Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido ya bita da wani mugun kallon da bata ganin irinsa bah๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ
Wani gumi take hadawa ga fuska chabe2* da hawaye ba shiri ta sake wayar hannunta ckn raxana.......
...
...nima na ajiye tawa wayar

Hmmm ya bash zaiyi da ita?
Sakinta zai yi ?
Wane mataki zai dauka?
Ku biyoni...Lov u all๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*81*
By *Reefat yahya*


Hawayene yake gangarowa a fuskar bash ya durkusa a gaban shukrah yana kuka yace

"Shukrah me na tsaremiki a Rayuwa ...wace irin tsana kike min da har yasa bakison hada jini dani..wane irin laifi na aikata da nayi deserving irin wannan punishment din tell me plsss..."
Ya karasa maganar yana kuka me ban tausayi shukrah ta xauna dabas a gabansa ta cigaba da kukanta tace
"Yaya don Allah ka yafemin nasan na aikata laifuka da dama a gareka amm...

Bai bari ta karasa ba ya dauketa da wani wawan mari xuciyarsa se tafarfasa take nan ya tashi yabar dakin..shukrah ta cigaba da rusa kuka ta nadamar abubuwan da ta aikata masa itakam fatee ta cuceta kuma laifinta ne daga haduwa da mutum a watsap se ta biye mata ta rusa farincikin gidanta..kuka sosai takeyi tana jawa fatee Allah ya isa ( ni Reefat nace ..ohh dama ke bakida tunani ne kawai daga haduwar watsap...mtsww๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„ duk masu biyewa kawayen banza haka zasu kare ..Allah ya tsare mu da sharrin mugayen mutane)
Bash yana fita ya shige motar sa ya hada kai da guiwa yana kuka tamkar karamin yaro , ya share minti 30 yana kuka sannan ya fara kiran sunayen ubangiji ya dan samu sauki a ckn xuciyarsa daga nan yaja motar be tsaya koina ba sai gidan mahaifinsa.ya fito ckn sanyin jiki ya karasa ckn gidan waleed ne ya rugo da gudu ya fada jikinsa yana cewa

"Oyoyo Abba Nah "
Murmushn karfin hali yayi nan kuma ya tuna da zancen shukrah ya jawo yaron ya kankameshi sosai a jiki nan hawaye ya malale fuskarsa , mama CE ta fito daga daki tana Neman waleed turus...taja ta tsaya bata taba ganin dan nata ckn wannan halin bah .tayi gyaran murya tace

"Waleed kaje daki ka jirani ina xuwa"
"Yawwa mama..zaki bani sweet koh"
"Ehh..je ka xauna banda kiriniya gani nan xuwa ynxu xan kawo maka sweet har da chocolate"

Yaron ya hau tsalle nan ya sake uban nasa ya ruga aguje xuwa dakin mama , bash ya xauna kasan carpet yayi shiru ya kasa furta komai.mama kuwa ta juya xuwa dakin mijinta ta kirasa tare Suka fito bayan sun zauna baba yace
"Ni bazan nemi jin matsalar ka bah..koma menene kayi kokari ka kasance mai juriya da jajircewa, shi zaman duniya iyawa ne kuma mai hakuri shi zai dafa dutse har yasha romonsa..Dana! Na dade da gane cewa kana ckn matsala tun ba yau bah na lura da ramar da kakeyi nasan kana ckn damuwa kwarai da gaske kuma naji dadi da ka iya rike sirrin aurenka alhamdulillh ..hakan na nuna cewa ko bayan raina xaka iya rikemin iyalina"
Ya dan ja dogon numfashi sannan ya cigaba da cewa

"Nasan damuwar tsakaninka da matarka ce sabida baka rasa komai na rayuwa bah..don haka ina mai baka shawara ka cigaba da Hakuri wata ran zaizo karshe koma menene matsalar kayi kokari ka shawo kanta"

