Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ina aslam yakene?" Tayi maganan kaman wata insane person. Salati baba Asmau ta kamayi dataji fyade kobakomai tasan aslamne. Matsawa dad yayi kusa da baby
"Bazaki gayamin Wanda yayi maki hakaba saina takaki?" Jikinta kara rawa Yale
"Daddy.... Ya...." Muryanta baya fotowa hakan yasa dad ya mats a da kunnenshi saitin bakinta
"Am listening"
"Daddy yaya ......aslam ne" hannu dad ya dora bisa kansa yana furzan da wani iska itakuma mom tanajin ta ambaci aslam nan take ta suma baba Asmau tayi kanta tana yayyafa mata ruwa dad bay kalletaba yayi waje dakin aslam yanufa.
Gogan sai sharara bacci yake abunka da Wanda baiyi bacci daddareba. Cikin bacci yaji an shakoshi wani irin mahaukaciyan mari dad yayi Mashi
Arazane ya mike zaune kara masa Marin. Yasan abunda yayi hakan yasa ya dafa wuraren da dad ya mareshi yana kuka daka ganshi kasan He's regreting kan abunda yayi
"Dad... Kuyi hakuri..,." Bai ankaraba dad ya kara kaimasa naushi daidai kan hancinshi nan take jini yafara fitowa daga hancinsa kara shakumoshi dad yayi tare da hadashi da bango
"Dan kace inyi maka aure naki shine ka nunamin kaisa aureko" wullar dashi yayi tare da kwalloshi. Kneeling aslam yayi tare da hadda hannayenshi wuri daya
"Ku yafemin......ba da gangan nayi hakanba....Ku gayawa baby ta yafemani.... Koda kasheni zakayi ka...." Bai karasa magana dad yayi kanshi gadangadan yana cewa
"Aikam kashe kadin zany I...ban taba zinaba kuma bazan haifi mazinaci ba" tureshi yayi tare da takamashi ciki nan take aslam ya fara shure2 jini yana fita ta bakinshi
Bayan mom ta farfado ta tambayi baba Asmau ina dad yake saitace mata ya fita. Da gudu ta fita tayi dakin aslam tana zuwa taga dad sai kwallo yake dashi ko numfashi bayayi ga jini ta hanci da baki. Da karfi ta fixge dad tayi kan aslam tana tabashi. Jitayi baya numfashi wani irin kara tayi
"Ka kashemin Dan...." Da gudu taje tashake dad
"Ka kasheni yanda ka kashemin da...ai Kaine sanadin abunda ya faru.....yau sai ka kasheni"
[9:35AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉涴煉氿煉熲潳馃挍
SUNE SANADI
庐zuwairat
2鈨�7鈨�
Kokarin kwace kanshi yake amman ya kasa don mom kara shakeshi tsyi gam
"Yau nima ka kasheni kawai in huta....yata kayi sanadiyar lalata mata rayuwar sannan ka kashemin da..." Kaman mahaukaciya haka mom ta koma Mashi sai kara tura kanta take cikin kirjinshi wai dole sai ya kasheta. Babah Asmau ce tashigo
"Subhanallahi.. Hajiya meye haka?"
"Babah kice mashi ya kashe ni kawai yanda ya kashemin da..."sai lokacin babah Asmau ta lura da aslam dake kwance jini fatafata fuskarshi salati tayi
"Hajiya yi sauri kirawo doctor...... Ki tsake shi maza" cikin sauri ta ingiza dad tayi hanyar waje. Babah Asmau ta kalli dad daya kurawa Aslam ido
"Haba alh wannan hukunci baiyiba... Yayan zamani nan sai da adua Kuma ina iya rantsuwa cewa wannan abun ba halinshi bane sharrin shaidan ne...don Allah adinga kai zuciya nesa " dad baice komai ba illa kallon Aslam da ko numfashi bayayi. Dad zufa kawai yake dukda sanyin a.c dake dakin.
Mom tana isa dakinta still bata daina kukaba ta dauki wayanta ta kira doctor ta shaida masa akwai emergency agida ya zo yanzu. Tana kama wayan tayi waje still da gudu.
