Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fada kasa2. Kallonsa tayi
"Na'am yaya me kace?"
"I said kada ki da mu ba gida zamu ba...... Mace"
" wai yaya ni ba mace bace?"
"Ban sani ba" ya fada tare da hararanta.
" to yaya ina zamu?"
"In muje zaki gani"
[7:43AM, 20/05/2017] Asnanic: 馃挌鉂ゐ煉涴煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
7
Haka ta ja bakinta tayi shuru don ta San halin Aslam. Haka kowa tayi shiru har suka isa gidan zoo. At the available parking lot ya ajiye motar shi.
" kayyy nidai yau zanji dadina" hararanta yayi
"Is that what you are suppose to say"
" thank you yaya" fita sukayi yaamsar masu tickets sannan suka shiga. Suna tafe ita kuma rike da ledar har suka isa gurin zama Wanda yakeda kyau da flowers tare da grass carpet. Zama yayi itama kuma ta zauna kusa
" ke koma can" ya nuna mata kujerar da ke kallonshi. Ko ajikinta ta je ta zauna opposite da shi.
"Gashi yaya" ta fada tare da mika mashi ledar. Amsa yayi ya cire fan milk ya maida mata saura.
"Baka cin snacks din?"
"Eh" ice cream ta dauka ta buda ta fara sha a hankali shi kuma ya balle murfin milk din ya kifa kai yana sha. Yana sha yana kqllonta. Ita kuma sai shan ice cream tana kallon wasu saurayi da budurwa. Sai murmushi take .
"Meke baki dariya"
"Wayan can suke bani dariya"
"Meye abun daria da kika gani tattare da su"
" kai yaya kalli yadda suke kallon juna basu kiftawa"
"Ina ruwanki dasu ko dai sun burgeki"tabe baki tayi
"Allah ya sauwake" shuru suka sakeyi sannan yace
"Naji dazun kince heatern dakinki ya lalace"
"Eh"
"To ki dinga zuwa dakina kina wanka" batare da ta kawo komai cikin rantaba ta amsa da
"To"
"Kuma kada ki cewa mom kina wanka adakina"
"Yoo yaya in ta sani hanani zatayine? Ni da dakin yayana?"
"Eh nasan bazata hanaki ba amman kadda ki gayamata"
"To yaya" ta cigaba da shan ice cream abinta shi kuma yana mamakin irin yarintanta.
[7:43AM, 20/05/2017] Asnanic: 鉂ゐ煉氿煉涴煉熲潳馃挌
SUNE SANADI
庐zuwairat
8
Bayan kamar thirty minutes suka koma gida.kowa dakinshi ya wuce tunda ba kowa parlour.
Around 7 bayan ya dawo daga masallaci ya dauki wayan shi ya hau instagram ya duba gist about celebrities tare da bude messages dinshi kawai sai yaga an bude mashi kofar daki. Sanye take cikin satin short gown mai spaghetti hand sai gashin kanta an rabashi gida biyu sai kowane bangaren an yi mashi kalba Wanda ya sha ribbons kamar kan jarirai.duk ilahirin knees dinta zuwa kasa waje yake. Tana budewa ta juya tana rufe kofar inda hakan ya kara bashi daman kallon bayanta da dan karamin kugunta zuwa Dan karamin hips dinta Wanda basu gama bayyanaba.
"Hmmmm" kawai yace a kasan makoshinsa.bai ankaraba sai ji yayi race
"Yaya mom tace ka sauko dinner is ready" shi kam kallonta kawai yake ko kiftawa bayayi
"Kaji yaya mom tace ...." Kawai ya mika mata hannu
"Zo ki jani ban Iya tashi" mutuniyar kam ko ajikinta ta zo dab dashi ta sa kafarta daya kan gado daya kuma kasa tasa hannuwanta shi nashi. Shikam tana dora kafarta daya kan gado ya hanko pink shorts dake jikinta. Tana kama hannu yaji wani irin electricity cikin jikinshi.itama haka taji cikin jikinta
"Laa yaya hannunka shocking" dariya abun ya bashi
" kema hannunki shocking" itama dariya tayi sai kokarin janshi take amman ko shaking baya yi. Shi kuma sai kallon chest dinta yake. Rike hannunta yayi gam kamar zai tashi sai ya jawota said ta fada jikinshi.
" kam yaya kana da karfi ji yadda ka jani sau daya na fadi" ta fada tana kokarin tashi. Gam ya danne waist dinta da nashi. Sai ta ji wani abu. Amma still kokarin tashi take. Shi kuma kallon cikin idonta yake
"Yaya ka sake ni ka tashi muje muci abunci" a hankali ya sake ta yace cikin murya mara lafia yace
"To ki dagani" da sauri ta tashi at the same time tana kallon inda taji abun.to her surprise sai taga wani Abu tsaye cikin wandonshi kamar tayi magana sai kuma tayi shiru
"Yaya ka tashi mutafi mom tana jiranmu" idanuwanshi lumshe yace
"Kije kice gani nan zuwa kaina ke yimin ciwo" bata kara ce mai komai ba ta fita. Tana tafiya tana mamakin abunda ta gani cikin wandon yayanta.
"Allah yasa ba wani ciwo bane" ta fada tana sauka stairs don ita bata taba lura da wani abu agunba.
Mom ce zaune tana mamakin ganinta ita kadai
" baby yana ina?" Ta fada ba tare da mamakin dadewan baby ba ( parents be warn and be watchful)
" wai yace kanshi ke ciwo amma gashi nan zuwa"basu kara cewa komai ba suka fara cin abuncinsu.
Shi kam saida ya tabbatar ya sami nutsuwar sannan ya sake wanka da niyyar daga dinner sai wuce masjid.
[7:43AM, 20/05/2017] Asnanic: 馃挌鉂ゐ煉涴煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
9
Haka ya sauko daga saman bene yaci abinci ya tafi masjid. Mom da baby suka koma falo. Baby tana kallo a MBC Bollywood mom kuma tana chatting da wayanta. Bayan kamar 30 minutes da tafiyanshi ya dawo. Kusa da mom yaje ya zauna
"Ya ciwon kan"
" da sauki. Yauce dad zai dawo?"
" Baku waya dashi ne?"
" munayi ko dazun ya kirani"
"Why don't you ask him?"
"Bakomai. Nidai mom yauce zai dawo"
" next week insha Allah. Any problem?" Marairacewa yayi kamar baby
" mom har kin manta da bukatata na tafiya ganin friends dina?" Kallonshi tayi tare da rike kumatunshi
" ya zan manta da bukatar sweetheart dina?"
"Ai gani nayi kin fi danuwa da matsalar wancan kan nawa" Ya fada yana nuna baby da dan yatsa. Ita kam batasan yanayiba. Murmushi mom tayi
" in banda abunka ai ita macece kuma ai yarinyace"
" bawani yarinya kawai kin fi sonta" ya fada yana kara marairacewa. Dariya sosai mom take Wanda yasa hankalin baby ya dawo garesu. Gani tayi yana kallon mom duk ya wani marairace fuska kamar dan karamin taro
" laa kun ga babba da shagwaba"
" ke! Ina wasa dake?" Ya fada a fusace. Kauda kanta tayi da sauri cigaba da kallonta ita kuma mom in banda dariya babu abunda takeyi
"Kyaleshi baby baya ya tuna"
"Mom kina son ta rainani ko?" Ya fada tare da mikewa
" to ina zaka kuma" "inda ake sona" dariya mom tayi
" goodnight mom"
" sweet dreams sweetheart" yana hawa stairs yana makala kafada kamar yaro
" uhuh ni ba sweetheart dinki bane" dariya mom tayi. Shima dariyan yake har ya isa dakinshi. Kayan bacci yasa yayi rub da ciki kan gado yana danna wayan hannunsa.

8:30 mom ta tashi daga falo
"Kin tabbatar kin tashi kinje ki kwanta at 9 cos tomorrow is school"
"To mom daman 9 za a gama film din" mom ta kama hanyar side dinta. Bayan kaman minti arbain da tafiyan mom ta tashi ta kashe kayan kallon ta haura sama. Tana shiga ta cire kayan jikinta ta daura towel. Har tashiga bathroom ta tuna heater dinta bata aiki.sai ta dawo dakin tana tunanin ko taje dakin yaya tayi wankan kamar yanda ya yace
"Kam kilan ma yayi barci kuma kada yaci ubana tunda dazun nace masa yana shagwaba kamar yaro" kwantawa tayi da towel din amma jikinta baya yi mata dadi don ta saba da wanka kafin ta kwanta gashi tana tsoron ta kara sauka kasa. Haka ta zauna for about 20 more minutes kafin ta yanke shawaran taje wurin yayanta ta kwankwasa. Daga ita sai towel din ta tashi tayi waje.
Bayan ya gama danne2 sa ya kwanta har ya fara barci ya ji kamar ana kwankwasa kofar dakinsa ahankali. Shuru yayi saida aka kara kwankwasa
"Wai waye?" Gabanta na faduwa tace
"Yaya nice daman wanka nake son inyi"wani irin muguwar faduwa gabanshi yayi. Agogon dakin ya kalla yaga goma saura.
"What did she want from me Allah yasa ba abunda nake tunani bane" kallon kofar yayi
"The door is open" ahankali ta bude kofar tashiga. Dukda bedside lamp kawai ke kunne hakan bai hannashi ganin dan towel din dake jikinta ba. Directly bathroom ta nufa shikuma kaman Wanda ke jira tuni mood dinshi ya canza. Kwantawa yayi tare da yin rub da cikin ya rike pillow gam. Ita kuma dan pant din jikinta ta cire tare da yaye towel din ko kulle kofar bathroom din batayiba sakayata kawai tayi.
Tana gama hada ruwan ta shiga ciki tare da dauka shower dinshi. Bada bata lokaciba ta gama wanka ta goge jikinta da towel dinshi sanna ta daura towel dinta tafito. Yana jin ta bude kofar ya lumshe idonshi.
" Yaya nagode good night" ko amsa mata baiyiba ita kuma tayi tunanin yayi barci sai ta nufi kofar fits
"Baby" ya kira ta da wani irin murya. Juyowa tayi ta kalleshi to her surprise sai ta ga idanuwanshi kulle
"Naam Yaya"
"Zo kiji" batare da tayi wani tunaniba ta nufi inda yake kwance
[7:43AM, 20/05/2017] Asnanic: 鉂ゐ煉氿煉涴煉熲潳馃挌
SUNE SANADI
庐zuwairat
10
Ta zo daf dashi
" Yaya gani"
Bude idonshi yayi da kyar ya kalleta
"Come closer" ta kara matsawa kusa dashi har knees dinta suna kan gado. Sai sannan ya kara bude jajayen idanuwanshi yana kallon innocent fuskarta yasan for sure he might end up abusing her don already ya lura da batasan matsalar da yake cikiba. Ita kam kallon shi take da yanda idanuwanshi suka canja kala
" Yaya baka da lafia me"? Bai bat a amsa ba sai kallonta kawai yake
" ko inje gurin mom in kira ta" da kyar yace
"Lafiya lau nake, bayana ne ke mani ciwo"
" sorry Yaya" bata jira me zaice ba ta fara shafa mashi bayan. Tana taba mashi baya ya ji condition dinshi yayi worst. Amma bai hana taba cos his enjoying it.
" ki daga rigata ki sa hannunki ciki" bako musu ta daga rigarshi ta sanya hannunta ciki. Jitayi jikinshi zafi kamar mai fever
" Yaya jikinka da zafi kodai I should called mom" murya shan kasa2 yace
" ba sai kin kira mom ba ... Kisa hannuwanki biyu ki dinga shafa bayana da gefen cikina a hankali zafin zai bari" da saurinta tasa dayan hannunta tana shafa mai baya zuwa gefen cikinshi. Tana cikin massaging dinshi sai tajishi yana nishi ya kara kankame pillow. Ita anata tunanin bayan be
"Sannu Yaya.. Baka da pain relief kasha..."
" please baby massage me very well" yafada yana kara kankame pillow at the same time kuma nishinshi samasama. Sakarar haka tayi ta massaging dinshi har ya sami nutsuwa wani irin ajiya zuciya yayi ita kuma tana mamakin irin zufan dake jikinshi duk tausayinshi ya kamata
" sorry Yaya Aslam" ta fada cikin muryan kuka. Dagowa yayi ya kalleta. Gani yayi duk idonta ya ciko da kwalla
"Menene " ya tambaye ta ahankali
"Ba kai ne baka da lafia kuma ka hanani in kirawo mom ba" hawaye ne ya gangaro daga idonta. Kallonta ya tsaya yi tare da share mata hawayen fuskarta
"To kibar kukan na samu sauki" batace komai sai kallonshi da take.
"Tashi kije ki kwanta gobe school" makale kafada tayi "ni nan zan kwanta tunda kaki a kira mom" murmushi yayi
"Don't worry naji sauki"
"Are you sure?" Ta fada tana taban goshinsa to her surprise sai tajishi normal
"Ai kinji jikina yanzu normal ko"
" eh"
"To tashi kije ki kwanta" ba musu ta tashi ta nufi kofar
"Baby gobe ki tunamin in kirawo electrician dinmu ya gyara maki heatern ...and thanks"
"For what"
" for helping me out" murmushi kawai tayi ta fice daga dakin. Wanka ya sakeyi sannan ya kwanta amma bacci baiyi gigin daukanshiba. Tunanin kala2 ya dinga yi.
"I have to find way out of this before something went wrong...don in haka ya cigaba da faruwa I might end up molesting her" ya kara juyawa
" ya Allah forgive me.... She's innocent"

Bayan sallah asuba ya koma ya kwanta. Su baby da ta tashi tayi sallah dakinshi ta tafi da dan towel dinta da niyya wanka. Kwankwasawa tayi har sau biyu babu response budewa tayi ta shiga. Kwance yake yana bacci. Ahankali tashiga bathroom tayi wankanta tafito kwance yake still bai farkaba.
"Yaya ko haryanzu baka da lafia ne?" Ta tambayi kanta ahankali take magana don kadda ta tadashi. Takawa tayi a hankali taje dab dashi ta dora hannunta kan goshinsa . cikin barci yaji sanyi hannun mutum kan goshinshi bude ido yayi ahankali. Karaf suka hadda ido. Murmushi tayi masa. Tamke fuskayayi
"Me kike anan?" Da sauri ta shire hannunta
" am feeling your temperature"
"Naji sauki... Wankan kikayi?"
"Eh""
"Hurry up and dress for school"
" tam" ta fita shi kuma ya bita da kallo. Ajiyan zuciya yayi sannan ya juya ya kwanta.
Tana gama shiryawa. Gurinda take ajiye kudin allowance dinta ta bude ta dauki dai2 Wanda zai isheta. dakin mom ta tafi tayi mata sallama. Down stairs tanufa tayi breakfast tunda mom da Aslam sai wajen 10 suke breakfast.


馃挌鉂ゐ煉涴煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
11
Bayan sunyi tashi daga barci sukayi breakfast yayi way a da electrician dinsu kan yazonya kyara heater na dakin baby. Sama ya koma yaje yayi wanka ya shirya cikin gizna milk color tare da hula.ya sanya takalma. Wayanshi ya dauka ya kira Sadeeq. Ringing uku ya dauka
"Oga ya"
"Ni kake kira da hakan?"
"Eh mana"
"To daman gidanku nayi niyyar zuwa amman na fasa"
"kayi hakuri ba da kai nake ba" dariya Aslam yay I
"Gani nan zuwa"
"Saikazo" mukullin motar sa ya dauka yaje wajen mom yayi mata sallama ya wuce.
Yana isowa yayi horn maigadi ya bude mai gate kasancewar ya sanshi. Parking lot yanufa ya parka motar. Yana shirin fitowa daga shikin motar sai game Sadeeq ya fito daga bangarenshi. Tafawan guys sukayi
"Yau mutuwa zamuyi kilan" hararanshi Aslam yayi
"Kamar ya"
"Da kazo gidanmu mana kasan tunda muka dawo wannan shine zuwanka na uku gidanmu" dariya Aslam yayi before saying
"Kasan garin Kano bashi da dadin yawo cos of traffic jam"
" rainin dai hankali ni da nake zuwa gidanku private jet gareni?" Sadeeq ya fada tare da yin hanyar bangarenshi kallonshi Aslam yayi
" su Umma basu nan ko rowarsu zakayi min'"
"Sorry" ya juya tare da yin hanyar da zai sada shi da cikin gida. Aslam binshi yayi suna dan hirar har suka isa wani babban parlor. Wasu yan mata su uku suka fara cinkaro dashi . cikin su ukun biyu suka gaidashi banda guda daya wacce idonta na kan wayan dake hannunta amman tasan da shigowar su. Ko kallon inda suke nafisan batayiba don ko kadan wannan abokin Yayan nata baiyi mataba" sai wani jiji da kai dan busashen burauba kalli yanda ya amsa gaisuwan su fiddausi da Zainab kamar baya so" ta fada acikin ranta. Tabe baki tayi ba tare da ta dago ta kallesu ba.wuri yasamu yazauna . Sadeeq ya shiga wurin Umma don kiranta.shi Aslam satan kallon yan Matan yake ba kamar wacce bata gaidashiba. "Da kaga wannar yarinyar kaga Mara kunya look at her big eyes kaman na mage....." Bai gama tunanin dayake ba yaji sallaman Umma.
" Aa yau Kaine agidanmu" murmushi yayi yana wani sunsuna kai. Durkusawa yayi ya gaidata. Amsawa tayi tare dacewa
" ya parents dinka hope they are fine"
"Lafia lau suke" kallon Nafisat tayi
"Dauko mashi drink" kamar bazata tashi ba ta tashi tana tafiya ahankali. Kamar yace abarshi tunda ba sha zaiyiba amman yayi shiru don yaga iya gudun ruwanta. Gani yayi ta dauko exotic juice da ruwa tare da cup. Fuskarta daure kamar wacce aka sa aikin dole sai data ajiye kan table din dake kusa dashi
",ai da kin barshi" yace yana wani shu'umin murmushi in ranta yayi dubu to duk sun baci" eh lailai sai yanzu nasan wannan guy din dan rainin
hankaline"ta fada aranta. Umma dataji abunda yace ta kalleshi
" ka Dan sha ko kadan ne"
"Nagode daman daga gida nake"
"Rabudashi Umma ni in naje gidansu sakin cikina nake inci abunci amman shi ko ruwan gidanmu bazai shaba" inji Sadeeq. Murmushi Aslam yayi "ai ba yanzu zan tafiba nan zanyi lunch". Haka suka yita taba hira daga baya suka ce zasu koma bangaren Sadeeq. Mikewa sukayi suka fita inda Umma ta koma dakinta ita kuma Nafisat tabi bayansu da harara
"Lafia dai sis wannan hararan haka" fiddausi ta tambayeta
"Wallahi wancan guy din Dan rainin wayau ne ji yanda baice baya shan ruwa ba saida ya bari na wahala" dariya fiddausi tayi
"Kodai kina cikine " Fiddausi ta fada tana daga mata gira. Tamke fuska tayi tare da tsartar da saliva gefenta
"Allah ya sauwake"

Suna isa part din Sadeeq Aslam yayi relaxing kan three seater . kallonshi Sadeeq yayi
"Bahbah yadai naga kamar wani abu na disturbing dinka" shuru Aslam yayi for a moment before saying
"Gaskiya guy ina tunani zan bi shawarar ka...zan gayawa dad yayi min aure" kallonshi Sadeeq yaga babu alamar wasa tattare dashi
"Wait har yanzu kana samun wannan matsalar ne?"
"Yap"
" let me ask you a question?"
"Inajinka"
"Haka nan sha'awar yake tasowa ko da akwai abunda ke tada ma shi?" Karya yayi mashi
" haka nan yake tashi" girgiza kai Sadeeq yayi
"I don't believe you... There is something you are not telling me"
"You don't have to believe me" shuru suka danyi before Sadeeq yace
"to kana ganin daddy zai yarda?"
" nasan cewa dad is a no nonsense person amma ya zama dole in fada mashi kafin in fada wata hallaka"
" oh rayuwa ni gashi Abba yace in fito da wacce nake so kafin end of this year.... Amma wait a second ka sami wacce kakesone?" Murmushi Aslam yayi
" wannan sister nan taka data kawo Mani drinks dazu zaka bani don naga bata da respect kaga sai in koya mata respect tare da maida ta ruwan kashe gobara for the main time..." Wulla mashi pillow Sadeeq yayi
" Nafisat zaka koyawa respect? Aikam sai dai Ku koyawa juna" tabe baki Aslam yayi
" you will be surprise kadai tayani da adua Allah yasa dad ya amince" haka suka ta hira har lokacin sallah yayi sukaje sukayi suka dawo sukayi lunch sanna Aslam yayi masu sallama ya tafi.

[9:30AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 馃挌鉂ゐ煉涴煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
12
After four days dad dinsu Aslam ya dawo.with in four days din aka kawo kayan da akayiwa baby order suka iso Wanda yasa sexy dressing dinta yakaru. Wannan dalilin da yasa Aslam ya rage zama a general Palo. Yanzu most of the time ko yana gidansu Sadeeq ko kuma yana dakinshi cos shi kadai yasan halin da yake shiga in ya ganta da yar pincikar riga. Mom ta lura da hakan amma data tambayeshi sai yace ba komai sai dai ta temaka mashi da maganar tafiyarshi. Hakan yasa ranar da dad dinshi ya dawo da daddare mom ta fada mishi ya kamata a bar Aslam ya dan tafi Spain don yaga friends dinsa. Dad kallonta yayi
"Yace maki yanason ya koma can dinne?"
"Kwananakin nan sai in ganshi so moody and in nayi asking nashi sai yace he is missing his friends"
"Kaji zancen banza. Kyale ni dashi"
"A,a dear banason kaje kayita balbaleshi da fada in ka yarda ni zanbashi kudi da zasu ishe shi har yaje yadawo" dariya dad yayi
"Kaji masu kudi ni dai nace ki barni dashi". Bata kara cewa komai ba don tasan he never goes back on his word.
The following morning bayan sun gama breakfast.ya tashi da niyyar komawa sama da ya kalleshi
"Son ka jirani a garden we have something to discuss" kallon mom yayi da alamar tambaya a fuskarshi amma tayi saurin kau da kanta. Satan kallon baby dake fama da abinci gabanta yayi sannan yayi hanyar da zata sadashi da garden. Bayan kaman 15 minutes da zamanshi dad ya zo. Zama yayi opposite dashi
" mom dinka ta gayamin wata magana that you are missing your friends" daga kai yayi alamar eh
"To mufa bakason zama da mukenan?" Girgiza masa kai yayi alamar a.a
"Ba haka bane is just that I want to be a way for a while"
"Kaji shashancin banza, away from what!? Me, your mother or your sister" dad ya fada a fusace
"I..."
"Quite am not done talking!" Yafada with loud voice. Dad baya cikin parents masu sangarta yara dukda shi kadaine danshi. Dad yacigaba da cewa
"Put this at the back of your mind inka ga ka bar kasan nan to katafi doctorate program dinkane kuma ba Spain zakaba tunda yanzu kafi son abokanka kanmu family dinka" baice komaiba tunda yasan daman it's under probability
"Did you understand what I said?" Nodding kawai yayi. Kallonshi dad ya karayi
"Dear don't feel as if ina yanda na gandama da kai, kasan you are the only one we have sai kuma Aisha banason ka out of my side ko kaddan" ya fada yana sausauta murya kamar bashibane yake fada yanzu nan. Shidai Aslam baice kala ba dad yakara dacewa " in kuma you are bored kana iya fara aiki a daya daga cikin factory dinka" kallon dad yayi
"Nawa Kuma?" Dariya dad yayi
"Eh mana ai duk kai nake wa wahalar ko baka saniba"
"I know dad....thanks"
"You are highly welcome me dear" haka suka dan taba hira acikin ran Aslam yana cewa " sai ya gama dukan mutum ya jawoshi jiki" kamar minti arbain suka komar falo inda suka tadda mom da baby suna kallo kasancewa yau week end ko zama baiyi ba ya nufi upstairs dad ne ya juyo ya kalleshi
"Son ina zaka Kuma?"
"Daki"
"Kana wani abune?" Girgixa masa kai yayi alamar no
"Then kazo ka zauna ai mun kwana biyu bamu zauna waje daya ba
[9:31AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 馃挌鉂ゐ煉涴煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
13
Dawowa yayi ya zauna. Satan kallon baby yayi duk hankalin ta na kan transformer da akeyi cikin MBC 2 zaune take kan 1 saeter daga ita sai dan karamin armless Wanda bai kai kugunta ba sai dan karamin shorts. Tayi gammo da kafafuwanta. Daganinta ka San bata da damuwar komai kanta ya sha kyara sai kyale yake. Dan tabe baki yayi. Dad na zama yanemi remote.
"Wai ina kuke ajiye remote ne?" Baby ce ta fara tura baki daman aladanta kenan idan tana kallo boye remote take wai don kar a canza mata station
"Ke! Bazaki fiddo remote ba kafin in tattakaki?" Aslam ya daka mata tsawa don shi bai ki ba tayi fushi ta tashi daga palon cos a takure yake. Jikin na bari ta daga cinyarta ta fiddo remote din. Cikin sauri ta mike ta kaiwa dad. Murmushi dad yayi
"Naga alaman kina tsoron yayanki"
"Ba dole ba ji yadda yake daka mata tsawa kamar tayi mata wani laifi" inji mom dake hararan Aslam.
" dad kaji ko ...shiyasa take rainani" inji Aslam yana kallon baby da ta koma wurin mom da zama. Shi kam dad banda dariya babu abinda yakeyi. Canza channel yayi zuwa aljeezira. Kunkuni baby ta farayi tana kokari mikewa
"Ina zaki kuma" inji dad yana kallonta don da gani yana mugun kaunar baby. Da shagwaba tace
"Dad sama zan koma"
"To dawo ki zauna in maida maki channel dinki" in ran Aslam yayi dubu ya baci
"Dad kyaleta mana taje tayi karatu"
"ina ruwanka" inji mom. Dad maidawa yayi MBC itakuma baby tana murmushi ta dan saci kallon Aslam karaf idonsu suka hade ya watsa mata wani mugun kallo da sauri ta dauke idonta ta maida su kan film dinta. Ko minti ashirin baiyiba ya mike
"Dad zanje in dan duba internet"
" you can go" da sauri ya nufi sama. Kan gado ya kwanta tare da yin rub da ciki. Kwantawa yayi for a moment before yayi dau waya ya kira Sadeeq
"Guy dad fa bai amince da zance tafiyan nan ba"
"To ya kenqn?" Sadeeq ya tambayeshi
"I will talk to him about plan b saidai ina tsoron outcome din"
"Kawai have faith what will be will be"
"Ai wani hanzari ba gudu ba ta yanda zan gaya mashi .. Wallahi am afraid kar kaso kaga irin fadan dayayi dazun kan traveling dina"
"Insha Allah we will win"
"Allah yasa talk to you later"

Yanzu kusan sati biyu kenan dawowan dad amman Aslam ya kasa mustering courage din gaya masa maganar da yayi niyya. Kullum Sadeeq karfafa masa gwiwa yake amma sanin halin dad ya hanashi Iya magana. Abun yanzu yazama worst da yayi limiting kansa zuwa dad area kawai. Dad da mom sun San something is wrong with him but can't point a finger at it.
kamar kullum bayan ya gama dinner da complete family members nasu yaje masjid daya dawo good night yayi wa parents dinshi sannan ya koma room dinshi. As usual wanka yayi ya kwanta daga shi sai shorts ya rufe da bargo.
Around nine baby ce zaune da textbook da calculator akan dan chair mai dan table. Sai tsoki take tana buga kafafunta a kasa.
"Ni ban Iya wannan shegen maths din ba" zama tayi kamar mai tunani for a

Please Login or Register in order to submit comment