Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fara tara kudin aikin da za a miki, Zaki warke kinji" gama maganar ta yayi daidai da zuwan su Chemist din, ta siya mata magunguna har dana zazzaɓi domin ta ji jikin ta da zafi.

"Muna zan ci kifi" Amnah ta faɗa tana nuna kifin dake jere cikin show glass a gefen mai Chemist din.
"TOH bari na siya Miki" Munaya ta faɗa tana mikawa mai kifin dari biyar, dadi sosai taji da data samu kuɗin siyawa kanwar ta kifin, ba kamar da ba da zata ce "kiyi hakuri Amnah, ba kudi" maimakon su wuce gida sai suka zarce titi, Munaya ta siyi dinkakun hijabai guda biyar, kaloli masu kyau, ta kuma siyi takalmi kala biyu, ta siyawa Amnah ita ma, sauran kudin kuma zata ajiye suna cin abinci kafin a biya ta.

***

*SA'ADAH*.

A karo na ba adadi matar mai kimanin shekaru arba'in da takwas ke kallon kanta a madubi, ta sha makeup sosai tamkar budurwa, kara fashe jikin ta tayi da designer turare, sannan ta dawo bakin gado ta zauna, tana fatan a yau, a yau daya ya kalle ta a matsayin abin so, ba wai a matsayin mahaifiya ba, tun daga lokacin daya zama cikakken namiji take kwalliya musamman domin shi, duk kwalliyar da zata yi ba dan Alhaji Dawood take yin sa ba, sai dan Maleek domin shine muradin ranta, da kwadayin mallakar sa ta raine shi har ya zama cikakken saurayi, sai dai kash, har yanzu bata kai ga kashe ƙishirwar ta ba.
Numfashi mai zafi ta fesar daga bakin ta, ta mike hadi da barin dakin ta sauko izuwa kasan bene, ta samu daya daga cikin kujerun falon ta zauna tana jiran dawowarsu, mintuna goma da zamanta ta ji tsayuwar motor su, ta mike cikin sauri ta bude labulen window ta hango zaratan samari biyun da kan su daya sun taho, idanunta kyar kan Maleek domin shine damuwar ta, ganin suna daf da kofar falon yasa ta koma cikin sauri ta zauna, tana gyara zaman rigar ta.



Sanyayar Muryar Shakur ce ta fara sallama cikin falon, yayinda Maleek ke bayan sa, ta mike cikin rawar jiki tana fadin "oyoyo my boy" Maleek ya saki wani tsadadden murmushi domin ya san da shi take, Shakur kuwa ya samu waje ya zauna, domin ya saɓa ganin hakan, domin tun suna yara kulawa ta musamman mummyn ke bawa Maleek, Sa'adah kuwa ta rungume Maleek cikin tsananin so da bukatuwa, Maleek kuwa sam bai kowa komai ran sa, kasancewar ta mahaifiyar sa, ya yi hugging dịn ta back kana ya raba rungumar da fadin "mummy ya gida?"

Sa'adah taji ranta ya sosu, musamman mummyn daya kira ta, ita tafi son yace mata Sa'adah, saboda idan yace Mata mummyn nan sai ta ji kamar yana mata kallon tsohuwa ne, amma a azahiri sai ta kirkiri murmushi tace "lafiya Lou my boy, ya aikin?"

"Fine mummy" ya amsa yana zama kusa dan'uwan sa..

"Mummy barka da yamma" Shakur ya fada looking at his mother, hoping wata rana, ko da sau daya ne ta nuna masa soyayya tamkar yanda take nuna wa dan uwan sa Maleek, sam baya kishi da Maleek, amma yana bukatar soyayyar uwar sa shi ma, baya ga soyayyar uba, bai san Wata soyayya kuma ba sai na jinin sa, dan'uwan sa Maleek dake kaunar sa, kauna Bata wasa ba.



A sake Sa'adah ta amsa masa, sai dai hankalin ta na ga Maleek, har tana jin dama ya rage su biyu kacal a gidan, ita fa gani take Shakur daya zama cikon na ukun su ya takura musu, tunda Alhaji Dawood baya nan, har wani haushin Shakur din take ji, ta ja tsaki a ranta, tana kokarin daidaita kanta, domin zata iya subutar fallasa kanta, shirin ta ya lalace.


Tun daga sama zuwa kasa yake kallon ta, musamman katon hijab din ta dake kokarin jan sa, ransa ya ƙara ɓaci, taya zata zo masa aiki a haka da wanna uban hijab din? Ya bugi table din gaban sa cikin fushi daya bayyana a fuskar sa..

Munaya ta hadiyi wani yawu mai kauri, kana cikin rawar murya tace "ina...kwa...na"

"Out of my office, dirty thing" maleek ya faɗa cikin tsawa, cikin rawar jiki har hijab din ta na harde ta ta nufi kofa, hawaye na zubo gidan ta...

"Shakur, Shakur, Shakur!!! You cost all these, duk kai ka janyo min wanna ciwon kan" ya fada as if taking of himself yana dafe kan sa.

Munaya ta samu kujera dake can nesa da office din sa ta zauna, ta sanya kanta cikin hijab ta yi kuka sosai, kana ta fito da kanta ta gyara zaman hijab dinta, ta kwantar da kanta jikin kujerar tana tuno Amnah kanwar ta, ta san yanzu haka kuka take, ga jikin ta da ya soma rikicewa, da tana da hali wallahi bazata fita ta barta cikin halin da take ciki ba, ta kara share hawaye tana lumshe kumburarrun idanun ta.


*BAYAN SATI BIYU*


*MUNAYA*

_12:00am_


Hankalin ta a tashe take shafa bayan Amnah dake kwarara amai a jikin ta, ga jikin ta da yayi zafi sosai, rabon da ciwon ta ya tashi haka tun Umma na nan, cikin rashin sanin abin fada tace "Amnah dan Allah ki daina aman haka, ya isa, kin san bamu da Kowa ko? Ya zan yi yanzu" ta fada tana fashewa da kuka, Amnah kuwa ta gama amayar da abinda ke cikin ta gaba-daya, har ya zamana yunkurin aman take babu abinda ke iya fita, har Tsawon mintuna biyar sannan ta daina, Munaya ta saki ajiyar zuciya mai tafe da shesheka, kana ta ajiye Amnah gefe, ta cire kayan jikin ta daya ɓaci da amai ta saka wasu, sannan ta dauko wa Amnah wasu kayan itama ta Sanja mata, sannan ta dauki kayan su data cire ta goge wajen aman tunda ya riga daya ɓaci, tocilan su da bai cika haske ba ta ɗauka ta haska zuwa dan tsakar gidan su ta ajiye kayan amai, sannan ta koma ciki, ta zube gaban Amnah tace "Amnah!"


Cikin maganar Amnah mai rarrabewa hadi da rawa tace "muuu...naaaa..... Z....zan...mutu, ki...min addu'a..... kai...na ci..wo so....sai" ta fada tana tamke hannun Munaya cikin zafin ciwo, wasu zafaffan hawaye ne suka zubo wa Munaya, ta riko hannun Amnah cikin nata da kyau tace "ba zaki mutu ba Amnah, bazaki tafi ki barni ba, zaki warke da izinin Allah"
Addu'a ta shiga tofa mata, tsawon rabin awa ta ji saukar numfashin Amnah alamun bacci ya dauke ta, ta sauke ajiyar zuciya, sannan ta dauki Amnah ta kwantar da ita a kirjin ta, taji dama dama a ranta ganin bugun zuciyar amnah na fita da kyau, ta shafa kanta dake kyalli sakamakon babu gashi ko daya, ta lumshe idanun ta, tana tuno ranar da Umma ta aske yalwattacen sumar Amnah kamar yadda likita ya bada shawara, ta tuno irin kukan da amnah ke yi a lokacin da ake mata askin tana fadin "a'a ba...na so Um..ma, ki bar min ga...shi...na, i...na son ga..s..hi"


Hawaye suka zubo wa Munaya, tuno kukan da Umma ta sha a ranar da likita ya shaida musu cewa "ya kamata tuni kun lura da cewa yarinyar nan na da *brain Cancer* domin duk wani symptoms na brain tumor tana da shi, kamar yadda kika lissafa min tana yawan amai, tana yawan ciwon kai , sannan maganar ta na rarrabewa hadi da rawa, ganin ta na dishashewa, sannan tana zama kullum a rikice, sannan bakomai kwakwalwar ta ke dauka ba, duka wanna yana cikin symptoms na brain Cancer, kuma test da aka mata ya tabbatar da Hakan, shi wanna cutar yana da matukar hadari, musamman da ita karamar yarinya ce, abin ya mata yawan ɗauka, domin a kullum kara undergrowing yake, ma'ana yana kara tsirowa ya mamaye mata ƙwaƙwalwa, so the earlier a mata aiki, the better for her"


Ta tuno yanda Umma ta rikice da kuka tana tambayar likita kudin aikin na iya kai wa nawa, likita ya ajiye biron hannun sa yace " toh a yanzu dai aikin na kai wa million uku da dubu dari bakwai, yeah 3.7" ya karasa cikin tabbaci.


Ta tuno yanda numfashin Umma ya dauke na wani lokaci kana cikin raunin murya mai balai'n tausayi ta maimaita "3.7 million kake nufi likita?"


A ranar Munaya ta ga Umma cikin tashin hankali mara mistaltuwa bayan sun dawo gida.

Daga kuma wannan ranar Ummu ta fara neman hanyar samun kudin aikin Amnah, har ta sa wanna gidan na su a kasuwa, sai dai ko miliyan daya ba a taya ba, daga masu cewa dubu dari uku, sai masu cewa dubu dari biyar domin gidan karami ne sosai, tsahon gini, ga shi daki daya ne da toilet da karamin kitchen Wanda gefe daya ya zube, ganin ko kwatan-kwatan kudin aikin Amnah gidan bazai yi ba, Umma ta hakura da siyar da gidan ta fara aikin neman yi, wankau, da duk wani aikin karfi Umma nayi, a kuma kullum sai ta ajiye ko da dari ce, na aikin Amnah, ita kanta Umma tana ajiye kudin ne, amma bata san har zuwa shekara nawa zata haɗa million uku da dubu dari bakwai ba, tana dai fatan su yi tsawon rai da har zata tara kudin aikin ayi wa Amnah, daga lokacin suka rayu da burin samun kudin aikin Amnah, sai dai kana naka Allah na nashi, nashi ne kuma gaskiya, domin ko dubu talatin Ummu bata tara ba ta bar su...

Juyin da Amnah tayi a jikin Munaya ne ya katse mata tunanin da take, ta share hawayen fuskar ta, sosai take tausayawa rayuwar su, amma tafi tausayawa Amnah, Allah kadai ya san zafi, ciwo, da radaddin da take ji a kullum, idanun ta biyu har aka yi kiran sallar farko, sai a lokacin wani wahalallan bacci ya dauke ta.




07082281566


Share❤️
[14/12, 12:54 pm] 𝙽𝚘𝚘𝚛𝙸𝚖𝚊𝚗✨: 🍇MunayaMaleek🍓



https://facebook.com/groups/1346404966270527/
Masu facebook kuyi following account dina❤️


_by NoorEemaan_📚✍️



A Page 1 an samu typing error na saka 8:00pm a maimakon 8:00am, hakan typing error ne, amin afuwa please.

iv
(4)



Ko jin kukan ta baya yi saboda yanda ya kai kololuwa a bukatar ta, ya shimfide ta kan sofa ya bi ya danne ta yana sakin wani kalar numfashi, Munaya data gama kidimewa ta kara sautin kukan ta, tanason cewa ta fasa ko ta kwaci kanta ta gudu, amma ta kasa hakan, sakamakon fuskar amnah kaɗai take gani a idanun ta kwance cikin mayuwancin hali. Cikin sauri ya haɗe bakinsu, hakan ya hana kukan nata cigaba da fita, ya raba ta da kayan jikin ta, numfashin sa Kusan daukewa yayi saboda yanda aka ƙara kawata masa surar ta, saɓanin abinda yake a zahiri, a bukace ya fara romancing dinta.


★★

Zafin daya ratsa ƙwaƙwalwar ta ya sanya ta fara nadaman amincewa data yi dashi, zafin da tunda take bata taɓa jin makamantan sa ba taji ya ziyarci brain din ta, hawaye Masu zafi ke zuba a idanunta, sautin kukan ta ma yaki fita, fuskar ta a gefe, tana tuno yanda ta bar Amnah a asibiti rai a hannun Allah, ta dawo da kallon ta kan Maleek daya haɗa gumi har yana diga kan kirjin ta, ta runtse idanun ta, tana jin haushi ko ta ce tsanar sa, meyasa wasu mutanen ke da son zuciya? Meyasa wasu basa taimako domin Allah? lallai bayan Abban ta, Maleek ne mutum na biyu mara tausayi data sani, sam bata damu da zafin da take ji ba, Burinta ya sauka a kan ta ya kuma bata kudin aikin da za'a wa Amnah ta kai ayi mata aikin cikin gaggawa...


★★

Mirginawa yayi bayan ya sauka a kanta, cikin mayen da bai gama sakin sa ba yace "You re truly a virgin, I thought karya kike" ya karasa maganar cikin jan fasali, sai kuma yayi shiru, bacci mai nauyin gaske ya dauke shi a take.

Hawaye Masu dumi ne suka zubo wa Munaya, cikin jin takaicin kalaman sa ta ware jajayen idanun ta ta watsa masa su, ta ga yana baccin sa hankali kwance, ko kayan sa bai mayar ba, cikin sauri ta dauke idanun ta, kana ta yunkura cikin sauri domin tashi sai dai azabar zafin data ji yasa ta koma ta kwanta, a hankali ta fashe da kuka, tana jin komai ya fice mata a rai, da ba dan tana da burin rayuwa da tilon kanwar ta Amnah ba, da ta roki Allah ya dauki ranta a wanna duniyar mai cike da tarin kalubale hadi da kaddara, wata zuciyar daga can kasan ranta yace "kin shirya haduwa da Ubangijin ki Munaya, bayan kin aikata zunubi mafi girma?"
"A'a" ta furta a fili ta shiga girgiza kai hawayen na cigaba da zuba a idanunta, ta tuno ba lokaci, bakomai zai iya faruwa idan ta cigaba da bata lokaci, hakan yasa ta daure ta mike tsaye hawaye na cigaba da zuba a idanun ta, ta dauki kayan ta dake watse a gado ta fara kokarin sa wa... Bayan ta saka kayan ta ta nufi kofar barin dakin tana jan kafar ta da kyar, tsananin zafin da take ji bazai misaltu ba, har ta nufi hanyar barin office din ta tuna bai bata kudin asibitin Amnah ba, ta dawo tsakiyar office din idanun ta ya kai kan drawer da ya nuna mata dazu ta karasa wajen ta buɗe, ta ga uban kuɗaɗe har da dalolin Amurka, ta rasa nawa zata dauka da zai isa kudin asibitin Amnah, a ko wani rafa ta ga an rubuta dubu dari, hannun ta na rawa ta rasa nawa zata dauka da zai isa million uku da dubu dari tara, kasa cigaba da tsayuwa tayi saboda kafafun ta sun kasa cigaba da daukar gangar jikin ta, saboda zafin da take ji, jarumta kawai take, she just want to be strong for her only little sister Amnah! Ta zauna kan kujerar da Maleek ke zama, ta janyo wani fancy calculator data gani kan table ɗin ta buga 100,000×40 ta ga ya bata million hudu, ita kuma million uku da dubu dari tara kawai take so, hakan yasa ta dauki rafa guda talatin da tara ta saka su cikin wani kyakkyawan leda data gani, ta kuma ga wasu chanji a gefe, ta dauki dubu ɗaya domin kudin mota, ta mike ta fita daga office din tana jan kafa, ta fara taka matatakalar benen domin sauka nan taji wani sabon zafi, amma haka ta daure tana sauka tana kuka sosai mara sauti, bayan ta gama sauka ta goge hawayen fuskarta saboda kada mutane su gane halin da take ciki, ta fita daga Company'n tana ji Nura gate man na mata magana amma bata ko jin sa, Burin ta ta isa asibiti kawai, adaidaita sahu ta tara ta shiga ta fada masa sunan asibitin da zai kai ta...



*Sa'adah*
*(Mummy)*

A karo na ba adadi take kallon agogon hannun ta cikin tashin hankali, ta ga sha daya da yan mintuna, gashi an fada mata cewa cikin awa daya kacal aikin zai fara ci, Maleek zai haukace mata, Amma shiru, ita dai a iya sanin ta ta aiwatar da aikin yanda aka ace tayi, bata yi kuskure ba, ta samu hannun kujera ta zauna, ta cire hular dake kanta domin har wani zafi take ji duk da air conditioners din da suke falon, hakan ya bayyana gashin ta baki da sirkin fari, sai dai farin ba yawa, ta shiga dialing number'n Hajiya maimoona kawar ta... "Hello maimoon, anya aikin mutumin nan gaskiya ne kuwa, har yanzu fa Maleek bai dawo ya same ni ba, na shiga uku" ta karasa a matukar dame.


"Kuma kin aiwatar da aikin yanda ya kamata babu kuskure Sa'adah?" Daga dayan bangaren Hajiya maimoon ta fada.

Cikin sauri mummy tace "wallahi Allah na saka masa maganin a tea din sa, kafin nan ma har cikin ruwan wankan sa na zuba dayan maganin, a lokacin dana aiwatar kuma babu wanda ya ganni maimoon, anya burina zai cika kan yaron nan maimoon? Da alama bana cikin masu Sa'a, Ni tsoro na ma kada yaje ya samu nutsuwa da wata macen, wallahi kirjina har wani nauyi yake min, lugudan bugu yake, maimoona ki taimaka min ya zanyi?"...


"Haba Sa'adah ki nutsu mana, duk kin bi kin daga hankalin ki akan yaron da kika raina da hannun ki, kema jaraba da kwadayi ce dake, nace Miki akwai zafaffan Samari a gari matukar zaki biya su zasu gamsar dake fiye da tunanin ki, amma kin nace sai Maleek!"


"Hmmm...maimoon bazaki gane ba, bazaki gane baiwar da Maleek ke da shi ba, tun yana yaro halittar sa ta namiji daban ce, ina ga Yanzu? Oh Allah na, har hasaso ta take, ga uban sa Banda yawon neman kuɗi kasashen ketare babu abinda yake tsinana min, yo me zai iya tsinana min, lokacin da yake da sauran kwarin sa baya tsinana abin arziki balle yanzu da ya tsufa, ga dai kudi iya kudi yana ajiyewa, amma kash babu namiji, ya zata kudi sune komai na jin dadin rayuwa?" Mummy ta fada cikin wani irin amon sauti irin na kangararun mata.



Daga dayan bangaren Hajiya maimoon ta tabe bakin ta daya sha jan baki tace "toh ai shikenan tunda kin dage, amma maganar gaskiya aikin mutumin nan ba karya, domin shi yayi min aiki akan mijina kika ga duk abinda nake baya iya magana, bai kuma isa ya hana ni ba, amma zamu koma wajen shi, idan Maleek din ya san wata ai bai san Wata ba"


"Toh shikenan k'awata, sai mun haɗu" mummy ta faɗa tana sauke wayar daga kunnen ta, sai dai hankalin ta bai gama kwanciya ba, ta kalli jikin ta, matsatsun English wears ne, ta saka su musamman tana jiran Maleek ya dawo ya haukace mata a gado kamar yadda mutumin daya bata magani ya fada.

