Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yau ba shiyasa hankalina kwance nake tsula tsiyata son raina gaki da ��an banzan kishi"
Yafa��a yana tsotsar gefen kunnenta.
Sa)�alo hannunta tai saman wuyanshi tana neman bakinshi ha��i da ce mai.
"nagode nagode Ahmad abin da kaimin kaima ummata ayau bani da bakin godiya sedai ka gani a aikace"
Tafa��a tare da ha��e bakinsu waje ��aya abin da sajeeda take mai seda ya sanya )�aramin ihu ta bashi mamaki bai zaci kanta naja irin haka ba sosai take birkita shi da salonta yana wani irin ihu yana furta mata kalamin soyayya mazu zafi.
Sosai ya samu nutsuwar data tsaya mai aranshi jiki amace ya ��auketa suka shiga ��aki ko a ��akin ma bata barshi ba tun a bakin kofa ta ��ane mai jikinshi tana cigaba da aika masa da zafafan sa)�onni.
Gado suka fa��a a dole aka sanya Ahmad kuma ganawa da bebynsa da farar safiya sun jima suna jin da��in aure domin babu wata soyayya mai tsafta kamar ta aure raya sunnar ma'aiki s.a.w ayau Seda Ahmad yay kukan farin ciki da Allah ya sanya sajeeda matarsa halalinsa.
Kafin ya sami nutsuwa bayan itama ya tabbatar ta samu atare suka shiga wanka shiya yi mata na sabulu tai na tsarki ko awajan shiryawa ma seda akai ��an wasanni sannan suka kintsa shi manyan kaya ya sanya ita ko wani shegen guntun wando ta sanya da �bar vest suka fito falo ta ha��a mai break fast akan cinyarshi ta zauna tana bashi yana ci tana lashe mai bakinshi koda ya kammala seda ta ��auko hijabi ta rakashi sabida fita zeyi sannan ta koma ta tattare wajan.
Ta koma saman kujera ta zauna tare da ��auko wayarta tana Karanta *DA IZZATA* ! NA AUTAR MANYA labarin Asma'u adam daula masu dukiyar gado tare da angonta shahararren ��an )�wallon )�afa ABDUL NASEER ALIYU DAULA!
wanda tsabar izzar ma'u ta sanya tace DA IZZARTA bazata auri ��an wazirin babanta ba, wannan tasa akai ma Abdul NA HUCE da )�anwarta rahina sedai me lokacin da rahina ta shiga gidan Abdul lokacin lokacin ma'u taji kaf duniya bata da masoyi kamar Abdul to yaya zatai da soyayyar mijin kanwarta makusanciyarta! luntsuma sajeeda tayi a kujera tare da bawa littafin hankalinta domin tasan auta zata warware komi
Gaba ��aya hankalinta yana kan littafin sam bata ji bugun gate ba seda akai da karfi sannan ta aje wayar ta fita bayan ta sanya hijabi tana waye?
"Uwarki ce"
Taji muryar hajiya a kunnenta..

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/22/22, 12:57 - Buhainat: *68*



Tsam tayi da ranta kafin ta )�arasa ta bu��e gate ��in, Bangajeta hajiya tayi tare da shigewa cikin falon tana )�wala Ahmad kira.
Da kallo sajeeda ta bita ganin kamar hankalinta a tashe yake.
"Ahmad kana ina nace kana ina fito"
Lokacin da sajeeda ta biyo bayanta taji tana fa��in hakan.
Har )�asa ta dur)�usa tana cewa.
"Hajiya baya nan ya jima da fita amman bari nai masa waya"
Tafa��a tare da wuce cikin bedroom ��inta wayarta ta ��auka tare da danna layinshi wanda tai save da my happiness.
Seda ta katse bai ��aga ba ganin karta bar hajiya ita ��aya yasa ta fito alokacin wayar ta ��auki ringing alamun ya kirata shi.
Mi)�awa hajiya wayar tayi agaggauce ta amsa tana furta.
"Kana ganin kirana ka)�i ��auka Ahamd to kazo ina gidan ka"
Ta katse wayar.