Bash yayi shiru ya jingina da kujera yana nazarin kalamn mahaifin nasa sannan ya share hawaye Muryar mama yaji tana cewa
"In banda shashanci matarka CE zata sa ka kuka kamar wani karamin yaro? Ai nasan dama zaa rina don ni kaina shukrah ta fara nunamin rashin kunya bare kai...dama Allah yayi ka shiru2* ba dole ta hau kanka ta xauna bah..tirrr! Allah wadai da mijin da zai xubda hawayensa saboda mace"

"Haba Fatima..ke da xaki bashi hakuri ki gyara tsakaninsu Amma kuma kina...
"Ah-ah Alhaji..abun ne da ban haushi wllhi, dubi yanda yaron nan yake zubar da hawaye tamkar wanda ya rasa iyayensa..toh wllhi bazan lamince hakan bah, don kawai ina zuba ido bana magana? Wllhi hakuri na ya kare dole na dau mataki akanta"

Baba yayi murmushi yace
"Kai mataa..halinku da tunaninku duk iri daya wllhi..toh in banda abinki Fatima kinsan me ya shiga tsakaninsu ne da har kike ikirarin daukan mataki?"

"Koma menene ai nasan ba karamin Abu bane zai sashi kuka irin haka"
"Wannan duk ba matsalar ki bace ..kuma babu ruwanki da maganar"
"Ya zakace babu ruwana a cki..dana ne fah?
"Sannu masu da' .."
Bash kam haushin kansa yakeji meyasa zai dagawa iyayensa hankali? Nan yayi gyaran murya yace

"Baba ..mama..Ku gafarceni maganar bata kai haka bah..ni aure nake son karawa ina Neman amincewar Ku"
"Dakyau yarona..Allah ya maka albarka , haka ake son namiji ya kasance mai xuciya ba wai ka xauna da mace daya tana wulakanta ka bah..haba ga mata nan birjik. ...gaskiya naji dadin wannan zancen"
Mama CE tayi wannan furucin ckn jin dadi ta juya tana kallon mijin nata ya watsa mata harara yace

"Yanzu ke idan nace zan kara aure zaki amincene ?
"Aure? Hmmm..Alhaji kenan! Ya kake magana kamar karamin yaro"
Maganar taso bashi dariya ya gimtse yace

"Toh ni ban amince da auren bah..matukar kika dage kuwa nima auren zan kara"
Yana gama fadin haka ya juya yabar falon mama ta bisa da ido ta tabe baki tace

"Kaji dashi..masifaffe kawai"
Nan ta maida hankali gun bash tace
"Kana jina koh...matukar ka tabbatar da cewa baka jin dadin zama da shukrah toh ni na baka dama ka kara aure, domin bazan shiga hakkinka bah..mu muka hada aurenku da shukrah kayi biyayya bakayi gardama bah don haka yanxu ina baka goyon baya ka auri duk wacce kake so..Allah ya tabbatr da alkairi ya kuma xaba maka mace ta gari "
Yaji dadin kalamanta sosai yace

"Nagode mama insha Allah zanyi yanda kika ce...ke dai ki cigaba da min adu'a"
"Ba damuwa tashi kaje ..Allah ya maka albarka ya baka nasara akan abunda kayi niyya..Amma pls ban amince maka da sakin shukrah bah, duk irin laifin da maka kada ka kuskura kace zaka mata saki kaji koh"
"Nagode mama insha Allah zan kiyaye..Amma kina ganin baba zai amince kuwa bayan ya nuna baya so"
"Barni dashi zai sakko ne ..kaidai ka cigaba da Neman auren naka zan tayaka da adua"
"Ok Nagode mama "
Daga nan ya tashi ya shige dakinta sai ynxu yaji sauki a ckn xuciyarsa , abinci ya nema yaci sannan ya fara hira da waleed yana biye masa sunata shirme.


