Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



NA
*AUTAR MANYA*

_Writter Of_
*Auren Bare*
*Zuma a baki*
*Ba)�ar fata*
*�an majalissa*
*Rabon wani*
*Koba so*
*H a s k e*
*Da izzata*
*E.t.c........*

16

Har zuwa wannan lokacin zuciyarshi batai dai-dai ba, Shika��ai yasan yadda yake jin zafi acikinta se kawai ya saka tafikan hannayenshi ya dafe fuskarshi dasu yana jan numfashin da )�yar.
"Ranka shi da��e mun iso fa".
Cewar mai napep ��in.
Mayar da numfashi yayi tare da furzar da zazzafar iskar cikin baki batare daya ce komai ba ya ��ago da kansa tare da fita daga cikin napep ��in.
Hannu ya zira cikin aljihun Brown jallabiyar jikinsa ya ��auko gudar ��ari biyar dama baya rabuwa da ku��i ajikinsa sabida gudun abin da kanje yazo.
Ya mi)�awa mai napep ��in tare da wuce wa bakin gate ��in asibitin.
Cikin sauri mai napep ��in ya bi bayanshi.
"Ranka shi da��e ga canjinka ai naira Hamsin ne ku��in ka"
Yafa��a yana bin bayansa.
Juyowa yayi tare da kallon mutumin sannan yace.
"Je abinka nagode"
Da sauri mai napep ��in ya saki fuska sosai tare da cewa.
"Nagode Allah ya saka da alkairi ya )�aro bu��i"
Yana fa��in haka ya juya abinshi zuwa wajan napep ��inshi ya hau ya bar wajan.

Ahmad tura )�ofar jikin gate ��in yayi ya danna kanshi cikin harabar asibitin shigarsa keda wuya ya soma kaiwa da komowa a bakin harabar wajan hannayen shi duk zube cikin Aljihun jallabiyarshi.


Jiyake kamar ya kutsa kanshi ciki ya nemo inda take ya sakata gaba suyi gida amman ganin yadda yawanci mata ne ke shiga da fice a ciki yasa shi fasa shigar se faman sintiri yake a bakin wajan yakai ya komo yana nemowa kanshi mafita.
Cikin haka ��aya daga cikin masu tsaron gate ��in asibitin ya )�araso gabansa sallama yay mai a nutse.
Juyowa yay yana fuskantar mutumin kafin su gaisa a mutunce.
"Malam naga tun ��azu kana ta sintiri anan hala ko mai na)�uda ka kawo?"
Mutumin ya jefa mai tambayar.
Zazzafan huci ya fesar kafin ya dube shi.
"Don Allah bawan Allah koza ka min magana da Sajeedah nursing ce itama wata �bar fara haka marar tsayi sosai"
Yafa��awa mutumin yana kwatan ta mai yadda ze gane.
Cikin sauri mutumin yace.
"Ayyah baiwar Allah zaka cemin sajeedah mai ��an jiki haka mai far'a da sakin fuska ga kowa"
Amai makon yabon da mutumin yayi mata ya burgeshi ina sema wani takaici dayaji acikin zuciyarshi yana jin kamar ya kwa��e mutumin koyaji sa'idah.
Bai iya bawa mai gadin amsa ba har ya bar wajan yana bara yaje ya kirawo mai ita.

kaiwa da komowa ya cigaba dayi kamar ��azu.

