Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

manta da albasa kuji ku kuma sani ku shaida tabbas har cikin raina hakane kuna cikin raina wlh ina al'fahari da ku groups d'in zaman lafiya da k'aunar juna da mutun ta kai groups dina ina sonku *TABITAL FULAKU tare da GARKUWAR FULANI GROUP da kuma GARKUWA AYSHA & UMMEE novels Group tare daku BANDIRAWO FANS Group ina k'aunarku ina al'fahari daku😍😘😘😍🤝*





Hannu shi yasa a tsakiyar kanta cikin sanyi ya rink'a jero addu'oi hannu shi dafe da kanta,
ita kuwa ido ta d'an d'ago tana kallon fuskarsa dake murtuk'e a haka har ya gama Addu'ar sannan cikin lumshe ido ya juya tare da jawo qura'ani mai girma ya fara karatu cikin cikekken tajwid,
gyara zama Meenarl tayi cikin jin bacci tayi hammmah tare da mik'a sai juyi take,
bai kulata ba har zuwa wani lokacin sannan ya mik'e tare ajiye Qur'anin.

Kanta ya juyo murya can k'asa yace.
"Kinci a abinci?."

Kai ta gyad'a cikin jin shayinshi tace.
"Ehh."

Parlour ya fice kai tsaye kitchen ya shiga cup ya d'auko tare da tsiyayo madara mai sanyi da gard'i sannan ya fito parlour ya kashe komi tare da sassake labula yen sannan ya nufi bedroom d'in.

Ita kuwa Meenarl dama yana fita tayi maza ta haura kan gado cikin kasala ta jawo blanket ta rufe kanta,
jin motsin shigo warsa ya rufe k'ofar ne yasa tayi maza ta rufe idanun ta ita a dole bacci tayi.

Yana rufe k'ofar ya zo gaban ta murya a cushe yace .
"Tashi ."

Jin muryar a cushe yasa ba musu ta mik'e zaune,
ido ya kafa mata tare da mik'a mata cup d'in madarar yace.
"Karb'i ki shanye."

Ba musu ta karb'a ta kafa kai ta rink'a zuk'a a hankali tana lumshe ido dan sanyin shi na ratsata.

Shi kuwa Gaban durowa yaje a hankali ya zare jallabiyar jikin shi sannan ya bar bocss da bes sai kuma ya koma gaban mirror turare ya feshe jikin shi tsab gaba d'aya ya cika da k'amshi ga sanyin yanayin gari ga sanyin A,C ga k'amshin furanin tsirren dake bayan d'aku nan nasu.

Kusa da ita yazo rik'e da woyarshi hannu yasa ya karb'i cup d'in sannan ya ajiye a kan y'ar k'aramar durowar,
jikin gadon ganin ya nufa ta,
itako sai ido take binshi da su ganin gaba d'aya yau a General d'in shi yake,
cikin tsoro ta zaro ido ganin ya kashe wutan d'akin,
baki na rawa tace.
"Hmm. Hamm. Hamma. ka kashe wuta kuma? kalli duhu fa."

Bai kula taba sai zuwa yayi ya konta gefen ta cikin lumshe ido ,
ita kuwa laluboshi ta farayi tana.
"Hamma ina jin tsoro fa."

Hannun shi yasa ya kamo hannuta da ta dire kan mararshi murya can k'asa yace.
"Waya baki damar tab'a ni?."

Shiru tayi tana jin yadda ya matse hannun ta a hankali tace.
"Hamma duhu fa."

Fizgota yayi ta fad'a jikin shi cikin rad'a yace.
"Duhun nake so !
kuma wallahi tunda kika tab'a ni tabbas nima zan.."

sai kuma yayi shiru yana jin yadda take son kwance kanta a hannun shi.

Rugume ta ya k'arayi cikin sanyi yasa hannun ya zare rigar ta ya cillashi gefen ya rege daga ita sai d'an gajeren wondo ,
bayan ta ya rink'a shafa wa a hankali yana sa hannu yana murza gajeren wondon nata har yayi k'asa dashi,
ya zame shi duka.

Ita kuwa sai tirje-tirje takeyi tana.
"Wallahi ni dai bana so."
Bai kulata ba sai juyawa da yayi da ita cikin rawan jiki ya zare kayan jikin shi sannan ya jawota jikin shi hab'arta ya tallab'e cikin lumshe ido ya manna bak'in shi da nata,
cikin wani yanayi ya rink'a kissing din lips enta tamkar ya samu sweet,
ita kuma cije hak'oran ta tayi wai a nufin ta hanashi sukuni,
gane hakan yasashi mirgina ta murya can k'asa yace.
"Ni in a so Meenarl inason hak'k'ina kinji tsoron Allah ki daina azabtar da ni."

Baki ta bud'e tana haki tace.
"Ni bana so wlh ni ka barni."

Shiru tayi jin ya manna bak'in shi da nata cikin rawan jiki ya lalumo harshenta mai sanyi ,
cikin wani yana yi na fita hayyaci ya rink'a juyawa da murza ta,
yana shafeta,
ganin baya ji baya gani kawai sai ta saki kuka tana ture k'irjin shi .

Cikin rikicewa ya birki tota ya kontar da ita gaba d'aya hannu shi rawa yake yi k'irjin ta ya rink'a murzawa yana fidda wani nannauyan numfashi,
gaba d'aya ya birkice.

Meenarl kam bak'in ta da idon ta,
ta nema tana kuka tana tureshi da d'an buga k'irjin shi.

Saketa yayi cikin fizgar numfashi murya na rawa yace.
"Meenarl kiyi hak'uri ki dena tsoro na wallahi zan biki a hankali banzan cutar da keba ki nitsu karki yi injimi ki ciwo Meenarl ni fa mijin kine ya kike so nayi wallahi banzan iya hak'uri ba."

Jin ya d'an saketa yasa cikin zafin nama da tsoro ta mik'e da sauri tana k'ok'arin arcewa.

A hargitse ya jawota da k'arfi ta fad'a jikin shi cikin k'arfi ya jawo hannun ta ya d'aura kan mararshi murya na rawa cikin gigita yace.
"Meenarl kiji fa!
kinji halin da nike ciki kiyi hak'uri ki gafar ceni."

Hannunta ta janye da sauri tare da k'ollah k'ara tana yarfa hannun gaba d'aya jikin ta sai b'ari yake kar-kar idanunta,
ta zaro woje kamar zasu fad'o k'asa cikin kuka da gigita take fad'in.
"Wayyo na shiga uku."

Wani irin numfashi ya fitar tare da kontar da ita kan pillows tare da yi mata rumfa da faffaf'an k'irjin shi cikin tausaya mata dan harga Allah yana tausa yawa Meenarl dan yasan tabbas yarin yace gashi gaba d'aya ta tsorita dashi .

Ita kuwa yanzu ta gama karya ta fara kuka cikin rauni murya na rawa tana.

"Wayyo Hamma Aliyu kayi hak'uri wallahi banzan sake tab'aka ba har Abadan na tuba Hamma kayi hak'uri."

Shi ma cikin tausayawa juna ya shafa kanta tare da cewa .
"Kiyi hak'uri Meenarl banzan iyaba."


Ido Meenarl ta zaro d'an gaba d'aya ya rufe su da blanket sannan a hankali taji yasa bak'in shi cikin kunneta murya can k'asa yace.

"بسم الله، الله‍م جنبنا الشيطان وجنب الشيطان ما رزقتنا"

Kawai sai Meenarl ta rik'e damtsen hannu shi tana juya kai cikin wani irin yanayin da bata tab'a jin Rayuwar ta a cikiba,
faratunta tasa ta matse damtsen hannu shi tana juya kai tare da zubda k'ollah masu zafin gaske murya na rawa cikin yanayin wahala da azaba ta rink'a cewa.
"Wayyo wayyo wayyo Allah na Ummi na Hamma Aliyu kashe ni zaiyi wayyooo Bappa na zan mutu,
Wayyo Hamma Aliyu."

Sai ta kuma saki wani irin marayan kuka tare da d'an d'ago k'irjin ta sama fuskarta ta cusa cikin k'irjin shi tana murzawa tana.
"Wayyo wayyo wayyohhh."

Ina General kam yayi nisa baya jin kira shi kanshi baisan halin da yake ciki ba bare yasan halin da Meenarl ke ciki baya iya fidda numfashin sa da kyau.

Ita kuwa Meenarl kuka datayi da azaba gaba d'aya har muryar ta ta dashe ida nunta sunyi jazir sun kumbura sintim tana kukan har yanzu Amman babu mai jin sautin kukan,
k'arfin ta kuwa gaba d'aya ya kare hanna yenta sai wani irin rawa suke sun sake kamar basu da kanshi da jijiya cinyoyin ta kuwa kamar ba a jikin ta suke ba,
tuni tayi wani irin galabaita,
tana jin azaba na ratsata amman bazata iya taimaka kanta da kanta ba.


General kam ya manta waye Meenarl ya manta matsayin shekarun ta gaba d'aya ya k'asa gano duniyar da yake ,.haka yayi ta had'a mata wahala da gajiya,
har sai k'arfe 2:37 Am.

Gaba d'aya sai yanzu ya samu wani irin nannauyan numfashin sa ya fizgota tare da kuka kamar yaro,
kuka yake jikin shi na rawa ya k'ara k'amk'ame ta,
zuciyar shi pal da tausa yinta haushin kanshi yake ji yadda ya k'asa control na jikin sa,.har cikin ranshi yake jin tausayinta na ratsashi,
zuciyar sa cike da farin ciki,
cikin gamsuwa ya zame gefen tare da jawota jikin shi cikin fidda numfashi yake magana .
"Meenarl! Meenarl sannu Minalin Hamma Aliyu kiyi hak'uri ki gafarci Hamman ki."

Ido ya d'an zaro jin gaba d'aya jikin ta ya wani sake duk inda ya tab'a ta sai yaji ta lugui gashi yana ta kiran ta bata amsawa,
cikin tsoro ya diro kan gadon toilet ya shige ya d'auko towel ya d'aura a k'ugunshi sannan yazo ya kuna wuta cikin sauri ya koma kan gadon ,
jawota jikin shi yayi yana kallon fuskar ta idonta a bud'e Amman sai hawaye ke bin fuskarta ta zubawa fuskarsa ido tana mai zubda k'ollah.

Kamota yayi cikin rawar murya yace.
"Meenarl kiyi min magana dan Allah kibar kuka mana kinsan cewa ."

Gaba d'aya ya resa irin furucin da zai mata da Hausa ko fillancin ko English kawai sai tsintar kanshi yayi yana mata magana cikin larabci dan yana ga a Yau ba yaren da zai sata sanyi sai larabci cikin sanyi ya rugume ta a hankali yake cewa.

*"Haxal yauma huwa a'axamu minna,*
(Wanna babbar ranace a gareni)
*Anti fak'at fee hayatee,*
(Kekad'aice rayuwa ta)
*Meenarl kan atruki Abadan,*
(Meenarl banzan tab'a barin kina har a bada)
*I'ilam uhibbuki hubbub azeem,*
(Kisani ina sonki so na hak'ik'a)
*Insha Allah sana iyshu ma'aki ma'a habbah:*
(Insha Allah zan rayu dake tare da soyayya)."

Gaba d'aya ya gigice ya juye ya koma balara be a fili zantu kan soyayya kawai yake zuba mata kamar ruwan sama,
k'ara rugume ta yayi yana shafan k'irjin ta yana kissing duk wani sashi na jikinta hawaye ta ya share mata da tafin hannun shi cikin sumbatar lips enta ya tsura mata ido tare da cewa.

*"Meenarl Anti tamamu sururi*
(Meenarl Kece farin cikina)
*Lak'ad kinyi k'urata ayni min k'abal*:
(Tun tuni kece sanyin idanni yata)
*Lana kunu fissakina hatta uk'arribaki, ankuntu ma'aki*:
(Bani samun nitsuwa har sai na kasan ce kusa da ke)."

K'irjin ta ya shafa cikin zubda k'ollah yace.
"Meenarl kina jina ko?."

Ido ta lumshe k'ollah mai zafi ya zubo mata ,
da sauri yasa hannu ya tare k'ollah da tafin hannun shi cikin tsantsar k'aunar ta yace.
"Har Abadan indai ina kusa dake toh banzan bari hawaye ki so zuba a k'asa ba sabida ke d'in,
*kunti ba'adu jasadi*
(kin kasan ce wani sashi na jikina)."

Gaba d'aya ya gigice ya gigita Meenarl da salon shi da kalam shi masu tsadan samuwa.

A hankali Meenarl ta bud'e baki tana magana a hankali ganin baya jin abinda take fad'a yasashi kawo kunnen shi kusa da bak'in ta.

Cikin zubda k'ollah tace.
"Hamma Aliyu zan koma gun Bappa na dan Allah Hamma ka maida ni gidan mu karna mutu anan."

Kanta ya sunkuya ya rink'a sakar mata kiss tako ina.

A hankali ya talla bota kan cinyarshi tare da cewa.
"Bazaki mutuba insha Allah zamu rayu tare dan.,
*kuntil lagamee*
(Kin zamo tawa)."

A hankali tace.
"Hamma jikina kamar ba nawa ba Hamma zafi nake ji."

Mik'ewa yayi rugume da ita kai tsaye toilet ya shige da ita,
ruwan d'umin ya had'a sannan ya ajiye ta cikin kula.

K'ara tayi tare da jawoshi tana yarfa hannu tana.
"Wayyo Hamma zafi."
sai kuma ta saki kuka mai cike da tausa yi.

A haka General ya susuce ya mata wonka sannan yace.
"Minalin Hamma kiyi niya ko sai kiyi wonkan tsarki."

Tana kuka tayi wonkan shi kuma ya d'ago ta ya kamo ta d'aki,
bak'in gadon ya ajiye ta sannan ya fita woje motar shi ya bud'e ya d'auko mata kayan ta.

Yana dawowa shi da kanshi ya samata kayan riga da siket ne na atampa sai hijabinta,
kan sallah ya ajiye ta,
sannan ya ned'e zanin gadon,
ya shimfid'a wani sannan ya shige toilet d'in wonka yayi tsab ,
yana fitowa ya shirya cikin manyan kayawa ya fito a aggon ras sai k'amshi yake zubawa.
ganin ya makara ne yasa sukayi sallah a tare ,
suna idarwa ya sunkuye ta sai kan gadon ,
suka konta yana cewa.
"Banzan sake yi miki komai ba Minali na kiyi hak'uri ko Hamman ki bai kyauta ba."

Ina ita kam Meenarl sai hawaye cikin dashewar murya tace.
"Hamma ni dai gida zan koma ka kaini gun Inna."

Cikin tura hannunshi a rigar ta yace.
"In nakai ki me zaki ce mata? zaki gaya mata abinda mu kayi ne?."

Cikin kuka tana zaro hannu shi a k'irjin ta tace.
"A a wallahi banzan gaya mata ba."

Wasa-wasa tuk'uru Meenarl tak'iyin shiru sai kuka take ita dai ya maida ta gida ko abinci tak'i cin gaba d'aya ta gala baita ga jiri ga tafiyarta sai d'ink'isawa takeyi.

Kallon ta yayi yadda take tafiya cikin tausa yinta yace.
"Toh mu tafi."

Haka suka rufe gidan suka nufi cikin Kaduna.
A mota kuwa General hannu shi d'aya na tuk'i d'aya kuma ya cusa shi cikin.....



By
*Garkuwar Fulani*
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*BANDIRAWO* page 5⃣9⃣

*Na*
*Aysha Ali Garkuwa*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇



*Ban manta da keba takwaracy tawa kuma bazan manta ki ba Aisha Aliyu Tsamiya kina raina inayi miki fatan alkhairi*





A cinyoyin ta yana d'an matsawa kamar maiyi mata tausa,
gaba d'aya hankalin shi baya kan titin ko idonta ta lumshe sai yace.
"Sannu Minali na."

Ita dai Allah-Allah take su isa dan har cikin ranta take jin tsoron shi da nauyi shi gaba d'aya kunyarshi take ji .

Suna isa tasa hannu zata bud'e murfin motar ,
da sauri ya juyo gareta hannu yasa ya kamota a hankali ya jata jinkin shi rugume ta yayi da kyau cikin lallashi da salon k'aunar ta da rad'a yace.
"Meenarl! meya sa kike saurin barin inda nake?,
Meenarl bana so kiyi nesa dani bazan iya jumrewa ba,
kada ki nesanta gaggar jikin ki da nawa,
Plss karki hukun tani da kaura cemin,
*Ana aspet ya Habeebatee*."

Shiru tayi kanta na lafe a kafad'an shi tayi shiru tana jin yadda zuciyar shi ke bugawa ido ta lumshe tana mai shakar k'amshin jikin shi ,
hannu tasa a hankali ta zagoyo k'ugunshi tare da k'ara lumshe ido tana jin wani irin dad'i yana ratsata yadda Hamma Aliyu ya mace ya susuce a kanta duk wannan tsare fuskar babu sai kalawai masu sanyi da dad'i yake furta mata.

Shi kam General jinshi yake kamar a saman gajimare yana ta nink'aya cikin duniyar masoya,
hannu shi d'aya ya cusa cikin yar rigar ta ya rink'a shafa cikin ta hannun shi d'aya kuma hab'arta ya tallebe cikin tsura mata ido ya manna lips enshi a kan nata ya rink'a mata wani salon da yasa ta lumshe ido ta da sauri tana mai fidda numfashi a hankali hannun ta kuma ta d'an d'ago ta d'aura kan wuyan shi zuwa k'eyanshi ta rink'a murzawa a hankali.

Har zuwa wani d'an lokacin sannan ya zare bak'in shi a nata cikin rawan murya yace.
"Meenarl! Meenarl! *Laa shakka anti mukhtalifun fee k'albee*
(Shakka babu ke ta dabance a cikin zuciyata)."

K'ara matsota yayi tare da cewa.
"Meenarl bud'e idon ki ki sashi cikin k'wayan ida nuna kiji abinda zan gaya miki zaki gaskanta hakan a cikin idanuna."

A hankali ta bud'e idon ta cikin jin kunya da d'an cije lips enta.

Idon shi ya kafe cikin nata murya can k'asa cike da kasala yace.
*"Meenarl ta shattatul aqlee min jarra'i hubbuki*
(Meenarl tsantsar soyayyar ki ita ke kesa hankalin ya gushe),
tabbas hak'ik'a ,
*As attu li wajattu xawajiki*,
(nayi farin cikin da samun auren ki).

Sai ya kuma ya rugume ta tare da cewa.
*"Laisa liyal'huzni inkunti ma'ee*,
(In kina tare dani bani shiga k'unci),
*Habeebatee laisa lee mu'allim gairuki"*,
(gareni babu wani mashawarci bayan ke mosoyiyata).

Ido Meenarl ta lumshe tare dasa hannu ta rik'e Hanna yenshi dake tallabe da fuskarta wani sassanyar ajiyar zuciya ta sauk'e dan jin dad'in kalaman shi gareta wani irin murmushi mai sanyi tayi.

Shi kuma hannun shi ya tura zaman k'irjin ta cikin rad'a yace.
*" Ibtisamaki yuquwwi basaree*,
( murmushinki ke k'arawa ganina k'arfi)."

Rugume shi tayi da iya k'arfin ta cikin lumshe ido jin yadda yake kashe mata jiki cikin kunya da sanyi murya a mace tace.
"Hamma! Hamma! Hamma na zan shiga cikin gida bacci nake ji."

Murmushi yayi tare da cewa.
"Toh mu koma gida kiyi baccin ki acan yau Hamman ki ko k'ofar parlour bazai fitaba zanyi jinyan ciwon da na jimiki."

Kai ta d'an d'ago cikin sanyi ta shafa sajen shi a hankali tace.
"Ina son ganin Inna ."

"Toh muna shiga inkin ganta zamu koma ko?."

"Ayyah Hamma ba yanzu yanzu ba mana."

Murmushi yayi tare da kontar da ita kan cinyarshi hannu yasa yana shafa fuskarta tare da cewa.
"Toh Amman fa in mun fita sai ki daure ki gyara tafiyar ki."

"Toh" tace tare da tashi zaune.

Har zata fita ya kamo hannun ta fuskar ta ya tsurawa ido a hankali yace.
"Fuskar ki tayi ja idonki ya kumbura da zaran an ganki ansan baki da lafiya kuma za'a gane kinyi kuka mai tsanani,
in sun tabba yeki me zaki ce musu?."

Shiru tayi cikin karya wuya tai rau-rau alamun zata zubda k'ollah,
hakan yasa ya sake hannun ta da sauri tare da cewa.
"Muje kar kiyi kuka kinji ko Babyn Hamma Aliyu."

Fita sukayi suka fara tafiya a hankali tana gaba yana binta a baya,
yana kallon yadda take dink'isawa a hankali.

Suna shiga cikin gidan a babban parlour suka same su baki d'aya suna zaune sunyi shiru basa ko motsi sai sautin kukan Mama ke tashi cikin tsantsar nadawa tana durk'ushe gaban Ammi tana bata hak'uri da neman yafiyar ta,
Abdul kuwa shima k'ollah yake zubdawa yana durk'ushe gaban Abba da Daddy yana neman yafiyar su,
Daddy kuwa shima sai k'ollah yake zubawa cikin tsananin takaici da jin kunya yake cewa.
"Kai tona kaitona ni Usman na auri makirar mace ta cutar min da d'an uwana da matarsa da d'an shi,
Maman Abdul kinji kuyan duniya da lahira me zaki gayawa ubangijin mu da wani idon zaki kalli Aliyu da mahaifiyar sa me zaki cewa su Ramadan wallahi Allah ya isa tsaka nina da k.."

Cikin sauri Abba yace.
"Kai Usman in rai ya bacci kad'a hankali ya gushe ,
Kar kajawa matarka Allah ya isa kayi mata afwa ka yafe mata,
tunda dai gashi a gaban ka kaji Ammin Aliyu dasu Ramadan sun gafarta mata,
toh nima na yafe mata,
kaima ka yafe mata kuma insha Allah Aliyu ma zai yafe mata,
sannan batun kace tayi asara duniya da lahira kuma bata tasoba dan ba mai shiga tsakanin bawa da ubangijin sa kai dai ka yafe mata abinda ka sani abinda baka sani ba kuma ita da ubangiji ta sannan kuma munsan Allah nason masu afuwa da kuma masu tuba Allah kuma Allahu gafurun rahim ne dan haka kad'a kayi mata baki,
Abdul kai kuma Allah yayi maka albarka."

Bappa ne yayi ajiyan zuciya tare da cewa.
"Tabbas ba a shaga tsakanin bawa da ubangiji sa muna zata mata Allah zai gafarta mata dan gaba d'aya ta cika sharudan tuba."

Ammi kuwa kama
hannun Mama tayi cikin zubda k'ollah tace.
"Na yafe miki duniya da lahira Allah ya gafarta mana."

Amin Amin suka rink'a amsawa.

Ya Amir da Nafeesat kam sai kuka suke cikin jin kunyar halin mahaifiyar su cikin kunya suka yiwa Ammi godiya.


Ramadan ne ya kalli General dake shigowa parlour Meenarl na gaban shi,
Fuska d'auke da murmushi yace.
"Laa Hamma Haiydar yaushe kuka shigo?."

Murmushi ya d'an yi cikin k'aunar k'anin nashi yace.
"Toh ba gamu yanzu muke shigowa ba."

Ammi kuwa da Inna ido suka tsurawa Meenarl cikin son gano wani Abu Inna ta kalleta ta a dai-dai lokacin da ta zauna kusa da ita cikin sanyi tace.
*"Bodd'i a jamo bo?*,
(Bodd'i lafiyar ki kuwa?."

Kai ta gyad'a mata cikin sanyi tace.
"Inna Bacci ne nake ji."

Shiru Ammi tayi tana kallon yadda General ya tsare Meenarl d'in da ido.

Ita kuwa Meenarl kanta a k'asa ta gaggai shesu tana ta lumshe ido alamun baccin.

Shima General gaishe da iyayen nashi yayi cikin girmamawa,
k'annen shi kuma suka gaida shi
Abdul ne da Mama suka matso gaban shi cikin kuka da kunya da nadama Mama ta kalleshi tare da cewa.
"Aliyu ka gafar ceni ka yafe min abubuwan da nayi maka a rayuwar ka ka yafe min ko zan samu sauk'i da yafiyar Allah,
tabbas nasan na cutar da kai."

Hannu ya d'aga mata cikin sanyi yace.
"Ni na yafe Allah ya yafe mana,
kai kuma Abdul aini a sanadi abinda kaso yiwa Meenarl ya zama sana din haduwata da iyayen na,
dan haka kai kam yafiyar Meenarl zaka nema."

Haka kuwa Abdul ya rarrafa gaban Meenarl da kakarsu yace.
"Meenarl ki gafar ceni."

Da sauri ta katseshi tare da cewa.
"Haba dai Hamma Abdul wallahi tuni na yafe maka kaifa d'an uwana ne na jini na yafe maka Allah ya yafe mana baki d'aya."

Gaba d'aya suka amsa da .
"Amin! Amin! Amin ya rabbil izzati."

Haka aka waste taron da Addu'a.

Inna kuwa suna tashi taja hannun Meenarl suka nufi part ensu na musam man,
shiko General dasu Ramadan d'akin Ammin su suka zauna suna d'an hira Ammi tasa Rayhana ta kawo musu Abinci sannan ta had'a nasu Inna kuwa takaici musu.

A parlour ta same su Meenarl na konce Inna ta tasata a gaba tana cewa.
"Na tabba yeki meke damun ki kink'i fad'amin sannan kinzo kin konta kina ta rawan sanyi ga fuskar ki duk a kumbure ki tashi muje d'aki kince ke a a ."

Ammi na shiga ta zauna gefen ta cikin kula tace.
" Bodd'i tashi ki zauna."

Kai ta juya cikin rumtse ido dan gaba d'aya raunu kan sunyi tsami tunda ko parasitomol bata shaba,
bata son yiwa Ammi musu yasa ta mik'e da k'er ta zaune a kaikaice sai kuma hawaye shar-shar.

Ajiyan zuciya Ammi ta sauk'e cikin fahimta y'ar d'an uwanta ta tace.

"Bodd'i meke damun ki gaya min ?."

Sai kawai ta fara kuka cikin sanyi tace.
"Ammi babu komai fa."

Shiru Ammin tayi tare da kamo hannunta ta mik'e cikin kula tace.
"Muje cikin d'aki ."

"Toh" tace tare da tafiya a hankali tana d'ink'ishi Ammi kam da Inna shiru kawai sukayi dan sun gano da wata y'ar matsala.

Suna shiga Bedroom d'in ,
shiko General ya shigo parlour Innan dan yaga shiru Ammi bata komaba tsoro yake jikar su ritsa Meenarl ta gaya musu wani abu,
Inna ya kallah cikin tsuke fuska yace.
"Ina Meenarl?."
Ido ta tsura mishi cikin tuhuma tace.
" Bata da lafiya kuma tace bacci take ji yanzu ta shiga ita da Ammin ka."

Yana jin haka ya koma gefen ya zauna yana latsa phone enshi.

Ita kuwa Ammin suna shiga bedroom d'in,
toilet ta wuce ruwan d'umin ta had'a sannan ta fito tace.
"Bodd'i shiga kiyi wonka zakiji dama-dama."

"Toh" tace sannan ta shige,
tana shiga ta samu ruwan d'umin ta gasa kanta da kyau dan koda Asuba da Hamman ta ya gasata ta d'an ji sauk'i sai kuma da ta dad'e a zaunen ne taji zafin ya dawo .

Wonka tayi sannan ta kara amfani da ruwan zafin,
tana fitowa ta samu Ammi ta kawo mata abinci tamkar mai jego,
ta sata taci abinci da gasheshen naman da tayi mata mai romo-romo sannan ta had'a mata tea maikauri tasha ta kuma bata magungunan da tasa Ramadan ya seyo,
sannan ta kalleta cikin kula tace.
"Toh konta kiyi baccin ki."

Toh tace tare da konci yar.

Ammin na fita.

General ya mik'e ya nufi cikin d'akin Inna na biye dashi a baya.

Suna shiga Aliyun ya zauna gefen ta cikin tausayawa yace.
"I love you so very very much sweet heart'
sannu ko Minali na Allah ya miki albarka Allah ya faran ta miki kamar yadda kika faran tamin."

"Amin ya Allah ,
Hamma na."

Cikin rad'a yace.
"Allah yasa baki gaya musu abinda nayi miki ba?."

Cikin kunya tace.
"Ban gaya musu ba Hamma na kuma har abada ba wanda zan gayawa dan wannan sirrin mune ni dakai kawai ba maiji."

Murmushi yayi cikin Satan kallon Inna ganin hankalin ta baya garesu yasa,
yayi sauri ya subbaci goshin ta tare da cewa.
"A hubbuki ya Habeebatee."

Murmushi sukayi su duka ,
sai Inna kuma ta matso gaban Meenarl d'in rik'e da y'ar k'aramar k'oriya tare da had'i na musamman had'in fulanin Gembu Membila cikin kula tace.
" karb'i ki shanye."

Ba musu ta karb'a ta zuk'eshi sannan ta fara lumshe ido alamun baccin haka yasa General shafa kanta tare da jamata blanket suka fita shida Innar..


Koda dare yayi fir Meenarl tak'i fitowa su koma dole ya hakura ya tafi.

Washe gari kuwa a ranar aka d'aura auren Captain Sani da Nafeesat Doctor Jabeer da Rayhana,
Inna kuwa da Meenarl sun samu mafakar kin Meenarl ta koma Jaji,
Inna kuma sai faman tsuma jikarta take gashi duk had'in da za'a bawa amare sai an bata.

Gaba d'aya sun hana General ganin matarsa gashi yanzu koda yaushe cikin begen ta yake.

Anyi biki an gama duk bak'in sun watsa.

Yau kwana 6 kenan Aliyu bai samu yaji d'umin matar saba,
yanzu misalin karfe na 8 dare ya fito babban parlour nasu,
gaba d'aya suna parlour sai Meenarl da bai gani ba bayan ya gaida iyayenshi cikin sunkuyar da kai yace.
"Inna ina Meenarl?.

Murmushi tayi ganin yadda ya tsuke fuska tace.
" tana wonka."

Shiru yayi kamar bai Jita ba a ranshi kuwa. hamdala yayi.

Can dai yaga hankalin su baya kanshi sai yayi nor-nor ya zulle.

Kai tsaye cikin d'akin ya shige yana kiran.
"Meenarl! Habeebatee! sweet heart! sheriyel am."

Shiru tayi tana

Please Login or Register in order to submit comment