*****saura kwana 2 tafiyar tasu sun gama duk wani shirin da zasuyi umaima sai xumudi ake don kuwa tana matukar son kasar China ...da dare mr president da shuairat Suka je yin sallama da iyayen shuairat , a falo Suka tarar dasu a zaune suna kallon news har ynxu baba yana fushi akan maganar auren bash..bayan sun gaisa mr president ya sanarda baba zancen tafiyar da zasuyi baba yace

"Ohh..ni bello! Mutanene sai yawace2* yau kuna nan gobe kuna can..wai Baku gajiya ne"
Dariya sukayi shuairat tace
"Baba yaushe mukayi tafiya? Tun bayan dawowarmu daga hong Kong fah babu inda muka sake xuwa"
Baba ya jefa mata wani irin kallo yace
"Watannin salman nawa? Ba uku bane ko hudu..bayan komawarki gidan kunje Lagos ..yola..mayo..maiha..mubi..kano ynxu kuma zaku tafi kasace sunkai biyar"
Dariya sosai suke yi shuairat tace

"Ai yana da kyau mutum ya zagaya duniya yasan abunda ke cknta idan har yana da halin yin hakan..dama baba kasan traveling yana daya daga ckn likes dina "

"Hmmm...Allah ya bada saa ya kaiku lafiya ya dawo daku lfy"
"Ameen"
Gaba daya Suka amsa haka Suka Dan taba hira daga bisani sukayi sallama Suka tafi.


Ku biyoni...๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*82*
By *Reefat yahya*

*salam masoyana ina son sanar daku cewa bana karban ko sisi akan littafaina na samu labarin cewa wasu suna fakewa suna karban kudi kafin su turawa mutane littafai na , duk wacce ta karbi kudi da sunana ban yafe mata bah Allah ne zai mana hisabi ranar gobe kiyama..don haka masoyana ina son kusani cewa duk wacce tace ku tura mata kudi kada ku amince suna yin hakan ne don cimma wata manufansu Nagode...Lov u all*

11pm jirginsu ya sauka a hong Kong ..Chinese president tare da yan gidansa su Suka karbesu tun a airport cki kuwa harda jankim, ta rungume shuairat tana murnar sake ganinsu nan kuwa ta karbe salman a hannun umaima haka Suka karasa ckn mota sannan Suka dau hanyar gidan president.
Kyakkyawan masauki aka basu tare da lafiyayyen abinci, bayan sun huta sun ci abinci tare da gabatar da sallolin da ake binsu nan kowa ya shige daki don ware gajiya.shuairat ta fada wanka tare da salman bayan tayi masa wankan tayi nata sannan ta fito mr president ma ya gabatar da nasa wankan nan sukabi lafiyar gado ya kankameta a jiki salman kuwa yana kwance haka sukayi baccinsu mai dadi.d next day Suka shirya Suka fita yawon bude ido..sunyi kyau sosai umaima kam hnklinta a tashe yake don rashin ganin bash duk da tasan cewa tare xasu xo da shukrah.. Yinin ranar gaba daya hnklinta a tashe yake tana tunanin ko lfy har dare Suka koma gida sun gaji likis! Sallah suka fara yi sannan sukayi Wanka , a dinning table Suka hallara amma banda umaima.jankim se zuba musu hira take sultan ma yana zaune a gefenta mr president de se dariya yake ..kamar daga sama bash ya shigo tare da waleed ckn kananan kaya suke sunyi kyau sosai se qamshin turare ke tashi ya karaso tare da sallama fuskarsa dauke da murmushi , kamar hadin baki umaima ma ta fito a wannan lokacin tayi kyau sosai ..sanye take da pencil trouser fari da pink 3qtr gown mai Karen kyau tayi parking kitson calabar dake kanta da pink ribbon ga uban lipgloss a bakinta se sheki yake ..gaba daya kallonta suke musamman bash da ya gagara zama har ta iso ta jawo kujera ta xauna yana tsaye yana kallonta mr president ne yace
"Basheer xauna mana...yaushe ka iso"
"Uhmm..amm dazu nazo nagaji ne shiyasa na biya hotel nayi wanka na dan huta"

"Ok yayi kyau..u wlcm zauna kaci abinci"
Waleed kuwa kusa da sultan ya koma jankim kuwa se satar kallon bash take gayen ya hadu๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ bayan ya xauna ne shuairat tace

