Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

锘縖10/28, 2:16 PM] H Inna馃馃徏: DA BAN SAN SHIBA

kashi na 3
Zeinab Abdoul-karim
(1)
BAYA TA HAIHU
Alhaji Musa yana zaune a falo shi d'aya yana kallo, sai dai rabin hankalinsa ba shi ga kallon da yake yi, akwai wani abu dake damunsa cikin rai, musamman na bore da iyalinsa suke yi masa, da can baya ne da yanzu yana nan zaune da yaransa da matarsa, amman yau babu ko d'aya. Ya kalli 6angaran d'akin Hanan kamar yana tina wani abu sai ya mik'e tsam ya nufi shashinta, ya isa k'ofar d'akin ya fara k'ok'arin bugawa, sai yaga k'ofar ta bud'e ya lek'a da kansa yana kiran sunanta.
"Hanan! Hanan! Baiji motsinta ba ballle ta amsa, sai ya k'ara lek'a d'akin ya tabbatar babu kowa aciki, yayi d'an jim yana tinani, sai ransa ya bash tana tare da mahaifiyarta, ya kamata ya gansu tare, don haka kai tsaye can ya nufi, sai dai nan d'in ma bai ga Hanan ba, Haj. Bilkisu kawai ya gani tana kallo, ya shiga d'akin da sallama, ta amsa batare da ta kalli inda yake ba, ya tsaya yana k'are mata kallo daga inda yake tsaye a bakin k'ofa sannan ya fara magana.
"Banga Hanan ba, ina son yin magana da ita."
Taci gaba da abinda take yi amma tana masa masa maga "kaduba d'akinta mana, zaka ganta. Can na fara dubawa ban ganta ba shi yasa nazo na tambayeki, ko kuma ta fita ne? Ya k'ara tambayarta. "Nifa ban sani ba, idan har baka ganta ba ya tabbata bata gidan kenan. Ta bashi amsa cikin gadara da 6acin rai, ya d'an ji haushin yanda take bashi amsa, don haka cikin 6acin rai shima ya fara magana. "Amman kin san bana son hanan ta fita da daddare, ki duba agogo yanzu karfe tara na dare, ina mace zata fita cikin wannan daran, ba kuma tare da sanin mahaifiyar ta ba? "Gaskiya alh. Ka fara kai ni mak'ura, shin hanan karamar yarinya ce da dole sai na san ina tayi? Taja dogo tsaki ta kawar da kai, ransa ya 6aci da abin da ta aikata, kamar zai k'ara yin magana amman sai ya fasa, ya gyad'a kai ya fice daga d'akin, ta bishi da harara cike da tsananin bak'in ciki da takaici. Na kusa maganin taurin kan ka wallahi" ta fad'i a zahiri cikin takaici.
Bayan ya koma falo abu d'aya yazo ransa kiran wayar Hanan. Domin babu abinda bai
1 路 Like 路 React 路 Reply 路 Report 路 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(2) babu abinda bai so illah ace d'iyarsa na fita cikin dare irin haka, ba kuma tare da ya san inda take ba, ya daddana wayar ya kara a kunnensa, cikin sa'a kiran ya shiga wayarta ta fara ringing. Duk wani mataki na yaudara da neman isar buri Mansur ya kai ga Hanan, sai dai yana gab da yin abin da zai zamto na k'arshe gareta kiran wayarta ya shigo, firgigit hanan tayi gami da k'ok'arin ture mansur daga gareta, hakan bai masa dad'i ba, ya bita da kallo cikin tsananin damuwa, abin data fara yi ya fara bashi mamaki, domin rigarta da ya kusa rabata da ita ta mayar cikin rawar jiki da tsoro. Ya kalleta cikin wani irin maye da bai ta6a shiga ba ta begenta, ya kai k'ololuwa yau a neman cimma burinsa ga hanan, amman ta aikata masa haka. Cilin wata irin murya mai kama da ta wanda ya sha giya ya bugu ya fara magana "yaya haka hanan? Bata kalleshi ba tayi shiru cikin damuwa, ta sanya hannu ta toshe bakinta tana kallon wayarta da ke ci gaba da kira, idan ta katse sai wani ya k'ara shigowa ta kasa ta6awa, mansu yataso
Mansur ya taso daga inda yake yana layi ya nufeta ya tsaya daga bayan ta, ta waiga ta kalleshi har lokacin jikinta rawa yake yi. "waye ya kira ki hanan? Mansur ya tambaya kamar zai k'ara janta jikinsa, amma sai ta kauce da sauri tana nuna masa wayar, cikin rawar murya ta fara magana.
