Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[6/22, 3:19 PM] Lipton 🍵: 🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
*AUREN BAZATA*
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

*Labaren Haneefa Da Hanef*🙆🏻‍♀

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________

```Dedication```
```Mun sadaukar da wanan page gariku iyayen Mu Allah ya kara maku lafiya muna sonku iren sosai nan```


*Page* *1*



"Haneefa wai kina Ina ne kiye saure ki zo ki sayo man Kayan miya zan Daura sanwa ne kinje"

"Toh MaMa Gani zuwa "
"Yauwa Yar Awtan Maman ta in go nan kiye saure kinje"

"Dan Allah kada ki tsaya Jan magana ina son in daura girki kinje"

"Toh Mama yanzu nan zan dawo"

"Da saure ta bar gidan don Mara Ben ta da ta fita gida had ta manta don mama bata bare ta fito don a kullum ta fita sai an kawo karanta "

"Tana Tafiya tana murmushi Dai dai wuren mai kayan Miya ta tsaya ta bashe kudi ya bata tana saure ta koma gida saboda anjima tana son Umaa ta barta taje wuren kawar ta "

"Tana tafiyan ta sai jen Taye an wasa mata Ruwan k'wata ga badaya jikin ta ya lalace har da fuskan ta "

"Kan Bura Uba wane shigen ne yayi man wanan Danye aiki "

"Ganin taye Wanda ya yi mata wanan Abu bai ko tsaya bah Ae ko Dutsen daki kusa da ita gudan kato ta dauka sai da taye sai te sanan ta jifa ta ko ye sa'a ta samu glass in shi Na baya da saure wanan motar ta tsaya"
"Driver ne yayi Revers Da saure ya fito ya bude ma Wanda kice ki mota "
"Sanu sanu ya fida kafar shi wanda ta kalmen yaje polish sosai Sa'anan ya fito fuskan shi dauki da glass"

"Kallon Haneefa ya kamaye daga bisane ya cire glass in sa"

"Kallon Drivern sa yayi"

"Da saure yace ki " ya daka mata tsawa "
"Ita kuwa ko a jikin ta"

" Haneefa shine sunana kada ka kuskura kaje man ki don an zana mane sunah"

"Ki Yar Uban wace"

"kai kai ne zaka zaga"

"Lalai ko baka San wacece Haneefa bah a Garin nan"

"Dutse ta dauka ta jefa mashi a baki"


"Ae ko ya Buga kuwa bakin shi duk ya sundule"

"Gobe ka saki zagen wata "

"Duk wanan abun da sukai wanan guy bai Ce mata kome bah"

"Kai kuma mai glass"

"Baka ga abunda Kaye man bane je yada ka bata man jiki"

"Wlh wlh sai ka gani kurenka "

"koh dai ka bane kudin gyara kayan nan da ka bace in ba haka bah Na Kara fashe maka glass"

"Kallon ta Kwai ya kai"

"Ko baka jine bane"

"Bai Ce mata kalla bah"

"Ae ko ta dauki dutse ta jefa a motar shi ta fashe mata glass in da a gabah"

"Da karfe ya jawo ta yah wanka mata mare"


"Sai da ta reki kumce"

"Kan bala'in nan nezaka Mara"

"Eh An mareki sai a lokacin ya tan ka ta"

"Lalai ka jawo mah kan ka"

"Hanunta ta saka a cikin ruwan da suka taru a wuren ta shapa masa a t'sadadar sharda sa "

"Kai ma kaje yanda naje"

"Ta koma saka hanunta ta wasa masa ta shika da gudu"

"Driver dai bai Ce kome bah "

"Gudu kuwa ta ka kamar ance ga mutuwar ta"
"Shikuma idan rai nai yayi dubu toh ya nace"

"Tunda yaki Rayuwa ba'a taba ye mai haka bah sai yau abun bakin ciki duk cikin motocen sa yafi son wanan kuma duk ta lala ta masa kaya "

"A haka Bello Driver da sundulalanen bakin sa ya ce yar labai wanan yarinyar bata da mutunci"

"Kai ne gida Kwai yace masa"


"Da gudu ta shiga gida "

"Mama ko jeyowa bataye bah don inda sabo ta Sabah shiyasa bata ko be ta kanta bah"

"Neshi kuwa ta kai sama sama"

"Mama "

"Sa'anan ta jeyo me ya samiki haka meya lalata maki jiki"

"Nan ta labarta mata kome"

"Mama kuwa ta dafe kai yau ko kin jawo man masifa kin ko San shi waye kince fah babba ne kin San Mu talaka wa ne kika jawo man magana"

"Jawo ta taye tana ta dukan ta duk maganar da taki jawo wa bata taba dukan ta bah"

"Mama Dan Allah karki karya ne kiye hakuri kinje"

*Ku Kasan Ce Da Linton &pure green*😌 *Da hadin kan Ku zamu rinka suburb budo maku wanan littafe Ama ba kullum bah don muna rubuta wane novel da fatan zaku bamu goyon baya*
[6/22, 3:19 PM] Lipton 🍵: 🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
*AUREN BAZATA*
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

*Labaren Haneefa Da Hanef*🙆🏻‍♀

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________

```Dedication```
```Mun sadaukar da wanan page gareku iyayen Mu Allah ya kara maku lafiya muna sonku irin sosai dinnan```


Page *2*


"Mama Dan Allah kiyi hakuri kada ki karyani "

"Dukan ta kuwa takeyi kamar an aekota"

"Da kyar ta iya saita kanta " Haneefa kuwa gefe ta koma sai shi-shi kan kuka takeyi" tafi 20mnt tana rera kuka da tagaji ta bude randa ta dibo ruwa ta shiga bayi ta watsa ruwa "Mama dai ko kallonta batayi bah haka ta fito ta shiga daki ta bude tsohuwar akwatin ta ta dauko riga da zani Wanda har sun fara kodewa"

"Ta saka Tafiya tayi waje"

"A bangaren Hanef kuwa yana isa gida direct sai part insa bathroom ya fada ya watsa ruwa duk lokacinda ya rufe idon Sa Haneefa yaki gani"


"How dare her hit my favourite car who is she in this world I promise that I will not spare you"

"da wanan zulumin yayi tayi har ya fito wanka"

"direc dakin in mom dinshi yaje fuskan shi a murtuke " Zuwairat Ce ke zaune kafan mom "

"Da sallama ya shigo duk suka amsa mashi " Karasowa yayi kusa da mom zuwairat ya gani kan kafar mom harara ya gala mata ae ko da sauri ta tashi don ta San ba sai yayi magana bah ta fahimce shi"



"Kansa ya aza kan cinyar ta ransa a baci". " Darling yah akayi ni naga kamar ranka a bace kuma ae kayi saurin dawo wa bah bukin friend din ka kaje bah"

"Eh darling na kama hanya car dina ya samu matsala"
"To shine kuma bazaka kira a kai ka bah "Baby kinsan bah ko wane driver nake fita da shi bah" I know but I naga"karki damu Babby nayi masa baya ni kuma ya fahimta"

"Ohk yanzu nasan ka fara jin yunwa bara na girka maka abinci ko" Yauwa babby kamar kinsan ina jin yunwa kuwa"Just give me 5mnt "Ohk Babby"

"Tashi tayi ta dafa masa favourite dish insa zaunawa tayi ta bashi sai da ya koshe" "
"Dakin Sa ya shiga yana ta tunanin wanan yarinya da ta bata masa rai tunanin yakai mizai yi mata ta gane kurenta murmushin karfin hali yayi"

🤨 *Washe gari*🤨


*Shiryawa yayi cikin shirsa driven Sa ya kwallawa kira "jikin shi Na rawa
Ya karaso "Muje Kawai yace masa" Shiga yayi suka bar haraban gidan"

"Sir ina zamuje"

"yayi 5mnt bai tanka masa bah"
"Can kasan makoshi, yace inda aka buge maka baki"

"Ohk sir yace"

"Haneefa Haneefa mama ta kwalla mata kira "

"Na'am mama gani nan zuwa"

"Da Sauri ta karaso gani"

"kije gidan Hajiya Fatima ki amso man kudin adashi kuma kiyi sauri ki dawo gida banda dauko magana kinjini koh"
"Toh mama"

"Bah karamin dadi taji bah ta samu ta fito".
" Tafiya ta kai tana wasan ta har ta kai gida".

