Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana son yaje yaci abincin Ammin shi ,
shiyasa ya d'an Sha ruwan tea d'in kad'an sannan ya mik'e ya shige bedroom d'in .

murmushi yayi ganin yadda Meenarl ke takure dan sanyin dake kad'awa ga kuma sanyin AC murmushi ya kuma tare da shige wa toilet a ranshi yana .
"Ai kin saba sanyin garinku ba irin wannan bane."

Wonka yayi tsab sannan ya fito yana fitowa yaje gaban mirror ya kimtsa tsab da sauri-sauri a nufin shi kafin ruwan ya sauk'o ya isa gida.

Yaje gaban durowar da nufin fito da kayan da zai saka,
a dai-dai lokacin kuma ruwan ya sauk'i kamar da bak'in k'woriya ruwan mai sauk'a a hankali sai iska mai sanyi.

Shiru yayi a ranshi yaso sai ya isa kafin ruwan ya sauk'a.
gashi gaba d'aya wani irin duhu ya rufe ko ina.

Parlour ya nufa tare da gyara d'aurin towel d'in dake k'ugunshi,
TV ya kashe sanan ya kashe bok d'in baki d'ayansu,
Komawa yayi ya dauk'o phone nashi yazo parlour kan 3 str ya zauna tare da shiga yanar gizo-gizo a nufin shi ya d'an zauna kafin ruwan ya d'auke .

Shiru ruwan sai sauk'a yake har yafa rajin sanyin na ratsashi gaba d'aya jikin shi yayi bacci kasala ta rufeshi,
Hakan yasa dole ya mik'e cikin yin mik'a bedroom ya nufa yana zuwa ya ajiye woyar sannan a hankali ya konta gefen Meenarl tare da Jan blanket d'in ya rufe su ,
matsawa gefen ta ya kumayi d'an baya son abinda zai had'e jikin su wuri d'aya ,
ita kuwa hajiar birgima daga jin alaman mutun ta k'ara mirgi nowa cikin sanyi ta d'aura hannun ta kan k'irjin shi ,kai ya juya ya kalleta da kyau tabbas bacci takeyi ,
fuska ya tsuke d'an shi harga Allah gani yake muguntan ce ,
kanshi ya juya da nufin cire hannun ta sai kuma kawai yaji ta sake d'aura mishi cinyarta kan nashi cinyar sannan a hankali ta cusa kanta a kafad'an shi,
gaba d'aya ta kanai nayeshi sai faman baccin ta take.


Shiru yayi yana kallon ta ita ko a jikin ta yayin da shiko ta rabashi da nitsuwar shi,
sai ajiyan zuciya yake direwa a kai akai.

Cikin lumshe ido ya juyo gareta baki d'aya ,
hannun shi yasa a hankali ya zuge zib d'in rigar ta ido ya tsura mata yadda ta k'ara k'amk'ameshi
lips enshi ya lasa a hankali ya jawota jikin shi,
manna ta yayi da k'irjin shi da kyau sannan ya jawo blanket ya rufe su da kyau,
sai kuma ya fara sauya salon konciyar tasu da darrusan sa masu wuyan fad'i.

Cikin baccin taji wani sabon salo ido ta bud'e a hankali ta diresu kan fuskar General da ya gama yin mutuwar konce,
a hankali ta fara janye jikin ta murya can k'asa tace.
"Hamma."
Janta ya kumayi tare da cewa.
"Ina zaki je?."
Ido ta rumtse tace.
"Ni baccin ya ishei zan koma parlour."

Matsota yayi sosai yace.
"Me yasa kike son azab tar danine ? me yasa bakya son na rabeki alhalin kuma kece kike fara shige wa gareni."

Kai ta juya cikin rashin son abinda yake matan tace.
"Ni dai wallahi bana so ka barni ."

Mik'ewa yayi sannan ya shige bathroom wonka yayi ciki sauri-sauri,
Yaya fitowa y kimtsa tsab cikin shadda maikalan sararin samaniya ya fito rasa kamar tauraro sai k'amshi yake zubawa ya k'afa hularsa ras ,
ita kuwa dama yana shiga wonka ta dawo parlour.

Parlour ya fito rik'e da tarkacen sa bai kalli ko inda take a yanufi hanyar fita,
ganin haka ta mik'e da sauri ta bi bayan shi tana .
"Hamma Haiydar ina zaka je?."

Bai ko kalleta taba,
cikin sauri taje gaban shi kanta a k'asa tace.
"Ayyah Hamma na ,
ina zaka je ka barni a nan kasan fa ina tsoro kuma ba kowa a gidan."

Fuska a tsuke yace.
"Ni ba Hamman ki bane ai kinsan waye Hamman ki da kike so,
batun ina zanje kuma gidan mu zanje,
zanje gun Ammi na kuma ke kin ce bazaki je gidan muna."

Da sauri tace.
"Toh zanje gidan mu nima."

Ci gaba yayi da tafiya tare da cewa.
"Ban hanaki ba ai gaki ga hanya kije gun Jabeer d'in."

Yana kaiwa nan ya fice tare da Jan k'ofar ya rufe.

Kai tsaye gidan su ya nufa.

Ita kuma yana fita ta koma tsakiyar parlour ta zauna ranta a b'ace ya zaiyi ya barta a gida ita kad'ai haka ta zauna cikin fushin.

Shi kuwa General yana shiga cikin gidan a babba parlour su ya samesu kab dinsu Bappa na zaune a cikin su kamar sarki gaba d'aya zuriyarsa a had'e sai Mama ce da Abdul basa wurin.

Gefen Bappa ya zauna cikin son tsohon yace.
"Bappa barka da rana."
Kanshi ya shafa tare da cewa.
"Barka dai Aliyu ,
ya gida ina Bodd'i na?."
Murmushi yayi tare da cewa.
"Na barta tana bacci tace a gaida Ku."

Murmushi Inna tayi gami da cewa .
"Aliyu ka barta ita d'aya a wancan gida naka mai cike da sojoji ."

Rayhana ce dake gaban Dr Jabeer yana yanke mata farce tayi shiru tana jinsu shiko Dr yanke mata farce yake yana kallon ta cikin k'aunar da ya dad'e yana yi mata a zatonshi Meenarl yake so sai yanzu ya gane Meenarl tausayawa ce a tsaka ninsu.

Aliyu ne ya mik'a mishi hannu suka gaisa .
Murmushi Dr yayi tare da Sosa k'eya yace.
"Hamma Aliyu ai nizan zo na kawo gaisuwa dan ka zama surki."

Kanshi General ya d'an buga tareda cewa.
"Inma tson kana ta zakayi ka sani dai na fika da wattani har 8."
Dariya sukayi baki d'ayansu.

Sannan Ramadan ya kalli General cikin rawan kanshi yace.
"Hamma Aliyu
har Hamma Sani ma ya zama surkin ka ,
d'azu Abban Meenarl yazo ya nema wa Hamma Jabeer auren Rayhana ya kuma nema wa Hamma Sani auren Nafeesat kuma duk an basu saura biki kawai."

Sai ya kuma matso kusa da General tare da karya wuya yace.
"Hamma Aliyu toh ni kuma da Abdul yaushe zamu auru? gaskiya muma a aurar damu? wallahi inba haka ba muyi tawaye dan mun gani da zaman gida ayita maida mu yara."

Gaba d'aya parlour suka kwashe da dariya Captain Sani harda buga tafi,
Bappa ma dariya yake sosai ,
Dr Jabeer ne cikin murmushi yace.
"Ashe yaushe zaku auru?."

Sai suka kuma dariya.
Ya Amir kuwa dariya yake harda rik'e ciki ya jawo Ramadan jikin shi yana.
"Insha Allah kuma zaku auru Ramadan, kaida Abdul zamu kai sadakar Ku a masallaci wata kil a samu masu tayawa."

Daga nan kuma suka cin gaba da dariya .
Daddy da Abba kam sai kallon su suke cikin nisha d'in da happy.

Abdul kuwa dake zaune gaban Mama yana kuka tana kuka tana cewa.
"Abdul na cucu kaina Na bata lahirata Abdul na cucu Ammin Aliyu na bita da sharri gashi ita kuma sai nasara ke bin rayuwar ta,
gata ga mijin ta ga yaran ta ga surkana yenta kowa sonta yake ga yan uwanta da 'ya'yan y'an uwanta gida duk ya cika da family enta ,
nayi asirina rabata da mijnta ba tare da hakkin ta ba gashi asirin ya karya ya barni da tarin zunubai."

Cikin kukan Abdul ya mik'e tare da cewa ni dai zan nemi gafarar yan uwana kema ki nemi gafararsu sannan ki tuba ki koma ga Allah ki kuma kisan duk abinda kikayi Allah na ganin ki ni zanje cikin su kinga yadda kika samun tsanan Hamma Aliyu kalli yadda Ramadan ke sona har kunya nake ji."

A haka ya dawo parlour akaci gaba da yin hira da dariya dashi.

Shi kuwa General mik'ewa yayi ya nufi bedroom ensu a daa yanzu kuma na Ammi ne.

Murmushi yayi ganin an canza mata kayan d'akin sannan suma na dad'in sunan.
A hankali ya zauna gefen ta a kan sallayar da take zaune tana k'ara tun qura'ani mai girma.

Ganin ya zauna ya tonk'oshe k'afafu yana sauraron sautin kara tun nata yasa ,
ta d'an k'ara k'ara tun shafi 3 sannan ta d'aga hannu ta rink'a yin addu'oi ,
shima hannu ya d'aga yana amsawa da Amin-Amin,
suna shafa wa Ammi ta kalleshi cikin sanyi tace.
"Babana yaushe ka iso? ina Meenarl d'in kuma?."

Murmushi yayi tare da lonk'oshe wuya ya gaida ta sannan yace .
"Ammi me kike buk'ata."

Murmushi tayi itama sannan tace.
" ba komai Haiydar duk abinda nake so Abban ka ya gama minshi."

Haka sukayi ta hira cikin soyeyya irin ta UWA da d'anta.

Ahaka Ramadan da Rayhana tare da Dr da Captain da Nafeesat suka shigo suma akayi ta hirar dasu.

Ammi sai nan nan take da d'anta gudan jinin ta.


A haka suka wuni cikin Happy yayinda Bappa ya kara had'a wa General wasu addu,oin a cikin zam-zam ya wuni yana sha.



Bayan sunyi sallan la'asar ne suka shigo gida .

General ya kalli Ammi a hankali yace.
"Ammi a had'a mana kayan mu zan tafi dashi ."

Cikin k'aunar d'an nata ta had'e musu kayyaya kinsu kab sannan su Ramadan da Abdul suka kaimishi su cikin motarsa.

Shine bai tafi ba har 8:28 pm .

Bappa ne d'aya shigo yanzu ya kalleshi tare da cewa.
"Aliyu har yanzu baka tafi ba? ,
ga hadari ya kuma had'uwa."

Nafeesat ce tayi dariya tare da cewa .
" Bappa hadari kuma? da safe akayi ruwa fa."

Ya Amir ne ya mik'e yana cewa.
"August d'in kenan ai."

Abba ne ya kalleshi tare da cewa.
"Kar ruwan ya tsare ka gashi ka kabar Meenarl d'in ita kad'ai."

Haka ya musu allama sannan ya fito ,
har ya shiga mota Ramadan ya fito rik'e da kuloli guda biyu ya bud'e bayan motar ya ajiye mai cikin k'aunar Hamman nashi yace.
"Inji Ammi a kaiwa Bodd'i."
Toh kawai yace sannan sukayi saida safe,
ya shiga mota ya kama hanyan Jaji,
sauri General yakeyi dan baya son ruwan ya tab'a shi shiyasa ya kama hanyar cikin wani irin shauk'i da jin dad'in yana yin garin,
a ranshi yakeji yau zai kasan ce cikin wata rayuwa mai dad'i d'an yana jin wani yanayin da yafi karfin ya jumre.

A dai-dai lokacin da...



By
*Garkuwar Fulani*
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

*BANDIRAWO* page

5⃣5⃣to5⃣6⃣

*Na*
*Aysha Aliyu Garkuwa*

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡



A dai-dai lokacin da yayi parking a harabar tasu ,
ruwan ya kece kamar da bakin kworriya,
ruwan ne yake zuba da k'arfi sai wolk'iya da rugugi akeyi ,
hannu General yasa ya dafe siterin tare da komawa ya jingina da jikin sit d'in yana kallon ikon Allah ruwane yake sauk'a harda k'ak'k'ara yana jin yadda suke sauk'a kan glass d'in tabbas badan ko bulet bazai fasa glass d'in ba toh da k'ank'aran ya fasa,
Ido ya lumshe cikin jin sanyi na ratsashi lokaci d'aya kuma wutar NEPA ta d'auke gaba d'aya wurin yayi duhu ,
Juyawa yayi ya kalli cikin motar kab ba leima gashi ba jacket ko wani abin da zai saka a kanshi ko a jikin shi,
gashi gaba d'aya sojojin sun shige cikin mafakarsu
A hankali yake fad'in.
"Allah humma saiyi ban nafi an"
sai kuma yayi shiru yana tuno Meenarl ita kad'ai,
zaman ya gyara a nufin shi sai ruwan ya d'an sahirta amman sai kuma kamar karuwa ruwan yake ganin haka yasa dole ya bud'e motar a hankali ya zuri kafarshi wojo,
tsilum ya jishi cikin ruwa ga wani irin sanyi daya ratsashi,
fita yayi cikin k'amk'ame jikin shi ,
gaba d'aya ya jik'e cakab a lokaci kad'an ,
tuni ya fara karkarwa da sauri ya bud'e bayan moton ya d'auko kulolin da Ammi ta had'oshi dasu,
sannan ya tura phones enshi cikin jakar laptop enshi sannan ya rataya a kafad'an shi,
hannu shi rik'e da kulolin ya juya cikin duhun ya nufi cikin gidan tafiya yake cikin duhu sai hasken walk'iya ke haska mishi hanya kad'an-kad'an,
tuni ya fara rawan sanyi,
sai d'iga yake tol-tol ,
da sauri-sauri gudu-gudu ya isa k'ofar parlour nasu cikin rawan hannu yasa key ya bud'e k'ofar tare da shigewa ciki yana shiga ya ajiye kayan kan dinning table cikin rawan sanyi ya zaro woyarshi tare da kunna torch d'inta gaba d'aya haske ya gauraye parlour,
cikin rawan sanyi ya fara lek'a cikin parlour tare da kiran.
"Meenarl! Meenarl! Meenarl! ina kike Bodd'eee ina kike ne?."

Shiru ba ko motsinta,

Ita kuwa Meenarl tunda General ya fita ta zauna cikin fushi a parlour ta wuni saida taji yunwa na sata jiri sannan ta je dinning area ta d'auko abinci tazo taci ,
sannan taci gaba da yin kallon ta sai kusan karfe 6:20 ta tashi taje tayi wonka tare da yin sallah,
qur,an d'in General ta d'auko tayi ta karatu har lokacin ishah yayi sannan tayi sallah ,
duk a lokacin tana jin hayani yar sojojin da suke zagaye da gidan ,
har tana haggosu ta windows d'inta haka yasa bataji tsoro sosai ba,
dan inda sabo ta saba zama ita d'aya tunda ta shigo rayuwar General,
Karfe 8:30 pm ne taji wurin yayi shiru ba motsin kowa ga iska dake kad'a wa ,
lokaci d'aya kuma ta fara ganin duniyar tayi lum ko ina yayi shiru sai walk'iya dake ratsa ko ina ,
hakan yasa ta fara jin wani irin tsoro na ratsata jin shiru hakan yasa ta mik'e da sauri dan ta d'an watsa ruwan ta zo ta konta kawai,
cikin sauri sauri tayi wonka tare da d'aura towel a k'irjin ta,
sannan ta bud'e k'ofar da nufin ta fito zuwa cikin bedroom d'in tana sa k'afar ta,
a dai-dai lokacin aka d'auke wuta wani irin duhu ya mamaye d'akin gaba d'aya ba abinda take gani koda tafin hannun ta,
cikin wani irin mugun tsoro ta zoro ido dan a duniya ba abinda Meenarl take tsoron kasan cewa a ciki kamar duhu dan tsawa da rugugi da walk'iya basa bata tsoro kamar duhu ,
cikin k'ank'anin lokaci ta fara zubda k'ollah tare da kiran.
"Hamma ! Hamma Aliyu na shiga muku ni kad'ai a gida ga duhu ga tsawa! wayyo Bappa na."

Sai kuma ta lalubo zata hakura kan gado sai ji tayi ta gum a jikin gini haka kawai sai idonta yake mata gizon Abdul,
haka yasa ta zame a wurin tsakanin durowar da gini ta kife kanta cikin guiwowin ta ta saki kuka cikin tsoro.

Hakan yasa bataji kiran da General yake mata ba,

Shi kuwa cikin rawan sanyin ya shige cikin bedroom d'in yana .
"Meenarl kizo gani na dawo."

Cikin lugun da taken ta fara ganin haske cikin kukan ta d'ago kanta ganin Hamma Aliyun ne yasa ta mik'e cikin gudu ta fad'a jikin shi baki na rawa take fad'in.
"Hamma Aliyu tsoro nake ji duhu a tayar manada generator Hamma duhu yayi yawa."

sai kuma kawai ta fashe da kuka tare da rugume shi ,
shi ma rugume ta yayi gaba d'aya jikin shi rawan sanyi yake har haqoran shi na bugar juna kat-kat,
a kid'ime ya k'ara rarumota yana magana cikin rawan murya yace.
"Meenarl sanyi sanyi nake ji Meenarl sanyi zai kashe ni ."

Gaba d'aya ya birkice Dan shi General matukar ruwan ya tab'a shi toh baya hanya cinsa,

Ita kuma sai cewa take.
" Hamma ka kira Captain Adam ya kunna generator."

Kai ya juya cikin rawan sanyi yace .
"Toh zan kirashi."

Woyar ya d'ago da niyar kira a dai-dai lokacin kuma charge woyar ya kare kab sai tut-tut phone d'in ya mace duhu ya cuna na bayan gaba d'aya ko fuskar juna basa gani.

Ita kam Meenarl rarumo General tayi ta rugume shi tsam a jikin ta,
tana .

"Hamma! Hamma duhu fa duhu Hamma ."

Cikin rawan sanyin yace.
"Meenarl gani gani ba komai ki nitsu kinga sanyi najeji har cikin k'asusuwana ki matsa zan cire kayan nan a jik'e suke."

Ina Meenarl sai k'ara k'wak'umoshi takeyi ganin haka yasa cikin rawan sanyi,
ya zuge mazargi wondon jikin shi cikin rawan sanyi ya sab'ule k'afafun shi a ciki sannan ya balle botur din wuyan rigar tashi tare da d'an janyewa jiki ta ya zare rigar ya wurga a k'asa ,
ita kuma sai k'ara motsishi tayi tana mik'e hannun shi ,
a hankali ya zare bes d'in jikin shi dake d'iga ya ajiye a gefen,
cikin rawan murya yace.
"Meenarl sake ni zan nemi kayan sakawa sanyi nake ji ki matsa zan cire kayan nan.

Hannu shi ta kuma rik'e wa tare da manna kanta a damtse hannu shi cikin kuka tace.
"Wayyo Hamma nace a duhu ni ina tsoro."

Kai ya juya cikin d'an janye k'ugunshi ya Sa hannu a hankali ya rink'a yin k'asa da bocss d'in shi ya zame k'asa ya rege daga shi sai fatan jikin shi,
cikin kunya ya janye hannun shi dan baya so tasan a haka yake tsaye cikin rawan murya yace.
"Haba Meenarl ki sakeni kayan zan saka."

Janye hannun shi da yayin,
yayi dai-dai da lokacin da aka buga tsawa,
hakan yasa cikin tsoro Meenarl ta fad'a jikin shi hakan ya sa Towel jikin ta ya sule k'asa.


rugume shi tayi tsam a jikin ta dan ita tsoro ya ma hanata gane a yanayin da suke ciki,
Shi kam General wani irin marayan numfashi ya fitar tare dayin tagal-tagal kamar wanda ke ciki maye cikin wata iriyar murya yace.
"Wayyo ni Aliyu ,
Meenarl! Meenarl! ."

Sai kuma kawai ya rugumota cak a jikin shi cikin Marisa da lalube ya dire da ita kan gado ,
gaba d'aya jikin shi rawa yake yi ,
blanket ya jawo ya rufe su cikin wani sabon salon ya jawota jikin shi murya can k'asa yace.
"Meenarl kece maganin sanyin dake son kasheni,
Meenarl ki tawo gareni."
Ita dai mak'ale shi kawai take tana shigewa jikin shi.


Shiko General gaba d'aya ya susuce da albarka tun k'irjin ta hannu da bak'in shi kab aiki sukayi ,
sai juya ta yake a jikin shi yana murza ta. cikin sanyi ya maidata kan ruwan cikin shi,
yana shafa gadon bayan ta,
ita kuma gaba d'aya ta narke mishi sai juyi take tana goga jikin ta a nashi ,
cikin rawan jiki General ya yunk'ura zaune jawota jikin shi yayi hab'arta ya tallabo cikin sanyi ya manna lips enshi kan nata,
kissing d'inta ya rink'a yi cikin iyawa da salon jarumta,
ita ma rugume shi tayi cikin lumshe ido ta kamo hannu shi ta d'aura kan k'irjin ta,
Ajiyan zuciya ya sauk'e cikin yanayin da zai iya suma ya zare bakinshi daga nata kanshi ya kife a k'irjin ta cikin jawo hannun ta ya cusa a mararshi cikin rawan murya yace.
"Minali zan mutu Minali ki jikai na kar na zauce Meenarl ki bani hakk'i na."

Hannunta ta janye cikin yin mik'a tace.
"A a ni wallahi kana bani tsoro Hamma kaji yadda kake numfashi fa ga yadda kakeyi ni ka barni."

Matsota yayi kamar yaro ya dora kanshi kan cinyarta yayin da hannu shi ke kan k'irjin ta murya a hargitse yace.
"Meenarl kefa ba jahila bace kina da ilimi kinsan mene Aure toh meyasa kike son na k'asa ni?."

Ture kanshi tai cikin tsoro tasa k'afa ta sauk'a tana.
"Ni bana son duhu ni dai ka nema min haske."

A zahiri kuwa yanzu ba duhun take tsoro ba General d'in ne ya bata tsoro ganin gaba d'aya ya koma kamar zaucecce.

Shi kuwa cikin rawan jiki ya mirgino bak'in gadon murya can k'asa ya kamo hannun ta ya fizgota jikin shi gaba d'aya ya kanainaye ta,
k'irjin ta ya rink'a murza wa murya na rawa yace.

"Ba kya sona! bakya son na rab'eki! toh meyasa kike son na tab'a ki? meyasa kwana ki keda kanki kike kusan toni? wato dan kinsan a wannan lokacin bani da lafiya ko ? shine kike wasa da jikia da hankali na ko? Nikuma na biye miki duk da ba abinda nake ji a wannan! lokacin zanyi duk yadda zanyi na sama miki sauk'i!
Amman ke yanzu ko mutuwa nayi ba ruwan ki ko?."

Tureshi tayi tare da cewa.
"Toh ni in tsaya ka kasheni ne Hamma ji yadda kake yamushe ni fa?."

Cikin lallashi yace.
"Dan Allah Meenarl kiyi hak'uri wallahi banzan iya jurewa ba ,
karkisa na miki abinda kike tsoron da k'arfi nima ina sane ke baby ce wallahi zan biki a hankali banzan wahala da keba,
Pls Minalin Hamma ki tausa yawa mijin ki ."

Baki ta tura tana .
"Ni dai wallahi a a da dabana nan fa."

Zuwa yanzu ya gama hatsala cikin fushi yace.
"Toh Meenarl barni barni na mutu Amman wallahi ki Sani ina gab da turnuk'eki koda karfin tunda ina tausaya miki baki tausaya min,."

Sai ya koma gefen ya konta a kife cikin rawan murya irin na maison yin kuka ya kife tare da cewa.
"Muguwa kawai Meenarl Ashe muguntarki a kaina zaki gwada shi ,
Amman na barki da Allah,
Allah zai saka min."

Sai kuma ya mik'e jikin duhun ya shiga toilet ruwan d'umi ya sakewa kanshi yana mai zubda k'ollah tamkar yaro a haka ya fito cikin duhun ya lalubo towel ya d'aura kenan NEPA ya dawo,
gaba d'aya ko ina ya cika da haske,
ita kuwa Meenarl dama zaune take ta jawo blanket ta rufe iya cikin ta,k'irjin ta kuma yayi tirtsi-tirtsi yana shek'i,
da sauri taja blanket d'in ta rufe jikin ta tare da kallon General dake damk'e da maraya yana tafiya a hankali ,
bai kalli ko inda take ba ya d'auki woyarshi parlour ya koma ya had'a abubuwanshi a charge,
sannan ya koma kan str 3 ya konta tare da rumtse ido hawaye na bin fuskar sa,
lokaci d'aya zazzab'i mai zafi ya rufeshi.

Kanshi yake tausa yawa shi wato bazai tab'a samun abinda yake so ba a lokacin da yake son abin ba.

Ita kuwa Meenarl ganin yadda ya fitan ne ya cika mata zuciyar ta da tausayin shi gaba d'aya sai taji bata kyauta ba.

Parlor ta fito gaban shi ta durk'usa cikin sanyi tace.
"Habba baka da lafiya ne?."

Idon shi ya bud'e wanda gaba d'aya sun rine,
cikin takaici ya buga mata tsawa yace.
"Ban sani ba Meenarl me had'inki da ni ki fita harka ta bana son ganinki ki barni inji da cutar da kika samin muguwa kawai."

Jiki a mace ta juya ta tafi tana kallon yadda idanun shi suka rine.

Haka General ya kwana cikin halin k'ak'ani k'ayi ga zazzab'i,
koda asuba tayi ko masallaci ya k'asa zuwa da k'er yayi wonka sannan ya dawo parlour yayi sallah yana idarwa ya koma ya konta yana ta rawan sanyi.

Ita kuwa Meenarl wonka tayi sannan tazo tayi sallah ganin ta gaji dasa Riga d'aya ,
kawai sai ta bud'e durowarsa cikin sa'a ko ta samu wata y'ar jallabiyar shi da ta mishi kad'an ta zura a jikinta sannan ta yane kanta da gyelen ta,
parlour ta fito lokacin har 12 tayi,
a hankali tace.
"Hamma Ina kwana."

Bai kulawa ba sai woyarshi da ya zaro cikin sanyi ya fara magana.
"Ammi ina kwana.?"

"Lafiya kuwa naji muryar ka haka?."

Kai ya juya a hankali yace.
"Ehh lafiya ta lau Ammin."

"A a kam Aliyu baka da lafiya daga jin muryar ka,
ga Jabeer yanzu zaizo ya duba ka."

Kafin yayi magana ma ta katse kiran,
sannan tasa Dr Jabbe da Rayhana suka taho Jajin.

Suna zuwa Dr Jabeer ya dubashi tare da bashi magani itako Rayhana tuni taja Minali suka shige kitchen suka had'a musu abinci.

Meenarl sai dariya take dan taji dadin ganin Rayhana ,
shiko General gaba d'aya ya cika da takaici dan gani yake ganin Dr jabeer ne ya sata happy hakan yasa ko maganin bai shaba abinci ma yak'i cin a ranshi yake cewa.
"Zanyi maganin ki insha Allah zan miki abinda bazaki sake kallon Jabeer a namiji ba."

Shiko Jabeer gaba da hankalin shi na kan Rayhana narshi.

Sune basu tafiba sai dare.

11:12 pm Aliyu ya shige cikin bedroom d'in fuska a had'e yace.
"Ke tashi kije kiyi al,wala kizo."

Cikin sanyi tace.
"Ni nayi sallah fa."

Tsaki yaja tare da cewa.
"Ina magana kina min gardama ko nace kije kiyi alwalah kizo."

Sum sum ta mik'e taje tayi sannan ta fito ,
hijabin ta ya cillah mata tare da shimfid'a sallaya cikin tsuke fuska yace.
"Motso nan nafila zamu yi."

Ba musu ta matso dan ta lura yau ya koma General a fili ba Hamma yake ba.

Nafila sukayi raka'a 2sannan bayan sunyi sallama ya juyo gaban ta suna fuskar tar juna cikin tsuke Fuska yasa hannu shi a tsakiyar.......





By
*Garkuwar Fulani*
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

*BANDIRAWO* page

5⃣7⃣to5⃣8⃣

*Na*
*Ayshah Aliyu Garkuwa*

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡




*Alhamhadullih lillahi Allah kulli halin Masoyan JANNART LAMID'O (Y'AR GATAN GARKUWAR FULANI) mu godewa Allah Jannart dai tana Raye! BATA MUTUBA sai dai INA rok'onku da kusata a Addu'a Allah ya bata lafiya My dear Jannart Allah ya baki lafiya Mommonki Garkuwa tana miki fata da addu'ar samun lafiya Allah ya tashi kafad'an ki I love you so much my dear Jannart*

*tun 1:13 pm nayi typing wannan labarin ya hanani samun damar posting nayi kuka har idona ya kumbura sai yanzu naji Sanyi a raina da naji muryar Baby Na Jannart*




*Wayyo na kusa inyi tuya na

Please Login or Register in order to submit comment