Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baka amsa" shuru sadeeq yayi yana tunanin maganar Aslam
"To ka mallaketa amatsayin kanwa ni kuma na mallaketa amatsayi masoyiya" tabe baki Aslam yayi
"Wannan kuma matsalarkane..not my business" bai Kara cewa komaiba yawuce.
Baby tana shiga cikin falo ta fashe da kuka mom dake kallo ta juyo ta kalleta
"Honey meke damunki?" Baby da gudu tafada jikin mom tana cewa
"Mommy... Yayane yace in soya mashi dankali" dan murmushi mom tayi cos tasan kishine ke damun danta
"to kiyi hakuri ki gayawa masu aiki su koya maki mana?" Dagowa baby tayi tana kallon mom
"Mommy ni ban iyaba kuma yaya sadeeq yana jirana ko ingawa masu aiki su soya mashi?" mom goge Mata hawaye tayi
"Ai in kikayi haka sadeeq zai ga kaman baki respecting yayanki, shikuma yayanki zaiyi fushi cos yasaki aiki ke kuma kinsa wasu" baby Kara fadawa jikin mom tana kuka, wayanta ne yafara ringing, tasan sadeeq ne cos tune dinshi picking tayi ya sanar da ita zai tafi, da sauri ta katse wayan tare da mikewa
"Mom Bari inyi mashi sallama yace zai tafi" tafada tana goge hawayenta da dankwalinta
"OK,kiyi sauri kar yayanki yayi maki fada" tabe bakitayi sannan tafita. Aslam hangota yayi tafito, kwafa yayi tare da mukewa, fita yayi hannunshi rike da belt, tana ganinshi ta mike ta boye bayan sadeeq, afusace Aslam yace
"Ina dankalin danace ki soyamin!?" Jikinta na rawa tace
"Yaya kayi hakuri sallama...."
"Dan uwarki Ina aikin dana saki...rainani kikayi ko?...bari inkoyamaki respect" nufosu yayi ko kallon sadeeq baiyiba ya daga belt din cikin hanzari sadeeq ya rikemashi mashi itakuma baby tabar wajen da gudu, fixgan belt din yayi daga hannun sadeeq yabi bayanta
"Haba Aslam... I'm disappointed in you" juyowa yayi afusace yana cewa
"Who appoint you in the first" ajiyan zuciya sadeeq ya sauke dayaga baby tashige cikin
"Please Aslam kar kabari mace talalata mana friendship dinmu"
"Kasan da friendship da gaya maka karabu da baby ka ki jin maganata?.."
"I love her" murmushin takaici Aslam yayi before saying
"Kar kaje kanemi matan aure ka tsaya batawa kanka lokaci cos am assuring you bazai taba faruwaba" dan matsawa kusa dashi sadeeq yayi
"Wallahi saboda baby na bijerewa iyayena, da tuntuni nayi aure amman son baby ya hanani kallon ko wace mace...I have started loving her for the past 5 years" tabe baki Aslam yayi
"Ni I have loved her tun tana jaririya so you better go and look for a wife elsewhere don baby can't marry you"
"Please....." Aslam bai saurareshiba ya shige falonsu mom, jiki ba kwari ya shige motarshi yabar gidan.