Jikin sajeeda har rawa yake sabida tashin hankali tasan yau )�ila hajiya cewa zatai a sake ta.
A wajan ta zube dafe da kunci tasan wani munafukin ne kila yacewa hajiya Ahmad ya biyawa umma aikin ido shiyasa tazo ta sanya ya saketa.
Kusan mintuna goma ya karaso kamar daman yana kusa da gidan.
Lokacin dayake bu��e )�ofar gaban sajeeda ya fa��i har ya )�araso cikin falon hannunshi ��auke da leda tashi tayi cikin sanyin jiki ta amshi ledar takai kicin se lokacin ta tuna bata kaiwa hajiya ko ruwa ba sabida tashin hankalin ganinta ta mance ruwa da lemo ta ��auka ta zuba a flate ta fita gabanta ta tsugunna ta aje mata wanda shi Ahmad yana zaune ne a saman kujerar data ke kallonta tashi tayi domin ta basu wuri dan su gana.
"Ke zoki kwashe kayanki dan iyayenki idan ina bukatar komai na gidan nan base kin bani ba ikona ne kece mai yunwa ni bani da ita"
Murmushi sajeeda ta sauke mai ciwo batare data nuna jin zafin furucin hajiyar ba ta sunkuya ta ��ebe takai kicin Ahmad ya kafeta da ido yana son ganin yanayin ta sedai iya )�urewar ganin sa bai hango komai ba.
Wucewa tayi cikin ��akinta tare da wayarta a hannu.
Dayake hajiya fa��a baya barinta tai magana Ahankali yasanya dukkan kalaminta suna cikin kunnen sajeeda dake zaune a bakin gadonta.
"Nan na biyoka sabida bana son mu raba hali acikin kishiyoyi, Yanzu kai Abinda ka tsira ka kyauta min yau yarinyar kwana ��aya a cell amman baka bi takan maganar ba, To ��azu ��an sandan ya kirani yace sun kai case ��in hisba kuma dole kaje ka tawo min da yarinya sannan hussaina itama taki ci ta)�i sha tana kukan zata koma gidan mijinta duk kai biris itama hafsa wancan Yaron Ali tundaga zuwan farko bai )�ara bi takan lamarin ba"
Mayar da ajiyar zuciya sajeeda tai jin case ��in bana ta bane.
Ahmad da ranshi ke �ace cikin zafin zuciyar ba)�in ciki da takaicin �ban uwan nashi da mahaifiyarshi ta.�ata sabida son zuciyarta yace.
"Hajiya wallahi bazan je ba tun jiya na gaya miki sedai ki gayama ya muneer ko alhaji babba sabida baze yuwu duk abin da akai sedai ki nuna nine dolensu su ba dolen su bane bayan kuma duk ��ayane ta yaya acikin gidanmu duk mazan dake gidan wai Zubaida tabi saurayi ��aki har �ban hisba su kamasu su kaisu police station amman duk baki fa��a ma kowa ba ni kaina ba daban ta.�aci ba bazaki nuna min ba, sedai kije ki belota ta dawo daga nan fa kin kara bata wata kofar iskancin ne itama kuma hussaina bazan kira mijinta ba gata ga gidan ta zauna in zaman gida da��i ne........Tunda kika nuna wa yaran nan basu da na gaba acikin gidan se suka raina kowa suke ganin kowa bai isa ba shiyasa suma sauran suka watsar dasu kowa yasan tarbiyan su ummi data su hafsat ba ��aya ba kuma kowani namiji macen kwarai yake son ��auka, ba mamaki ita hajiya Aishan data )�i maki bayanin zuwan ��an nata )�ila ta lura da rashin ingancin hafsa ��inne shiyasa suka zame"
Yafa��a cike da bakin ciki.
Tabbas anan tasan bata da bakin magana da��i kuma tasan waye ��anta tunda yayi rantsuwa bazashi ba tofa bazuwan zeba sabida haka seta dafe kanta dake sara mata ha��i da cewa.
"Toni yanzu yaya zanyi Ahmad kaina ya kulle?"
