Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ya Tayar Da Hankalinsa, Domin Ya Fuskanci Akwai Matsala Tsakanin Yayansa Da Matarsa, Shima Ya Wuni Da Yunwa, Saida Yaji Yana Shirin Galabaita Sannan Yabud'e Firji Yasami Wani Kek Da Cincin Yaci, Har Dare Yana Sintiri Amma Baiga Kowa Ba, Wannan Yak'ara 'Dagamasa Hankali, Ya Tsinci Kansa Da Yiwa Yayansa Addu'a, Domin 'Dan Zaman Da Yayi Ya Fuskanci Yayansa Yana Cikin Matsalar Aure, Duk Da Hanan Tana K'okarin Kyautata Masa Shi, Amma Yasan Yayansa Baijin Dad'in Zama Da Ita Kwata-kwata.
Kai Tsaye Alyu Joint 'Dinsu Yanufa, Ya Tarar Da Gurin 'Dinke Da Mutane Yana Shiga Sunusi Yayi Kansa Da Mita. "haka Malam Ina Kashge Ina Takiran Wayarka Tunsafe A Rufe? Aliyu Bai Ce Masa Komai Ba Yasami Guri Yazauna Ya Kalleshi. "yunwa Cefa Ta Koroni Daga Gida, Taimaka Mini Da Abin Da Zan Saka Acikina. Sunusi Yayi Masa Wani Kallo Nazolaya "yunwa? Haba Malam Kana Da Amarya Kake Kukan Yunwa? Yaja Dogon Tsaka, Bai Sanar Da Kowa Halin Da Gidansa Keciki, Amma Tabbas Yana Cikin Damuwa, Ya Kalli Sunusi A Fasace. "kaga Malam
Idan Bazaka Bani Ba Zan Tashia Na 'Dauko Da Kai...."
Cikin Sauri Sunusi Ya 'aga Masa Hannu "a'a Kaga Don Allah Karka Huce Akaina, Bani Na Kar Zomon Ba. Ya Wuce Yana Dariyar Tsokana. Cikin Ransa Yake Fa'Din "sunusi Baisan Abin Da Ke Damunsa Ba, Daya Sani Dabazai Sami Damar Tsokanar Sa Ba. Bayan Kawo Masa Abin Da Sanya Abakinsa Yazauna Suka Cigaba Da Hira, Abin Da Ya Baiwa Sunusi Mamaki Ganin Har Kusan K'arfe Goma Shabiyu Na Dare Aliyu Bai Yi Zancen Tashi Ya Tafi Gida Ba, Ya Kula Abokin Nasa Yana Cikin Damuwa Mai Tsanani Wacce Bai Ta6a Ganinsa A Ciki Ba, Amma Bayason Ya Nuna Masa Yasan Halin Dayake Ciki, Don Haka Yak'i Yadda Yanuna Ya Gane Komai. Sai Yaci Gaba Da Tsokanarsa Da Fad'in "kaga Malam Idan Kai Me Mace Baka Gaji Da Zaman Gurin Nan Ba Ninagaji, Kana Ganin Babu Kowa Duk Mutane Sun Watse Nima Zanyi Gida Fa." Sai A Lokacin Aliyu Ya Kalli Agogo Sannan Ya Mik'e, Abida Ke Damunsa A Ransa Bai Wuce Yanda Zai Tarar Da Gidansa Ba, Sai Yaji Gabansa Yana Fad'uwa, Daya Tuno Zai Koma Gida, Babu Yanda Ya Iya Dole
Dai Sai Yaje Gidan, Dm Haka Ya Hak'ura Suka Yi Sallama Da Sunusi Yanufi Motarsa. Kamar Yanda Ya Wuni Cikin Bak'in Ciki Da Damuwa Haka Ma Hanan Ta Kasance, Don Tana Ganin Kamar Tarasa Mansur Ne A Yanzu, Ta Kuma San Komai Zai Faru Koda Zata Mutu Ne Bazta Iya Rayuwa Da AliYu Ba, Dole Zata Rabu Dashi, Sai Dai Matsalarta Yaya Mansur Zai Ji Ranar Daya Fahimci Ta Bayar Da Kanta Ga Wani, Wannan Shi Ne Abin Da Yasa Tawuni Tana Kuka. Haka Gidan Kowa Ya Kwana Cikin Damuwa, Hanan Ta Kwana Tana Sak'awa Da Kwancewa Akan Abinda Take Ganin Shine Mafita, Sai Dai Ta Kasa Yanke Komai, Tadai Kasa Barin Hawaye Ya Bar Idmta. Abin Dayazo Ranta Daga K'arshe Wajan Kard 'Daya Nadare Shine Kiran Mahaifiyarta Tasanar Da Ita Abinda Ya Faru Gareta, Wannan Tinanin Yana Zuwar Mata Ta D'auki Wayar Ta Danna Tafara Kiran Mahaifiyarta. Haj. Bilki Tana Tsaka Da Bacci Taji Waya Tana Ringi Ta Tashi Frgice Ta 'Dauki Wayar, Tana Ganin Sunan Hanan Akan Wayar Mamaki Yakamata, Ta Kalli Maigidanta Dake Bacci A Gefen Ta, Tabbas Tasan Kome Hanan Ke Son
Gaya Mata Cikin Daran Nan Zai Zamto Sirri Ne, Dn Haka Ta 'Dauki Wayar Tanufi Hanyar Fita A Hankali. Sai Data Bar Haracr 'Dakin Maigidanta Sannan Ta Amsa Kiran. Abin Da Ya Fara Sh4a Kunnenta Shi Ya Tayar Mata Da Hankali Wato Kukan Hanan, Sai Ta Rud'e Gaba 'Daya A Tsammaninta 6arayin Da Hanan Ke Fargaba Ne Suka Sh4a Gidan, Dm Haka Cikin Damuwa Take Tambayarta. "meya Faru Hanan. Sanar Dani? Me kayi Miki? Ko 6arayin Ne Suka Shigo Muku? Cikin Sheshekar Kuka Hanan Tafara Magana Ganin Hankalin Mahaifiyarta Yagama Tashi. "momy Aliyu Yacuceni! Aliyu Azzalumi Ne!..
Hanakainta Yakara Tashi Cikizafin Rai Tafara Magana "me Yayi Miki! Gaya Mini Hanan! Sanar Dani Abinda Ya Miki! Hanan Tayi Shiru Cikin Fargac, Domin Batasan Ta Ina Zata Fara Sanar Da Mahaifiyarta Abin Dayafaru Gareta Ba, Hakan Ya K'ara Sanya Fargac A Zuciyar Haj. Bilkisu Taci Gac Damagana Cikin Tashsin Hankali. "kisanar Dani Mana Hanan, Gaya Mini Abin Da Yayi Miki!
Hanan Tad'an Yi Duru-duru Sannan Tafara Magana Cikin In-ina "jiya Bayan Mundawo Daga Gida...
Sai Nakasa Bacci..."
Tayi Shiru Cikin Fargac Da Kunya Tarasa Mezatace, Haj. Bilkisu Ta Amshe. "uhum! Inajin Ki Same?
Hanan Ta Daure Taci Gaba Damagana "shine Na Kasa Bacci Saboda Tsoro... Saina Tafi 'Dakinsa...Na Kwanta Daga Gednsa...Domin Ina Jin Tsoro..."sai Ta Fashe Da Kuka Cikin Tashin Hankali. Hankalin Haj. Bilsu Yagama Tashi. Tafasnimci Abinda Hanan Ke Son Gaya Mata, Amma Batason Tabbatarwa Kanta Ta Hakan Ne, Dm Haka Cikin Tashin Hankali Take Cigaba Da Tambayarta. "kigaya Mini Hanan! Sai Kuma Aka Yi Yaya?
Hanan Ta Goge Hawayen Dake Idonta Sannan Tayi K'ok'arin Furta Kalmar K'arshe Wacce Taji Kamar 'Daukdwar Numfashin Ta. "sai Yayi Fyade..."ta Fad'i Da In Da -inda. "Innalillahi Wa'inna Ilaihi Rati'un! Lallai Yaron Nan Yatabcta 'Dan Iska Mara Mutunci, Wato Daman Abin Da Yajima Yana Son Yamiki Kenan Fyd'e Ko? Haj. Bilkisu Tafad'i A Fusace. Hanan Takasa Cewa Komai Sai Kuka Datake Yi, Haj. Bilkisu Taci Gaba Damagana. "yanzu Dare Yayi, Amma Gobe Idan Allha Ya Kaimu Zan Shigo Gidan Naku, Ki Kwantar Da
Hankalin Ki, Lokacin Dazan Yi Maganinsa Yazo, Ki Kwantar Da Hankalin Ki!
Cikin Jin Dad'i Hanan Ta Amsa Da "to Momy!
Sukaiyi Sallama Ta Kashe Wayar, Sai A Lokaci Hanan Tasami Nutsuwa Acikin Zuciyarta, Domin Ko Babu Komai Tasami Wanda Zai Tayata Jimami Akan Abinda Yasameta, Ta Koma Ta Kwanta A Gado Lamo Kamar Mara Lafiya. Sai Dai Haj. Bilkisu Takasa Samun Kwanciyar Hankali, Zuciyarta Tafasa Kawai Take Yi, Domin Tana Ganin Abinda Aliyu Ya Aikatawa Hanan Shine K'arshen Rashin Allbarka Da Tozarci, Tayaya Zaiyiwa Yarinyarta Fyad'e. Takasa Komawa 'Dakin ta Dinga Kaiwa Da Komawa, Batasan Me Ya Kamata Tayi Ba, Daga K'arshe Sai Ta Kira Wayar K'anwarta Batula. Batala Tana Tsaka Da Bacci Taji Kiran Wayarta Ta Tashi A Firgice Ta Dauki Wayar Taduba, Ganin Sunan Yayarta Ya Tayar Mata Da Hankali, Don Haka Ciki Sauri Ta Tanna Gurin Amsa Kiran Ta Fara Magana.
"Hello Anty Bilki Ya Akaiyi Ne?
"akwai Babbar Matsala Batula, Yaron Nan Yagama Dani, Ya Cuci Rayuwar 'Yata!
Cikin Damuwa Batula Taci Gaba Da Tambayarta "waime Yafarune
Like · React · Reply · Report ·
Zeinab Abdoul-karim
(48)
Kawai sai ta mik'a hannu wai zata k'waci wayar wayar a hannunsa, da gaske tak'ok'arin kokawa da shi, abin ya bashi mamaki har tana wani hak'oro ita mai k'arfi, ya kaita jikin bango ya matseta, ta fito da ido cikin damuwa tana ci gaba da yunk'urin kwacewa, sai ya sanya wayar cikin aljihunsa ya had'a hannuwanta ya rik'e su katamau a bayan ta, suka k'urawa juna ido, wani irin abu ya dinga yawo tun daga kan Aliyu har zuwa yatsan k'afarsa.
Ya kasa jurewa sai kawai ya kai bakinsa cikin na hanan, tabbas ya gano yana buk'atar matarsa, ta fara k'ok'arin gocewa gami da yank'urin ganin ta kwaci kanta sai dai ya rik'e katamau, a yaune ta tabbatar da aliyu k'ark'arfane, sai da ata dai na yunk'urin kwatar kanta ba, shi kuwa ya tafi wata duniya da ban, bai ta6a samun haka gawata mace ba cikin rayuwarsa sai hanan, komai yana shirin kwance masa yaji an taka k'afarsa da k'arfi sai a sannan ya dawo hayyacinsa, ya janye bakinsa da sauri, sai ya kula itace ta taka shi da k'afarta, yana sakinta tana fashewa da kuka sosai
Tana ta tofar da miyau daga bakinta, alamar zata ta tofar da sumbar da yayi mata.
"Macuci azzalimi! Ban yafe maka ba, fyad'e zaka mini eye!
Yanda take maganar da kukan datake yi ya tayar da hankalinsa matuk'a, ya fara k'okarin bata hakuri, amma bata kula shi ba ta shige d'akinta da gudu tana cigaba da kuka. Aliyu ya zauna shiru akan kujera ya dafe kansa cikin damuwa, tabbas shigewa hanan da yake yi shine ya haifar masa da wannan matsalar, domin yawan ganin ta cikin shigar datake yi babbar matsala ce gare shi. Ya kamta ya k'aurace mata, tabbas idan har yana ganinta gabansa komai zai iya faruwa, don iyakacin hak'urin dazai iya akanta ya k'are, sai yaji hawayen tausayin kansa na zubo masa, ya jima da gane ya fara son maso wani da hausawa kecewa k'oshin wahala. Hanan data shiga d'aki ta fad'a gado tayi shiru tinani, ba ta ta6a yi mata irin abin da Aliyu yayi mata ba, mansur yayi mata wani abu amman ba irin wannan bane, ta dinga tuno abin cikin ranta, tana son ta mantawa ta kasa, sai dai tana ganin kamar taci
(49)
Amanar Mansur k'arara, don haka ta nufi band'aki da sauri tana ta wanke bakinta, ta kasa daina jin da sauri tana ta wanke bakinta, ta kasa daina jin abin da aliyu yayi mata cikin bakinta, tana jin kamar yana amfani da abin da ake kira man kamshin baki, koma daimenene ta tabbatar ya cuceta kawai, domin ta kwana cikin damuwar abin daya faru gareta.
A 6angaran Aliyu abin daya faru ya k'ara haddasa masa wata wutar gobarar soyayyar hanan cikin ransa, sai dai yana mamakin kan sa da dalilin dayasa ya aikata hakan, shi ba halin sa bane hak'ewa mace, da-dai ne abin da ta fad'a nazai yi mata fyad'e, ya kasa goguwa cikin zuciyarsa. Washegari daya tashi sai yaji yana jin kunyar hanan, don haka bai iya zuwa d'akinta ba ya bar mata sak'on takadda ya wuce kawai, tayi alk'awarin ta daina karanta sak'nsa don haka ko daya ajiye sai ta d'auk'a kawai ta wurga shara, domin haushin sa take ji a yanzu.
Maigadi da insu sun fuskanci irin zaman da iyayan gidansu keyi, musamman inusa wanda da yake kusa da hanan,
Domin shitake aike ko ina idan tana buk'atar wani abu, amma fad'an daya fi k'arfin ka sai ka mayar dashi wasa inji masu iya magana. Sun yi kwanaki uku a haka, cikin na hud'u wanda ya kasance ranakun hutu yayi shirin tafiya ganin iyayansa, bai san hanan bata karanta abin daya rabuta mata ba, don haka ya ajiye sak'on ya tafi ne kawai ba tare da yasanar da ita ba.
Inusa ne ya taya shi shigar da kayansa cikin mota, yayi sallama dasu ya wuce, ya cika motarsa da tsaraba ya nufi k'auyansu, a 6angaran hanan ta cika mak'il yau tayi niyyar amayar da abin dake ranta na rashin mutunci ga aliyu, domin tasan dole yau zai zauna a gidan tunda babu aiki, sai dai har rana ta fito bataga gilmawarsa ba, ta dinga jin kamar ta shiga har d'akinsa ta k'are masa, sai dai zuciyarta ta bata shawarar kar ta shiga tace ci gaba da jiran ya fito ne. Har dare yayi babu alamunsa, hankalinta ya d'an fara tashi akan rashin ganinsa, sai kuma a lokacin taga dacewar ta karanta takardar daya bari taji ko menne a ciki, ta nufi shara da sauri,
(50)
Kusan duka takaddun da ta yadda ta d'auko ta fara karantawa, data farko tafara wacce ya fara bata hak'uri akan abin daya faru, saitaji wani irin cikin ranta, sai kuma ta yau data tayar mata da hankali, domin tunda take bata ta6a kwana a gidan ita d'aya ba, yau gashi zata kwana, sai taji kamar ta fasa kuka da ihu, saboda tana da tsoro matuk'a. Taji kamar tace Inusa ya shigo ya kwana a falo, amma hakan bai kamata ba, ta hak'ura ta shige d'aki da gaggawa ta kullo k'ofar d'akin, ta shige cikin bargo, sai a yaune ta gano zaman aliyu a cikin gidan yana da amfani.
Sumaye da mal. Beld'o sa sun yi murna da zuwansa, musamman da yake yaje musu da tsarabar daya saba, kamar kullum sun jima suna hira da mahaifiyarsa cikin d'akinta tana masa tambayoyi kala-kala, har tazo kan wacce ta bashi mamakin da ya kasa amsawa.
"Maisango anya kuwa matar nan taka tana k'aunar ka, ban ta6a jin ko da muryarta ba, bata ta6a tinanin ta gayar dani ko sau d'aya ba, tabbas na kula akwai wani abu dake boye mini maisango."
Yayi shiru cikin damuwa, kansa yana k'asa, ya san halin mahaifiyarsa macece mai tinani da sauri gano abubuwa, ya sanya gaji abubuwa da dama a gurinta, maganar ya 6oye mata wani abu game da auransa ma bai taso ba, sai dai ba komai zai iya gaya mata ba, ya gyara zama yana tinanin ta ina ya kamata ya fara. Ta k'ura masa ido kawai tana jiran jin abin da zai fad'a, ya d'aga ido ya kalleta cikin damuwa sannan ya fara maga. "Inna banine wanda hanan take k'auna ba, tana da saurayin da suka jima suna soyayya, ni na d'auketa a matsayin k'anwata ya gano wanda take so d'in bai kamata ta aure shi ba, yaro ne dan masu hali, sai ya bani umarnin auran hanan, tun kafin ayi auran bata so na, har zuwa yanzu da aka yi, amma ima ta k'ok'arin ganin ta hak'ura ta amince dani inna..." yayi shiru domin bai san me zai k'ara akai ba kuma, sumaye ta gyad'a kai tana fad'in. "na san za a rina, amman abin da nake roko agareka shi ne ka rik'e yarinyar nan da amana, doke zaka fuskanci damuwa, amman ka dinga tuna abin da mahaifinta yayi
Like · React · Reply · Report · 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(51)
Maka a duk lokacin data yi maka wani laifi. Tayi d'an jim sannan ta k'ara kallonsa cikin zargiri" ina son kaga ya mini tsakani da Allah kana son hanan maisango?
Ya kalli mahaifiyarsa maganar ta bashi dariya, yana magana cikin murmushi. "Inna kinga wani abu ne da yayi kama da hakan? Cikin dariya take magana itama "eh mana, tun da kazo kana tayin maganarta, har kana cewa, hanan d'in tana kama da autata maryama ko ba haka ba?
Aliyu ya sosa k'eya yana dariya "kai inna, nace dai kawai zan tafi da maryam din kice..." da gaggawa ta d'aga hannu "a'a bazan baka d'iyata ba sam, gwara ma kar ka saka rai. Tana magana tana dariya, daga nan suka sauya wata hirar, hirar yawanci ta danginsu da 'yau'uwansa, sai da suka raba dare suna hira sannan ya nufi inda yake kwanciya, d'akine da ya gyara shi musamman saboda saukarsa, domin bai son ya dinga kwana a d'akin babansa kona k'annensa.
Washegari ma bai yi shirin tafiya ba sai yamma, idan yazo garin bai son rabuwa da mahaifiyarsa da 'yan uwansa, musamman idan aka had'u
Ana hira, wannan abun shike tayarwa da lanto hankali, duk da yanzu ta hak'ura ta fara zubar da makaman yak'in ta, saboda yanda aliyu ya yayiwa yaranta nisa, kuma suna gaya mata irin taimakon da yake musu acan.
Lokacin da ya shirya zai tafi ne Abubakar ya fito daga d'akinsa d'auke da kayan sa wai tare zasu tafi, domin yana son ya fara karatun boko shima, mahaifinsa ya goya masa baya da hakan, aliyu bai shiryawa tafiyar ba, amma babu yanda ya iya dole ya amince yace su tafi d'in, mahaifiyarsa ta fuskanci hakan a tattare da shi, sai dai bata damar yin magana domin mahaifinsa ya ringa ya yanke hukunci, don haka suka yi sallama kawai. Aliyu ya cikasu da alkairin ya daya saba, har da lanto suka wuce cikin mota.
Hanan bata raina kanta ba sai da aliyu bata gidan, ta tabbatar tana cikin matsala yau, da kasa bacci tayi, sai dai bacci 6arawo da ya d'auke ta, yau kam har kuka tayi da taga k'arfe tara ta wuce bai dawo gidan ba, gashi ita ba lambar wayarsa ne da ita ba balle taji ko zai dawo yau, ko tana da ita d'in ma
(52)
Bazata iya kiransa ba, ta shige d'aki ta dinga kuka, tana jin kamar ta kira mahaifiyarta ta gaya mata abin dake furuwa, amman ta gaza, sai kawai ta kudundune kamar jiya. Tana cikin bargo taji kamar alamar mota ta shigo gidan, ta mik'e cikin sauri tana lek'a wundon, sai ta hango aliyu ne ke k'ok'arin tsayar da motar, tayi ajiyar zuciya cikin jin dad'in abin da ya faru, ta koma ta zauna a gefen gadonta tana yuwa kanta dariya. Aliyu kai tsaye sashin bak'i ya kai Abubakar, ya siya masa abinci sannan sun biya gurin jiont d'in su ya amsar masa abubuwan sha da snack, ya nuna masa komai da yanda zai yi amfani dashi, abubakar yayi murna matuk'a, domin dasu akazo d'aurin aure, yaji dad'in zaman gurin nan, gashi yanzu zama na shi d'aya, cikin farin ciki yake. Aliyu ya nufi cikin gida kai tsayd bayan yagama da abubakar, Yana shiga falon yayi ajiyar zuciya cikin jin dad'i, sai yaji kamar ya shiga aljanna, ya tabbatar gidan nan yanzu ya zamto cikin jikinsa da 6angaransa gaba d'aya, ya cire takalminsa ya nufi d'akinsa
Kai tsaye, sai yaji ya kamata ya duba hanan yaga halin datake ciki, domin sai bayan ya tafi ya gano yayi kuskure da bai amshi lambar wayarta koda a gurin wani bane, don bai kamata ace har ya kwana baffansa ya kamata ya amsa, amman da kunya ya kira shi yace masa ya bashi lambar matarsa, matar da suka jima guri d'aya tare.
Ya tura k'ofar ya shiga, tana gefen gado a zaune, da kyar ta iya amsa sallamar da yayi ta k'ara kwar da kanta, yaji wani farin ciki ya sauka a zuciyarsa saboda ganin fuskarta kawai, yayi d'an murmushi yana mata magana.
"Barka da gida hajiya, kiyi hak'uri bani da lambarki ne shi ya sanya ban kira ba... "Kaga don Allah fita kabani guri! Ta fad'a cikin gatsali, maganar ta masa ciwo, sai dai ya nunu bai damu ba, yaci gaba da magana. "kar ki damu, yanzu zan fita, ina son tabbatar da lafiyarki k'alaune, Allah ya tashi mu lafiya. Ya fice da gaggawa ta bishi da tsaki gami da yarfa masa magana "iska tana wahalar da mai kayan kara." ta juya ta kwanta akan gado, a ranta tabbas taji dad'in dawowarsa,
(53)
Domin yau zata yi bacci cikin jin dad'i da kwanciyar hankali.
Da safe aliyu ya shirya yayi shirin fita, sai yaga dacewar ya gabatar da abubakar ga hanan, bai kamata ace yana gidan basu san juna ba, koda me zata yi masa ya kamata tasan da wani a gidan, don haka ya isa d'akinta yana kwankwasa mata k'ofa, ko kulashi bata yi balle ta bud'e, yana jin motsinta abin da ya tabbatar masa tana cikin d'akin. Don haka ya fara magana daga inda yake tsaye "daman ina son sanar dake muna da bak'o ne, jiya dana je garinmu na taho da k'anina, so zai iya taimaka miki idan kina buk'atar wani abu.
Bata kulashi ba har yagama suruntansa ya wuce, taja tsaki kawai cikin ranta tana fad'in, haka dai za a cika mini gida da 'yan k'auye.
Sai wajan k'arfe goma ta fito falo ta zauna, bayan ta samarwa kanta abin dazata ci, abubakar ya shigo falon yana sallama, abin da ya baiwa hanan mamaki bai wuce ganin matashin saurayin ya durk'usa har k'asa yana gayar da ita ba, ya burgeta kwarai da gaske, gata daman da son girma,
Sai ta amsa cikin sakin fuska, har ta d'ora da tambayarsa ya sami abinci kuwa yaci, yace mata akwai sauran wanda yayansa ya rage masa, amman sai tace bari ta kawo masa sauran wanda ta rage na karin safe, ta kawo masa yana tambayarta ko da wani abu da zai yi mata, abin da tafi buk'ata a yanzu shine wankin kayanta, domin bata da wani mai aikin dazai yi mata, domin bata yadda da tsaftar inusa ba, don haka takasa bashi wankin ta, ta tambayarshi ya iya wanki da guga, da sauri ya amsa mata da eh ya iya, taje ta had'o masa.
Kafin aliyu ya dawo
Abubakar yayi mata wanki da gugarta, abin da ya kara burgeta da shi shine yanda ya saki jiki da ita, babu wanda zai yi tsammanin daga k'auye ya fito, domin ya san komai na rayuwa, koda yake ya gaya mata shi yana jin rediyo sosai, sannan ta kula shi d'an gayu ne gashi kykyakwa, domin nesa ba kusa ba yafi aliyu kyau don haka cikin k'ank'anin lokaci suka saba, sai taji ta sami abokin hira domin ta gaji da zaman gidan daman ita d'aya. Lokacin da Aliyu ya dawo da takeaway
Like · React · Reply · Report · 10 February 2017
Zeinab Abdoul-karim
(54) a hannunsa ya nufi d'akin abobakar ya tarar da shi yana kallo ya mik'a masa abin da ya siyo, gami da wayancewa da cewar matar gidan bata jin dad'i ne shi ya sanya ba zai samu abinci yanzu ba sai an kwana biyu, sai yaji yaron yana sanar da shi ai ta bashi abinci yaci ya k'oshi, mamaki ya kama aliyu ya fara tambayarsa yaya aka yi, ya sanar da shi komai, ran aliyu yayi fari, domin yaji dad'in hakan data yi masa. Zuwan abubakar ya sanya aliyu sake salon ajiyewa hanan kud'in cefane, domin yanzu ta hak'ura tana d'auka, domin kud'in hannunta sun k'are, gashi ba ta isa ta tambayi babanta ba, data yi masa waya tana buk'ata kud'i sai yace tambayi mijinta, domin shine ya kamata yabata kud'i, a ranar ya yiwa aliyu kyautar kudi a ofis a zaton shi ko ba shi da kudi ne. Kyautar ta bai baiwa aliyu mamaki, amman daya ke alh. Musa kamar uaba yake gurin aliyu ya gaya masa dalilin kyautar, kunya ta cika aliyu, don haka bayan ya koma gida har d'aki ya same ta. Kamar yanda tasaba daga amsa sallama bata k'ara ce masa komai
Hakan tayi masa, yabi ta da kallo tana shafa mai a gaban madubi, tsigar jikinsa ta dinga ta shi, amma ya san ko ya yafi kuturu naci nan gani nan bari, don haka ya fara fad'in abin daya kawo shi. "Hanan ban ji da
[10/29, 6:10 AM] H Inna🧕🏼: Zeinab Abdoul-karim
(66) Kisanar Dani Don Allah." "tsinanne Fyad'e Fa Yayiwa Hanan Saboda Bashi Da Mutunci, Gaba 'Daya Yarusa Mana Abin Damuka Tsara, Ta Yaya Yanzu Mansur Zai Aminci Ya Auri Hanan?
"Cibdijan! Lallai Yaron Nan Ya Tabbata Shegen K'auye, Meyasa Bata Yi Masa Ihun Kwarto Anzo Ankawo Mata 'Dauki Ba Anty? Batula Ta Btk'aci Ji Daga Yayar Tata.
Cikin Takaici Haj. Bilkisu Taci Gaba Da Magana "haba Batula Kamar Kin Manta Sakarci Irin Na Hanan, Kamar Bani Na Haifeta Ba, Wallahi Datayi Irin Halina Dako Kwana Guda Bazata Yi Gidan Yaron Nan Ba Zai Sallamata, Ni Yanzu Gabd'aya Tinanina Ya Tsaya Cak, Narasa Me Ya Kamata Nayi Ne Ma. Batula Ta Amshe Da Gaggawa "ina Ganin K'ara Ya Kamata Mu Kaishi...
Haj. Bilkisu Ta K'atseta Dasauri "haba Batula Wacci Irin Maganace Wa6an Kike Yi, Kin Manta Alh. Kenan, Kina Son Narasa Nawa Auran Kenan Nima?
"Haka, Na Tina, Amman Kinaji Na Aunty, Kibari Zuwa Gobe Saimu Yi Tinanin Abin Daya Kamata Mu Yi."
"shi Kenan Babu Damuwa, Amma Ki Tabbatar Kafin K'arfe Takwas Nasad Muhad'u A Gidan Hanan 'Din,
Haj. Bilkisu Ta Buk'ata. A Haka Suka Rabu Kowanne Yuciyarsa Nasak'a Masa Abubuwa Kala-kala.
DANA SANI....
A Rayuwar Aliyu Bai Ta6a Jin Abinda Ya Aikata Da Ya Zame Masa Nadama Kamar Abin Dayafaru Tsakaninsa Da Hanan Ba, Yayi Danasani Kusantarta, Kalmar Fyad'en Da Hanan Ta Ambata Gareshi Takasa Fita Daga Cikin Zuciyars, Duk Dawani 6angare Nazuciyarsa Ya Kasa Aminta Da Hakan, Domin Yasan Sai Daya Sami Had'inkanta 'Dari Bisa 'Dari Sannan Komai Yafaru, Saida Burinsa Ya Kusa Cika Ne Sannan Hanan Tadawo Hayyacinta Har Tayi K'okarin Kwatar Kanta Amma Yagaza Sallawa, Sai Dai Hakan Bazai Hanashi 'Dorawa Kansa Laifi Ba. Yaraya Daran Da sallah Gami Da Neman Sanyi Da Salama Cikin Zuciyarsa, Gami Da Rokon Allah Ya Za6a Masa Abinda Yafi Alkairi Cikin raryuwarsa. Sai Wajan K'arfe Biyu Nadare Sannan Yasamu Ya Hau Kan Gadonsa, A Kuma Lokacin Ne Yasami Damar Kunna Wayoyinsa Domin Ganin Me Yake Faruwa A Duniyar, Sai A Lokacin Ya Tuna Yau Ranar Aiki Ce Ma Amma Baije Ba, Domin Sak'on Baffansa Ya Shigo Wayarsa Yana Tambayar Lafiy
Ya Kira Wayarsa Sau Kusan Biyar Bai Same Shi Ba. Ya Dafe Kai Cikin Tashin Hankali, Lallai Ashe Akwai Damuwar Dazata Sanya Har Ya Manta Dazuwa Gurin Aikinsa. Yarasa Me Ya Kamata Ya Raubuta Masa, Don Haka Ya Bari Kawai Sai Gobe Ya Fad'a Masa Baki Da Baki Tun Da Dare Yayi, Sai Kuma Sak'm Fa'iza Ya Fara Shigowa Cikin Wayarsa. Sak'o Kusan Gudabiyar Ne, Ya Fara Dubawa 'Daya Bayan Daya, Gaba 'Daya Maganar Ta Nuna Rashin Samunsa A Wayace Da Kuma Damuwar Data Shiga Saboda Rashin Samun Nasa

Please Login or Register in order to submit comment