"Assalamu alaikum"
"Waalaiku musallam Hajiya Fatima ta amsa"

"Dukawa tayi ta gaishe ta ina wuni "
"Ta amsa da lafiya Haneefa yah gida"

"Gida qlw "
"Masha Allah"
"Daman mama ce ta aikoni ansan kudin adashe "

"toh daman jiran nakai rana ta yi sanyi sai Na kai mata amma tunda kinzo bari Na dauko maki"

"toh ta amsa mata"

"shiga tayi daki ta dauko mata kudi ta bata"

"Gashi ki rike da kyau fah nasan halinki"

"murmushi Kawai tayi tace mata sai anjima"

"Rike kudin tayi don ta san in kudin nan suka fadi sai mama ta kashe ta"

"Haneef Na kallon window ko zai ga Wanan girl harciyo idon shi yayi gurin neman ganin wannnan girl din akayi saa idon ya sauka gareta da sauri yace mah Driver ya sha gaban ta"

"Da sauri ta tsaya wannan kuma fah"

"Yafi 15mnt bai fito bah kuma drivensa Jafar bai fito bah"

"Wanan ae salon walakanci ne an sha gaban ka kuma ba'a fito bah dogon tsaki taja tana batun wucewa"

"Bude mota taga anyi da sauri ta dakata"

"Fitowa yayi ya hade hanuwansa"

"Ae ko Haneefa Na ido biyu dashi gaban ta ya fadi ta tuna abunda tayi mashi jiya"



🤨 *Ku kasance da Lipton and pure zamu rinka sambado maku wanan novel*

🌹🌹🌹yours and only Lipton and pure🌹
[6/22, 3:19 PM] Lipton 🍵: 🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
*AUREN BAZATA*
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

*Labarin Haneefa Da Hanef*🙆🏻‍♀

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________

```Dedication```
```Mun sadaukar da wanan page gareku iyayen Mu Allah ya kara maku lafiya muna sonku irin sosai dinnan```


Page *3*

"Jikin ta har rawa yakeyi ko mi ya kawoshi " oho

"sannu sannu ta fara tafiya jikin ta na rawa ta yi kamar zata wuce"

"Jintayi an daka mata tsawa"

"Ke" "gabanta yayi mugun faduwa"

"Jiyowa tayi ta marai rai ce fuska kamar ba ita ba"

"murmushin mugunta yayi ina zaki jene"

"muryanta na rawa tace gida zanje"

"Yafi 20mnt bai ce da ita kala bah gajiya tayi da tsayin ta durkusa"

"Dan allah kabar ni naje gida kada Mama taga na dade kaga sako na amso mata tana magana tana nuna masa kudi"

"ka bari idan nakai mata sai in dawo kaji"

"Jafar ya kalla yayi masa nuni da ita"

"ae ko tuni yagane abunda yake nufi"

"Haneef ya shiga mota"

"shikuwa jafar ya nufato Haneefa "

"kallon shi ta kai ko mi Zaiye "

"Hanunta ya rike "

"kallon mamaki takeyi masa "

"Kudin dake hanunta ya amshe"

"Tuni hankalinta ya tashi"

"Dan allah kayi hakuri ka bani kudi nah"

"ae tunda kika fasa Man baki bazan baki bah"

"kafarshi ta kama tana bashi hakuri"

"Haneef ya saukar da glass yayi mashi nuni daya zo"

"Mota yashiga ya tadar ma Haneefa k'ura"

"nashiga ukku mizai faru yanzu nasan sai mama ta kashine yau nashiga ukku"


"kuka tayi mai isan ta duk wanda yazo sai ya ganta"


"Tashi tayi ta fara hanya tana tafiya tana kuka yau mizai faru Dani sai ta fara tafiya kuma sai ta tsaya"

"Duk abunda ta kai Haneef na kallonta "

"Ka cigabah da biyar ta har sai kaga gidan su"

"ohk sir"
"sai ta kai kofar gida kamar zata shiga kuma sai ta fasa"

"Haneef kallon gidan yayi ya wani ya musa fuska wanan nan ne gidan su"

"lallai Ta ma ran masa da wayoo"

"Dole sai ya dau babban mataki a kanta"

"Bude kofan tayi kuma ta rufe"

"Mama ta kula da hakan kuma taga kamar inuwa"

"Haneefa miyasa bazaki shigo bah"

"hanunta na rawa ta bude kofar langa langa da duk ya wani yakuce wa"

"Ki shigo manah sai kace bakuwa"

"shigowa tayi jikin ta na rawa ta zauna"

"ina kudin da na aike ki tindazu baki dawo bah"

"Mama daman hawaye ne suka zuba a idon ta"

"Mama ta dafi kai nashiga ukku ni Amina badai Kin yarda kudin bah"

"eh maama"

"Tsawa ta daka mata yanzu haneefa don bakida mutunci sai da kika yarda kudin yanzu mi zamuce da daren nan eh"

"kiyi hakuri Mama wlh"

"yi Man shiru ae kuwa ta hauta da duka kuwa takeyi sosai hata da makota suna jin kukanta abun mamaki basu saba jin tana kuka haka bah dayake batajin magana shiyasa bah wanda ya shigo duk wanan kukan da Haneefa keyi Haneef najin ta "

"Ta bashi tausai sosai wani bangarin kuma ko ajikin shi"

"sai da Mama tagaji ta daina dukan ta "

"shiru Wurin 50mnt baka jin kukan Haneefa "

"Da alama an daina dukan ta"

"Haneef ya fito a cikin motar sa bakin kofar gidan su Haneefa ya tsaya"

"yayi masu sallama Mama ce ta amsa ana zuwa"

"kallon Haneefa tayi ki tashi ki duba"

"da kun burarar fuskarta ta fita "

"dayake duhu ya sauka ko kallon fuskan shi batayi bah"

"Ke bazaki amsa sallama bah"

"Da karfi ta dago jajayin idanunta"

"miya kawo ka gidan mu"

"kallon gidan yayi wanan shine gida "

"Ko bakaji nane"

"Mama taji hayaniya da yawa ta tashi ta dauko mayafin ta" ta nufi waje

"Hanunta ta saka ta tureshi kada ka Sake zuwa gidan nan "

"Da karfi Mama ta jawota kina da hankali kuwa da zaki ture yaron mutane"

"Haka aki tarbon baki"

"Bah komi mama kinsan harkan yarinta"

"murguda masa baki tayi"

"gaisawa yayi da Mama ya saka hanunshi a arjihu daman kudi ne na tsinta a hanya ina takiran ta bata jiya bah sai na biyo ta har gida don na bata"

"baki Haneefa ta saki lalai mah ya raina mutane"

"murmushi Mama tayi kai mungode sosai Dan nan Allah ya saka da alkaire "

"Ameen kawai yace toni zan wuce"

"Aa ana haka dan nan kashigo manah a wanki maka rigan ka "

"Aa kar ki damu bah komi"

"yaro ka taimaka Man daka kawo Man kudin nan da bakai ka tsince su bah da bansan a hanun wa zasu fada bah kabari nima na taimaka maka"

"Ohk kawai yace"

"Shigowa yayi Haneefa sai hararanshi ta kai lallai wanan akwai wayo"

"Mama ta dauko tabar ma ta shimfida masa ya zauna "

"zaunawa yayi ta kawo mashi ruwa ta aje bah karya suna da tsabta sosai don ko kwanon da taka wo mashi ruwa bai da matsala"

"Kawo rigan a wanki"

"badan ranshi yaso bah yacire Babbar rigan shi ya bata "

"wanke wa tayi tas ta shanya ta shiga kitchen ta dauko masa abinci ta aji masa"

"Aa nagode a koshe nake "

"Dan allah kaci ko kadan ne zanji dadi sosai"

"Budewa yayi yaga miyar kuka"

"inalilahi ya furta a ranshi yau ni zanci wanan miyar kallon Haneefa yayi murguda masa baki tayi "

"ya Kalli kwanon"

"Danan kaci manah"

"Toh yaci ya wanki hanu ya debi tuwo ya saka a miya kallon shi ya kai ya rufe ido ya saka a bakin shi "

"yafi 5mnt baice k'allah bah "

"Wow ya furta it's so delicious and yummy tunda naki rayuwata bantaba cin miyar kuka mai dadi bah"

"murmushi Mama tayi" nagode"

"ae kuwa Haneef ya canye tuwon gaba daya"

"Hanunshi ya wanki "

"Nagode sosai Mama "

"Nice da godiya ae"

"Wai yah sunan Diyar kine"

"kallonta tayi Haneefa"

"Nice name"

"kai kuma fah "

"Haneef Suleiman"

"Zaro ido Mama tayi Haneef Suleiman inda ake fadi"

"Murmushi yayi eh"

"gaskiya naji dadi sosai "

"ashe yanda akicewa kana da walakanci duk karyane"

"murmushi yayi kinsan mutane yanda suke"

"Hakane"

"Toh Mama nikam zan wuce lokaci yana tafiya Rigar sa Ta dauko masa Ta bashi"

"Sakawa yayi nagode sosai mama"

"Hanunsa yasaka a aljihu Bounch in 1k ya dauko gashi akara mama"

"Aa dan nan nagode ka rike kawai"

"Dan allah ki karba "

"Ka barshi kawai "

"Toh naji gashi a dafa Man abinci gobe"

"murmushi tayi mungode"

Toh sai anjima Haneefa ko kallonshi batayi bah"

"Haka yasa kafa ya fita"

"farinciki fal a idon mama"








*Ku kasance da ni Lipton da pure green*💞💞
[6/22, 8:44 PM] Lipton 🍵: 🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
*ĂŬR̆ĔN̆ B̆ĂZ̆ĂT̆Ă*
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

*Labaren Haneefa Da Hanef*🙆🏻‍♀

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________

```Dedication```
```Mun sadaukar da wannan page gareku iyayen Mu Allah ya kara maku lafiya muna sonku iren sosai nan```


Page *4*


"Yana fita ya shiga mota yah ja dogon nunfashi muje yace"

"Haneefa zo kiga abun alkaire"

"Tana turo baki ta karaso wurin mama"

"Yi hakuri yar Mama Kinji ta ho "

"Turo baki tayi to bakin daki ne bah"

"yi hakuri yar Mama kinga yanzu munsamu kudi gobe sai muyi sayayya ko"

"eh"

"mamaki takai miyasa Haneef ya amshe mata kudi kuma yazo gidan su ya kawo kudi har da Kara ma Mama kudi meyake nufi to"

"Haka tayi ta sake sake cikin ranta abinci taci ta watsa ruwa"


"Haeef kuwa yana shiga haraban gidan su ya shiga dakinsa Bathroom yashiga ya watsa ruwa ya dauro alwarla yayi sallah yana gamawa ya hau lafiyayyen gadon sa sai barci"


"Haneefa ce kwance kan gado wani ne yashigo cikin dakin ta dauke da wuka a hanunshi dagawa yayi ya soka mata da karfi "

"Jumbor Haneef ya farka daga mafalkin sa sai zufa yakeyi duk da AC dake cikin dakin"

"Waye wanda kason kashe Haneefa miye alakata da ita da har zanye mafalkin ta "


"Yana ta tunanai kala kala kwantawa yayi ya rufi ido bada jimawa bah barci yayi awon gaba dashi"

*Washe gari*

"Mama ce ke sharan cikin gida Haneefa ce ta fito daga daki "

"Ina kwana Mama "
"Lafiya qlw antashi lafiya"

"Lpy qlw "

'Maza kije ki wanke bakin ki ga abinci can ki dauko a kitchen "

"Toh mama"

"Wanke bakin ta tayi ta shiga kitchen ta dauko abinci tana budiwa taga Talliya ce da nama kallon naman ta kamayi taganshi dayawa "

"Mama ta kula da hakan amma bata bi ta kanta bah"

"Kallon abinci kawai takai rabon ta dataci abinci irin wanan har ta manta tunda Baban ta ya rasu kwallace ta zubo mata ta share sanan ta fara cin abince sai da ta canye Sa'anan tayi wanke wanke"


"Haneefa zo"

"Toh Mama gani"

"Ingo wanan jeki ki siyo abunda kike so"


"Murmushi fal a idon ta nagode Mama "

"Dauko hijabin ta tayi Mama sai na dawo"

"Toh kada a jawo magana"

"Toh mama"


"Wurin Shapa mai Kwai da kwai ta tsaya ta saye Sa'anan taje shagon bello tasayo kayan kwalama


"Farin ciki Kawai take ciki Tana Tafiya tana kalle kalle''


"Wata dankaririyar mota baka(black)tasha gaban ta da sauri ta tsaya wanann kuma fah "


"Da sauri taga anfito wasu maza ne masu karfin tsiyah jin tayi an dauketa sama "


"Ae kuwa ta kama kuwa tana bidar agaji"


"Dan Allah ku saukeni minayi maku wlh bani bace a kace ku dauko dan Allah ku saukeni"


"Mota suka sakata da sauri suka bar wurin "

"Wani abu sunka shaka mata shikenan barci ya wuce da ita"


"Wani makeken gida suka faka Horn sukayi mai gadi ya wangali masu get fitowa sukayi suka dauko ta wani daki suka kaita suka kwantar da ita"