Dad ya goge zufan dake fuskarshi. Kallon Aslam yake still. Shima waje yayi don aganinshi mum bata yi saurin dawowaba. Karo sukayi da mom. Tureshi tayi sannan tashigo ciki. Dad dakinsu ya koma yakara kiran doctor kan yazo da wuri kuma yacemasa yasa akawo ambulance. Zama yayi bai koma dakin Aslam ba. Danasani kawai yake
"Danasani na barshi yayi aurenshi....ya Allah help me out'
Baby dake
Zaune kan gadon tana kuka ta hangi mom ta wuce dagudu tana kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro. Kasancewan kofan dakinta abude yake bayan few minutes ta kara gani tasake wucewa da gudu nan fa tasancewa da akwai matsala kokari tayi tasauka daga kan gado tana dafa bango ta dauko wani zani tare da hijjab daga cikin wardrobe dinta. Daura zanin tayi tare da sanya dan hijjabin da kyar ta fara takawa tana bubbude kafafuwa kamar wacce aka tokarewa gaba da itace kasancewa gaban ta yayi muguwar kumburi ga ciwon joints dana kai. Tana dab dafita taga dad shima ya wuce da Sauri. Ahankali ta dinga dafawa da bango har takai dakinshi. Mom ta gani durkushe gaban Aslam da sauri ta karasa wurinsu gani tayi fuskanshi duk jini ga kumburin dayayi dukda aduniyan nan bata da Wanda ta tsana irinshi sai taji yabata tausayi durkusawa tayi tana fara wani sabon kukan
"Mommy.... What happen to yaya" shuru mom tayi still tana kuka
"Mom indan abunda yayi mani ne ....wallahi na yafemishi...kice mashi ya tashi don Allah.... Kinji mommy please kice mashi yatashi" dukkansu kuka suke harda babah Asmau. Mommy riko baby tayi ta rungumeta .dagowa tayi takalleta
" baby jikinki da zafi....sannu yanzu doctor zaizo " gyada mata kai kawai tayi tare da dora kanta kan kafadan mom
Bayan kaman 35minutes doctor yazo tare da yan ambulance. Sai alokacin dad ya kara shigo dakin. Mamaki karara fuskan doctor
"What happened?" Mom taso tayi magana amma sai dad yarigata
"Barayine suka shi go min gida...sukayi mashi haka sanna suka yiwa baby....fyade"
"Inna lillahi wainna illaihi rajuun!" Doctor ya dinga maimatawa lokacinda yayi kan Aslam yana bashi taimakon gaggawa.vita sign ya fara dubawa girgiza kanshi yafarayi. dad jikinshi sanyayi itakam mom tuni tayo waje da ido
"Doctor.., ya. ...rasuko?" Tana kuka. Doctor baice komaiba yasa aka kaishi motan ambulance. Magunguna ya rubutawa baby amman mom taki tace wai dole yayi mata stiching
"Hajiya wurin yayi tsami already in akace zaayi mata stitching zatasha wahala sosai"
"Naji. Amma kayi mata stitching"
"If you say so" daganan yasa akatafi da Aslam hospital. Kiran wani babban doctor yace mashi ga dan alh.Ayuba nan zaashigo dashi. Daganan aka wuce dashi.doctor yarubuto abubuwan daza.a bukata wurin akin. Ansa mom tayi ta bawa babah Asmau takardan tare da kudi tace ta kaima maigadi ya sayo kayan. Bayan ta dawo tacemata taje ta sallami dukka masu aikin gidan gobe su dawo.
Baby tana kwance kan gadonta kasamcewan mom tasa babah Asmau ta maidata dakinta kafin isowan doctor. Bube kofar akayi mom tashigo rike da mug a hannunta tada baby zaune tayi
"Honey ki dansha kafin doctor yayi maki aiki" fara girgiza kai tayi
"Mommy.. Banason injection....please" tana magana da kyar
"Yi hakuri baby....all this will be over soon...anshi kisha" tace tana mika mata kofin. Kara girgiza kanta tayi
"Bazan iyasha ba.....jikina babu dadi"
"To bari inbaki da kaina" haka mom ta dinga bata kakkauran tea tanasha. Acikin ran mom tana tunani tunda aka haifeta bata taba tsintan kanta cikin irin wannan bakincikinba ko ranar haihuwan Aslam bataji irin wannan azaban datake ji cikin zuciyantaba don jitake kaman ta cire heart dinta tayadashi. Haka ta lallaba baby har tasha dayawa. Bayan maigadin ya dawo dakayan aikin doctor yashigo dakin tana ganin shi ta fara wani kukan tana rike mom
"Mommy Dan Allah kice mashi naji sauki karyayi mani alluran" kukanta mai ban tausayin doctor Allah yaisa yashiga jerawa bararin. Da kyar ta yarda akayi mata alluran bacci within few minutes bacci yayi gaba daita. Shire zanin doctor yayi ya bude kafafunta rike kai mom tayi dataga irin barnan da danta yayiwa baby
[9:35AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: ;
馃挍鉂ゐ煉氿煉燄煉涒潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
2鈨�8鈨�
Doctor shi kanshi mamaki yayi
"Amma mutane babu imani...wannan yar yarinyar aka ciwa mutunci haka...amma ya Allah toni asirin wannan azalumin" mom kuka kawaitake idanuwanta duk sun kumbura. Spirit yasa ya fara koge wurin cikin bacci tafara kula tana girgixa kanta tana "mommy xai kasheni".sai mommy ta matsa kusa daita tarike mata hannu. Barcinta ta cigabadayi bayan angama gogemata. Alluran kashe zafi yayi mata agurin sannan yayi mata stitches din bayan ya gama ya rubuta mata magunguna ya kuma gaya masu su dinga gasata sosai. Sallama yayi masu yace masu dukyanda akayi da Aslam zai sanardasu tunda cikinsu babu wanda yaje asibitin tukunna. Ruwansafi mom tashika bathtub dashi. Still bata tashiba amma haka mom ta ciccigbata ta kaita cikin bathroom ta somata cikin nan take ta farka tare da yin ihu dukda muryanta bayafita tashi tasotayi amman mom tahana tare da danne tacikin bathtub din tana rarrashinta. Kuka sosai baby take haka itama mom. Bayan tayi mata wanka tasa baba asmau ta gyara gadon. Daukota mom tayi ta kwantar daita gado tare da lullubeta da bargo cikin kankanin lokaci bacci yayi gaba daita.
Dad yana daki sai safa da marwa yake ya kira hospital ya kai sau biyar yana tambayan ko Aslam ya tashi amma sai acemasa doctor dake tare dashi bai fitoba amman don zuciya irin tashi bai barshi yaje asibitinba. Bayan kaman minutes ashirin aka kirashi akasanar dashi cewa Aslam ya farka kuma bashi da internal injury. Dadi yaji sosai amman still baiyi niyyar zuwa hospital ba.
Mom naganin baby tati bacci ta kalli baba Asmau
"Babah ki kulamin da baby kuma ki taimaka kiyi pepper soup da dan yawa sobada baby taci kuma akaiwa Aslam in Allah yasa ya farka"
"To Hajiya zakije ki dan kwanta ko?
"A.a ni yau ina naga kwanciya tunda yayana duka basu da lafiya..hospital zani in gano halin da Aslam keciki"
"Amma Hajiya me zai hana ki dan kwanta ki huta tunda Aslam yana Chan ana kula dashi kuma duk Wanda ya ganki yanzu yasan ba lafia tunda duk idanuwsnki dun kumbura"
"Ai babah ba lafiysn ke da akwai ba tunda dana yayi kawansa fyade sannan mijina ya buge min da....ko ya mutu ko Allah yasa tashi bansaniba"tafada tana kuka
"Kukan nan yaisa haka nan...ki dan kwanta kada wani ciwon ya biyo baya" girgiza kai mom tayi
",ko na kwanta baccin bazai zoba so it's better I go to the hospital"
"Kidawo lafia" fita momtayi dakinsu ta tafi. Dad na zaune ya hada kai da kwaiwa Amman ko kallo bai ishetaba tawuce cikin wardrobe ta dauki hijjab da mukullin motanta
"Ina zaki kuma?" Dad ya tambayeta
"Hospital" ta amsa masa atakaice batare data kalli inda yakeba
"Pls don't drive by yourself..kisa driver yakaiki"bata amsa masaba tafice daga dakin.
