Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Gwara Tayi Yunk'urin Data Kira Na Karshe,
A Wannan Karon TaShiriya Tsaf Domin Rabuwa Da Aliyu. Wandb Ta Tabbata
(60)
Ta Tabbatar Dole Zai Saketa, Tana Kwance Akan Gado Tana Sak'awa Da Kwancewa Dare Ya Fara Rabawa, Neman Hanyar Da Zata Rabata Da Aliyu Kawai Take, Sai Ta Dinga Jin Kamar K'arar Harbin Bindiga, Tsoro Ya Kamata Matuk'a Ta Takure Daga Gadon Da Take, Sai Taji Harbin Yana K'aruwa, Ta Mik'e Da Kyar Ta Nufi K'ofa Tana Kok'arin Bud'ewa, Sai Tajiyo Kamar Alamar Motsi A Cikin Falonsu, Ta Bud'e A Hankali Sai Taga Aliyune Yana Kaiwa Da Komowa, Can Sai Ga Maigadi Ya Iso Cikin Sauri Tare Da Abubakar Cikin Rawar Jiki, Ta Bude K'ofar Da Sauri Itama Tayi Wuf Ta Fito Jikinta Yana Rawa, Aliyu Ya Jiyu Ya Kalleta Sai Gumi Take Had'awa, Kamar Zai Yi Mata Magana Sai Kuma Ya Fasa Ya Kalli Maigadi. "yaya Maigadi Daga Ina Ne Harbin, Angano Daga Ina Ne? Cikin Hankali Yake Maganar. "yalla6ai Ai Gidan Dake Jikin Namu Ne. Nan Gidan Alhaji Lawali Kostom, Ina Tsananin 'yan Fashi Ne...
Sai Suka Sunkaya Gac D'aya Saboda Wata K'ara Da Suka Ji Ta Wundon Falon ta Wuce Alamar An Harba Bullet Ne Ya Fad'o Gidan, Hanan Ta Fasa Ihu Tana Neman
Hanyar Tsira, Aliyu Ya Rhk'ota Da Sauri Yana Toshe Mata Cki Suka Kwanta A K'asa, Cikin K'asa Da Murya Ya Fara Magana. "kar Wanda Ya Ya Fiita, Kar Wanda Ya Motsa Daga Nan. Sun Jima A Haka Sai Da Suka Ji Harbin Ya Lafa Sannan Suka Mik'e Zaune, Hanan Sai Kuka Take Yi Jikinta Yanja Rawa Cikin Damuwa, Aliyu Ya Umarci Maiadi Da Abubakar Su Fita Ta Hanyar Baya Kowa Ya Sh4e D'akin Sa Ya Kulle, Ya Musu Gargad'i Koda Sun Ji An Buga Kar Su Sake Subud'e Kofofin, Suka Wuce Da Sauri, Sa6an Ya Kama Hannun Hanan Dake Kuka Cikin Damuwa Ya Kaita Har Cikin D'akinta Yana Magana A Hankali Da Lallashinta. "Kiyi Hakuri! Ina Tsammanin sun Tafi, Bazasu Dawo Ba...Bazasu Shigo Nan Ba Insha Allah. Shima A Rud'e Yake, Amman Yayi K'ok'arin Lallashinta, Tana Jin Kamar Tace Masa Don Allah Ya Kwana Cikin 'Dakinta Amma Tana Jin Tsoron Hakan, Don Haka Ta Barshi Ya Fita, Yana Fita Ta Mayar Da K'ofar Ta Kulle Da K'arfi, Ta Haye Gado Ta K'udundune. Aliyu Bai Nufi d'akinsa Kai Tsaye Ba, Sai Ya Zauna Anan Falo Yana d 'an Saurare, Sai Da Aka Kusa
Awa d'aya Ya Tabbatar Babu Komai Sannan Ya Nufi Dakinsa, Ya 'Dauro Alwala Ya Fara Sallah Da Addu'oi, Sai Kusan Asuba Ya Kwanta. Da Safe Sun Farka Cikin Unguwar Da Tashin Hakali Matuka, Domi 'yan Fashi Da Suka Shiga Mak'otansu Sun Yi 6arna Sosai, Sun Kashe Maigadin, Sannan Sunyiwa Amaryarsa Fyad'e Wacce Aka Kaita Asibiti Ranga-ranga, Bata Jima Ba Itama Tarasu, Ga Kud'i Dasuka d'iba Masu Yawa. Sauran Matansa Biyu Aka Bari Cikin Tashin Hankali, Jama'an Tsoro Suncika Unguwar, Hanan Da Sassafe Mahaifiyarta Tayi Mata Waya Tanja Tambayarta Halin Da Ake Ciki, Lokacin Tini Alh. Musa