Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

murus har yanzun Kuma,,
d'an siririn tsoki taja ji takeyi zuciyar ta batai mata adalci ba data addabeta da tunani gaibu na mutanen dabata ta6a ganinsu ba a rayuwar ta sai a mafarki gashi wai har wani yazo ya tafi da ita alhalin tayi aure suna zaune da mijinta Kuma???
q'ara sakin tsoki tayi batadai ce komi ba,
Nahee ta girgiza mata kafad'unta tace"wai Ummu hani lafiyarki lau kuwa yau,,,
Sahee tace "a,i shi d'inne nahee, naga ta samu gaba tanai mana tsoki tsut tsut kamar tsaka dai?
Dubnsu Ummu hani tayi tareda yamutsa fuskanta sanna tace "ku share mafarki ne yasani mutuwan jiki da 6acin rai kamar dai hakan shiyasa kawai ba wani abun ba,
Sahee tace "ke mudai kije can kiji da mafarkin ki ba wannan ya kawo muba kinsan kowa ya aukomu gunki kuwa mai sa'a ?
sake binsu da idanuwa tayi wnda suka jima da yin narai narai dasu har ynxu, sakamakon mafarkin datake yawan tunawa kamar tai kuka take ji kan rabata da waccen mutumin yayi da wnda suke tare har hakan yasa takejin zuciyar ta na shirin karewa tasaki kukan nata,
sam batasan miyasa ta damu dashi hakan ba, amma Kuma sai tayi q'oqarin shanye hawayen nata,
ta ta'allaq'a hakan da saurin raunin zuciyar dake gareta ne yake son sata kukan bawai rabuwar tasu ba dashi shiyasa,
amman kuma sai can cikin rnta taji wata zuciyar tace mata "anya kuwa hakane Ummu hani?
Sahee taji tana fadin "wai kina saurarenmu ma kuwa dai koko?
"eh",,
abinda Ummu hani knn ta bata amsa,
Nahee tayi saurin sa hannunta ta rufewa sahee baki tace "a'a kada kice mata dan ni zan fara fad'a mata to,
"To shiknn fad'a mata to inda daman saq'on na gidnku ne daga wajen Yaya baroma"
cewar sahee d'in tana dariya tareda kallon Ummu hani wacce take binsu da idanuwa kawai dan tarasa gane inda zancen nasu ya dosa, Amman kuma ambato yy baroma (yayan nahee knn), da taji sunyi hkn ba q'aramin fad'uwar gaba yasa taji tayi ba a lokaci guda,
Nahee ta kamo hannun tace "Yaya baroma ya ce zai sanarwa su Baffa cewa ke yakeso,
in yaso sai a had'a bikinmu da nakun dud a lokaci d'aya ayi tare, inda saura wata 6 bikin mafarin knn ma yace in zo in fad'a miki saq'onsa kn ya isa zuwa basu Baffa kad'do, dan yanzu hakama yana cen ma wajen hili na saman gidan bukka yace in tura masa ke,,,"
Wani irin hard'ewa numfashinta Ummu hani taji ya farayi mata ba shiri sbd razana, miyau ya sartseta ba shiri, tasoma fidda tari ba q'aqqautwa kuwa, tuni taji mararta ta wani irin saurin q'ulle mata a lokaci d'aya,
dan tuni tasan da sanin cewa kuwa fa muddin Baffa indeh kanin shi baban nata yaji yaronsa nason auren ta tofa babu makawa saita auresa, inda dama shi son aurar da ita d'in yake kamar ynda ya bada 'yarsa nahee ga d'an amininsa jabbo,
Shi kuma yaya baroma din mutum ne da baida halin kirki koka d'an ace shi zata aura kenan,?
Batasn snda ta dafe kai da q'arfi tana kiran *Amrinin* ba, wato gaibun *masoyinta* na cikin barci knn,,,,


XayynebπŸ’€πŸ’€
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*
🌊🌊🌊
Story and writing
by
XaynnebπŸ’€πŸ’€

🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.

🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ9⃣
🌊🌊🌊
Cikin mamaki sahee da nahee suke duban Ummu hani tana qarar kuka kamar wadda akaiwa duka daga magana fa?
da sauri Kuma ummun tasa hannayen ta ta rufe bakinta jin maman nata ta samu ta lalla6o bakin q'ofar, dudda jikinta ba q'wari har yanzu Amman jin qarar da Ummu hani d'in tayi yasa take tambayar "miya faru haka Ummu kike wannan qara haka har kin ban shakku ni,
Kamar ba itace tayi qarar ba tayi shiru batace komi ba, dan ita kanta batasan sanda qarar ma ta kutto daga bakin taba ta fito.
"oh konmin shiru Nace mike faruwa ne haka,
Nahee zatayi magana knn Ummu hani tayi saurin sa hannu ta rufe mata baki dn batasan Maman tatan tasan mgnr Yaya baroma, dan haka cikin sanyin muryar ta tace "mommah naji abune a jikina ya cijeni shiyasa"
Tsoki bintey tayi tace "kudai kwata kwata bakuda alq'ibla ta hankali yarannan"
daga haka tayi komawarta ta janyo furar Baffa kad'do ta fara damawa masa,,
"In kin gama tsuwwar saki bamu amsa muje mu gaya masa koma kar6i kyautar mu dayace zai mana in yaji amsar gamsashhiya daga bakin ki"
dubnsu tasakeyi ta kauda kai kawai tana cewa a ranta "Allah sarki, da kunsan abin kunyar da Yaya baroman ya aikatamun ba cikin mutane taga da bazaka zo mun da wannan maganar tasa ba ynda tsanarsa ta d'asarmun ba tun a lokacin,
Bamai burin ace yau ga baroma a garin na zuwa wajen 'yar sa sabida bad'alarsa tayi nisa, kumafa Harda matar sa 1 Baffa indeh ya auro masa duddan dai yabar sakarcin nasa amman Sam abin saima gaba da yakeyi dan dud yarinyar data biye musu sai sun 6ata ta,,
tagumi tayi sannan ta sauke ajiyar zuciya,, fad'i takeyi gskia maza basuda kunya dole ne wannan karan kuwa ta nuna masa kad'an daga yanayin sanyinta da ake mata kallon mai sanyin, basu san ji takeyi ba muddin aka zafafa mata tofa sanyinta komawa zafi yakeyi a nutsenta kuma,
ba tareda an saurin yin farga da ita ba,,,
Miq'ewa tayi tsaye tace "am wajen ina Yaya baroman yake jirana kuka ce ma?
Nahe tace "kiyi sauri kije mana dan Allah, yanacen saman hili na saman gidan bukka yana jiranki kada ya gaji"
Ummu hani bata sake cewa komi ba ta d'auko gadon mayafinta blue,, nan da nan kuwa ya
q'ara haska farar fuskarta kyan ta ya q'ara bayyanuwa ziryan muraran ba wata kwalliya da za'ace tayi wacce take qarawa fuskarta kyau ,, kawai zallan kyawu ne natural beauty kyauta daga Allah, yafa mayafin tayi ta fita waje tareda cewa momanta zataje kar6o Abu waje ynxu waje.,,
can kuwa ta iske sa, ta isa wajen taja ta tsaya tareda sa hannayenta dukansu ta rungume qirjinta dasu tana masa wani kalar duba da idanunta Wanda shi kansa buroman bai cewa ga ma'anar kallon garesa,,,
Sai dai kawai washe baki da yakeyi yana fad'in "kyawu an fito ne?
(dayake haka mafi yawan cin samarin rugar suke kiranta dashi)
Wani irin dubn harara take sake binsa dashi sannan ta fara masa magana da ziryan yarensu na buzaye tace "Yayah biroma?,,
mika aiko su nahee dashi a kaina yanzun ?,,,
So na fa kace musu?,,,
girgiza kai tayi sannan tace "wlh kaga dai bn fad'a wasu Baffa abinda kaimun shekaran jia ba ko to zan fad'a musu kuwa muddin baka cnza nufin ka na Sona a kan kaba?
da sauri ya amshe da fad'in "haba kyawu na rigaya fa da nace miki fa kiyi haquri dan Allah,, kyawu wlh bn san sanda na ta6a miki hannu bane dud sonki ne ya jazamun haka da tunzurawar su henli abokaina na cewa in na fara ta6aki tun kan miyi aure zaki saurareni to ashe abun ba haka bane?