Tana zaune a office ��insu tana cike ma wata mai ciki katin ta mai gadin yayi sallama cikin sakin fuska ta amsa mai tare da cewa.
"Yaya akai malam sadi?"
Cikin far'a yace.
"Ranki shi da��e wani keson ganin ki yana waje"
Jimm tayi kafin tace "wanene haka bai san ina kan aiki ba?"
Murmushi malam sadi yayi kana yace mata.
"To dai daga gani kamar yana cikin damuwa ina tunanin marar lafiya ya kawo wani ��an dogon matashi fari haka mai manyan idanuwa kozaki ganeshi".
Biron hannunta takai cikin bakinta ta��an ciza ka��an.
"To cemai ina zuwa"
Tafa��a tare da mayar da hankalinta saman katin dake gabanta.
Seda ta sallami matar tare da bata shawarwari sannan ta mi)�e ta ��auki jakarta ta fita ganin office ��in nasu babu kowa.
Tana janyo kofar office ��in wani abokin aikinta yazo giftawa ta wajan.
Gaisawa sukai yana mata yaya jiki wanda yaji a wajan rabi'a jiya kafin ya tambayeta ina zataje?
"Malam sadi ne yazo yace ana kirana bara na le)�a yanzun nan zan dawo"
Tafa��a tana wucewa daga wajan.

Sabida yadda ya bata baya yasa bata gane shi bane kuma ma dai akwai tazara a tsakaninsu.
Ganin ita bata shaida kowa ye ba yasa ta��an ��aga murya yadda malam sadi dake zaune bisa banci a bakin gate zeji tace.
"Malam sadi ina wanda ke neman nawa ban gansa ba?"
Wanda hakan yayi dai dai da juyowar da Ahmad yayi cike da mamakinta.
Murmushi mai ciwo ya saki yana takawa zuwa inda ta juya tana wa mai gadin magana.
Batai aune ba taji ya cafke tsintsiyar hannunta da )�arfin gaske wanda yasa tayi �bar )�ara ka��an.
Juyowa tayi tana fuskantar sa tsananin kusancinsu yayi yawa tamkar zasu ha��e hakan yasa tayi saurin jada baya jikinta yana rawa bakinta ya kasa furta kalmar komai face kallon datake aika mai da manyan idanunta.

"Ni zaki rainama hankali sarai kinsan mai nake nufi shine seda kika fito a haka ko?"
Yafa��a tamkar wani ubanta ko yayanta ko mijinta.
Kwa�e fuska tayi tana mai wani irin kallo wanda ya kasa fassara kona miye kafin tace.
"Ka sakar min hannu first sabida mutane suna wucewa kuma da dama suna ganin )�imata da mutuncina"
Tada��i maganar tana ayyana takurarsa gareta acikin ranta.
"Idan an)�i sakin naki fa? malama shige mu wuce gida �bar rainin hankali wadda bata san ciwon kanta ba kowa ma ashe yasanki a nan kina tallan jiki dana murya kije keda Allah"
Yafa��i maganar da iyakar gaskiyarsa ha��i da turata gabansa yana jan hannunta kamar wadda tayi mai laifi.

Ganin hankalin masu gadi zeyo kansu yasa ta turje mai ta)�i tafiya.
"Zan ��agaki wallahi kinsan waye ni"
Haka taji dirin muryarshi acikin kunnenta.
"To kasake ni mana"
Da sauri ya juyo yana kallonta.
"Babu wannan kalmar har abada a tsakaninmu"
Bata fahimci maganar tashi ba ta kara cewa.
"Ahmad ka rufamin asiri kacika min hannuna karka watsar min da )�ima a wajan sana'ata don Allah wallahi zan bika"
Tafa��i hakan cikin rawar murya.
Kashe mai jiki tayi wanda dole tasa ya saki hannun natan haka ya sakata gaba kamar wani ubanta suka fice daga cikin asibitin.
Duk irin Allah kiyaye da masu gadin wajan ke mata takasa amsa musu sabida tana tsoron abin da zeje ya dawo karya tujarata agabansu.

Abakin titin ma kareta yayi da jikinsa haka ya samar masu abin hawa wanda ita ta fara shiga kafin shima ya shiga ya zauna.
Cusa kanta tai a tsakanin cinyoyinta tana riskar kuka kamar wadda aka cewa ummanta ta rasu.
Tarasa yaya zatai da Ahmad soya ke ya zame mata )�arfen )�afa.
A yanzu hankalinta ya tashi addu'a take ta sami miji koma waye ta aura tabar mai gidan koya sarara mata.

