Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

duk a takure suke, dan zaman nasu a matse suke, idan ka lurama sai kaga kamar an kusa a musu wani kan wani=J

Kallo daya na musu nasan suna tare da yunwa sosai, domin duk sun galabaita,tafiya suke amma tafiya taki karewa sai wuce kauyuka suke, dan bazance birane ba.ni na rasa me ya kawoni wurin wannan mutane, tunda duk motar dana duba banga idon sani ba.abinda ya ban mamaki matan basa magana,sai kallo da ido nidai maman afrah nace ko dukkansu kurame ne oho>7
@&

Ina ta binsu da ido wai ko zan gano muku idon sani amma ban gani ba sai dana zo motar karshe, ina ta dubawa sai. naga wata mata kamar nasanta amma na kasa tuna inda nasan fuskarta.ina tunani can kawai sai tuna inda nasanta tabbas a Nigeria nasanta, dan na lura nan ba kasarmu bace.
A nigeria, a yankin arewa, a jihar jigawa, a karkashin kauyukan karamar hukumar sule tankar kar, a wata ruga mai suna _RUGAR_ _HARDO_ _SANI wa nake gani kamar matar sarkin makka, tauraruwar mata, naji nayi subutar baki , aikwa ta galla min wata harara, sai kwa na kama bakina dan idan lantana ta kamani a yadda naganta a fusacen nan sai dai kasusuwana

>

Story & written by

MAMAN AFRAH

Page 45 _46

*BISMILLAHIR* *RAHMANIR* *RAHIM*

_Rabbanagfirliy_ _wali_ _walidayya_ _walil_ _mu,_ _uminina_ _yauma_ _yaqumul_ _hisaab_ =O

Haka inna sarai ta shiga gidan iya mai daddawa,ta labarta mata abinda ya samu jummai,ta tausaya mata nan dai suka shiga jajanta abin cikin tausayawa,sabanin su MARYAMU ita da halima da suke ta dariya abinsu.
"Shikenan inna jummai an zama gurguwa,mun huta da duka ,idan an aiki mutum ko zamu wasa ba abinda,muke mata ta kiramu ta rankwashemu, yau gashi Allah ya saka mana" cewar halima tana kara bushewa da dariya.
"Gskia nima naji dadi, ai tafiyin rankwashi mai ciwo idan aka yiwa mutum sabon kitso ko daure daure" itama MARYAMU ta fada tana kyalkyalewa da dariya.
"Yo yanzu idan bishira da habasiyya suka tsokanemu mu hadu mu musu duka,tunda inna jummai mai zuwa ta yiwa innarki karaba, ta zama gurguwa" hali ta fada tana tsalle daga can gefe inda suke wasan kayan ado.
"Kuma kwa hakane,jiyama harda cewa zata dakko dan sanda,ai gashin nan ya kwala mata sanda ta zama gurguwa"in ji MARYAMU tana kwantar da diyar kara data saka mata kayan ado."
"Ke daga machine fa ta fado taji ciwo, yanda za,ayi da daddare yau tunda ba makarantar dare muje mu rama rankwashinmu mu gudu, tunda bata da kafar biyomu "halima ta fada cike da yarinta suke cigaba da dariya abinsu.

Su inna sarai dake gefe suka tsaya suna binsu da ido, iya ce ma tayi dariya amma inna sarai murmushi tayi kawai, dan bataso yaran suke ganin kamar abin kirki sukayi,duk da jummai tana daukan alhakinsu amma bai kyautu su kyalesu ba, ko dan tarbiyarsu.inna sarai ta yiwa kanta alkawarin baiwa MARYAMU tarbiya, duk da tana a matsayin jikarta amma tanaso yarinyar ta tashi kamar ba rikon kaka ba,duk da tana mata wasa kuma tana mata duk wani abu da takeso,amma hakan bawai yana nufin ta sangarta taba.

