Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[12/19/2017, 11:47] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣1⃣
By

Fauziya Usman


Umma takalleta haba Safna kidena kukannan nasancewa Safwan dawasa yakemaki zaikiraki kinji to bandama da abinki Safna miye na kuka bayan kinsan cewa Safwan bayanda zaiyi yayi fishi dake zaikiraki kinji karki damu kidena kuka cikin muryar kuka take maganarta Abba nima tinanin hakanne da yarda da hakan yasa na'aikata hakan wanda gashi yahaifarmin da danasani yanzu Abba yazanyi Umma dan Allah kubashi hakuri karki damu Safna komai zaidai-daita insha Allah tatashi asanyaye tayi daki Zainab tace wallahi Abba tinda kaga yaya Safwan yakashe wayarsa to tabbas bakaramin fishi yayiba to Zainab dan kawai batayi masa maganaba sai yace yadena magana da ita awaya wannan sam ba dalili bane amma Abba yaya Safwan baitaba daukar zafi ba irin wannan gaskiya hakane Umma tace wallahi yarannan da abin haushi suke kamarya Hajiya Abban Safwan duk kanninsu sunsan halin junansu tomiye zaidamesu shi Safwan duk yasan Safna batayimasa magana yayinda yakai bakin mota domin alokacin data buda bakinta ba'abinda zaiji yana fita face sautin kukata hakan kuma zaisashi adamuwa shiyasa bata yimasa magana kuma duk yasan da hakan maiyasa tintini baidauki matakiba ko yanuna mata cewar bayasan hakan sai yanzu dan kawai yanasan yadaga mana hankali gaskiya Safwan baikyautaba amma zamuyi magana da shi zuwa da safe Zainab itama kanta bataji dadin hakanba to balantana Safna tatashi Abba Umma saida safenku to Zainab Allah yatashemu lafiya ta'amsa da Amin tafice tasami Safna tahade kai da guiwa ba'abinda take sai kuka ta zauna kusa da ita tama rasa ta'ina zata fara bata hakuri yazatayi tararrasheta sai kallonta takeyi yayinda tausayinta yacika zuciyarta takirata da sabon suna kanwata da sauki ta dago kai tana yayinda taketa faman juye-juye dakai domin tasan cewa yaya Safwan ne kawai yake kiranta da wannan sunan tadawo da kallonta ga Zainab wadda itama hawaye take zubarwa Aunty Zainab yazanyi da raina yayana yana makuraryin fishi dani agaskiya inacikin tashin hankali sosai bansan yazanyiba dan Allah kisamamin mafita Aunty Zainab itadai kallonta kawai take tare dajin tausayinta lokaci daya duk tadimauce tafita haiyacinta karki damu kanwata zanyi kokarin ganin nasama maki farin ciki insha Allah ninasan kuma inada tabbacin cewa wallahi insha Allah yaya Safwan yafiki shiga damuwa domin baitaba yin fishi koda da Ammar ba agidannan balantana ke da kika zamemasa jini da tsoka dole nasan yana cikin damuwa kiyi hakuri Safna kidena fishi kidena damar da kanki domin nasan tsokanarki yake komai zai dai-daita kinji tadaga mata kai alamar eh to yanzu kikwanta kiyi barci kinga gobe akwai school kinji taje takwanta saidai barci baya idanta ba'abinda yake a idanta sai kuka yayinda zuciyarta tacika da tinanin miye mafita

