Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai ya gagareka shigowa...that's not a threat but a promise" yana kaiwa nan yashige ciki shikuma sadeeq yabar wajen ranshi kam iyayi dubu to duka a batce suke. Baby tana shiga falo taga bakowa straight dakinta tayi tana kuka kasan ranta tana zagin Aslam . shima dadi yaji daya shigo falo bakowa nan ya tambayi daya daga cikin masu aiki inane side din dad aka nuna mashi. Da sallama ya shiga falon tare mom da dad suka amsa, dad kallonshi yayi yana mamakin irin kiban da Aslam yayi dan murmushin jindadi yayi amman bai bari mom da Aslam sun ganshiba. Dugawa Aslam yafayi kaman zai durkusa amman sai yayi kneeling kaman dan karamin yaro nan yafara bawa dad da mom hakuri kan abinda ya faru. Shuru dad yayi for few seconds sannan yace sun yafe mashi sai dai yanemi yafiyan Allah dana baby. Dadi yaji sosai still yana nan kan gwaiwowinshi saida dad yace ya zauna sannan ya zauna. Nan fa suka fara hira kaman yanda sukeyi abaya kafin su sami matsala. Saida mangrib dad da Aslam tareda sultan suka tafi masallaci, rabon da dad yaji dadi irin na ranan har ya mance. Bayan sun dawo daga masjid aka jera dinning da abinci kowa ya hallara amman banda baby. Aslam ne ya kalli sultan
"Sweet brother je kakirawo anty baby" mom kaman tace yabari taje da kanta donta san halin baby, dad yayi mata alaman tayi shuru.sultan da gani bayason zuwa Amman yamike da yan tiny legs dinshi ya haura sama few minutes later saiga sultan ya taho da kuka da sauri Aslam ya tareshi gani yayi yatsun baby kwance kan fuskanshi. Mamakine ya Kama Aslam.
"What did she do to you?" Aslam ya tambayeshi. cikin kuka yace
"She slapped me..." Kuka yake sosai kaman Aslam ya haura sama. Mom da dad sun Lura da chanjin yanayin Aslam hakan yasa mom ta mike ta tafi dakin baby. Zaune take kan chair dake kallon mirror, idanuwata sun kumbura
"Meke damunki?" Mom ta rambayeta tana karasowa wajenta.
"Ba yaya Aslam bane yace zai dokeni kuma agaban yaya sadeeq yacemin haka"
"Me kika yi mashi? "
"Banyi mashi komaiba" kallon baby mom take cos tasan karya take
"meyasa kika Mari sultan?"
"Ni ban mareshiba....bigewa yayi"
"Karya kike...ga fingers dinki kwance kan fuskarshi?...wato bazaki bar zaluntan dan nan bako?...Ina tqbbatar maki dacewa in ni ban sagba makiba to zansa Aslam ya sagba maki" tana kaiwa nan ta koma tana kaiwa bakin kofa tace
"Kuma kiyi sauri ki sauko muna jiranki"
"Mommy..." Mom bata sauraretaba ta fice daga dakin. sultan na zaune kan cinyan Aslam, wurinda baby ta mareshi yayi ja abinka da farin mutun. Duk bakin ciki ya isheshi tunani yake sai ya koyawa baby hankali cos dukda yana kaunarta bazai sa ya barta tana zaluntan kaninshi ba cos dukda yau yaiso gidan ya lura da baby tana zaluntan sultan. Mom tana saukowa ta kalli Aslam
"Me baby tayi maka dakace zaka doketa dazun?" Dad kallon Aslam yayi
"Wato son daga dawowanka zaka farako? "
"Ni bance zan doketa ba kawai Ina kallonta naga tasawa sultan kafa ya fadi shine dan nayi mata fada take kuka" shuru sukayi cos sun sancewa kadan daga cikin aikin baby ne. Daga baya baby ta sauko sukayi dinner amman kowa da abinda ke ranshi most specially Aslam da baby. Saida suka dawo daga sallan isha'I sannan Aslam yayi masu sallama yakoma bangarenshi.