MARYAMU zata taso kamar kowane da, dan inna sarai bata yarda tayi maraici ba, hakan yasa take neman kudi dan kar MARYAMU take ganin wani abu a wurin yara, wanda ita bata dashi, duk da MARYAMU ta kasance yarinya mai sanin ya kamata, dan idan tayi wani abun za kayi zaton ba yarinya bace tayi, a iya shekarunta. Shisa take da shiga rai, ga ladabi da biyayya,matukar inna sarai tace kar tayi abu tofa bazata taba yiba.hakan yasa bata cika yun yin fada ba, dan inna sarai ta hanata saboda fadan yana komawa tsakanin manya ne,uwar da taxo tai ta babatu saboda MARYAMU tana da karfi ba raguwa bace, shisa idan tayiwa yarinya duka, sai babar yarinyar taxo gidan inna sarai ta kawo karan MARYAMU.sai inna ta hana ta fada da yaran, itama MARYAMU dake tana da hankali sai ta dena biyewa yaran.

"Halima kuzo nan"inna sarai ta fada tana musu inkiya da hannunta.
"To inna "suka hada baki wurin amsa mata, kowa tana ajje abin wasan dake hannunta.
"Gamu suka fada " da murna dan har lokacin suna zumudin jin ciwon inna jummai.
"Kuzo ku zauna anan "iya ta fada tana nuna musu kan tabarma kusa dasu.
"Kuna jina yaran albarka,masu son shiga aljanna" inna sarai ta fada tana shafa kawunansu da tafin hannunta.
"Eh"suka fada a tare kowaccensu na gyada kai.yana da kyau duk lokacin da uwa ke son taja hankalin yaro, zuwa wani abu da takeso ta nuna masa rashin kyan abun ko rashin dacewarsa.tayi amfani da lafazi mai dadi tana nunawa yaron shifa yana abin kirki,misali yawwa yaron kirki, shisa nake sonka,kai akwai hankali, yawwa mai son ya shiga aljanna,uwa take nuna masa aljanna wurine mai kayan alatu, da kayan dadi da abubuwan data san yaron yana sonsu sai tana kadaita masa abubuwan akwaisu a aljanna kuma matukar yana so Allah yasashi a aljanna sai yanayin kaza da kaza abubuwa masu kyau.sannan idan abu marar kyau yake sai tana tsoratar dashi ta hanyar gaya masa akwai wutar Allah, Allah zai sanya marar jin magana wanda yake kaza da kaza, ni kuma banaso Allah yasaka a wuta ko kanaso,idan yace a,a to sai tace to ka daina.tun baya fahimta zakiga ya dawo yana kokarin yin abinda akace za,a sashi aljanna,kuma yana dena abubuwan da akace za,a sakashi a wuta.yaro ma yasan ja ajiki,idan kikace zaki na binsa da karfi da duka da zagi to maimakon bashi tarbiya sai kiga warware masa ita kike.dan zai koyi zagi, sannan duka yana kangara yaro.Allah bamu ikon tarbiyantar da yaranmu,domin rike amanarsu da ubangiji ya bamu.ameen.

"Me naji kuna cewa a can inda kuke wasa "inna sarai ta fada tana sakin fuskarta sosai dan kar suji tsoro suki sakin jiki su gane abinda takeso ta fada musu.
"Daman cewa mukayi,Allah kwandama inna jummai ta zama gurguwa"cewar MARYAMU tana dariya,itama halima dariyar take.

"Eh kuma zamuje gidanta mu rama rankwashin da take mana"itama halima ta fada tana dariya.
"Yawwa yaran kirki,ke MARYAMU ba cewa kikayi zakije kuyi karatu ba na makarantar dare,shine kukazo kuke wasa"inna sarai ta fada tana binsu da kallo daya bayan daya.
"Eh ai munyi karatun mun nima yanzu na koya, na huta da dukan malam aramma shisa ma muke wasan kayan ado"cewar halima tana wasa da gefan dankwalinta.
"To yanzu wacece take son a sakata a wutar Allah"
"Bani ba"cewar MARYAMU"
"Nima ba niba"halima ta fada tana karkada yatsanta alamar a,a.
"To waye yake son shiga aljanna kuma"iya mai daddawa da sai yanzu tasa musu baki ta fada tana sonjin ta bakinsu.
"Inaso"suka hada baki wurin fada.
"To inda mutum yana so Allah ya sakashi aljanna, sai ya kasance mai yafiya,idan an masa abu.kuma mai tausayin dan uwansa musulmi idan wani abu ya sameshi,sannan mutum ya zama yana yin abu mai kyau idan an masa mummuna.kunga innarku jummai tana rankwashinku, to sai ku yafe mata,kuma yanzu da lalura ta sameta sai kuji tausayinya,kuma kuje ku mata sannu,kunga ta muku lefi kun je kun dubata kuma baku rankwasheta ba ,kuma kunji tausayinta.kuma sai Allah ya sakaku aljanna tunda kunyi abu mai kyau,kuci kayan dadi,komai gashinan a aljanna, alewa mai tsinke,biscuits, nama lemo ayaba,kai komai ma idan mutum yanaso akwai a aljanna"
"Wai inna harda tuwon burabusko ?" MARYAMU ta fada cike da zakuwar son jin amsa.
" sosai kwa harda taushe da man shanu"
"Kai gskia munason aljanna wlh inna kodan mukecin kayan dadi"suka fada.
"To kuke aiki mai kyau kuna sallah,maza kuzo kuje ku siyo min yis da kayan taushe "inna sarai ta basu kudin, tare da lissafa musu na yadda zasu siyo.