"Babana ne ya kira man...shine ya kara..." tana cikin rawar baki, ya kalli wayar sai ya mik'a hannu da nufin zai d'auki, sai ta rik'e hannun da sauri alamar bata son ya d'auki wayar, ya juya ya kalleta cikin idonta. "Me zaka yi man? Ta wurga masa tambaya, cikin 6acin rai ya bata amsa. "zan kashe ne, watak'ila da bakiji kiran ba, daba zaki damu haka.
Ta girgiza kai alamar a'a tana cigaba da kallon sa "kar ka kashe, kar ka kashe kiran babana man...
Cikin fushi ya fusge hannunsa daga rikon dayi masa ya nufi gefen gado ya zauna ya dafe kansa, ta juya ta kalleshi a yanda yake zaune, babu komai a jikinsa sai gajeran wando, hawaye suka zubo daga idonta. Tabbas tana son mansur tana son yin duk abinda yake so, amman bazata iya sa6awa
(3) amman ba zata iya sa6awa mahaifinta ba zata iya tsallake maganarsa ba, hawaye ya zubo daga idonta mai ciwo, sai ta d'auki wayar da sauri ta rik'eta a hannunta, sannan ta janyo k'aramin gyalenta da sauri wanda ya fad'i a k'asa ta fara kokarin yafawa, mansur ya d'aga ido da sauri ya kalleta cikin mamakin abin da take k'ok'arin yi, cikin d'aga murya ya fara magana. "Hanan me kike shirin aikatawa? Kina nufin baki k'aunata kenan? Yanayin yanda yake maganar kamar zai fasa kuka, hanan ta kalleshi sai ta fashe da kuka tana gyad'a kai. Kayi hak'uri man, bazan iya karya alk'awarin da na yiwa mahaifina ba, bazan iya ba... Ta k'ara rushewa da kuka, ta yi hanyar fita da gaggawa, ya mik'e da sauri ya nufeta yana magana cikin d'aga murya. "Haman ki tsaya...kar ki cutar da rayuwarki da tawa, ima son ki hanan... Bata kula shi ba ta fice da sauri, sai ya nufi kofar zai fita, sai kuma ya tuna yanayin da yake ciki, ya koma da gaggawa ya d'auko riga doguwa ya sanya ya bita da hanzari. Hanan tana tafe cikin sauri tafice daga
Gidan, maigadin gidan ya bita da kallo cikin mamaki, dai-dai lokacin mansur ya fito da gaggawa, yayi kamar zai bita da k'afa sai kuma ya fasa ya nufi motarsa cikin sauri.
