Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Dm ta gani domin tuni ta goge number Abraham amma ƙarshen Digits kawai ta gani ta san shi ne. Kamar zata share sai kuma ta buɗe ɗan short note ne mara yawa ta fara karantawa.
“Ina inviting naki zuwa bikin Easter Monday, gobe 4:30 no african time, ko kizo ko na zo na ɗauke ki....Ur Better half Bad boy”
Kashe wayar tayi tana jan tsaki domin bata bawa abun serious ba. Raya daren tayi ta kasa bacci gabanta sai faɗuwa yake daga ƙarshe tayi alwala tayi sallah daman bata jima da gama al'ada ba. Bikin Easter Monday. Mabiya addinin Kirisita a faɗin duniya kan gudanar da bukukuwan Easter duk shekara domin tunawa da gicciyewa da kuma tashin Yesu Almasihu daga cikin matattu.
Bikin dai a kan fara shi ne tun daga dare irin na Alhamis zuwa wayewar garin Juma'a a kuma kammala a ranar Litinin ta gaba. A faɗar David shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya reshen jihar Kano ya ce bukukuwan Easter sun kasu kashi biyu; akwai wanda ake kira Juma'a mai Tsarki wato ''Good Friday'' da kuma Easter Monday..
The day!. Majeederh na zaune a office ɗinta sbd kiran gaggawar da akai mata, bayan da a sallami jama'a ta miƙe tare da ɗaukan komai nata har waya ta rufe office ɗin sbd P.a bata nan, tana fitowa zata shiga mota taji an shaƙa mata abu hanci tare da caka mata allura a wuyanta, ganinta ya ɗauke komai nata ya tsaya bata ƙara sanin meke faruwa ba. Da sauri Taj ya sakata a mota shi da John suka ja motar da gudu suka bar wajan. Abraham na kwance a Main parlour na gidansa yana duba X-ray ɗin da akai masa sosai tsoro ya bayyana akan fuskarsa a karo na farko, ya dinga kallon X-ray ɗin da sauri kuma ya miƙe ganin Taj ɗauke da Majeederh a kafaɗa a hargitse ya nufe shi yana tallafo Majeederh zuwa saman ƙirjinsa idanunsa akan Taj ya ce "Me ka yi mata?" Ya ɗaga kafaɗa ya ce "Me kowa zan mata? Mafita na kawo maka sai ka gwada ka tabbatar" Yana faɗin hakan ya fice daga parlourn Abraham ya dinga kallon fuskar Majeederh kamar bai taɓa ganinta ba, abinda ke bashi mamaki sam ya daina jin yanayin da yake ji ya kwantar da ita tare da mikewa ya ɗauki Cork yana sha sam bai san Taj ya zuba ƙwaya a ciki ba, ya shanye tas yana rufe idanu, ko good 3 minutes ba a dauka ba jikinsa ya fara tsoma ya ƙarasa kusa da Majeederh ya zauna ya kifa kansa, idan ya ɗago ya kalleta sai kuma ya bayar da kansa kansa, rawar da jikinsa yake ya tsananta hankalinsa ya fara gujeshewa sbd wani irin mahaukatan ƙwayoyi Taj ya haɗa masa, kala daban-daban dana saka felling dana gusar da hankali. Bai san mene ya faru ba sai kawai ganinsa ya yi rungume da Majeederh ya mirginata gefe zuwa ƙasa daga nan ta fara loosing control ɗinsa wani kalar sauti yake fitarwa tare da neman hanyar ratsa jikinta amma ina! Jikinsa yaƙi bashi dama ɗan sauti yaƙi motsawa kamar lagwani a kalanzir, bashi da guzari ta wannan ɓangaren shi kansa kuma ya san ba haka yake ba ai amma cike da hope ya ci-gaba da ƙoƙarin ya ratsa ya shige kamar daga sama kuma suka fara jin ruwan bindigo, wanda ya ratsa cikin gidan Abraham kamar ana yaƙi, sosai Abraham yaji ƙara amma bashi da zarafin kare Majeederh balle kansa bai san inda hankalinsa yake ba a lokacin. Da gudu Taj ya shigo yana zuwa bai damu da yadda yaga Abraham ba ya saka hannu ya fisge Abraham daga kan Majeederh ya ce "Bad boy get up where's ur gun an kawo mana hari" Abraham ya yi shiru a lokacin kamar matacce idanunsa na zubar wani irin hawaye mai zafin gaske. Jin ƙarar bindigar na ƙara yawa ya sanya Taj ficewa ya ci karo da John da Joshua ko wanne riƙe da bindiga wasu manyan mutane ne fuska rufe hannunsu riƙe da manyan bindigo John ya nufi wani wanda ke ƙoƙarin shiga parlour cikin rashin sa a mutumin ya sakarwa John harsashi a ƙirji nan take ya faɗi matacce. Taj ya zare idanu kai tsaye kuma suka shige babu jimawa suka fito hannunsu ɗauke da Majeederh, mota suka shiga tare da barin gidan da gudu... Gudu mutanen suke sosai har suka isa wani haɗaɗɗan gida suna zuwa suka shimfiɗe Majeederh a ƙasa wani ya ce "Sir gata nan" Wanda aka kira da Sir ya juya ya saki wata mahaukaciyar dariya. Alhaji Bashir kenan dariya yake kamar zai kifa kafin ya ce "Well-done, Alhji Abdul'aziz Khan yau zaka biya bashin daka ɗauka, ka karɓe miliyoyin kuɗina da nufin zaka bani auren Ƴarka sbd son zuciya amma kaƙi ka ɗauka na manta?" Alhaji Bashir ya ƙara yin wata dariya kamar Mahaukaci cike da zallar rashin Imani ya ce "Zunubinka zai shafi Ƴarka, ki yi haƙuri Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Ubanki ya ja miki ba zan taɓa yafe masa kuɗina ba, a yanzu kuma ba kuɗin nake buƙata ba, ni bana yafiya ke na ce ina so kuma dole na samu, ya yi arziƙi ya mance da deal ɗinmu" Ya juya ya kalli wani ya ce "Dr wannan alurar ya ka ce aikinta?" Ya ce "Idan akai mata ita ba zata taɓa farkawa ba har tsayin kwana uku, sannan za a kashe mata dukkan jiyoyin jikinta, idan akai mata ki wuƙa aka saka za a cire mata ƙafa ba zata taɓa sani ba, ba zata jin wani abu wai shi zafi ba" Alhaji Bashir ya ƙara sakin dry ya ce "Well-done Dr" Dr ɗin ya ce "Amma Alhj na faɗa maka kazarinka ya saki ba zaka iya taɓuka abin arziƙi ba" Alhj Bashir ya ce "Dr tell me something, zan iya amsar virgin na mace?" Ya ce "Why not? Amma baifi kai 3mns ba, kuma duk wacce zakai virgin nata ba zata wahala ba" Alhji Bashir ya ce "I don't care ko ta sha wahala ko kada ta sha, idan har zan iya amsar budurcinta shikenan that's what i want" Murmushi Dr ya yi ya ce "Ok, amma daga kanta ba lallai ka sake kusantar kowa ba sbd jikinka ya gaji gabaɗaya, bari na yi mata alurar" Alhji Bashir ya ce "Go ahead, ka faɗa mata biyu" Dr ya girgiza kai yana jinjina rashin imanin Alhaji Bashir amma ko mene Ubanta ya ja mata ai. Allurai a kaiwa Majeederh aka kaita wani ɗaki, idanu rufe kamar maye cike da rashin tausayi da imani haka ya yi dis virgin na Majeederh ya yi mata Fyaɗe wanda ko shi da kansa bai zai ce ya ji daɗin abun ba.....


MIJIN MALAMA.... na kuɗi ne pay before you read 08119237616.



*Aunty Zee MOM MUJAHID KATSINA*
*08162859027*

*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYIN KASHI CIWON BAYA CIWON KAFA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA WARIN GABA KURAJEN GABA KURAJEN JIKI KAIKAYIN JIKI RASHIN HAIHUWA BASUR MAI TSIRO CIKIN IKON ALLAH ZAIMAGANCE MAKI/MAKA ZAKIJI DADIN MAGANIN SANYINNAN SOSAI A BANGAREN GYARAN AURE BA A MAGANA DAN ZAI SAUKAR MAKI DA NI IMA ZAKI JI SHA AWA KODA SHA AWARKI TA DAUKE ZATA DAWO KIJI KE KIKE MARMARIN ABAR KEDAI KINEMI AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
4k


*MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA* *JIKINKI NONUWA ZASU CIKO SOSAI ANMA BANCE ZASU TSAYABA WANNAN MAGANI ANGWADA ANDACE HANZARTA KI MALLAKI NAKI YAR UWA 8K*
*TAREDA MAGANIN CIRE TUMBI DUK INDA KIKAI KAMAR KIN KUSA HAIHUWA AITA TAMBAYAR KI WATA NAWA IDAN KINSHIGA MATE KIZAMA KAMAR BABARSU DAN ALLAH KIZO KIJARABA 7k *INA AIKAYA KOWANI GARI DA YARDAR ALLAH INBAKI SHIRYA BA KIBARI KI SHIRYA SAI KUNZO NAGODE KAYAN* *AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
*KI TUNTUBENI A WANNAN LAYIN*
*08162859027*MIJIN MALAMA 50
End of book1
The begen of the beginning... Continuation

*AUTHOR'S NOTE*
_*This information is for those who do not understand this book.. Ni ban wani niyyar cewa komai ba, to na ce me? Kowa ya yi ta kansa da haka nasu na barku, to ganin ana ta yagalgala nama na yasa nace bari na tofa tawa. I have a question for you guys! Kunga na gama labarin nan na sauke? No??? Me ya sa aka bawa littafin suna MIJIN MALAMA?babu mamaki mijin nata ke shan wahala, babu mamaki masu neman aurenta suke da yawa shi ya sanya aka ce Mijin Malama Ko kuma ƙaddara aurarraki ta faɗa kanta duk wanda ta aura ya zama MIJIN MALAMA babu mamaki wannan Christa ɗin shi ne mijinta kasancewarta Christa sai a fara kiransa da MIJIN MALAMA.... Idan ƙaddara zata faɗawa mutum daman Ubangiji na neman shawarar shi? Ko kuma idan Allah ya jarabce ka da abu sai kace kada ya sake jarabtarka tunda ya taɓa? Ashe ɗan adam a karan kansa zai iya tunanin Ubangiji bai kyauta masa ba tunda yana ta jarabtar shi da abubuwa kala-kala? Abinda baku sani ba shi ne wannan labarin full of density ne cike yake da zanen ƙaddara, shaidar zur na mutane, ƙalubaleln da masu jinkirin aure suke samu, son zuciya da mugun baki na Iyaye, rashin kulawar su ga yaran su.... Saboda Majeederh ta kasance malama shike nan bai dace ayi ta ayi ta jarabtar ta ba? Ai cikakken mumini wanda ya yarda da Allah da Manzonsa shi, ya yarda da ƙaddara ya yi imani da ita shi kaɗai Ubangiji ke jarabta sbd nuna masa soyayyar shi, mutane wagairawun Ubangiji ba fiya shiga al'amarin su ba. Cewa akai ko wata guda kayi bakai ciwon kai ba, to ka tuntuɓi imaninka😞 Ga misalin Annabawa nan wanne irin ƙalubale ne basu fuskanta ba, suka jure ya zame musu tarihi. Taya zaki haɗa su da Ƙaruna wanda Ubangiji ya zuba musu idanu suna tunanin sun fi kowa Sa'a a duniya? Kuna ganin Fir'auna wacce tsiya ce bai shuka ba? Ga su hamana to haka al'amarin Ubangiji yake, ku bar ƙaddara tayi aikinta plx..... Sannan azana cewa wai ina barin ana taɓa jikinta wanne yaƙunannen kuga ya taɓa ta? Abraham bad boy? To a rayuwa duk abinda kake so Ubangiji ya fi jarabtarka da shi, babu mamaki zunubin hakan ya sameta nan gaba kuma har zuciyarta kallon ɗa wanda ta raina take masa bata taɓa bari ya riƙeta hannunta da nufin wani abu ba. Sai mema matar ta ce ne? Ni Afujajen na karanta write up ɗin nata, wai ina nuna masu liƙab basu da gaskiya? To ban ce komai ba idan kin karantar posting na yau zaki fahimta ni duk takaicina bana biya tayi ba, a wata ƙasar taci karo da shi... A ƙaddarorin Malama Majeederh babu sa hannunta a faruwar komai ni dai bari kawai na yi shiru a nan kada bakina ya yi tsayi ana zama lafiya.... Zamu fara BOOK2 ban yi kuma al'ƙawarin farin ciki har ƙarshe ba, tunda rayuwa bata taɓa tabbata da farin ciki amma nayi muku tanadin wata kalar tsaftacciyyar soyayya mai narkar da zuciyar mai karatu, In sha Allah wacce tayi write up ɗin nan ina zaune zata sake yin wani na yabon bama ita kaɗai ba. THANK YOU I LOVES YOU SO MUCH GUY'S😞🤓🥰*_




50
Tunda suka shiga cikin jirgin Abraham ya rasa tunaninsa idanunsa jajur kansa a kife yana jin gabaɗaya kamar bashi ba, jikinsa ne kawai cikin jirgin amma tunaninsa da ruhinsa ya barsu a nan Nigeria, babu kuma wanda ya yi attempting kula shi daga Escorts ɗin Dad ɗinsa har Grandpa. 5 hours 42 minutes, ya kai su Germany, jirkinsu ya sauka a airport ɗin Berlin Brandenburg Airport (BER). Ya ɗauki wajan minutes kafin gently ya fito dan kansa, da sauri ya shiga taka matattakalar benen zuwa ƙasa, tun kafin ya ƙarasa wata black ɗin Mercedes-Benz S600 ta tsaya a gabansa, aka buɗe masa back seat ya shiga yana sauke numfashi motar Escorts a gaba ta Abraham a tsakiya sai ta Grandpa na bin baya, sai wasu Escorts ɗin a bayansu. Tafiya sukai sosai sun ɗauki hanyar zuwa Hammerschmidt Villa in Bonn, sai suka samu saƙon gaggawa akan su shige da shi President's Palace. Suka juya kan motar tare da nufar Bellevue Palace in Berlin. Tun daga bakin shiga Federal President's Palace ɗin zaka dinga cin karo da wasu manyan manyan sojoji ga wasu Escorts na musamman. Hakan zai tabbatar da yadda shugaban ƙasar yake da ƙarfin iko sosai. Kai tsaye motocin ciki suka shiga tun kafin a gama parking Abraham ya fito da sauri kamar zai tashi sama. Ko'ina na gidan fari ne tas idan ka ɗauke green grass ɗin dake waje, kai tsaye part ɗin daya tabbatar sai samu Dad ɗin nasa ya nufa, cikin sa a ya same shi tsaye ya juya baya da ƙofar shigowa cikin parlourn nasa, hucin da ya ji yasan stubborn boy ɗinsa ya ƙarasu babu mai zarrar shigowa part ɗin nasa kai tsaye dole sai shi. Gently ya juya idanunsa ya sauka akan Abraham dake tsaye jikinsa na rawa sosai ya ce "Wlcm back my dear"
Wani ihu Abraham ya yi yana nuna Dad ɗin nasa ya ce "Who the hell do you think you are? Eh?" Dad ɗin ya ce "Son i need u" A hargitse ya ce "I hate you Dad, i hate you, i don't want see your face" Dad ya ƙarasa wajan Abraham zai taɓa shi ya ce "Faɗa mini wani abu, daɗin me kake ji a zaman Nigeria? Ko sbd kana son babbar mace Musulma?" Abraham ya yi shiru.
"Buɗe kunne ka ji da kyau, kai da Nigeria har abada, zaka zauna dani a nan, ka je can uban yarinya na wulaƙantan ka bayan ka fi shi komai na rayuwa? You're my darling, President's son, kana da komai ka zauna wajan wanda basu da ko sisi" Abraham ya ture hannun Dad ɗinsa daga kafaɗarshi yana huci ya ce "Su ɗin sun fiye mini kai" Dad ya yi murmushi kawai yana ƙara jinjina ƙuruciyar ɗan nasa
"Sbd wacce kake kira Mami? Ta faɗi nawa za a bata da rainon da tayi maka shi kenan?" Abraham ya ce "Aurenta zan yi, ina son ta" Dad ya koma ya zauna saman wata ƙatuwar kujera mai kyau yana girgiza ƙafa ya ce "Ba zaka sauya ba, my child is still young" Abraham ya sa ƙafa ya tar watsa Glasses ɗin dake kusa da shi ya ce
"Young? To ka jira zan kawo maka ɗan da zanwa Jee ciki ta haihu, stay away from my life ka manta kana da ɗa kamar yadda na manta ina da uba, me ka taɓa mini na kyautatawa daga haihuwa zuwa yanzu eh? Sau ɗaya baka taɓa kwana tare dani ba, ban taɓa jin ɗumin jikin ba, ban taɓa ganin soyayyarka ba, cutarwarka kawai na sani, azabarka kawai na sani you're the reason behind anything duk abinda na aikata kai ne sila, ka zaɓi karuwarka fiye dani" Dad ɗin kallon yaron nasa kawai yake, yana mamakin yadda ya kasa mance lokacin daya same shi tare da Kiristi akan gado, memory na nan a kansa moment ɗin ba zai taɓa goshewa a wajansa ba, wannan ya riga a ransa wanda ya sa ya yi masa tsana mai muni. A hankali ya ce
"Listen Son, zo nan I'll explain everything to you" Abraham ya ce "Everything?" Ya girgiza kai kawai ya rasa me zai ce tunda ya fara maganar yaƙi yadda ya kalli cikin idanun mahaifin nasa. Ya juya zai fice Dad ya ce "Ina zaka?" Ya ce "Nigeria" Dad ya miƙe ya ce "Kai ba zaka kaji wani iri ba? Ka zauna a inda ake wulaƙanta ka? Kuma waccar yarinyar kake son lalata ƙungiyarka a wajanta? Me ka gani a wajanta?" A hargitse Abraham ya ce "Abinda ka gani a wajan Kiristi, Jee da kake gani tafi mini komai na duniya, mulkin ka ɗin me? Kaga taɓa ji na nemi sisi wajaka Dad? Duk abinda na mallaka kuɗi na ne, halak ɗina ne kamar yadda Jee ta faɗa mini na nemi halak duk wahalarsa, to yanzu na girma baka isa ka faɗa mini yadda zan da rayuwata ba am maturel enough Dad" Dad ɗin masifar ɗan nasa da zafin ransa har mmki yake basa daman can haka yake? Shi ba zai ɗorar da komai akan rayuwar Abraham ba yana sawa dai ana bincika masa. Private Investigators.
"Sweetheart na tara maka dukiya, na ajjiye maka komai na jin daɗi Debeka na jiranka hatta gidan da kake son rayuwa sai ka zaɓa, I am the president of Germany, I am your father, I have the power to choose what is right for you, I will decide, wancan Musulmin old woman ɗin ta maka ƙatuwa kaje ka nemi wacce zaka ji daɗi tare da ita, ba zaka taɓa komawa Nigeria ba" Wani irin dariyar takaici Abraham ya yi har yana durƙoshewa a ƙasa idanunsa na zubar da hawaye ya ce "Exlty, that's exactly who you are" Ya girgiza kai yana jan numfashi tare da riƙe ƙirjinsa ya ce "I need love and care not money, soyayyar ma dana nema a baya a wajanka ka wulaƙanta ni yanzu ban so ban so" Yana faɗin hakan ya miƙe zai fice daga cikin Parlourn Dad ya ce "Come in"
Wasu sabbin Escorts ne wanda Abraham bai sani ba, suka damƙe shi "Take him out" Abraham ya ce "Don't do this to me, ina son Malumana i love jee i love Mamina ka sanya su cika ni na mata al'ƙawarin zan koma" Ya fara abu kamar hauka hauka hakan yasa Dad tunanin ya samu matsala few minutes ya saka akai masa wata mahaukaciyar Injection ta bacci akai kai sa wani part can ƙarshen Palace ɗin aka garƙame.. Har wajan sati uku Abraham sunan Majeederh a bakinsa ya yi ta surutu shi kaɗai damuwa ta samu gurbi a zuciyarsa tayi daram, ya daina cin abinci ya daina magana daman dariya bata dame shi ba zai ma iya irga sanda ya yi ta. Haka aka dinga masa allura ana saka masa drip sbd rashin cin abinci. Dad ɗin ya ce da dai Abraham ya auri Musulma kuma older gwara kawai yaga gawar ɗan shi duk da irin son da yake masa. He will never allow him to be MIJIN MALAMA ba. Ba zai taɓa barinsa ya zama MIJIN MALAMA ba, wannan babban abin kunya ne ga mabiya addinin su na Kirista magoya bayan Yesu su ji labarin ɗan shi yana auran Malama, ba zai taɓa faruwa ba hakan zai iya sawa ya samu matsala da kujerarsa ta shugaban ƙasa,He doesn't want that to happen hakan ba zai taɓa faruwa...
After 1 mnt. Majeederh na zaune a dining room tayi shiru tun ranar data dawo daga hospital ta koma shiru shiru. Yau kuma ta tashi bata jin daɗin gabaɗaya tayi tunanin ko al'ada za ta yi? Tana wannan tunanin Latifa ta yi sallama Mami ta ce "Latifa da sanyin safiya?" Latifa ta ce "Wlh Mami, an tashi lafiya?" Ta ce "Allahamdulillah" Latifa ta zauna tana kallon Majeederh ta ce "Lafiya kike?" Ta ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanunta tana girjiza kai can a hankali ta ce "Headache" Mami ta ce "Gashi bamu da paracetamol a gidan nan" Latifa ta buɗe jakarta ta ce "Ga wani maganin ciwon kai mai kyau ne, tun sanda Aliyu ya ce waje da bashi da lafiya maganin yake yana da kyau sosai" Majeederh ta kalli maganin sai kuma ta jawo gorar ruwa tare da zubawa cikin cup maganin kala biyu ne ta haɗa ta watsa a baki, ta haɗiye da ƙyar dan ba zata iya kallo ai mata wata allura ba. Ji tayi amai na zuwar mata ta kifa kanta ta kifa saman dining tana mai da numfashi. Mami ta ce "Latifa ki rufawa kan ki asiri kina zama ɗakin mijinki, ki daina biyewa yawon majeederh kada azo ayi haihuwar guzuma dake da ita, ita ba aure ke kuma ki kashe naki" Lafita ta ce "Haba Mami, wai ba zaku yadda da ƙaddara bane? Mene laifin Majeederh a rashin aurenta bafa yin kanta bane itama da zaɓi za a bata wlh da tuni tana gidan mijinta da yaranta, amma miji bai zo ba zata auri kanta ne?" Mami ta ce "Ke wane ya ce miki miji ne bai zo ba? Bata niyyar aure ne amma a yawon da take na Ngo da faɗar kar da matan da take kaɗai ya isa wani ya ganta ya ƙyasa, ba lissafin aure a cikin lissafin rayuwarta" Latifa ta girgiza kai ta ce "Jinkirin aure ne kawai ta samu, Ubangiji kaɗai ya san manufar hakan itama ba da ra'ayinta ba, nasan Majeederh nasan halinta da wani yace yana sonta da aure tabbas zata faɗa mini, Mami da aure da haihuwa duk na Allah ne, amma duk kun bi kun juya mata baya sbd kawai ba tayi aure ba? Idan iyaye basu jawoka jiki a irin wannan condition ɗin da take ciki ba, bai ci ace sun juya mata baya ba, suna bawa jama'ar gari damar d su faɗi duk abinda sukai niyya akan Majeederh, Mami cikar imanin mutum shi ne yadda da ƙaddara cikakken mumini shi Ubangiji yake jarabta ko dan tabbatar da imaninsa, wallahi ba gama garin mutane Ubangiji yake nunawa jarrabawa da ƙuddirarsa akan su ba, mu yarda ne bai kawowa Majeederh mijin aure ba, mu yarda jinkirin aure ta samu" Mami ta ce "Idan mu mun yarda jama'ar gari fa?" Latifa tayi shiru can kuma ta ce "Mami mutum tara yake bai cika goma ba, a jikin ko wanne mai rai akwai zuciya ita take saƙa masa komai, to at this point ba zaka taɓa hana mutane abinda sukai niyyar faɗa ba, haka halin ɗan adam yake, baka da gadonsa yana da gadon maganarka, wani ma bai sanka ba bai san ya kake gudanar da rayuwarka baz bai san komai game da kai ba, ji kaiwa zai yi mutane suna magana ya ara ya yafa ya ɗora nashi akai, sbd kawai baya ƙaunarka ko yana baƙin ciki da abinda kake ko yadda yake gudanar da rayuwarka, wani kuma haka halinsa yake da haɗa ƙanzon kurege haka mutum yake, The world is big, the challenges in it are many, the people in it each have their own character" Latifa tayi shiru tana goge hawayen idanunta ta ce "Human nature is difficult to deal with, whether you do well or not, you will never stop a person from saying what he intends, kinga kenan babu yadda za mu yi, let them says lokacin su ne watarana za su daina, Mami banga aibun auren yaron daka raina ba, tunda bakai ka haife shi ba, ba kuma na nufin rainon yaran da ba kai ka haifa ba illa ne ko haramun ne, amma da Abbu ya bawa Abraham dama nasan dole zai musulunta" Cak Majeederh ta miƙe jiri na ɗaukarta. Washegari gari ta yiwa asibiti tsinke ta nufi wajan Dr Jamal ya gudata ya shaida mata kawai stress ne na gari ya bata magani. Bayan ta koma gida ta samu Abbu da Mami a parlour Mami ta ce "Me Dr ya ce? Akan zazzaɓin?" Majeederh ta ce "Wai stress ne" Mami ta ce "Oh Allah ya ƙara sauƙi" Abbu daman tuni ya zame hannunsa daga kan Majeederh ko gaisuwarta baya amsawa Family ta daina shiga kowa iyaye yake mata akan yana da aure gorin aure ake mata babu ji babu gani, ji take kamar ta mutu ta huta da sauri kuma take Asstagafirullah. Shiru tayi haka kurum tunanin Abraham ya faɗo mata gani take tafi kowa laifi, mai yasa idanunta ya rufe a lokacin ta kasa fahimtar da gaske ba ita ta haife shi ba? Me ya sa take sake masa har yake taɓa jikinta? Bayan tasan ya haramta a gareta, kenan ita ce wacce ta bashi da dama har ya ji ya fara sha'awarta. "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, na shiga uku, Allah na tuba Ubangiji ka yafe mini, ban taɓa tunani hakan ba" Tun daga ranar take neman yafitar Ubangiji da yardar shi, tana jin kamar ta ci amanar addinin musulunci ne, Tunanin Alpha ya faɗo mata haka nan taji tana son saka shi cikin addu'a, shi ma ya riƙe hannunta amma

Please Login or Register in order to submit comment