"Har wurin 5Hours bata Far Fa do bah"

"Sannu sannu ta fara bude idonta da sauri ta tashi "

"Don ganin wani wurin da take Wanda ko a mafalki bata taba ganin shi ba"

"Nashiga ukku ina wadannan samudawa suka kawoni wayooo mamata dan allah ki ceceni "

"Tashi tayi taje wurin kofa budewa tayi amma tajishi gam fara buga kofa tayi sannu sannu da mutum a kusa"


"Jin shiru yasa ta buga da karfi dan allah ku mai dani gida mama najira na na shiga ukku don allah kada ku cire Man Kai wlh nika daice ga mamata ku taimaka ku mai dani kuka takeyi sosai "

"Cikin ta tarike tun safe har yanzu batace komi bah ta fara jin yunwa "


"Kusa da inda anka ajita taga kwai da kwan da ta siyo da sauri ta jawoshi tacanye kab har tana bidar kari"


"Kishirwa takeji amma bataga alamar ruwa bah kasa ta kwanta tana kuka har ta Saki barci"


"Hankalin Mama ya tashi sosai domin Haneefa bata dare sosai ina ta shiga mayafin ta ta dauka ta shiga makwata ko zata ganta "

"Amma duk inda ta shiga bata ganta bah bah karamin tashin hankali tashiga bah"


👉 *Ku kasanci da Lipton and pure green*🌹
[6/25, 11:35 PM] Lipton 🍵: 🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀🧚🏻‍♀
🧚🏻‍♀
*ĂŬR̆ĔN̆ B̆ĂZ̆ĂT̆Ă*
🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀🙆🏻‍♀

*Labaren Haneefa Da Hanef*🙆🏻‍♀

*Writing by Khadija s dogarai(Lipton)*

*Story by Hafsat MUHAMMAD (Pure Green)*


​​®🔥E͎L͎O͎Q͎U͎E͎N͎C͎E͎ W͎R͎I͎T͎E͎R͎S͎ A͎S͎S͎O͎🔥​​
________________________________________

```Dedication```
```Mun sadaukar da wanan page gareku iyayen Mu Allah ya kara maku lafiya muna sonku irin sosai dinnan```


Page *5*


"Haneefa na kwance sai sharan barcin ta takeyi sam ta manta ba agida take bah da Karfi ta farka rike kanta tayi tafada nashiga ukku har yanzu wadannan mutane basu mai dani gida bah wayyoo mamata dan Allah ki ceceni daga wadannan mugaye "


"Ko ba'a gaya mata bah tasan an isa sallah kuma bata ga inda zatayi alwala bah sae taje tayi taimama ta dauko hijabi ta saka ta ranka salloli "


"Hankalin Mama bah karamin tashi yayi bah gashi dare yayi sosai zauna wa tayi tana kuka Haneefa nah ina kika shiga dan Allah ki dawo gida haka nan tana nan kwance har barci ya kwashe ta"



*Washe gari*


"Haneefa ta tashi daga barci cikin tane yayi kukan yunwa Allah ya isa duk wanda ya dauko ni ya ajeni anan idon ta ne ya sauka ga abinci da anka aje mata ae kuwa da sauri ta isa ta dauko tana ci kamar wadda ta shekara bata ci abinci bah ruwan da ke kusa gareta ta dauka ta sha"


"Mama ce ta farka daga barcin da ya tazgeta Haneefa Haneefa ta kama kiranta ama taji shiru nashiga ukku ina yarinya nan ta shiga har safiya ta waye bata dawo gida bah "


"Tana cikin cin abinci anka bankado kofa da karfi sai da taji tsoroh aikuwa tana ganin fuskan shi gaban ta yayi mugun faduwa da karfi ta ce Sadiq "


"Murmushin mugunta yayi eh ashe kin yi saurin gane ni "


"Karabowa yayi kusa da ita, ita kuma tana ja da baya meye haka Sadiq miyasa zaka kawo ni nan ka aje mina yi maka"

"Wuyan ta ya shaqe tambaya na ma kikai meki kayi eh ya daka mata tsawa eh "

"Dan allah kayi hakuri kada ka kasheni"

"Sai na kashe ki ko zanji sanyi a raina "

"Ka rufa min Asiri wlh bah laifi na bane"


"Don ubanki laifin waye"

"Bah karamin zafi taje bah daya ce mata don ubanta"


"Shine

Please Login or Register in order to submit comment