Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da karfi, baby ihu tafara yi tana cewa
"wallahi ba laifinshi bane..lafi nane..ban zuwa.." wani irin mari daddy ta ya dauketa dashi Wanda yasa kowa bude baki musamman turawan dake gurin. baby shuru tayi tana hadiyan zuciyan saboda murdawan da cikinta yayi, mom da sultan kuka suke, aslam kam tuni yayi bacci kan wheelchair, baby dafa cikinta tayi tana kuka, ingizata daddynta yayi tafara tafiya a hankali hannuwanta biyu rike da cikinta, atsawace daddy ksa yace
"in har kafita da yarinyan kafita daga cikinmu" shima daddynbaby atsawace yace
"I don't bloody care!!!"

please please mai son SUNE SANADI yaje page dina mai suna ummu maryam.

[8/21, 8:44 AM] ๐Ÿ’žIt's @lh@ji๐Ÿ’ž: j ๐Ÿ’š๐Ÿ’™โค๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’™๐Ÿ’š
SUNE SANADI
ยฎzuwairat
7โƒฃ6โƒฃ

daddy baby kallonsu yayi daya bayan daya sannan ya kara cewa
"dukkanku kun nunamin baku kaunata...nasan babu wanda baisan abinda aslam yayi was baby ba..amman don ba yarku bace kuka ki gayamin...don inda yarku ce da kun san hukuncin da ya kamata ku yanka" dukansu shuru sukayi sai daddy KSA yace
"wallahi ban taba sanin abinda kuke fada ba..amman please ka bari mu zauna muyi magana" daddy London yace
"wato zaka nuna mana kai ka haifi Aisha ..ka tafi daiita amman ka san da sani...babu mu babu kai" baki daddy baby ya tabe sannan yace
"da in zauna da yanuwan dasuke munafuntata kwara na zauna bani da kowa..wai how old was Aisha?.. amman Allah ya sakamin kan abinda kuka yimin" yana kaiwa nan ya fice daga wurin, baby kuka take ahankali at the Same time tana dafe da cikinta, maami rike hannun baby tayi amma ta fixge hannunta, tana kallon aslam dake bacci, sannan ta kalli mom da sultan, sultan kuka yafarayi yana cewa
"anty don't go...please don't take my anty away.." daddy baby dawowa yayi ya rike hannunta yafara janta, dagudu sultan yakama kafan daddy
"ka barmin antyna..kar ka tafi da antyna" daddy baby dukawa yayi ya cire hannunshi sannan ya fara tafiya, baby kasa tafiya tayi saboda kafanta dayayi mata nauyi sannan cikin ta na murdawa, da sauri Yusuf da Mahmud sukayi kneeling gaban daddy baby
"daddy please kayi...hakuri" suka fada tare,
"Ku tashi daga gabana!" ya daka masu tsawa, kin tashi sukayi, Mahmud yace
"daddy abinda ya faru kaddara ce.." bai gamaba yusriyya ta katseshi dacewa
"ta fadawa amira kanwarka mana!..." bata gamaba umar ya dauketa da mari sannan Ismail ya kara mata wani, kuka tafari, wani irin ihu baby ta saki tana cewa
"cikina...cikina..wayyo mutuwa zanyi" da sauri mommy London ta nufeta kasancewan itama doctor ce, dukkan matan sukayi kan baby, sai ihu take, ihuta yasa mutane dayawa zagayesu, ihunta yasa aslam bude ido, ganin mutane biyu2 yake, rufe idonshi yayi, wani ihu baby ta karayi
"mommy bayana...bayana zai katse" cikin mamaki mommy londpn ta kalli mom
"daman EDD dinta yayi?" ta tambayi mom, dan girgiza kai mom tayi
"sauran two weeks" mom ta ammasa mata tana hawaye, mommy london rike baby tayi ta taba maranta, wani sabon ihu baby ya saki
"wayyo..mom ana yanka marata da wuka" basu ankaraba ruwa ya fashe, haka ya kara tabbatar masu cewa labour take, ihu take kaman zaa zare mata rai, aslam yakara bude ido amman still baya gani sosai amman yasan muryan baby, kuma yasan itake ihu, ahankali ya yace
"baby...where are..you" da sauri yusuf da mahmud suka tura aslam dakinshi, su mom suka rike baby suka tafi daita wani hospital kasancewan inda aslam yake cancer center ne basu ansan haihuwa, baby sai cewa take
"yaya!..wayyo yaya!..zan mutu..please ku barni in mutu kusa da yayana.." ismail dake tukin mota ta juya ya daka mata tsawa tayi masu shuru amman kaman ya kara tunzura baby.
ana kai aslam dakinshi ya kara bude ido, wannan karin ya ga mahmud da yusuf, murmushi mahmud ya sakar mashi, kasancewan tunda ya fara rashin lafia bai ganshiba, aslam bai maida mashi murmushin ba ya kallivyusuf
"kaman...naji...murya...aisha" ya fada kaman wanda numfashisa zai dauke, shuru sukayi basu bashi amsa ba, ahankali aslam ya kara cewa
",please...ku..amsa..min"
"muryanta kaji" mahmud ya amsa mashi, aslam hutawa yayi, yana nishi kaman wanda yayi gudu, sannan ya kara cewa
"ta..na...ina?" ahankali yusuf yace
"an kaita hospital...labour take" aslam shuru yayi kaman mai tunani sannan ya daga kanshi ya kallesu
"ku..kaini..wajen..ta.." da sauri mahmud ya girgiza mashi kai yayi
"no..su mom suna wurinta.." ahankali aslam ya kara cewa
"take..me ..to..her"
"doctors bazasu yarda ba" aslam kara hutawa yayi sanna yace
"get...me..the doc...in..charge..of..me" banza sukayi dashi, yakara daga kai ya kallesu eyeball to eyeball suka ga idanuwanshi yayi ja, yusuf mikewa yayi ya fita, bayan kaman minti biyar ya dawo da doctor, ahankali aslam ya daga ido ya kalleshi,
"my..wife..is in..labour..i..need to..be with..her" doctor shuru yayi yana kallon aslam, daman yasan nan da yan kwanaki zaa sallameshi, kuma bature baya wasa da matanshi, especially in akace haihuwa, kara kallon aslam yayi for the second time sannan yace
"can you manage?" ya tambayeshi, ahankali aslam ya daga mashi kai,
"then go and meet your new bundle of joy..." ya juya yafara tafiya sannan ya kara juyawa yana murmushi yace
"and kiss the baby for me..tell him or her from doctor jack" ya fice yana murmushi, aslam kokarin mikewa yayi amman ya kasa, yusuf ya kira ismail don tambayanshi inda zasu kai baby, nan fa aslam ya karajin ihun baby tana cewa
"yaya ismail...ka kaini gurin yayana..please" nan fa hankalin aslam ya kara tashi, mahmud da yusuf suka daukeshi suka ajiyeshi kan wheelchair, idanuwan aslan rufe yana tunanin lokacin haihuwan babu baiyiba don cikinta yana wata biyar ya bar gida sannan yanzub watanshi uku anan don haka yadan cikinta bai wuce wata takwas da kilan sati dayaba.
mota biyu suka tafi da baby hospital, daya su mommies ne da ismail sai dayan su maryam da yusra da ameera, umar ke tuka motan yana bin bayansu ismail. sannan dad da daddy london suka dauki mota daya, daddy baby da daddy ksa suka dauki mota daya. da hospital zasu bisu amman daddy london yace su tafi gida su bar matan su tafi hospital. sauran Mota dayan mai Koran KIA Mahmud da Yusuf suka ajiye aslam sannan suka ninke wheelchair dinshi suka ajiye sannan Yusuf yaja motan sukayi hospital din mommy London.

su daddy london na zuwa gida suka zauna falo, nan daddy london da daddy ksa suka dinga bawa daddyn baby hakura sunakuma nuna mashi abinra yafaru kaddarace daga rabbi, shima dad hakuri yabawa daddy baby sosai kan rashin gaya mashi gaskiya dayayi, sun fi hour daya suna bashi hakuri sannan ya sauka suka fara hiransu kaman babu abinda yafaru.

su mom suna zuwa hospital aka karbi baby, mommy london ta chanza kayan jikinta zuwa na aiki ta bi baby labour room, duk ihunta ya ishi mutane, sultan sai kuka yake, dubata mommy london tayi taga har ta shiga 6cm, banda yaya babu abinda baby ke kira. bayan minti talatin su aslam suka iso hospital, tun cikin hall sukejin ihun baby ko gajiya batayi, ido aslam ya rufe yana zubda hawaye, su yusuf suka turashi zuwa bakin labour room din datake, da gudu sultan ya fada jikinshi yana kuka yana cewa
"uncle..help my anty" aslam baice komaiba kowa sai mamakin yanda akayi aka bar aslam ya zo yake. mom ta kira mommy london ta sanar daita ga aslam yazo, da sauri mommy london tazo ta turashi ciki, yana shiga ya ga baby kwance kafafunta bude sai wata nurse na goge mata zufan gaban goshinta, nan take aslam yafara kuka, a hankali baby ta juya ta kalleshi, tafara kuka amma fa ba hawaye, hannu ta mika mashi, mommy london ta karasa dashi wajenta, ahankali ya daga hannunshi ya riketa,
"yaya..mutuwa zanyi..." bata gama maganaba tayi wani irin pushing tayi, da sauri doctor da mommy london suka duba gabanta saiga kan baby, da sauri mommy london tace
"yauwa daughter..one more push zaki huta..ashe kina da karfi haka bansaniba.." kai baby ta girgiza
"pushing din baiz..." bata rufe bakinba wani pushing din yazo mata, rike hannun aslam tayi gam, shima hannunta ya rike gam, tana pushing ta haihu,
"alhamdulillah" mom ta fada, baby komaws tayi ta kwanta kaman mara rai, ahankali aslam yace
"thank..you" doctor yace
"congratulation its a girl" idanuwa aslam ya lumshe, wajeta ta fita ta sanar da su mom da maami tare da mommy ksa, su mommies rungume juna sukayi while maryam da yusriyya da ameera suka ryngume junansu sannan umar da mahmud da yusuf suma suka rungume juna. yusuf da mahmud suka fita suka sayo wani hadadden girl wear. cikin few minutes aka gyara baby da jaririya aka kaisu resting room, tura aslam akayi maami ta dauki jaririyan ta dora madhi kan kafanshi, sannan ta kalli sultan tace
"grandson..kayi kanwar"
[8/21, 8:44 AM] ๐Ÿ’žIt's @lh@ji๐Ÿ’ž: ๐Ÿ’™๐Ÿ’šโค๐Ÿ’Ÿโค๐Ÿ’š
SUNE SANADI
ยฎzuwairat
7โƒฃ7โƒฃ

