Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

wohhhh washh!!,,, dady naji na taka wani abu ne anan wnda ya zameni na fad'i ina tunanin ma na karya qafa na... auchhh dady yasake sakin wata qarar dan tsabar zafi.... "momy na zafi,,"" ya fadi hakan yana mai nishi najin azabar zafin da qafar tasa keyi masa,,, jin qafar hannat na zamewa itama wajen a irin tsugunnin da tayi taji tana shirin zameta ya sata shafa hannun ta a q'asan tiles din wajen ta sunsuna nan da nan tace "laahhh wlh momy kunu ne a qasan wajen shine ya kadasa ma inaga,,,"
har had'a baki sukeyi wajen cewa"kunu dai???
tomi zai kawo kunu nan kuma a hanya?????",,,,,,,,

*Xexen Fasaha*
[10/11, 2:46 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊

Story and writing
by
Xayyneb 💤💤

🌊🌊🌊🌊🌊

Fasaha online writers f. o. w.

🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣7⃣.
🌊🌊🌊
"ya salamullahi"
Abinda momy umaimah tace knn tana mai dafe kanta da hannunta daya, sannan ta dago ta dubi dady mua'zzam d'in dake cewa "miya faru kuma yana maganar ne yana qara janyo mahabeer din cikin jikinsa yana qara mammatsa masa qafan tasa da hannayen sa yana cigaba da tofa masa addu'oen da sikazo cikin bakinsa a lokacin,,,
sauke ajiyar zuciya momy umaimah tayi tace"matsala aka samu ba shakka kunun ummu ne daya zube anan lokacin da zataje dakin ta dashi nasan ta manta batai moping din wajen ba shiyasa har tsautsayi yakawo mahabeer wajen hakan ta faru,,,,,. "waimi ke faruwa ne anan da kukazo kukayi dafifi haka??,,
cewar annan data qaraso wajen itama,,, kame baki tayi ganin mahabeer kwance shame shame a qasan wajen hannayensa saman qafarsa Yana wash wash,,, "kaikuma dakake wani wash wash kamar wata mai naquda miye ya faru ne em??? Annah ta tambayesa tana mai duqowa wajen itama,,,
sam kasa bata amsa yayi shi ta kansa ma yake a lokacin,,, momy umaimah ce ta fad'a mata yanda abin ya faru,,,,
anna tace "to sai kuma miye em? Ynxu dn Allah mikina kai kamar ba namiji ba? daga wannan 'yar faduwan sai kuma ka bi ka susuce???
idanunsa ya dago dasuka canza launi dan wahala da qyar ya bude baki yace"washhh wlh annah dan bakiji yadda nikeji bane cikin qafar nan nawa zunga kawai takemun kuma wlh saita san ta zubda kunu a wajen nan na taka,,,!!"
ya qarashe maganar tareda qoqarin miqewa tsaye qafar ta sake girdesa dan takawar dayai mata ba dai dai ba nan da nan kuwa ya sake zaman 'yan bori a wajen da qarfi,,, wata sabuwar auchhhh din ya sake saki dan zafin zaman ba qaramin shigar sa yayi ba,,,
sannu dady mua'zzam da hannat suketa binsa dashi zuwa wannan karan lips din mahabeer kuwa ba qaramin sake yin ja sukayi ba saboda tsabar taunar su da haqoransa da yakeyi batare da sanin saba, jin zafin zugin qafar nasa yakeyi har can cikin qwalwar kansa na xagayawa.
Momy umaimah tace "a'a mahabeer na kada kace zakaiwa ummu wani abun daban dan ba wai da gangan taimaka hakan ba kajini da kyau ko,,, dudda Yana jin azabar zafin ciwon hakan bai hanasa d'agowa da fuskar saba a raunane sannan yace "haba momy 2 wlh kuwa yarinyar nan muguwa ce ni nasan da gayya ta shiryamun wannan tarkon nata momy"
Pleass momy ki bari inyi maganin ta dan Allah hankalina zaifi kwanciya,,,, "
cikin fad'a anna take cewa "inyeee,,, to bari kaji kada Allah sa hankalin naka ya kwanta in har saika razana 'yar mutane daga zuwan ta yau knn zaka fara gwada mata baqin zuciyar naka ko?
ana cewa maka ba ita bane ta kada kaba amman kai kana ciccijewa to taje ta kadan naka kana jina ko? ta Kadan kayi abinda zakayi shashashan kawai,,, game fuskarsa ya qarayi jiyake kamar zai fashe da kuka a duke ka kuma sannan ace za'a hanaka kuka? Kai ina wlh saita gane wanene mahabeer a gidan nan haka yaita saqe saqe a ransa,,annah ta tashi ta shiga dakinta ba jimawa sai gata ta dawo hannunta riqe da wata 'yar qaramar robar magani ta miqawa dady mua'zzam tace