Wacegari bayan sun dawo daga masjid DA asuba dad yabi Aslam bangarenshi. Dad zaune kan kujera shikuma Aslam Zan kan center carpet hannunshi rike da counter. Dad kallon Aslam yayi tare dacewa
"Son...dalilin dayasa nace ka dawo gida shine...I want you to get married" nan take yaji kaman an soka mashi arrow azuciyanshi. Dad yacigaba dacewa
"I have decided Zan baka sometime kaman wata biyu ka kawo matar aure ko kuma mu hadaka da cousin dinka khadija". Khadija ya dinga maimaitawa aranshi cos shi baima santaba,
"Ya naji kayi shuru?" Dad ya tambayeshi, dan girgiza Kai yayi tare dacewa
"Bakomai...thank you"
"To Allah yayi maka albarka"
"Ameen" kawai yace shi kuma dad mikewa yayi Aslam yabishi abaya
"anjuma Zan tafi abuja ko kana zuwa"
"No dad..nagaji really wants to rest" daria dad yayi
"Kwara ka huta yanzu cos kana aure zaka koma MD na company dina dake nan Kano" Aslam dan shafa kansa yayi
"Gaskiya nidai ka dinga bani allowance kawai basai nazama MD ba" daria dad yayi
"Bakason wahala ko?..kazama MD ka gama daga baya kuma zaka zama controller na duka companies dina so you better get ready" haka suka dinga hira har ya raka dad balcony dazai sadashi da central falo
[9:40AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 馃挍鉂ゐ煉氿煉燄煉涒潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
4鈨�2鈨�

Komawa yayi side dinshi hankali tashe. Kaman ya dora hannu bisa Kai haka yakeji. Bakin cikinshi shine da dad baiyi laakarin baby yakama a aura mashiba.
"Wai khadijah...ko wacece haka? Oho" zaunawa yayi sama kujera yana tunanin yanda abubuwa zasu kasance.
"Anya Zan Iya shawo kan baby in two months?" Shine tambayan dayayiwa kansa.
"Da akwai matsala...amman if I can't marry you sadeeq can't" daga baya kwantawa yayi Amman bacci baizoba tunani kala2 ya dingayi har lokacin breakfast yayi. Mom ce takirashi yazo. Wanka yayi amman ko kayan kirki baisaba cos three quarters yasa sai ya daura jallabiya samanshi. Koda ya zo mom kawai ya iske, sultan ya tafi school sai dad ya wuce abuja. Bai dade dazamaba baby ta sauko sanye da pencil three quarter jean sai dan sari wanda da kadan ya wuce hips dinta
"Yaya ina kwana" tafada batare data kalleshiba. Kallonta ya tsaya yi for a while sannan ya amsa. Mom ta lura da yanda Aslam ke kallon baby kallon so da kauna itakam baby tunda ta zauna bata Kara kallon side dinshiba, tausayin Aslam ya Kama mom ji take inama tanada hanyan dazaisa baby taso Aslam data bishi. Mom kallon baby dake jiran mom tayi serving abinci
"Honey kiyi mana serving abinci mana yau" mom tace Mata, turo baki tayi tare dacewa
"Ai mommy ban iya ba KO " bata fuska mom tayi shi kuma Aslam inba babyba ba wance yake kallon
"Haba baby common serving abinci danakeyi a gabanki kullum baki iyaba?...ko kina tunanin ke yarinyace haryanzu...watarana aurefa zakiyi"
"Yo mom ai nabgayawa yaya sadeeq ban iya house chores ba kuma yace zai sami house help" nan take Aslam ya hada kiran kasa dana sama mom kam taga yanda ya chanza kuma tasan ba komai bane illa kishi. Kallon baby ta sakeyi
"To naji Amman try and serve the food today"
"Mommy..." Zatayi magana mom ta katse ta
"Do as I say! And stop complaining" nan take ta mike cos tasan hardly mom tayiwa mutum fada except in ranta yabaci. Cups ta dauka ta hadawa kowa tea Amman kusan rabin milk din akasa mom da aslam kallon ikon Allah kawai suke. Daga nan tazubawa kowa intestinal pepper soup. Sannan ta zuba chips ta ajiyewa mom, ta dauki plate zata zubawa Aslam nashi sai ya dakatar daita
"Ki barshi kawai, wayan nan sun isheni" banda kamshin turarenta babu abinda Aslam keji. Batace komaiva ta zuba nata ta zauna duk tayiwa dinning din kaca2 da chips da ruwan romo tare da milk. Abunci suka faraci ba maicewa komai, Aslam kam bashi DA appetite sai wasa yake da chokalin hannunshi, tea ya kurba kaman sau biyar ya ajiye ya mike, kallonshi mom tsyi
"Sweetie Ina zuwa kuma?"
