now..I have feelings for u n am ready for it ryt now.
Aysha zan iya sadaukar da komai akanki cki kuwa harda mulki da kuma rayuwata, matukar zaki soni ki xauna dani I can give up anytin..pls let's start a new life."
Shuairat kam shiru tayi ta kura masa ido tmkar taga sabuwar halitta ya cigaba da cewa

"Tunda nake a rayuwata bansan menene so bah, bansan ya ake yinshi bah.so daya tak! Na sani a duniya shine son da nake yiwa iyayena sai kuma lokacin da na samu ya'ya apart from dis bansan feelings for somtin else ba"
Ya ja wani dogon numfashi ya juya yana kallon fuskarta nan ya tallabo habarta yace

"Aysha! I want to b wit u har xuwa ranar da xan koma ga mahalicci na , pls accept me stay wit me n show me ur love n kia"
A hnkli shuairat takai fuskarta dai2 nasa hancinsu yana gogan juna idanunsu na kallon juna lebensu na taba juna ta xira harshenta ckn nasa ta fara tsotse bakin ba tantama ya fara maida mata da martani gaba daya ya rikice har ya fara fita daga hayyacinsa shuairat shu'umace haka ta cigaba da kissing nasa sai kuma ta tura yatsa ckn kunnensa tana masa tafiyan tsusa aikuwa lbri ya fara canzawa da ganin haka na ajiye pen dina na koma daga falo ina maida numfashi....


Hmmmmmm
Ku biyoni...

*Reefat* ce
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUAGABAN KASA๐Ÿ’ž
*60*
By *Reefat yahya*


Wata duniya daban Suka fada..dakyar shuairat ta xame jikinta ta koma gefe ta kwanta idanunta a rufe mr president kam ko kwakwaran motsi ya kasa yi sun share 10mins a haka sannan ya jawota jikinsa a hnkli ya rada mata
" let's sleep"
Haka ya rungumeta gam a jikinsa akan rug carpet din Suka kwanta ranan har bacci yayi gaba dasu.

Da safe bayan sungama brkfst mr president ya tafi office tana xaune a falo wayarta ya fara ringing anti mairo ce , ta daga ta kara a kunne

"My only anty"
"Ke ki kira wadannan securities naku su bani ixinin shigowa tun daxu muna bakin gate kamar masu shigan aljannah se wulakanta mu ake"

Dariyane ya kubce mata sannan tace
"Sorry anty gani nan fitowa"
Daga nan ta xaro mayafi tayi waje ana gaisheta tana amsawa direct wajen adana motocin da take fita dasu ta wuce nan kuwa aka bude mata ta shiga ta shaida musu inda xasu je wato babban gate na shiga gidan.
Anty mairo tare da shukrah ta hangosu suna tsaye ta fito da faraa ta karasa ta rungumesu sannan Suka dugunzuma xuwa mota basu tsaya ko ina ba sai can bangaren ta har ckn bedroom Suka shige , shuairat tana rike da waleed dan shukrah tana masa wasa.masu aiki Suka jera musu abinci da fruits da drinks kala2* bayan sun gaisa anty mairo tace
"Baby naga gidan da mr president ya ginawa iyayenki gskiya gidan ya hadu Allah ya kara budi ya Baku xaman lfy, gdkiya mijinki mutumin kirki ne ki kara godewa ubangiji da ya hadaku"

Murmushi take tana jin dadin kalaman anti mairo, shukrah ta harareta tace
"Munafuka da kince baki son tsoho fah, gashi ynxu kin fada tarkon sonsa"
"Kai shukrah ..ni nace miki ina sonsa ne?
"Ahaf..ga xahiri ! Daga yabonsa kawai kin hau murmushi babu gaira ba dalili..yarinya kibar munafurci idanunki ma sun bayyana karara kin dulmiya ckn kogin sonsa"
Gaba daya Suka fashe ta dariya anti mairo tace