"Nan zamu kawo kayan idan mun siyo"
"Gida zaku kai min,yanzu zamu shiga mu yiwa jummai sannu, kuma idan kun dawo sai kuje ku mata sannu"
"To"suka fada suna yin dafen kafadun juna suka fice daga gidan.

*Kano*

''Assalamu alaikum"kande ke sallama a kofar dakin hajiya karama.
"Wa alaikumus salam" hajiyar ta amsa a hankali kamar bataso.
"Assalamu alaikum"kande ta kara cewa dan ta dauka hajiyar bata jita ba."
"Haba kande ya kike sallama kamar makauniyar data kasa ganin hanya bayan kuma an amsa " cewar hajiya karama tana kara hakimcewa akan kujera.
"Ayi hakuri hajiya, wlh banji bane "kande ta fada tana samun wuri daga gefe ta zauna.

"Kande kije kicin ki dauk Garin tuwo,ki yiwa alhaji da miyar kubewa,sannan ki dauki naman kai gyararre a cikin freezer kulli daya, a yi masa dahuwar daddawa da kayan kamshi, amma sai zuwa magrib zai dawo sai ki gama da wuri a sanya a kula, karima take shirya komai akan dinning"
"To hajiya kafin lokacin dawowarsa zan gama insha Allah"cewar kande tana kokarin tashi ta tafi bangaren hajiya babba, dan daman acan karima ta kirawota.
"Har kin fito"cewar karima tana kokarin Shiga falon hajiya karama,ita kuma kande ta tafi abinta.
"Assalamu alaikum"
"Sai yanzu kikaga damar dawowa bayan kinsan ,baki gama aikinki ba, kuma gashi nan muhibba ta kusa dawowa daga makaranta"hajiya ta fada cikin fada fada,tana aikawa karima harara.
"Dan Allah hajiya kiyi hakuri,na tsaya na shiga bandaki ne"karima ta fada tana sunkuyar da kanta ganin hararan da hajiya ke aikamata.
"Kije ki gama kizo in aikeki, da yamma zaku shirya alhaji abinci keda kande,tunda ita ba iya kunna gas din tayi ba,ke kuma ki masa farfesun kifi da fruit salad"

Story & written by

MAMAN AFRAH

Page 47 _ 48

*BISMILLAHIR* *RAHMANIR* RAHIM

Qul a uzubi rabbil falaq
Min sharri maa kalaq
Wa min sharri gasiqin iza waqab
Wa min sharril naffasati fil uqad
wa min sharri hasidin iza hasad =O=O=O

wannan shafin nakune masoyana

Bilkisu badamasi (mmn minal)
Amina mamu (mmn boy)
Allah ya bar kauna>

Sunsha tafiya ba, kadanba kafin su karaso wurin wani mai saida ruwa pure water, a wani kauye aka tsaya aka siya,da yawa yadda zai isa aka bada kowace mota,aka raba musu.
"Wannan ma sadaka aka baku tunda ba kudinku bane wannan ma yana cikin umarnin ogana, dan haka kowacce tayi damara domin yin abinda ya kawota, ina ftn kun fahimtah "Eh zamuyi aiki tukuru dan dama shine abinda ya baro da mu kasashenmu"
"Yawwa hakan nada kyau kun taimaki kanku, dan idan ma bakuyi aikinba jiki magayi" ya fada yana kokarin zaunawa a wurin zamansa.
"Ina da tambaya yallabai =F"cewar lantana tana daga yatsa sama.
"Ki adana tambayarki malama"ya fada cikin wata hausarsa da basosai suke gane me yake cewa ba.

Sun iso wani baban daji inda anan ne sukayi tafiya I zuwa wani tangameman gida wanda aka zagayeshi da katuwar katanga, dan yanayin ginin ma sai yayi kama da irin ginin gidan yari, haka motocin nan sukayi parking a kofar gidan nan.kowa dake cikin motar ya fito,amma maimakon su shiga sai aka dakatar dasu suka tsaya carko carko, ga duhun magrib daya fara karade dokar dajin ga sanyi sosai sai kukan tsuntsaye jefi jefi, anan wani a cikin mazan nan yaje ya shiga gidan ta wata karamar kofa dake jikin babbar kofar da akayita da wani irin langa langa mai kwari da sheki, ba irin langa langan mu na nan kasar ba.anyi kofar ne kamar get amma girmanshi yayi get hudu ma.
Suna nan tsaye wajen minti talatin dan duk sun gaji da tsayuwa,can sai ga mutumin nan ya fito,dauke da wata katuwar fitilar kwai mai haske dan lokacin daya fito sai da wurin ya dau haske sosai.
"A hau layi a taho,banda hayaniya"ya fada yana tsayawa a gefensu,inda wani daga cikin mazan ya fara nuna musu yanda zasu hau layi, haka suka hau kan layin daya bayan daya suke tafiya, shi kuma mai fitila yana haska fitilar sai wani da ya shiga gaba yana nuna musu inda zasu bi.sauran mazan kuma suka biyo bayan zugan matan nan da akalla zasu kai su dari da hamsin.haka suke tafiya suna korasu kamar wasu dabobi, basu da yancin yin kwakwkwaran motsi sai abinda aka nuna suyi,wasu manyan garada ne suka janye wannan babbar kofar,haka suka kutsa kai cikin wannan gida, aka nuna musu hanyar da zasu bi wata doguwar hanya ce wacce ciyayi suka sanyata a tsakiya haka suka ringa tafiya suna wuce dakuna har suka kawo wani katon gini ,gini ne akayi manyan faluna na jar kasa sun kai bakwai a wurin , wanda kowanne zai dauki a kalla mutum hamsin.A nan aka tsayar dasu duk ga mutane nan a gaban dakunan kowa yana aha,anin gabansa,dan filine katon gske a gaban dakunan sai wasu zagayayyun langa kanga da akayi guda uku a jere da alama bandakuna ne.

Haka aka rarrabasu dakuna dakuna,wasu aka basu dakunan da ba kowa a ciki, wasu kuma aka nuna musu dakunan da wasu ke ciki, wanda mutanen ciki basu da yawa.lantana tana daga cikin wayanda aka karasu a wasu dakunan wanda keda mutane a ciki.

Dakine wanda aka laylaye kasansa da siminti,sai dai duk wani wurin ya burburje.babu fanka a dakin dan saman ma sai bugun kwano kawai dan ko silin babu,haka su lantana suka shigo dakin itada wanda aka hadosu.
Sun samu wasu a dakin kowa yana sabgarsa,itadai lantana har yanzu lantana a daure yake domin batasan a inda take ba, ba kuma tasan me ya kawota ba.
"Ki samu wuri ki ajje jakar taki, shine kika tsaya kina kallon mutune"cewar wata daga cikin wadanda suka shigo dasu lantana.
"Haba baiwar Allah ya za,ayi in zauna anan, bayan kwata kwata nan baiyi kama da makka ba"cewar lantana tana binsu da ido kamar wasu b sabon halitta.
"Tabb Makka fa "cewar wata daga cikin wadanda suka samu a dakin, tana kwashewa da dariya.daga ganinta irin yan duniyar nan ne, dan idanunta a bude suke.
"Kina da aiki"cewar wata itama tana linke kayanta.
"Ai kin gammu nan mun kusa shekara biyar anan, wasu an tafi dasu wadanda muka samu anan,muma muna sa rai in mun cika shekaraq biyar din.wata data shigo dakin yanzu ta fada.
"Shekara biyarfa kika ce"cewar lantana tana kama haba.
>s>s>s>s>s
Aka fara hura wani usur mai karan gaske
"Ku ajje jakankunan ku kuyi sauri muje karbar abinci, idan kuma ya kare ku kwana da yunwa"wata ta fada tana yin waje daman sauran tun busar farko suka fice da gudu gudu.ai lantana najin zancen kwana da yunwa sai tabi bayansu a itama.

Filin wannan dake gaban dakin ,anan lantana taga dukkan mutane sun rabu gida uku, sunyi kawanya ana zuba abinci a cikin wani dan karamin qoqo na kwarya.haka taje ta karbo nata ta dawo dakin, ta tarda wadanda suka rigata dawowa suna cin abincinsu suna hira abinsu

Story & written by

MAMAN AFRAH

Page 47 _ 48

*BISMILLAHIR* *RAHMANIR* RAHIM

Qul a uzubi rabbil falaq
Min sharri maa kalaq
Wa min sharri gasiqin iza waqab
Wa min sharril naffasati fil uqad
wa min sharri hasidin iza hasad =O=O=O

wannan shafin nakune masoyana

Bilkisu badamasi (mmn minal)
Amina mamu (mmn boy)
Allah ya bar kauna>

Sunsha tafiya ba, kadanba kafin su karaso wurin wani mai saida ruwa pure water, a wani kauye aka tsaya aka siya,da yawa yadda zai isa aka bada kowace mota,aka raba musu.
"Wannan ma sadaka aka baku tunda ba kudinku bane wannan ma yana cikin umarnin ogana, dan haka kowacce tayi damara domin yin abinda ya kawota, ina ftn kun fahimtah "Eh zamuyi aiki tukuru dan dama shine abinda ya baro da mu kasashenmu"
"Yawwa hakan nada kyau kun taimaki kanku, dan idan ma bakuyi aikinba jiki magayi" ya fada yana kokarin zaunawa a wurin zamansa.
"Ina da tambaya yallabai = 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~F"cewar lantana tana daga yatsa sama.
"Ki adana tambayarki malama"ya fada cikin wata hausarsa da basosai suke gane me yake cewa ba.

Sun iso wani baban daji inda anan ne sukayi tafiya I zuwa wani tangameman gida wanda aka zagayeshi da katuwar katanga, dan yanayin ginin ma sai yayi kama da irin ginin gidan yari, haka motocin nan sukayi parking a kofar gidan nan.kowa dake cikin motar ya fito,amma maimakon su shiga sai aka dakatar dasu suka tsaya carko carko, ga duhun magrib daya fara karade dokar dajin ga sanyi sosai sai kukan tsuntsaye jefi jefi, anan wani a cikin mazan nan yaje ya shiga gidan ta wata karamar kofa dake jikin babbar kofar da akayita da wani irin langa langa mai kwari da sheki, ba irin langa langan mu na nan kasar ba.anyi kofar ne kamar get amma girmanshi yayi get hudu ma.
Suna nan tsaye wajen minti talatin dan duk sun gaji da tsayuwa,can sai ga mutumin nan ya fito,dauke da wata katuwar fitilar kwai mai haske dan lokacin daya fito sai da wurin ya dau haske sosai.
"A hau layi a taho,banda hayaniya"ya fada yana tsayawa a gefensu,inda wani daga cikin mazan ya fara nuna musu yanda zasu hau layi, haka suka hau kan layin daya bayan daya suke tafiya, shi kuma mai fitila yana haska fitilar sai wani da ya shiga gaba yana nuna musu inda zasu bi.sauran mazan kuma suka biyo bayan zugan matan nan da akalla zasu kai su dari da hamsin.haka suke tafiya suna korasu kamar wasu dabobi, basu da yancin yin kwakwkwaran motsi sai abinda aka nuna suyi,wasu manyan garada ne suka janye wannan babbar kofar,haka suka kutsa kai cikin wannan gida, aka nuna musu hanyar da zasu bi wata doguwar hanya ce wacce ciyayi suka sanyata a tsakiya haka suka ringa tafiya suna wuce dakuna har suka kawo wani katon gini ,gini ne akayi manyan faluna na jar kasa sun kai bakwai a wurin , wanda kowanne zai dauki a kalla mutum hamsin.A nan aka tsayar dasu duk ga mutane nan a gaban dakunan kowa yana aha,anin gabansa,dan filine katon gske a gaban dakunan sai wasu zagayayyun langa kanga da akayi guda uku a jere da alama bandakuna ne.

Haka aka rarrabasu dakuna dakuna,wasu aka basu dakunan da ba kowa a ciki, wasu kuma aka nuna musu dakunan da wasu ke ciki, wanda mutanen ciki basu da yawa.lantana tana daga cikin wayanda aka karasu a wasu dakunan wanda keda mutane a ciki.

Dakine wanda aka laylaye kasansa da siminti,sai dai duk wani wurin ya burburje.babu fanka a dakin dan saman ma sai bugun kwano kawai dan ko silin babu,haka su lantana suka shigo dakin itada wanda aka hadosu.
Sun samu wasu a dakin kowa yana sabgarsa,itadai lantana har yanzu lantana a daure yake domin batasan a inda take ba, ba kuma tasan me ya kawota ba.
"Ki samu wuri ki ajje jakar taki, shine kika tsaya kina kallon mutune"cewar wata daga cikin wadanda suka shigo dasu lantana.
"Haba baiwar Allah ya za,ayi in zauna anan, bayan kwata kwata nan baiyi kama da makka ba"cewar lantana tana binsu da ido kamar wasu b sabon halitta.
"Tabb Makka fa "cewar wata daga cikin wadanda suka samu a dakin, tana kwashewa da dariya.daga ganinta irin yan duniyar nan ne, dan idanunta a bude suke.
"Kina da aiki"cewar wata itama tana linke kayanta.
"Ai kin gammu nan mun kusa shekara biyar anan, wasu an tafi dasu wadanda muka samu anan,muma muna sa rai in mun cika shekaraq biyar din.wata data shigo dakin yanzu ta fada.
"Shekara biyarfa kika ce"cewar lantana tana kama haba.
>s>s>s>s>s
Aka fara hura wani usur mai karan gaske
"Ku ajje jakankunan ku kuyi sauri muje karbar abinci, idan kuma ya kare ku kwana da yunwa"wata ta fada tana yin waje daman sauran tun busar farko suka fice da gudu gudu.ai lantana najin zancen kwana da yunwa sai tabi bayansu a itama.

Filin wannan dake gaban dakin ,anan lantana taga dukkan mutane sun rabu gida uku, sunyi kawanya ana zuba abinci a cikin wani dan karamin qoqo na kwarya.haka taje ta karbo nata ta dawo dakin, ta tarda wadanda suka rigata dawowa suna cin abincinsu suna hira abinsu.
Zubawa abincin ido tayi, gashi dai dan kadan ko yaro dan yaye sai ya cinye,amma abin haushin shine tama kasa gane menene.shi ba fatan tsaki ba, gashi nan dai, data dandana sai ta kasa gane ina dandanon ya dosa ko ita dake rayuwa a ruga abincin su yafi wannan nesa ba kusa ba.

"Kinga ki tafi da kayanki da zaki canja MARYAMU, ki kaisu can gidan iyar kamar yadda kike kaiwa idan zan tafi kasuwa.ki ajjesu tunda kafin ki dawo daga makaranta na tafi kasuwa"
"To ai baffa ya taho tun jiya yana hanya"cewar MARYAMU tana washe baki,dan murna ce fal cikinta, baffan halima zai dawo daga abuja acan inda yake tafiya neman kudi, yau kusan wata takwas baya nan.
"To yayan baffa lallai kuna cikin farinciki"inna sarai ta fada saka kaskonta da take soya funkaso a kasuwa, a cikin buhun da take zuba komai da komai na kayan da zatayi amfani dashi a kasuwa.
"Allah kiyaye inna sai kin dawo,ki siyo mana yalo da goba nida hali"ta fada tana ficewa daga gidan,rike da bakar ledar da tasa kayanta a hannunta.tana dede shiga kofar gidan su halima, taji an kira sunanta.
"MARYAMU"
"Ya akayi "ta fada ba tare data juyo ta kalli mai kiran nata ba, domin ta dau muryarta ba kowa bace illa habasiyya kawar bishira.
"MARYAMU ko juyowa ma bazaki yi ba, wani abu zan gaya miki"cewar habasiyya tana kakkaba dariya.
"Fadi ina jinki dan bani na tambayeki ba,sai kiyi sauri dan kar inyi lattin zuwa makaranta,tunda ku sai kunga dama kuke zuwa"ta karasa fada tana murguda baki.
"Daman ce miki zanyi innar bishira ce ta fadi dorin ya goce yanzu sai an kuma sakewa"ta fada tana dariyar keta.
"Allah shiryaki gskia, innar kawarki kike yiwa dariya ? ni bana yiwa mutane mugunta kuma innar ma Allah zai sawaqe mata"ta fada tana shigewa cikin gidan su halima.
"Assalamu alaikum"
"Wa alaikumus salam" iya ta amsa mata sallamar
"Ina kwana iya"MARYAMU data tsugunna domin gaishe da iya ta fada.
"Lpy MARYAMU an mata,har an fito?"
"Eh na fito , ina haliman ne ko bata shirya ba?"
"Tana daki tana jin zuwanki ,wai yau bazata makaranta ba saboda dawowar baffanku.iya ta fadi hakan tana hada kwanukan wanke wanke.
"Gskia iya kice ta shirya mu tafi yau fa juma,a da wuri ake tasowa"
"Yarinya ni yau ba wata makaranta da zanje,ki kama hanyarki ki tafi ,ki gaishe da malam da yan ajinmu"cewar Halima tana mata gwalo ta window.
"Kar ki je din wlh idan baffa ya dawo sai na fada masa, yau bakije makaranta ba."MARYAMU ta fada tana juyawa domin barin gidan.
"Haba kawas dan Allah ki tsayani,akan ki fadawa baffa ya hanani tsaraba gwara naje ko a tara na dawo"halima ta fada tana kokarin cire rigarta domin sanya uniform dinta.
"Kiyi sauri ni banza kin bata mana lokaci" cewar MARYAMU data dawo ta zauna akan turmi.itadai iya bata saka musu baki a maganarsu ba.

Dan Allah kuyi hakuri da wannan uzuri ya min yawa ngd kwarai my fans da kaunarku gareni.
>p>p>p>p>p>p>p=

Story & written by

MAMAN AFRAH

Page 49 _ 50

*ALLAH* *MADAUKAKIN* *SARKI* *YACE:*

AZZALUMAI BASU DA ABOKI MAI TAUSAYI A GARESU,KO MAI CETO A GARESU DA ZA,A SAURARESHI.(SURATUL GAFIR).

shafin wannan naki ne RUKAYYA BINYAMIN (AFRAH) addu,a da ftn Allah baki lpy, tare da dukkan musulmi ameen.

Doctor mannir sanusi mai nera Dan asalin garin kaduna ne iyayensa yan garin gombe ne, aiki ne ya dawo dasu kaduna.ya taso cikin kulawa da kuma gatan iyayensa, domin iyayensa shi kadai suka haifa.
Sun bashi ilimi na zamani dana addini har ya kammala karatunsa.
Yayi karatunsa ne a bangaren abinda ya shafi lapiya ,amma cikin hukuncin Allah aiki bai samu ba, sai mahaifinsa bashi jari ya fara kasuwanci saboda daman mannir akwai son kasuwanci.dan tun lokacin daya kammala karatun secondry scul dinsa yaso ya fara kasuwanci, amma mahaifinsa alhaji sanusi ya hanashi, yace ya fara gama karatunsa tukunna saboda idan neman kudi ya shiga ransa to ba lallai ne ya karasa karatunsa ba.

Haka ya hakura har ya kammala karatunsa.sannan ne da mahaifinsa yaga bai samu aiki ba,kuma shi mannir din ya tunawa baban nasa cewar har yanzu yanaso ya fara kasuwanci.to shine fa alhaji sanusi ya bashi jari mai tsoka.ya fita kasashen ketare yana saro kaya yana shigo dasu kasarmu Nigeria.

ya karbi hayan wani shago katon gaske mai hawa biyu, anan ya zuba kayanshi, ya samu wasu yaran suke tayashi kasuwancinsa .ya zuba kayanshi a

Please Login or Register in order to submit comment