Ya Iso Gidan Domin Mamacin Abokinsa Ne, Tare Dasu Hanan d'in Suka Shiga Gidan Da Aliyu. Yanda Aka Dinga Bayar Da Labarin Ya d'aga Hankalin Hanan Ta Dinga Yin Kuka, Don Haka Bayan An Fita Da Gawarwakin Zuwa Makwancinsu Data Fita, Maimakon Ta Wuce Gidan Mijinta Sai Ta Wuce Gidansu Kai Tsaye. Tana Shiga Haj. Bilkisu Tayi Ajiyar Zuciya Cikin Jinj Dad'i Tana Fad'i "daman Ko Baki Zoba, Zanje Nad'auko Ki, Yaya Akayi Ne Hanan, Bani Labari. Cikin
Tsananin Damuwa Hanan Tagaya Mata Duk Abinda Ya Faru, Jikinta Yana Kyarma, Haj. Bilkisu Ta Gyad'a Kai Tana d'in. "ai Daman Wannan Unguwar 'yan Fashi Sun Damesu, Last Year Ma Sai Da Aka Kashe Wani Bbban Shugacn 'yan Sanda, Dm Haka Babu Inda Zaki K6a, Daman Nagaji Da Sauraran Randa Zaki Bar Gidan, To Ga Dalali Yayi, Bazaki K6a Gidan Nan Ba, Har Sai Ya Sallameki. Kasuwa Aliyu Ya Zauna Gidan Makokin Har Zuwa Yana Shida Sirikinsa Bai San Hanan Bata Giadan Ba. har Ya K6a Gidan Dare Yayi Baiji 'Duriyartaba, Sai Da Abubakar Ya Shigo Yana Neman Abinci Dazai Ci Cikin Firj Sannan Ya Tambayeshi Yau Bata Dafa Masu Abinci Bane, Yake Sanar Dashi Ai Bata Dawo Ba, Mamaki Ya Kama Aliyu Ya Tambayi Ina Taje. Yasanar Dashi Bai Sani Ba Shima. Hankalin Aliyu Ya Tashi, Bayan Fitar Abubakar Ya Fara Duba Gidan, Ya Tabbatar Bata Nan, Domin Dakinta Ma A Kulle Yake Da Mkulli, Yafara K'ok'arin Kiran Surkinsa, Bugud'aya Ya Dauka, Bayan Ya Gaisheshi Cikin Ladabi Alh. Musa Yakara Yimasa Ta'aziyya Sannan Yad'a Da Tambayar. "yaya Dai, Kowai
Like · React · Reply · Report · 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(61) Ko Wani Abun Ne Yafaru Aliyu? Aliyu Yayi Dan Jim Sannan Ya Fara Magana "eh Baffa, Hanan Ce Bata Gidan, Ina Tsammanin Tana Nan, Domin Na Fuskanci Kamar Tana Cikin Tsoro... Ran Alh, Musa Ya 6aci Ya Mik'e Zaune Sosai Yana Fad'a "wacce Irin Maganace Wannan, Don Anyi Mutuwa A Mak'ota Shikenan Sai Ta Bar Gidan Mijinta, Nikoda Was Basu Sanar Dani Hakan Ba, Ina Zuwa Bari Zan Kira Ka." Sai Yamik'e Ya Nufi d'akin Mahaifiyarta Da Gaggawa, Ya Tatar Dasu Hanan Tana Zaune A Tsakiyar Gado Suna Hira, Mamaki Ya Kamashi Matuk'a, Hanan Tad'an Fara Yak'e Tana Magana. "daddy Ina Wuni... Yayi Mata Dak'uwa Da Hannunsa "ina Wunin Gidanku! Ashe Kina Gidan Nan Hanan, Yanzu Badon Mijinki Ya Kirani Yana Tambaya taba Da Haka Zaki Kwana Ban Sani Ba, Wallahi Bilkisu Kin Yi Girman Banza, Tun Dazu Dakike Kaiwa Da Komowa Ai Baki Sanar Dani Komai Ba. Haj, Bilkisu Ta 6ata Fuska "haba Alhaji Me Zan Sanar Dakai, Kasanfa Abin Daya Faru A Mak'otansu, Ka Kuma San Hanan Da Saurin Firgita... "ko Saurin Muvwa Gareta Ba Firgita Ba A Gidan