"Yaya ina ka baro shukrah"
"Tana gida wllhi ..akwai bikin da zaayi a can Adamawa shine tace barata samu daman xuwa nan bah"
Shuairat ta tabe baki tace
"Ikon Allah..shukrah da son zuwa outside shine tayi rejecting? ..abun mamaki"
"Auren Ya'r uwar mamanta ne daz y"
"Ok Allah ya tabbatar da alheri "
"Ameen"
Daga nan ya xuba abinci ya fara ci a hnkli..Amma gaba daya idanunsa na kan umaima wacce ta sunkuyar da kai tana shan fruit salad..shuairat ta lura da hakan tayi murmushi tace

" umaima gskiya kinyi kyau sosai irin wannan kwalliya haka ai se ki rikita mutane "
Bash ya daga kansa Suka hada ido da shuairat ta masa gwalo yana hararinta mr president ne ya tashi yace

"Nidai bacci zanyi don na gaji sosai gudnyt evr1"
Nan ya juya ya tafi jankim ta tashi tare da sultan da waleed falo Suka koma tana basu tarihin kasar China da harshen turanci..shuairat ma ta tashi rike da salman tabi bayan mijinta.
Umaima ta tashi kenan taji Muryar bash yana cewa

"Kema tafiya zakiyi ki barni"
Harara ta watsa masa tace
"Me zan maka idan na xauna"
Murmushi mai daukar hnkli ya sakar mata yace

"Haba dad"s gal...we used to b gud frenz b4 bansan laifin me na miki ynxu kike wulakantani"
Sunkuyar da kai tayi tana kallon kasa don bazata jure ganin murmushn nan nasa me daukar hnkli bah..
"Kinyi shiru umaima tel me..

"Ba komai" daga nan ta cigaba da tafiya
"Pls.umaima dawo ki zauna"
"Uncle bash kayi hkri bacci zanyi"
"Bazan hanaki bacci bah ..but pls kibani koda 15 mins neh"
Duk abunda takeyi hudubar shuairat ne nan kuwa tayi murmushi lallai plan nasu ya fara aiki

"Pls...pls ki taimaka min"
Ta juya ckn salon yanga tace
"Ok..ur time starts now"
"Tnx..but dawo ki xauna "
"Hmmm..namiji kenan wato don matarka bata nan shiyasa kake kulani koh"
"Bahaka bane umaima just listen to me"
" go on..ina sauraronka" nan ta ja kujerar dake fuskantar nasa ta xauna yaja dogon numfashi sannan ya fara magana
" shawara nake nema"
"Uhmmm..."
"Aure nake son karawa umaima"
Da Sauri ta daga kai Suka hada ido tayi saurin dauke nata tace

"Uhmm...toh me nawa a cki"
"Taimako nake so umaima"
"Uhmmm...
"Amm...jankim xan aura pls ko xaki iya taimakin ki mata magana"
Ta daga kai tana kallonsa ..lallai wannan Dan rainin wayo ne..hmmm wato ma..

"Ya kikayi shiru..pls ki taimakamin "
"Bazan iya bah ka sameta da kanka ko ka tura mom sultan"
Daga nan ta tashi tsaye tace

"Time up..gud nyt"
ta juya ta fara tafiya yayi saurin tare gabanta yace
"Pls...ki taimaka am serious, yarinyar ne tana da kyau ga kuma hnkli nasan xamu xauna lfy da ita"
Xuciyarta na bugawa ta sunkuyar da kai ta cigaba da tfy ya sake shan gabanta yana leka fuskarta ga mamakinsa hawaye ne ya gani suna gangarowa a hnkli ..nan kuwa ya rude ckn rawar murya yace

"Umaima am rily sorry..I din min to hurt u pls kiyi hkri"
Ta turasa a gefe da gudu ta wuce xuwa dakinta.bisa gado ta xauna ta hada kai da guiwa tana rera kuka ..dama haka so yake? Dama namiji idan ya fahimci cewa kana sonsa haka xe wulakanta kah? Haka ta cigaba kukanta me ban tausayi...bash kuwa zama ya gagareshi domin kuwa yau yaxo da niyyar faiyace mata sirrin xuciyarta , baiyi wani tunani bah ya wuce dakin da yaga ta nufa a hnkli ya tura kofar tana xaune tana kuka ckn hnxri ya karasa kusa da ita ya sunguna a gabanta yace