Aslam yana shiga falo yayi saurin wurgar da belt din hannunshi saboda kada mom ta ganshi direct kitchen yanufa yaga baby zaune kasan tiles tana kuka ga bowl din dankali da piler agabanta sai wata yar aiki tana nuna Mata yanda ake pilling din dankali amman ko kallonta batayi sai kuka kawai take
"Ke! Tashi...na fasa cin dankalin" jikinta na rawa ta mike zata fita, daidai bakin kofan kitchen din tazo wucewa amman ba hanya saboda ya tare hanya, tsayawa tayi kuma bata iya cemashi ya matsa shikuma sai kallon yadda idanuwanta sukayi ja yake, arayuwanshi bashi da abinda ke bakanta mashi rai kaman yaga baby na kuka amman ya lura inya bita ahankali bazai shimma gurinshiba, amma her tears hurts him. Hannu yasa da niyan goge mata hawayen amman da sauri ta dauke kanta tare da cire dankwalin kanta tana goge hawayen, fuskanta daure, kanta kasa tana goge hawayen wasu suna fitowa shikuma sai kallonta yake, suna tsaye haka wayanta yafara ringing, tune din yasata ganewa sadeeqne hakan yasa bata daukaba, Aslam na kallonta
"Bake ake kiraba?" Batace komaiba wayan sai ringing yake
"Pick the call" yayi commanding dinta, amsa kiran tayi tana dan komabaya don kada Aslam yaji abinda zasu fada Amman sai yayi Mata wani irin kallo dake nufin don't move an inch, tana cikin kuka ta kafa awayan tayi akunne adaidai lokacin da sadeeq kecewa
"Angel" bata amsaba sai dan sautin kukanta kawai ke tashi shikuma yayi folding hannuwanshi yanajin abinda sadeeq kecewa
"Angel please stop crying...it break my heart to hear you cry" baby batace komaiba sai Kara sautin kukanta datayi,sadeeq yacigaba dacewa
"Angel na lura yayanki yana bakincikin tarayyanmu...so na yanke shawaran inna jegida zanyiwa Abba magana ya zo wurin dad ayi maganar kawai tunda daman abinda ya tsaidamu shine ssce dinki inyaso in admission dinki yafito...." Kishi bai bar Aslam yagama jin maganar sadeeq ba ya kwace wayan tare da kashe wayan gabadaya. Sabon kuka baby tafara tana diddirza kafafunta tanacewa
",nidai kabani wayata....wallahi kabani wayata"
"Bazan badaba ki kwata in kina iyawa" yar tsalle tafarayi tana kuka kaman wata yar yarinya abun saiya bawa Aslam dariya.
"Kinason inbaki wayanki? " ya tambayeta da sauri ta daga mashi kai , dukar da kanshi kusa daita yayi sannan yace
"Kizo dakina ki karba sai in Kara koya maki abubuwanda ban koya maki wancan lokacinba" yafada cikin rada, dasauri ta daga Kai ta kalleshi sukayi 4 eyes sai ya kanna Mata idodaya yabar wajen, da gudu tayi wajen mom itakuma mom tayi saurin kauda kanta cos tunda Aslam yashigo take kallonsu aduar ta. shine Allah yasa suyi ta rigiman har Allah yasa su daidaita kansu don batada gurin daya wuce Aslam ya auri baby, tana zuwa gaban mom ta kwanta kasa sai rolling take tana kula
"Mommy... Ki gayawa yaya yabani wayata, saina gayawa dad inyadawo" daria mom tayi don ganin yanda takwanta kasa shima Aslam da ke tsaye bakin kofan falo dariya yake
" wai yaushe wannan yarinyan zata girma?" Ya tambayi kansa yana daria, mom juyawa tayi ta kalleshi tare da hararanshi da sauri yabar wajen.mom daga baby tayi tana rarrashinta
"Sorry habibty Zan saya maki sabuwar waya" cikin kuka tace
"Ni wallahi tawa nakeso banason sabuwa....nidai ki gaya mashi yabani wayata"
"Ai ki ga bai kamata Ashe nashiga tsakaninki da yayankiba...kibari anjuma inya shigo ki kwantar da hankali ki rokeshi zai baki wayanki"
"Nidai mom bazan rokeshiba, inbazaki yimishi maganaba inda dad yadawo zan zangaya mashi ya amsarmin" bata Kara tsayawa falonba dakinta takoma tana kuka tana tunanin tunda Aslam yadawo yake takura mata kuma da alaman mom tana goyan bayanshi.

Aslam na komawa side dinshi maganar sadeeq yadawo mashi
",aikam in dad ya amince da maganar auren sadeeq da baby without considering me, to yakasheni...ya Allah kazabar mani abinda yafi alkhairi...ya Allah ka tausayawa rayuwata ka zabamani baby amatsayin matata" wayanta yabude yafara kallon pictures dinta, murmushine kwance kan fuskarta amman abin takaici shine kusan 40% na pictures din tare suke da sadeeq.
[9:41AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉氿煉涴煉燄煉涒潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
4鈨�5鈨�

Sadeeq na komawa gida ya sanar da abbanshi yanaso suje gidansu baby ayi maganar aurensu, abbanshi tambayanshi yayi ko baby tace yaturo ya amsa masa da eh. Dadi sosai abbanshi yaji nan take yakira dad Aslam yasanar dashi zasuzo dad Aslam yace mashi yana abuja Amman inya dawo daga abujan zai kirashi, nan sukayi sallama sadeeq yaji dadi sosai cos agabanshi akayi wayan. Dad kiran mom yayi yasanar daita yanda sukayi da abban sadeeq duk jikin mom yayi sanyi
"Yanzu zaka yarda sadeeq ya aure baby kenan?"
"Yes of course"
"Alh wallahi wannan abun zagi zai jawo mana agari, yarinyan da harta haihu zamu bawa saurayi ita? Mezasu kiramu..Aslam yanasonta sai ace bazakayi masu aureba tunda already shi ya wulakanta mata rayuwa? Gaskiya ka Kara duba wannan alamarin" shuru dad yayi baice komaiba har saida mom takai aya
"Wannan maganar bata wayabace so let's have this discussion when I get back" nan sukayi wata hirar rayuwa sannan sukayi sallama.

Yanzu sati daya da yin hakan dad bai dawoba shikuma sadeeq bai sake dawowa dukda basu waya da babyn Amman ya hakura har sai dad yadawo sun ajiye magana. Bangaren Aslam kam kullum cikin kallon pictures din cikin wqyan baby yake baby tayi kukan rashin wayanta har tagaji. Yau mom ta sameshi side dinshi tace yabata wayan baby Amman sai yayi Mata karya yace wqyan faduwa yayi tana wurin gyara anjuma zai amsota. Mom na tafiya ya dauki makullin motanshi ya tafi cikin gari ya sayi sabuwar Sim card. Yasaka cikin wayan baby. Yana dawowa ya kaiwa mom wayan ya kuma shaida mata sabuwar sim ya saka mata sannan ya wuce dakinshi. Tunanin yanda zai samu baby ta karasa maganar datafara gayamashi yake. Gashi yana tsoron zuwa dakinta don yanzu baba Asmau ce kusa da dakinta kuma duk motsin dazaayi adakin saitaji na kwanakima lokacin baba Asmau tayi tafiya Amman yanzu tadawo, tunanin kawai yake few seconds later saiya saki wani irin shuumin murmushi ko me yatuna oho cikin sauri yamike ya dauki car keys dinshi yafita. Agaban wani chemist ya tsaya, bayan yayi parking yashiga ciki. Nan ya sanar da mai wurin maganin bacci yake, mai chemist ya tambayeshi na babba ko na yaro, Aslam yace na babba. Nan akabashi yabiya yakara gaba daidai wani supermarket ya tsaya ya sayi chivita drinks kalakala sannan ya koma gida.
Suna wurin dinner yake tambayan mom ko baba asmau tana nan kuwa don ya kwana biyu bai gantaba. Mom ta amsa mashi datayi tafiya Amman tadawo, Kara wayancewa yayi yace
"Har yanzu dakinta na gurin masu aikiko don inason inje mu gaisa daita"
"Aa dakinta na upstairs kusa Dana baby" mom ta amsa mashi
"OK" kawai yace, suna gama dinner yawuce side dinshi ya dauki daya daga cikin drinks din ya dan zuba maganin ciki. Shaking din drink din yayi sannan ya maidata. Masjid yatafi bai dawoba sai wajen 8:30pm. Yana zuwa ya dauki ledan drinks din ya wuce side dinsu mom, alokacin falo bakowa direct upstairs yanufa, kofan dakin babah Asmau ya kwankwasa tayi mashi izinin shiga, mamakine kwance kan fuskan baba Asmau dake zaune kan praying mat
"Saurayina yau kaine adakina...kodai mutuwa zanyi" dariya yayi, sannan ya zauna kan kujera
"Haba budurwan meyasa kika fadi haka"
"Ai gani nayi tunda kadawo daga kasan turawa ka mance tunda kilan kasami sabuwar budurwa ka yadani" tafada tare da murmushi a fuskanta
" haba wacce budurwa bayanke...ai yanzu gashi nazo zance mekika ajiye mani?"
"Bani da komai sai fura" daria yayi
"Kam Allah ya sauwake insha fura cikina ya kumbura...tunda baki ajiye min komaiba ni gashi nayo maki shopping" ya ajiye ledan ya gabanta, baba Asmau baki tawashe, shi kuma ya mike yadauki Kofi daga kan bedside fridge dinta yana cewa
"Kuma ni dakaina Zan zuba maki kisha don ki yarda bawata sai ke"
"Kai saurayin da gaske?"
"Sosai ma kuwa" bayan ya dauki kofin yabude ledan ya dauki Wanda yasaka magani ya shika kofin dam dashi sannan yamika mata
"Ai wannan yayi min yawa"
"Baayiwa saurayi gardama don kar in fasa auren" daria sukayi gaba dayansu sannan ta amsa duk Wanda zaiga yanda Aslam keyi sai ya rantse abin arziki ne. Tana sha suna hira duk haushi ya ishe Aslam don shi baikiba ace bacci yadauketa nan take. Saida tasha rabi ta kalleshi
"Saurayin, ya isheni" tamke fuska Aslam yayi
"Haba budurwan ki kokarta ki shanye mana"ba musu ta kafa Kai bata gamashaba tafara lumshe idanuwa. Murmushi yayi yamike ya amshi sauran na hannunta tare da dauke na cikin kwalin yaje ya tubasu cikin sink din bathroom dinta kafin ya fito har ta rarrafa ta kwanta kan gado. Dariya ne ya kufce mashi dayaji yanda take snoring. Sauran juice din na cikin leda yaje ya ajiye Mata cikin fridge. Dawowa yayi gaban gadonta
"Budurwan sleep tight... I have some interrogation to do" yana kaiwa nan yabar dakin
Bangaren baby kam suna gama dinner mom ta bata wqyanta DA murna takoma dakinta amman abin haushi sai taga ba Sim dinta bane wurgar da wayantayi sannan tashiga wanka, tana fitowa ta shafa Eva skin clinic dinta sannan ta saka kayan baccinta ta kwanta bata dade ba bacci yayi gaba daita. Ahankali Aslam ya bude kofan yashiga ya maida ya kulle. Kallonta yayi, murmushi ya saki sannan ya matsa kusa daita ya zauna kan gadon, kallon face dinta yayi then boobs dinta, jiyayi jikinshi yafara amsawa da sauri ya daga hannun ya fallawa cinyanta bugu aikam a gigice ta farka, Kara gigicewa tayi data ganshi, da gudu taso mikewa Amman ya maidata inda take da karfi, ihu tabude baki zatayi
"Wallahi one word from you na lahira saiya fiki jindadi kinajina?" Da sauri ta gyada mashi Kai hannuwanta biyu kan bakinta shikuma kuma sai kallon boobs dinta, nan take yanayinshi ya chanza itakuma tana ganin haka cos already tasan yanda yake komawa if he's horny nan tafara yarfe hannuwa tana kuka
"Dan Allah yaya kayi hakuri...please kayi hakuri" da kyar ya daga idonshi daga kan kirjinta ya kalleta da jajayen idanuwanshi
"Kiyimin shuru with your dirty mind...wato kinriga kin sanni ko?" Batace komaiba sai kuka kawai take
"Now ki saurareni..." Da sauri tagoge hawayenta amman hakan bai hana wasu zubowaba
"Maganar da kika fara gayamin ranar nan kafin mom ta katseki nakeson ki idamin yanzu nan" yanda yake magana kasancewa sai ahankali
"Wane magana ne?"
"Ni abokin wasankine?" Da sauri ta girgiza mashi
"Yaya na mance" kallonta yayi itama ta kalleshi Amman tayi saurin kauda kanta
"Maganar sultan!" Nan gabanta ya Fara faduwa
"Wallahi yaya nabar dukanshi"
"Naji amman yanzu finish your statement"
"Ai bance komai bako?"
"Bari inci ubanki zaki tuna " nan yafara cire belt dinshi
"Wallahi zan gayamaka don Allah kar ka dokeni please" bai sauraretaba ya ida cire belt din yayi folding dinta
"Ina jinki and kar ki batamin lokaci" nan tafara kuka sosai tanacewa
"Yaya sultan Dan..." Saikuma kuka ya ci karfinta
"Bazaki fadaminba!?" Ya Dhaka Mata tsawa
Da sauri tace
"Sultan dankane!!!...shiyasa na tsaneshi"nan take Aslam ya Saki belt din, duk sai yaji jikinshi yayi sanyi
"Kina nufin ke kika haifi sultan? " cikin kuka ta daga mashi kai. Zama yayi ya hada kanshi da kwaiwanshi wasu zafafan hawaye at the same time yana murmusawa. Yafi twenty minutes ahaka itakuma baby sai kuka take kaman yau yayi Mata cikin
"So sultan is my son...I never thought of that"
Batace komaiba sai kuka kawai take, juyawa yayi ya kalleta
"Aisha am sorry... Na wulakanta miki rayuwa da yawa...amman bai kamata ki zalunci danda bai san hawaba...in so kike kihuce to ki huce kaina but not sultan"
"I have promise mom bazan Kara tabashiba" tace lokacinda take goge hawayenta.
"Baby am sorry...please...marry me" da sauri ta girgiza kanta
"But why...nasanki ya mace..nayimiki ciki kuma kin haifamani da, don't you think am the perfect man for you?" Kara girgiza mashi Kai tayi tana kuka, dan matsawa yayi kusa daita tayi saurin matsawa baya
"Baby nasan tamkar dodo kika maida ni Amman Ina tabbatar maki babu namijin dazai aureki ya mutuntaki bakamar sadeeq so please my love marry me" cikin kuka tace
"Yaya...na kwammace in auri sadeeq ya wulakantani da in aureka..." Wani haushi kalamanta sukabashi
"Why!.." Ya Dhaka mata tsawa, yacigaba dacewa
"Ubame sadeeq yafini...kina ganin sadeeq bazai yimiki fiye da abinda nayi makiba?" Itama atsawace tace
"Sadeeq is not an abuser...sadeeq is not a molester...sadeeq bazai taba yimin fyadeba...sadeeq ba mazina..." Bata gama maganaba ya dauketa da wani wawan mari,
"Har kin isah ki kirani da mazinaci? Da uban waye nayi zinan inbadakeba? Ai you loved it" baby rike cheek dinta tayi tana kuka
"Wallahi bazan aurekaba...da in aureka gwara na auri Karen..." Wani mahaukacin mari yakara mata wani irin razanannen ihu ta Saki cos na biyun yafi na farkon zafi, shima saida ya mareta ya Lura baiyi daidaiba amman haka bai nuna a idonshiba, nunata da yatsa yayi
"Wannan yazama kashi na farko dana karshe dazaki bude baki ki zageni..." Idanuwa ta kwalo waje tana yimishi kallon banza, shikanshi abin yabashi mamaki cos sai yanzu yasan cewa baby tana da tsiwa. Atsawace tace
"An zagekadin...ubanwaye Kai....." Kara marinta yayi amman wannan Karin Marin bai hanata cigaba da abinda yake cewaba don tamkar yar kwaya haka ta koma har tsoro tafara bashi
"Allah ya isa, azzalumi dan iska...kuma wallahi saina aure sadeeq dan yafika komai...ka san dasani dukan dakayimin sultan ka jawa don wallahi saina rama ajikinshi koda kuwa hakan zai kawo karshen zamana gidan ubanka..." Aikam kunnenta biyu ya rike da hannuwanshi yana jansu.
"Dake da bazawara duk dayane agurina kuma sadeeq dakike ikirari dashi Zan gaya mashi I have sexual intercourse with you and you are the mother of sultan saimuga inzai Kara kulaki...one last thing kika kuskura kika taba sultan wallahi Wanda yayi accident saiya fiki lafiya" dukda kunnuwanta suna yimata ciwo Kuma hawaye nazuba adonta hakan bai hanata tabe mashi bakiba
"To kafin kagaya mashi ni da kaina Zan fadamashi ko yafasa aurena na kwammace in mutu bani da miji da in aure rapist...don confirm yanda kayimin sai anyiwa yayanka" murde kunnuwanta yayi karfin har saida tasaki ihun azaba tare da rike mashi wrist da hannuwanta
"In fata dakike yimin ne ki tabbatarda yaranki zaayiwa fyade cos baki da miji saini kuma Ina aurenki zansami budurwa cikin leda in aura"
"We shall see" tace mashi
"Then we shall see don bankara rokanki" ya wullar da kanta sama gado yamike tare da niyyan tafiya ta dauki belt dinshi daya manta ta wulla mishi da karfi
"Ka daukemin banzan belt dinka daga dakina" yaji zafin belt din cos keyanshi karfen ya buga, juyowa yayi a fusace ya haye gadon, kanta ya hau tare da rike Mata hannuwa biyu cikin hannunshi, kura mata ido yayi yana kallonta duk face dinta ya chanza saboda mari kokarin turashi take amman ko gizau
"Ni katashi daga kaina...monster kawai" kallon bakinta yayi for few seconds before saying
"Bakinki is so sweet... Au na manta ban gaya makiba you are so sweet in bed Maman sultan" yana kawai nan yamike yabar dakin tabi bayanshi da filo, wani irin kukan takaici dana bakincikin ta farayi. Aslam kam kawai jira yake gari ya waye mom taci uwarshi.
[9:41AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉涴煉氿煉燄煉涒潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
4鈨�6鈨�

Wacegari babah asmau bata tashiba sai 8am, tana idar da sallah subhi side din Aslam ta nufa ta kwanlwasa bayan yabata izinin shiga, suka gaisa, sannan takece mashi
"Amman saurayina wannan lemon da ka kawomin yayimin dadi don rabon da iyi bacci irin na yau har na mance" dariya ya saki harda rike cikin
"Wato yau kinsha bacci Kenan"
"Sosai ma...ka sake siyomin irinshi" dariya ya karayi
"Zan siya maki" "sai bukantan haka yatashi" yafada cikin ranshi.

Around 9am duka suka hallara a dinning amman banda baby, tsaya jiranta sukayi, Aslam na dan tsoron abinda zai faru. Mom harta mike zataje kiranta sai gata ta sauko sanye da leggings da dan karamin half vest fuskarta yadan kumbura, tasha mur kaman wacce akayiwa albishir da mutuwa. Kallon fuskanta mom tayi
"Subhanallahi.. Baby what happened to you face? " Aslam jira kawai yake tafadi gaskiyan abinda yafaru, saiya ji tace
"Mom na kwana da wani shegen ciwon kai....kisan ciwon Kai da naci gashi shiba farin jiniba bashi damaiso sai dai naci tsiya" kallonta mom ta tsayayi shikuma Aslam abin haushi yabashi wato shine ciwon kan
"Kinsha magani?" Mom ta tambayeta
"Eh...kinsa ciwon kan banza will not bring me down" sultan dake zaune kusa da mom ya kalleta
"Anty baby sorry" wani irin mugun kallo ta sakar masa tanacewa
"Dalla yimin shuru da bakinka kaman na mayu..."
"Ke! Meke damunki...daga sannu saiki kaman zaginsa? " mom ta Dhaka Mata tsawa, shikam Aslam shuru yayi amman yacika yayi fam don yasan shi baby ke zagi cos shi da sultan basu da maraba
"Kice mashi yabar yimin magana"
" Allah ya shiyeki" still baby kallon sultan take da wani disgusting look a fuskanta saitace
"Shege!!!" Aikam nan Aslam ya mike yakama gashi kanta cikin mugunta
"Me kika kirashi!!!? Shuru tayi batace komaiba Kara rike kan yayi sosai
"Ka sakar Mata gashi kafin in mike" mom tabashi umarni amman kaman badashi ake maganaba. Kara damkan gashinta yayi
" bazaki fadi abinda kika kirashiba kafin in cire maki kaiba? " kuka tafarayi, mom mikewa tayi afusace, tana dab da zuwa kusa dasu ya Saki kanta tare da turata nan tafadi daga kan kujera tana cewa
"Mugu azzalumin...kuma na ce mashi shegen...." Nan yakara fusata, yayi kanta duk yanda mom taso ta rikeshi kasawa tayi wani irin kwalo yayi daita, salati mom tafara
Subhanallahi.. Kasheta zakayi.." Da sauri tafara dukan bayanshi itakam baby banda kuka babu abinda takeyi tana cewa
"Wallahi yau bar maka gidanku zanyi ai ba matsiyaciya baceni" shi ko dukan da mom takeyi mashi bayaji sai huce kawai yake
"Uban waye shege?" Afusace tace
"Sultan..inba shegeba wayeshi..." Kafa ya daga zai Kara kwalo daita mom ta wurgashi baya amman still tahowa yayi, da gudu baba Asmau ta tarikeshi shima sultan rike kafanshi yayi yana kuka mom kam rike baby dake kokarin mikewa tayi, tana Kama mikewa takara faduwa kasa, nan mom itama tafashe da kuka
"Shikenan ka illatamin diya...wallahi kayi adua kar wani abu yasameta" Kara mikewa tayi da kyar ta kalleshi face to face tana yimishi wani irin kallon banza, kwace kanshi yayi daga rikonda baba Asmau tayi mishi yayi kanta, sultan ne yakara fashewa da kuka yana cewa
"Uncle please stop beating my anty" nan jikin Aslam yayi sanyi amman baby wani irin dirty look ta watsawa sultan
"Waye anty ka...you slyming son of a bastard" kau mom ta dauketa da Mari amman still Aslam kokarin zuwa wurinta yake nan mom tajuyo afusace
"Leave this place now" kaman bazai tafiba baba Asmau tarikeshi tanacewa
"Hana Dan nan ai inkabiye bakin mata sai ka kashesu hakuri akeyi...ka koyi yin hakuri" baice komaiba ya bar falon, itakuma baby upstairs ta hau hannunta rike da inda mom ta mareta cos itama yau ne Rana ta farko da mom ta tabata. Mom side dinta ta koma sannan ta tuna da sultan, komawa tayi ta tardashi a falo har lokacin bai bar kukaba, kan dinning tazaunan dashi tahada mashi tea amman abin mamaki kinsha yayi sai kuka kawai yake.
Aslam nafita side dinshi yayi ya dauke makkulin motanshi yafice daga gidan tuki kawai yake batare dayasan inda zashiba, yafi hour daya yana tuki sannan yasami gefen titi yayi parking. Kanshi ya dora kan stirring din mota yana mai tsanan kanshi don shi arayuwa babu abinda ya tsana kaman maza masu dukan mata amma baby is bringing out the monster in him. Shi kanshi baisan yanada hot temper ba sai yanzu.
"Baby am sorry for hurting you over and over again" shuru yayi for a moment sannan yasake cewa
"Kodayeke bakinki ke jamaki, kwara na koya maki respect karkiyi tunanin tunda wani abu yashiga tsakanin mu zai daga maki" haka shikadai ya dinga surutu kaman wani sabon shigan mahaukaci. Bayan kaman two hours yaje yasayi pizza da soft drinks, sharada ya tafi cos haryanzu mukullan gida na boye a inda ya boyesu, yana zuwa ya dauke mukullin ya bude, koina yayi kura haka yasa ya gyara daidai inda yasan zai bukata ya zauna.
Tunda safe har karfe hudu baby bataci komaiba sai kuka take, still abincin lunch da aka ajiye a dinning yana nan babu Wanda yaci haka yasa mom ta tafi dakin baby, kwance ta ta data tana ajiyan zuciya saboda sabagin kuka duk idonta ya kumbura.lallashinta mom tafarayi tana kuma bata shawaran karta sake irin wayanan munanan kalaman, sabon kuka ta fara tanayiwa mom magiyan saita koma England. Da kyar mom tashawo kanta ta hakura. Mom tambayanta tayi ko da wurin dakeyi mata ciwo tace Aa, mom sawa tayi aka kaimata abinci.
Aslam bai dawo gidaba sai bayan sallah isha,i parking yayi ya nufi side din mom. Yana shiga falo yaga ba kowa sai ya tafi side dinta, yana shiga falonta yayi sallama taji shuru haka yashaida mashi tana bedroom dinta, sallama ysdakeyi kafin yashiga bedroom mom dake zaune tana karantawa sultan bedtime story ta amsa batare data kalleshiba, kusa daita yaje ya zauna
"Mommy kiyi hakuri..bazan karaba" mom bata kalleshiba balle tace uffan, komawa kasa yayi tare dayin kneeling at the same time yana rike da kunnuwanshi
"Mommy na dan Allah ki yafemani...wallahi haushi tabani...amma I promise zan dinga Kai zuciyata nesa" ahankali mom tajuyo ta kalleshi
"Daman haka halinka yake shine zakace a aura maka baby?... salon kaje ka kashe yar mutane ka barmu da Allah yayi abun...gaskiya kwara ta aure sadeeq duk yanda zai wulalantata na tabbatar bazai tabata ba" jikin ba kwari Aslam ya zauna nan kasa
"Ni duniya ina zan saka kaina inji dadi?...baby tace sadeeq yafini likewise kema kince sadeeq yafini" mom saita tausayawa danta, kura mashi idotayi
"To sweetheart ya kakeson ince, inda ba kowa kusa da Ku dazu da mugun abu yafaru..kuma yanzu ka Kara lalata alamarin"
",mom mezanyi? Nabata hakuri taki...am just

Please Login or Register in order to submit comment