"ungo wannan warakar magani nane danake shafawa an ga66aina na ciwo sai inji sun daina, ka murtsuka masa shi a qafan dan maganin nada kyau kan wani lokaci insha Allah zaiji sauqi"
Ai mahabeer ganin dadyn nasa na janye qafar wandosa yayi saurin janye qafar jin ynda maganin keda wani kalan launi wnda bai masa ba yahau sake qoqarin miqewa momy tacey"ah ka tsaya mana a shafa maka kadaiji abinda annah tace ay gameda maganin,,.
"gskia momy ku barsa banso,kalli fa
Ynda launin maganin nan yake,, Kai gskia banso nidai wannan dama ai kalar suna anna dinne tsoffi,,,
Dariya ce ta kucce wasu dady yayinda
Anna ta hau sallallami da fad'in
"lailahaillalahu ni 'yasu?? yanzu daga taimako mahabeer kake muzan tani haka kuma,,???
dubn mua'zzam tayi tace "to bada niba can yaji da qafar tasa ni ku bani maganina na fasa bayarwa din ma Ashafan,,,
tayi maganar tana miqo hannunta riqe hannun hannat tayi tace"yi haquri annah dan Allah ki bari a samasa,,, wani kallon raini da kishiga hankalin ki niba tsaran yin kinbane ki fita daga sabgana mahabeer ya jefawa hannat shi nan da nan kuwa tayi saurin janye hannun ta daga na annah ta miqe tsaye tabar wajen ta koma mazauninta nada.
dole mahabeer ya haqura aka shafa masa maganin nan sakamakon lallashinsa dasu momy sukaitayi bayan barin annah wajen tana bambamin fad'an ta.
saida dady mua'zzam ya shafe masa qafar nan dukanta sannan ya barsa,,
bayan kamar mintiy3 da shafa maganin yaji qafan ya dan fara saki dan haka ya samu ya miqe tsaye yana dafe bango ya nufi dakinsa su momy suka rufa masa baya suma suna cigaba da fad'in sannu.
saman gadonsa ya zube idanunsa a Lumshe sauke ajiyar zuciya kawai yakeyi,,,
momy ta dubi dady mua'zzam cikin tausayin dan nasu tace" kuma nuree tunda ya dawo office baici komi ba bansan ya zamuyi ba dashi kasan shi qa'idan sane dud sonsa da abinci muddin ciwo ya kamasa komin qanqan tarsa tofa shida abinci saiya warke sannan,,,girgiza kai dady mua'zzam din yayi ya zauna gefen mahabeer ya shafa kansa ahankali ya bude idanunsa ganin dadyn sane yasashi sake marairecewa yan fad'in "dady zafy nakeji har ynxu kad'an kadan,,, da sauri momy umaima tacey"oh ya rage knn ya zuwa ynxun,,,? Sake lumshe idanunsa yayi gwanin tausayi dan mahabeer yayi matuqar iya lambo kala kala inyan ciwo, sake bude idanunsa yayi a hankali yace "eh momy ba kamar d'azun ba,,,
"Masha Allah kaga daman anna tace maganin nada kyau gashi kuwa" cewar dady mua'zzam yana Murmushi na jin dad'i ganin son din nasa yafara samuwa shiyasa hankullansu ya kwanta a lokacin.
itama momy umaima zaman tayi a d'ayan gefen knn sun sanyasa a tsakiya dubnsa momy umaima tayi sosai tace ''mahabeer na yanzu fad'a mun mikakeson ci in kawo ma uhm?? fad'a mun ina jinka kaji ko my boy na?
langwabe yasakeyi baice komiba sai juya kansa da yayi daya gefen yana kallon dadyn nasa a hankali kuma yasake rufe idanunsa ruff abinsa,, baida buqatar komi a lokacin shi haka yakeji,, mafi Abinda in an masa a lokacin yakejin za'a burgesa shine a barsa yaje daukan fansa ga waccan maqetaciyar yarinyar buzuwar datake neman nakastasa babu gaira babu sabar.
dubn juna momy umaima tayi itada dady mua'zzam a kalacin sannan suka sake maido dubnsa garesa momy umaima ta sake cewa "na girka maka fa choice cook naka Friedrich in kawo maka mahabeer na?
Plxxx ce mum ey mahabeer ns bnson na ganka a halin yinwa ga kuma ciwo,,
baison ya cika musu ne da momyn tasa gashi baijin zai iya cin wani abu mai nauyi a lokacin dubnta yayi a Marairaice fuskarsa gwanin tausayi yace
"cofee ma ya isa momy,,
"cikin jin dad'i ya amsa zaisha koda cofee din ma yasata miqewa tsaye tace
"to mahabeer na bari naje na kawo maka,,jirani yanzun nan zan dawo,, kumatunsa ta dan matsa kadan sannan ta fita shikuwa gogan naku harda qara mirginawa jikin dadyn nasa yana mai cigaba da lambon sa.