mamaki sukayi da jin abinda maami tace, aslam kam bayajinta cos banda kallon jaririyan babu abinda yakeyi, tamkar an tsaga kara shi da sultan, baby sai bacci take, a wannan lokacin kowa ya mance da maganan abinda aslam yayiwa baby saboda murna ganin sabon jaririya, Mahmud amsan baby yayi yana kallonta, sai ya daga kai suka hada ido da maryam ya kashe mata ido daya, maryam murguda mashi baki tayi shikuma yayi murmushi. bayan hour daya su dad suka iso hospital, daddy london fada ya dinga yiwa su yusuf saboda sun gayawa aslam, yana zuwa yasa amaida aslam hospital.
bayan hour 24,da haihuwa aka sallamesu, gidan mommy london suka sauka dukansu kasancewan katon gidane. mommy london cewa tayi
"wane irin jini aslam ke dashi da yaranshi shi sukebi from head to toe" dukkansu daria sukayi, mom kam bakinta baya rufuwa don murna. baby kam inzatyi fitsari sai tayi kuka saboda zafin stiching din da akayi mata, suna zuwa gida ta dinga kuka wai ita hujen hanci take so, duk yanda su mom suka so hanata ki tayi ta dinga kuka wai dole sukaita ayi mata hujen hanci tana Cikin kuka jaririya tafara kuka amma kememe baby taki breastfeeding dinta, dole yasa mommy London takira wata nurse din wajen aikinta tazo tayi mata sannan aka makala mata nose ring mai kyau, aikam su maryam sukace suma ayi masu, baby ta kallesu da pretty face dinta babu kunya tace
"Ku bari kuyi aure in mijinku yace yanaso sai kuyi don nima yayana yace yanaso" daria su mom daria sukayi sannan Mahmud dake zaune kusa da Yusuf yace
"ki gayamasu lil sis...nidai na yarda maryam tayi don nima inason hujen hanci" banza maryam tayi dashi, shima Yusuf cewa yayi
"kiyi kema zaiyi maki kyau" yafada yana kana kallon ameera, harara ameera ta wulla mashi. iyayensu mata sai daria suke, mommy London cewa tayi
"I wish zaku zauna damu for ever..wallahi banason kutafi don ina jin dadi. gidana"
bayan kwana uku aslam ya matsawa doctors kan a sallameshi wai ya sami sauki, kara duba sukayi aka tabbatar yaza cancer free sannan aka sallameshi, tamkar yayi tsuntsu haka yakeji don babu abinda yakeson gani kaman baby da jaririyanahi. yusuf da mahmud sukazo daukanshi, akan hanya sukayi parking gefen hanya, mahmud juyawa yayi ya kalli aslam dake bayan mota sannan yace
"ashe dan ubanka duk innocent face din nan naka na banza ne?...now gayamin ya akayi ka iya sex da yar karamar yarinya" yusuf yakara dacewa
"kuma dan ubansa bai gaya manaba" aslam murtike fuska yayi, baice masu komaiba, don yasan in ya biye masu bazu tafi gida ba yau.
"dalla ka gaya mana yanda akeji in akayi xxx da yarinya.." mahmud ya fada, aslam kallonsu yayi ya kara daure fuska yayi sannan yace
"please ku tafi dani gurin family na..banason iskanci" daria sukayi sannan yusuf yace
"gaka katon dan iska?? yanzu tell us how it feel to screw in mature puxxy?" ran aslam baci ysyi yafara kokari bude mota amman da sauri yusuf ya danna key yayi locking kofan, aslam komawa yayi ya zauna ya harde hannuwansa kan kirjinshi yana kallonsu sannan yace
"daman kuna screwing matured puxxy kenan?" darian rainin hankali mahmud yayi sannan yace.
"ko bamuyi screwing manya mataba munsan they are sweet..so tell us ko mu kwana anan" aslam kalle2 yafarayi, wata baturiyar yarinya ya gani mai kimanin shekara 14 sannan ya kalli su mahmud yace masu
"ku kama waccan ku kaita hotel sai kuji yanda akeji" daria su mahmud sukayi sannan yafara jan mota yanacewa
"shege shaidan...wai yanzu kana da dan shekara 5 " bai tanka masu ba sai tsinewa chemo dayasashi sakin magana yake. suna zuwa gida kowa ya tarbi aslam da murna amman sai kalle2 inda zaiga baby yake, bayan su tafi side din yusuf ya tambayeshi inda aka ajiye baby, wani cottage ya nunawa aslam ta window, da sauri aslam ya tafi chan, yana shiga ya hangeta zaune bakin gado itakuma jaririya cikin baby stoller. baby na ganin shi ta mike da sauri amman bata iya tafiya sosai da sauri aslam ya karasa gurinta ya rike fuskanta yafara kisding dinta, itama kissing dinshi tafarayi, kissing juna kawai suke kaman mayunkwata, sunfi minti biyar ahaka sannan baby ta zare bakinta ahankali ta kalleshi
"yaya ya jikinka?" kurawa sweet lips dinta ido yayi sannan yace
"alhamdulillahi...da sauki my love...I miss you" dan murmushi tayi sannan tace
"i miss you too" hannunshi ta bude ta gani, wurin ya bushe tamkar an soya nama, kissing din hannun tayi "am sorry" riketayayi yana kallon hujen hancinta
"babyna..you pierce your nose for me?" ya tambayeta yana lumshe idanuwa, ahankali baby ta gyada mashi kai, shafa hancinta yayi
"you look ravishing"
"thank you my habibi" rike mata hannu yayi suka nufi inda jaririya ke kwance, aslam gani ysyi tana tafiya tana cije lebe
"habibty meye?" ya tambayeta in a caring manner,
"ba komai..inda akayi mani stiching ne yake yimin ciwo"
"am sorry...inda ina kusa ina watering wajen da bazakiji ciwoba" daria baby tayi tana rufe fuskanta, gaban stroller jaririya suka tsaya, dukawa aslam yayi ya manna mata kiss sannan ya kalli baby
"habibty wane suna kikeso a bata?"
"duk wanda yayi maka nima yayimin" girgiza kai aslam yayi
"no..ki fadi sunan da
kikeso a samata" shuru baby tayi kaman mai tunani sannan tace
"i love ummul khairi" murmushi aslam yayi
"its a lovely name..ummu ummul khair" dauka diyan yayi sannan yayi mata huduba. zaunawa yayi ka gado baby ta dawo ta zauna kusa dashi, rike mata hannu yayi yana cewa
"yanzu yaranmu biyu..kuma gaki kaman baki taba haihuwaba...gaskiya auren wuri yayi" baby daria tayi, aslam yaxigaba dacewa
"ki gama wanka mu fara honeymoon..daman bamuje honeymoonba" baby daria tayi
"kai yaya..duk love din da mukayi?? daria shima yayi
"habibty..ya kikayi da jarabanki da ban nan?" dukanshi tayi sannan tace
"yanda kayi da naka haka nima nayi da tawa" haka suka dinga hiran bayan saduwa cikin kaunan juna. yamman ranan aslam ya gayawa su dad sunan da jaririya, sunji dadin sunan. still a ranan daddy london ya kira dukkansu yabasu shawaran su kaunaci junansu su zama tsinsinya madaurinsu daya, shawara sosai daddy london ya basu daga karshe mahmud ya daga hannu, daddu london ya bashi daman yin magana, sai cewa yayi
"daddy gaskiya inason maryam" dukkan mutane falon daria sukayi, amman banda maryam, kurawa mahmud ido tayi tana kallonshi, sai taga mahmud kyakyawane dama duk family dinsu babu wanda baida kyau. daddy london kallon maryam yayi
"daugter kina son mahmud?" sunkuyar da kanta tayi batace komaiba, murmushi iyayensu sukayi sannan daddy London yace
"to allah ya shige mana gaba" mahmud ido yayiwa yusuf alaman ka fadi abinda ke zuciyanka, da sauri shima ya daga hannu sannan yace
"nima inason ameera" daria suka kara kwacewa dashi, daddy ksa yace
"lallai wannan jaririyan alkhairi ce" itama ameera tambayanta akayi tayi shuru alaman tanasonshi, dad ya kallesu sannan yace
"to wa zaku barwa yusriyya" ya kalli aliyu sannan yace
"kai dukan kannenka zasuyi aure amman banji kace komaiba" aliyu sunkuyar da kanshi yayi sannan yace
"nakusayi" ya fada kaman mai kunya nan kam cikin zuciyanshi cewa yake me zaiyi da yaranda basu gama balagaba, ismail cewa yayi
"daddies ku hadashi da yusriyya kawai" da sauri aliyu ya daga kai ya gallawa ismail harara, ahankali yusriyya tace
"ina da wanda nakeso" ",waye?" suka hada baki suka tsmbayeta, kanta kasa tace
"sadeeq..wanda baby xata aura da" dadi sosai dad yaji, bakaman aslam, iyayensu dadfy sukaji sosai, daddy london cewa yayi
"sai mu hada bikinku muyi rana daya...kai kuma" yajuya wurin aliyu sannan yace
"in baka kawo mata kafin lokacin aurensuba..ko da mai aikin gidan nan hadaku zanyi" duka aka tuntsure da daria amman banda aliyu. aranan sunfi hour hudu suna hira.

ranan suna sukasha shagalinsu amman basu gayyaci kowa na wajeba, sukadai sukayi abinsu tunda ba nigeria sukeba.

i think wannan page din shine sami finaly
[8/21, 8:44 AM] ๐Ÿ’žIt's @lh@ji๐Ÿ’ž: ๐Ÿ’šโค๐Ÿ’›๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’šโค
๐Ÿ’š๐Ÿ’™โค๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’š๐Ÿ’™
โค๐Ÿ’š๐Ÿ’›๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’›โค
SUNE SANADI
ยฎzuwairat
7โƒฃ8โƒฃ

kai masoya dadi, jinake kaman kar ya kare saboda irin so da kaunan da kuke nunamin, wayanan extra hearts na sama nakune makarantan SUNE SANADI. bazan iya kiran sunayenku daya bayan dayaba amma I love you all. gaisuwa ta musamman ga
zainab Ado
Exclusive writers
talented writers
Hausa online writers
novella's lounge
littafan Hausa group
Hikima writers
khaleesat hydaar novel
and very special greeting to
fiddausi sodangi
asmy b aliyu
ummee xeey
zainab autan hajiya
hajjace
amnoor
neena cool
wallahi bazan iya rubuta sunanku dukaba amman I love all those who support me.
and the most important people in my life
MARYAM SALISU MAIDALA GROUP nagode maku kwarai don Ku kuka bani karfin kwaiwa cos wannan group din shine group na farko dana tura SUNE SANADI kuma kuka amsheta hannu bibbiyu. and finally my page followers, likers and all members, I ummu maryam say I love you so much. I wish all Muslims a fruitful RAMADAN and happy sallah in advance. please friends kar Ku mance da naman sallata.

bayan sati daya da suna su daddy ksa suka koma saudi arabiya, su daddy baby suka koma england sannan mom da dad suka koma nigeria, mom sotayi ta tafi da baby da khairi amman mommy london taki, Aslam ma bayason atafi daita, bayan sati uku da haihuwa Aslam ya rufe ido wai dole tabashi hakkinshi tunda ta fara sallah, ido baby ta zaro don ko kadan bata bar jin zafin wurinba. kuka ta farayi mashi tana bashi hakuri, ahaka suka dinga wasa amman dayasa hannu cikin pant dinta sai tafara kuka wai zafi takeji.
aranan da sukayi 40 days Aslam yace dole tabashi hakkinsa, batayi mashi musuba suka fara wasa amman da yazo introducing kanshi cikinta tafara ihu, dole ya kyaleta don ya lura tana iya tara mashi jamaa. wace gari yagayawa daddy london zasu tafi singapore daga nan sai su wuce nigeria, aikam ki yayi yace ya bari khairi tayi wata biyu, Aslam kamar yayi hauka.
ranar da sukayi watabiyu suka tafi, kyauta sosai daddy london da su ismail sukayiwa khairi don har account ismail ya bude mata kaman yanda ya budewa yarshi. baby har tsoron abinda Aslam zaiyi mata takeji don wani irin zumudi yake, shi ya dauki khairi cikin carrier daga london har singapore. suna isa ya yayi masu booking din wani part daga cikin wani hotel, sauke masu kaya akayi sanna, ya balle khaire daga kirjinshi ya kwantar da ita, ya dauki baby ya kaita kan kujera yafara romancing dinta, duk kukan baby bai saurara mataba, baby ta sha wahala sosai kaman yau tafara sanin namiji.
kullum cikin farantawa juna suke, sam basu tunanin planning.
saida sukayi wata biyu sannan mom ta ishesu da waya su kawa mata khairi in yaso su sukoma. aranan da suka, koma gidan mom suka sauka, mom hana baby komawa tayi saida ta gyarata kaman wata amarya. sannan ta maidata. khairi dana wata biyar akayi aure maryam da mahmud, yusuf da ameera sai yusriyya da sadeeq, ankashe miliyoyin kudi wajen bikin

bayan wata bakwai da haihuwan khairi baby ta samu wani cikin, kuka kama ranta ya fita shi kuma asa da mom tare da dad murna wurinsu baa magana. mom dauke khairi tayi. bayan wata tara ta haife namiji still mai kama da ubansa, wannan karin sunan dad akasa mashi sai suna kiranshi da khalifa, still khalifa baiyi shekaraba baby ta kara samun wani cikin ta dinga kuka tana cewa ita so taketa koma school, aslam rarrashita ya dinga yi yana cewa me wayanda sukayi masters suka fiki dashi, kawai kiyi hakuri ki cigaba da kulamin kanki da yarana. baby cewa tayi saga wannan zatayi planning asl yace intayi bada izininshiba bai yafeba don yanda bai da kane ko wa Wanda suke uwa daya shi saiya cika gidansu da yara.
Atakaice cikin shekara takwas tayi yara shidda har da sultan bakwai, hudu wajen mom uku wajensu, yanzu autanta shekarnta biyu aslam ya yarda tayi planning amman fa cewa yayi bata gamaba.
yarasu da akwai mai sunan daddy baby sai daddy london sai mai sunan mom da sunan maami.
baby da sake haihuwa ta haifi yanbiyu mace dana miji suka ci sunan iyayensu.

hmmm gidan dad kam kaman yanzu sukayi aure da mom don duk weekend ake aika drivers su kwaso sauran dake gidan aslam, gida ya cika da ihu yaran, baby kam kaman baita ta haifesuba.

AND THEY ALL LEAVE HAPPILY EVER AFTER
THE END

sai mun hadu a book next book dina titled
"ZAKI SAN KONI WAYE"
Amman sai bayan sallah.
love you all..bye bye๐Ÿ‘‹๐Ÿ‘‹



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment