Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido wani daci yake ji acan ckn makwakwaronsa .
Shuairat tana kwance a dakinta tana danna laptop wani file take saving na gidan marayu list din da aka turo mata jiya shine take shigarwa ..wayarta CE ta hau ruri yaya bash ne ta daga tare da sallama
"Baby ki fito falo ina jiranki"
Xumbur ta tashi ta saka hijabinta a hnkli take tfy har ta fito falon yana tsaye
"Zauna mana yaya"
"No..am ok! Dama magana nake so muyi"
"Ina jinka"
"Mr president ya shigo ne?
"Bangane bah...ba ya tafi office ba yacemin yana da meeting"
"Wato bby ina rokonki pls kisan hanyar da xaki bi ki tabbatar ya amince da wannan tafiyar"
"Wace tfy kuma?
"Ana nemansu a China ne n is very important shi kuma yace bazashi bah"
"Hmmm..mr president akwai rigima, don't wory I'll talk to him"
"Ynxu fah...pls ana meeting ne ya fita kuma dole suji daga garesa don asan shirin da xaayi na tafiyar"
"Ok..go n continue ynxu xaku ganshi insha Allah"
Murmushi yayi yace
"I trust mah sisy ..ina jiranki plss"
"Worry not my guy"
Daga nan ta wuce xuwa dakin mr president bash kuma ya juya ya tafi.ta shigo yana nan xaune shuairat Ya'r duniya tana ganinsa ta sakar masa Murmushi ta karasa ta xauna a kan cinyarsa tace
"Wane bako mukayi da tsakiyar rana haka, mr president yaukuma lfy dai ka shigo da wuri haka"
Harara ya jefa mata sannan yace
"Wato ma nikadai na damu dake koh...ina can na kasa tabka komai sai tunaninki nake amma ke kina nan hnkli kwance "
Ta langabe kai tace
"Eyya...Bahaka bane fah! Nima nayi missing dinka sosai" sai kuma ta hau kissing nasa saida ta tabbatar yazo hannu sannan ta sake shi tace

"Now..gayamin, me yasa ka dawo da wuri haka bayan kacemin kunada meeting?
Ya bata fuska sannan yace
"Wai tfy xamuyi xuwa China 4 1week"
"Allah sarki..Allah ya taimaka ya bada sa'ar abunda aka je nema"
"Haba..Aysha meyasa baki damu dani bane pls"
"My man..kaima kasan ina sonka kuma baxan so rabuwa da kai koda na min1 ne but ya xama dole ka kula da aikinka hkkin miliyoyin jamaa ne rataye a wuyarka kaga dole ka sauke hakkin ko?

Yayi shiru yana sauraron kalamanta tabbas abunda ta fada gskiyane muryarta ce ya katse masa tunani
"Ni taka CE har abada babu mai rabamu sai Allah, don haka ina son ka maida hnkli kan aikinka Allah ne ya baka shugabanci ba yinka bane so u have to tank him n handle everything ok"
Kai ya gyada mata nan ya rumgumeta sosai idanunsa a rufe yana rada mata a kunne
" tank u so much Ayshata Allah ya barmin ke tabbas ke macce ta kwarai nagode Allah ya miki albarka ya baki gidan aljannah nagode"
Murmushin jin dadi ne bayyane a fuskarta ta Dan sassauta rungumar tace
"Tashi kaje ana jiranka"
Yana murmushi ya tashi har ya kai bakin kofa sai kuma ya dawo ya manna mata peck a goshi yace
"Lov u"
"Lov u too" daga nan ya fita yana murmushi yana godewa Allah da ya hadashi da mace ta gari.
A can conference room sun fara surutun rashin ganin mr president kwatsam! Ya shigo fuskarsa dauke da murmushi sunata mamakin wannan al-amrin haka aka cigaba da meeting daga karshe aka zabi wadanda xasu raka mr president a yayinda mr Joshua kuwa xai xauna ya kula da harkokon kasar.
Ba karamin murna bash yayi ba da ganin mr president lallai kanwarsa tana ja๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ.

