Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Maleek guy is so arrogant, Sam Babu alamun damuwa a tare da shi, but I'm glad brother din sa na da kirki sosai, sannan abu na karshe ina jin it's time da zaki bar gidan nan, akwai abokina *doctor Aaban* da matar sa hadi da ya'yan su, suna nan Abuja, can zaki koma har ki haihu, domin kin shiga stage din da kike bukatar kulawa da sanya idon babba a kanki, anything can happen ba fata ba, bana jin zan samu matsala da AABAN because na san shi sosai, sai gobe zan je na gabatar musu da maganar first, kin ga hakan ma zai rage Miki kewa da damuwa"

Shiru Munaya tayi, ita kanta zata so hakan, zata so ta yi nisa da nan, duk da abinda ya faru a watannin baya bazai taɓa fita a kwakwalwar ta ba, amma chanjin muhalli zai iya rage wani abu, Musamman da mutanen unguwar suka fara saka Mata ido, sai dai bata son ta zama takura ga kowa, cikin sanyin ta tace "amma doctor baka ganin zan takura musu, in ba damuwa zan iya cigaba da zama a nan din in Sha Allah babu abinda zai faru dani"

"Nima bana fatan wani abu ya same ki Munaya, ina da abokai masu iyali, amma ban ambaci kowa ba sai doctor Aaban saboda ina da tabbas a kan shi, karki damu babu wata matsala in Sha Allah"

A sanyaye ta dire gwiwowin ta a kasa, tace "Nagode sosai, jazakallahu khair, Allah ya faranta maka duniya da lahira, dan Allah ya zan maka godiya, saboda ina ji kamar kalmomin dana yi amfani da su sun yi kadan" ya saki murmushi, yanda ta karasa maganar ya sake fito da kuruciyar ta sosai, cikin jin dadin addu'ar data masa yace "tashi tashi ki Zauna, You said it all, Allah ya amsa Nagode" da haka dai suka yi sallama ya fada mata cewa zai iya zuwa gobe ya fada Mata yanda aka ciki, idan kuma bai samu ba sai jibi, yan Kayan kwamulashen da ya siya Mata ya bata, ta karba ta yi masa godiya ta koma cikin gidan su wanda ita daya ke rayuwa a cikin sa yanzu.


____★★★____★★★

Washegari daya kasance Lahadi da misalin karfe biyu a cikin hadaddiyar falon daya kawatu da kayan k'awa na zamani wani kyakkyawan magidanci ke kwance a kujerar three sitter, Wata kyakkyawar mata chocolate color ke kwance a saman kirjin sa, duk da sun yi nisa a bacci amma hannun su na sarke dana juna, daga yanayin kwanciyar tasu zai tabbatar wa Mutum cewa akwai tsaftataciyar soyayya, da fahimta a tsakanin su.
Can cikin baccin magidancin yaji karar wayar sa alamun shigowar kira, yamutsa fuskar sa yayi, kana ya ɗauki wayar dake saman kujerar zai kashe domin baya son Matar sa ta tashi, sai dai number'n daya gani na yawo a screen din wayar ya saka shi dakatawa, a hankali ya furta "Abbas!" Kana ya latsa kore, cikin murya mai cike da bacci yace "Assalamu alaikum"

Daga dayan bangaren doctor Abbas yace "ooops kar dai na maka kasalandan, na kira a lokacin da bai dace ba, ooh sorry na manta yau weekend" ya karasa cikin shakiyanci irin tasu ta abokai.

Murmushin daya tsaya a iya labban sa ya saki, ya leka fuskar matar sa ya ga tana bacci, hannun sa daya ya dora a kan Bayan ta, yace "gulmame kawai, toh bacci muke"
Daga dayan ɓangaren Doctor Abbas ya saki dariya yace "toh gani a kofar gate din ku"

"Toh shigo" yace yana katse kiran, kana ya sake kallon matar sa yana tunanin yanda zai ɗauke ta ba tare da ta farka ba domin yana son tayi bacci sosai, kasancewar tun safe bata huta ba tana dawainiyya da su, cikin dabara ya tashi da ita a jikin sa ya mike, domin ya ji an bude gate wa Abbas, sama inda dakunan baccin su yake ya nufa, a hankali ya kwantar da ita kan makeken gadon shi, zai mike kenan ya ji ta tsarkafo hannun ta ta zagaye wuyan sa tana buɗe idanunta daya dan kumbura, ya saki murmushi dama ya san sai ta farka, goshin ta ya sumbata yace "decent one kina bukatar bacci fa, kwanta doctor Abbas yazo barin je"

Ta girgiza kai tana mikewa zaune, bai ƙara magana ba ya shige toilet ya wanke fuskar sa da bakin sa ya dauki face towel ya goge fuskar sa kana ya fice zuwa kasa in da Abbas ke zaune, musabaha suka yi, kana suka zaune suna taba hira a tsakaninsu, bayan mintuna biyar matar ta sauko sanye da jar hijab har ƙasa, a mutunce ta zauna kusa da mijin ta tace "lallai yau za ayi ruwa da ƙanƙara, doctor Abbas ne a gidan mu, yaushe rabo?" ta karasa cikin zolaya, mijin ta na rike da hannun matar sa ya kallon jan lallen hannun ta daya fara fita yana sakin murmushi kadan kadan.

Dariya Abbas yayi yace "nine Barrister Abrar, na same ku Lafiya, ina yaran?"

"Lafiya Lou alhamdulillah, suna islamiyya"

"toh Masha Allah, ai yanzu zan dawo yin zumunci" ya fada daidai lokacin daya ga abokin sa na sumbatar hannun matar sa, wanda hakan ba bakon abu bane, duk wani abokan su su san Aaban ya kan rike hannun matar sa ko sumbatar hannun a gaban ko waye, soyayyar su na burge mutane sosai, domin tun ana tunanin zasu daina da zarar sun fara haihuwa, a madadin hakan tamkar kara musu son junansu ake.


"TOH Allah ya sa" ta fada tana zame hannun ta, kicin ta je ta dauko masa lemo, ruwa, da samosa data yi yau da safe" kana ta koma ta zubo masa abinci ta jere masa a dinning, ta dawo cikin falon ta ce "Bismillah ga abinci" ba musu ya mike yana fadin "kamar kin san ina jin yunwa kuwa, Allah ka aurar da mu, ko ma samu gata irin ta abokina" ya karasa yana daga hannun sa sama, suka yi dariya, shi kuwa ya nufi dinning table ɗin.
Yayin da matar da aka kira da Abrar ta zauna suna hira da mijinta kasa kasa suna dariya, duk yanda Abbas ya kware a son jin me suke cewa ya kasa, har ransa yake fatan ya samu soyayya irin ta abokin sa da matar sa idan ya yi aure, domin rayuwar su abar sha'awa ce mai cike da ilimi da tsafta...

Bayan ya gama, ya dawo falon, Abrar ta je tayi clearing inda ya ci abinci ta gyara, bayan komai yayi daidai ta fito daga kitchen din tace "ni zan koma sama" ta fada tana yin hanyar step, domin idan mijin ta yayi bako ta kan basu wuri su tattauna.

"Ammmm ai yau wajen ku na zo duka barrister, har dake kina da hakkin sani" tsayawa tayi cikin ɗan mamaki, ta Kalli mijin ta ya mata alamar ta zo ta zauna, ba musu ta dawo, tana fatan su ji alkhairi.

Bayan ta zauna, doctor Aaban ya yi gyaran murya yace
"muna jin ka doctor Abbas"
Abbas ya gyara zaman sa, ya fara da cewa.



In Sha Allah anan na kawo karshen free pages, duk wanda yake son cigaba da karanta MunayaMaleek ya yi payment domin ya More karatun sa, domin ba'a fara komai ba.

Ya rayuwar Munaya zata kasance?

Shin Maleek zai amince Cikin sa ne ya kuma karbe sa?

Me kuke tunanin kan Shakur da doctor Abbas?

Sannan su doctor aaban da barrister zasu amince su karbi Munaya kuwa?

Wani irin rawa zasu taka a rayuwar Munaya?

Ya labarin mahaifin Munaya, shine yana raye ko ya mutu?

Munaya na sake yin tozali da Mahaifin ta ko kuma baza su kara haɗuwa ba har karshen littafin?

Shin rayuwar Munaya zai sauya ko kuwa?

Ya mummy zata ji a yayinda labarin cikin Munaya ya riske ta?
Alhaji Dawood fa?


Waye zai ci nasarar Mallakar Munaya? Ku manta da cewa sunan littafin MunayaMaleek, ba'a nan take ba, tabbas Munaya deserve someone special, waye kuke tunanin zai yi nasara a cikin samarin?

Shin mummy na samun cikar burin ta kan Maleek kuwa? Kun san yar banza ce bazata taba hakura ba sai ta samu nasara, lallai Hakan zai tarwatsa zuciyoyi da dama.

Bari na dakata a nan da sauran tambayoyin dake ranku makaranta, domin suna da yawa, duka amsar ku na ga cikin book din, ki biya ki More karatun ki hankalin ki a kwance kada ku jira na bati.


Masu cewa basu da banki na iya zuwa pos, idan yaso a cikin dari biyar din sai ya dauki charges din shi, ina jin baya wuce 20 ko 50.

Yan Nijar da suka shirya biya zasu iya min Mgn ta Whatsapp number dina dake kasa.👇


Waɗanda kuma basu da banki ko kuma basu da mai pos a kusa, ku turo katin Airtel na 500.



MunayaMaleek is not for free it's five hundred (500) via 3200689860 Haruna Rukayya first bank contact 07082281566 for more information.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On MUNAYA MALEEK
avatar
nusaibabello

12 months ago

Reply

Dghhjhujvghkjvg

Please Login or Register in order to submit comment