"dalla ni kaimun shiru Nace,
Wlh indai kace zakajewa baffanka da maganar kana Sona saina ce musu kayi niyyar yimun fad'e yaseen,,,
daga haka ta juya tayi tafiyarta ko kallonsa bata sake yi ba dan ta tsani namiji manemin mata matuqa a rayuwa,,,,,
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*
🌊🌊🌊
Story and writing
by
XaynnebπŸ’€πŸ’€

🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.

🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ1⃣0⃣
🌊🌊🌊
Sakin baki baroma yayi ya bita da kallo, a zuciyar sa kuwa mamakin yarinyar kawai yakeyi yanda yasan magana bata dameta ba Sam Sam amman shine take fad'a masa wad'annan maganganun a zafafe cikin irin ko a jikinta d'in nan?
wato ma komi ya fanjama fanjam,,,,
shi kansa yasan muddin labarin abinda yai mata ya iske kunnen iyayen nasu tofa matuq'a yasan rayuka ne zasuyi 6aci ba kad'an ba,
babu abinda yakeyi a zuciyar sa kuwa sai dannawa su henli gyaro zagi, suda suka sashi riq'e mata hannu da yayi a gaban bainar majalissar tasu da dama suke jin haushin bata d'aga kai ta dubesu kamar sauran matan garin,,
Sake dubn wajen da take tafiya yayi har ta q'ulewa ganinsa,
a haka yabar wajen jiki a sanyaye,.,,,
Koda ta koma d'akin su sahee sunyi mamakin ganin yanda sukaga fuskarta ta saki kad'an ba kamar ynda ta fita d'azun ba, ga alama komi miye ke damun zuciyar ta ta ragesa,,
nahee tace "badai harya tafi ba Yaya baroma d'in?,
"Emm"
amsar da Ummu hanin ta basu knn tana nad'e mayafin ta ta d'ora akan gadon Leno d'insu,,
sahee tace "ah to saiki bamu albishir ko mallama,,,
tsoki tayi a fili ta zauna tareda gefen su tana mai q'oqarin maida rabin gashin kanta daya sulalo ta gefen wuyanta dud ya rufe mata rabin fuska,,,
Nahee tace "kinyi shiru fa,
dubansu tayi a gefe gefe sannan cikin muryan ta q'asa q'asa tace "kunsan inda yake ai sai kuje ku kar6o a wajen sa."
Sakin baki sukayi tareda binta da kallo,
zasuyi magana knn suka jiyo tari daga waje tareda kiran Ummu hani da akeyi da q'yar2,,,,
da gudu Ummu hani ta fita waje suma suka biyota,,,
gaban mamar tata ta durqushe dan hankalinta ba q'aramin tashi yayi ba ganin ciwon mamar tata ya sake tasowa idanunta har kakkafewa sukeyi wannan karon,
Kuka Ummu hani ta qwalla tareda fad'in
"Momma tashi dan Allahn mu,,,,,
Momma tashi dan Allahn mu kinji,,,, yanzufa muka gama magana dake lpia,,,
katsewa maganar tata tayi ganin mamar tata ta daina motsin ma gaba d'aya,,,
zaro idanuwa tayi duka waje,, tuni kukan nata itama ya tsaya cak,, lokaci d'aya ta sauke ajiyar zuciya itama tareda sulalewa a jikin mamar tata ta sume anan wajen,,,
da gudu su nahee suka fita waje suka bi ta bayan lambun gidan suna kiran Baffa.,,,,
Ummu hani ita dai farkowa tayi taji jikinta sharkaf da ruwa taga babanta da Baffan su baroma sai mamar baroma d'in wato iyayen su nahee knn,,,
zumbur ta miq'e ganin mamanta ta farko itama amman daga ganin yanayin ta ya nuna jikin sai a hankali har yanzu,
dan hannunta na dafe a saitin zuciyar ta tana nishi Sama2.
da sauri ta taso ta shige jikin Maman tata tana fidda siraran q'walla na tausayin Maman tata, gefe d'aya a zuciyar tata tana mata add'uar Allah ya kawo mata sauq'i a ciwon nan nata kota huta,
"sannu momma na"!
haka kawai take iya fad'a a cikin nannauyen bakinta da takejin yai mata dayi wajen furta maganar ma.