Mijinta Zata Kwana, Domin Ban Yadda Ta Kwanar Min A Gida Ba." Haj. Bilkisu Ta K'ara K'ulawa "alh. Kasan Komai Zai Iya Faruwa Da Yarinyar Nan Ko? "babu Abinda Zai Faru Da Ida Insha Allah." Ya Kalli Hanan Dake 6ata Fuska Yanaci Gac Da Magana, "hanan Ki Had'a Kayanki, Yanzu Mijinki Zaizo Yad'auke Ki. "hanan Ta6ata Rai Kamar Zata Fasa Kuka, Ya Juya Ya Fi Ta Ya Barsu Anan, Sai Ta Fashe Da Kuka, "Gashya Momy Ni Bazan Koma Ba Wallahi Tsoron Gidan Nakiyi...Zan A Iya Zuwa A Kashe Nifa," Haj. Bilkisu Tayi Shiru Cikin Tsananin Damuwa, Data San Me Yasa Mijinta Kfa Taurin Kai Da Kafiya Har Haka C. Alhaji Musa Yana Fita Aliyu Ya Kira A Waya Yace Yazo Yad'auki Matarsa Yanzu, Aliyu Ya Amsa Da Gashi Nan Zuwa. Hanan Tana Kuka Haj. Bilkisu Ta Kalleta Cikin Hasala Tana Magana, " Kijeki Sameshi Da Kanki, Tauye Rayuwar Dayake Miki Yayi Yawa. Kamar Hanan Jira Take Yi, Sai Ta Mik'e Dasauri Tanufi Falon Mahaifinta, Yana Zaune Yana Ciga Da Kallo Ta Shiga Da Sallama, Yad'aga Kai Ya Kalleta Cikin Mamakin Ganinta, Ta Sami Guri Tazauna
Ta Sunkuyar Da Kanta K'asa Sannan Ta Fara Magana. "Daddy Kayi Hakuri Kabarni Nayi Kosati Guda Ne A Gidan Nan, Wallahi Tsoron Gidan Nakeji, Komai Zai Iya Faruwa Dani, Daey Har Fyad'e Fa Suka Yiwa Matarsa... Idonta Ya Fara Zubar Da Hawaye, Alh. Musa Yayi Dan Jim Sannan Yafara Magana "Hanan Kisanya A Ranki Duk Abinda Allah YA K'aeara Zai Sami Bawa Babu Makawa Sai Ya Sameshi, Sa6an Kigane Wad'an Nan 6arayin Bazasu K'arzuwa Unguwarku Ba A Yanzu, Domin Sun San Jami'an Tsaro Sun Sanya Ido Sosai A Unguwar, Don Haka Babu Abinda Zai Same Ki," Hawaye Ya K'ara Zubo Mata Ta Sanya Hannu Tana Gmgewa Takasa Magana, Amma Dazata Iya Rok'on Mahaifinta Cewa Zatayi Daya Raba Ta Da Aliy, Domin Bata K'aunar Auransa. Kamar Alh. Musa Ya San Abin Dake Ranta Ya Far Mata Nasha Cikin Lallashi "hanan Kece Babcr 'yata, Kenafara Haifa, Sannan Nibani Da Wadatar Dangi, Babu Abin Danake Fata Bayan Ganin Rayuwarki Ta Ingata Ko Bayan Bana Raye. Nazabar Miki Aliyu Inazaton Insha Allah Zai Zamto Farin Ciki A Rayuwar Ta Gaba, Inason Ki Kwantar
(62) Inason Ki Kwantar Da Hankali Kiyi Hak'uri, Duk Abinda Na Aikata Domin Farin Cikin Ki Nagaba Ne Hanan. Ina Fatan Zaki Yi Biyayya Ga Umarnina," Jikin Hanan Yayi Sanyi Matuk'a, Maganar Mahaifinta Ta Sh4a Jikinta Sosai, Duk Da Har Zuwa Yanzu Bataji Zuciyar Ta Ta Aminta Da Aliyu Ba, Sannan Kuma Tana Cikin Tsananin Tsoro, Zata Hak'ura Ta Kuma, Don Bazata Iya Sa6a Maganar Sa Ba, Yaciga Da Mata Nasiha, Aliyu Yayi Sallama Daga Bakin K'ofa, Alh. Musa Ya Amsa Gami Da Bashi Umarnin Ya Shigo, Aliyu Ya Shigo Ya Sami Guri Ya Zauna Ya Fara Gayar Da Alh. Musa Cikin Ladabi, Hanan Ta Kawar Da Kanta Ta Gefa Kamar Bata San Ya Shigo Ba, Ya Riga Yagama Sanin Irin Zaman Dasuke Yi, Sai Dai Ci Yanke k'auna Ba, Ya San Watarana K6ai Zai Wuce. Bai Ja Doguwar Magana Ba Yafara Magana Ya Kalli Aliyu Yana Fad'in "kad'auki Matarka Kuwuce Aliyu, Allah Ya Tashemu Lafiya," Hanan Kamar Jira Take Ya Bata Umarni Ta Fice Daga 'Dakin Cikin gaggawa, Suka Bita Da Kallo Sannan Aliyu Yayi Yunk'urin Motsawa, Alh. Musa Ya Bishi Da Kallo Sannan YaFara