Tana tafiya a hanya tana goge idonta yazo yayi parking ya fito da sauri ya sha gabanta ta kalleshi cikin damuwa idonta yana zubar da hawaye. Me yasa haka hanan? Me yasa? Ya wurga mata tambayar data kara tayar da hankalinta, ta kwar da kanta gefe ta kasa bashi amsa. "Wannan ba shine abinda ya kamata ki min ba, yanzu ina kike son saka raina? Ta kalleshi cikin idonta wanda ke zubar da hawaye "ina sonka mansur, amman bazan iya yin abinda kake so ba, na jima ina adana kaina, na yiwa mahaifina alkawari bazan sa6a ba, na yi maka alk'awarin samuna a yanda nake, na maka alk'awarin auran ka, bazan sa6a ba, ba zan yadda na auri kowa ba sai kai, ka yadda da hakan. Yanda take maganar cikin kuka ya sanya shi kasa cewa komai, duk da ba hakan ya so ba, amman babu yanda zai yi, cikin k'ok'arin rarrashin kansa ya fara magana. Shike nan na yadda,
(4) zan bi abin da kike so ba don ina so ba hanan, amma ki tabbatar soyayyarki tana gab da hakani. Ta k'ara kawar da kanta, ba tason maganar shi tayi tasiri a cikin ranta, ya kamo hannunta yana magana. Kizo muje na kaiki gida. Babu musu ta bishi zugwi-zugwi, ya bud'e motar ta zauna, sannan ya zagaya 6angaran direba, ya jima yana kallonta ko zatace musa wani abu amma ta kasa magana, sai ajiyar zuciya da goge idanu kawai datake yi, ya tayar da motar ya fara tafiya. Aliyu bayan tashin sa daga jiont din su kai tsaye gidan alh. Musa ya wuce, a cikin ransa yaga dacewar yaje ya gaisheshi, domin ya kwana biyu basu had'u ba, sanda yake shiga ofis bai shiga yanzu shi kwana biyu, duk da a k'asan ransa yana jin kamar akwai wata buk'atar da zata kai shi gidan bayan haka, amman yak'i yadda da hakan, yafi bari, ya sak'a abu guda cikin ransa kawai. Yana tafe akan hanya bayan ya shiga cikin layin gidan, bai san dalilin daya sanya yake tafiya a hankali ba, kawai dai ya san ba shi da karsashi, kamar ance ya kalli wani 6angare
Na layin sai ya hango mota a tsaye, abin da ya bashi damar k'arewa motar kallo gami da k'ara rage gudu bai gane motar ba, domin cikin mansur yana da motoci kala-kala shi kuma bai san wannan ba. Kawai sai yaji ya kasa amincewa da tsayuwar motar a gurin, yana zargin ta mansur ce, ya matsa can gaba ya tsayar da motarsa amma yana iya hangen motar, bai ganin komai na cikin motar domin gilasan motar bak'ak'e, don haka yafi baiwa ran mansur ne ya na jiran fitowar hanan. Yana tsaka da wannan tinanin yaga k'ofofin gaba na motar suna bud'ewa, ya k'urawa k'ofofin idanu, sai ga hanan ta fito daga 6angaran mai zaman banza, mansur kuma ya fito daga d'aya oangaran da gaggawa, kafin hanan tayi k'ok'arin yin wani abu sai yaga carf mansur ya kama hannun ta.
Gabansa ya k'ar fad'uwa ya rintse idansa da karfi, baisan me mansur ke sanar da hanan ba, amman kome yake gaya mata jikinsa ya bashi kalamai ne na soyayya da lallashi, ya dinga jin kamar ana buga masa guduma a cikin zuciyarsa, sun jima a haka kafin yaga hanan ta wuce
Like 路 React 路 Reply 路 Report 路 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(5) wajan gidan su kai tsaye, tana d'an waigen mansur wanda ke tsaye har lokacin jikin motarsa, sai data yi nisa sosai sannan yaga mansur ya bud'e motarsa ya shiga. Ya kifa kansa akan sitiyarin motar yana jin kamar ya fara kuka, domin abin da ransa ke gaya masa ya kasa yadda da shi, duk da zuciyarsa na tabbatar masa da hakan, ba don hanan d'iyar alh. Musa bace ba zai yadda ya aureta ba, don ya tabbatar Munsur ne wanda take k'auna, sannan ya gama sanin komai nata kafin shi da zai zama mijinta yasani, yana da kishi matuk'a, amman babu yanda zai yi da abin da yafi faru, haka Allah ya k'addara masa auran mace da wani yama da ita.
Sai yaji zuciyarsa na umartasa da kar ya amince da hanan koda bayan auransu ne, domin bai kamata ya had'a jikinsa da nata c. Duk yanda yaso ya nuna dakiya sai da hawaye suka zubn daga idansu, yaji kamar ya juya ya fasa zuwa gayar da sirikin nasa, amma sai yaga rasin dacewar hakan, don haka yakunna motar wanman karon da gaggawa ya tafi kamar wanda zai tashi akan iska, kasancewar unguwar
Ta masu hannu da shunuce kafin kaga mota ko wani abum hawa ya wuce sai anjima, shi ya sanya ya sami damar isa ga inda yake son isa tare da wani tarnak'i ba, yaci karo da hanan akan hanya har yanzu tana tafiya tana gab da shia gidan, bai bi ta kanta ba ya nufi gidan kai tsaye. Hanan tabi motar Aliyu da sauri, kallo d'aya ta gane motar taja tsakiya a fili, taci gaba da tafiyarta, bayan shigar aliyu cikin gidan ya jima cikin motarsa yana sak'awa da kwancewa har ya sallamawa ransa ya fita, ya zauna ne domin yayi k'ok'arin lalashin kansa, bai son ya shiga da wani 6acin rai ko wani abu. Yana fitowa yayi wata irin ajiyar zuciya ta jin dad'i, tabbas yayi kewar gidansa da k'annensa, ya san sunyi bacci yanzu, sai yaji kamar ya dawo cikin rayuwarsa ta baya, kwanakin da yayi k'alilan ne ba a cikin gidan ba, amman sai yake ganin kamar ya shekara batare da suba, yana hangen hanan ta wuce cikin gidan kai tsaye ba tare data kalli inda yake ba, bai damu da hakan ba shima ya nufi cikin gidan. Alh. Musa yana zaune a cikin falon
(6) duk sakan din agogo idan ya buga akan idonsa yake bugawa, yanzu karfe goma na dare amman Hanan bata shigo gida ba, ya rasa ina zai sanya 6acin ransa ya huta, kwatsam sai ga hanan ta shigo gidan, ya d'aga kai ya kalleta cikin 6acin rai. Hanan na ganin mahaifinta a zaune ta rud'e gaba daya, tabbas ta san yau ta aikata abu mafi muni ga mahaifinta, kafin ta kai ga tinanin yin magana alh. Musa ya dako mata tsawa cikin karaji. "Daga ina kike hanan? Maganarshi ta sanya haj. Bilkisu fitowa cikin gaggawa daga d'aki, domin yayi maganar ne cikin zafi rai, sai dai hanan ta kasa yin magana, yana shirin bud'e baki ya k'ara magana Aliyu ya shigo falon, ya bishi da kallo cikin mamaki. "Baffa tare muka fita da ita, akwai wasu kaya da tace mini tana buk'atar kai dinki na kaita ne. Abinda aliyu ya fad'i kenan, bayan jin abin da mahaifin hanan ya fad'a tun lokacin da yake k'ok'arin shigowa. Amsar aliyu ta baiwa haj. Bilkisu da alh. Musa mamaki matuk'a, dukkansu suka bud'e baki suna kallonsa, itama hanan abin ya bata mamaki
Sosai. "Tare kuka fita aliyu? Amman me ya sanya baku sanar da mahaifiyarta zaku fita ba? Alhaji musa ya warga masa tambayar, cikin sauri ya amsa kamar ya shirya abin da zai fad'a daman. "Lokacin da zamu fita momi bata kusa, amma mun barwa mai aiki sallahun tagaya mata, ina zaton itace ta sha'afa bata sanar da ita ba. Alh. Musa ya bi shi dakallo ya kasa yadda da abin da yake fad'a, amman bashi da damar k'aryatawa domin tare yaga sun shigo, ya kalli hanan data sunkuyar da kanta k'asa cikin tuhma. "Meya sanya dana kira wayarki baki d'aga ba hanan?
"Anan na mantata daddy..." ta bayar da amsa cikin rawar baki, yayi dan jim sannan ya gyd'a kai. Shike nan wuce ciki. Hanan ta wuce babu musa da gaggawa, cikin ranta tana godiya da Allah da ya ku6utar da ita, aliyu yabita dakallo har ta shige, a k'asan ransa yana zargin kansa da aikata k'arya da bai mataba, amman yana ganin hakane kawai mafita da kwanciyar hankalin baffansa. Yakalli haj. Bilkisu dake tsaye ya k'ok'arin gaisheta "ina wuni momy? Tayi kamar bazata amsa ba
(7) amman ta amsa ta wuce da sauri, alh. Musa ya bishi da kallo sannan ya nuna masa gurin zama. Ka sami guri ka zauna mana aliyu. Babu musu aliyu ya sami guri ya zauna, amma yana faragabar abin da alhajin zai k'ara tambayar sa. Yaya ofis da harkokin biki, Ina son mu zauna daman, amman abubuwa sun sha kai na, yaushe zaka je ka taho da iyayanka? Yanda alh. Musa ya sauya darasin hirar ya faranta ransa k'warai da gaske, don haka ya gyar zama ya fara k'ok'arin bashi amsa cikin jin dad'i.
Acan d'akin hanan, tana tsaye gefen gado tana cire kayan jikinta, ta daura tawul da nufin shiga wanka haj. Bilkisu ta shigo d'akin ranta a 6ace tana kallonta. Yaushe kika fara yanke shawarar amincewa aliyu har kifita da shi ba tare da kin sanar dani ba hanan? Hanan ta kalli mahaifiyarta tana d'an yake "yanzu momy kin yadda zan iya fita da wannan sakaran? Haj. Bilkisu tana kallonta cikin rashin fahimtar abin data fada "bangane me kike nufi da hakan ba hanan? Ina nufin k'arya kawai ya mini, nina fita unguwane da mansur,
Na dawo na shigo daddy yana tambayata, kafin nayi magana ya rigani, nayi niyyar gayawa daddy inda naje, idan yaso ko kashe ni zai yi sai dai yayi... Haj. Bilkisu ta katseta cikin sauri "a'a gwara da baki gaya masa ba, domin masifarsa bake kad'ai zata shafa ba, har nima sai na shiga matsala. Hanan ta kalli mahaifiyarta cikin damuwa "ba dai abinda aliyu yayi ya burgeki ba momy? Yanayin yanda tayi furcin ya nuna takaicin da bak'in cikin dake ranta. Haj. Bilkisu ta matsa kusa da ita tana murmushi "har abada babu abinda da yaron nan zai yi da zai burge ni bayan yace ya fasa auranki, idan ina k'aunar ganin mutuwa ta ina k'aunar ganinsa, kin sanya a ran ki har abada bazan so shi ba. Hanan tayi murmushin jin dadin abin da mahaifiyarta ta gaya mata, haj. Bilkisu ta dafa kafad'ar ta. Amman daga yau ki kiyayi fita da munsur cikin dare ba tare da kin gaya mini ba, kin san halin mahaifinki zai iya aikata komai akan hakan. Hanan ta d'aga kai alamar to ba tare da yin magana ba, haj. Bilsu taci gaba da magana ganin hawaye
Like 路 React 路 Reply 路 Report 路 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(8) ya zubo daga kan fuskarta. "Komai ya kusa zuwa karshe, na tabbatar miki baki da miji sai mansur insha Allah. Ta kuma gyad'a kai ta sanya hannu ta goge hawayen dake zubo mata, haj. Bilkisu ta fice daga cikin d'aki, hanan tayi shiru zaune a gefen gado, kalaman mansur suka dawo mata cikin ranta wanda yake gayamata sanda zai tafi daga k'ofara gidansu d'azu. Hanan abinda dana gaya miki shine kawai mafita garemu, ba zamu sauya ra'ayin mahaifinki haka kawai ba tare da bore ba, sai dai bazan matsa miki akan abin da baki buk'ata ba, duk sanda hankalinki ya kwanta da abin dana gaya miki zanyi maraba da hakan." wannan sune kalamai na k'arshe daya gaya mata, sai kuka ya taho mata sosai, ta sanya tafukan hannunta ta rufe idonta tana kuka, me yasa rayuwa tazo mata a haka, me yasa, ta fad'a kan gadon taci gaba da kuka sosai. KARYA KASA INJI BOKA. Wannan shine kusan abin da ya faru ga haj. bilkisu, domin duk abin da ya kamata suyi da batula na neman asiri sun yi, saidai hakan yak'i tasiri gaba d'ya, sunje gurin duk wani
Malami na anty batula kusan guda biyar, kowanne ya basu irin nasu tsubbun anyiwa alh. Musa, akwai wanda aka binne a bayan gidansa, wani kuma aka d'inke a filon da yake kwana, wani aka saka cikin katifarsa, wani haj. Bilki ta had'iya a cikinta, amman da alama babu abin da suka yi, domin har zuwa wannan lokacin babu abin da ya sauya, yau shine rana ta k'arshe ga akin da aka baru na k'arshe, wato haj. Bilkisu ta kuskure bakinta da wani ruwan rubutu da wani malamin tsubbu ya bata, sannan ta tinkari alh. Musa da maganar, malaminsu ya tabbatar mata duk abin da tace tana buk'ata zai yi, koda kuwa halaka iyayensa ne.
Ta kammala shirinta tsaf cikin kwalliyar da ta jima bata yiwa mijinta ba, a wannan daran abincin da aka shirya na daban ne, don haka shigar itama ta zamto ta daban da kullum, sai dai gabanta yana fad'uwa, domin duk tsaurin idonta tana shakkar mijinta, domin bai ta6a wasa ko sanya bkan abin da yasanya gaba ba, mutum ne mai hak'uri da juriya, sai dai bai cika d'aukar raini ba kwata-kwata.
(9) jin ta kasa samun nutsuwa har zuwa lokacin da tad'auko rubutun zata k'urba ya sanya ta kiran 'yar'uwarta Batula, kiran d'aya batula ta d'aga cikin fargaba ta fara magana batular daga can 6angaranta. "yaya akai yi anty bilki, kingama magana ko? Haj. Bilkisu ta ta6e fuska cikin damuwa tana fad'in "ioafa, kin ganni na kasa k'ur6ar maganin ma, gabana yana fad'uwa, ban san me zai faru dani da alh. Ba yau, kin san halinsa dai. "Haba dm Allah, kar ki 6ata min rai anty bilki, kitina irin mak'udan kud'in da muka kashe akan harkar nan, akwai malamin da sai da muka cake masa dubu dari biyu kash, malamin da ya bada wannan lak'aninma dari biyu da hamsin muka cake masa, da kuma sauran daza mu aika masa, don Allah ki daure kiyi, wallahi na tabbatar miki ko shahdan ne alh. Musa yau tasa ta k'are, na gaya miki aikin mal. Zirk'u bai da makari, idan aka yi sai ya tabata wallahi, ki daure kije kawai. Haj. Bilkisu tayi ajiyar zuciya cikin jin dad'i "maganganunki sun k'arfafa mini gwaiwa bari na tashi naje yanzu.
Ta kashe wayar da gaggawa, ta d'auki kwalbar ruwan rubutun ta kuskura bakinta sau uku kamar yanda aka ce mata sannan ta nufi d'akin Alh. Musa kai tsaye. Yana tare da yaransa Hamza da Umar suna hira cikin jin dad'i. "Daddy yaushe uncle zai dawo nan gidan, yanzu babu wanda yake kai mu unguwa, kai kullum kana aiki, momy kuma bata tuk'a mota kullum, anty hanan kuma da munje gurinta sai ta kore mu. Umar ya amshe da sauri hannunsa yana bikinsa "nima ina son naje yawo dady. Alh. Musa yayi murmushi "ku kwantar da hankalinku, ni zan dinga kai ku, yanyanku ya kusa aure, dole zai bar gidan nan... Dai-dai lokacin haj. Bilkisu ta shigo d'akin, alh. Musa ya d'aga kai ya kalleta, mamaki ya bayyana akan fuskarsa, na irin kwalliyar data cankad'a yau, yaranma suka bita da kallo. Hamza ne sarkin magana shi ya fara maganar "momy unguwa zaki je, zan biki.... "nima zanje momy. Umar ya fad'i shima. Ta harare su cikin damuwa "hamza ka 6aci da zance wallahi, tashi maza ku tafi gurin salame ta muka wanka ku kwanta dare yayi."
(10)
Yaran suka tashi ba domin sun so ba, alg. Musa yaso ya dakatar dasu, amman kwalliyar da matarsa tayi da irin yanda take kwarkwasa ta tsumashi, ya kuma fuskanci tana son yin magana dashi ne, don haka yayi wa yaran sai da safe suka wuce. Ta zauna a kusa da shi tana d'an murmushi "alhaji kaci abinci kuwa? "sai yanzu kike tambaya bilkisu, kin manta dani gaba daya, kin d'auki wani hali kin d'ora a ranki, naci to.
Ta k'ara yin yak'e tana magana "ba haka bane, na kasa jure damuwar dake raina

Please Login or Register in order to submit comment