"to mahabeer na bari naje na kawo maka,,jirani yanzun nan zan dawo,, kumatunsa ta dan matsa kadan tana Murmushi sannan ta fita.
shikuwa gogan naku harda wani irin q'ara mirginawa can jikin dadyn nasa yana mai cigaba da lambon sa.
dady mua'zzam kuwa yaita biye masa yana dan bubbuga masa bayansa da fad'in "sorry be a man mana son sabida qarfin jajircewan ka kan kowane aiki da sauran abubuwa yasa nai maka laq'ani da soja em? Kuma yanzun Kanason mun kwafsi akan qwarin gwiwar danakeda gsmeda kai?
"noo sorry dady"
"yawwa sojana ko Kaifa " cewar dadyn Yana Murmushi.
baa jimaba kuwa saiga momy umaima ta dawo hannunta dauke da d'an q'aramin Plate mai d'auke da cofee d'in akai☕ ta qaraso ta zauna tace "mahabeer na taso to gashi na kawo maka cofee din qarfin hali yayi ya miqe zaune ya karbi cofee din ya soma sha a hankali a qoqarin sa na yaga ya kwantarwa da iyayen nasa hankali da qarfin gwiwar ganin yasamu sauqin na ganin yanda suka damu kansu sosai.
saida ya shanye sa tass sannan ya koma ya kwanta dady mua'zzam ya miqo masa hannunsa bayan ya tashi tsaye shima mahabeer din yana daga kwancen sa din ya miqowa dadyn hannunsa suka damqi hannayen junansu suka jujjuga hannayen a tare suna Murmushi sannan dadyn ya janye hannunsa tareda sunkuyowa ya jawo masa beedsheet ra rufe masa jikinsa har zuwa saman q'irjinsa.
"sojana a kwanta haka a huta saida safe ko?
"to dady mu kwana lpia,,Ameen mahabeer na suka amsa dukkansu harda momy umaima data shafi kansa harda yi masa addu'a kwanciya sannan suka fita tareda ja masa qofar,,yana hango wayarsa dake gefen bedside dinsa Tana kawo haske amman yayi burus abinsa babu abinda yake tunani a zuciyarsa da take masa q'unci face inya warke ma wane kalar hukunci ne zai saukar wa wannan maq'etaciyar buzuwar yarinyar datayi shirin gurguntasa ba gaira ba sabar yana tsaka da jin dadin rayuwarsa ????
q'utawa yayi tareda fad'in "zamu gamu ne ay wlh muguwa kawai mai suffar munafukai kullum fuska a 6oye 6oye,,
haka yaita sambatunsa shi daya har barcin wahala yayi awan gaba dashi sai faman sakin ajiyar zuciya yake kamar yaciyowa kansa haqqin dayake haqilo dazai qwato abinsa daga gareta.
a can falo kuwa dady mua'zzam ya wuce dakin sa yayinda momy umaima ta tsaya falon cike da mamakin ganin.......

*Xexen Fasaha*
[10/11, 2:47 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊

Story and writing
by
Xayyneb 💤💤

🌊🌊🌊🌊🌊

Fasaha online writers f. o. w.

*Dedicated to mom Sadeeq and mom Ahmed ina yinku wlh muddin rai.*
*Kuna raina sadidan.*❤

🌊🌊🌊🌊🌊
🅿2⃣8⃣.
🌊🌊🌊
.... Hannat wacce ke zaune a inda take, dan ita a tunanin tama ta wuce gida.
agogon hannunta ta kalla taga tara saura a lokacin.
qarasawa tayi wajen ta tana cewa
"ah hannat ashe kina nan baki tafi gida ba?
Miqewa tayi tsaye tace "eh wlh momy dama ke na tsaya jira ki fito inji jikin na yaya mahabeer?
Murmushi momy tayi har ranta takejin son mai son mahabeer dinta, dubnta tayi tace
"kada ki damu hannat komi yayi sauqi sosai yanzu amman ya kamata kizo kije gida ko?
"ok momy daman yanzu mukai waya da momy nace mata yanzun zan tafo,,, "yawwa hannat ai qwamma kada dare ya qara yi kuma ki gaishe mun da hajiyar taki sosai fa, kidai ce mata komi knn dai zamuyi waya zuwa gobe insha Allah."
To momy good night cewar hannat da take dagawa momy umaima hannu harta fice tabar falon, a zuciyar ta taso sake ganin yah mahabeer din kuwa aman ta qudiri gobe zata dawo taga jikin nasa kota samu cikakken relief a zuciyar ta.
hannat tana barin falon kuwa momy umaima tana shirin juyawa ta shiga d'aki itama taga fitowar ummu hannunta daukeda plate din da tayi amfani dasu da nufin takai kichen ta hadasu ta wanke da sauran kyn na can.
tsayawa momy umaima tayi ita sai a lokacin ma ne ta tuna da cewa zata kai mata wani kunun inda wncen ya zuben.
"mah barka da dare"
Abinda ummu hanin tace knn tana niyyar durq'usawa qasa.
da sauri momy umaima ta riqota gefen jikinta tace
"kada ki durqusa ummu na hakan ma yayi tuni narigaya dana shaida tarbiyarki shiyasa kika shigar mun rai farat daya ummu na,
ammm fatan dai kinyi buda baki lpia ko?
cikin Murmushin ta na shigewan dimples dinta a fuskar ta tace
''eh mah"
"masha Allah to ummu na AllAh shi bada ladan,, Amman kiyi haquri jina da kikayi shiru munyi dake zan kawo miki kununki amman ban zoba, wlh mahabeer na ne ya sil6e ya fad'i akan qafarsa awajen da kika yi 6arin kunun shiyasa, saida aka shafa masa magani sannan muka samu ya miqe ya koma dakinsa da qyar yana dangisawa to kinji dalilin da bn zoba din"
Dammmmm!!!! gaban ummu yayi wani irin bugawa a lokacin datake sauraran bayanin daga bakin momy umaima din,, tuni tasan halin mahabeer a zuwa yanzun,, tasan kuma zaiyi wuya ya barta bayan yasan cewa itace silar cin qasar sa a yanda sike 'yar tsamar nan dashi,, wani irin numfashi mai qarfi taja wata zuciyar ta taji tana cewa lallaikam wlh
*da sauran kallo*.....
(my next novel insha Allah ).
dafata da momy umaima taji tayi ne yasata saurin dawowa daga balaguron da tunaninta ya tafi,,.
"miya faru ne ummu naga kinyi sararo haka lokaci day'a?
cikin in ina in ina ummu hani ta dan zura hannun ta day'a Tana sosa qasan kanta sannan tace
"t..to kuma ..mah shi yasan nice na zubar da kunun qasa ban sani ba?
nazarinta momy umaima ta shiga yi in few minutes tuni ta gano cewar ummu na gudun mahabeer din yasan hakan kan wani tunaninta na daban wanda bata gane musu ba, shima yace bazai haqura ba inda tayi silar sashi jinya,,, ita kuma gashi an fada mata dud ta sauya a lokaci daya to why??
"kinji mah?
Abinda taji ummu din ta qara tambayar ta knn,.
dafa ta momy umaima tayi tace
"nuree ne yayi mamakin miya kawo kunu ne a wajen....... nan ta fad'a mata tundaga sanda hannat ta fad'a kunu ne a qasa a wajen adan taqaice sannan ta dan yi shiru na yan mintina sannan tace"amman dai kada ki damu indai mahabeer nd bazai ce komi ba yasan tsautsayi kinji ko Ummu na???
cikin son 6oye halin da zuciyar ta take ciki ta kama gyada kai alamun amsawa,
dai dai nan dady mua'zzam yasake fitowa dan sauraran labaran sa na NTA. kamar yanda ya saba,, gaishesa ummu tayi ya amsa cikin kulawa ahankali ta zame zuwa kichen.
har ta gama wanke kayan hankalin ta bai gareta sam zullumin mizai biyo baya daga mugun mutumin nan kawai takeyi.
koda ta gama dakin annah ta shiga da sallama dan tayi raayin shiga wajen tsohuwar ne kobs komi tasamu sauqin abinda ke muntsininta a lokacin.
iskewa tayi annah har ma ta kwanta abinta hannun ta riqeda cazbi tana lazuminta.
Jin sallamar ne yasa annah tashi zaune bayan ta amsa cikeda faraa take cewa"ummu ce ashe zoki zauna to, kinkuwa kyauta kinzo taya tsohuwa fira,, cikin Murmushi ummu ta zauna qasan carpet din ta gaisheda annah ta amsa cikin kulawa.
"kinganni nan yau banjin 'yan fita falon shiyasa ban fita ba,,
Ansha ruwa lpia ko ummu?
"lpia lau annah"
tayi maganar tana mammatsa yatsun hannun ta cikeda d'ari d'ari.
haka annah taita janta da fira tun tana matsewa harta kai ga tasaki jikinta tana taya annah firar itama.
dady mua'zzam ne ya shigo shida momy umaimah nn dady mua'zzam yace "annah kuzo muje gidan Alhj Muhammad domin muyi musu barka da zuwa a maqotanmu kuma babban aboki a gareni.
Anna tace "hakanma yayi to bari na dauko mayafina sai muje ko,, har cikin ran ummu hani taji dadin tasu dan dama har yanzu ranta naga son ganin iyayen nata.
Kamo hannunta momy umaimah tayi tace "muje ummu ko?
dukkansu suka d'unguma sukayi suka fita maigadi na musu adawo lpia a haka har suka isa gidan dayake baffa ya fito waje lokacin mafarin knn suka samu qofar get din a bud'e.
Ya fito ne siyo ma maman ummu din kifi anan wajen titin dawowarsa knn suka hadu. baffa ya gaisheda su annah suka amsa dukkansu cikin faraa sannan suka wuce ciki shima ya shigo tareda rufe qofan ummu data tsaya har ya gama rufe qofan yayinda su momy umaimah suka wuce ciki ganin ta tsaya wajen baffan nata. ta gaishesa baffa ya amsa cikin jin dad'i har cikin dakin da bintey take suka shiga da gudu ummu ta qarasa wajen maman nata ta rungume ta tana Murmushi. nan sikai ta fira ummu tanata fad'a wa iyayen nata kirkin iyayen gidan nata su kuma suna qara qarfafa mata gwiwa akan taci gaba da musu biyayya kamar iyayenya sannan ya qare da cewa "banda sa ido ga abun wani ummu kinjini ko? , cewar baffan.
"insha Allah baffa"
Yawwa ummu na nasan daman baki hakan tunatarwa ce dai Allah dai shi yi miki albarka, musamu mi samu kudin aikin nan da zaiwa mamanki komayi mu koma gida cikin yardar AllAh "
"amin baffa."
Bintey tace "to kije kada kuma su nemiko,,baffa dake warware qumshim ledar kifin yace
"zokici kifin nan ummu dudda babu yawa kan ki tafi,, yasanta

Please Login or Register in order to submit comment