Washe gari tinda tayi sallar asuba take kiran layinsa amma akashe ta koma takwanta tarufe idanta zuciyarta nayimata tinani kala-kala iri-iri daban-daban tashiga damuwa sosai Zainab taganta akwance tayi tinanin barci take taje tashiga wanka tafito tashirya taduba time taga lokaci yatafi tazo kusa da ita ta dafata tare da anbatar sunanta Safna lokaci daya tabude idanta na'am Aunty Zainab kitashi kishirta lokaci yana tafiya karmu makara kinji ta amsa da to tatashi tashiga toilet bawani jimawa tafito mai kawai ta'iya shafawa tadauki riga tasa batare datayi kwalliyaba Zainab dai nakallonta batace da ita komaiba tadai girgiza kai kawai Aunty Zainab nashirya to mutafi muyi break ko a'a kitafi kawai idan kin karasa saikiyimin magana maiyasa bazakiyi break fast ba bakomai a'a kifadamin gaskiya kinji Aunty Zainab azumi nakeyi azumi kuma eh to shikenan jirani tafita har zuwa wannan lokacin Safna kiran layin Safwan take saidai haryanzu layin arufe yake mamaki yacika zuciyarta damuwa sai shigarta takeyi sannan kuma tagagara samun mafita to yanzu ita yazatayi miye makomarta Zainab tafito Umma tace ina Safna waibazatayi break fast ba saboda me wai azumi take azumi kuma eh haka tafadamin kinga kiramin ita a'a Hajiya barta batace azumi takeba eh to tasira suna cikin cin'abinci ita kanta Zainab abin duk yadameta tatashi Umma takalleta ina kuma zaki Umma nakoshi kinkoshi kuma eh to naji kinkoshi maikikaci inafa kallace dake bakici wani abin kirkiba haba Hajiya tace takishi tokibarta tatafi mana haba Abban Safwan maiyasa kake hakane shikenan saimu saka masu ido ita wacan tanacan tinjiya harkawowa yanzu ba'abinda takeyi sai kuka abincinma takitaci itakuma wannan din damuke gani da sauki tafaracin abincin tawani tashi waita koshi yakamata asan abinda za'ayi gameda yarannan to shigenan za'ayi wani abu akai kinga Zainab idan kinkoshi tashi kiyi tafiyarki tatashi tasami Safna adaki tace to task mutafi tatashi sunfito

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:47] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣2⃣
By

Fauziya Usman

Sai lokacin Safna tagaisa dasu Abba sabida sai lokacin ne tafito tinjiya bayan sungaisa tace Abba tindazu nake kiran layin yaya Safwan amma bata shiga karki saka wannan aranki kibar komai ahannuna kinji to Abba Umma saimun dawo to adawo lafiya Allah yakiyaye Amin Umma sunyi tafiyarsu Zainab ce ketukin mota kasancewar jikin Safna duk asanyaye yake Zainab takalleta tare dayin magana azuciyarta ace yau Safna ce shiru ba nagana gaskiya tana cikin damuwa sosai sun'iso Zainab tarakata har kofar class tare da rokonta akanta ajiye damuwarta agefe tayi karatu duk da cewa tasan wannan bazai Samuba dan Allah kanwata kikasance mai walwala acikin class kinji to Aunty Zainab zanyi kokarin yinhakan insha Allah to Allah yabaki iko Amin ya Allah saikin fito tayimata murmushi itama tamayar mata da haka suka rabu ko waccansu tayi class

Kano

Ummi tasami Nafisa zaune afalo tace Nafisa harki fito eh Ummi nafito inakwana lafiya qlau Nafisa maikikesan furtawane domin naga kina motsi da baki ga alama akwai magana abakinki Ummi dama inasan natafi gidane aidama nasan zaki fadi haka tinda Salim yatafi kema zaki gudu ko to wallahi baki isaba domin ba'inda zaki sainayi ra'ayin kaina sannan zaki tafi Ummi dan Allah kiyi hakuri nikaina bawai dannagaji bane a'a Aunty ce taketa tambayana akan yaushe zandawo shiyasa to shikenan karwannan yadameki nizanyi magana da ita kinji to Ummi ainazaci ra'ayinkine tafitar zance dankawai Salim yatafi saikice kema zaki tafi to naga inda zaki tafi ina tare da ke agidannan Abba yafito yasameta tanata faman fada sannu da fitowa Abba yauwa Nafisa Hajiya kedawa kiketa fada haka naga bakowa dagake sai Nafisa afalo eh da ita nakeyi tofa maitai maki banni da ita kawai a'a kifadamin naji mana wai yarinyarnan dazarar taga Salim yatafi saitafara zancan tafiya to yanzu sotake ta tafine eh amma tacemin wai Aunty ce take tambatarta akan yaushe zata dawo to aisaikiyi mata uzuri tinda tafada maki cewa Aunty ce take tambayarta to aizanyi magana da Aunty amma ba'inda zata Abba yayi murnushi Hajiya kenan sarkin hukunci Abba dan Allah kace tayi hakuri wallahi nadena zancan tafitar dan haka komai yawuce to kinji lokacinne Larai tayi sallama tashigo tagaisa dasu Abba Nafisa tagaisheta ta'amsa sannan tace Hajiya ga'abincin can ankammala to Larai inazuwa Larai tayi tafiyarta bayan wani lokaci Ummi taje kucin taga komai anyimatashi yanda take bukata taji dadin hakan sosai tadawo takira Nafisa sundawo kicin din tare tace takira mata Larai ta'amsa dato tatafi takirata Ummi tabata nata sannan ta umurci Nafisa datadauko kayan abincin ta'ajiyesu akan tebur itakuma tafito tadawo falo Nafisa tashirya abincin kan tebur tare da duk wani abin bukata sannan tadawo indasu Ummi tafada mata tayi komai kamaryanda tasata suntashi dukansu sunnufi tebur cin abinci Ummi tatashi Abba yakalleta ina zuwa daki zani yanzu zandawo tosai kindawo tatafi bawani jimawa tadawo da waya ahannunta maikuma zakiyi da waya tayi murmushi kaidai naka ido toshikenan tadanna number takara akunnanta bayan wadansu sakanni tafara magana kamar haka yarona dafatan kana lafiya ina qlau Ummina ina kwana lafiya qlau yakake ya ayuka Alhamdulillah Salim kaci abinci kuwa a'a Ummi yanzu nake kokarin naci to dan Allah ka'ajiye komai kake kaci abinci kaji to Ummi yanzunnan kuwa yauwa Salim Allah yama albarka Amin Ummina ina Abba gashinan qlau konabakashi eh banishi mugaisa tabashi wayar ga Salim yakarba Abba inakwana lafiya qlau Salim ya'aiki Alhamdulillah to masha Allah kunhadu da Safwan kuwa a'a Abba amma insha Allah asatinnan zankai masa ziyara to Allah yataimaka yabada sa'a Amin Abba kaga dan Allah kabarshi Haka yaje yasamu yaci abinci to gashi yadawo mata da wayar kaga Salim jekasamu abinda kaci kar yunwa tama yawa kajiko to Ummina yauwa to saimunyi waya anjima ta'ajiye wayar Nafisa tabata fuska ganin Ummi ta ajiye wayar batare data bata sungaisaba Ummi talura da ita kekuma lafiya kike wani hade rai kodan banbaki Salim kungaisaba tadaga mata kai alamar eh Ummi tayi murmushi lallai Nafisa yanzu tinda safiyar Allah tawaye baki kira Salim kingaishesaba laifi nadaya kenan laifi na biyu shine kinzauna kan kujera saifaman cin abinci kike batare dakinyi tinanin shinko Salim yaci abinci ko baiciba sannan saboda jindadi dayayi maki yawa nakirashi kuma sokike nabakishi kugaisa ko to wallahi baki isaba waima intambayeki ke bakisan yanda ake tattalin miji bane to wallahi bari kiji infada maki zancan gaskiya kiji idan har bakya tattalin yarona to kishirya zama da kishiya dan dole nayiwa yarona Aure domin atattalamin yarona tayi murmushi tare da dariya au dariyama kikeyi ko kina tinanin da wasa make maki ko to zakigani tafo Ummi tinyanzu kadaijiko Abba inajinta Nafisa aikuwa kinasa Salim Aure nima zanyi saban Aure domin bazanyar daba dana yayi Mata biyu nikuma nida daya itadai Nafisa sai dariyarsu kawai take to wallahi kitattalamin yarona kinajina ko to Ummi zantattalashi zanbashi kulawa ta musamman yauwa Nafisa toyanzu kokefa yanzudai muci abinci idan munkarasa saimuyi firar tinda kingama fadar abinda yake cikin ranki aidole zakice muci abinci tonaji nidai kaci abinci kajiko sunci abincinsu cikin raha bayan sunkarasa Nafisa tayi gurin Larai tashigo tare dayin ssllama ta'amsa fuskarta cike da annuri maraba da Nafisa yauwa Aunty Larai zaune ake eh zaune nake inasauraren redio abokin fira wai Aunty Larai maiyasa kikesan sauraren redio ne

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:47] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣3⃣
By