Bayan sallar isha ta gama shirya kayan da mr president xeyi tfy dasu tana kwance a dakin ya fito daga wanka bayan ya gama shirinsa tsaf yana kallonta yana murmushi yace
"Baby I have somtin 4u"
"Aw..da gaske?
"Ehh.. Nan ya rike hannunta Suka fito falo wata Ya'r karamar kofa Suka bi ta bayan gidan Suka bullo suna tfy can sukaje garage inda yake ajiye motoci nan yaje kusa da wata katuwar mota an rufeshi da wani bakin kyalle a hnkli mr president yace ta rufe idonta bayan ya irga 3 ta bude guess wat๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณh..........mmmmmmmmmmm....nikam saida na fadi a kasa shuairat ta bude ido a hnkli wata arniyar lemo CE fara Sol...yeah lemozin da kuke ji ko kuma kuna gani ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ motar da take da komai a ciki ga kyau da tsada idan xaa kirga masu shi a duniya ma kalilan mutane ne basu da yawaโ˜บโ˜บ.shuairat kam shiru tayi ta kasa cewa komai , daga nan ya sake nuna mata wata hadaddiyar Ferrari baka wuluk yana murmushi yace
"Dis my gift 4u na mallaka miki su duniya da lahiraa"
Hawayene Suka gangaro a kumatunta yayi saurin riketa yace

"No..pls bana son kuka"
Daga nan ya dagata cak! Suka koma ckn gida a dakinsa ya ajiyeta yace

"Cloz ur eyes again"
Ta rufe idonta alamar takardu taji a hannunta ta bude ido yana murmushi yace

"Ki duba ki gani"
Takardun filayene guda 5 ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ daya a mubi, yola, Lagos,2 a Abj .habawa ta rungumesa tana hawayen farin cki

"Tnk u soo..much Alllah ya biyaka nagode sosai"
Ita kam ta rasa wane irin godiya zatayi tace

"Bani da abunda xan biyaka dashi bansan da wane baki ko kalamai xan gode maka bah..nagode nagode I Lov u so much"
Ta kara shige jikinsa yana murmushi yace

"Bana bukatar komai ..fatana ki soni ki zauna dani ki haifamin yara masu kama dake"
Ckn jin kunya tace

"Ina sonka kuma har abada baxan barka komin tsanani komin wuya insha Allah, yara kuma Allah ya kawo masu albarka"
"Ameen"


Nima reefat nace
ameeeennnn.......
Ku biyoni๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*63*
By *Reefat yahya*


Sun dade suna rungume da juna sannan shuairat ta sakesa ta juya ta koma dakinta wani sabon wanka ta sake yi ta fito ta shafa mai ta gama shirinta ckn wata doguwar vest Iya cinya ko ina qamshin turare ne me tashi a jikinta ta dauko wayarta tana duba tym new mssg tagani tana budewa ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ tsayuwa ya gagareta dakyar ta xauna ta kurawa wayar ido..alert ne daga bankin first bank kudi kimanin 500mil๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ tunda take a rayuwrta bata taba shiga irin yanayin da take cki bah gaba daya ta rikice nan kuwa ta tashi ta koma dakinsa yana kwance ya gama shirin bacci ta shigo ckn sanyin jiki hannu ya nuna mata alamar ta taho gunsa ta fada jknsa sai kuma ta fara kuka hnklinsa ya tashi ya fara rarrashinta dakyar ta daina kukan ta gaya masa batun alert da ta gani dariya sosai ya dinga yi yace
"Ki kwantar da hnklin ki dama akwai allowances na first lady shine na hada da kyautar da nayi niyya na bayar aka tura miki a account"
Godiya sosai tayi sannan Suka kwanta bacci a wannan Daren shuairat ta faranta masa sosai gaba daya tana Neman haukatashi da kalan soyayyarta ta kware sosai haka nan itama ta kasance ckn farin ciki.


Karfe 6:30am suna airport a ckn mota suke dakyar mr president ya banbareta a jikinsa shima yaji wani iri tmkar ya fasa tfyar ya cigaba da kwantar mata da hnkli sannan ya fita ya barta ckn motar taku 2 yayi ya sake dawowa ckn mota ya rungumeta gam a jiki yayi pecking nata a goshi yace

"I Lov u Aysha ki kular min da kanki da kuma ya'yana da dukiyata"
Daga nan ya juya ya tafi wani sabon kukane ya kubce mata driver ya shigo ya tada mota Suka dau hanyar gida.
A ckn jirgi sai faduwan gaba yakeyi idan ya tuna halinda ya bar shuairat a cki Allah sarki shuairat yarinya me hnkli haka dai mr president ya cigaba da tuna kyakkyawar fuskar matar tasa .
Shuairat kuwa yinin ranan sukuku tayi shi bata ckn walwala ko abinci ta kasa ci wayartace ta hau ruri princess maimah ce dakyar ta daga

"Kawata ya kke"
"Lfy princess ya gida"
"Lfy alhamdulillh dama ina son xuwa gidanku ne"

"Allah..gskiya naji dadi sosai "
"Kibani address dinki"
"Uhhmm..ynxu haka dai bana gidan mu naje villa ne"

๐Ÿ˜ณ"๐Ÿ˜ƒ really...kina ckn gidan ynxu haka?
"Ehh...
"Wane side?
"Ke dai idan kinxo bakin gate ki kirani"
"Ok toh"...

1hr leta..phn din shuairat ya fara ringing princess CE
"Kina ina"
"Na shigo ina ckn gidan"
"Ok kice a nuna miki bangaren mr president xan jiraki a bakin kofa"
Shuairat ta fito tana tsaye umaima taxo tayi shigewarta shuairat ta tabe baki tace kya jida shi"
Umaima CE ta sake fitowa wayarta ta xare tana danne2* can ta kara a kunne dai2* lokacin phn din shuairat ya fara ringing
"Hello princ...
Ckn mamaki da raxana Suka juya suna kallon juna
Wayar hannun umaima CE ta fadi a kasa ji kake kasssss.....
Screen yayi hali...





Hmmmmmm ...muje xuwa
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*64*
BY *Reefat yahya*


Sun dade suna kallon kallo sannan shuairat ta wuce ckn gida falo ta nufa ta xauna tana sauke numfashi har ynxu tana mamakn wannan al-amari wai umaima CE princess da suke chat a watsap...umaima ta shigo ckn mutuwr jiki ta xauna sunyi shiru can umaima ta daga kanta a hnkli tace
"Ynxu dama ke kanwar bash CE?
Murmushi shuairat tayi ta gyada kai alamar ehh..shiru Suka sake yi umaima kam mamakine karara a fuskarta sai kuma ta tuna irin abubuwan da takewa shuairat a matsayin matar mahaifinta nan taji wanni kunya ya kamata anya burinta na son auren bash xe cika? Ita kam bata San ta ina xata fara bah ta juya Suka hada ido shuairat kam se murmushi take umaima tana son bada hkri Amma girman kai ya hanata don haka ta tashi ta koma bangarenta.
Shukrah ce tazo mata ta Dan debe mata kewar rashin mjin nata a kusa haka Suka kasance tare da sultan shi kuma yaxo yana wasa da waleed don sultan akwai son yara shukrah ta kalli mutuniyar tata tayi Murmushi tace
"Ikon Allah ...an fada tarkon so hmmm!

"Nifa bana son gulma azo gidanka ana sa maka eyes"
Shuairat ta fada tana murguda baki
Shukrah ta kwashe da dariyan mugunta tana mai cewa

"Allah sarki wata tayi missing din mijinta...hmmm ko 1 day baiyi ba fah baby"

"Wai ke kwantar min da hnkli kika zo yi ko me?