Jin kukan nata yake har can cikin )�asan ransa jiyay duk ta zubar mai da makaman ya)�in daya zo dasu.
Shima yasan bai kyauta mata ba yadda ya biyota har wajan neman abincinta ya kuma takura mata akan ta bishi gida.

Gaba ��aya ya kasa daurewa da jin kukan nata shima seyaji )�wallah nabin gefen idanunshi, Hannu yasa ya ciresu idanunshi ya zuba akanta bai iya ce mata uffan ba har mai napep ��in ya shiga layin daya mai kwatance.
A bakin gate ya dakata Ahmad ya ciro kudi ya bashi suka sauka.
Tana gabanshi tana kuka ta cukwiku ye fuska da hijab shikuma yana bayanta yana binta yana kallon yadda mazaunanta suke bada wani irin samfir tamkar da gayya.

Har lokacin gidan babu kowa sabida mazan gidan kowa yayi wajan neman ku��insa yaran suna makaranta wanda jiyan seda yaje makarantar da kanshi ya bawa mai makarantar hakuri wanda idan ya nemi amincewar hajiya ko yau ma zeje ya biya masu kudin tunda da akwaisu a wajanshi.

Tana kokarin ta mi)�e kwana tayi part ��insu taji ya ��agata cak kamar wata )�aramar yarinya kai tsaye nasu part ��in yayi da ita ya bu��e kofar ��akinshi ya direta kana ya rufo kofar.

Har lokacin gabanta fa��uwa yake tana mamakin hatsabibancin Ahmad wanda shi sam bai yi tunanin abin da zeje ya dawo ba.

Ha��e kanta tayi da jikin )�ofar tana sakar mai kuka wiwi tamkar )�aramar yarinya..............

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


_NOTE_
Dan Allah masu kirana a waya da daddare ku daina ko miye ku ajemin a watsapp ��ina idan nahau zan gani���j
5/30/22, 08:01 - Buhainat: *_��OYAYYAR &�AUNA_*��.\
}� }�}� {}� _Eternity Love_}� }}�}�
}� }� }� }� }�}�
}� }� }� }� }� }�}� NA
*AUTAR MANYA*

_Writter Of_
*Auren Bare*
*Zuma a baki*
*Ba)�ar fata*
*�an majalissa*
*Rabon wani*
*Koba so*
*H a s k e*
*Da izzata*
*E.t.c........*

}� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� 17

Zubewa yayi a saman gado yana mai dafe kansa da tafukan hannayen sa yana jin duk duniyar tana juya masa yana jin kukanta tamkar zubar ruwan dalma acikin zuciyarsa.

Cigaba tayi da kukan nata wanda yake )�ara fita da sauti mai )�arfin gaske.

Wanda yasa Ahmad tashi cikin sanyin jiki ya nufi wajanta a bayanta ya tsaya yayi mata rumfa da faffa��an kirjinsa yana jin kukan nata har cikin ranshi kafin Ahankali ya saita hannayenshi a waitst ��inta ya tarairayota zuwa jikinsa ya kwantar da gadon bayanta acikin kirjinsa.
Duk yadda tayi )�o)�ari wajan buge masa hannu da gocewa hakan bai sa ya rabu da ita ba harse da ya dangana da )�arasawa bakin gado zama yayi a gefe tare da zaunar da ita a saman cinyarsa ya kwantar da kanta a saman kafa��unsa yana shafa kanta tamkar yana rarrashin )�aramar yarinya.

Tajima tana kuka! kafin tayi shuru tana mayar da ajiyar zuciya ahankali Ahankali.
�ago da ita yayi tare da tsira mata idanu yana mata mayen kallonsa mai kashe �argon jiki.
Mutsu-mutsu ta somayi tana son ta sauka amman ya)�i bata dama.
"So kike zuciyata ta buga?"
Yafa��a idanunsa na kawo ruwa.
"Wallahi jinake kamar na mutu, Akan &�aunarki na za�i muyi ��OYAYYAR &�AUNA sabida kada aimin Illah"
Taji saukar muryarshi tamkar saukar aradu acikin kunnuwanta.
Da sauri ta )�ara ware girman idanunta tana jin maganarsa kamar a mafarki.
"Wallahi ina sonki! koda zan rasa komai nawa sena mallakeki ki soma shirin tarewa acikin gidana"
Ta kuma jin sautin amon! muryarshi acikin dodon kunnenta.
Kallon baka da tunani tai masa kafin ta fara magana cikin kuka!
"Wallahi ka yaudari kanka ka �atawa kanka lokaci domin niba sa'ar auren ka bace koda zan rasa mai aurena bazan auri jinin........
Kafin takai maganar ya ha��e bakinsu waje guda yana aika mata da wasu irin sa)�onni masu wahalar musaltawa acikin bakinta.
Yajima yana hora bakinta ta hanyar kissing kafin ya ��ago a wahalce yana mayar da numfashi tureshi tayi zata tashi daga cinyarshi yayi saurin ri)�ota ya mannata da kirjinshi ya kwanta agadon.
Fuskarta ya ri)�o ya manna wa da tasa yana hura mata sassanyar iskar cikin bakinsa.
"Fateemah da gaske ina sonki zan jiyar dake da��i a soyayya zan mantar dake dukkan )�unci kiso mijin dake sonki shine kika more aure"
Yafa��a yana matsa mata tafin hannunta.
Wayarsa dake ringing ya laluba ya ��auka yana daga kwance ya ��aga bayan ya )�aro handsfree.
"Baba kana ina dan uwanka baka shigo min ba?"
Jin muryar hajiya ka��ai yasa taji fitsari na )�o)�arin tawo mata mutsu mutsu ta somayi ya saka hannu ya )�ara janyota jikinsa sosai.
"Hajiya ina zuwa"
Yafa��a yana jan numfashin feeling ��in dake taso mai.
"Kai yaya naji muryarka a haka lafiyanka?"
Tafa��a cikin rawar baki.
"Ummmm ganinan"
Yafa��a yana mai katse wayar da sauri ya mayar da bakinsa cikin na sajeeda yana tsotsar tausasan la��anta.
Da )�yar da si��in goshi ta )�waci kanta tana faman huci.
Duk idanunta yayi jajir fuskarta ta )�ara haske.
Seda ta sauka ta )�arasa bakin kofa sannan tace.
"Allah ya isa ��an iska kuma wallahi bana sonka yaro se jarabar tsiya mtssss"
Ta tofa mai miyan bakinta kana ta bu��e kofar da keyn data ��auka a gefen gadon ta fice abinta batare data dauki jakarta ba.

Rub da ciki yayi yana mai taune )�asan la��ansa yana furzar da zazzafan numfashi.
Gaba ��aya jikinsa yayi sanyi baya jin ze iya ��aga hannunsa sabisa azabar da mararshi kemai.

Da sauri sajeeda ta ma)�ale a bakin )�ofa tana le)�en yadda hajiya ke zuba uban sauri kamar mahaukaciya sabida sauri zata shigo part ��in su Ahmad ��in.
Duk tagama ji)�ewa da gumi dan tsabar tsorata haka ta fito daga ma�oyarta aguje tabar part ��in duk jikinta rawa yake.

Da )�arfi hajiya take doka mai )�ofa tana.
"Ka bu��emin inga jikin naka ban yarda da jin muryarka ba"
Seda ta doka kofar tajita ashe a bu��e take kafin ta kutsa kanta ��akin.
Sam bata lura da jakar sajeeda ba dan tsananin fargaba wajansa ta )�arasa da sauri ta kamo hannunshi.
"Wato fa��an danai maka jiya shine yasa ka)�i zuwa gaisheni kazo ka kwanta anan salon ciwonka ya tashi kajamin bala'i ko? to tashi kai wanka kaje ka biya masu ku��in makarantar na janye Allah ya isan indai hakan ze faranta maka"
Tafa��a tana ta�a kansa.
Har lokacin idanunshi yana lumshe yana faman mayar da numfashi domin bai gama dawowa normal ba.
"Ka tashi nace kose nai zage-zage?"
Tashi yayi da )�yar yana kare gabansa da hannunsa sabida yadda ya tashi, Ha��e )�afafunsa yayi tare dajan blanket ya rufe su.
"Zazza�i nakeji anjima ka��an, zan fito"
Yafa��a muryarshi tana rawa.
"Ko akira doctor?"
Tafa��a tana ri)�o hannunshi.
"A,a hajiya zanzo fa"
Yafa��a yana taune lips ��inshi na )�asa sam ya)�i yarda ya ha��a idanu da ita gudun idan ta kalla zata iya karantar yanayinshi.
Tashi tayi.
"To bara naje mu)�arasa aikin gyaran falo domin ba)�on yana hanya"
Tafa��a tana tashi ta fita a ��akin.

Mayar da ajiyar zuciya yayi da )�yar ya mi)�e}� ya sauka daga saman gadon ya fa��a bathrooom ya watsa ruwa kana ya fito ya shirya cikin )�ananun kaya ya fesa turare ka��an.
Ga mutuwar jiki ga damuwar makomar soyayyarshi haka ya kwashi wayoyinshi ya nufi part ��in hajiya.

Tundaga farkon falonta har )�arshe anyi masa ado na burgewa wanda yake nuna tabbacin ba)�on dazezo mai mati)�ar daraja ne a wajan hajiyar.

Ta�e}� Baki yay ka��an tare da zama a saman one seater ya dauki remote ya kamo tashar kallon )�wallon )�afa.

"Zubaida"!
Yafa��a da )�arfi.
Da sauri ta )�araso daga cikin ��akinsu tana tafe tana ��ar��ar sabida wanzuwar boss a falon.
Ta tsugunna kafin tace.
"Yaya gani"
Batare daya dube ta ba yace.
"Je kicin ki ha��o min break ki dafo min indomie guda ��aya"
Wasa ta somayi da hannunta kafin tace.
"Yaya yau ba'ai girki ba, Muma tea kawai muka sha"
Ya��an waro idanunsa ka��an.
"What? babu kayan abincin ne?"
"Inafa babu kayan abinci waccan matsiyaciyar ce bata zo tai mana ba tasan sarai nace ta fito da wuri}� shine ta tafi aikinta ai wallahi sena zaneta agidan nan"
Hajiya ta fa��i hakan tare da zama a kujerar dake fuskantarshi.
Jinjina kansa yayi tare da makawa zubaida harara.
"Ke tashi ki kiramin hafsa da rukayya"
Yafa��a babu wargi.
Jikinta na rawa ta shiga ��akinsu tare da kirawo mai su.
Ru)�ayya ce ta tawo amman ita hafsat seda ta tsaya ta )�ara gyara jikinta sabida ita ba)�on yau zezo gani a matsayin matar daze aura.
Gaba ��aya agabansa suka zube cikin aro nutsuwar da sukai, a yanzu suka fara gaishe shi.
"Ku dan kutumar ubanku, maza ne ku da bazaku iya ��ora girki ba harse an ��ora maku?"
Yafa��i hakan yana kawo masu bugu da hannunshi.
"A,a dakata karka ta�a min yarana ita hafsa ba)�on yau wajanta zezo domin suyi maganar auren ha��in da muke so mu )�ullawa �ba�banmu nida aminiyata hajiya Aisha, sukuma wa��an nan ai yara ne basu isa girki ba"
Tafa��a tana mai kare yaran da hannunta.
Cije la��ansa yayi kamar zeyi kuka cikin zafin nama ya ware belt ��in jikinshi bai wata wataba wajan ha��esu gaba ��aya ya soma jibgarsu.
Kuka suke suna masa magiya amman bai saurara masu ba harse da yaji sunyi lis sannan ya koma ya zauna yana watsa masu kallon banza.
"Kutashi ku bani waje nonsense"
Yafa��a masu cikin hargowa.
Ai da gudu suka mi)�e sukai ciki duk kuka suke na bam mamaki.
Hajiya���� 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~� dafe kanta tayi kamar itama xatai kukan yau ba daban Ahmad ��anta bane da se inda )�arfinta ya )�are kasancewar ta mace mai jarabar son �ba�ban tsiya.
"Hajiya tsakani da Allah ki gyara wa yaran nan zama nan kina kallo yaya husaina seda mijinta ya korota akan rashin iya girki, Ace yara komai sukai basa laifi yanzu tsakani da Allah duk gamu a gidannan amman bako zezo wajan Hafsa bamu sani ba wallahi idan baki gyara ba sune zasu sha wahala"
�aga mai hannu tai cikin )�unar rai.
"Karufe min bakinka anan tun kafin kaja nai mummunar magana akanka"
Tafa��a tana tashi daga wajan.
Cikin tsananin �acin rai shima ya mi)�e yabar part ��in baima zauna agidan ba yabar gidan baki ��aya.

Seda ta saita kanta kafin ta )�arasa part ��insu umma na bacci hakan yay mata da��i direct ��aki tayi ta tube kayanta ta ��aura zani ta fa��a wanka tanayi tana tuna kalmar Ahmad.
SHIYASA NA ZA��I MUYI BOYAYYAR &�AUNA GUDUN KADA AI MANA ILLAH!
Rintse idanunta tayi hawaye na zuba acikinsu.
Cikin sanyi ta kammala wankan tare da ��auro zani ta fito .
Zama tai da�as a gefen gado tare da ��aga hannunta sama.
"Ya Allah ka kawomin mafita Ina ni ina auren �an hajiya ai seta kashe ni bayan haka ma ni bana son sa sannan yayi mani )�an)�anta"
Tafa��a a fili
Da)�yar ta saka kaya ajikinta tayi sallah duk tana jin wani irin sanyin jiki ha��i da fa��uwar gaba.
Adaddafe ta karasa komai ta nufi part ��in hajiya tana jin duk yau bata jin da��in jikinta tana jin kamar wani abun ze sameta.
Babu irin cin zarafin da hajiya bata yi mata ba kafin ta bata damar shiga kicin tana kuka tana girkin harta kusan kammalawa seda ta kammala sannan ta fara diba tana kaiwa daining.
Muryar hajiya ce ta doki cikin dodon kunnenta.
Tanawa �barta hafsa magana wadda taci ado cikin kaya na alfarma.
"Ki tabbatar kinja hankalinsa da kyau yadda zeji kwa��ayin auren ki, Yaron aminiyata ne hajiya Aisha matar ALE ABBA �AN CANJI abokin mahaifinku, Ina son ki aure shi, Shima yayanku Ahmad ya auri )�anwarshi Nafisa wadda take )�arasa karatunta a indiya"
Bataji sauran maganar ba ta koma kicin amman aranta tana nanata ALE ABBA �ANCANJI!
Cak ta tsaya tana wasi wasin wasu manyan abubuwa da suka shu��e a baya can.
Kafin ta yun)�ura takai sauran kana tai masu sallama tabar part ��in.
Tana gab da zata fita suka ci karo da wanda har abada bazata manta da shi ba koda zata shekara goma bazata mance fuskarshi ba.

Dogone ba)�i sanye cikin manyan kaya yana da far'a da sakin fuska.
Shima yana kokarin shigowa ita kuma tana )�o)�arin fita suka ci karo da juna.

Rintse idanu tayi jikinta na rawa da karkarwa tace
"ALIYU............
Shima da sauri yace.
"Fateenah daman zamu )�ara ha��uwa.............

*&�ARSHEN FREE PAGE*
_Na baku page 17 a matsayin na kyauta ragowar kuma semun shiga ��akin sirri_

*TOFA MY FANS WAYE WANNAN ALIYUN, IDAN BAKU MANTA BA SHINE WANDA HAJIYA DA �wARTA HAFSA KE �OKIN ZUWANSA AYAU*

*TOKUMA GASHI DA ALAMUN DA AKWAI WATA ALA&�A}� A TSAKANIN SHI DA SAJEEDAH WADDA AMSARTA TANA CIKIN PAID PAGE*

*TOFA GAKUMA MAI GAYYA MAI AIKI AHMAD SHIN YAYA ZEYI DA ��OYAYYAR &�AUNAR SAJEEDA HAJIYA ZATA YARDA SHIN YANA DA RABON AUREN SAJEEDAH*

*KARKU MANTA HAR YANZU BAMUJE}� }�}� WAI WAYE ADON TAFIYA BA WATO BAKUJI ASALIN LABARIN BA*

*TABBAS WATA MIYAR SE A MA&�OTA KUZO MUJE �AKIN SIRRI WATO PAID PAGE DOMIN NI AUTAR MANYA NA WARWARE MUKU BIRI HAR BINDIN SA DOMIN HAR YANZU A SHINFI�A MUKE BAKUJI KOMAI NA LABARIN BA*

*SHIN TAKA MAI MAI MA MAYE DANGANTAKAR SAJEEDA DA AHMAD MAYE SILAR ZAMANSU GIDAN? WACECE SAJEEDA WAYE AHMAD WAYE ALIYU? MAYE SILAR TSANAR HAJIYA GA SAJEEDA?*

*DUK AMSAR TANA WAJAN AUTAR MANYA MAZA KU NEMI NAKU TA HANYA MAFI SAU&�I KAMAR HAKA* ���a

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218

}� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }� }�
5/30/22, 10:34 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*18*


Aliyu ya fa��a yana mai kusanto kansa gareta da sauri ta ��aga mai hannu hawaye na zuba daga cikin kuncinta.
"Dakata Aliyu! kada ka kuskura kazo gareni bayan cusgunawa zuciyata dakai mai kuma zakai min wanda ze burgeni"
Tafa��a da sauri tana mai ra�e gefenshi tabar mai wajan da sauri tayi part ��insu hawaye yagama ji)�a mata fuskarta.
Dafe kanshi yayi tare da shigewa cikin falon gaba ��aya tunani fal cikin zuciyarshi.
Tar�a ta musamman ya samu daga wajan hajiya amina, Itako hafsa babu abinda take mai se faman iyayi kamar zata shige jikinsa.
Bai iya cin komai ba bare yabi maganganun datake sako mai shikam burinsa yatafi gida yay ma Mamansa albishir dayaga sanyin idaniyarsa.
Mintuna goma ka��ai ya samu a wajanta ya mi)�e yana duba agogon dake ��aure a tsintsiyar hannunshi.
"Ni zan koma nagode da karramawa zamuyi waya"
Yafa��a yana zube hannayen shi acikin aljihunshi.
Bai sallama da hajiya ba ya juya da sauri ya fice kamar ze tashi sama.
Hafsat kamar xatai kuka haka ta koma ciki tana bawa mahaifiyarta labarin yadda Aliyu yay mata.


Da)�yar ta shiga part ��insu tana zuwa fa fa��a saman cinyar ummah dake zaune tana mata kuka mai cin zuciya.
"Ummah naga Aliyu yau naga Aliyu ummah ashe da rabon naga Aliyu sedai Aliyu yazomin alokacin da bazan aure shi ba"
Tafa��a tana zunduma ihu tana mai kifa kanta a saman cinyar ummah.
Itama ummah cike da ru��u kala kala a saman fuskarta tace.
"Aliyu dai Aliyu dana sani?"
Da )�arfin kuka take ��aga mata kanta tare da cigaba da kukanta.
"Ummah Aliyu dai yazo wajan hafsa ��iyar hajiya a matsayin mijin aure"
Da sauri ummah taja da baya tana mai dafe kirjinta.
WAI WAYE ADON TAFIYA.............