Ta rufe idanun ta tana tuno yanda mutumin ya ce da ita a lokaci da yake Bata maganin. "kin ga wanna, ki saka masa a ruwan wanka, wanna kuma ki zuba masa ko a shayi, ko kuma a duk wani abin shan sa, ki kuma tabbatar babu wanda ya ganki, wanna kuma ki shafa a al'auran ki kafin ku hadu, kin ga na farko nan dana baki shi zai sanya ya ji wata matsananciyar bukatar mace, na biyu kuma zai saka ya ji ana kawata masa surar ki zuwa ta kyakkyawar matashiya har ya ji mutukar son kasancewa dake a gado, na ukun Kuma zai saka yaji babu wata Mace data fi ki dadi, domin da kan shi zai dinga zuwa neman ki har sai kin gaji, cikin awa daya kacal aikin zai ci shi..."


Ta buɗe idanun ta da suka yi ja, tana tunanin ta ina tayi kuskure, a tunanin ta tayi komai yanda ya mata, sai kuma tayi saurin tashi tsaye cikin faduwar gaba tace "ko nayi kuskuren barin shi ya fita wajen siyar da motocin sa? Lallai ya kamata in tabbatar a yanzu" ta fada tana dialing number'n Hajiya maimoon, "Hello maimoon, akwai matsala, gani nan zuwa yanzu, ki raka ni wajen mutumin nan"


★★


*Munaya*

Cikin dauriya take tafiya bayan ta shigo cikin asibitin, domin ji take kamar ana watsa mata yaji a kasan ta, hade cinyoyin ta da take yayin tafiya ke kara mata jin tsananin zafi, amma duk wanna bai dame ta ba, burinta shine a shigar da Amnah dakin surgery.
Ko neman izinin bata tsaya yi ba, ta fada office din doctor, cikin hanzari da saurin magana tace "doctor azo ayiwa Amnah aikin, ga kudin nan na samo, dan Allah likita ka tashi" ta fada ganin likitan ya zauna ya zuba mata idanun sa bashi da alamar mikewa.

Likita kuwa da fari mamaki da fargaba ne suka diran masa jin wai ta samu 3.9m cikin Abinda bai fi awa biyu ba. Amma sai yayi saurin kawar da wanna tunanin a ransa, ba lokacin yinta bane yanzu.
Ya rasa ta yanda zai fara mata bayani, ya saka hankici ya goge dan gumin daya tsatsafo masa a goshi, a matsayin sa na likita, ya sha ganin mutuwa hadi da marasa lafiya kala-kala, hakika bai taba fargaban furta wa wani labarin rashin da aka masa ba, kamar yadda yake tsoron bayyana wa karamar yarinyar dake gaban sa wanna labarin,. Amma meyasa? wata zuciyar tace "saboda tayi kankanta, kankantar da bazata iya jurewa ba, kunnen ta bazai iya daukan wanna mummunan labarin ba"


Maganar Munaya ce ta katse masa tunanin sa, "doctor ka tashi mana, kai fa kace ba lokaci, kai kace ayi gaggawar yi wa Amnah aikin, ga kudin na samo, dan Allah ka tashi likita, dan Allah banason rasa kanwata, ina son ta" ta karasa a sanyaye madadin farkon maganar ta dake a zafafe, likita yaji tsigar jikin sa na tashi, kofofin gashin jikin sa suka mimmike na tsananin tausayin Munaya, ya dauke kansa daga kallon ta yace "I... i... i.... i'm sorry, we wouldn't save her life, bayan mintuna talatin da barin ki asibitin nan Allah ya karbi ran ta" ya karasa a sanyaye, lallai ya ji mutuwar Amnah ko lokacin da mahaifin sa ya rasu bai ji mutuwar kamar na karamar yarinyar nan ba, ko don babu shakuwa tsakanin sa da mahaifin sa ne?


Cikin ihu da karaji tace "Karya kake, You re a liar, Amnah is alive, kanwata bata rasu ba, don't tell me that please doctor" ta fada tana jin office din na juya mata, sai dai ko kusa bata yarda da maganganun likitan ba, a guje ta bar office din likita zuwa dakin da aka kwantar da Amnah.





07082281566
[14/12, 12:54 pm] 𝙽𝚘𝚘𝚛𝙸𝚖𝚊𝚗✨: 🍇MunayaMaleek🍓




_by NoorEemaan📚✍️_



iii
(3)


*MALEEK*
Bayan ya gama aikin da bai samu karasa wa a office ya rufe system din sa hadi da ture shi gefe, ya kwanta rigingine, yana fatan bacci ya dauke shi, amma ya san baccin bazai zo ba, domin duk daren duniya ya kan so yayi bacci, kamar yadda ko wani dan adam ke yi, amma hakan baya yuwa, saboda an riga an raine shi da Barasa tun yana dan shekara uku a duniya, har ya girma ya fara nema da kan sa, har ya zamana he's so addicted to it da idan bai sha ta duk dare kafin ya kwanta ba, ya kan ji kamar ya haukace.

Kamar yanzu yana kwance idanunsa tarr babu alamun bacci, duk da kasancewar yanzu karfe biyun dare, ya mike kamar an tsikare shi ya nufi wardrobe din sa ya bude ya dauko wani box madaidaici, ya dawo bakin gado ya zauna, ya daura box din a cinyarsa ya danna wasu numbers, dan akwatin sirrin sa ya bude, take kananun kwalabe masu ɗauke da giya suka bayyana, ya mika hannu ya dauki guda daya mai suna *Mr dowell's whiskey* ya kafa baki ya shanye duka, sannan ya kara daukan Wani ya shanye, take idanun sa suka kada suka yi jajur, ya rufe dan akwatin kana ya mike ya mayar da shi cikin wardrobe ya dawo ya kwanta rub da ciki, ya lumshe kyawawa kuma rikitatun idanun sa, cikin abinda bai fi mintuna biyar ba bacci ya dauke shi.

***

*MUNAYA*

_5:30am_

Abu mai dumi data ji ya zuba a kirjin ta, ya ratsa ta rigar ta har ya taba fatar ta shi yayi sanadiyar tashin ta daga baccin daya dan dauke ta.

"Amnah!" Ta faɗa cikin sauri ganin tana amai sosai, sai dai zallar ruwa take amayar wa, Amma ta kasa ko da motsi, saboda mutuwar jiki, sai aman dake fita a bakin ta, ta tashi da ita a jikin ta cikin sauri, ta jinginar da ita jikin gini, Amnah ta tafi luuu zata kwanta domin babu kwari a jikin ta ko daya, Munaya tayi saurin tareta ta kwantar da ita, kana cikin sauri ta fita zuwa tsakar gida ta dauro alwala ta dawo cikin daki ta sanja kayan jikin ta, ta yi saurin tada sallah, tana jin yanda amnah ke fitar da nunfashi da kyar, sam ba a nutse tayi sallar ba, ko azkhar bata iya yi ba, ta saka ɗaya daga cikin hijab din ta data siya, ta lalubo wa Amnah atamfa doguwar riga daya kode ta sanya mata, kana ta dauki ragowar kuɗin da Shakur ya bata dubu goma sha huɗu ta dauki Amnah rungume a jikin ta, cikin sauri ta fito daga gidan, ko rufe kofar langa langan su da kusan rabi ya cire daga bango bata yi ba saboda sauri, burinta ta kai Amnah asibiti, domin jikin kara rikicewa yake a ko wani dakika daya na agogo, gudu-gudu sauri-sauri,

1 Comments On MUNAYA MALEEK
avatar
nusaibabello

12 months ago

Reply

Dghhjhujvghkjvg

Please Login or Register in order to submit comment