"Oho..nidai ina son kiyi accepting cewa u r inlov daz ol"

"Ok fine shukrah.. Shuairat is inlov wit her gorgeous Darling husband, Alh Suleiman Mohammed shikenan!
Habawa me shukrah xatayi inba dry ba tayi mai isarta sannan Suka cigaba da yiwa juna shakiyanci.
Haka Suka kasance har dare suna xaune shukrah tana sanyawa waleed kaya saboda suna shirin komawa bash yana kan hanyar xuwa maidasu gida. Umaima ta shigo tare da sallama shuairat CE kawai ta amsa shukrah kam ko kallo bata isheta bah ..Sam! Ta tsani yarinyar umaima ta lura da rashin amsa sallamar da tayi ta tabe baki ta nemi kujera ta xauna can ta juya gun shuairat tace
"Amm...mom sultan nace bah..

Shuairat ta juya tana kallonta tana mmkin sabon sunan da ta kirata dashi *mom sultan* sabanin *ke* da ta saba
"Nace kunyi waya da dad ne layinsa baya shiga"

"Wllhi bamuyi bah..even me am worried Allah yasa dai lfy"
"Ameen...maybe yana busy ne"
Shuairat tace

"Ga matar bro dina Ku gaisa..
Shukrah ga umaima"

"Sannu koh..
"Yawwa ..kema sannunki"
Shukrah ta fada a takaice tana mai yatsina fuska umaima tabi ta da kallon mmki gaba daya shukrah ta canza don tana da pix din aurensu , tayi kiba ta kara hske tayi kyau sosai sai kace matar wani minister lallai bash ya Iya kiwo Amma ta rasa meyasa shukrah ke daure mata fuska haka ko meyasa oho! Ta tashi tayiwa shuairat saida safe abunda bata taba yi ba duk Iya tsawon xamansu a gidan a bakin kofa Suka cikaro da bash saura kadan su buge juna yayi saurin komawa da baya ta sunkuyar da kai kasa tana murmushi
"Sorry...
Kamar hadin baki suka furta Kalmar tare murmushi Suka sakarwa juna dai2* nan shukrah ta hangosu wani kululun bkn ciki ne takeji tmkar ta shake wuyan umaima๐Ÿ˜ณ๐Ÿ™Šshukrah akwai xafin kishi nan ta tashi ta karasa wajensu tace

"Bbn waleed tun dazu ina jiranka shine kazo ka tsaya bayan kasan munyi missing diinka sosai nida waleed"
Tana magana ckn wani salon makirci umaima kam xuba mata ido tayi tana kallon ikon Allah

"Ok sorry gani nan xuwa koh" ya fada kai tsaye shukrah ta juya tana hararin umaima ita kuma tayi wani guntun murmushi kamar cewa zanyi maganinki tayi saurin cewa

"Ohh..namanta zamuyi magana ynxu pls idan baxaka damu bah ka roki matarka ta bamu aron 10min pls"

"Sure..ba komai muje waje kiyi maganar"
Suka sakarwa juna harara shukrah ta koma ckn falo umaima kuwa tabi bayan bash Suka fita waje .
Shukrah ta koma kan sofa wani irin radadi take ji sai huci take kamar zakanya tace

"Hmmm...yarinyar nan xata ci ubanta wllhi xata San dani takeyi, hmmmmm..."
Abun yaso bawa shuairat dariya ta danne tace

"Wacce...
"Mtswww...wacece kuwa idan ba umaima ne ko me take da suna..

"Me tamiki best"
Da gangan shuairat tayi tmbayar shukrah sai karkada kafa take tace

"Dallah..karki rainan wayo, xaki CE baki lura da take taken bane..kina gani tana kashewa yayanku murya tana wani yanga...mtswww xata gane batada wayo..hmmm mijina take so koh? Tahmmm...xanyi maganinta"

"Chill..bestie kibi a hnkli kinga...

"Ke dakata malama! Nabi a hnkli? Lallai ma baby hmm...toh ba dai ni bah wllhi babu wata shegiyar da xata shiga tsakanina da mijina"

"Ah'ah shukrah abun bai kai hakaba Allah ya huci xuciyarki"

"Yakai harma ya wuce ..ahaf aikin banza Allah ya huci xuciyata? Daga baya kenan wai anyi sadaka da karuwa...mtsww"
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Shuairat kam taja bakinta tayi shiru daga nan ta dau sultan ta kaishi daki ta dawo remote ta dauka ta kunna TV tashar CCTV ta kama ta koma kan sofa ta gyara kwanciya shukrah kuwa tana cika tana batsewa.
Wani jirgi aka nuna ya fadi dayan bangaren jirgin duk ya kone ana fitoda gawarwaki shuairat ta gyara xama tana xare ido innalillahi take nanatawa sai kuma repotern ya fara magana ckn yaren China ana fassarawa da turanci

*yau da yamma ne akayi hadarin jirgin sama a kusa da garin Beijing ta kasar China an samu I'd card din matattun da kuma lambar jirgin Wanda ya nuna cewa jirgin ya fitone daga kasar Nigeria , bayan munyi bincike da hukumar kula da jiragen sama ta kasar Nigeria anshaida mana cewa jirgin yana dauke da jamaa da dama cki kuwa har da shugabankasa kasar.....* kunnuwanta basu karasa jin Kalmar karshe bah ta sake wata irin razananniyar kara ji kake timm! Ta fadi kasa bata ko motsi shukrah ta rude ta tashi tana taba jikinta Amma inaa...dai2* nan bash tare da umaima Suka shigo ckn tashin hnkli bash yana tmbayar lfy..shukrah se kuka take tana cewa
" mr president ne Allah yayi masa rasuwa ynxu muka...

Wani gigitaccen mari umaima ta ajiye mata idanunta sun rikide xuwa kalar ja tace
"Karya kike munafuka..karyane mahaifina bai mutu bah...

Tohfah...yau akeyinta ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ masu karatu shin da gaske mr president ya rasu?
Ana surviving hatsarin jirgi kuwa?
Shin ya shuairat xata yi kodai itama mutuwar tayi?
Ya rayuwar umaima xata kasance?

Ku biyoni...mai fatan nishadantar daku
*Reefat CE* hop u enjoying d story....dis is just d beginning
4 comments o correction ~07030077024~
Bana editing so don't wory abt typing errors๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[2/21, 2:40 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*65*
By *Reefat yahya*


A hnkli ta bude idonta tana bin dakin da kallo sai kuma ta tuna abunda ya faru hawaye ne ya fara gangarowa a gefen fuskar ta bash ne ya shigo tare da momsi suna mata sannu suna hada ido da momsi shuairat ta fashe da kuka nan Suka fara bata hakuri

"Momsi da gaske ne mr president ya rasu?
"Shhh...mr president yana nan ki kwantar da hnkli"
Ta xare ido ckn tsananin mamaki

"Hw comz"
"Ikon Allah kenan..ya'ta, Allah ya kaddara da sauran numfashinsa a doron kasa..ynxu haka mun sami lbrin cewa su 2 Suka rage a ckn jirgin suna can asibiti a Beijing"

"Alhamdulillh..
Ta furta a hnkli tare da ajiyar xuciya tana kokarin tashi xaune sai ynxu ma ta lura da drip da aka saka mata

"Ina sultan da umaima"

"Suna nan ki kwantar da hmklinki ga abinci nan ki ci"
Momsi ta deba mata abinci dan kadan taci tace ya isheta sai ynxu ta daga ido ta kalli agogon dake makale a dakin 8am lallai ta Dade a kwance nan ta koma tayi kwanciyar ta bada dadewa ba akayi sallama Muryar mamanta CE nan ta juya Suka hada ido mamace tare da shukrah Suka shigo tana ganin haka ta fara kuka dakyar aka rarrasheta daddy ne ya sake shigowa

"Ah..ta farka ne..alhamdulillh ya jikin de Aysha"
"Da sauki"
"Masha Allah..kici abinci ki kwantar da hnklinki mijinki yana nan a raye ynxu haka xamu tafi nida yayanki kinji koh"
Kai ta gyada masa daga nan sukayi sallama shi da bash akan xasu tafi China don ganin halin da mr president yake ciki.
Haka jamaa Suka dinga xuwa jaje gidan kullum cike yake makil da jama'a mr Joshua kuwa kullum sai ya shigo ya duba lfyar yaran tare da shuairat. Umaima ta rame kullum ckn tunani take tana yiwa mahaifinta adua haka nan shuairat ma ta warke se yawan tunani shiyasa momsi take matukar bata kulawa ta musamman.bash tare da daddy sun share 2 weeks kafin Suka dawo akan cewa yana samun sauki Amma shuairat kam Sam hnklinta bai kwanta bah don haka ta dage cewa xataje ta kula dashi babu yanda Suka Iya dole daddy ya amince aka mata visa ta faran shirin tafiya..bash yace tare zasu tafi firr taki yarda tace ya xauna ya kula da yara hakan kuwa akayi daddy da momsi sun shirya sun koma Lagos sultan kuwa gidan mama aka turashi can xai cigaba da xama umaima kuwa bash yace a gidansa xata xauna ba don tana so ba dole ta amince da haka.
Shuairat ta tattara motocinsu da nata da na mr president ta aika gidansu tare da duk wani Abu mai muhimmanci ta tura can daga nan taje sukayi sallama da iyayenta baba ya mata nasiha sosai daga nan ta koma gidan babu dadi sam .

Jirgin 7 Suka bi ita da bodyguard din da xai rakata bayan ta xauna ta fara jera aduoi kam๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€ don ynxu ta tsani jirginma kwata2* .bayan sun sauka taxi Suka shiga xuwa doushin hospital ga yan China nan birjik kowa na shaanin gabansa babu mai kula harkar wani har dakin aka nuna musu Suka shiga yana kwance ckn coma ko motsi baya yi ga na'urori daban2* a manne ajikinsa shuairat tana ganin haka ta fara kuka bodyguard din yana bata hkri daga karshe ya mata sallama ya tafi ta kura masa ido yana kwance tmkar matacce haka ta cigaba da xubda hawaye babu mai bata hkri har ta gaji don kanta ta daina.toilet ta shiga tayi alwala ta fito da abun sallar ta nan ta biya duk sallolin dake kanta tana idarwa ta koma kusa dashi ta xauna tare da kura masa ido.gashi dai babu rauni sosai a jikin nasa Amma baya motsi lallai ikon Allah kenan, Allah mai yin yanda yaso da bayinsa.wata nurse CE ta shigo nan ta wuce ta dudduba na'uororin ba tare da tayuwa shuairat magana ba , allura ta saka ckn ledar drip din sannan ta juya ta fara yarensu murmushi shuairat tayi sannan ta nuna mata bata jin yaren yarinyar ta fita bayan mintuna kadan ta dawo tare da wani saurayi.
Murmushi yayi sannan ya fara magana da turanci
"Sunana baek San chu..ni ma'aikacin wannan asibiti ne, mr president yayi loosing memory dinsa..
๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณinnalillahi nan hawaye ya wanke mata fuska .
Yace
"Kiyi hkri ki kwantar da hnklinki xan warke very soon ana bashi kulawa ta musamman, kuma Chinese president ya aika a wuce dashi Hong Kong gobe..he is lucky to survive a plane crash"

Daga nan yacigaba da bata hkri da kalamai masu kwantar da hnkli Daga karshe Suka tafi Suka barta ita kadai.daddy ya kirata sun Dade suna hira nan ta sanar dashi komai ya bata momsi Suka gaisa tana gamawa wayar bash ya shigo nan ma sun Dade suna magana har umaima ma ta karba Suka gaisa tana tmbyn jikin mahaifin nata.
Haka shuairat ta kasnce ckn xaman kadaici ko yunwa bata ji dakyar bacci ya saceta.da safe tayi sallah ta watsa ruwa sai ynxu ta fara jin yunwa ba bata lokaci ta xari kudin ta fita wajen harabar asibitin , babbar asibiti ne na kudi ga kyau tana tafiya tana yan dube2* har bakin gate bata ga alaman shago bah , ta fita waje ne ta hango stores a tsallaken titi daga nan ta wuce ta shiga wani super market mai kyawun gaske drinks da snacks ta dauka sai kuma grapes n apple ta biya kudin ta koma ckn asibitin dakyar ta gane dakin.bayan ta gama ci tana xaune baek San ya shigo tare da wasu mutane ckn bakaken suit yana murmushi ya fara magana da turanci

" dafatan ki tashi lfy"

"Lfy kalau "
"Ga wadannan daga fadar shugabankasa aka turosu sunxo da private jet xaku tafi tare xuwa babban asibiti acan hong Kong "

Shuairat ta gyara akwatin ta daga nan aka kawo wani gadon tura marasa lfy nan aka dora mr president akai Suka wuce xuwa wata katuwar mota mai kyau sai Suka wuce filin da aka ajiye private jet din don xuwa hong Kong....


Muje xuwa Lov u all
[2/21, 2:41 PM] Reefat: ๐Ÿ’žNI DA SHUGABAN KASA๐Ÿ’ž
*66*
By *Reefat yahya*


A fadar shugaban kasar China akayi musu kyakkyawan tarba nan aka basu masauki mai kyau ckn kankanin lokaci aka shigar da mr president ckn wani daki dama can likitoci suna xaman jiransa nan take Suka fara aiwatar da aikinsu, shuairat kuwa an kaita wani bangare mai kyawun gaske babu bata lokaci ta fada wanka tana fitowa ta xauna gaban madubi tana kallon kanta ..tabbas ta rame sai Dan hasken da ta karayi tana nan xaune ta buga uban tagumi wayartace ta hau ruri tana dubawa taga layin umaima ta daga
"Hello princess ya kke"
"Lfy anti ya jikin dad"
"Alhamdulillh da sauki"
"Allah ya bashi lfy"
"Ameen..hop kina lfy koh"
"Uhmm lfy alhamdulillh"
Daga nan sukayi shiru hawaye ne ya cika idanun umaima tabbas tayi nadamar tsanar da ta nunawa shuairat a da can baya
"Hello princess yadai"
"Lfy ba komai"
"Ok toh..takkia koh ynxu muka sauka a hong Kong bari na huta xan kira anjima"
"Ok bye"

Daga nan Suka kashe wayar tare shuairat tana mmkin sauyin umaima ko don rashin lfyn dad dintane oho..nan ta shafa mai ta fesa turare, doguwar Riga ta saka mai kyau daga nan ta fita falo ta kunna TV tana kallo ammaa Sam hnklinta baya wajen ta kurawa TV ido amma tunaninta yana gun mr president.. Allah sarki kamar yasan abunda xe faru dashi yaki amincewa da tafiyar ita ta tilasta mishi , daren da zasu rabu ta fara tunawa..dare ne me kunce da so da kulawa Wanda baxata taba mantawa dashi ba har karshen rayuwarta..hawaye ne Suka diga a fuskarta ba tare da ta sani bah

"Excuse me!
Wata murya taji yasa ta waigo wata yar budurwa ta gani kyakkyawa bazata wuce 25yrs bah dakyar shuairat tace
"Yes! How may I help u"
Yarinyar ta mika mata hannu tana murmushi

"Gum jankim n u"
"Shuairat"
"Shu..??
"Shu..ai..rat"
"Wow nice name shu..-ai...-rat..."
Ta sake maimaita sunan nan ta xauna ta shaida mata cewa ita likita CE a america tayi karatu an daukota ne don kulawa da mr president a nan hong Kong take aiki a can babban asibitinsu.
Shuairat taji dadin xama da jankim sabida yarinyar akwai raha da fara'a tana da saurin sabo ckn kankanin lokaci shuairat ta sake da ita sosai suna hira ta Dan ji saukin damuwar da take ciki.


**********
Umaima tana xaune tayi jugum tana tuanin duniya da abunda ke cknta rayuwarta na baya ta fara tunawa har xuwa rasuwar mom da kuma auren dad da shuairat da irin cin mutuncin da ta dinga yiwa shuairat.. Allah sarki yarinyar akwai hkri ko kadan bata taba nuna damuwa ba duk irin rashin kunyar da take gwada mata, ga irin kulawa da take ba sultan ga sanin darajar Dan Adam ga fara'a ga yawan taimako ga kuma saukin kai..shuairat bata dau duniya a bakin komai

Please Login or Register in order to submit comment