Babanta taji yana fad'in "to yanzu wannan shawarar kakega za tafi wacce ka kawo mana ynxun na game da ciwon bintey d'in?,,,
Baffa indeh yace
''Kamar irin wannan ciwon ne ya faruda mlm sira aka kaisa can Kuma gashi ynxu ya warke cikin ikon Allah,
Zamuje mu tambayo sa kan cikakken bayanin garin da su kaje dubo lafian da Kuma sunan asbitin, tomi zai hana muje can muma mu kaita cikin taimakon Allah dayai mana na saukar da ciwo da maganin sa a fad'in duniyar nan,
Ka tuna fa ubangiji Allah da kansa yake cewa ban saukar da wani ciwo a doron q'asa ba face saida na fara saukar muku da maganinsa, to inda dai munyi munyi na hausar Allah bai kawo sauq'in ba ai saimu koma na baturen inda mai ciwo bai ta6a karaya da Neman magani komin nisan waje knn kaga sai mu jaraba kaita Asibitin can ta binne d'in insha Allah za'a dace,,
Sauke ajiyar zuciya Baffa kad'do yayi yace"dud maganganun ka haka ne Kuma muna fatan Allah sa a dace,
da Ameen suka amsa,,
Kawu indeh yace inda gobe za'a kawo kud'in raq'umman nan namu saika dauka muje tare daku can d'in dan bamusan ynda sauran al'amurran zasu kasance ba,"
Hakan kuwa ya faru kwana 2 da faruwan hakan suka fara shirin tafiya da ance banda Ummu hani za'a zata koma gidan Baffa indeh ta zauna tareda nahee, saida tasa musu kuka wiwi sannan baffa kad'do yace tayi shiru za'aje da ita tofa sannan tayi tsit,,,
dakuma harda Baffa indeh zaa sai Kuma aka wayi gari matar sa ta tashi da mstsansncin ciwon ciki dole tasa suka bar shirin tafiyar tare sai suka amshi number Baffa indeh d'in a cikin wata tsohuwar waya tasa mai nadin salataf da roba shima a can birninsu ya siyota a kasuwar garin,
Saida su Baffa indeh da nahee sukaga tashin motar su Baffa kad'do a wajajen da motocin garinsu suke tsaya wa sannan suka dawo gida,,
a cikin moto kuwa Ummu hani na kwance a cinyar mamanta har barci ya fara dauknta saboda tafiyar tasu ta fara miqawa sosai,,
[10/11, 2:44 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
XayynebπŸ’€πŸ’€

🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.

🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ1⃣1⃣
🌊🌊🌊
*S* aida su baffa indeh da nahee sukaga tashin motar su baffa kad'do a wujajen da moticin garinsu ke tsayawa sannan suka dawo gida.
a cikin mota kuwa ummu hani na kwance a cinyar mamanta har barci ya fara d'aukanta saboda tafiyar tasu ta fara miqawa sosai,,, sun jima suna tafiya dan ita tuni barcin ma ya ida daukanta duka, saboda doguwar tafiyar da sukeyin wacce bata ta6a yin irin taba, ko birnin ma bata zuwansa ba saida yanzun da tayi dalili,
da sauri ta farka jin wata irin babban murya na wani daga cikin karen motan na cewa
"mun iso kaduna fa mun iso kaduna garin govner jama'a masu sauka anan su fito dan mu daga nan gaba mukaci da yardar Allah...
baffa kadd'o ya riqo hannun ummu hani bayan binte ta samu ta sauka itama a haka har mutanen suka ida fitowa duka motar ta tashi ta wuce gaba..
Waje suka samu suka tsaya a gefen hanya ganin yanda manya manyan motoci da qananu suke wucewa titin da gudu kanka ankara tuni har goslow ya hadu, bare dama yamma a lokacin shiyasa titin yake a cike da cunkuso,,,
da qyar dai suka samu titin ya d'an rage goslow din sannan kuma sai sunxo tsallakawa saisu dawo da sauri dan Jin tsoron abin hawan,,
a haka suka daure suka tsallako sai dai basu ankara da tafowar wata mota ba kawai ta ture baffa kaddo da inna bintey harta kaisu qasa,,
Mai motar kuwa ganin irin aika aikar da yayi yasa tuni ya qarawa tayar motar sa iska,,
Hannuwa bibbiyu ummu hani ta dafe kai dasu tana qaran kuka tana faman jijjiga iyayen nata wanda suke kwance a qasa babu mai motsi a cikinsu saboda buguwar da sukayi bata wasa bane.
nan da nan kuwa mutane suka rufesu suna musu firfita "subhanalla abinda kowa na wajen ke cewa knn,,,
dole aka samar musu tacxe aka sanyasu akayi hospital dasu,,kai tsaye d'akin 'yan hatsari aka shiga dasu wanda daman dakin a cike yake da wasu mutane wanda ambaliyan ruwa ya rixqesu a gariruwansu har zuwa cikin dakunan gidajensu,,
dole ummu hani ta tsaya nan bakin dakin sakamakon hanata shiga da likitocin sukayi,
durqushewa tayi nan wajen tareda had'e kanta da gwiwa tana kuka mai cin rai ,,,
Zumbur ta miqe tsaye dan tunawa data saki jikkar kudin su ta maganin mamanta wacce baffanta ya bata riqo,,
rintse idanuwa tayi sosai wasu sabbin hawaye na sake bin kumatunta na tunanin shiknn mamanta zata mutu ta barta inda tayarda musu jikkar maganin,,, wayyo Allah yazatayi a rayuwarta gashi babu inda tasani a garin bare takai musu cigiyar.
tasan kuma a duniyar nan babu wnda zai samu kudin nan yace zai cigiyarsa saifa mutum mai qarfin imani,,,
jitayi wani irin ciwon kai ya shigeta lokaci daya anan wajen wnda ita kanta tasan tsabar tunani ne yajaza mata shi tunda take a rayuwa bata ta6a shiga tasku irin haka ba, har take tunanin anya kuwa wannan garin alheri ne a garesu?
da qyar tasamu ciwon kan ya lafa ta miqe ta shiga cikin hospital din tana xagayawa dan neman ruwan alwala,, wani fanfo ta hango yanata zuba qasa a bakin wata dirjebiyar icce,,.nan ta zuq'unna ta yi alwala ta koma cen gefe ta shimfida kallabinta ta a q'asan wajen. sannan ta q'ara gyara zaman gwadon mayafinta akanta,, nan ta fara yin q'asrun sallolin dake kanta.
tajima tanawa iyayen nata addu'ar samun sauqinsu sannan ta taso ta dawo nan cikin emergency d'in ta zauna,,. Tana zama bada jimawa ba taga wani likita ya nufo wajenta bayan fitowarsa daga dakin 'yan hatsarin,,,
Wnda a qalla zaiyi girman shekarun baffanta indeh,,
a gabnta ya tsaya yace "am your name is ummu hani?,,,,,
[10/11, 2:45 PM] Xainab Documen: 🌊🌊🌊

*MAHABEER*!!!
🌊🌊🌊
Story and writing
by
XayynebπŸ’€πŸ’€

🌊🌊🌊🌊🌊
Fasaha online writers f.o.w.

🌊🌊🌊🌊🌊
πŸ…Ώ1⃣2⃣
🌊🌊🌊
A gabanta yaja ya tsaya yace "am,, your name is ummu hani?,
da sauri ta miq'e a tsaye sannan kuma cikin rawar murya take fad'in "yes,,, yess,, doctor is me,,,
ina su mamana dan Allah ka gayamun ko sun mutu ne doctor??!,,,
tuni yarinyar tabashi tausayi a cikin ransa bayyane kuma a fuskarsa na ganin yanda hawaye ke faman sunturi akan kyakkyawar fuskar tata,, da q'yar ya samu ya d'auke idanunsa a kanta danji yake sam inya biyewa zuciyarsa zaita kallon tsabar kyawun na yarinyar ne,,, cikin muryar tausayi yace
"we left here,,,
da sauri kuwa ta bisa suka isa har cikin d'akin da mahaifan nata aka shiga dasu,,,
da sauri ta isa gaban gadon mommo dinta ta durq'ushe tana faman sakin sabon kuka ganin yanda akabi aka d'addaurewa innar tata jikinta da bandeji.
kifa kanta tayi jikin mamar tata tayi tana mai cigaba da kukanta harda shessheqa,,,
Muryan baffanta ta jiyo a bayanta yana fad'in ''daina kuka ummu muna raye ba mutuwa mukayi ba kiyi haquri insha Allah zami samu sauqi muyi abinda ya kawomu mukoma garinmu kinjiya ko ummu,,
Kinga ni bnji ciwoba cikin ikon Allah suma ne danayi shiyasa bm iya tashi ga d'azun d'im ba, wani irin murmushi ya kucce mata na jin dad'in abin da baffan yace, a lokaci d'aya kuma
taji wani irin kalan fad'uwan gaba ya sameta dan maganar baffa ya q'aro tuno mata da jikkar su data yadda musu ta guxuri da kudin aikin mamanta a ciki kuma,,, yanzu ya zasuyi knn?? wazai temaka musu knn,,?
Babu fa,,,?
abinda zuciyarta ta bata amsa dashi knn wnda nn take wani sabon kukan ya dawo mata har takai tanajin babu dad'i a kukan dandai kawai yazama dole inda shi keyin kansa bakai ke yin saba.
da lallashi da lallama baffan yasamu ta rage kukan nata,, sannan doctor yace "babu komi zuwa gobe insha Allah itama mai d'akin naka muna sa ran zata farko lpia,,
nan ya q'ara checking d'insu duka mutanen wajen sannan ya fita Norse na biye dashi,,,
"ki kwance wannan jikkar goyon mana ta kayanmu daga bayanki ummu hani kada ki gaji ko,,, ?
Batayi magana ba kawai dai ta cire jikkar'' kayane a cikinta nasu na sawa a bayanta wanda ita tashin hanklin data shiga yasa tama mnta da wani kayansu na sanyawa a bayanta.
"baffana naga kai bakaji ciwo ba kamar mamma na ko?,
Murmushi kadd'o ya danyi sannan yace "ikon Allah knn 'yata fatanmu dai itama mamanki ta tashi lpia kisamu waje cen inda matancen 'yan jinya ke kwance kema ki kwanta ni zanje inyi sallah kinji ko? "
"to baffa"
a haka ya fita ita kuma ta kwanta acikin matan wajen tareda q'udundune jikinta najin wani sanyi na shigarta kamar masassara 2 ma ce takejin alamunta nason shigarta,,, q'anqame jikinta ta sakeyi tana nishi nishi kad'an 2 a haka har baffa kadd'o ya dawo dakin,, danshi azatonsa ma tayi bacci tuntuni shiyasa shima ya samu waje ya kwanta bayan ya tofe duk 'yan d'akin nasu da addu'oen sa,,
washe gari tatashi da murna ganin mamanta ta farko lpia ynxun abinda yai musu saura kawai shine ida warkewan ciwukan jikin nata,,,
Doctor lurwanu shine doctor d'in daya gama dubasu d'azun shine kuma ya sake shigowa yaiwa jama'ar d'akin bayanin cewa ga 'yan jarida nan zasuyi vidio wa jama'ar d'akin dan haskawa a gidajen television ko a samu masu temaka musu suma wato majin yatan wajen.
nan danan kuwa 'yan journalist d'in suka shigo suka fara d'aukan bidiyos da rahotanni basu jimaba suka tafi.
fitarsu da mintoci ummu hani ta dawo daga siyen musu abinci anan wajen asibitin, dud tabi ta nad'e fuskarta da gwadon mayafinta na ganin dud inda ta gifta idanuwan jama'a na binta ruuuuuuuuu,,,, shiyasa tayi hakan dan ta tsani nacin kallo a rayuwarta harma take tambayar knta ko mima suke kallo haka ne?,, Mtsss wata zuciyar tace kyau suke bi da kallo ummu,,, turo baki tayi tareda zama gefen gadon da mamanta ke akai tace "ga abincin momma'' nan ta ajiye mata nata sannan ta isa wajen babanta tace "gashi naka kaima baffa,,,
baffa yace "Allah shiya albarka ummu, amman ke yabanga naki abincin ba ko bazakici bane?
Sunne kai tayi tace saura kwana 2 ay baffa in gama ramakon azumina shiyasa ban siyo bani ,,,
Baffa yace "af toto masha Allah babu laifi kam,,,
nan ta tashi ta q'ara gyara rufe fuskarta sosai tacewa mamanta da baffan zataje nan waje ta dawo suka bita da adawo lpia amman kada ta jima, da to ta amsa musu ta fice waje dan tagaji da nacin kallon da wannan doctor lurwan d'in ke mata ne,, yanafa duba wasu patient nema fa can nesa dasu amman dud rabin hankalinsa na gareta kuma,,,
Misalin qarfe 8:00 pm ne muazzam saraki ne zaune a babban falon gidan sa na q'asa yana kallon labaran duniya a tashar
N. T A. wnda lazeem ne kullum kan ya kwanta barci sai ya tsaya ya kalla sannan,,,
labaran da ake haskowane na wannan dinbin mutanen dake kwance a gadon asibiti hakan ba q'aramin tausayi ya basa ba,,
Zai san abinyi wasu insha Allah kuwa nan da cikin satinnan dan mutanen na buqatar a temaka masu matuqa,,,
Shi in zaiyi temako sam bayya jiran zuwan government gaba gadi yakeyin komi nasa, kirkinsa ne har ya jawo hankulan jama'a gaba daya knsa da nufin yai musu shugabnci dan sunsan zasuyi dace da shugaba adali ne shiyasa.
da yawa yawan mutane sukaso wannan za6en ya fito takaran presdent amman yace a'a shi baida burin siyasa tun usuli,,
dukiyarsa yasan har ya mutu bazata ta6a q'arewa ba har jikokinsa kuwa. dudda kuwa maq'udan kud'aden dayake fiddawa kusan kullum sbd mabuq'ata bayin Allah,,
mommy umaimah ce ta iso wajen hannunta d'auke da fresh milk ta miq'a masa tareda fad'in "gashi nuree ina zuwa,,, da sauri ta nufi toilet ta kusan minti 10 a bakin sink tana q'aqaran amai,,, saida q'yal 2 ta samu wani d'an hikkin nan ya fito amman kuma sai taji hakan yai mata dad'i data samu tayi aman.
wanda damn haka take yinsa kusan kullum a 6oye dud dare a irin wannan lokacin kuma,,, bakinta ta wanke sannan ta dawo ta zauna a falon, sam bata nuna masa wani alamun ciwo ne a tattare da itaba lpia lau suka fara firansu jifa jifa suna kallon tv,,, annah ce ta fito daga d'akinta tana d'an dogara sandarta harta iso wajensu ta samu waje a q'asa tayi zamanta,,mommy umaimah ta dawo kusa da ita ta zauna tace "annah mikeson ci in kawo miki kema yanzun?
Annah ta girgiza kai tareda 6allar farin goranta tace "inahh a'a umaimah abinda nake sha'awar ci sam gidan nan baku dashi ay,
Dady muazzam saraki yayi dariya yace "miyeshi annah ta? ki fad'esa yanxun ko ina ne zanje da kaina na samo miki shi uwata,
Momy umaimah cikin dariya tace "eh hakane nuree nice ma 'yar rakiya kam,,,
annah zatayi magana knn saiga mahabeer ya shigo falon yana cika yan batsewa uwa zai fashe,,
kai tsaye kuwa saman cinyr annah ya d'ora kansa ya kwanta rigingine,,,
da kallo suka bisa dukansu.
kamin wani yai magana acikinsu phone d'insa ta d'auki ruri ganin yanda ya zaro phone dinsa a fusace ne tareda kiran sunn mukhtar yana faman masefe shi mukhatar d'in a cikin wayar akan wata maganarsu wacce suka kasa gane samanta bare qasanta,,,, tsoki yaja kawai tareda rufe wayar gaba dayanta ya mayar a jeans dinsa,,,
tunani yakeyi a zuciyarsa gidan wa mukhtar yakai wannan iyayen kud'in samada naira miliyan 10 a wata d'aya daga sabbin ma'aikatarsa wacce ya bud'e ya d'ora shi mukhtar d'in akan komi danshi abin zai masa yawa ga nasa gana dadynsa,, shi bama fidda kud'in ne ya basa haushi ba, a'a yasan kud'in babu inda zasu sai wajen 'yan iskan 'yan matansa yai musu facaka dasu,,
runtse idanunsa yayi dn shi sam ya rasa wannan irin halin bunsuranci irin na abokin nasa a rayuwa?
shi indan tashine

Please Login or Register in order to submit comment