Magana Cikin Nasiha. "Acigaba Da Hakuri Aliyu, Watarana Komai Zai Zama Tarihi." Aliyu Yayi Murmushi Yana Gyad'a Kai Gami Da Fad'in "babu Damuwa Baffa, Saida Sad. Ya Wuce Daga Cikind'akin, Alh Musa Yayi Murmushi Cikin Ransa Yana K'ara Alk'awarin Cigaba Dayi Musu Addu'a. Hanan Tun Da Tashia Dakin Haj. Bilkisu Haj. Bilkisu Ke Masifa, Akan Yaya Zata Amince Dakumawa Gidan, Ta Inda Tashiga Bata Nan Take Fita Ba. "hanan Duk Wani Gata Ke Nake Nemarwa, Yaya Zaki Yadda A Dinga Juya Rayuwarki Kamar Tamaula, Kinje Kinsaki Jiki Kin Rashe, Idan Kikayi Sakaci Har Mansur Yayi Fishi Ya Kura Dake Shikenan, Wata Nawa Ana Abu Daya Hanan? Hanan Tak'ara 6ata Fuska "momy Yaya Zanyi Da Mutumin Nan Ne, Duk Wani Abu Da Zai Fusata Shi Mayi, Amman Yak'i Ko Kallona Balle Yanuna Ransa Ya 6aci, Kwata-kwata Bashi Dazuciya. Ran Haj. Bilkisu Sai Tafasa Yake "yaya Zaiyi Zuciya, Ina Yasanta? Dayana Dazuciya Da Bai Rayu A Gidan Nan Ba, Don Babu Irin Abun Da Ban Masa Na K'untatawa Ba, Amman Ko Ajiknsa, Ina Zaton Akwai Maita Cikhn Jininsa,
Don Haka Idan Bakiyi Da Gaske Ba Bazai Sakeki Ba, Ki Kuma Sani Ni Bazanje Na Kashe Miki Aure Ba, Kece Zaki Kashe Abinki Da Kanki, Don Haka Ki Tabbatar Baki Kara 6ata Lokaci Gurin Zama Da Shi Ba. Hanan Tayi Shiru Tana Sauraran Hud'ubar Da Mahaifiyarta Keyi Mata, Ita Kanta Tagaji Da Zama Da Aliyu Burinta Bai Wuce Ta K6a Ga Mansur Kamar Yanda Suka Tsara Ba, Tajima Tana Sauraranta Ta Manta Da Wani Aliyu Cikin Mota. Aliyu Tun Yana Zaune Zaman Jiran Fitowar Hanan Har Ya Sare, Ya Kwantar Da Kujerarsa Ya Kishingid'a, A Hankali Bacci Ya Fara Daukarsa, Bai San Tsahon Lokacin Data 'Dauka Kafin Ta Iso Ba, Ya Dai Ji An Kwankwasa Glas 'Din Motar, Ya Tashi Firgigit Gami Da Danna Mabud'in K'ofar. Bai Ta6a Zaton Hanan Zata Shiga Baya Ba, Don Haka Ya Bud'e Mata Gaban Motar, Sai Dai Ga Mamakinsa Sai Gata Bud'e Bayan Motar Tash4a Ta Zauna, Sai A Lokacin Yatina Ashe Fa Tun Bayan Auransu Hanan Bata Ta6a Shiga Motarsa Ba, Tinanin Ranar Datafara Hawa Motarsa Ya Bijiro Masa, Wannan Itace Ranar Dasuka Fara Samun Sa6ani Na Zahiri,
Like · React · Reply · Report · 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
Wanda Tunda Daga Shi Har Zuwa Wannan Lokacin Basu K'ara Shiri Ba Ya Kalleta Ta Madubi Sai Yaga Chatting Ma Takeyi Cikin Wayarta, Yayi Wa Motar Key Ya Wuce A Hankali. Yana Tafiya Yana Satar Kallon Ta Tamudubi, Amma Ko Sau 'Daya Baiyi Sa'ar Ganin Ta Kalleshi Ba, Har Suka Isa Gida Babu Wanda Yace Da Wani K'ala Kamar Jira Take Su Isa Suna Isa ta Bud'e 6angaran Datake Ta fita, Aliyu Ya Bita Da Kallo Cikin Damuwa, Yaushe Ne Lokacin Dazai Shirya Da Matarsa, Yaushe Zasu Yi Irin Zaman Da Dukkan Ma'aurata Keyi? Wannan Sune Abubuwan Dayajima Yana Sak'awa Da Kwancewa Kafin Ya Bud'e Motar Yafita.
DUK WAYON AMARYA....
Hanan Tana Shiga 'Dakinta, 6and'aki Ta Sh4a Ta Watsa Ruwa Sannan Tayi Sallah Ta Sanya Kayan Baccinta, Sai Dai Daga Sanda Ta 'Dora Hak'ark'arinta Akan Gadonta Komai Yadawo Mata Sabo Kamar Yanzu Abin Ya Faru, Sai Tamik'e Ta Zauna Daram Cikin Tashin Hankali, Tanaji Kamar Idan Ta Kwanta Tarufe Idonta 6arayin Nan Zasu Iya Shigowa. Sai Tamik'e Tak'ara Sanya Makullin 'dakin Ta Kulle, Tanufi Gado Ta Kwanta,
Ta Nannad'e Kanta Cikin Burgo Tana Ajiyar Zuciya, Taji Tad'an Sami Mutsuwa Cikin Ranta, A Hankali Bacci Ya Fara Daukarta Mai Cike Da Tsoro, Ko Baccin Minti Biyar Cta Yi Bata Farka A Gigice Kamar Wacce Aka Dakawa Duka, Sai Tafashe Da Kuka Cikin Damuwa, Tamik'e A Hankali Talek'a Harabar Gidan, Sai Taga Gidan Bak'ik'k'irin, Ta 'Danja Dabaya Tasaki Labulan Cikin Sauri, Sai Tanufi 6and'aki Ta Shige Takulle Kanta, Tajima Cikinsa Amman Ta Kasa Samun Nutsuwa, Dole Ta Bud'e K'ofar 'Dakin Tafita A Hankali, Tanufi Falon Kai Tsaye Ta Zauna Shuru Akan Kujera Cikin Tsananin Damuwa Ta Nannad'e Jikinta Kamar Mai Jin Sanyi, Nan Ma Taji Hankalinta Bai Kwanta C, Wani Tinani Ya Fad'o Mata Duk Da Bata Son Hakan Amman Bata Da Za6i Bayan Yin Abin Da Ranta Ke Gaya Mata. Ta Mik'e Tsamo-tsamo Kamar Kazar Da Kwai Ya Fashe A Ciki Ta Nufi 'Dakin Aliyu, Ta Murd'a K'ofar A Hankali, Sai Tayi Sa A K'ofar A Bud'e Take, Dm Haka Ta Sh4a A Hankali Cikin Sand'a Domin Bata Buk'atar Ya San Tashigo, Ta Mayar Da K'ofar Tarufe A Hankali. Tatsaya Tana
K'are Masa Kallo Yana Gadonsa A Kwance Ya Lullu6e Rabin Jikinsa Da Bargo, Tayi 'Dan Jim Tana Tinanin Ina Ya Kamata Ta Kwanta, Ta Yanke Shawarar Kwanciyar A Gefensa Domin Akwai Gurin Da Zata Kwanta Batare Da Yasan Tashigo Ba, Tanufi Gefensa Ta Kwanta A Hankali, Tayi Doguwar Ajiyar Zuciya Domin Sai A Yanzu Ta Sami Nutsuwa Cikin Ranta. Sai Dai Abinda Bata Sani Ba Tunda Ta Shigo 'Dakin Idon Aliyu Biyu Yana Kallonta, Tun Lokacin Data Bud'e K'ofar Ya Farka, A Zaton Shi Ko 6arayin Ne Suka Hauro Gidansu, Sai Kuma Yaga Hanan Ce, Don Haka Yayi Sakare Don Ganin Me Zata Yi, Ganin Ta Kwanta Gefensa Gami Da Yin Ajiyar Zuciya Ya Tabbatar Masa Da Tsoro Ne Ya Karota Daga 'Dakinta Zuwa Nasa. Yayi Shiru Cikin Fad'uwar Gaba, Domin Bai Taoa Kasancewa Dawata Mace Kamar Haka Kusa Dashi Ba, Ya Dinga Jin Numfashinsa Yana Sama Dak'asa Kamar Mai Fama Da Cutar K'irji, Hanan Bata Kula Da Abinda Kefaruwa Daga Aliy Ba, Domin Har Lokacin Batagama Komawa Cikin Hanyyacinta Ba, Tad'an K'ar Matsawa Kusa Dashi Domin K'ara Samun Nutsuwa,
Like · React · Reply · Report · 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(63) Yanayin Bugun Zuciyar Aliyu Yana K'ara Sauyawa, Hanan Ta Isa Gab Dashi Sannan Tasamu Nusuwa A Yuciyarta. Aliyu Ya Dainga Jinwani Irin A Ransa Kamar Maganad'isu Na Fisgarsa Zuwa Ga Hanan, Duk Yanda Yadaurewa Zuciyarsa Yagaza, Yajuya Ya Kalleta Ta Rintse Idonta K'am. Ya K'ura Mata Ido Saiyaji Bazai Iya Jurewa Ba, A Hankali Yadinga Matsawa Gaban Hanan Har Ya Isa Kusa Da Ita. Hanan Taji Wani Abu Ajikinta Wanda Bata Ta6a Tsammaninsa Ba, Duk Yanda Taso Kwacewa Buk'atar Aliyu Tagaza, Shi Kansa Yamanta Da Komai, Wata Irin Soyayyar Hanan Ta Dinga Fisgarsa Har Takai Shi Ga Inda Yake Buk'atar Kawai.
KOWA YACI LADAN KUTURU....
Duk Abinda Ya Faru ga Hanan Ya Faru Tamkar Cikimkin Mafarki Wanda Ido Bazai Iya Fasaltashi Ba Domin Daga Ita Har Shi Sun Kasance Cikin Mamakin Yanda Abin Yafaru. A 6angaran Aliyu Yana Jin Abin Cikin Wata Irin Rayuwa Dabai Ta6a Tsintar Kansa Aciki Ba, Sannan Yana K'ara Jin Soyayyar Hanan Tana Shia Ransa, Domin A Yanzu Ya Fahimci Hanan Bata6a Mu'amala Da Kowanne Namiji Ba Saishi, Duk Da Bai
Ta6a Kusantar Mace Ba Ammman Ya Fahimci Haka A Irin Bayanin Dayake Samu Na Yanda Macen Da Aka Fara Kusanta Kan Kasance, Wannan Yasanya Yake K'ara Jin Sonta Yana Shiga Ransa. Yarasa Ioa Zai Sanya Farincikin Sa, Don Haka Tun Bayan Daya Idar Da Sallar Asuba Ya Kasa Ko Kifta Ido Yana Zaune Akan Sallayar Yana Yiwa Allah Godiya Da Ya Kasance Yasami Matarsa Budurwa, Yanzu Yadda Da Aminci Ya Shiga Tsakaninsa Da Ita, Sa6an Yana Ta Addu'a Akan Allah YaSa Wannan Shine K'arshen Matsalar Su, Bazai Iya Tantance A Yanayin Da Hanan Ta Kasance Ba. Yasan Tayi Ta Rak'onsa Cikin Dare Akan Yarabu Da Ita, Amman Yakasa Rik'e Kansa Har Sai Daya Aikata Abin Daya Mayar Da Ita Cikkiyar Mace, Daga Sannan Bacci Ya 'Dauke Shi Bayan Yayi K'okarin Bata Hak'uri Tad'an Yi Shiru, Bai San Lokacin Data Bar 'Dakin Shi Ba, Ya Tashi Bayan Kiran Salallar Asuba Bai Ganta Ba Hakan Ya Sanya Ya Fara Sallah Gami Damik'a Godiyarsa Ga Allah. Hanan Tana Zaune A Tsakiyar Gado Tana Kuka Kamar Ranta Zai Fita, Tsanar Aliyu Tak'ar Cika Ranta, Don A Ganinta
Abinda Yayi Mata Kamar Fyad'e Ne Ba Da Amincewarta Ba, Hakan Yasan Yaji Tatsane Shi. Musamman Bayan Yagama Biyan Buk'atarsa Bacci Ya 'Daukeshi, Tajima Idonta Biyu Tana Kallonsa, Tadinga Ji Kamar Ta Shak'e Masa Wuya Ya Mutu Ta Huta, Ana Zuciyarta Ta Gargad'e Akan Yin Hakan, Sai Ta K'okarta Ta Fita Dakyar Tana Jin Kamar An Yayyanka Naman Jikinta Saboda Azabar Aciwon Dajikinta Ke Mata, Bayan Tashiga D'akinta Band'aki Kai Tsaye Ta Nufa, Da Kyar Ta Iya Gasa Jikinta Cikin Ruwan Zafi Sannan Tasamu Tayi Sallar Asuba Ta Kwanta Akan Gado, Zuciyarta Tana Cigaba Da Tafasa Ta Rasa Meyakamata Tayi, Duk Tinaninta Yagama K'erwa, Kwakwalwarta Ta Toshe Gabad'aya. Aliyu Yafito Falon, Bayan Ganin Gari Yagama Wayewa K'arfe Takwas Na Safe Babu Hanan Babu Alamunta, Ya Tsaya Yana K'arewa Falon Kallo, Tausayinta Yacika Ransa, Domin Yasan Dalafiya K'alau Take Dayanzu Tacika Gidan Dajin Kid'anta Ko Kuma Hayaniyarta, Ya Fara Tinanin Abinda Ya Kamata Su Kayarya Dashi, Idan Yace Zai Had'a Musu Abin Kari Rana Zata Iyayi, Don Haka Yayanke
Shawarar Fita Ya Siyo Musu A Hotel. Hanan Tana Kwance Akan Gado Cikin Tsananin Damuwa. Motsin Kirki Takasa Saboda Bak'in Ciki, Wayarta Ta Fara K'ara, Gabanta Ya Shiga Fad'uwa, Domin Kiran Mansur Ne, Shi Kad'ai Yake Da Salo Kid'a Daban A Wayarta, Ta Mik'e Zaune Cikin Tashin Hankali, A Jikinta Tana Jin Kamar Ya Gane Abindata Aikata, Ta Kurawa Wayar Ido Cikin Tsoro, Sai Da Wayar Takira Sau Uku Tana Yankewa, Can Sai Sak'o Yashigo Yana Shigowa Ta 'Dauki Wayar Da Sauri Ta Fara K'ok'arin Karanta Sak'o, Ga Abinda Sak'on Yace.
"Hanan Kin Manta Dani, Kin Watsar Dani, Ana Ni Kullum Kina Cikin Raina, Daran Jiya Nayi Mugun Mafarki Akanki, Wanda Yasanya Nakira Ki, Nasan Bazaki 'Dauka Ba, Amma Idan Kiran Yashga Wayarki Zanji Dad'i Cikin Raina, Nayi Mafarki Narasa Ki Har Abada Hanan, Nayi Farki Wani Ya Kwace Ki Daga Hannuna Cikin K'arfi, Na Sh4a Uku Hanan!
Wannan Sune Kalaman Da Mansur Yayi Amfanidasu Wanda Suka K'ara Tayar Da Hankalin Hanan, Tabbas Abinda Dayafuru Jiya Tsakaninta Da Aliyu Ne Yaje Masa Cikin Mafarki,
Ta Sh4a Ukunta Taci Amanar Mansur, Datasan Abinda Zai Faru Tsakaninta Da Aliyu Kenan Datayi Zamanta Cikn 'Dakinta Ko Muvwa Ne Gwara Tayi, Sai Takara Fashewa Da Kuka Cikin Tashin Hankali. "kamar An Jeho Aliyu Ya Shgo 'Dakin Sai Ya Hangota Ta Had'e Kai Dagwiwa Tana Kuka, Ya Tsaya Tsai Cikin Damuwa Yana Kallonta, Sai Yake Jin Kukan Har Cikin Ransa Da Rayuwarsa, Tabbas Yanzu Bazai Musaba Yana K'aunar Hanan, Yana Kuma Jin Ta Har Cikin Ransa. Ya Jama Tsaye Yarasa Me Ya Kamata Yafara Yi, Bai San A Yaya Hanan Zata Ta Amshe Shi Ba Yanzu, Ya Daure Domin Yasan Bashi Da Mafita Dole Sai Yaji Duk Abinda Zai Fito Daga Bakinta, Domin Bazai Iya Barin Ta Cikin Halin Datake Ciki Ba. Ya K'arasa Har Ya Zauna A Kusa Da Ita Bata San Ya Iso Ba, Domin Gac D'aya Hankalinta Bai Tare Da Ita, Yayi Yunk'uri Kamar Zai Ta6a Ta Amma Sai Zuciyarsa Ta Gargad'e Shi Da Aikata Hakan, Sai Ya Fasa Ya Kara Yin Shiru, Kafin Yayi K'ok'arin Kiran sunanta Dakaramar Murya. Ta 'Daga Kai Cikin Gaggawa Ta Kalleshi Kamar Ya Tsakar Mata Mashi Cikin K'irji
Like · React · Reply · Report · 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(64) Ganinsa A Kusa Da Ita Yasanya Taja Da Baya Kamar Wacce Taga Bak'in Maciji Tana Zare Ido Cikin Fargac, Tafara Magana Cikin Daga Murya Da Tashin Hankali... "mai Yakawoka Nan? Mekashgo Kamini? Mugu Azallami! Allah Ya Isa Tsakanina Dakai Ka Cucuni!
Maganar Tadoki Zuciyarsa Ya Kalleta Cikin Mamaki Yanda Take Masifa, Yayi Kokarin Kwantar Da Muryarsa Cikin K'ok'arin Rararrashinta. "Kiyi Hak'uri Hanan, Nikaina Bansan Hakan Zata Kasance Ba. Nayi K'ok'arin Dakatar Dakaina Amma Nakasa, Kuma Na Tabbatar Ni Mijinki Ne Babu Haramun Ga Abinda Na Aikata..." Ta Dokamasa Tsawa Cikin Tashin Hankali "rufe Mini Baki Macuci, Kamini Fyad'e Zaka Kira Kanka Da Mijina! Kacuci Rayuwa!
Cikin Tashin Hankali Ya Kalleta, Wani Abu Ya Tsarga Daga Cikin Zuciyarsa Afili Ya Fara Magana Kamar Wandake K'ok'arin Kare Kansa. "Fyad'e Hanan, Nifa Mijinki Ne, Wannan Kalmar Tayi Tsauri...
Cikin Gunjin Kuka Taci Gaba Damagana "me Kake Fatan Nakira Ka Idan Ba Hakan Ba, Kajima Kana Cutar Da Rayuwata, Karacni Da Mahaifina, Kash4a Tsakanin
Mahaifina Da Mahaifiyata, Karcani Da Masoyina, Daga K'arshe Kuma Karabani Da Mutuncina, Bazan Ta6a Yafe Maka Ba Aliyu, Bazan Yafe Maka Ba! Allah Ya Isa Tsakanina Dakai! Ya Dainga Jin Kansa Yana Juyawa, Yamarasa Mai Ya Kamata Ya Fara Mata, Jikinsa Gac 'Daya Yayi Sanyi, Meyasa Hanan Take Zarinsa Da Laifukanda Bai Aikata Suba. taci Gaba Damagana Cikin 'Daga Murya Da Masifa "kafita Kabar Mini 'Dakina, Idan Kuma ba Haka Ba Nizan Bar Maka Gidan Ka. Kuma Kasani Wallahi Daga Yau Kokusa Dani Kakara Zuwa Sai Na Lahanta Ka Macuci!
Aliyu Ya Mik'e Jikinsa Sanyi K'alau Idmsa Ya Kad'a Yayi Jajir, Yana Jin Tunda Yake Cikin Rayuwarsa Ba A Ta6a Yi Masa Cin Mutunci Makamancin Wannan Ba Meyasa Hanan Kegayamasa Wad'an Nan Maganganun Ne, Yana Dosar K'ofa Tanaci Gaba Da Bala'i Da Masifa, Idonsa Yarud Da Kyar Ya Iya Fita Yabar Ledar Da Yashigo Da Ita Cikin 'Dakin. Yana Fita Tafad'i Agado Taci Gaba Da Kuka, Ta Tabctar Aliyu Yayi Mata Abinda Har Abada Bazata Rama Ba, Meyasa Taje Dakinsa, Mai Yasa Tabari Ya Kusance Ta Har Cimma
Burinsa Akanta? Wannan Sune Abubuwan Dake K'ona Mata Rai Duk Sanda Ta Tina. Saida Ya Fita Sa6an Taga Ledar Daya Fita Ya Bari, Ranta Ya Kara 6aci, Ta Sunkuci Ledar A Fusace Tayi Hanyar Fita. Aliyu Yana Falo A Zaune Ya Hada Tagumi Kamar Wanda Zai Rushe Da Kuka, Zuciyarsa Tana Suya Kamar Zata Faso K'irjinsa Ta Fito, Hanan Tafito A Fusace Ta Watsa Masa Ledar A Jikinsa, Yad'aga Kai Da Gahawa Ya Kalleta, Kayan Dake Cikin Ledar Ya Tarwatse K'asa, Ya Kalleta Cikin Idonsa, Wanda Ya Kd'a Yayi Jajir Ta Dalla Masa Harara Cikin Takaici. "Kana Tsammanin Kana Dawani Abu Dazaka Iya Burgeni Dashi Ne Bayan Cutar Daka Mini?
Yakasa Furta Komai Ya Tsaya Kawai Yana Kallonta, Taci Gac Da Gantsar Masa Rashin Kunya Wacce Bai Ta6a Zaton Ta Iya Ba Sai Yau. "Sakarai Macuci 6arawon Soyayya, Daka Cika Namiji Da Bari Zaka Yi Asoka A Mince Dakai, Baka Yiwa Mace Fyad'e Ba, Mansur Dakeso Na Da Gaskiya Bai Ta6a Matsa Mini Akan Kusantata Ba, Kullum Ra'ayina Da Amincewata Yake Nema, Amma Dayake Kai Dabbane Ka Haik'e Mini, Ka Cutar Dani,
Wallahi Zaka Gani A K'okan Shanka!
Bai Iya Furta K6ai Ba, Kamar Yanda Bai Iya Kara Kallonta Ba Tunda Suka Hada Ido Yadauke Kansa Gefe, Zuciyarsa Naci Gac Da Tafasa, Ba Ata6a Muzanta Shi Irin Yau Ba, Ya Yak'ara Yaea Da Ha6an Bata K'aunar Sa Bakuma Zata Ta6a Kaunarsa Ba Har Abad. Saida Tayi Tijararta Son Ranta Sannan Tabar Gurin, A Zatonta Zata Iya Fusata Shi Yace Tafi Yasaketa, Sai Dai Bata San Babu Wannan Kalmar Cikin Ransa Ba. Yajima A Zaune Bai San A Wacce Duniyar Yake Ba Har Zuwa Lokacin Daya Tashi Ya Nufi Dakinsa, Wunin Ranar Haka Yayi Shi Sukuku Babu Kuzari A Jikinsa, Ko Falo Ya Kasa Fitowa Ya Kashewayoyinsa Gac D'aya, Domin Yasami Nutsuwa Sai Dai Yakasa Samunta, Tabbas Auran Macen Dake Kaunarka Itace Rayuwa Mai Kyau. Har Dare Yana Juyi, Bai Ci Komai Ba Sai Bakin Ciki Dake Nuk'urk'usarsa, Sai Wajan Takwas Na Dare Yaji Yunwa Na Neman Haka Shi Sannan Ya Sanya Doguwar Riga Da Gajeran Wando Yazari Makullim Motarsa Yafice. Abubakar Yayi Ta Sintiri A Gidan Baiga Gilamawar Kowa Ba, Hakan Ya Tayar Da Hankalin
Like · React · Reply · Report · 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(65) Hakan

Please Login or Register in order to submit comment