Wayarshi ya ��auko batare daya bi takan taba sabida yasan ya cigaba da biyewa hajiya tabbas rayuwar )�annenshi seta lalace wanda tsananin son ��a yasa bata ganin laifinsu.
"Assalamu alaikum, yauwa .Alhaji barka da yamma dama nace zanzo yanzu idan kana gida toto nagode ganinan"
Yafa��a yana tashi tare da kallonta hajiya.
"Zanje wajan Alhaji duk abin da suka yanke zakiji domin bazamu yita aiki da kaba alhalin ga magabatan mu"
Bata da ta cewa se binsa datai da kallo komai ya tsaya mata cak nadama marar amfani ta rufeta daman duk uwar da ��anta baya laifi ai )�arshensa nadama duk abin da ��a yayi dai dai ne wajan hajiya to yau wa gari ya waya.
&�arar bu��e kofar Ahmad shiya dawo da ita daga tunanin data afka haka ta mike jiki ba )�wari tabi bayansa ta wuce gida.

Jikin sajeeda duk yayi sanyi gaba ��aya tausayi hajiyar ta bata yadda taji bakinta ya mutu lallai rayuwa duk abin da kake da sannu akwai ranar sakayya, Babu irin alkaba'in da hajiya bata gaya mata ba yau gashi ita tana gidan aurenta cikin rufin asiri ita kuma gashi adai dai wannan lokacin komai yake son koma mata baya yarta bata gidan miji ��ayar an ganta da namiji a ��aki an kamasu ��ayar maganar aurenta an rushe ��ayar kuma babu ma magana mai )�wari ita kanta hassanar kishiya ke azabtar da ita damma tana da ha)�uri ne yasa bata zuwa gida yaji amman a sati biyun nan datai tare da Ahmad ta fuskanci kusan kullum wayar hassana ce akai akai tana masa korafi yana bata ha)�uri tare dayi mata aiken ku��i.

Shiko duk yunwar dayake ji haka ya tsaya a bakin gidan ya muneer ya masa waya yana fitowa ya shiga motar suka nufi cikin gari duk da baima.ya muneer bayanin komai ba seda sukaje gidan a falon Alhaji babba kunya fal fuskar Ahmad yake zayyanewa Alhaji babba komai sedai aranshi yana ayyana fa��a musun shiyafi alkairi.........

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/22/22, 13:01 - Buhainat: *69*


Dafe kai Alhaji babba yayi jiyake komai ya tsaya masa cak babu abin da yake fa��a se kalmar.
"&�anu innah lillahi wa'innah ilaihirraju'un"
Gumi ya share, Yana mai dafe saman kanshi sannan ya dubi Ahmad.
"Haba Amadu ina ganinka yaro mai hankali yaushe zaka biye ta babarka har wannan ��anyen aiki ya faru muna zaune da rammu zuri'ar habibu ta lalace so kake zumuncin Allah ya tambaye mu"
Ta inda Alhaji yake shiga bata nan yake fita ba seda yayi wa Ahmad tas babu abin da suke face bashi hakuri yaronsa ya )�walawa kira yace ya ��auko mota su fita haka ya sanya Ahmad da muneer da baba Ibrahim agaba har zuwa caji office ��in bayan dogon gaisuwa da dpo ya dubi Alhaji babba.
"Wato baba yadda mukaga yarinyar abin yayi mati)�ar bamu mamaki da naganku a matsayin iyayenta sabida babu alamar ta fito daga tsatsanku wallahil azim a buge muka ��ebo su se jiya )�wayar ta saketa wai ashe shi yaron shiyayi mata wayo yace tazo ta rakashi duba mamanshi asibiti shine wai ya kaita gidanshi, Harya nemi ya bata kwaya daga nan bata san komai ba se anan ta tsinci kanta"
Tsit office ��in yayi Ahmad tunda ya dafe kanshi bai ��ago ba har aka gama komai aka basu zubaida sannan ya iya ��ago kanshi dake faman sara masa kamar ze rabe biyu kirjinshi na mai zafi kamar ciwonshi ze tashi.
Tunda ya shiga mota yake faman dafe kai har motar ta faka a kofar gidansu Alhaji ya bada umarni akan ya muneer ya kira kowa na �ba�ban gidan su sameshi a part ��in hajiya.
Tofa falon hajiya ya sami halartar kowa na gidan, Hatta ga matan gidan har umma ma ankirata bayan addu'a Alhaji babba ya soma masu nasiha sannan ya ��ora akan jawabin abin da ke faruwa.
Kuka hajiya take tama kasa ��agowa ta dubi kowa na cikin falon.
"Amadu kirawo min matarka domin ta caje min yaran nan baki ��aya tunda nurse ce"
Alhaji babba ya bawa Ahmad umarni.
"Yanzu Alhaji fatan �atanci zakama yarana tsananin kiyayyar yakai haka tozarci acikin bainan nasi"
Hajiya ta fa��a tana kuka!
Tashi Ahmad yayi a zuciye yayi kan zubaida wayar caza ya na��e ya dinga lafta mata gaba ��ayansu ya ha��e yana jibga seda su anas suka rikeshi zubewa yay a saman kujera yana mayar da numfashi se sako ya turama sajeeda akan ta ��auko kayan aikinta na gida datake duba mutane tazo part ��in hajiya.
"Kinga ni ko amina wannan shine tukwicin da kika bama.yaranki ke zubaida dan ubanki ki mana bayani akan wannan lamari"
Cikin kuka take cewa.
"wallahi Alhaji wayo yayi min yace nazo muje wajan mahaifiyarshi bata da lafiya dana gayawa hajiya seta ce naje amman karna jima yaya Ahmad ya shigo bai ganni ba daga nan daya bani lemo ban kuma jina ba se a wajan �ban sanda"
Tafa��a lokacin da sajeeda ta karaso falon duk jikinta a sanyaye.
Alhaji ta gaisar sannan yace yana son duk ta caje masa zubaida hafsa da rukayya su kuka hajiya kuka haka sajeeda ta fara chacking lafiyarsu ba uwar komai se maleria wadda take gadon ��an afirica.
Dama ita hafsa gaskiya se rashin kunya amman bata da kule kule, Amman duk da haka Alhaji yace shifa bai yarda ba tunda aka kama zubaida da namiji dole sajeeda tayi musu awon ciki tashin hankali nan fa falon ya ��auki maganganu.
Haka ta sakasu agaba zuwa dakinsu kowacce ta shiga fitsari a yar kwalba suka kawo mata suna kuka ta fito da tsinke gwaji dayake tasan komai tunda aikinta ne, Cikin kankanin lokaci ta fara auna kowanne kafin ta��an bari ya sha iska.
Na rukayya Negative na hafsa ma haka sedai na zubaida ya kawo danja inda ya bada alamar positive!!! jikin sajeeda da zuciyarta rawa yake tun kafin ta fita ta jike da zufa ba tada zafi haka ta karasa falon.
Yanayin ta duk ya sauya cikin kuka take furta.
Hafsat da rukayya result nasu is negative, sedai sedai sedai na........tama kasa fa��i se mai maitawa take tasowa Ahmad yayi ya riketa yana girgiza kafadun ta "seme ki fa��a mana ?"
Lumshe idanu tayi tana kuka!
"Yana nuna alamun tana ��auke da juna biyu"!!
ta karasa tana zubewa jikin mijinta tare da sanya kuka.
"karya kike munafuka du sakena bana bawa �ba�bana damar yin zina shegiya kiga ciki akanki"
Hajiya ta fa��a cikin ��aga murya.
Kukan zubaida ne ya karade falon.
"wallahi hajiya gaske ne nima kullum a ��ar nake sabida wata biyu banga preiod ��ina ba kuma naji anty hassana tana cewa missing preiod alama ne na shigar ciki! yaseer ya cuceni hajiya ranar da nace maki babar hafiza kawata batada lafiya zamuje dubata wallahi karya nake miki inda ke kuma babu bincike kika barni daga nan ya kaini hotel ya lalatani kuma tun daga ranar indai zan fita semun hadu ya bani wata kwaya nasha daga nan bana sanin komai sedai na tsinci harya gama komai dani ko jiya da muka ha��u seda nace masa ya maganar auren mu budar bakinshi seyace baze auren ba abun da yake so ya samu wannan shine dalilin dayasa nasha kwayar dayake bani da kaina har hankalina ya gushe ban sake farkawa ba se wajan �ban hisban da suka kawo mana far maki batare da mun sani ba har suka kamamu, kuma wallahi hajiya duk laifinki baki ta�a nuna mana abu ba)�i fari bane sedai komai mukai duk munin abun mai kyau ne"
Tafa��a tana zubewa awajan tana sakin kuka.
Tari hajiya ta soma daganan ta sume awajan da sauri sajeeda tayi kanta tare da fara bata taimako har numfashinta ya dawo dai dai sedai kukanta ya cika falon.
"Allah kenan amina kingani ko wallahi kinci amanar habibu, Nan wajan wancan sati biyun daya wuce kike ka��a kafa kina jifan marainiyar Allah akan tai cikin shege ashe cikin na jikin taki �bar wannan ya zama izina gareki ita hussaina kin kashe mata aure sabida son zuciya ita waccan kin ��aure mata gindin bin maza har kina furta kar amadu ya gaya.mana to yanzu dan Allah wa gari.ya waya su muneer da kika hana su ta�a maki �ba�ba inda suna saka idanu akansu zasu lalace? ai duk wanda zece naka yayi ko ya bari.masoyin kane kuma duk wanda yace tukunyar wani bazata tafasa ba tasa ko zafi batayi kishiyoyinki kin tsanesu kin tsani �ba�bansu musamman baiwar Allah aisha bataji ba bata gani ba kin takurasu ita da yarta batare da laifin fari ko baki ba yakamata amina kiyiwa kanki fa��a rayuwa ba tabbas ki gyara ko dan gaba abu na gaba kuma zan ��auke yaran nan daga wajanki ciki kuma.na zubaida zamu rike domin baza,ai laifi biyu ba itama hussaina tazo ta koma ��akinta"
Alhaji ya fa��a cikin �acin rai.
"Nan islamiyya kika hana su zuwa sabida malamai na dukansu na makara kowa a �ba�ban gidan nan yana zuwa islamiyya amman rabon naki da zuwa har sun manta se aikin rashin kunya batare dasun iya shara ko girki ba"
Cewar Alhaji cikin �acin rai.
"Ku kuma bana taraku dan hakan ya zama gori garesu ba a,a na taraku domin kuji kuga abin da �ban uwanku suke ciki sabida haka da wannan nake kira gareku akan ku gyara ku daidaita zamanku tun kafin lokaci ya kure muku idan kunyi la'akari da cewar duniyar ma nawa take, wa��anda ita aminar bata son suji sirrinta gasu a zaune dame dariya dame kuka baya wuce )�addarar Allah"
Alhaji ya fa��a.
"wallahi Alhaji kowa yasan halin da yaran nan suke ciki nan kwanaki danaga mota ta saukesu dana masu magana zagina sukai wannan bai isaba hajiya da kanta ta tareni ta bugan garga��i akan cewa ban zame musu dole ba ��an uba ba ��an uwa bane karna sake shiga sabgar yaranta nikuma tundaga wannan lokacin na zare hannuna daga kansu to yanzu dan Allah wa gari ya waya muda muke zaman gida daman muya dace mu saka idanu Ahmad baya zama ba lallai yasan mai ke faruwa agidan ba to mudin kuma ta nuna bamu da wata daraja a idanun �ba�banta"
Ya muneer ya fa��a yana mai jin takaicin �acin sunan da zubaida ta janyo musu.
Kowa albarkacin bakinshi yake fa��i inka cire �ba�ban hajiya da ita kanta da suke kuka! se Ahmad daya dafe kai yayi shuru sajeeda kam tana gefe tana jimanta wannan lamari umma kam ita kanta ganin abun take kamar almara haka aka gama taron Alhaji ya sanya aka hada kayansu tas hajiya tana ji tana gani alhaji ya tafi da yaran hussaina ma yasakata agaba domin ta koma.��akinta.
Rarrashin hajiya su mama suke suna bata baki suna nuna mata yadda da )�addara sedai kuma.akwai sakaci da son zuciyarta ciki. ita kam umma bata iya magana haka ta tashi ta wuce sashinta duk jikinta sanyi duk halin hajiya bataso abu ya sami �ba�ban habibu ba sedai kaddara bata san gida ba.
Sajeeda kam zama tayi agefen hajiya batare data ce komai ba daman Ahmad yabi su Alhaji waje domin su tattauna inda Alhaji ya bukaci haka.
Su mama na tafiya sajeeda ta mike tahau gyarawa hajiya falon seda ta kammala sannan ta tsugunna tai mata sallama ta fita.
Hajiya babu bakin magana kunya nadama duk sun mata dafifi, haka falon nata ya koma wayam ba kowa.
Ahmad daya gama da alhaji alwala kurum yay ya shige masallaci anan yayi isha'i sannan ya dawo gida a wannan dare baya um bare um'um haka yayi ta zama kamar kurma tun sajeeda tana rarrashinsa har ta gaji tai masa banza ta cigaba da harkanta haka wannan dare ya kasance masu Ahmad baiko rintsaba haka zalika hajiya wadda batada aiki sena kuka!
Suma kuma haka su hafsa sukai kwanan maraicin uwarsu domin dai dai da cimar gidan Alhaji tafita zakka da tasu koda ma matarshi Mami ta kawo musu abincin basuci ba haka ta.aiko.aka kwashe batare data bi takansu akan suci ba wannan dokar alhaji ce, da asubahi kwa tunda suka tashi ta sanyasu agaba da ferayar doya data dahu suka hau tukan sakwara daman duk matan sunyi aure se �ba�bansu maza wannan tasa mami taji da��in zuwan su hafsa daman ga mami ba wasa shiyasa bama sa shiri da hajiya.
Ranar sun ga ala! domin galabaita iya galabaita sunyi hatta wanke wanke su sukai ha��i da shara kana aka mayar da sanwar rana wadda kuma duk a itace ake girkin.
Babu abin da suke se zare ido musamman zuby mai juna biyu haka ta dinga bin inuwa tana kwanciya kuma rana tana yi Alhaji yasa ��ansa ya kaisu makarantar islamiyya wadda kowa ke tsoron saka ��ansa sabida horon duka da bata hadda mai zafi.

Washe gari da ciwon kai Ahmad ya tashi dan haka dayayi sallah seya kwanta bai tashi ba se karfe........

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/25/22, 12:19 - Buhainat: *70*


Takwas na safiya lokacin tuni sajeeda tagama kammala musu kayan break fast harta gyara falon, Ta zubama hajiya a )�aramar kula ta fita zuwa sashinta wanda tayi amfani da )�ofar data sanya aka yi mata ta falon.
Duk yadda zuciyar sajeeda takai da dakiya seda ta zubarwa da hajiya hawaye sabida lokacin data shiga falon hannun hajiya na sama idanunta na zubda hawaye tana addu'a tana kuka daga gani ma akan sallayar ta kwana ta tashi take lazumi dakatawa tayi a gefe ta ra�e tana jin yadda sautin kukan hajiya ke fita wajan ro)�on Allah tare da neman yafiyarshi.
A tsorace sajeeda take sabida batasan da wace magana hajiya zata tare taba.
Dan haka seta sada kanta a )�asa tana wasa da zoban hannunta.
Murya a dashe alamar taci kuka ta )�oshi ta furta.
"Zonan fatima zona rungumeki zo jikina ��iyar albarka"
Wani iri sajeeda taji cike da mamaki da farin ciki da shau)�i ta isa gaban hajiya wadda ta sanya hannunta ta rungume sajeeda tare da sakin kuka!
A fili take furta.
"Tabbas shara��an tuba wajan Allah harda nadama sannan gyara kuskure ha)�i)�a na tuba nayi nadama kuma zan gyara kuskurena dana aikata tun kafin Allah ya ��auki rayuwa wato a tsakanin jiya da yau naga rayuwa nagane cewa Allah baya bacci kuma shikan juya lamuranshi shike ��aukar gaba ya mayar da ita baya sannan ya ��auki baya ya mayar da ita gaba, sajeeda baki takan ba baki zubar min ba na ��auki tsana da tsangwama na aza miki.keda mahaifiyarki sabida banzan kishina wanda bai kaini komai ba domin wanda ma nayi dominshi baya raye yau ina Alhaji?.�ba�bana da Allah ya bani amanarsu ban ri)�esu yadda ya kamata ba komai.sukai dai dai ne gashi nan yanzu ina kukan nadama! ha)�i)�a na yarda Allah baya barin hakkin wani akan wani domin ninaga aya akaina wancan satin daya wuce nagama dariya nagama.ihu kamar banda girma akan cikin jikinki ashe na sunnah ne na ��ana, se gashi ni ashe akwai mai cikin shegen a ��akina �bata jinina sakamakon sakacina da son zuciyata dama bahaushe yace ka)�i naka duniya ta soshi kaso naka duniya ta)�ishi yau rashin tarbiyar da ban bawa �ba�bana ba takai hatta maza tsoron zuwa wajansu suke ashe haka ake ce musu �ba�ban mace saboda yadda nake nuna ikona akansu ban ta�a bari ko ubansu yayi masu tsawa ba yau keda nake gani a banza nake maki fatan tsiya da gori gashi nan ke kina cikin farin ciki niyau na mayi gurbin bakin cikin da kika shiga a dalilin kalamaina, wallahi har na mutu bazan manta da ranar jiya ba kuma nai nadama kuma ina kira ga masu hali irin nawa dasu dena su tuba izuwa ga Allah mucire hassada da ba)�in ciki domin duk sune suka kaini ga wannan nadama sabida ina ba)�incinki mijina yadda yakema matansa ina ba)�in ciki da hassada yadda Ahmad yake kyautata ma kowa wanda har hakan yasa nake jin izza akan zan taka kowa sabida halin da ��ana yake dashi sedai ashe nayi kuskure ba kowace fuskace take maruwa ba wata fuskar kota.maru karshe kai karaya zakai dan Allah fatima ki yafe min zanje wajan mamanki ta yafemin"
Tafa��a tana kuka!
Itama sajeeda kuka ta sanya tana furta.
"Na yafe maki hajiya kuma ina fatan Allah ya duba nadamarki ya yafe maki yakuma sauya maki )�addararsa daga marar kyau zuwa mai kyau daman shi Allah yana son bawa mai saurin tuba kafin mutuwa mai saurin nadama idan yayi laifi mai saurin neman yafiyar wanda ya zalunta, Hajiya ke uwa ce kuma babu mai sauyaki kin haifa kin bani na aura wallahi koda zanci namanki bazan fasa )�ashinki ba domin wata fuskar tafi gaban mari, Nasan ummata bata ri)�eki ba kamar yadda take gayan a kullum cewar yin yafiya ga wanda ya zalunceka falalane domin kaima se Allah yayi maka abin da zato bai ta�a zata ba tabbas al'marin zubaida hajiya wata )�ofa Allah ya bu��e miki domin gyara dukkan halayenki kuma dayake Allah yana sonki da tuba seya saka kika saduda cikin sauki inda Allah bai soki ba daze barkine da halinki kita tafka kuskure wanda zaki girba ranar sakamako, sabida haka duk wanda yake wani laifi ko kuskure matikar Allah ya nuna masa abun akansa ko akan wanin sa to yana mai ishara ne akan daya gyara halinshi yayi saurin tuba kafin mutuwarshi sabida haka hajiya na yafe maki Allah ya yafe mana baki ��aya Allah kuma.ya shiga lamarunmu sannan bana son kisaka damuwa aranki domin wallahi damuwar da kika.shiga a jiya ita ta sanya Ahmad ya kasa bacci a jiya"
Tafa��a tare da sanya hannu ta share mata hawayen dake zubar mata.
"Daman nasan Komai Ahmad ya fa��an jiya bayana nuna baya

Please Login or Register in order to submit comment