"Umaima am so sorry pls...kibar wannan kukan da kike I hate it"
Ta daga kai ckn jajayen idanunta tace
"Bana son ganin ka ..ka fitar min a daki I hate u"
Ta sake fashewa da kuka, bash ya zama abun tausayi yace

"Kiyi hakuri nasan na bata miki...but I have my own reasons"
"To hell wit ur reasons... Leave now..I min now"
Ta fada ckn daga murya bash ya sauke numfashi a hnkli yace

"But I lov u umaima"
๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณckn mamaki ta daga kanta Suka kurawa juna ido yace
"Yes if coz...i do Lov u from d very moment i saw u, ina son ki umaima "
Itakam ta kasa gane yanayin da take cki wai da gaske yau bash ne ya furta cewa yana sonta???????

.....

Hmm muje xuwa
....Lov u all๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*83*
By *Reefat yahya*


*am still emphasizing abt dos dat r collecting money o recharge cards b4 forwarding my novels,....... pls my fanz if som1 ask u abt money just ignore dat person tnx n love u all...mssg from Reefat yahya*

Kallon -kallo suke ..bash ya fara magana
"2b frank..umaima I rily Lov u, in fact u r d 1st girl I ever Lov in my lyf...ina sonki umaima.na kasa furta miki ne saboda gani nake ban dace dake bah..a da can baya kina matsayin Ya'r shugabankasa nikuwa ni talaka ne kinga soyayyar baxata yiwu bah"
"Leave my room now... Bana son rainin hankali, ni zaka maida karamar yarinya?...pls uncle bash just leave plss...."
Idanunta sun cika da kwalla bash yasa hannu zai share mata tayi saurin buge masa hannun murmushi yayi sannan ya tashi tare da tura hannu ckn aljihu yace

"Dama nasan bazaki yarda da abunda na fada bah...but I want u to know dat I love u...n I'll never stop loving up2 eternity"
Daga nan ya juya yabar dakin umaima kam kwanciya tayi a gado a hnkli wani sanyi ya fara ratsa xuciyarta wani farin cki ya lullubeta ...ikon Allah kenan, dama bash yana sonta? Wow....alhamdulillh Allah Nagode maka" bitt...ta tashi ta fada toilet alwala tayi ta fito ta fara nafila...ohhh su umaim buri ya cika๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜๐Ÿ˜.

Da safe sun hallara a dinning table suna kari amma banda umaima saboda jiya batayi bacci da wuri bah..bayan sun gama karyawa kwata2* hnklin bash baya jikinsa saboda rashin ganin umaima yana tunani ko wani abu ya faru da ita...shuairat ta lura da halin da Dan uwan nata yake cki tayi murmushi tace
"Ummm...su bby gal kam anata sharar bacci"
Mr president yace
"Ba dole bah...jiya ina jin motsinta a falo I tink batayi bacci da wuri bah"
Gauron numfashi bash ya sauke Suka hada ido da shuairat tana murmushn gulma tare da daga masa gira ..ya shareta saboda mr president.bayan sun gama kowa ya wuce sabgarsa yaran sun wuce wajen wasa shuairat kuwa daki Suka shige tare da mijin ta, bash da jankim ne Suka rage a dinning.jankim tana jansa da hira ba laifi yana amsa mata a can daki kuwa shuairat ta kwantar da salman a kasa mr president yana gefe yana masa wasa tace zata duba umaima daga nan ta fice xuwa dakin umaima, tun a bakin kofa hancinta ya shaki wani dadaddan qamshin turare tana budewa kuma subhanallah....umaima ce ckn Chinese silk gown mai uban kyau armless gown ne pink touches of blue ta saka blue fashion earings na R&R tayi kyau sosai wani karamin blue veil ta yafa a kanta da ya sha gyara se shinning yake..shuairat tace

"Masha Allah...princess is looking gorgeous, kinyi sosai zaki haukatar da yaya Nah"
Umaima ta fada jikin shuairat cike da jin dadi tace

"Wllhi jiya ya furtamin..yace yana sona..I can't bliv it"
"Dakata malama! Irin azarbabi haka? Kinga..bawai haka zaki fito kina ta xumudi bah no! Ckn yanga da Jan hnkli xaki fito masa ki kame kanki idan kinje gaisuwa kawai xakiyi mai kingane ai"
"Ok tnx mom sultan... I'll surely do dat"
"Yawwa..bawai kije kina wage baki bah..ki kame kanki ki ja aji kada kije ki fara xuba kamar aku"
Murmushi umaima take daga nan ta dauko wayarta tace

"Na tafi..kimin adua"
"Allah ya bada sa'a "
Shuairat tana mmkin irin son da umaima takewa yayn nata daga nan ita ma ta koma gun mijinta Suka cigaba da hirarsu.
A hnkli take tfy qamshin turarenta ne yasa bash ya daga kansa ya juya tare da kura mata ido..shi kadai xaune a dinning yana kurba coffee a hnkli don jankim ta tafi duba patients nata , umaima ta karasa kafin taja kujera bash ya rigata ya jawo wani kujera kusa da nasa ya nuna mata babu gardama ta xauna fuskarta dauke da murmushi tace

"Morning uncle bash"
"Morning.. But nifa bana son uncle din nan gara ma ki nemi wani sunan daban"
"Toh kai ba uncle dinmu bane..yayan mom "
"Naji...but bana so"
Bata ce komai ba ta fara xuxxuba abinci ..samosa ne da source sai kuma chips da kwai ga kuma oda Chinese dishes , soyayyen kwai kawai ta dauka guda 2 sannan ta hada tea da jinseng coffee ta fara sipping a hnkli komai nata ckn yanga bash de se kallonta yake ita kuwa dadi kamar ta fasa ihu..ya katse shirun da cewa

"Baki ce komai dangane da maganar da mukayi jiya bah"
"Aw..xancen jankim wai...maybe anjima xan...
"Umaima! Ya kira sunanta da wani salo saura kadan ta kware๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ ya cigaba da cewa
"Haba umaima... U knw i was just kidding about jankim, pls joke apart umaim ina son ki wllhi am serious"
Bata tanka masa bah ta cigaba da kurba coffee tana lumshe ido wani dadi takeji shi kuwa bash lumshe ido da take ya burgesa yana kara jin sonta a ckn zuciyarsa

"Umaima pls naa...ya marairaice ta juya tana dariya tace
"Uncle bash u r not serious"
Nan ta tashi rike da cup a hannunta dayan hannun kuwa rike da phn ta juya da niyyar tafiya yayi sauren tare gabanta yana mata wani kallon so ya marairaice yace

"Pls say somtin..
"I don't have anything to say"
"Haba umaima ki tausaya min plsss...
"Uncle bash am sorry..is too late cos an riga an zabamin mijin da zan aurah"
"Waat.....????
Kawai bash ya yanke jiki ya fadi๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ
Ckn razana umaima ta sake cup din hannunta ruwan ya xube a kafarta amma ko kadan bataji xafinsa bah ta fara jijjiga bash ..hawaye sun fara saukowa๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ฐ nan nima na fara kuka nace shikenan mayb xuciyarsa ta buga.....

Fans ku taya umaima da adua Allah ya tashi kafadar masoyinta๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ idan ya mutu kuma๐Ÿ˜ซ๐Ÿ˜ซ๐Ÿ˜ซ


Lol...ku biyoni kusha labari๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*84*
By *Reefat yahya*


Umaima ta cigaba da kukan da take tana kiran sunansa a hnkli ta kwantar da kanta a kirjinsa tana rera kuka tana cewa
"Uncle bash I so much Lov u pls ka tashi kada ka barni ..I can't do widout u pls .."
ta cigaba da kukan ta daga karshe ta yanke shawarar xuwa kiran shuairat da dad don haka ta tashi tana share hawaye kawai taji ya jawota ta fada jikinsa ya kankameta yana mata rada a kunne
"Don't leave me baby..I Lov u too"
Ckn raxana ta juya Suka hada ido yana murmushi ya lakuce hancinta yace
"Ashe dai ana ana sona ..dama Jan aji ne"
Ckn tsananin kunya umaima ta zame jikinta daga nasa da niyyar guduwa ya cafke hannunta sannan ya tashi tsaye yana rike da hannunta Suka wuce falo a kasan carpet Suka xauna suna mai fuskantar juna
"Na tsorata ki koh?...sorry bazan barki bah har abada muna tare insha Allah"
Ckn jin kunya ta rufe fuakarta yasa hannu ya cire yana kallonta ckn so da kulawa yace

"Plss..umaima ki amince da soyayyata wllhi ina kaunarki pls ki yarda dani "
Bata ce komai bah ya daga habarta yana mata wani kallon sace xuciya๐Ÿ˜œ ya wani marairaice tamkar xeyi kuka yace

"Pls baby Nah...don Allah kiyi accepting dina don Allah..
Nan ma shiru batayi magana ya sake make kafada yace
"Plss...don Allah fa nace"
Bata San lokacin da ta fara dariya bah tace
"Kai uncle bash.. Kamar wani karamin yaro "
"Nidai ki amince da soyayyata pls"
"Ok fine...i'll tink abt it"
"Haba baby Nah..me abun tunani a ciki , kin sanni kinsan iyayena da halayena me abun tunani a cki"
"Umm..I know but just give me somtym "
"Ah-ahh nikam bana so ..ynxu xaa bani amsata if not kuka zanyi"
"Haba uncle bash..
"Haba baby...
Yana kwaikwayon abunda ta fada nan ta fara dariya ya kura mata ido sosai yake jin sonta na bin duk ilahirin jikinsa ya girgiza kai yace

"Allah..ameen"
"Mene uncle..
"Adua nayi ina rokon Allah a ckn xuci"
"Hmm..aduar ma sirri ce"
"Ehhh..bana son kowa ya ji aduar tawa se mala'ku kawai da kuma ubangiji na"
"Uhmm..yayi maka kyau"
"Umaima Allah kina da kyau sosai"
"Tnx.."
"Ba tanx xaki fada bah.. Kice ina sonka my love"
Dariya take haka suka kasance duk nacin bash umaima taki nuna masa cewa ta amince da soyayyarsa.

Da yamma kowa ya dau wanka banda jankim wacce take gun aikinta yaukam har matar Chinese president tare Suka fita sunje yawo sun zagaya wurare da dama tana nuna musu gidajen tarihi mr president yana manne da salman a jikinsa duk inda sukaje hannunsa na sakale da hannun shuairat sultan da waleed kuwa suna makale da bash sun hanashi sakewa da umaima ita kuwa dariya take masa duk sanda Suka hada ido gwalo take masa ya cika yayi famm...se bayan isha Suka koma gida a gajiye.
Kowa ya wuce dakinsa sultan da waleed kam bacci Suka fara yi tun a ckn mota dama sun ci abinci a restaurant don haka daki kawai bash ya kaisu Suka cigaba da baccin da suke. Umaima tayi wanka ta shirya ckn kananan kaya tea kawai take bukata don haka ta fito xuwa dinning table ta xuba ruwan xafi da Lipton ta saka Zuma instead of sugar..earpiece ne a kunnenta tana jin wakar *tum hi ho*na ~ashique~ ..tana matukar son wakar kamar Reefat๐Ÿ˜๐Ÿ˜wakar na sanyaya mata xuciya yana sata manta duk wata damuwar da take cki..a hnkli take sipping black tea nata ckn kwanciyar hnkli bata Ankara bah taji ana bin wakar ta juya Suka hada ido da bash ya cire mata earpiece na kunne 1 yana sauraron wakar yana bi ..murmushi yasakar mata yana daga gira umaima tayi saurin dauke kanta yasa bakinsa dai2* kunnenta yana bin wakar inda ake cewa
~zindagee abhi tum hi ho~ wani irin mutuwar jiki umaima take ji gaba daya jikinta ya mata nauyi tana kallon kasa yasa hannu ya

Please Login or Register in order to submit comment