Tana isa hospital doctor yanuna mata dskinda Aslam ke kwance. Budewa tayi tashiga tare da rufe kofar. Kwance yake idanuwanshi rufe amman hawaye ne ke fitowa daga cikin idonshi suna shiga cikin kunnenshi. Mom karasawa tayi kusa da gadonshi tana hawaye
"Sweetheart.. Why did you do such a shameful act" bude idonshi yayi ahankalin ya dorasu kan mom gani yayi eyes dinta sun kumbura sunyija
"Mom..nasaki kuka ko?...please find a place in your heart to forgive me... Am so sorry...bada san raina nasa Ku kuka da bakin cikinba...please forgi..." Kuka ne yaci karfishi.yana yi mom nayi. Karfin hali yayi sannan yace
"Mommy.... Ina baby?" Cikin kuka mom tace
"Tana gida....ka cuci yarinyan nan"
"Am sorry mom.... Ku nema mani yafiyarta please". Haka suka cigaba da kukansu.mom na kukan bakin ciki shikuma Aslam na kukan nadama. Two hours mom tayi hospital sannan ta koma gida. Tanakomawa tasa aka kaiyawa Aslam abunci a hospital. Around 4pm baby ta tashi tana kuka mom dake kwance kusa daita tamike zaune
"Menne?"mom ta tambayeta
"Mommy fitsari zanyi"
"Muje in kaiki" da sauri ta girgiza kanta
"Mommy bazan iyaba zafi zaiyimin"
"Muje in kaiki bazaki ji zafiba"
"Ai mom bazan iya tafiyaba"
"To bari in daukeki"tace lokacinda take mikewa. Daukanta tayi takaita bathroom. Ruwan dumi ta zuba cikin bathtub ta dauketa ta sa aciki
"To yi fitsarin aciki" rufe idonta tayi gam sannan tafara fitsarin. Tana gamawa mom ta zubar da ruwan tasake mata wani ruwan. Wanka tayi mata sannan tasata tayi alwalla kasancewar tasata tayi wankan tsarki. Bedroom suka dawo ta daura mata zaninta tare hijjabinta. Daga zaune tayi sallah harda Wanda akebinta.bayan ta idar aka kawo mata abinci ta dan ci sannan takoma ta kwanta. Da daren ranan dakinta mom ta kwana.
Washegarin ranan aka hada breakfast.wayan Aslam mom tabawa maigadi tare da break fast ya kaimasa. Call sukayi da mom ta tambayeshi jikin shikuma ya tambayi jikin baby. Mamakin rashin kunyansa mom takeyi. Baby kam haryanzu bata Iya tafiya.
Kwanan Aslam uku hospital aka sallameshi mom ta aiki driver ya daukoshi yana shiga cikin falo gabanshi na faduwa don' yasancewa har yanzu da akwai matsala cos tunda aka kwantar dashi dad baije hospital ba sannan bai kirashi ba. Yana shiga falo baiga kowaba dadi yadanji da sauri ya haye sama. Baby ta dan fara takawa saidai tafiyan kaman na yaron dake koyan tafiya. Daidai kofan dakinta yazo wucewa kallon dakin yayi kasancewan kofan daki abude take gani yayi baba Asmau na sallah itakuma baby tana daure da towel tana tafiya da kyar da alaman wanka zatayi. Jitayi ajikinta kaman ana kallonta. Juyowan dazatayi sukayi 4 eyes nan take jikinta yafara kyarma shikuma da sauri ya wuce dakinshi yana mai nadaman abundayayi wata zuciyan kuma nace mashi at least you have quench your desire. Wanka yayi yana cikin shiryawa wayanshi yafara ringing yana dubawa yaga DARLING DAD

LOVE YOU MY SUPPORTERS ENEMIES PLEASE HUG TRANSFORMERS
[9:35AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 馃挍鉂ゐ煉氿煉燄煉涒潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
2鈨�9鈨�
Gabanshi faduwa yayi da kyar yaida shiyawa yana kamawa yayi side din dad. Acikin falo ya taddashi zaune ya Dora kafa daya kan daya mom na zaune kusadashi duk tarame nan take idonshi yaciko da kwalla. Dad fuskanshi daure babu alaman wasa tartare dashi. Kan carpet ya zauna tare da sunkuyar da kanshi. Dad gyaran murya yayi before saying
"Kai....ni zakayiwa rashin mutunci don kace inyi maka aure nace a.a shine ka tozartani by raping your sister ko?" Kanajin muryan dad kasan yana cikin tsananin bacin rai.
"Dad am sor...." Tsaidashi yayi ta hanyar daga mashi hannu sannan yacigaba dacewa
"So I have decided zaka koma daya daga cikin gidajena na sharada sannan ka kayawa yarinyar dazaka aure su shirya zamu zo next week niman aure" jiyayi yana ganin wani duhu2 donshi tunda yake bashi da budurwa sannan shi gani yayi ko kanwar sadeeq ya aura yasan bazaayi zaman dadi ba cos baya santa kuma yasan itama batasonshi. Shi yanzu ma baya son aure daman sexual desire baby ne ya addabeshi kuma yanzu ya... Muryan dad ne ya katse mashi tunani
"Kai dan ubanka badakai nakeba!?" Ya Dhaka mashi tsawa
"Dad...banason...auren yarinya dazan aura tayi aure da ban turo magabatana da wuriba" yayi masu karya yana sunkuyar da kai alaman bashi da gaskiya. Dad kallon mom yayi sannan back to Aslam
"Maganar banza kawai! Karya kake.... Daganin ka anga makaryaci...to kasani daga yau kar kakara shigomin gida sai ka sami matan aure" nan take mom ta fara kuka tare da mikewa don tasancewa ko tayi magana bazai fasa abunda yayi niyyaba.cikin bedroom tashige shikuma kanshi kasa yana hawaye wata zuciyan nace mashi "better". Dad yacigaba dacewa
"Kuma in ka gandama kaje kayita bin mata banza rayuwan kashe. Kuma in har kakara yin abunda zaiyi tarnishing din image dina ban yafe makaba" shuru yadanyi before adding
"Ka mukullan gidan" dad ya wulla mashi keys sannan yacigaba dacewa
"And make sure you leave this house in the next 30min carry your belonging with you" yana kaiwa nan yatashi ya bar wajen.dad na fita shima ya tashi yayi dakin mom zaune take tana kuka karasawa yayi ya durkusa gabanta tare da dora kanshi kan kafanta yana kuka. Shafa kanshi
"Sweetheart please kar ka bari inji kana misbehaving kaji ko?" Da sauri ya girgiza mata kai
" yes mom" tacigaba dacewa
"Nasan with time dad dinka zai sauko... So be a good boy OK?"
"Yes mom" mikewa mom tayi ta nufi cikin wardrobe dinta daya daga cikin ATM dinta ta dauko ta mika mashi
" sweetheart gashi I have at least 8m cikin wannan account din so take it incase zaka bukaci wani abu" girgiza kanshi yayi before saying
"Kibarshi nima inada 2.4plus a account dinna zanyi amfani dashi for the time being" shuru mom tayi tana kallon yanda danta ya rame
"Sweetheart promise me one thing"
"Anything for my mommy" dan share hawayen fuskarta tayi
"That you will be an obedient child koda bama kusa da kai" shima goge hawayenshi yayi
"Mom I have always been an obedient child.... Abunda ya faruma sharrin shaitan ne"
"Good..and also promise me that you will eat your meal on time... Pls banda wasa da abunci don nasan halinka"
"I promise... Cross my heart" mikewa yayi bayan ya tabayar da mom tabar kuka
"Bari inje inyi parking minutes talatin dad yabani" rungumeshi mom tayi tana kara bashi advice. Harya kai baki kofa ya juyo
"Mom....am sorry for making you cry" ficewa yayi. Yana zuwa dakinshi ya dauki traveling bag ysyi parking important items ya dauki traveling bag da hannu daya sannan ya rike car keys tare da speck dinshi da second hand dinshi. Wajeyi yafara tafiya har ya wuce kofar dakinta ya tsaya.juyowa yayi a hankali yataka zuwa kofar dakinta.ahankali ya bude kofa four eyes sukayi da baba Asmau dake zaune still kan praying mat tana azkar
"Shigo mana saurayina", baby dake kwance ta bude ido da sauri asanyaye ya shiga dakin yana kallon baby wani irin kallon tsoro da tsana yagani a idonta
"A.a saurayin ina zaka da jikka" baba Asmau ta tambayeshi amma ko kallonta baiyiba cos yana jin kunyan hada ido daita. Takawa yayi yaje kusa da gadon baby gani yayi taja dabaya tana shirin kuka
"Babah kice mashi ya fita don Allah" tace hawaye na gangarowa kumatunta.jiyayi jikinshi yayi sanyi
"Baby.. Please find a place in your heart to forgive me.... Pls am....."
"Nidai babah gayamashi ya...tafi" kuka tafara yi sosai
"Kaji sauray...."bai tsaya yaji abunda babah Asmau zataceba yafice daga dakin. daidai motanshi ya tsaya tare da jefar da jikkan bayan sit shiga yayi ya zauna sannan ya kafa speck ya fuskanshi kana ganin shi kaga first class big boys. Wayanshi ya dauka ya kira sadeeq yacemashi yasameshi sharada phase 2 wajen estate din dad. To kawai sadeeq yace cos ya San wurin.
yana zuwa aka budemashi gate sai murna masu gadi suke amman ko kallonsu baiyiba. Yana parking ya dauki bag dinshi jikin keys din ya kalla number9 yaga anrubuta kasancewan gidaje 24 ne.direct inda aka rubuta no 19 ya nufa rike da jikkarshi.budewa yayi ya shiga to his surprise sai yaga palon well arrange kaman sabon furnitures electronics ne aka sanya.direct bedroom ya shiga ya kwanta duk abin duniya ya dameshi.
[9:36AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 馃挍鉂ゐ煉氿煉燄煉涒潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
3鈨�0鈨�
Bayan kamar 30 minutes da shigowarshi sadeeq ya shigo
"Kai,kai... Irin wannan gyara haka?....kodai amarya za'a kawo maka?"sadeeq ya tambayeshi yana kallon palon.Harararshi Aslam yayi tare da tabe bakinshi
"Ni zan zauna irin wannan gidan da matata back swimming pool bar jacuzzi? Allah ya sauwake"dariya sukayi "inda zaka dinga suburbudar diyar mutane ko?"
"Ashe ka gane zancen"haka sukayita hirarsu kamar bayada damuwa.sunyi kusan3 hours zaune Aslam be ya mike ya shiga bedroom ya fara cire kayan jikinshi sadeeq yashigo kallon jikin Aslam yayi
"Aslam mayasami jikinka haka"Aslam kallon inda baby ta yageshi yayi "matsagin darene" yayi mashi Karya.
"Ayyah...irin wannan tsagen haka?"hararanshi Aslam yayi
"Toh mekake nufi?"
"bakomai"shuru sukayi for awhile sannan Aslam yace
"Kasan dad ya yarda in kawo matar aure"
"Allah?" Sadeeq yace sounding surprised
"Eh wallahi"
"Amman naji dadi...sai kaje gurin nafisat ko Allah yasa Ku daidaita kanku" harara Aslam ya watsa mashi
"Wacece haka kuma?" Yayi mashi tambayar rainin sense. Tamke fuska sadeeq yayi
"Ban ganeba.....yamukayi da kai"
"Kai guy abar wannan zancen....yanzu banason auren" surprise ne kwance kan fuskar sadeeq
"I don't understand you"
"I wasn't speaking Swahili da Hausa na fada...am no more interested in marriage... For now"
"Thats your cup of tea"
"Then let me be"
"You should also let me be...don kada ka kara damuna da mastubating issues"
"Laifi nane dana gayamaka problem Dinna,.rubbish" dariya sadeeq yayi.shikam Aslam bathroom yashiga yabar sadeeq nan zaune.
Yau satin Aslam data agidan kullum sai sunyi waya da mom sau uku hudu amman abun mamaki shine yanda tunanin baby ke hanashi sukuni.school dinsu yaje yayi parking waje yana jiran lokacin tashi amma da aka tashi baiga fitowantaba. number drivern ta ya kira yake tambayanshi wai baikai baby school bane? Ya tambayeshi, sai yake ce mashi batada lfy so bata zuwa school.shiru yayi yana tunani
"am d cause of all dis...I really need to see her..."shiru yayi for a while yana tunani
"Yes I know what to do". Yace yana dauko wayanshi
Bangaren baby kam yanzu ta warware kaman ba abunda ya faru.ta murmuje abunta.har yanzu baba Asamau ke tayata kwana.sauna zaune dinning suna cin abinci ta kalli mom
"Mommy ranar Monday zan koma school" mom kallonta tayi
"Are you sure kina iya zuwa school yanzu?"da sauri baby ta daga mata kai
"Yes mommy"
"To kada kije kiyi misbehaving a school school har agane abunda ke damunki you know it's our family secret"
"I know mom....yanzu lafiya lau"
"To Allah ya kaimu Monday"
"Ameen" abunci suka cigaba da shi wayan mommy yayi ringing tasan Aslam ne cos ringing dinshi daban
"Sweetheart yadai"
"Lau mommy... It's just that am hungry" kallon food warmers dake cike da abunci mom tayi sai taji duk jikinta yayi sanyi tare da lossing appetite
"To sweetie kaje restaurant mana"
"Mom am tired of abuncin restaurant... Naki nakeson ci"
"Ko in bawa driver ya kawo maka?"
"To mommy.,... Ko inzo inci in dad baya nan I promise bazan dadeba"shuru mom tayi for a while
"Ok,...but please hurry dad dinka yaje abuja amman his coming back today"
"Love you mom"
"Love you too" ta katse wayan. Baby naji ance Aslam zaizo gabanta ya fara faduwa. Aslam kam suna gama wayan murmyshi yayi.daga school dinsu baby direct gida yayi yana zuwa bakin gate ysyi horn maigadi yabude mashi lokacin mom da baby sun gama cin abunci baby ta koma upstairs daman batason su hadu da aslam. Yana zuwa security code na kofan ya danna yashigo falo mom ce zaune kaman yaro yafada jikinta itama rungumeshi tayi
"I miss you my sweetheart"
"Miss you too. Mom" rikeshi tayi ta kaishi dinning shikuma sai waigewaige yake ko zai gan baby amma babu alamanta kuma bashi da courage din da zai tambayi mommy face to face.haka ya zauna mom ta zuba mashi abunci yafara cin abuncin amman hankalinshi baya jikinshi shi kawai soyake yaga baby ko jikinne ya hanata zuwa school. Ahaka yagama shin abunci yana satan kallon stairs. Falo ya koma kusa da mom.saida suka kai kaman 30 minutes suna fira sannan mom tace
"Sweetheart kazo katafi kadda dad dinka yadawo yasameka anan . jikinshi ne yayi tsanyi cos baiga wacce yazo ganiba. Mikewa yayi
"To bari in tafi." Hug din mom ysyi sannan ya nufi hanyar fita daga falon tsayawa yayi tare da dawowa baya.mom kallonshi tayi
"Ya akayi kuma ?" Mom ta tambayeshi
"Daman na mance bandauki laptop charger taba shine na tuna zan dauko"
"Then hurry up and carry it" da sauri ya hau sama. Kofar dakinta ya bude yashiga zaune take kan kujerar mirror tana ganinshi ta mike da sauri.
"Haba baby wanan mikewan haka kaman kin ga dodo" yace yana kallon yanda ta murmure kaman ba abunda ya faru one week ba.batace mashi komai
",Kuma yanzu bani da darajan da zaki gaidani ko?" Da sauri tace
"Good afternoon" yau bata kara da yayaba. Daka ganta kasan cikin tsoro take don takure take jikin bango. Bai amsa gaisuwan ba
"Meyasa baki he school ba?" Muryanta na rawa tace
"Sai ranar Monday zanje" kura mata ido yayi sosai
"Yajikinki?" Bata bashi amsaba hawaye ya fara taruwa a idonta. Juyawa yayi da niyyar fita daga dakin sai yaji tace kasan makocinta
"DAN ISKA" juyawa yayi sai yaga tayi cikin cikin bathroom da gudu wani irin takaicine da bakin ciki suka turnukeshi
"Wai ni baby take kira da dan iska....babyn da ko kallon idona bataiyayi amman dan taga girmana take cemin Dan iska" matsawa yayi kusa da bakin bathroom din
"Ki san da Sani duk ranar da na kamaki sai kin raina kanki"
Mom dake zaune downstairs taji shurun yayi yawa ta hauro upstairs daidai lokacin shima ya fito daga dakin baby, ido mom ta waro waje
"What am I seeing.... Wato baka jin magana ko?....to wallahi bazaka kara shiga gidan nanba....silly boy...now before the count of three kafita daga gidan nan"
",am sor..."
"Get the hell out of this house this instant" ta fada afusace. Daman mom tanada hakuri amman intayi fushi abun bakyau. Jiki ba kwari yabar wurin waje yafita yashiga motanshi yana shirin fita motan dad na shigowa gabanshi ne yafadi gefe Yakoma da motanshi ya bude yafito drivern dad tare da convoy dinshi sukayi parking din mota, dad fitowa yayi rike da magazine fuskanshi kaman baitaba dariaba. Aslam karasawa yayi kusa dashi
"Dad sannu da...."
"What are you doing here... Ko kasami matan auren ne?" Shuru Aslam yayi baice komaiba kanshi kasa.
"So it has reached the extend da zanyi maka magana ka ketare maganata ko...I thought I told you not to

Please Login or Register in order to submit comment