Fauziya Usman

Nafisa kenan maganin kadaici to kuma indan wannan da wannan to kingani amma Ummi ko tana sauraransa a'a sabida me saboda batada kadaici koda ace natafi Sokoto ne ai idan bakyanan toko yaushe ina tare da ita sai in Alhaji yadawo gaskiya kina kula da mutanan gidannan sosai Aunty Larai Nafisa aikyan alkhairi to alkhairi tinda nake agidannan ba'a taba yimin wani abu na batanciba suna ganin mutuncina sannan kuma suna bani girmana sosai wannan ne dalilin da yasa nakesan koyaushe naka sance nayi abinda zaisasu farin cikin kamar kinga yanzu idan nayi Aure da Salim zumuncinmu dasu zaikaru tafada tana dariya a'a Aunty Larai gaskiya banasan irin wannan wasan sallamar Ummi ce tadakatar da ita Hajiya kinshigo eh ita kuma wannan fishin me takeyi waidannace zan Auri Salim haba Aunty Larai shine harda sake fada banda abinki Larai aiwannan tsohon zancene Auranki da Salim aibafashi mutu karaba takalmin kaza haba Ummi waimai yasa kuke yimin hakane nifa banasan wannan wasan tatashi tayi tafiyarta tana fushi tare da magana sudai sai dariyarta suke Ummi takalli Larai tace Larai idan bawani abin kikeba mukoma falo to Hajiya muje ba'abinda nake to shikenan sunfito sundawo falo sunci gaba da firarsu Nafisa tashiga daki tafada kangado ta dauki wayarta tashiga danna number Salim tayi sa'ar ringing daya zuwa biyu yadaga Amincin Allah yababbata agareka farin cikina dafatan kana cikin koshin lafiya Amin sanyin idaniyata lafiya qlau nake kefa nima haka domin lafiyata tana samuwane idan kana tare da taka ya aiki katafi kabarni cikin kadaicinka kabar idanuwana dakewarka Nafisa kenan wadannan kalaman naki suke karawa kaunarki tasiri acikin zuciyata inamai godiya ga Allah daya banike amatsayin masoyiya fatana akullum Allah yabarmu atare addu'ata cikar burinmu ganin zuwan lokacin Auranmu Allah yakaimu wannan ranar yaya Salim Amin Nafisa sunjima Suns magana irin ta masoya daga bisani sukayi sallama acikin satin Salim yakira Safwan bayan sungaisa yatambayesa yananan domin yanasan zuwa gurinsa ya'amsa maida eh my friend inanan to insha Allah jibi inanan tafe Allah yakawoka lafiya Amin ya Allah to ya'aiki ya kadaici wallahi Alhamdulillah kadaici kam inafama dashi kana dashi ko muna fama dashi wallahi kuwa to Allah yashige mana gaba Amin yarabbi yasu Ummi lafiyarsu qlau bamujima dayin waya da ita takirani taji kinaci abinci gaskiya my friend Ummi tana natukar jidakai bana tinanin akwai wata Uwa aduniyarnan da take nunawa danta so fiye da Ummi Safwan kenan gaskiya sodayawa nima ina irin wsnnan tinani kasan wani abu a'a saikafada harda dankana kaidaya bakada yaya bakada kanwa shiyasa duk soyayyarsu ce suka hadamaka guri daya nikuma kaga inasan kanwa wallahi sosai amma koyanzu Alhamdulillah sundauki lokaci suna magana daga bisani sukayi sallama Ummi takalli Larai tace dan Allah Larai dan kiramin Nafisa jikin duk yamacemin bakomai Hajiya Allah yakoro da afuwa tatashi taje takirata saidai Larai tarigata fitowa tafito Ummi gani toki zauna mana tazauna Nafisa badai haryanzu fishi kikeyiba tayishiru haba kekuwa maiyasa abu baya wucewa agurinki yakamata kimanta Ummi cewafa kikai namanta totaya zanmanta bayan kan yaya Salim ne idan har anasan nadena fishi agidannan to dole Aunty Larai tayarda dacewa yaya Salim nawane nidaya tofa aikuwa bazan yardaba domin koda kikazo kinsameni tare dashi taya kuma zakirabani dashi kinjiko Ummi to yanzu abinda za'ayi zanyi magana da Salim shine wanda zairaba maku gardama Hajiya kinjimin yarinya waiso take tarabani da Salim tafada tana dariya wallahi idan batadenaba nigobe gida zani tofa kinga abin maikaiga hakaba naji ninahakura naci girma nabarmaki shikenan eh tayi murmushi kai ammadai Nafisa bakisan kunyaba Ummi yaya Salim fane taya zanyi wasa to Allah yakaimu wannan lokacin Salim Ango Nafisa Amarya Amin Aunty Larai