GARIN KANO.

Rano local government, cikin wani ��an kauye mai suna rurum.
Alhaji Har��o bafulatanin asali yana sana'ar saida shanu anan cikin kasuwar rano babu laifi yana da rufin asirin Allah yana xaune cikin godiyar Allah tare da matarsa mai suna Hari, Wadda ta kasance �bar uwarsa ce ta jini wajansa domin da mahaifiyar hari da mahaifin Har��o ciki guda suka fito wanda zumuncin dake tsakanin iyayensu ne yasa har auratayya ta shiga tsakaninsu.
Hari mace ce mai mati)�ar ha)�uri tare da dattako tana da kirki tana da son jama'a haka shima malam har��o mutum mai dattako tare da son jama'a da haba-haba dasu.
Suna zaune cikin so da kaunar junan su sedai rashin haihuwa da Allah bai basu ba duk da lokacin Har��o yana samu sosai.
Tsananin damuwa ta addabe su shida mai ��akinsa sabida duk sa'annin auren su da )�annen su sunyi �ba�ba amman su Hari ko �atan wata Allah bai sa tayi ba.
Seda suka shekara goma cif da aure sannan Allah ya bawa hari ciki zokuga farin ciki awajan wannan ahli musamman Har��o da mai ��akinsa tare da �ban uwansu domin mahaifansu tuni Allah yayi masu rasuwa.
Tattali har��o yake bawa cikin hari duk abinda take so yana kokarin ya kawo mata har cikinta ya shiga lokacin haihuwa.
Cikin hukuncin Allah ta haifi ��iyarta �ba mace kyakykyawa mai kama da mahaifanta.
Zokuga farin ciki wajan mahaifanta da abokan arziki da �ban uwa.
Ranar suna na zagayowa yarinya taci suna.
Habiba sunan mahaifiyar har��o,wadda ya ��auki son duniya ya ��ora mata.
Habiba nada shekaru biyu al'amura suka fara sauyawa daga wajan har��o domin gaba ��aya sana'arsa setai )�asa tafi tafi ma seya daina zuwa kasuwa, sabida babu jari.
Haka ya dawo gida ya zauna yana saida mangaro a )�ofar gida, Seda takai ta komo ma abinda za,aci acikin gidan ma ya gagaresu.
Habiba tana da shekara biyar cif Allah yayi ma mahaifiyar ta rasuwa hari wadda gobara ta kashe, sakamakon wutar data ke ci, A ��akin data kwanta wadda ba'a san ummul aba'isin ��inta ba.
Tundaga rasuwar hari komai ya soma tabarbarewa habiba domin rikonta seya koma wajan mahaifinta wanda abunda zasuci ma wuya yake masu ga habiba mai shegen kwa��ayin tsiya sabida kwadayin ta duk abin da har��o ze samo mata bata koshi seta le)�a ma)�otan su masu ku��i wanda sukuma suke korata da ba)�a)�en maganganu wanda har suke jifanta da kalmar mai kashin tsiya.
Tana da shekaru goma cif a duniya Allah yay ma har��o rasuwa sakamakon hatsarin mota, Wannan rasuwa ta jefa habiba acikin halin )�uncin rayuwa domin gaba ��aya jitai duniyar tai mata zafi.
Musamman da akai sadakar bakwai dangi kaf aka rasa mai ��aukarta kowa seyace tsoronta yake kada yaje ya mutu ko bala'i ya same shi( nan da nan jama'ar kauyen suka camfata) abin takaici Babu wanda ya ��auki habiba acikin dangin uwa dana uba haka ta zauna agidan mahaifinta cikin )�unci.

Yau da gobe yunwa ta soma isarta babu shiri ta soma fita tana neman taimakon abinci amman rashin imani irin na mutananmu babu wanda yake bata dai-dai da )�wayar hatsi.
Cikin wannan )�adamin habiba tai kusan shekaru

Please Login or Register in order to submit comment