Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta hade kanta da table tabasu izinin shiga batare data daga kaiba don batayi tunanin suneba, da sauri suka bude kofa suka shiga suna cewa
"Hello little sister!!!" Suka fada da karfi aikam da sauri baby ta daga kanta tare da mikewa da sauri sukuma tsayawa kallonta sukayi don yanda ta koma kaman baitaba dukda ba ganin junansu sukeba Amman kullum cikin video call suke da juna kuma suna sharing photos, baby karasawa tayi gurinsu tare da rungumesu biyu lokaci daya tare da fashewa da kuka, kallon junansu MARYAM da yusra suka farayi at the same time suna rungume baby, kaman sun hada baki sukace
"Lil sister meke damunki?!!!"
[9:45AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉涴煉氿煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
5鈨�9鈨�

Baby Kara rikesu tayi tana kuka su kuma Kara rungumeta sukayi. Yusriya kallon MARYAM tayi then back to baby hi
"Lil sister what's wrong?" Ta Kara tambayanta, baby batace komaiba sai kuka kawai take, zauna daita kan gado sukayi tare dazama agefenta, baby kwantar da kanta tayi kan cinyan maryam tana Kara volume din kukanta, shafa kanta maryam tayi duk hankalinsu ya tashi da kukanda Lil sis dinsu keyi, daga maryam tayi tana kallonta
"Sis ko bakison zuwanmu?" Da sauri ta girgiza masu kai
"Anty bahaka bane...don Allah ku gayawa maami ta tafi dani" kallon juna maryam da yusria sukayi sannan yusra tace
"Sis what are talking about... Auren Ku fa?" Da sauri baby ta dinga girgiza masu kai tana kuka
"Banasonshi...don Allah kar kubari daddy London ya aurar dani ga Aslam... Please" kallon mamaki suka dinga yiwa baby, maryam da duk hankalinta ya tashi saboda kukan baby ta dan gogemata hawaye sannan tace
"Lil sis what are you talking about..." Baby bata ce komaiba illa kukan datake, maryam tasake cewa
"Please sis stop crying... Yana konemin zuciya" baby Kara goge hawayenta tayi
"Anty maryam please kar ku barni anan...banason zama nan kuma.."Yusriyya ta katseta da
"Shhhhh...stop saying that.. In dad yaji zai Saba maki...besides, thought auren love zakuyi da Aslam" baby girgiza mata Kai tayi
"Anty banasonshi wallahi...he's mean and wicked" maryam kallon Yusriyya tayi
"Ni har yanzu bangane abinda Lil sis take fadaba...daman ana aure batare da Wanda za a yiwa aure ta amince ba?" Yusriyya dan tabe baki tayi
"Am surprised..cos this sound weird and irritating" maryam kallon baby tayi
"To shi brother Aslam baisan baki sonshiba?...cos nasan he's more civilized than that... Don nasan brother Aslam bai zai yarda ayimiki abinda baki soba" dan murmushin bakin ciki baby tayi cikin ranta tana cewa Aslam din da kenan wannan sabon Aslam bashi da mutumci, bai damu da kowaba sai kanshi, Amman azahiri tace
"Anty nima ban saniba...please Ku gayawa maaminku ta tafi dani" Yusriyya kallonta tayi
"To Wanda kike sharing hotonshi a instagram ada ya akayi kuka rabu dashi"
"Ba rabuwa mukayi dashiba, daddy London ne yace kar in aureshi wai dole saina auri Aslam" mamakine yakara Kama su MARYAM
"To bakison waccan ne?" Maryam ta tambayeta, da sauri baby tace
"I loved him... He's so caring"
"What a weird situation, weird country, weird elders, weird everything" Yusriyya ta fadi haka afusace don ita zuciya gareta
"Get up and wash your face...maami and brother umar are downstairs." Maryam tafada mata haka jiki ba kwari baby tamike tashiga bathroom duk suka bita da kallon donsu haryanzu basu gane abinda take fadaba, wanke fuskanta tayi tafito amman dukda haka idanuwanta cike suke da kwalla
"Mu tafi" tace masu, mikewa sukayi suka bi bayanta duk jikinsu ba kwari. Run a stairs maami dake hira da mom ta kura mata ido tana yimata kallon anya wannan aishata ce? Don ta fita kammaninta, saida suka karaso maami ta tabbatar cewa baby ce, Subhanallahi tace cikin ranta, baby karasowa tayi ta rungumeta tana kuka aikam nan hankalin maami yatashi amman sai tayi karfin hali batace komaiba dukda tafi duka Matan family dinsu rashin hakuri,
"Baby duk tunanin auren ne ya maidaki haka?.." Baby batace komaiba sai kuka take fuskanta kan kafadan maami, itama mom saitaji duk hankalinta bai kwantaba donta san muddin maami tasan abinda Aslam yayiwa baby to da akwai matsala, su maryam da Yusriyya duk sai kallon baby suke idanuwansu cike da kwalla, umar kallonta yayi
"Ke meye haka zaki tari mutane da kuka, saikace bake kikace kinason aurenba...." wani irin mugun harara maami ta watsa mashi nan take yaja bakinshi ya tsuke. Mom kam sai murmushin karfin hali take. Baby batace komaiba ta mike ahankali takoma wajen mom ta zauna tare da kwantar dakanta kan cinyan mom, duk jikin maami ya mutu zuciyanta sai tafasa yake don sanda tazo sunan sultan tayi kyau sosai sannan duk sanda ta turawa su maryam hotunanta duk suna nuna mata amman wannan baby bata kamada aishanta duk tayi sanyi ta rame tayi baki kaman mai wani ciwo babba. Mom kallon maami tayi
"Sister muje kan dinning kuci abinci" maami murmushin karfin hali tayi
"Sister dam nake saidai yaranki" mom duk sai bataji dadiba don tunda suke bata taba zuwa gidanta takicin abinciba, mom kallon maryam da Yusriyya tare da umar tayi
"Sweethearts muje kuci abinci tunda maaminku taki cin abincin" suma girgiza mata Kai sukayi asanyanye, mamakine yakara Kama mom, umarne yamike,
"Bari inje inci tunda ku baku ci..gaba takaini" kan dinning ya je yazauna, baibari mom tazoba yafara serving kanshi.
Dukkansu zaune afalo amman basu wani hiran kirki kowaccensu da tunanin dayake. Bayan sallan magrib sukayi wa mom da baby sallama.
Bangare Aslam kam suna waya da Mahmud yace mashi suniso Kano, aikam ba wasting of time shi da Yusuf suka Kama hanya suna cewa bari muje wurin tantiri kasancewan duk yafi Aslam da Yusuf rashin ji. Daman duk sunsan gidajen kowanne indai suna nigeria. Suna shiga aslam yayi parking, nan Mahmud dake tsaye a balcony a saman bene yafa jumping kaman yaro yana ihu
"Ga ango....ga ango....ga ango..." Yafada on top of his voice, Da gudu Aslam da Yusuf sukayi cikin balcony dazai sadasu da falo shima Mahmud da gudu yayo hanyar downstairs, kan stairs suka hadu ,suka rungume junansu sauran kadan dasun fado Amman ko ajikinsu. Hayaniyansu duk ya shiga gidan, mom da amira suka fito sai Kuma Ahmed ya yafito, nan suka fara gaisawa cikin jindadi, Yusuf kam kurawa angle face din amira yayi, tambayan daddy KSA Aslam yayi akacemasu yana gidan daddy London, nan suka bi Mahmud dakinshi ya shirya, Yusuf kallon Mahmud yayi
"Tantiri kadauki bag dinka mu zauna gidan Aslam kafin akawo mashi baby" daria Mahmud yayi
"In ankawo mashi baby sai ayime?"
"Saiku barmin gida don ubanka" Aslam yabashi amsa, wani mugun daria Mahmud yakarayi
"Don karmuji ihun baby in kana bleeping dinta?... To wallahi inaje gidan ko zakuyi screwing junanku tsakar gidan bazan bar gidanba sai in zamu koma saudiya" darian keta Yusuf yafarayi shikuma Aslam yabi dukkansu da harara sannan yace
"To kayi zamanka"
"Ai baka isaba" Mahmud ya amsa mashi ya kokarin dauka traveling bag na yan gayu, basu ankara ba Aslam ya fita daga dakin dagudu, Yusuf yabi bayanshi da gudu shima Mahmud sakin traveling bag dinshi yayi yabisu, Aslam bai Karasa wurin motanshiba yaji har sun rigashi isa ba bata lokaci mahmud ya bude gaban motanshi ya zauna shikuma Yusuf ya zauna abaya, murmushin takaici Aslam yayi sannan yashiga mota yajasu suka bar wajen. Direct gida daddy London suka je nan suka tarda dad, daddy KSA sai daddy baby. Gaisawa sukayi cikin girmamawa har daddy baby nacewa
"Ga Aslam sirikina ga Aslam dana" Aslam kam har wani boye kanshi bayan Mahmud yake kaman wani mai kunyan gaske shi kuma Mahmud ya matsa daga gurin yanacewa
"Dalla kabar tsayawa bayana " daria dukkansu sukayi don iyayensu sun san halinsu, insuka hadu sai ahankali. Wajen mommy London sukaje, suka gaidata, cewa tayi su tsaya suyi dinner dasu Amman sukace azubamasu cikin food warmer su tafi dashi. Haka masu aikinta ta tafi cikin kitchen ta cika masu food warmer ukku da abinci kala2, wurinsu daddy London suka koma sukayi masu sallama, sukace zasu je gaida mommy baby nan daddy baby yasanar dasucewa basu gidan, yakuma gaya masu suna chan gidansu aslam don haka su bari sai next day suje wurinsu. Mikewa sukayi suka koma gidan Aslam.
Suna komawa gida Mahmud ya dinga yaba kokarin dad Aslam. Suna shiga falo suka ajiye abincin kan dinning suka koma waje donyin sallan magrub, basu dawo gidaba saida sukayi sallan ishai.
Bayan sun gama cin abinci suka koma central parlour, Aslam ya kunna electronics ya sanya iroko TV, Yusuf kallon Aslam yayi
"Dalla malan ka maida mana CNN" shikuma Mahmud hararanshi yayi
"Kai maidashi cn Arabia Zan kalli wakokin larabawa" banza Aslam yayi dasu, su biyu suka nufoshi gadan2 aikam da sauri Aslam da sauri ya boye remote, hayeshi kowa nakokarin ansan remote din bashiri ya sakar masu don kar suyi mashi illa. Da karfi Mahmud ya kwace daga hannun Yusuf ya maida channel din da ranshi yakeso sannan ya bude belt dinshi ya saka remote din cikin boxers dinshi yana kallonsu
"Duk ubanda yaisa yazo ya kwace remote din" Aslam da Yusuf daria sukayi sannan Aslam yace
"Mun barmaka don in mukace zamu amshi remote din muna iya yimaka illah" balance Mahmud yayi sannan yace
"I know you will say that"

Su maami suna komawa gida suka wuce falo kowa jikinshi babu kwari amman banda umar donshi yana da I don't care attitude, shi direct side dinshi yawuce, maami zama tayi, tayi tagumi, Yusriyya kallonta tayi
"Maami.." Takirata, ahankali maami tajuyo ta kalleta batare data amsaba, Yusriyya tacigaba dacewa
"Maami Lil sis baby is in trouble"
"What trouble?" Maami ta tambayeta, maryamce tace
"Tace batason Aslam aka hadata dashi...maami wallahi cewa tayi ki dauketa wai ita auren dole daddy London keson yimata..." Yusriya ta katseta dacewa
"Wai auren dole in 21century...gaskiya mom kigayawa dad...don nasan dukkansu auren dole akeson yi masu" maryam tasakecewa
"Ni abinda yabani mamaki shine, yazaayi brother Aslam ya yarda ayi...."
"Shut up all of you!" Maami ta daka masu tsawa sannan tacigaba dacewa
" dukkanku kuje dakinku kuyi sallah Ku kwanta" ba musu suka mike kowa tayi side dinta. Maami tafi hour daya wajen tana tunani, dan pause dinta ta dauka, wayanta ta fiddo tafara dailing number baby.
Baby da ke kwance, taji wayanta na ringing da kyar tamike don wani irin ciwon Kai takeji, tana zuwa ta ga maamine ke kiranta, da sauri tayi picking din wayan tare yin sallama muryanta na rawa amsawa maami tayi
"Aisha" maami takirata
"Na'am " ta amsa, mom tacigaba dacewa
"Tsakanin ki da Wanda ya hallinceki meke damunki?" Shuru baby tayi hawaye nataruwa idonta, saita tsinci kanta nacewa
"Maami babu komai"
"Baby ki tambayi sisters dinki zasu gaya maki I don't tolerate lying... Karfa ki manta ni na haifeki...kuma babu Wanda yaisa yashare maki hawayenki kaman ni..so I will ask you again.. Meke damunki?" Kuka baby tafarayi sosai Wanda yasa hankalin maami yakara tashi
"Maami...come and carry me please...banason auren yaya Aslam..maami bayasona..." Maami katse wayantayi, baby ajiye wayan tayi ta kwanta tana kuka. Maami ajiye wayan tayi
"Wallahi bazaiyuba!!! Basu barni nayi rainon diyataba, basu bar Aisha ta zauna kusa dani tasan dadin uwaba...to wallahi bazaayiwa baby auren doleba...anyway bari Abu umar yazo"

Thanks for the attention autan Hajiya, Allah yabar zumunci yakara basira.
[9:45AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉氿煉涴煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐ziwairat
6鈨�0鈨�
Maami hakim cewa tayi kan kujera tana jiranshi. Daddy baby bai dawo ba sai around 10pm, abinka da yanuwan da suka dade basu gan junaba. Yana shiga falo ya hangi maami zaune, murmushi yayi mata tare da yimata peck a cheek dinta abinka da Wanda ke zama kasan waje, murmushin karfin hali maami tayi, daddy baby kallon maami yayi
"Ummu umar is anything the problem?" Dan girgiza kanta tayi
"Nothing Abu umar" daddy baby Kara kallonta yayi sosai at the same time yana zama kusa daita
"No ummu umar..meke damunki...kinsan I know you more than I know my self...so ki gayamin abinda ke damunki?" Yasake tambayanta, daga kanta tayi ta kalleshi
"Kasan auren dole za a yiwa Aisha?" Yanayin fuskanshi chanzawa yayi
"Ban gane inda kika dosaba" ya amsa Mata atakaice
"I mean kasan baby batason Aslam wanka keson hadata auren dole dashi?" Daddy daure fuska yayi
"Me ya dameki da ko tanason Aslam ko bata sonshi..." Maami katseshi tayi
"Kasani kenan to ni ba uwarta bace?...wai bari in tambayeka...me Aisha tayi maku kuke yimata haka...yarinyata na shekara biyu bada son ranta ba kun rabani daita yanzu kuma zakuyi mata aure bada son rantab...." Afusace daddy baby yace
"What are you taking about!...what are you driving at?..."
"You know exactly what am driving at...kaga yanda yarinyata ta koma...how old is Aisha?...ga maryam da Yusriyya babu Wanda ya matsa masu sai Aisha jiyan?...kuma auren dole...I will not..." A fusace daddy baby ya mike
"Stop saying that rubbish.." Itama mikewa tayi afusace
"I will not stop... My baby deserve the best..kuma the best she will get..." afusace daddy baby ya dinga nunata yana cewa
"Ban amince kiyiwa kowa maganaba, su suka rike yarinyan nan sune iyayenta kuma they have right to make decisions for her"
"Ko da hakan zaisa tafada wani hali?" Tsawace daddy baby yace
"Yes" itama maami ya fadance tace
"Impossible... Babu uwanda Zata yarda taga danda ta haifa cikin damuwa..kawai dan basu suka haifetaba...kuma dakace su suka raineta ai ba ni nasasuba..."
"Ummu umar...please kar kiyi abinda zai raba zumuncin dake tsakanina da brothers dina...duka auren nan saura kwana tara don haka kiyi hakuri..nasan duk uwa tagari bazata kaunaci taga danta cikin bakin cikiba sannan duk mace tagari bazata kitare maganan mijintaba...so forget all this and let them get married" kuka maami tafarayi tana cewa
"Don bakai ka ga yanda Aisha ta komaba...wallahi in na ga Aslam baicikin damuwa kaman diyata...auren nan bazai yuba...don bazaiyu ayimashi auren so itakuma baby ayimata auren do...."
"Stop this bullshit!..." Ya daka mata tsawa sannan yacigaba dacewa
"Ki bar ganin ina petting dinki to wallahi in baki ajiye wannan maganan banzan agefeba zaki sha mamakina don wallahi kan wannan maganan zamu iya samun sabanin da bamu taba samuba..."
"I don't care!?" Itama tafada atsawace
"Bana gudun ta mutu balle tayi rai..."
"Haka dai kikace ko..to try anything stupid and you will be surprise" yana kaiwa nan yafice daga falo, cikin kuka tacigaba dacewa
"We shall see.."

Abangaren Aslam kam suna chan suna party, su uku sai shagalinsu suke don aranan basuyi bacci kirkiba, dagabaya mahmud ya fiddo remote, kowa sai ya zabi tashar music din dayake so sai ya tashi yayita rawa, wani suce yaiya rawa wani kuma su dinga zagin juna. Sai bayan sallah asuba suka kwanta. Basu tashi daga bacciba sai 12pm, agurguje sukayi wanka suka shirya, Aslam cewa yayi suje cewa yayi
"Guys muje nearby restaurant muci abinci kafin muje gaida maami" hararanshi Mahmud yayi
"Zamuje gidan maami kuma sai munje restaurant? Kawai in munje gidan maami muci abinci" cikin tsokana Yusuf yace
"Yana jin kunyan kar surukanshi suga yanda yake loma" tsoki yaja suka bar gidan, Yusuf ke tuka mota, suna tafiya suna zolayan juna har suka ciga gidansu baby, parking sukayi sannan suka fito, hakanan Aslam yaji gabanshi na faduwa duk saiyaji kaman sukoma, Yusuf kallonshi yayi
"Ya dai..." Ahankali ya juya ya kalli Yusuf
" me ka gani?"
"Gani nayi kaman kana jin tsoron shiga ciki" Aslam tabe baki yayi
"Sa idawa..ahaka zaka kare" Mahmud daria yayi yadan koma bayan Aslam, Aslam bai ankaraba yaji Mahmud ya ingiza shi gama
"Tunda haka kace, ka Fara shiga sai mu biyo bayanka" Aslam tsayawa yayi yana nuna Mahmud da dan yatsa
"Ka kiyayeni..." Mahmud dan ja yayi da baya sannan yace
" in ban kiyayekaba me zakayi" Aslam waige2 yadanyi sannan ya nufi Mahmud, shi kuma Mahmud yana baya2 yana daria, Yusuf kallon Mahmud yayi
"Dalla ka tsaya... Tabaka mu tararmashi mu zaneshi kofar falon surukanshi..." Daria Aslam da Mahmud sukayi sannan suka bude kofa suka shiga falo. Alokacin maryam da Yusriyya suna kallon zee aflam shi kuma umar yana kallon kwallo da laptop dinshi. Sunajin anbude kofa dukkansu suka kalli bakin kofa, da gudu umar ya saki laptop dinshi ya fada jikinsu, su kuma maryam da Yusriyya da sauri suka mike suna nuna murnan ganin su
"Uban me kukeci a England kuka koma kaman kajin turawa?" In Yusuf dake kallonsu daya bayan daya. Gabakin dayansu daria sukayi, maryam da Yusriyya sai kallon Aslam suke, suna mamakin yanda yake cikin kwanciyan hankali itakuma baby tana cikin tashin hankali, Aslam ya lura da yanda suke kallonshi amman sai yayi tunanin ko kallon kwqna biyu basu hadu bane. Mahmud kallonsu yayi
"Kai Ku bar kallonshi hakanan mijin kanwarkune...Ku kallemu" duk sukayi daria amman abinda ya bashi mamaki saiyaga Yusriyya ta tabe baki kaman zatace wani abu amman saitayi shuru, Aslam ha node fuska yayi kaman bashi bane yake daria few seconds da suka wuce, gaisawa sukayi amman sai ya lura Yusriyya bata gaidashi kaman yanda ta gaida su Yusuf da Mahmud ba. A iya saninshi yasan babu raini tsakaninshi da umar wansu balle ita.
Tun shigowansu maami ke tsaye a saman bene tana kallon abinda ke faruwa cikin falo, Aslam ta kurawa ido, tana kallon yanda yake cikin kwanciyan hankali, daka ganshi kasan bashi da matsalan komai. Kura mashi ido tayi daga saman bene sai kallonshi takeyi shikuma baisan abinda ke faruwaba asalima hankalinshi baya jikinshi donshi har yanzu tunanin dalilin dayasa Yusriyya take wani yimishi kallon raini yake. Maryam mikewa tayi tashiga cikin kitchen Mahmud yabita da kallo, suna hada ido da Yusuf yadaga mashi gira. Cikin dan lokaci ta hade masu gara kan dinning, suna kokarin mikewa maami ta sauko, tsayawa sukayi suka gaidata amman sai ta amsa masu amman bata amsawa Aslam, nan gaban Aslam yafara faduwa, duk Wanda ke falon yaga abinda yafaru, Yusuf da Mahmud kallon juna sukayi jikinsu ba kwari, umar da maryam basu ji dadi abinda maami tayiba, jikin ba kwari suka zauna kan dinning Maryam tayi serving dinsu, dukansu babu Wanda yaci abincin kirki donshi Aslam spoon kawai yarike yana tunani kala2, ahankali ya daga kai ya kalli maami sai sukayi 4eyes dasauri ya kauda kanshi cikin ranshi yana tunanin kilan baby ta gayamata abinda yayi mata, Mahmud kallon Aslam yayi, Aslam yayi mashi alaman zu tafi, mahmud mikewa yayi
"Maami zamu wuce" murmushi tayi
"To..Allah ya tsare..Ku gaida yan gida" Aslam kusa daita yazo yadan durkusa
"Maami sai anjuma"
"Uhhun" kawai tace mashi, sannan suka kama hanyar waje ,umar da maryar mikewa sukayi suka rakasu, suna kaiwa waje umar yayi masu Allah ya kiyaye hanya ita kuma maryam na biye dasu, saida suka Kai wajen mota maryam tace
"Brother.. I need to talk to you" dukkansu juyowa sukayi, Aslam da duk jikinshi yayi sanyi ta kalla
"Brother da kai nakeson magana" dukansu tsayawa sukayi, ahankali Aslam yace
"I'm listening" maryam shuru ta saboda yanda dukkansu suka zubamata ido,
"We are listening" Mahmud ya Kara cewa, ahankali cikin nutsuwa tafara cewa
"Its about baby" Aslam murtuke fuska yayi
"What about her"
"Jiya mukaje gidanku...mun..."
"What about baby!!" Ya daka Mata tsawa
"Tace batason auren...brother baby ta rame ta lalace..." Wani irin atishawan rainin hankali Yusuf yayi sannan yace
"Sorry guys.. Am allergic to bullshit" sannan ya kalli maryam
"Muna jinki antymu mai sa baki cikin maganan dabai shafetaba" maryam shuru tayi tana kallon Yusuf, Aslam daya hade rai kaman bai taba dariyaba yace
"Maryam...this should be the first and the last time dazaki kawomin irin maganan...am warning you" yana kawai nan ya shige cikin mota, shima Mahmud mota yashiga, Yusuf matsawa kusa daita yayi
"Anty amebo bye bye" shima yashige cikin mota yashiga suka bar wajen, maryam jitayi kaman ta nutse cikin kasa don kunya da bakin ciki.

Kan hanyar su takomawa ba maice komai kuma ko sunyi magana Aslam bayajinsu balle ya basu amsa donji yake kaman rabasu za a yi da baby. Yusuf da Mahmud basu dameshiba don sun san abinda ke damunshi(anasu tunanin kenan) aranar
[9:54AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉氿煉涴煉熲潳馃挌
SUNE SANADI
庐zuwairat
6鈨�1鈨�

Aranar Aslam baici abinciba, duk yanda Yusuf da Mahmud sukaso sashi cin abinci abun ya gagara. Aranar basu ji dadin zuciyansuba saboda yanda Aslam yakoma masu tamkar kurma, bayan sun dawo daga sallan ishai, suna zaune afalo ko kallon basu kunnaba, kowannesu yayi jugum, Aslam yana zaune kasan carpet ya jingina kujera, idanuwanshi rufe amman ba bacci yakeba. Mahmud kallon Yusuf dake jan counter yayi sannan ya kalli Aslam
",Aslam..." Mahmud yakirashi, ahankali yabude idanuwanshi yakurawa Mahmud ido amman baiyi maganaba, Mahmud yacigaba dacewa
"Abinda maryam tafada gaskiyane?...baby batason aure?.." Aslam kaman jira yake saiya fashe da kuka, da sauri Mahmud da Yusuf suka koma kasa wurinshi, kowanne dafe da kafadanshi
"Is it what I said?..." Mahmud yace, da sauri Aslam ya girgiza mashi kai yana kuka yana cewa
"It's not what you said... Maganan maryam gaskiyace...baby bata sona" Yusuf goge mashi hawaye yayi sannan yace
"Amman Aslam ya zaayi ka auri yarinyan da bata sonka.." Da sauri Aslam yace
"But I love her...bazan iya hakura daitaba..." Mahmud' yana shafa bayanshi yace
"Guy Amman ka fi karfin ace ka auri yarinyan dabata sonka..in fact bazakaji dadi rayuwan aure da makiyinkaba"
"Yazanyi....nakasa cireta azuciyata..nasan duk rananda narasa baby mutuwa zanyi...am feeling rabamu zaayi daita" Aslam yafada cikin kuka sosai, tsoki Mahmud yaja sannan yace
"Wa zai rabaku bayan aurenku sauran kwana 8, gobe fa ake fara wedding events" da sauri Aslam ya girgiza kai
"Ranar daurin aure an fasa balle 8 more days to come?... Baku ganin reactions din maami dazun? ...I don't think she likes me" dan daria Yusuf yayi sannan yace
"Amman bansan Kai brain din yara garekaba sai yau...in banda abinka maami ta isa ta hana aurenku?" Cikin kuka Aslam yace
"Ai she's her mother.. Tanada wannan right din" shuru sukayi dukansu sannan Yusuf yace
"Ko in gayawa daddyna (daddy London)" da sauri Aslam ya girgiza mashi kai, shuru sukayi dukkansu, babu abinda kakeji sai kukan Aslam, tsoki Mahmud yakara ja sannan yace
"Amman kai banzane...big boy kaman ka zaka zauna kana kuka kan yarinyanda ka goya abayanka" Aslam daga red eyes dinshi yayi ya wullawa Mahmud harara yanacewa
"Daman Kai bakasan sonba don haka bazakasan abinds nakejiba...Kai ma watarana zakaji abinda bakeji" tabe baki Mahmud yayi
"Ai wallahi baayi yarinyan dazanyiwq kukaba...balle kaman ni inzauna inayiwa yarinyan da bata gama pubic hair...." Bai karasaba Aslam ya haye kanshi yana dukanshi da troypillow,Mahmud sai boye kanshi yake yana daria, Yusuf cewa yayi
"Ai Mahmud' kamance is mom's bomboy...shi yasa yake sakarci" Aslam sakin Mahmud yayi ya dawo kan Yusuf, da saurin Yusuf ya mike yana guduwa, Aslam yana biye dashi hannuwanshi biyu rike da pillows. Mahmud mikewa yayi sannan yace
"Moron over here" da gudu Aslam ya dawo wajen Mahmud, mahmud ya ruga da gudu , Yusuf tsayawa yayi yace
"Jaki mai kukan banza over here" Aslam kyale Mahmud' yayi ya koma wurin Yusuf, Mahmud ya sake cewa
"Olodo jaririn baby kadawo nan" haka suka dinga zakinshi suna zolayanshi yana binsu amman kafin ya Kama daya, wani ya Kara zaginshi, daga karshe gajiya yayi ya zauna yana haki yana daria, suma zama sukayi kusa dashi, kallonsu yayi daya bayan daya sannan yace masu
"Thanks...you are the best brothers in the world"
"You are welcome" suka amsa mashi atare. Mahmud rike mashi hannu yayi
"Guy muje muci abinci" ba musu dukansu suka mike, wayan Aslam ya fara ringing, yana dubawa yaga mom ke kiranshi, yana picking ta sanar dashi cewa kayan dayayiwa baby order sun iso don haka gobe da safe ya zo yadaukesu, to kawai yacewa mom kuma cikin ranshi yana murna don yasan zai iya ganin baby sannan suka tafi cikin gari suka cin abinci sannan suka dawo.

Still aranan maami ta yanke hukuncin tafiya da baby don yanda taga Aslam ya tabbatar mata cewa baby kawai ke cikin Matsala. daddy baby na dawowa ya tarda maami ta shirya jikkanta, bata kalleshi ba ta tafi side din maryam DA Yusriyya, ta gayamasu su shirya gobe zasu tafi Lagos daganan zasu wuce England. Maryam cewa tayi
"Maami wedding dinfa?" Harara ta wulla mata sannan tace
"Ban saniba" tana kaiwa nan ta bar wurin, da sauri Yusriyya ta fara cewa daman nagaji da Nigeria, itakam maryam kin shirya kayanta tayi, maami samething tagawa umar shikuma ya amsa mata dacewa shi bazai bar Nigeria ba har sai bayan bikin Aisha. Maami bata tsaya yimishi wata bayaniba ta koma side dinta. Daddy baby dake tsaye adakinta yana kallon traveling bag dake kan gadon yace
"Ummu umar wannan kayanfa?" Ya tambayeta
"Am leaving tomorrow..." Ta amsa mashi atakaice, kallon mamaki yayi Mata
"Bazakiyi attending wedding ceremony dinba?" Ya tambayeta
"Zan tafi da baby.." Ran daddy baby bacewa yayi dukda yana tunanin bazata Iya aikata hakanba, kallonta yayi babu wasa afuskanshi
"Banji abinda kikaceba?"

Please Login or Register in order to submit comment