Bayan kwana biyu Salim yashirya tsab yatafi gurin Safwan saiwani murnar ganin juna suke tamkar sunshekara basuga junaba farin ciki yakamasu azahirin gaskiya sunasan junansu dayawa sannu da zuwa my friend yauwa dafatan kana lafiya ina qlau yahanya Alhamdulillah gaskiya Safwan munjima bamuhaduba wallahi kuwa toya bayan saduwa ya'aiki yawajansu Umma komai normal my friend to Alhamdulillah bayan yahuta yacire gajiya yace Safwan yazancan budurwa kuma yakallesa cike da mamaki budurwa kuma my friend eh budurwa tabdijam nikam banda budurwa to maiyasa bakomai to yanzu idan kakarasa N.Y.S.T dinka maizakayi kawai zankama aiki shikuma Auranfa zanyi inlokaci yayi amma bayanzuba gaskiya lallai Safwan yakamata kafarka domin lokaci tafiya yake sannan shekarunmu karuwa suke duk da cewa bamuda wasu manyan shekaru amma kasani Aure da kuruci yafi komai dadi towaikai da kaketa wannan zancan kabada budurwarne eh mana zancanmane yakawoni gurinka kana da budurwa fa kace eh inada ita wacece kuma aina take yauwa anzo gurin dama itace tambayar danakesan kayimin tindazu bakowa bace face Nafisa kakuma Santa inakarasa N.Y.S.T. na baifi da sati biyuba za'ayi bikina da ita amma Gaskiya nayima murna nagode Safwan saidaini gaskiya bahaka nasoba domin naso ace lokacin Auranmu yazo mana atare bansoba ace narigaka Aureba Safwan dan Allah kayi kokari kafidda matar Aure kaji to my friend zankokarta insha Allah yauwa to Allah yakawo tagari Amin yarabbi kwanansa biyu yatafi saidai kafin yatafi sunyi dashi akan bazai kara zuwa gurinsaba tinda haryanzu shibaikai masa ziyaraba ammashi zuwansa biyu yanashi hakuri tare da yimasa alkawarin yananan tafe insha Allah Salim watansa uku da tafiya Nafisa takoma sokoto tare da Ummi suka tafi da Abba sun'isa Ummi tafada ma Aunty abinda yake tsakanin Salim da Nafisa shima Abba yasa baki acikin maganar Aunty tayi farin ciki sosai tare da yin fatan alkhairi su Ummi sunji dadi sosai kwanansu daya suka dawo gida saidai batare da Nafisa suka dawoba

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:47] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣5⃣
By

Fauziya Usman


Harta tsinke yakara kira nanma shiru sai akaro na uku Zainab tace wai Safna bakyajin wayarki tana ringing wallahi Aunty Zainab banasan nayi waya dakowa kinga dan Allah kiyi hakuri kidaga taduba kingama number ce basuna duk da haka kidaga kije waye akallayi kinji to shine tadaga takara akunnanta batare datayi maganaba cikin rawar murya yace kanwata da sauri tace yayana kaine nine Safna nan take tafashe da kuka yaya Safwan maiyasa kayimin wannan irin hukunci mai tsanani ka'azabtar dani kawahalar da zuciyata katakura ruhina kajefa rayuwata cikin garari maiyasa dama zaka iya fishi dani harhaka Zainab sai kallonta takeyi kinga Safna dan Allah kitsaya kisaurareni kinji yanzudai kifadamin gaskiya kina lafiya eh ina qlau kintabbata insha Allah yayi dogon numfashi tare da sauke ajiyar zuciya kanwata tabbas nasan na'aikata maki laifi mai girman gaske amma dan Allah kiyi hakuri kiyafeni wallahi nikaina bana cikin natsuwa bana tare da farin ciki balantana jindadi tinani yayimin yawa abinda kikaiminne yabatamin rai har yajani na'aikata hakan amma dan Allah kiyimin afuwa kinji kanwata bakomai yayana yawuce amma dan Allah ina neman alfarma koda wata rana na'aikatama wani laifi karka kara hukuntani da rashinka domin rashinka agareni bakaramin rashi bane hakan yana nufin wasa da rayuwata in Allah yayarda hakan bazata sake faruwaba to Allah yayarda Amin yayana ya yanayin aiki Alhandulillah to Allah yataimaka ya school to saidai ince Alhamdulillah domin ni tinda katafi nadena fahimtar komai domin gaba daya hankalina baya gun karatu yana gurin tinanin yazanyi nayi magana dakai taya zanbaka hakuri abisa laifin dana aikatama amma bansamu ba sai yanzu gaskiya yau ina cikin farin ciki marar misaltuwa Safna kenan inajin nafiki kasancewa acikin farin ciki bazance a'a ba amma inasan kasan cewa ayau inacikin farin ciki sosai Safna yasu Umma sunanan lafiya bamujima da rabuwa dasuba to ina Zainab gata tamika mata Aunty Zainab yaya Safwan ne kallayi ta karba tayi sallama ya'amsa cikin kulawa Zainab yakike dafatan kina lafiya yasu Umma duk munanan qlau ya aiki Alhamdulillah yaya Safwan haka kayimana ko kinga Zainab dan Allah kuyi hakuri komai yawuce kinji to shikenan Allah yasa mudace amma kam yaya Safwan wallahi Safna tashiga tashin hankali sosai kaga kuwa yanda tayi rama sosai yaya Safwan yanzu idan kaganta bazaka ganetaba domin bayan rama datayi kuma tayi baki sannan tadena kwalliya kyanta har yafara tafiya subuhanalillah kanwar tawa itafa aikuwa bazanyarda wannanba yazama dole tadawo yanda take koma tafi yanda take kinga yanzudai bani ita to gata tabata yayana Safna da gaskene abinda Zainab tafada tayi 'yar dariya yaya Safwan kenan karwannan yadwmeka aikuwa dole yadameni dan Allah Safna kiyi kokari kikoma yanda kike kafin nadawo kinji karka damu dama rashin samun kulawarkane yajanyo hakan amma yanzu tinda nasameta to komai zai dai-daita kinyimin alkawari eh nayima to shikenan niko bantambayeka ba ina yaya Salim yananan qlau inamasan naje gurinsa domin yazo gurina da dama ammani haryanzu banje gurinsaba ayakamata kaje zanje insha Allah to idan kaje dan Allah inagaishesa zanfada masa to godiya nake da haka sukayi sallama yayinda duk kanninsu suke cikin farin ciki bayan ta'ajiye wayar takalli Zainab tayi murmushi gaskiya yau inacikin farin ciki sosai Safna kenan aibasai kinfadaba domin abaiyane yake gaskiya hausawa sunyi gaskiya labarin zuciya atambayi fuska natabbatar da hakan ranar sunyi barci cikin nitsuwa daga ita harshi domin shikansa yashiga damuwa sosai narashin Safna atare dashi yatabbatar da farin cikinsa bazai taba tabbatuwa ba sai tare da safna

Washe gari da safe tatashi domin tin 08:00am take da class tashirya tsab cikin doguwar riga kalar pink tayi kwalliya sosai tayikyau harta gaji lokacin Zainab tatashi takalleta cike da mamaki Safna kece kidai idonane yakeyimin gizo ko kuma mafarki nake tayi dariya wadda rakara baiyana asalin kyan fuskarta a'a Aunty Zainab kodaya kina mamakine eh aidole nayi mamaki to kidena mamakina domin nasamu maganin matsalata yanzu banda wata sauran damuwa a raina dama zuciyata aikobaki fadaba domin naga hakan acikin idanki Aunty Zainab yaubakida school ne a'a badai yanzuba sai 02:00pm to 04:00pm ok kenan tare zamu dawo eh tonima zandawo zuwa 12:09pm saimu koma tare to saikindawo ayi karatu da yawa wannan aibasai kinfadaba domin yau ranarsane to shikenan saikin dawo tana kokarin fitane wayarta tadau ringing taduba taga sunan yayanta farin cikinta yakaru tayi murmushi tadaga tare dayin kyakkyawar sallama

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣4⃣
By

Fauziya Usman

Kaduna

Su Safna sunfito daga class domin sunada interval
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment