Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

domin ta bashi tausayi matika"
Kabbara su baffa usman suka saki tare da sakin )�ayataccen murmushi.
"Mu �ban nan cikin garine wata unguwa kurawa duk yaron da ka tambaya kace akaika babban gida to za,a kawoka gidan mahaifin mu marigayi Malam Auwalu mai azurfa,wanda ni da sauran �ban uwana maza uku muke zaune anan shikuma habibu yana ��an nan gabanku gadon )�aya, dayake bai cika zaman nan ba yana can legos duk acan ya haifi yaranshi se wa��an nan shekaru ukun da suka wuce ya dawo kano gaba ��aya, shi mahifin yaron jiya abokin shine, Habibu,yana da mata uku yara goma sha shidda cif idan babu damuwa ko zaku bamu auranta?"
Alhaji shu'aibu yakai maganar yana mai duban su.
Murmushi baffa usman yayi kana yace.
"Mungode sosai da karamcin ku sedai wani hanzari ba gudu ba Aisha fa batada idanu sannan wannan yarinyar gaskiya ba shegiya bace da mahaifinta sedai )�addarar mutuwa data gifa nan ya zayyane musu komai........"
Murmushi alhaji shu'aibu yayi kana yace.
"Duk wannan babu damuwa Allah ya bata lafiya sannan maganar �barta duk ��an uwana ze ri)�esu domin nasan waye habibu akaf zuri'armu babu wanda ya kaishi son taimako da mutunta ��an adam maganar kuma ita wannan yarinya kubarta wajan mu muzamu ri)�eta kamar yarmu uwarta kuma ta tare da ita acan kaga hakan ma yabada damar nisantasu da munafukai sannan duk wannan maganganun mubarsu iya mu ko iyalinshi baze nuna musu ga dalilin aurenshi ba"
Maganganu akai na fahimta cikin mutuntaka suka kammala komai wanda atake anan su baffa usman suka wakilci Aisha sabi'u da Alhaji shu'aibu suka wakilci Dady anan aka ��aura auren Aisha da habibu wanda Alhaji shu'aibu ya bada sadaki aka kuma saka ranar tariya nan da sati guda mai zuwa.
Bayan gaishe gaishe suka rakasu suka hau mota sukar unguwar bakin dady ya)�i rufuwa sabida yana son aisha.

Acikin gida kuwa innah kuka ta sanya na farin ciki tana shiwa habibu albarka ita kanta ummah duk da bata ganshi ba amman wannan halacci dayay mata yasa ta bashi lambar yabo azuciyarta Sajeedah ma tadaji murna ta saka tana tsalle atake kuma ta bawa mutumin matsayin uba ya fitar da ummanta daga zawarcin shekara goma sha shidda sannan yace ze ��aukesu duk ya ri)�e hatta nauyin makarantar ta yace ze ��auka, A wannan rana dai su baffa basu tafi ba seda aka kira dillalai aka siyar da gidan innah amman ta karbi notice na sati guda ranar tariyar ummah kenan ku��in da aka sai gidan ta raba biyu ta bawa ummah rabi dan tai siyayyar aure sannan rabin ta bawa baffa usman domin aje a gyara mata ��akinta na )�auye asai mata kayan sana'a domin tace tabar zaman birni bai kar�eta ba..........

WAYE ALHAJI HABIBU �AN CANJI.....??
6/5/22, 11:05 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*33*

Alhaji habibu ��an chanji shine cikakken sunanshi ��an asalin garin kano a unguwar kurawa su shidda mahaifansu suka haifa maza biyar mace guda ��aya Alhaji shu'aibu shine babba se Alhaji habibu se mai binsa mace hajiya binta se )�annensa guda uku,ibrahim imamu da Gali, mahaifansu tuni sun jima da rasuwa se ragamar girman ya koma wajan yayansu Alhaji shu'aibu wanda shida sauran )�annenshi suke zaune da matansu da yaransu anan cikin gidan mahaifansu duk ��insu kuma �ban kasuwa ne ta kantin kwari,ita hajiya binta tana nan soron ��inki tana aure da yaranta, shiko Alhaji habibu sana'ar chanjin ku��i yake anan kasuwar wafa to daga baya kuma seya koma legos da sana'ar tashi, sanadiyar wani abokinshi ��an garin gombe Allah ya kaishi garin ya ha��u da matarshi bafulatanar usul aminatu ya aura.
Zama ake naso da )�auna tsakanin Amina da habibu, wanda anan legos ��in suke zaune, Amina mace ce mai zafin kishin tsiya tunda ta auri habibu ya zamana bata da kwanciyar hankali sabida habibu namiji mai kyau da cikar zati uwa uba mutum ne nagari, Tsayin shekara biyar da auren su amman ko �atan wata amina bata ta�ayi ba wanda hakan yake mati)�ar ta�a zuciyar habibu, Haka nan suma �ban uwanshi abun na ta�asu domin su gani suke ma kamar yana sane tsarin iyali suke.
Toga shi Alokacin ma seyay shekara baizo arewa ba wannan tasa Alhaji shu'aibu ya bashi �bar )�anin mahaifinsu shafa'atu ya aura ya ajeta a kano inyaso suda aminar su )�arata acan. fa��in irin haukan da amina tai a wannan aure �ata bakine domin seda tai yaji tabar mai gida dayake Allah ya zuba mai sonta haka ya bita ya lalla�a ta tadawo, to bayan aure Amina na legos shafa na kano, Dayaga zaryan yay mai yawa seya ��auko shafa ya dawo da ita legos itama, Zaman shafa da amina zamane na kishi na gaske domin ko ka��an basa zaman lafiya da junansu musamman lokacin da shafa ta sami ciki amina seda ta kusan kashe aurenta domin babu irin kirsa da )�aryan da shafa bata mata haka habibu zezo yayta mata fa��a har yana tana mai ba)�in cikin samun ��a.
Haka shafa taita rainon cikinta har yakai haihuwa ta haifi muneer, Bayan muneer ta haifi anas lokacin arzi)�in Alhaji habibu ya da��a bun)�asa se shafa take ��agama amina kai agidan kwatsam Anas bai shekara ba amina ta soma laulayin ciki zokuga murna wajan habibu kamar akan wannan ciki ya soma ganin ��an kansa.
Haka yayta jibga sayayya yana lodewa amina har cikin ya isa haihuwa inda ta haifi �ba�banta mata kyawawa guda biyu, fa��in irin kudin da aka narkar wajan shagalin bikin sunan yaran ma �ata bakine.
Nan shafa taita yada maganganu marasa da��i, Ita dai ameena batai magana ba, lokacin da ameena ta yaye yaranta ya hadesu gaba ��aya yakaisu saudiyya sukai aikin hajji, to anan ya gano hadeeza wadda iyayenta mazauna saudiya ne amman dai �ban asalin kano ��inne ata)�aice habibu bai dawoba seda auren hadeeza daya nema acan.
Tazo ta tare agidan sesuka ha��ema hajiya kai, musamman da �ban biyu suka shiga shekara lokacin hadeeza ta sami ciki itama shafar ta kuma samu kuma adai dai lokaci guda suka haihu inda hadeexa ta sami namiji, Abdallah ita kuma shafa ta sami mace fatima,seda yaran suka shekara sannan ameena ta kuma samun ciki lokacin �ban biyunta nada shekaru biyu haka taita rainon cikin wanda har Allah yasa ta haifi ��a namiji fari tess kyakykyawan gaske wanda tun a haihuwarshi ubansa ya nuna yafi jida wannan haihuwar fiye data kowa ranar suna yaro yaci sunan mahaifin hajiya wato AHMAD,To daga nan fa haihuwa ta ��an dakata agidan domin seda hajiya tai shekara goma cirr bata haihuba sannan ta haifi �ban uku rukayya hafsa da zubaida, wanda suma su shafa sun )�ara haihuwa inda shafa ta haifi yara biyu mata ita kuma hadeeza ta haifi maza biyu mace ��aya wanda ya kama shafa nada biyar Maza biyu mata uku, Ita kuma hadeeza maza uku mata biyu a legos kenan ita kam hajiya daga kan �ban ukunta bata kuma haihuwa ba.
Gaba ��aya makarantar yaran a legos sukayita ta primary kana ya dawo arewa da xama inda ya watsasu a makarantar kudi anan gadon )�aya, , to lokacin ne kuma yanayin samun habibu yayi )�asa sosai alokacin Ahmad baida wayo sosai seya zamana agidan kowa ta uwarshi yake domin wani bin su anas zasu bawa iyayensu kudin cefane da komai idan uban baya da kudi amman bazasu bawa hajiya amina ba ga lokacin �ba�banta �ban uku )�ananu ne idan sukaga su anas sunwa )�annensu abu haka zasuyita kuka, Lokacin da ahmad yakai shekaru sha hudu shima ya fara fafutukar neman na kanshi cikin hukuncin Allah yaron ya samu nasibi sosai a harkar ��inkuna awani shago dake layin abin kamar na arziki har kayan )�annenshi yake ��inkawa sekuma ya dena makarantar ma ya dena zuwanta sedai yau ace anganshi da �ban shaye-shayen layi yana shan sigari wanda alokacin hajiya kamar tai hauka haka ta dinga bi tana sakawa ana mai ro)�on Allah har ubangiji ya rabashi da yaran hajiya ba)�aramar wuya tasha a ganin Ahmad ya kintsuba sabida yaron bayaji duk da yana da kokari amman ko ka��an Ahmad inda jiyake ma baya wajan Babu irin takaicin da hajiya amina bata gani ba awajan matan gidan da �ba�bansu sabida nata �ba�ban mata ne namijin kuma ga yadda Allah yayi dashi shiyasa ta ��auki tsanar duniya ta ��ora masu ko ka��an bata sabga dasu bata shiga harkansu dasu da yaransu.
Haka zaman gidan ya cigaba da tafiya matan gidan sam basa jituwa duk da yadda habibu keson hadin kansu, Ta �angaren hajiya kam ta samu yanzu Ahmad na zuwa makaranta wanda harya sauke alkur'ani anan gadon )�ayan wata makarantar islamiyya yanzu haka bokon yake zuwa duk da yana mata asha ruwan tsuntsaye, yana kar�an mashin ��in wani mutum abayan layinsu na ��an sahu yahau in bai da fita kuma ya tafi shago yay ��inkinsa ya samowa uwarsa ku��i domin shi komai ya samu na hajiya ne se yadda tayi,
WANNAN KENAN.
6/5/22, 11:05 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*34*


Sosai Alhaji shu'aibu yay farin ciki da auren )�anin nashi seda suka biya ta gidanshi suka sauke shi sannan suka wuce Alhaji habibu seda yay wanka ya kintsa sannan ya kira matanshi falonshi harma da yaranshi kaf, Bayan sun nutsu ya gabatar musu da abinda ke da akwai na auren Aisha,harma da ri)�on ��iyarta daze fatan alkairi sukai masa Shafa'atu da hadiza amman hajiya seta ha��e rai nan da nan kishin nata ya motsa amman dai batai magana ba.
Bayan yi musu maganar da kwanaki biyu aka fashe �arin da yake aka raba gida biyu inda ya fitar wa da umman sajeedah ciki da falo da kicin da bayi, a wannan tsakanin ne kuma hajiya ta ��aga mai hankali akan baze )�ara aure ba wanda seda Alhaji shu'aibu yazo har gidan yay mata tas sannan tabar maganar.
Tunda aka ��aura auren bai jeba, seda sati ya cika ya aika da mota aka ��auko ummah da sajeedah wanda shine asalin xuwan su sajeedah gidan su Ahmad, Tunda ummah ta tare agidan babu wani matsala daya ta�a giftawa a tsakaninta da matan gidan domin bata shiga sabgarsu ta mijinta take wanda ya ��auki soda tausayi ya ��orama ummah yana sonta yana kyautata mata hatta innah data koma kauye tana samun aike daga wajansa akai akai domin Ahmad yake aikawa yakai mata wanda anan innah ta saba da Ahmad yadda bakwa tunani,Kullum burin hajiya ta takali ummah da fa��a amman bata kulata ita hajiya takaicin yadda dady kema ummah yasata bakin ciki musamman lokacin daya dauki sajeeda yakaita makarantar dasu hussaina keyi kuma koda sukai candy ma su �ba�bansa aure duk yay musu ita kuma sajeedah lokacin wani auwal ya fito yana sonta abu kamar wasa har ankawo lefe kawai yazo yace ya fasa wannan yasa dady yay fushi ya cillata school of nursing yace taje tai karatu aure lokacine wannan makaranta ta sajeeda ta )�onawa duk matan gidan rai nan suka ��auki tsana suka ��orawa sajeedah da uwarta su da suke �ba�ban gida ba'a kaisu makaranta ba se ita dayake shi baya barin �ba�bansa mata su cigaba da karatu.
Suna candy yake masu aure kaf ��insu, yanzu haka manyan daga �ban ukun hajiya se sauran )�ananun wa��anda shafa da hadeeza sukaita haihuwa bayan auren ummah gani suke kamar zata haihu,Su sajeedah na gidan akai auren muneer,wanda ya zauna anan kusa da gida filin da uban duk ya yankawa yaransa maza yace kowa ya gina,Tunda sajeeda take agidan ba wani haduwa suke da Ahmad ba koda ma sun ha��u dayake baya bata fuska yasa bata wani bambance yanayinsa kasancewar shi marar yawan magana,bare ma kuma daga baya taji labarin yana katsina yana digree ��insa anan umaru musa �bar aduwa, Lokacin daya kammala karatunshi ya dawo gida lokacin itama sajeeda take )�o)�arin yin jarabawar fita domin karatun nasu kai ��aya ya dawo dashi sabida yawan fashinsa a makaranta yasa aka dawo dashi baya.
Dawowar Ahmad gidan yasa ya ��auki wasu daga cikin hidimar gidan musamman ta �angaren abinci sabida lokacin dady babu ba kamar daba, Cikin hukuncin Allah ya samu ya bude shagon ��inki anan bakin titinsu tun yana zuwa shagon shida abokinshi mujaheed harta kai yana tafiya da )�annenshi �ba�bansu su hadiza abu kamar wasa Ahmad ya sayi shago anan titin gidan gwamnah akai mai )�aton wajan ��inki na maza da mata )�annenshi daya koyawa ��inki da abokanshi ya zuba a wajan inda kafin kace kwabo Allah ya sanyawa wajan albarka ciniki sosai suke ahaka yayta bude shagunan ��inki yana zuba mutane wanda zuwa wani ��an lokaci sega Ahmad da kusan shago biyar nashi na kanshi wanda wataran ya zauna wataran kuma ya)�i fita sabida �ban matan da suka sakoshi gaba A yanzu haka Ahmad shine cin gidan shine shan gidansu duk da tarin abubuwan da yayinsa sukai masa yana yaro amman hakan baisa ya)�i taimakon )�annansuba, Babu abibda dady kemai se shi albarka har zuwa sanda Allah ya dauki ran Alhaji habibu wanda ahmad seda akai mai rubutun dangana sabida sha)�uwar sa da mahaifinsa lokacin hajiya tace sedai ummah tabar gidan Ahmad shiya fito fili yace ummah bazata bar gidan ba sabida idan tabar gidan su aka tonawa asiri wannan tasa hajiya ta bar maganar barin ummah gidan amman tasaka shara��in komai tai ita da sajeeda Ahmad ne da laifi.
Ahmad da sajeeda basa wani shiri sabida ita inta ��auki jakarta tabar gidan bata dawowa wani bin se dare indai ba ranar girkin ummah dana hajiya wanda takeyi ba domin har yau gidan ba'a raba tukunya ba Ahmad ya ��auke musu cida sha da suttura da ku��in makaranta wanda kullum akan hakan fa��a suke da hajiyarshi saboda tace ada waya taimaketa shikuma yace badan su yake ba dan Allah yake da amanar mahaifinsu.
Ahmad yana da son zumunci yana da kyauta da tausayi, Wanda yawanci jama'a keson shi sabida halinsa na kirki sa�anin sajeeda data ��auke shi a mugun ��an iska marar kirki maiwa mutane kallon banza, Shima kuma yana mata kallon mai girman kai da izza.

Ahmad dogo ne mai ingarman jiki fari tas domin harya fi sajeedah haske yana da manyan idanu haka nan dukkan jikinsa gargasa ce ta kwanta yana da gemu mai ha��e da saje ma'abocin ��aure fuska domin bai son raini ��an kimanin shekaru ashirin da takwas da haihuwa.
Sajeedah fara ce ba can ba gajera bata cika tsayi ba sedai akwai dukiyar fulani sha)�e a kirjinta ha��i da mazaunai masu birgewa,tana da gashi ma'abociyar far'a da son mutane sam bata da girman kai mai kimanin shekaru ashirin da tara da haihuwa.
Zaman su sajeedah gidan su Ahmad rabi ha)�urine sabida halin matan gidan da �ba�ban gidan amman idan ummah ta tuna yadda Marigayi yayi mata halacci setai hakuri da komai domin bahaushe yace ana barin halak domin kunya Wannan tasa suke zaune agidan amman bawai don sun rasa wajan zuwa ba domin ga hajiya innah can a )�auye ko yau sukaje da ��akin zama.
Sajeeda tana ta aikinta anan asibitin sameera private kuma albashinta na mata rana tunda tana kashe matsalan gabanta.
Ahmad ne daman ya ta�a bata ku��i wai tai siyayya tunda ta jefa mai a fuska har yau bai )�ara bata ko sisinsa ba, acewarshi taje girman kai ya bata domin kafin wannan lokacin an zuba �bar tsama tsakaninsu haka wani bin inya xauna a bakin layi inta zo wucewa zesa abokansa suyita mata ��an kira wani bin takaicin Ahmad har kuka yake saka sajeeda, Shiko daya fuskanci hakan na )�ona mata rai seya ��auki salon duk yadda zebi ya �ata mata rai ya sani wanda hakan yake jaza masu rikici ba )�an)�ani ba.

Labarin Aliyu kuwa tundaga ranar daya zo yayi mata wannan cin fuskan shida babansa tundaga ranar bata kuma ganinshi ba se yau, haka nan bata san hala)�arshi da hajiya ba domin bata tunanin har dady ya rasu ya gayama matanshi dalilin auren ummanta sannan su kansu matan gidan basu san hala)�arta da Aliyu ba.
*MUN DAWO LABARI*���b
6/5/22, 11:05 - Buhainat: Boyayyinyar kauna
6/7/22, 21:51 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218

}� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� *35*

*Mun dawo cigaba da labari*

"Kikace kinga Aliyu sajeedah? kuma ya zo wajan hafsa domin neman auren ta?"
Ummah ta kuma jefawa sajeeda tambayar a ru��e.
Da kallon nazari sajeeda tabi umma kafin ta share hawayenta kana tace.
"Eh! ummah amman yaya naga duk hankalinki ya tashi akan bayyanar Aliyu ummah koma miye nifa bazan auri Aliyu ba sabida cin zarafinsu garemu"
Girgiza kai umma tayi kafin tace.
"Nina san Aliyu yayi maki nisa bazaki aure shiba sedai ina gudun abin da zeje ya dawo Sabida har marigayi yabar duniya bai cewa iyalanshi ga dalilin dayasa ya auro niba, Ina gudun �acin suna a karo na biyu ina gudun kar'a sheganta mini ke a karo na biyu don mutan gidan nan ba sanki suke ba sajeedah"
Ummah ta fa��a cikin zulumi.
"Ummah tun farko kece kika ja nace ki nuna min dangin Abbana ni senaje amman kince ba yanzu ba, shi wanda kike jiran dawowar shi har zuwa tsayin shekarun nan bai dawo ba shin ummah yaushe zaki danga nani da dangin mahaifina har jama'a su dena shegantani?"
Tafa��i maganar idanunta na kawo hawaye.
Matsota ummah tayi tare da saka hannu ta share mata hawayenta sannan tace.
"Sajeedah kiyi ha)�uri ba ina mai nisantaki da danginki don na cusguna maki rayuwarki bane sedan na )�ara goge ra��a��in ba)�in cikin dasu ka )�unsa mini amman insha Allah nakusan ha��aki dasu, lokaci ka��an ya rage min insha Allah"
Tafa��a da )�arfin gwiwarta.
Murmushin takaici sajeeda tayi tare da tashi tabar falon ��aki ta shige ta kwanta a saman gado tare da ��ora hannu a saman kanta dake mata mugun ciwo, Gaba ��aya tunanin makomar rayuwarta ya addabe ta, kusan sau uku anan gidan anan niman aurenta harda wanda aka kawo lefe amman kwatsam sekaji ance anfasa ita dai bata san mai takewa mazan ba sabida ba fa��a ba tashin hankali kawai sedai ace an fasa bikinta wanda wannan dalilin ne yasa dady yakaita makaranta gashi harta kammala ta soma aiki tsayin shekaru amman maganar aurenta shuru, Mai yasa ummah bazata kaita dangin abbanta ba ko mutane zasu dena mata kallon baibai,Tasan kakan ninta basu kyautawa ummah ba amman ita umman ai tata makomar zata duba, Duk da ayanzu hakan bazata yiwuba harse umma ta sami lafiyan idanunta sannan zasuje.
To yaushe ummah zata warke? sabida ko a kwanakin baya takaita aminu kano inda taji ruwan ku��in da zasu mata aiki wanda ko kwatansu basu dashi bare asame su, Haka ta dawo gida taita kuka!
Idan kuma kwatance umman tace zata mata tayaya zata kai kanta wajan da tsayin shekaru ashirin da tara bata ta�a zuwanshi ba tabbas duk wannan bazata yiwu ba harse umma ta sami lafiyan idanunta sannan hakan ze zama dai dai.
Ita ayanzu aure take so tayi tana bu)�atar namiji tana bu)�atar taje ta gidana rayuwarta agidan ta tare da yaranta da Allah ze bata to amman tayaya hakan ze faru?
Bayan munafukan dake bibiyarsu tun a waccan gidan na innah sun sake tasowa suna bibiyarsu anan! shin mai yasa mutane suke haka ne ba)�in ciki hassada )�yashi da gulma da shiga abinda ba hurumin suba yay masu yawa.
Nisawa tai tare da kara lumshe idanunta wasu hawayen na kuma zubar mata.
Tunda tasan ba ita ke tsarama kanta rayuwa ba tabarwa Allah komai tasan komai yana tare da lokaci!!
Tashi tayi daga kwancen data ke ta cire kayanta, Ta shirya cikin wasu material masu laushi na riga da skirt ta ��auki mayafi tare da jaka ta fice daga ��akin a falo ta tarar da umma tsugunnawa tayi har )�asa tace mata.
"Ummah zan fita gidan su rabi'a abokiyar aikina anan ��orayi, wallahi ummah zaman ka��aicin tunani yake sakani kafin magariba zan dawo"
Tafa��a kanta a )�asa.
"Yanzu )�arfe nawa sajeeda?"
Umma ta jefa mata tambayar.
"&�arfe ukun rana"
Tafa��a tana mai kai kallonta ga agogon dake bangon ��akin.
"Kuma harki dawo kiyima Amadu girki?"
Tafa��a mata kai tsaye.
Jin sunan Ahmad ka��ai gabanta fa��uwa yake da sauri tace.
"Ummah wani girki kuma? bayan na jiya da akai mai baici ba, kuma ni bamuyi dashi na zama kukun shi ba"
Tafa��a tana mai tura bakinta gaba.
Murmushi ummah tayi ka��an tare da cewa.
"Daman yasan bazaki mai ba shiyasa ��azu daze fita ya le)�o yace don Allah na sakaki kimai abinci na mutum goma abokinshi ne yakai ku��in aure shine suka ha��a walima wai tacin abinci ze aiko da kayan cefane da la'asar yanzu sajeedah idan kika tafi waye ze mai?"
Ummah tajefa mata tambayar.
"Ummah se uwarshi tayi masa"
Tafa��a tana tura bakinta gaba.
Sunkuyar da kai umma tayi )�asa tana lissafa maganar sajeeda.
Har tsayin minti biyar umma bata ��ago ba seda tajima kafin ta ��ago kana tace.
"Sajeedah mai yasa har yau kike abu kamar na )�aramar yarinya ne? shin hajiya sa'arki ce koni ta girma bake ba kuma ko baki mutunta ta danni ba kya darajata dan darajar ci da sha da ��anta ke baki anan gidan"
Ummah takai maganar tana mai jin haushin sajeedah.
"Umma kullum ke maganarki Su maganarki su nito na daina cin abincin sa ba shike nan ba inba tsabar )�uruciya ba ina wani abokin Ahmad zekai ku��in aure, Suma dai iyayen yarinyar da sauransu ni ai bazan bawa �bata )�aramin yaro ba, Kuma wai dan wauta har wata walima suke sabida basu san darajar ku��i ba"
Tafa��a tana mita.
"Nidai ki tashi kije ki aje jaka ba wata fitar da zaki maza ki ha��a mai girkin kafin ya dawo dan yace wajan magariba zezo ya amsa"
Kamar sajeedah zatai kuka haka ta mi)�e tayi ��aki kayan ta tube tare da zira rigar shan iska ta fita kicin wanda sukai kici�is da nura a bakin )�ofa gaisheta yayi sannan yace mata ya Ahmad yace abata.
Leda ya mi)�o mata babba da kayan miya aciki da nama sannan ya bata dubu goma yace wai yace kozata bu)�aci wani abun.
Amsa tayi azuciye tare da nufar hanyar kicin.
6/7/22, 21:57 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*36*

Bu��e ledar tayi wadda kayan miyan suke a )�asa se uban naman kaji dake sha)�e acikin ��ayar ledar dake saman Iya abin da ya zubo kenan a ledar se dubu goman daya bayar.
Tsaki taja ka��an tare da wanke hannunta cikin sink, sannan ta fita waje ��aki taje ta ��auko hijab tare da wayarta tafita gaban gate.
Titi ta fita da )�afarta wani shago ta shiga ta siyo abubuwan data ke bu)�ata sannan ta juyo gida.
Tana tafiya tana jan tsaki na yadda yaro )�arami yake bata order tamkar ubanta ko mijinta.
Tana gab da shiga gida wayarta dake hannunta ta soma ringing! seda ta tura kofa ta shiga ciki sannan ta ��aga wayar ganin ba)�uwar number yasa tai shuru batayi magana ba.
"Bakya jine?"
Taji saukar amon! muryarshi acikin dodon kunnenta.
Seda ta cire wayar daga kunnenta ta kalli numbern sosai cike da ��unbin mamakin a ina ya sami numbernta sannan ta katse wayar batare datayi magana ba ta cigaba da

Please Login or Register in order to submit comment