"Yawwa..nikam ba wannan bah, wai ina lbrin haihuwa ne har ynxu shiru"
Shuairat ta sunkuyar da kai kasa tana wasa da hannun waleed
"Ah toh..gara dai kimata magana anti don gskiya ina xargin cewa dakyar in akwai abunda ya shiga tsakaninsu"
Shukrah ta fada tana hararar shuairat aikuwa anti mairo kamar jira take ta hau masifa
"Anya lfynki kuwa bby? Kinsan nauyin dake kanki kuwa? Ko angaya miki aure wasa ne...toh wllhi ki kiyayeni idan ba hakaba xan saba miki "
"Kiyi hkri anti Amma..
"Amma me? Rufemin baki wawiyar yarinya kawai, dame ya rage ki? Toh bari kiji wllhi samun nmji irinsu mr president sai antona a wannan xamanin namu.wani ma yana da kudin kina gani baxaki samu ba bare iyayenki, Amma bawan Allhn nan yanata hidima da danginki kaff babu Wanda ya bari, nidai ki farka daga baccin da kike kuma kiji tsoron Allah.
"Anti shima fa bai taba nemana bah" ta fada tana tura baki
Sallallami ne anti mairo ta fara yi sannan tace
"So kike yace miki ki zo mu sadu?
Shukrah da shuairat sun fashe da dariya sosai maganar ya basu dariya
"Aww..dariya na baki koh? Ki cigaba da rashin hnklin naki..wai ke ba na mace bane? Baki San yanda zaki ja raayin namji bah"
Haka dai anti mairo ta cire kunya ta wayar da kan shuairat sosai ta koya mata wasu abubuwa da dama , sun yini tare har yamma sannan Suka kira bash ya ajiyesu a gida.mr president bai shigo ba sai 11pm dakinsa ya wuce yayi wanka ya fito ya ci abinci har ya gama baiji motsinta bah dakinta ya shiga tare da sallama tana kwance a gado ckn wasu shu'uman kayan bacci , a hnkli ya karasa ya xauna kusa da ita ckn yanda da Jan hnkli tace
"Wlcm my man"
"Tnx my lady lfy yau baki xauna falo ba "
"Sorry kaji ni shiru koh..kaina kemin ciwo shine na dawo na kwanta"
Hannu yakai ya taba kan "eyya..sory gashi kai din baiyi wani zafi bah"
"Ehh..nasha magani ai"
"Ok..sorry"
"Tnx"
"Baraa tayani hira bane ko ciwon kan xe rabamu"
Tayi fari da ido tace
"Babu mai rabamu sai Allah"
"Hakane? "Ehh..ko kana shakka ne"
Murmushi ya sakar mata sannan ya gyara kwanciyarsa ya jawota a jiki ta kwantar da kanta a hnkli ta fara magana
"Mr president am so..sory nasan kana da juriya har ka xauna tsawon 1yr + baka taba Neman hakkinka ba duk da nasan cewa kana bukatar hakan, don Allah ka yafemin duk laifinda na aikata am sorry from....

"Shhhhh....Aysha ke nake so ba jikin ki bah, kuma na yafe miki. Idan har kina tare dani bana bukatar komai ok!
Ta daga kanta Suka hada ido yana murmushi yace
"Yes! Am ok..don't worry about me"
Wani tausayinsa ne ya kamata ta rungumeshi sosai tace
"I love u so much...Allah yabar min kai har abada , kuma daga yau ni taka ce sai yanda kayi dani am all urs"
Kankameta yayi a jikinsa yana jin wani irin shauki nan Suka fara kissing din juna daga nan kuma Suka fada wata duniyar..ya rabata da kayan jikinta sannan yasa hannu a switch ya kashe wuta, wani salon romance ne shuairat tayi amfani dashi ta birkita kwakwalwar mr president tmkar bai taba sanin wata mace a duniya bah gaba daya ya fita hayyacinsa sai sambatu yake ..........



Hmmm muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*61*
By *Reefat yahya*


Mr president ma ba tayan baya bane gun Iya sarrafa mace hmmm...wadan nan masoyan sun Lula sararin samaniya๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ sun Dade suna romancing juna kafin ya shigeta gaba daya basa ckn hayyacinsu, shuairat taji jiki kam ba laifi suna ta Abu daya har 3 kafin Suka sagaita nan kuwa ya kankameta a jikinsa sosai sai hawaye yakeyi duk da xafin da take ji bai hanata jin tausayin mijin nata bah a hnkli itama ta rungumesa bayan hnklinsa ya dawo jikinsa cak! Ya dagata xuwa toilet shi da kansa ya mata wanka sannan ya hada mata ruwan xafi yace ta xauna a ciki babu gardama ta xauna duk da radadin da takeji hakan nan ta hakura ta cigaba da xama a ckn shikuwa ya koma dakin ya cire bedsheet da Suka bata ya bude wardrobe ya fitar da wani ya shinfida sannan ya dawo ya sameta tana wankan tsarki daga nan ya dauketa ya shinfideta a gado ya rufa mata bargo sannan ya dawo yayi wanka . nafila yake yana kuka yana godewa ubangiji da irin ni'imomin da ya basa a rayuwa , shuairat kuwa tuni bacci yayi gaba da ita.
Da asuba ya tasheta ya taimaka mata tayi sallah sannan ta koma bacci.

11am ta bude ido ganin anti mairo tayi a gafen gado tana jera kwanukan abinci ckn mamaki ta tashi
"Anti ..
"Ah..Ya'r albrka har kin tashi ne, muje kiyi wanka kixo kici abinci koh"
Ba gardama ta tashi dakyar take Iya tfya anti mairo CE ta taimaka mata tayi wanka sannan ta hada mata ruwan xafi Wanda aka tafasa shi da magarya da bagaruwa tace ta xauna a cki, haka ta xauna kamar xatayi kuka bayan ta gama ta fito ta shirya ckn doguwar Riga lipgloss da powder kawai ta shafa sannan ta xauna cin abinci.farfesun kifi ne yasha hadi da kuma soyayyar dankalin Hausa sai kuma soyayyen kwai, tana ci mr president ya kira wayarta ta daga yana tmbayarta ya jiki.
Haka yinin ranar gaba daya anti mairo ce ke kula da ita, ko falo bata je bah mr president kuwa bayan kowane awa 1 sai ya kira yana aiki amma hnklinsa na gun shuairat. Kwana 2 anti mairo tayi tana jinyarta ta warke sumul kamar ba ita ba, daga nan ta shirya ta koma bayan tasha kyaututtuka gun mr president.

10:30pm tana kwance tana chatting a watsap ita da princess maimah tana korafin son ganin pix nata haka nan itama dukkansu basu taba saka pix nasu a dp ba sai na cartoons ko na couples shuairat tace nikam nafi son muhadu face-face ne"
"Allah koh..tohh ynxu haka ina Abj kefa?
"Uhmm...nima haka toh yaushe zaki zo gidan mu"
"A..ah ke zaki fara xuwa gidan mu"
"Naki wayon"
"Toh shikenan na yarda zanxo jibi, xan kiraki"
"Ok toh..ina jira"
"Let's sleep bacci nake ji"
"Ok nyt" daga nan shuairat ta kashe data dinta cos shukrah bata online. Wayarta ya fara ringing mr president ne bata daga bah ta tashi ta fada wanka bayan ta fito ta shirya ckn kayan baccinta masu daukan hnkli ta fesa turaruka da humra ta jefa chewing gum din orbit a bakinta sai qamshi yake sannan ta rike hijabinta ta nufi hnyar xuwa dakin oga..
Yana kwance ya kurawa ceiling ido baiji shigowarta ba ta jefar da hijabin a gefe ta fada a jikinsa wani dogon numfashi yaja sannan ya sauke idanunsa a kanta
"Ohh my lady kin tsoaratani"
"Haba..babba dakai"
"Ehh.mana banji shigowarki bah"
"Soryy..but tunanin me kake yi"
"Tunaninki nake" ya fada yana kallonta ta juya ido sannan ta xagaya hannayenta a bayN wuyansa tace
"Toh..ba gani bah"
"Yeah..am hpy to c u" ya hada lebensa da nata ya fara kissing a hnkli tun tana nokewa har ta fara maida martani haka Suka cigaba sai kuma ya fara shafa duk ilahirin jikinta a hnkli yake wasa da kirjinta nan ya turata ta fada kan gado ya susuce ganin yana Neman wuce gona da iri yasa shuairat ta fara kuka Amma ina..kamar kara tunxurasa take dakyar ta bude baki tace
"Plss...kasan ban gama warkewa ba fah..
A wahalce yace
"I knw baby ..don't wory a hnkli xanyi pls"
"No..."
Daga nan ta turashi gefe ta tashi ta xauna tana rawr jiki ya runtse ido ckn bacin rai ya juya yana kallonta kawar da kai gefe tayi ya tashi zai fita a hnkli tace
"Am sorry..
Tsaki yaja yayi ficewarsa xuwa falo ta rike kai innalillahi! Badai fushi yayi bah, Allah ka yafe ni"
Ckn axama tabi bayansa yana xaune da gorar ruwa a hnnunsa ya kurba sannan ya ajiye a hnkli ta karasa ta sunguna a gabansa
"Am sorry swt hrt ka yafemin pls"
"Tashi ki koma daki"
"Don Allah kayi hkri pls..
Kawar da fuskarsa gefe yayi nan ta tashi ta xauna a saman cinyoyinsa ta rungumesa tana kuka tana cewa
"Pls dad sultan ka yafemin kasan mala'iku xasu tsine min kuma ubangiji ma yana fushi dani pls am sorry"
Yana shafa kanta yace
"Baby baki jin magana ..toh na yafemiki shikenan?
"Da gaske?..tank u so..much๐Ÿ˜˜
Ta manna masa peck a kumatu kai yarinyar nan xata haukatashi bakinta takai dai2* kunnensa tana yawo da harshenta ckn kunnen ..hmmm sauran kadan mr president ya suma baiyi wata2* ba ya dagata sai bedroom dinsa.acan Suka Lula duniyar masoya yaukam bata ji xafi sosai bah ita kanta tayi sambatun bare oga kam๐Ÿค”hmmm..se a slow sau3 yayi sannan Suka kwanta manne da juna har bacci ya sace su.

10am mr president yana xaune a conference room suna meeting sai faman murmushi yake yana lumshe ido shi kadai yana tuna Daren jiya tabbas shuairat daban ce a ckn mata tana da abubuwa da dama Wanda ....
"Mr president sir!
Firgit ..ya juya yaga an xuba mishi ido wani senator ne yace
"Are u ok sir?
"Sure..am ok! Yeah...
Yana girgiza kai tmkar Mara gskiya sannan yayi gyaran murya yace
"So! Wat am I saying"
Gaba daya Suka juya suna kallon juna dakyar dayansu yace
"Sir! We are discussing about your trip to China"
"Waat? No..no.no pls...maybe mr Joshua will represent me"

"But sir! Its very important n u....
"I said am not going daz final" ya fada ckn daka tsawa daga nan ya tashi
Yana hushi sannan ya bar dakin taron kowa yana mamakin wannan al'amarin bash ne ya shigo a matsayin p.an sa ya basu hakuri kan cewa zai shawo kan al'amrin nan Suka sanar dashi lallai ya gaggauta yin hakan saboda muhimmancin tafiyar kuma gobe ne ya kamata su tafi don meeting na duniya gaba dayane zaayi a can kan tattalin arxiki don hada kasuwanci da kasar China.


Ku biyoni๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*62*
By *Reefat yahya*


Dakinsa ya wuce kai tsaye ya xauna kan rest chair ya cire hularsa ya ajiye a gefe ..sam bazai Iya yin nisa da shuairat ba koda na dare 1 tlkless of sati 1 no...yana runtse

Please Login or Register in order to submit comment