","mom na koshi " girgiza Kai mom tayi
"Ban yardaba"
"Da gaske nakoshi"
"Naji amma ka shanye tea din saikaje side dina kajirani" ba musu ya shanye shayin sannan ya tafi side din mom. Yana zuwa falonta kwqntawa yayi kan three seater, bayan kaman 30 minutes mom tashigo. Wuri tasamu ta zauna tare da facing din Aslam
"Sweetheart meke damunka daga dawowanka jiya zaka jefa kanka cikin damuwa? " mikewa yayi zaune sannan ya kwace yanda sukayi da dad ya gayawa mom. Shuru tayi for a moment sannan tace
"To bakason auren ne?" Tabigi cikinshi donji abinda zaice
"Inaso mommy"
"Then menene problem din?"
"Mom tunda bani da wacce nakeso why not Ku hadani aure da baby considering abinda ya faru a tsakanin mu?" Kallonshi mom takeyi kaman ba gobe
"Kasan ba zamuyiwa baby auren doleba..."
"Mom ni sai kuce zaku hada ni da wata khadijah?...ai kun yi mini da khadijan auren dole kenanko?" Yanda yayi maganar tabawa mom daria
""Ai bakason baby"
"Gaskiya mommy Ina mutuwan son baby"
"To amman baby bata sonka"
"Amman banason khadija kuma itama nasan batasona amman kuke son hadamu aure daita why not kuyi mani haka da baby"
"Kasan baby daban khadijah daban, ina tabbatar maka dacewa da babu abinda yafaru tsakaninka da baby daita za a aura maka amman yanzu tunda ta tsorata da Kai in munce zamu tilasta mata auranka zamu shiga hakkinta...ka gane?" Shuru yayi baice komaiba. mom ta shigaba dacewa
"Sweetheart in baka shawara? "
"Eh mom...I really need it now"
"Kaje Kanemi yafiyanta"
"Ai mom tace ta yafe mani"
"Yaushe?"
"Time din da abin yafaru"
"Gaskiya kaje ka Kara neman yafiyanta kasan lokacin batasan maanar yafiyaba amman yanzu tasani, daga baya sai ka Kara koya Mata sonka" shuru yayi yana nazarin maganan mom
"Mommy kina ganin zata amince dani ?"
"In bata yarda ba sai kadau hakuri kilan haka Allah ya kaddara"
"Kam...mommy dana bakunci lahira" hararanshi mom tayi
"Ashe a lahira...da kansan kana sonta ka yada girmanka wajenta?"
"Mommy am sorry.. Shairin shaidane"
"Allah ya shige mana gaba"
"Ameen" haka suka cigaba da hiran uwa da DA . bayan kaman hour daya yace bari yaje ya dan huta, fita yayi yanufi falon, alokacin baby tana zaune falo tana kallon Arabian film a MBC 4. Yana saukowa ya hangeta zaune ita kadai., kallon koina na falon yayi ya tabbatar bakowa, zuwa yayi yazauna kan cushion din dake dan nesa da nata. Bata juya ta kalleshiba amman tasan yana nan zaune kuma ita yake kallon hakan yasa ta dauki wayanta ta mike da niyyan barin falon.
"Baby..." Yakira sunanta da wani irin murya, tsayawa tayi batare data juyaba
"Ina zaki?..ko zamana yana takura maki ?" Bata juyowa tadan girgiza kanta tare dacewa
"Zanje in kwanta" fara tafiya tayi
"Baby" ya sake kiranta. Sake tsayawa tayi amman still bata juyoba
" ki zauna muyi magana" tsaye tayi kaman bazata zauna ba
"Kinji..sit please" ahankali ta dawo ta zauna, saida tazauna Kuma saiya rasa abincewa kallonta kawai yake ita kuma kanta kasa ta kurawa wayan hannunta ido
"Baby.." Dan dagowa tayi ta kalleshi ta kauda kanta da sauri
"Har yanzu fushi kike dani ?" Shuru tayi batace komaiba, yacigaba dacewa
"Don Allah ki yafemin abinda nayi maki...bani DA niyyan cutar dake amman abinda yafaru...I regret everything, I wish Ina Iya maida hannun agogo baya dako ban yarda wani ya cutar dakeba balleni da kaina..nasan I hurt you badly but my heart is so full of regrets... Please forgive me" baby shuru tayi hawaye na forming a idonta tana tunanin bakasan irin cutarwan dakayi miniba har kake neman forgiveness. Aslam yacigaba dacewa
" kituna Muna yiwa mahallicinmu laifi kuma ya gafarta mana so please I beg you in the name of Allah forgive me..kin San in aka cire mom babu wacce nakeso da kauna a duniyan nan kaman ke " dan tabe Dan karamin bakinta tayi tana cewa in haka akeso da kauna da kiyayya yafita amfani. Aslam na kallon sanda ta tabe baki
" baki yarda da maganataba kenan...kema kinsan sonki ne kesani lossing control over you...give me one more chance let me prove my self to you" dan girgiza kanta tayi ahankali without saying a word. Ido yabude in a surprising manner
"Kina nufin bazaki bawa yayanki chance ya nuna maki how sorry he is ba ?" Shuru tayi kaman bazatace komaiba, hawayene ya zubo daga idonta, mikewa tayi ta kalleshi eyeball to eyeball sannan tace
"NO CHANCE IN HELL" tana kaiwa nan ta hau stairs da gudu tana kuka, baki ya bude yana kallon bayanta at the same time yana kiranta amman ko juyowa batayi ba har ta bace masa. Hannuwanshi biyu ya rufe fuskanshi dasu
"Ya Allah what have I done to myself? " mikewa yayi shima yanufi dakinta. Ahankali yabude kofan dakin kwance take ta rufe fuskanta da pillow sai faman kuka take bataji karan bude kofanba saidai muryanshi taji
"Baby please stop crying..."aikam da sauri tamike zaune
"Dan Allah kafita..."
"Then say you have forgiven me please" cikin kuka ta sake cewa
"Please go out of my room.. Please" duk tausayinta da haushin kansa sun kamashi. Dan takawa yayi kusa daita aikam nan take jikinta yafara rawa tana matsawa jikin bango. Abun mamaki yabashi, kneeling yayi gaban gadonta ita kuma dukta tsorata sai kuka take
"Babyn Aslam forgive Aslam please" nan hawaye suka fara zubo mashi itakuma kukanta ya Kara volume saboda sunan daya kirata
"Ya..ya..please kafita...am afraid of you" Dan sauki yasamu a zuciyanshi donta kirashi da yaya cos tunda aka samu matsala tsakaninsu bata kace mashi yayaba. Yungurin mikewa yayi sai yaga yanda takara tsorata DA motsinsa nan yasan cewa baby already tariga ta maidashi dodo hakan ya tabbatar mashi dacewa da kyar shawo kanta
[9:41AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉涴煉氿煉熲潳馃挍
SUNE SANADI
庐zuwairat
4鈨�3鈨�

Wannan nakune
馃mimi馃
Momyn Yusuf
Hafsat Ibrahim
Maman zee
Yusriyya mansur
Nafisat oriflame
Ashna love
Zainab Ado.
Zuwairat aliyu
Sanda nafara book dinna ban daukeshi serious ba, Amman you guys inspired me. Allah yabiyawa ko wannenku bukatunsa na alkhairi.馃尮馃尫馃拹馃尯馃挄馃挒馃挅馃挊

Yanzu kwana uku da chapter su baikara ce Mata komaiba. Asalima bata zama falo a dinning kawai suke haduwa. In sun hadu a dinning bashi da aikinyi sai kallonta. Wani lokacin sai mom ta dan buga spoon a kan plate yake dawowa hankalinshi, mom har tsoro take kar a koma gidan jiya. Tambayanshi tayi ko ya yiwa baby magana, karya yayi mata don yasan halin mom, inya gayamata yanda sukayi da baby tana iya cewa ya kyaleta kar ya matsa mata. Yau lahadi hakayasa dukansu suna gida banda dad dabai dawo daga abujaba. Bayan sun gama breakfast suka tafi da sultan yawo cikin garin, kan hanyarsu ta dawowa ya biya oasis ya sayo kayan lashe2 cikin leather biyu daya na sultan dayan kuma na baby. Lokacin dasuka dawo mom da baby suna zaune kan dinning da alaman lunch sukeson fara, da gudu sultan yafada jikin mom, Aslam matsawa yayi kusa da baby tare da mika mata leathern hannunshi aikam da sauri ta kauda kanta gefe daya. Kallon mom yayi then back to baby
"Take" yace Mata. Dan girgiza kanta tayi alaman bazata amsa ba, mom kallon baby tayi
"Bakiji yayanki yanayi miki magana? "Mom ta Dhaka Mata tsawa. Cikin shagwaba baby tace
"Ai banaso KO?"
"In banda abinki, kin taba ganin inda aka maida hannun kyauta baya?...before the count of three ki amsa" mom bata gama rufe bakiba ta fixge daga hannunshi batare data kalleshiba, dan murmushin yayi"baby da akwai tsoro" ya fada cikin ranshi. Ahaka suka ci abinci baby na kumbure2. Tana gama cin abinci tayi hanyar stairs batare data dauke ledanba tsawa mom ta Dhaka Mata ta dawo ta dauki ledan ,tana zuwa dakinta ta juye kayancikin a wastebin tana cewa
"Allah ya tsareni da cin abun hannun MONSTER".
Aslam da sultan side dinshi suka koma bayan sun kammala cin abinci. Sultan sai wasa yake da wasu daga cikin kayan wasanshi dake bangaren Aslam. Shi kuma Aslam tunani yanda zai shawo kan baby yake. bayan kaman hour daya sai ga baby tafito sanye kayan sport hannun ta rike da skipping rope. Daman aladanta kenan kullum sai tayi skipping amman tunda Aslam yadawo tabari yanzuma tagaji da zama haka nan tafito. Aslam kam curtins din windows dinshi zuge suke kuma glass ne a windows din, kana ganin na waje ammanshi baya ganinka. Da sauri ya koma Bakin window da tsayuwa yana kallon yanda baby ke skipping. Duk tsallen datayi sai boobs dinta sunyi shaking nan take yafara samun old feelings suna dawo mashi, nan yafara adua. Still yana tsaye yana kallonta har tsawon minti ashirin sannan sultan ya yabashi
"Uncle, i want to go to mommy" bai bar kallon baby ba yace
"Ok" kawai yace. Sultan fita yayi yafara tafiya sai yaga baby ta bar skipping ta tsaya kallonshi. Kallonshi ta shigaba dayi har ya zo wucewa ta inda take, yana kallonta yaga takirashi, gani yayi jikin sultan yayi sanyi shi kuma Aslam gyara tsayuwa yayi don ganin abinda zai faru. Sultan na zuwa ya tsaya gabanta
"Anty baby gani" batace komaiba ta kura mashi ido tana kallonshi har na tsawon minti biyar, duk Aslam na kallonsu sai gani yayi yanayin fuskanta ta chanza sai tafara kallon side din Aslam don tabbatar dacewa baya ganinta abunda bata saniba yana nan yana kallonta. Yana kallonta yaga ta daga igiyan hannunta ta sulawa sultan ajiki tare da ingiza shi nan take ya Fara kuka, wani irin bakincikin da haushi suka kamashi da saurin ya fito tana ganinshi jikinta ya Fara rawa da gudu tashige falo tare da hayewa sama. Aslam daukan sultan yayi suka tafi side din mom. Zaune suka taddata, mom kallon sultan dake kuka tayi
"What happened to him?" Ta tambayi Aslam at the same time tana amsanshi daga hannun Aslam.
"Mommy" Aslam yakira mom in a moody tune
"yes sweetie"
"Menene tsakanin baby da sultan!" Nan take gaban mom yafara faduwa
"Meya haddasa wannan tambayan?" Nan ya kwace abinda baby tayiwa tagayawa mom.daman tasan halin baby towards sultan zai tona masu asiri.
"Haba sweetheart menene dan mutum ya bigi Dan.....kaninshi?" Nan tension ya Kama mom saboda subul da bakan datayi, kuma yaji abinda tace
"Mom ba abinda ki keson cewa bane..."
"Cewa nayi ai ba laifi bane don mutum ya bigi kaninshi"
"Mom I hard you said DA"
"I said dan kaninshi...are calling me a liar? " ta Dhaka mashi tsawa don yabar maganar, girgiza kanshi yayi
"Mom am not calling you a liar...Amman inason sanin dalilin dayasa baby batason ganin sultan...abinda baby takeyiwa sultan is unbearable for me" yayi maganar kaman ya manta statement din mom. Dan ajiyan zuciya mom tayi
"Yarinta ke damunta" baice sake cewa komaiba ya mike cos ya San inda zai sami amsar tambayanshi.yana fita straight dakin baby ya shiga, yana bude kofa tashi da sauri tayi hanyar bathroom shima da sauri ya rike mata hannu tare da maidota baya da karfi. Jikinta ne ya Fara rawa
"Meyasa kika tsani sultan?" Shine tambayan dayayi mata, batace komaiba amman jikinta bai bar rawaba
"baki jina ne!?" Ya Dhaka Mata wani irin rikittan tsawa
"Ni ban tsaneshi ba...zagina ya..."tace muryanta na rawa
"Ashe haka kika koma dayin karya?...I will ask you for the last time..meyasa kika tsani sultan?" Shuru tayi hawaye na forming a idonta
"Bazaki gayaminba!?" Ya Kara Dhaka Mata tsawa,
"Dan yana Kama da Kai" tace da sauri alokacinda hawaye ke zubowa daga idonta, tsayawa kallonta yayi yanajin magananta har cikin heart dinshi, dukda cikin ranshi yasan karya takeyi
"Ban yarda da abinda kikaceba...meyasa baki tsani mom ba tunda kinsa kamaninmu daya daita...why sulta"?" Batace komaiba tacigaba da kuka
"Ni bance kiyimin kuka ba...gaskiyan dalilin dayasa kika tsani sultan zaki gayamin" still kuka kawai take
",bazaki fadiba zai nashi ubanki? " yafada yana cire belt dinshi, nan kukanta ya karu ,tana yarfe hannuwanta
"Yaya kayi hakuri...bazan karaba"
"Naji amman sai kin gayamin gaskiya" nade belt din yayi, ita kuma durkusawa tayi tare da boye kanta cikin cinyanta tana Kara kuka sosai
"Dan Allah yaya kayi hakuri...bazan karaba"
"Zan tabbatar da haka amman ki gayamin gaskiya ko kici na jakki yanzun nan" sanin halinshi yasa tafara kokarin kiran mommy Amman ya Dhaka Mata tsawa dole tayi shuru saidai hawaye kawai
Mom kwantar da sultan da yayi baccin wahala tayi sannan ta mike ta nufi dakin baby, tin a hanyar takejin kukan baby ta karaso da sauri adaidai lokacin da Aslam ya daga belt dinshi sama tare da bugashi abango da karfi cos basu ga shigowan mom ba, yanacewa
"Bazaki fadi gaskiyaba? " baby rikecewa tayi don rabon da wani yayi mata barazanar duka har ta mance, cikin rawan jiki tafara cewa
"Because he's your..."
"Kai..!!!"mom ta daka tsawa nan take suka juyo, da sauri ta karasa wurin Aslam ta kwashe belt din tareda wanka mashi wani mahaukacin mari
"Gaskiyan uban me kakeson ta gaya maka?" Shurun yayi hannunshi kan cheek din da mom ta mareshi, itakuma baby da gudu ta fada jikin mom tana Kara volume din kukanta
"Ba kai nake tambayaba? ...wato rainani kayi ko ?...to before the count three ka bace min da gani" fuskanshi daure kaman yayi kuka don rashin jin maganar da baby taso fada mashi kuma wannan shine Karo na farkon da mom ta daga hannu ta dokeshi, haka ya Kara tabbatar mashi da cewan da akwai babban alamari tsakanin baby da sultan kuma yayi niyyan sanin ko menene
"Bazaka fitaba kafin ranka ya baci?" Muryan mom ta katseshi, bai ce komaiba ya fice. Mom na ganin yafita ta ture baby daga jikinta.
"Kin ga abinda rashin jin maganarki zai jawoko?"
"Am sorry mommy... Bazan Kara taba sultanba" tafada cikin kuka
"In kin gandama ki Kara matsalarkine"
"InshaAllah bazan karaba" mom bata tanka mataba ta fara kokarin fita, da gudu baby tabi mom abaya, juyowa mom tayi
"Menene kika biyoni?"
"Mom tsoro nakeji kada ya dawo" hararanta mom tayi tare dacewa
"Inya dawo ya kasheki, ke kika jawo hakan" mom tana kaiwa nan tafice. Kwanciya baby tayi akan tiles tana kuka at the same time tana rolling akasa kaman wata yar yarinya.
[9:41AM, 22/05/2017] 馃挒@lh@ji馃挒: 鉂ゐ煉涴煉氿煉燄煉氣潳
SUNE SANADI
庐zuwairat
4鈨�4鈨�

Aranan Aslam bai zo dinner ba kuma mom bata nemeshiba, itakuma baby kin kwana dakinta tayi wai tana tsoron kada Aslam yadawo kuma haka akayi cos kasa zaune yayi saboda yana son jin karshen maganar da baby zata fada, around 10pm bayan ya tabbatar kowa yayi bacci ya tafi dakinta amman batanan wani irin murmushin takaici yayi tare dacewa
"Zaki gama guduwa ki dawo ki taddani, dole sai kin gayamin abinda kika fara fadamin.
The following day, lafia lau sukayi breakfast kaman babu abinda ke ranshi cos mom taji dadi daya nuna bashi dawata damuwa dukda tasan halin danta da naci kan abu, baby ma ganin bai nuna damuwa tattare dashiba yasa tadan sami nutsuwa amman still bata bar jin tsoroba. Komawa dakinshi yayi yana tuna maganar baby
"Don yana Dan..." Still maganar mom ne ya kuma dawo mashi. Tunani kalakala cikin zuciyanshi, shidai Allah Allah yake ya Kara samun kegbewa da baby cos ya deciding cewa in bata fada mashi gaskiyaba zai ajiye sonta agefe yaci ubanta dukda yasa hakan saisa mom itama taci ubanshi amman bai damuba, shidai yaji gaskiyan dalilin dayasa baby ta tsani sultan.
Bayan yadawo daga masjid sallah ASSR ya ga shigowan motan sadeeq, wani irin bakin cikin da kishine suka turnikeshi kaman ya mutu. Yana kallon sadeeq ya shiga falo kuma bayan kaman minti shabiyar suka fito tare da baby, ta sanya wani purple code lace riga da skirt, rigan fitted dan waist dinta a dame, rufe kanta tayi da dankwalin kayan don ita ba kwanan daurin dankwaline baneba, tasha lite makeup, sai annushuwa take, wani irin takaicine ya Kama Aslam dake tsaye bakin window don yanzu yawanci nan ne gurin tsayuwanshi because of baby. yana kallonsu suka zauna kan chairs dake cikin garden. Shuru Aslam yayi kaman mai tunanin wani abu, few seconds later yabude kofa ya fita, direct wajensu ya nufa fuskanshi babu walwala, tana ganinshi gabanta yafara faduwa shikuma sadeeq yasan cewa ba abun arziki bane ke tafe dashi. Karasowa yayi kusa dasu , sadeeq yamika mashi hannu don su gaisa amman ko kallon inda yake baiyiba ya kalli baby
"Ke, ki je ki dafamin noddle...no ..I mean ki soyamin dankali" waje tayo da idanuwanta alaman mamaki
"Yaya ban..."
"Zaki tafi ko saina ballaki" da sauri ta tashi tabar wajen, sadeeq kam kaman yadora hannu bisa kai don bakinciki, yana ganin ta bar waje shima ya juya da niyyan bari wajen yana tafiyan irin naisa
"Ai wannan aikin banzane...ko ka hanata zama dani bazaka hanata video call daniba sannan ina tabbatar maka dacewa bazaka taba sabun kyawawan kalaman datake yiminiba" Aslam juyowa yayi bakinshi dauke da murmushi rainin hankali
"Ai saidai Ku kare a video call cos ina tabbatar maka bazaka Kara zama daita agidan nanba...kuma wayan ansheta zanyi sai muga ta video call"
Yana kaiwa nan ya juya zai tafi, sadeeq ya sake cewa
"Ai sai yanzu nasan cewa baka Iya neman soyayyan mace ta hanyar gaskiyaba sai ta hanyar nuna isa"
"Na nuna isan kuma inkana iyawa ka hana...ai abinda baka saniba, baby tun tana shekara sha hudu na mallaketa..."
"Ka mallaketa kaman ya?" Wani irin shuumin murmushi aslam yayi
"Kwaluwanka ya

Please Login or Register in order to submit comment