Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

toshe bak'in ta dan dariya ke son kubce mata,
shi kuwa k'ofar ya turo hankali ,
itako idon ta a lumshe jin k'arar k'ofar ne ta bud'e ido,
ganin shi ne yasa tayi sauri tayi baya jikin gini ta jingina.

shiko cikin wani irin shauki ya matsota tare da turata jikin ganin cikin rawan jiki ya...



By
*Garkuwar Fulani*
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

       ​BANDIRAWO​ page 6⃣0⃣

                    ​Na​
      ​Aysha Aliyu Garkuwa​

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Darulhifz.blogspot.com

​A madadin sauran 'yan uwa Fulani nake mik'a sak'on ta'aziyar mu da jaje ga yan uwanmu Fulani mazauna Gembu Membila tare da Jos akan rashin da akayi musu sakamakon mugayan yan ta'adda da sukayi ta k'ona musu rigogin su da sace musu dukiyoyin su tare da b'atawa yaransu mata  yarintar su😭 uwa uba kashesu da akayi 😭, Allah ya karb'i shahadar wad'an aka kashe sun rabbi ya karemu mu saura da muke raye Allah ya bimana hak'k'in mu, Allah ya bawa gomnati kuma damar kula da Fulanin dake cikin tsaunuka da rigogi a matsayin su na 'yan k'asa suma a basu kulawa, Allah ya isar mana kan abinda bazamu iyawa kanmu ba​




Kirjin shi ya manna da nata cikin lumshe ido tare da sauk'e ajiyar zuciya rugume ta yayi a jikin shi yana shafa gadon bayan ta tare dayi mata tafiyar tsutsa yana mai sinshuna wuyanta,
Ido ta lumshe a hankali dan wani irin kunya da taji ya rufeta gaba d'aya ji take kamar ta nitse cikin k'asa zamewa ta rink'a yi a hankali har ta tsuguna a k'asa kife kirjin ta tayi a cinyoyin ta tafin hannun ta kuma ta rufe fuskarta,
shima biyota k'asan yayi ya tsuguna yana fuskantar ta har cikin ranshi yake jin kaunarta na ratsashi haka nan kuma yake jin kunyarta na burgeshi dan tabbas ita kunya adoce ga d'iya mace matsota yayi murya can k'asa yace.
"Meenarl ki tausawa Hamman ki mana wallahi na gaza samun sukuni a rayuwata a cikin kwana kin nan da kikayi nesa dani bana iya bacci cikin nitsuwa a cikin bacci na ko a ido biyu ke nake gani da marari,
Meenarl nifa mijin kine meyasa kike son yin nesa dani?."

Shiru tayi sai k'ara sunkuyar da kai tayi tana k'ara matse jikin ta,
ido ya tsura mata tare da yin murmushi a hankali yasa hannushi tsakanin cinyarta da kirjin ta ,
ido ya lumshe da sauri tare da sauk'e ajiyar zuciya,
itama ido ta lumshi da karfi tare da d'an zaro ido woje kan jin yadda gaba d'aya ya cusa hannayen shi kan kirjin ta yana mata wani irin salon mai tafiya da hankali gaba d'aya ya kashe mata jiki ya sakar mata wata iriyar muguwar kasala sai numfashi take fiddewa da sauri-sauri murya na rawa tace.
"Hamma Aliyuuuuuuuu."

Matsoto ya kumayi tare da mik'ewa da ita ya jingina ta jikin gini towel ya jawo a hankali ya d'aura  mata shi a k'ugunta sannan ya juyota kirjin shi ya manna a bayan ta kanshi ya d'an sunkuyar ya cusa cikin kafadarta hannayen shi kuwa kirjin ta ya zagayo dasu cikin kasala yace.
"Na,am Minalin Hamma Aliyuuuuuuuu meke faruwa ne?."

Shiru tayi tana sauk'e numfashi,
shi kuwa gaba d'aya ya susuce yana neman susutata kab shi ya manta a gidan su Abba suke ya mance cewa a toilet suke bare ya tuna a part d'in Inna suke bare daya samu itanma ta narke mishi a jikin shi sai faman mak'aleshi takeyi tana shafa sajenshi tare da rugume shi.

Su Inna kuwa ana watsewa hiran ta shigo Part inta kai tsaye bedroom ta shige cikin yin mik'a alamun bacci ta had'awa Meenarl had'in data saba had'a mata  tana gama had'awa ta juyo kan gadon ido ta mutsike ganin Meenarl d'in bata kan gadon cikin mamaki tace.
"Toh ina take."
Sai kuma ta fara kiranta cikin d'aga murya tana.
"Bodd'i ! Bodd'i! Kai Bodd'i! Ina kike ne?."

Ita kuwa Meenarl a cikin toilet d'in cikin sanyi tasa hannun tana mannawa General bel d'in shi d'aya fara kuncewa cikin sanyi tace.
"kayi hak'uri  Hamma kaji Inna na kirana gashi dare yayi kuma kace zaka koma cikin Jaji."

Kamota ya kumayi cikin lok'osa kai kamar yaro yace.
"Ni dai a,a wallahi na gaji mutafi tare kawai In ba so kike na shiga wani halin ba."

Zatayi magana kenan ta kuma jin kiran Inna  ido ta zaro cikin shafa kanshi daya manna da kirjin ta yana  murzata ido ta lumshe tana.
"Wayyo Hamma na zaka zautar dani,
kaji fa Inna na kirana."

Zare bakin shi yayi a hankali ya kuma manna hannushi kan kirjin nata ido yatsura mata cikin rad'a yace.
"Kai wannan tsohuwar fitinar ta nada yawa,
ki amsa mata mu huta daga nan bazan fitaba sai tayi bacci."

Ganin bayi da niyar saketa yasa cikin  d'an daga murya tace.
"Na'am Inna yanzu dai nashiga ban fara wonkan bama ke kam kiyi konci yarki."

"Toh in kin fito ga maganin ki kisha."

"Toh" kawai tace,
sannan ta kalli General da ya susuce a kirjin ta murya can k'asa tace.
"Allah k Hamma zanyi kuka fa."

Hannun ta yajawo ya cusa a jikin shi murya a raunane yace.
"Ni fa zan iya rasa lafiya ta plxx Minali na mukoma gidan mu ba kowa a can dagani sai ke."

A zahiri taji tausayin shi so Amman kuma tana tsoron shi.

Rugume juna suka kumayi tare da newa Kansu sassaucin abinda ke damunsu su suduka biyun.

Ita kuwa Inna kan gado ta zauna tana yin addu'ar konciya kenan Ramadan ya shigo daga parlour yake ta kiran.
"Hamma Aliyu! Hamma Aliyu! 11:55 pm baka tafiba ,
Abba na kira kazo ka tafi tunda kace ba kwana zakayi ba."

Tunda yaji Abba ne ke kiran shi ya d'an saketa cikin kasala ya manner bel d'in shi tare da manne boturan rigarshi hannun shi yasa ya tallabo habarta cikin so ya had'a lips ensure a dai-dai lokacin kuma Ramadan ya sakezuga mishi kira.
"Hamma Aliyu."

ba tare datuna komai ba yace.
"Na'am gani nan zuwa."

Inna kam ido ta d'an fitar cikin mamaki ta sake cewa.
" Bodd'i. "

Cikin mantuwa Meenarl d'in ma tace.
"Na'am."

Tana amsawa kuma sai suka ankara da cewa Inna da Ramadan sun gane su suduka biyu suna cikin toilet d'in,
Ido Meenarl ta zaro tare da cewa .
"Hamma ka amsa."

Shi kam General kunyace da takaici suka rufeshi wai mutun da matarsa a maidashi kamar b'arawo.

Bai kulata ba sai lips enta ya murza iya son ranshi sannan yasaketa yana haki kamar wanda yayi gudun pampalak'i idonshi yayi jazir fuska a murtuk'e yace.
"Meenarl bakya tausaya min keda gidan ki kin wani dawo gida kin zauna kin barni kamar mara mata."
Sai ya juya ya fice fuska a murtuk'e .

Shiko Ramadan dama tunda yaji suna tare da Meenarl ya fice abinsa.

Itama Inna sai ta konta ta lumshe ido kawai .

Shiku General a General d'in shi ya fito dan tabbas yaji kunyan abin.
A bakin gate ya samu Abba,
cikin girmamawa ya mishi saida safe sannan ya tafi.
ranshi cike da k'una.

Ita kuwa Meenarl gaba d'aya sai taji tausayin shi ganin yadda ya koma gashi ranshi ya bacci da ita.
Shiyasa itama sai kawai ta tsinci kanta cikin bak'in hali,

Tana fitowa Maganin tasha sannan ta fito parlour a hankali take kiran.
"Ya Ramadan."
Ramadan kuwu  da yanzu ya fito part d'in Ammi shi parlour Innan ya  nufa,
yana zuwa yace .
"Bodd'i mene na kira a daran nan?."

Fuska a tsuke tace.
"Ni ka kira min Hamma Aliyu a woyar ka."

Ka ya sunkuyar dan dariya ke son kubce mishi ,
ki ranshi yayi sannan ya mik'a mata woyar sannan ya fice.

Kan 3 str ta konta tana ji woyar na ringgin bai d'aga ba har saida ya kusa tsinkewa sannan taji yana cewa.
"Menene kuma Ramadan?."

Ajiyan zuciya ta sauk'e a hankali tace.
"Hamma nice fa."

A kufule yace.
"Menene zaki kirani me zai cemin?."

Cikin sanyi tace.
"kayi hakuri Hamma na ka gafar ceni naga kamar ranka ya b'aci dani."

"Baki da matsala dani ai shiyasa ki ke min abinda kike so kina  sane inada muradinki a kusa dani bakya sonane ai shi yasa."

A marairai ce tace.
"kayi hak'uri Hamma na wallahi ina sonka."

Murmushi yayi tare da jin dad'in furucin ta a zahiri kuma cewa yayi.
"A a kam."
sai kawai ya kashe woyarsa .

Ita kuwa Meenarl haka ta kwana cikin damuwa,
da asuba kuwa kusan da addu,a ta tashi a firgice dan mafarkin da tayi Hamman ta ya rasu
tana zubda k'ollah ta gayawa Inna.

Daga nan kuma ta wuni cikin bak'in hali.

haka ta wuni  har dare koda Inna ta matsa mata da naci da tabbayar dalilin ta na had'a fuska kawai sai ta kama zubda k'ollah wasa-wasa Inna taga Abu fa zai zama gaske har ta fara sheshshek'a haka yasa taje ta kira Ammi.

Ammin na zuwa ta sata a gaba cikin lumana tace.
"Me yake miki ciwo Bodd'i?."

Kai ta girgiza cikin zubda k'ollah tace.
"Babu komai Ammi zuciya tane ke tsinkewa."

Ido Ammi ta tsura mata sannan tace.
"Toh meyasa zuciyar taki tsinke wa?."

Kai ta sunkuyar cikin Murza yatsun k'afarta tace.
"Ammi nayi mafarkin Hamma ya rasu ne,
kuma tunda garin ya waye ya Ramadan keta ki ranshi baya d'agawa."

Sai kuma  hawaye cur- cur .

Ita ko Ammi murmushi kawai tayi tare da cewa.
"Toh bari inzo."

Itako Inna harararta tayi tare da cewa.
"Toh kice komawa gun mijin ki kike so mana haka kawai ki tsiran mani bak'in hali wato shegiyar tsohowa ta shiga tsaka ninki da mijin ki ko?."

Ita dai cib d'in ta sai hawaye.

Ita kuwa Ammi d'akin Abba ta nufa cikin murmushi tayi mishi bayani.
Shima dariya yayi tare da cewa.
"Kune baku san shak'uwar dake tsakanin Haiydar da Meenarl ba da kun sani da  bazaku rik'eta ba,
yanzu-yanzu kusa Ramadan ya mai data d'akin ta gidan mijin ta."

"Toh" Ammi tace ta fice tana murmushi.

A parlour ta samu Ramadan da Abdul suna zaune sunata. hirarsu aiken Abba ta gaya musu sannan ta tasasu a gaba har parlour Inna.

Suna zuwa tace.
"Inna Abban su yace Ramadan ya mai data gidan ta yanzu."

Inna kam rai a had'e tace.
"Toh gata nan aini Bodd'i ta bani mamaki wato Aliyu yafi mata ni yaushe ma kika sanshi? ."

Ita kam Ammi dariya kawai take musu sannan tace.
" Bodd'i tashi ku tafi maza maza kar Abba ya fito ya samu baku tafi ba."

Cikin sanyi ta mik'e abinta tabi bayan su Ramadan har sun fita Inna ta kuma biyota da yar robar had'in tace.
"Gashi ki sha kije ki sameshi daram  tunda ya fimiki ni."

Karb'a tayi murya na rawa tace.
"Nagode Inna kuma ni ina sonki Hamma Aliyu baifi mini kuba dan bashi da lafiya ne shiyasa."

Murmushi Inna tayi sannan sukayi sallama .

A motar tayi ta shan had'in nata Ramadan da Abdul ko hirarsu kawai suke.

Suna sauk'e ta suka rakata har bak'in parlour suna tura k'ofar ta bud'u ganin haka yasa Ramadan ya kalle ta cikin. Murmushi yace.
"Toh madam saida safe mu zamu koma."

A kunyace tace.
"Toh Allah kiyaye hanya."

Suna tafiya Ita kuma ta shige cikin  parlourn.

A hankali take takawa tare da yin salama.

Shi kuwa General tunda ya fito wonka ya konta a k'asa kan carpet yayi rufda ciki  yana jin zafin yadda aka rik'e mishi mata a haka bacci ya saceshi.

A hankali ta shigo cikin d'akin ganin shi a konce yasa ta karisa gunshi da sauri tana zuwa ta zauna a hankali  ta fara ki ranshi tana d'an tab'a kirjin shi.

Kiran forko da tayi  ya farka amman sai yayi shiru yana jin yadda take shafa kirjin shi sai kuma yaji ta fara kuka a hankali tare da manna kanta a kirjin shi tana.
"Hamma! Hamma na ka bud'e idonka   wallahi ina sonka karka mutun kaga gani na dawo kusa da kai."

Rugeme ta yayi tare da had'e bakinsu wuri d'aya kissing d'in ta ya rink'ayi a buk'ace cikin sanyi yace.
Meenarl kin matar da zuciya ta da sonki ki taimaka karki sake yin nesa dani."

Kanshi ta shafa cikin kuka tace.
"Hamma na nayi mafarkin ka mutu gaba d'aya hankali na ya tashi."

Rugumata yayi yana cire mata rigar jikin ta yace.
"Meenarl ki dena yin kuka ki k'addara a ranki sai lokacin yayi zamu rabu."

Daga nan kuma ya canza salon  d'aga ta yayi cak sai kan gado.

Gaba d'aya sun rikicewa juna dan itama Meenarl tsumin Gembu yana aiki,
ta biye mishi sai juya juna sukeyi.

A hankali ta rik'e Hannannu shi jin ya mata rumfa da kirjin shi cikin tsoro tace.
"Hamma na ina jin tsoro zafi."

Kanta ya shafa murya can k'asa yace.
"Insha Allah ba zaki ji zafiba zan biki a hankali."

"Toh Hamma a hankali fa".
tace mishi cikin rawan murya .

Haka suka raya wannan daren cikin kaunar juna da soyayya  General ya murji gara iya son ranshi,
Ita kuwa Meenarl ta zuba mishi ranki da shogoba da sakalci,
shiko duk ya susuce mata,
daga nan kuma Meenarl ta zama 'yar hannu bata wasa da buk'atun Hamman ta....



       ​Bayan shekara 1​

Haka rayuwata tayi ta juya musu cikin so da k'aur juna.

Dr Jabeer da Raihana ma rayuwata tayi musu dadi suna rayuwa cikin tsab tacecci yar soyayya.

Captain Sani ma da Nafeesat suma Alhamdulillah.

Su Bappa kuma su Abba sun hanasu komawa Gembu Membila sai suka sa aka kwaso rabin dukiyar su aka ajiye a rigogin dake kusa da kadunan rabi kuma suka barsu a can  lokaci-lokaci suna zuwa membilan ziyara,
tare da Lari mai kambun baka inda a yanzu ta nitsu ganin yanzu itace abin tausayi ta nitsuba ta tuba don Allah su Bappa rayuwa tayi dad'i.

Mama kuma tana ta tuba da istik'ifari da azumi dan neman yardar Allah.

Zuriyar su Alhaji Ibrahim mai dala suma Alhamdulillah sun samu konciyar hankali .

​Bayan shekara hud'u​

Ramadan ne tsaye a tsakiyar parlour General Aliyu da Meenarl suna shirya y'an yaran su guda  2  Namijin shine babba sunan shi Adnan sai mace Ita kuma sunan ta Hannah yara kyawawa masu kwarjini,
sai wasu yara biyu dake mak'ale da General  Ashraf 'yar Dr Jabeer da Raihana,
sai Affan d'an Captain Sani da Nafeesat wanda sun bawa ya Amir shi tunda shi bai samu haihuba Nafeesat kuma tana da wani cikin,
Ramadan da Abdul ma sunyi aure yanzu haka Ramadan zai kwashi yaranne su tafi gidan shi dake kusa da gidan Dr Jabeer a cikin gida jen dake cikin asibitin Cika..

Suna gama shirya su Adnan ya subaci kumatun Abba shi tare da cewa.
"Abbana sai mun dawo."
Murmushi yayi ya kawo Hannah ya subaci goshin ta yace
"Allah ya kaiku lafiya."

Gaba d'aya suka suka amsa da Amin sannan ya subaci Ashraf da Affan.

Daga nan suka fice suka tafi suna tsalle shima Ramadan binsu yayi a baya yana murmushi suna fita.

General ya rugume Minalin shi sukayi cikin bedroom kan gado suka kwanta tare da mak'alewa juna cikin rawan jiki  General ya cusa hannushi cikin rigarta baki na rawa yace.
"Alhamdulillah lillahi Alah kulli halin nagodewa Allah d'aya bani ​'YAR FULANI​ danayi garaje sai  ​NAYI NADAMA​ a rayuwata
​MI WASMITI​,
lallai tabbas ,
​NAMIJI BAYA KAD'AN​ ,
Amman fa a gun matarsa tamkar yaro yake,
haka zai sa
​ATAUSAYAWA JUNA​
daga nan sai mace ta zawo ,
​BANDIRAWO​ a gun mijin ta har su juye su koma ,
​Bandirab'e​."```

Ido ya sura mata tare da cewa.
​"Habeebatee arafti hesh?​
(Mosoyiyata kinsan me?)."

Kai ta girgiza mishi tare da turo mishi k'irjin ta.

A hankali yace.
​"Kunti anxifu ala sa'irin nisa​
(kin zamo gwanar tsafta akan sauran mata),
​kanat wa'in kuntu fil maktabee la'ajidu reeha jismik​
(ya kasance ko ina office k'amshin jikinki nake ji)
​Alal hak'ik'ati  li ajali haza nasarta k'albee​
(Gaskiya ko akan wannan kinyi nasarar zuciyata)
​kulla yaumin kuntu fee k'issati hubbuki​
(Kullum ina cikin labarin sonki)
​laisa Lee misluki Abadan​
( gareni baki da tamka)."

Sai ya kuma susuce kan surarar jikin ta,
tare da jawo musu blanket.

Itama hannu tasa tana mishi wani salon so tare da cewa.
​"Uhmmm axeexee ai antallaxee allamanee haza min k'abli kalli shai,wa li karamatika laa shai'u sa'aba minnee​
(Uhmm me gidana ai kaine ka koyamin wannan, kafin komai  kuma ni a wajen biyayyarka babu wani abin da yake zama me wahala a wajena),
​Farhatu li haazaka ya axeexee​
(Nayi farin ciki da samunka ya me gidan)."

Rugume juna suka yi Ita kuwa Meenarl jawoshi tayi kanta tare da rad'a mishi.
​"Xaujee i'ilam kama kanatil d'a atika k'ahree alayya kazalika k'ahree alayya tarkeexu farhak​
(Mijina kasani kamar yadda biyeyyar ka ta zama wajibi a kaina haka ya zama dole in kula da farin cikin ka. ")

General kam wani irin ruguma yayi mata tare da rufesu da blanket suka rufu kirib...

Garkuwa ma bata sake jin me suke fad'iba

​Alhamdulillah ala kulli halin  na godewa Allah daya bani damar gama wannan littafin lfy kamar yadda na fara lfy​

Alhamdulillah

Alhamdulillah

Alhamdulillah

Bye sisters

By
​GARKUWAR FULANI​
Jazakillahu khairan,
Muna Godiya ga Allah da ya baki damar kammala wannan littafin mai farin jini a idon masoyanki..
Allah ya ƙara basira ameen
Daga ɗaya daga cikin masoyanki
Muhammad kabir
Admin mk hausa Novels
08160112181.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment