Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da karatun ya ��auke mata ne yasa bata shiga damuwar ka��aici ba.......
Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/20/22, 22:59 - Buhainat: *64*


Haka ta mi)�e ta fita daga falon bakin gate taje ta bu��ewa bakin )�ofa su innah ne da �ban bichi se �ban uwan innah na rurum, Iso tayi masu har cikin falo sannan suka gaisa kana ta mi)�e ta ��auko musu lemuka da ruwa ta ajiye musu.
Zama tayi suna ��an ta�a hira dasu kafin su )�ara yi mata nasiha sosai akan zamantakewar aure wanda rabinshi ha)�urine da juriya sannan suka mi)�e daman wucewa zasuyi gida shiyasa sukazo yi mata sallama.
Da sauri ta nufi ��akin gadonta akwatin lefen ta bu��e ta ��ibo musu kayan kwalliya da turaruka a leda sannan ta ��auki ku��i acikin jakarta har sun kai bakin gate da sauri taje ta basu tana musu fatan alkairi.
Godiya suka hau yi mata suna farin ciki da karamcinta garesu.
Innah daga )�arshe ta tsaya tare da kallon sajeedah.
"Inah Amadun tunda muka zo bai le)�o ba?"
Wasa ta farayi da yatsun hannunta kafin tace mata.
"Yana bacci kinsan kwana biyu yayi zirga zirga ya gaji"
Tafa��a mata hakan domin sirrinta gidan auren ta.
Murmushi innah tayi ha��i da cewa.
"To ki gaishe mini dashi dakyau se an kwana biyu zanzo, koda yake kika kusan haihuwa ma zuwa zanyi na tafi dake gida"
Murmushi kurum tayi kafin ta kamo tafin hannun innah ta dam)�a mata dubu biyar tare da cewa.
"Angon ki yace abaki daman in kinzo da safe"
Nan da nan innah tahau �angala baki tana dariya tana shiwa sajeeda albarka tare da Ahmad, Sannan sukai sallama ta fita.
Komawa falon tayi direct daining ta wuce ta ��ibi abinci ta zauna taci sannan ta kai flate ��in kicin ta wanke kana ta wuce bedroom duk zaman ka��aici ya isheta wayar tata dai ta kuma ��auka ta kishingi��a da gado tana cigaba da karanta Haske.
***********
Abisa al'adar rayuwar Ahmad da zarar yayi sallar asubahi yakan je ya gaisar da hajiyarshi.
To yau ma bayan yayi sallah seya nufi sashinta wanda zuwan nashi ne ma ya farkar dasu daga baccin asarar dasuke sabida haka yana zaune a falo hajiya ta idar da sallah to daga nan fa ya gaisheta ya soma )�o)�arin tashi domin yaje ya gaisa da sauran matan gidan tare dasu innah harma yayi musu sallamar ku��in mota domin yasan yau zasu wuce.
To sedai me ai daya mi)�e ze tafi se hajiya ta soma janshi da hira kafin ta mike ta ha��o mai black tea wanda Ahmad ke mutuwar son yasha da asubahi amsa yayi yana kur�a suna hira tamkar ba hajiya data gama mai tijara jiya ba.
Bai fargaba seyaga har hasken rana ya fito har ya kammala shan tea ��in hajiya bata dena bashi labarin data ke bashi na danginta ba wanda ya kula yau zumuncin nata ne ya motsa.
Ana haka aka kawo wutar nepa tashi tai ta kunna AC sannan ta dawo tacigaba da bashi labarin, Lumshe idanu yayi jin sanyi ajikinshi batare da �ata lokaci ba bacci mai da��i ya kwashe shi.
Dariya hajiya tai tare da tashi tana furta.
"Ba boka ba malam zafin kirsa ka��ai zesa ku rabu domin a wannan lokacin kowace mace tafi son taganta tare da mijinta bare ita amarya"
Ta wuce ��aki tacigaba da sabgar gabanta.
Ahmad bashi ya farka ba se 11:00am sosai ya firgita da yadda lokaci yayi babu kowa a falon hakan yasa ya mike yana salati tare da matsa yatsunsa suka bada sautin )�as! )�as!
Yana kokarin tashi ya tafi hajiya ta shigo falon murmushi tayi mai tare da cewa.
"Sannu babana ka tashi?ta fa��a tana zama a kujera mai kallonta.
"Eh hajiya bara na )�arasa ciki"
��ata rai tayi ha��i da cewa.
"Ga break can na ha��a muku da kaina itama sajeeda nasa rukayya ta kai mata ai ba,a bar amarya da girkin safiya ba ai abinka da mai ciki ma tuni ta cinye ta bawa rukayya kwanan dan haka kaima ga naka kaci seka tafi"
Kamar wani soko seyabi hajiya da kallo to yaushe hajiya ta soma son sajeeda har ta kai mata abinci? amman daya tuna yadda hajiya ke masifar sonshi seyay tunanin son da take mai ne ya sanya ta sauko da wuri.
Murmushi ya sauke tare da kallon hajiya cike da kulawa yace.
"Nagode hajiyata amman kinsan bazan jure ganinki kina wahala a kicin ba"
Dariya ta sanya ha��i da nufar kicin ta ��auko mai alkubus ��in data zauna tayi miyar taushe wadda taji ha��i tasan Ahmad mayen abincin gargajiya ne.
Aiko taji galaba domin yaji kusan rabi seda yaji cikinsa ba space na koda kur�ar ruwa sannan ya ha)�ura wannan karon dayace ze tafi bata musalta mai ba.
Har tana cewa agaida mai juna biyu ya fita yana mamakin sauyawar ta.
Koda ya shiga falon fuskarshi ��auke da murmushin da bai sauya ba, sedai baiga sajeeda a falon ba direct ��akinta ya wuce yana mata sallama ciki ciki ta amsa mai tare da tashi tana mai sannu da zuwa wayarshi ya aje a gefenta yana cewa.
"Sannu baby bara naje ��akina na sauyo kaya zafi nakeji"
Yafa��a yana fita.
Fitarshi da kamar mintuna goma wayarshi tayi kara alamun sa)�o ya shigo.
Sam sajeeda bata kawo komai aranta ba ta ��auki wayar tashi tare da tata ta nufi hanyar falo by mistake idanunta yakai saman ��an akwatun turo sa)�o na inbox ga abinda aka rubuta.
_Naji da��in kasance wa dakai yau hubby kacika min cikina da love kamar yadda kaima na cika maka naka_
Hannunta ne ya kama rawa nan da nan yawun bakinta ya ��auke sharap tayi ha��i da aje wayar agefenta da yake babu alamun ta bu��e sakon ta sama inda yake yawo ta karanta dan haka seta saita kanta tare da aro jarumta ta zauna domin ganin gudun ruwanshi.
Lokacin daya fito daga shi se guntun wando iya cinya, jikinsa ba riga ruwan daya watsa kwance saman gashin kirjinshi dana hannunshi kansa ma ruwan ke ��iga alamun wanka yayi.
Tunda ya tawo take kallonshi harya karaso kawar da kanta tayi tana korar shaidanin zuciyarta dake raya mata wasu abubuwan na daban.
Saukar danshi dataji........
Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/20/22, 22:59 - Buhainat: *65*


A dokin wuyanta ya sanya taja ajiyar zuciya ha��i da kawar da tunanin dake ranta zama yayi agefenta tare da janyota ya ��ora kanta saman cinyarsa.
Mayar da idanunta tayi tana kallon rufin pop ��in falon acikin zuciyarta tana son taji mai zece.
Sedai a mamakinta bataji yayi zancen bata hakuri akan jimawar dayayi ba bai mata maganar abinci ba bai mata maganar zuwan su innah ba.
Shiko bai zaci su innah sunzo ba sannan dayaji hajiya tace ta kawo mata abinci nan ma baiyi mata maganar zeci ba sabida bai kawo tayi masu ba, Rashin bata hakuri kuma yasan tasan yana wajan mahaifiyarshi shiyasa yayi mata shuru, Sunkuyo wa yay yana sunbatar cikin bakinta hannunsa na kokarin shiga cikin rigarta tsabar haushi bai bari ta hanashi ba har ya isa ciki ya fito da abokanshi waje ya ��ora hannu akansu yana murzawa son ranshi, Kokarin rabata da abayar jikinta yake tai saurin doke mai hannu taja tsaki mai karfi tabar mai wajan.
adai dai nan mujaheed ya kirasa a waya akan ze turo mai da ku��i, Maganganu sukai sannan mj ya turo masa kudin massage din daya shigo na kudi shiya danne mai ganin wancan da bai lura ba, kawai seya aje wayar batare daya bi takanta ba sabida daman shi waya ba damun shi tayi ba.
Dafe da hannunshi data fama mai yabita ��akin sedai maganar duniya sajeeda tayi masa banza.
Daga karshe ma setaja abun rufa ta juya mai baya.
Can cikin ranta takaici fal tama rasa ta inda zata �ullo.
Shiko dayake yasan halinta inya motsa shiyasa ya rabu da ita haka ya koma daki da �bar guntuwar sha'awarsa amman duk yau batai masa da��i ba domin ya tama ranar babu inda zashi zama zeyi ya mori amarcinsa.
Har yamma tana ��aki sedai sallah ke tashinta.
Wajan karfe biyar na ta tsala wanka ta fito falon, Wajan kayan karin tabi da kallo baiko ta�a ba azuciye ta ��iba ta fita waje ta bu��e gate ta kira almajiri ta bashi.
Sannan ta ha��a ruwan tea tasha ta xauna dafe da ha�a.
Shiko Ahmad ganin tana bacci yasa yayi wanka yayi ficewar sa, Asibiti yaje aka duba hannun aka cire masa bandejin dake jiki daga nan shagonsa na zooroad ya wuce anan ya zauna ya bawa mj fasalin ��inkunan zuly, bai baro shagon ba se dare alokacin daze shiga gida hajiya ta kirashi afushi take cewa wai su hafsa sun koma kaiwa sajeeda abinci ta zazzage su harda ce musu munafukai.
Ransa ya �aci daman da takaicinta ya wuni na gabar data ��auka dashi wadda bai san kota miye ba.
Hakuri ya bawa hajiya sannan yace ze dauki mataki.
Cemai tai ba komai amman dai su rukayya sun aje abincin a kicin domin ita tayi niyya.
Koda ya karasa gidan baibi takanta ba seda yayi wanka ya shirya cikin kayan shan iska kicin ya wuce babu abin da ta girka se )�aton kular hajiya sha)�e da tuwo miyar ganye mai rai da lafiya.
Zubo abinsa yayi a flate tare da ��aukar ruwa ya nufi ��akinta.
Zaune take saman sallaya tana lazumi zama yay a saman stool ��in gado yana mai kai lomar tuwon cikin bakinshi seda yaci ya )�oshi yasha ruwa kana ya shiga bayinta ya wanko hannunshi.
Lokacin daya dawo tana shafa addu'a seda ta kammala ta juyo tana mai sannu da zuwa.
Fuskarshi babu walwala yace.
"Daman ke haka halin ki yake?"
Bata ko kalleshi ba ta mike tana gyara saitin kayan cikin wadrobe ��inta.
"Sajeedah ki dawo ki zauna muyi magana"
Yafa��a cikin �bar tsawa ka��an.
"Komai zaka fa��a ka fa��a ina jinkia bani da lokacin zama yanzu tun ��azu nake zaune ai"
Tafa��a tana mai cigaba da abinda ke gabanta.
Murmurshi ya sauke mai ciwo tare da cewa.
"Mai yasa su ru)�ayya suka zo kika zagesu?"
Batare data wani damu ba ko fargaba domin tasan tunda ta auri ��an hajiya tasan bala'i da ha��a masifa yanzu ta shiga.
"Wani munafukin ne ya gaya maka, to duk anna mimin daya fa��a maka sekaje kace masa ni bacci nake har yanzu ban farkawar da za,a fara ha��an masifa ba"
Da )�yar yayi control kanshi waje ce mata.
"Hajiya ce fa kina nufin uwatace munafuka fatimah?"
Yafa��a kamar zeyi kukan takaicinta.
"Oho ma ni ban ambaci suna ba amman nace munafuki wanda duk wanda ya fa��i abin da baka fa��a ba ai sunanshi kenan dan tsabar makirci meye za,a tare ka da magana kaikuma ba wani bincike kazo kana kalubalanta na kaga Ahmad nifa bani na matsa akan sena aure ka ba in babu dama wallahi sena ha��e kayana na tafi dame zanji da wanna )�addararran cikin koda masifarku...

"Sajeeda"!!!
Ya buga mata tsawar da seda ta zube awajan kana ya isa gabanta ya wani sha)�ota.
"Ni kike gayawa wa��annan maganganun angaya miki ni sakarai ne don kinga ina sonki!!
Yafa��a yana kuma sha)�eta.
Ture hannunshi take tana yarfe hannu tana kakarin amai da sauri ya saketa tunawar dayay tana ��auke da juna biyu ya gangara gefe yana dafe kanshi.
Maganganu ta dinga jefa mai masu zafi tana kuma furta ita babu dole seta bar gidan tahau birkito da kayanta daga cikin wadrobe aranshi yake ayyana anya sajeeda bata da �ban wasa akanta.
Ganin zata ha��a mai karamin ya)�i ya sanya ya isa gareta cak ya ��agata ya wurga tsakiyar gado yabi samanta ya hayeta yana ha��e bakinsa da nata salon daya ��aukar mata ne ya sanya tai ��uf sedai me Ahmad ya huce duk wani fushinsa akanta domin wannan dare sajeeda taga ta kanta tun tana jin da��in abin har seda tazo tana rokonsa Allah annabi akan ya ha)�ura haka, Sosai ta wahala ta raina kanta ta gane bambacin namiji mace.
Bai sarara mata ba seda yaga ko hannu bata iya motsawa sannan ya ��agata aransa yana tsoron kar tai �ari domin se yanzu tunaninshi ya kawo hakan.
Da kanshi yayi mata wanka wanda bata iya komai se ��aga idanu seda yay mata jan ido tai wankan tsarki sannan ya ��aukota ya shiryata ya kwantar kana ya gyara ��akin tsaf ya mayar mata da kayan sannan ya dawo ya rungumeta sukai bacci.
Koda asubahi azaune tai sallah tanayi tana gyangya��i shima ganin bata da wani )�wari ya sanya yana yo sallah ya dawo gida ruwan ��umi ya sanyata

Sannan ya samu ��anji )�arfi ranar wuni tai tana kuka! ko girki shiya masu yana bata tana )�in amsa daga ya soma ware tazugen wando zata bu��e baki.
Wannan rana sajeeda taga ta kanta domin Ahmad bai mata da sauki ba da wannan sabga yake horata wanda adaren ranar ma bai sarara mata ba.
Kuma aranar baije gidan hajiya ba wayarshi ma kasheta yayi shiyasa washe gari daya shiga part ��inta taita zuba mai masifa da )�yar ya shawo kanta ya dawo gida agurguje.
Tsayin sati ��aya Ahmad na dirzar amarcinshi son ranshi domin sajeeda bata da rowa idan kaga Ahmad seya baka mamaki domin yayi kyau ya murje ita kanta tsabar masifar data sanya aranta yasa taki auki musamman yanzu take mugun jin haushinsa tun sakon data gani.
A wayarshi kullum zeje gaida umma sannan ya bawa sakina kudin cefane.
Haka hajiya itama kullum zeje gaida ita wadda yanzu sam babu wannan sakin fuskar kamar da.
BAYAN SATI BIYU.
Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/21/22, 18:26 - Buhainat: *66*


Tun asubahi sajeeda data farka ta shiga kicin ta soma gyarawa bayan ta kammala ta ��ora ruwan kunun gya��a sannan ta fita falo dayake baya da datti sosai ta ka��e kujerun ta goge kayan kallon sannan ta share shi ta ha��a ruwa ta goge tiles ��in.
Seda ta kammala sannan ta koma kicin ta soma sarrafa kunun wanda yaji madara tare da kwakwa, Se tashin kamshi yake, Bayan ta zuba a flaks ta soma gyaran wake wanda ta marka��a a blander, Cikin )�an)�anin lokaci ta ha��a )�ullin )�osai lokacin )�arfe bakwai saura na safiya mai ta ��ora dayayi zafi ta soma sakin )�osan wanda yaji kayan ha��i da uban attaruhu da albasa tun tana sakin farko yawunta ke tsinkewa abinka damai ciki sabida haka, Yana ��auko soyuwa ta fara ��auka tana dandala da yaji tana kaiwa baki har wani lumshe idanu takeyi.
Ba ita ta gama suyar ba se wajan takwas ta ��ibi nasu sannan ta ware kuloli biyu na umma dana hajiya ta zuba musu mayafi ta ��auka bayan ta juyo musu kunun kowa a )�aton flaks ta bu��e )�ofar baya wadda su hajiya zasu iya shigowa itama zata iya shiga ta shiga tanan duk da bai ta�a bu��eta ba falon hajiyar ba kowa alamun basu farkaba ba jan table ��in tsakiyar falon tayi ha��i da ajewa sannan ta fita �angaren umma ta shiga wanda tunda tai aure yau sati biyu kenan bata )�ara shigaba.
Sakina tana ta gugar tiles sajeeda tai sallama zubewa tai tana gaisheta da kulawa da jin da��in yadda take ma ummanta ta saki fuska tana amsawa sannan ta mi)�a mata, Flaks ��in hannunta da kular kosan tace mata su karya dashi kana ta wuce bedroom ��in ummanta.
Cikin sanyin muryarta tayi sallama umma ta amsa cike da mamaki.
Zama tayi agefen gado tare da soma gaishe da umma.
"Lafiya lau yaya na ganki da wannan farar safiyar halan lafiya?"
Umma ta fa��a duk a tsure.
"Haba umma ni bazan zo ganinki ba tunda ke kin)�i zuwa"
Tafa��a tana turo bakinta gaba.
"dalla gafara can rufe mini bakinki anan wai ke sajeeda wace irin sakarai ce haka ake seki baro miji ki tawomin nida ba jinya nike ba, Kokuma ni sararar uwa ce dazan je barin siriki wallahi zaman gidan nan ma ina addu'a Allah yasa na barshi sabida ina tsananin kunyar.Amadu yanzu"
Dariya sajeeda ta kece da ita sosai har fararen ha)�oranta suka bayyana.
Kafin ta ��ago tare da cewa.
"To ummana Allah ya kawo wanda ze wuf dake sabida kema har yau ba wata babba bace nice fa �bar fari toko innah dan dai ta)�i aure ne amman ai bata wuce shiba"
Tafa��a tana dariya.
Wurgo mata filon dake )�asan )�afafunta tayi tana ���� 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�cewa.
"Ja'ira ni yanzu wani aure zanyi kawai zama da sirikine bana so"
Tafa��a tana dariyar itama.
"Umma abinci na kaima hajiya shine kema na kawo muku"
Salati umma ta hauyi.
"Ce miki akai a yunwa nake to ban lamunta kina ��auko abinci kina kawo mana ba jiya ma seda mijinki ya aiko mana da nama da ku��i ga kayan abinci can duba ki gani sabida yace kawai sakina tana yimana namu girkin tunda kin tafi base an ringa ha��aka da cikin gida ba"
Lumshe idanu sajeeda tayi aranta tana jin ninkin son data ke ma Ahmad kafin tace.
"To umma kuci dai wannan in yaso sena kori gaba nima yau ne na tashi da yunwa kamar banci na dare ba to jiya kuma naji yace yazo mana da marka��a����iyar gya��a irin wadda muke saya wajan maman amir shiyasa yau na tashi da niyyar kunun da kosai gashi can bara na karasa karya tashi bana nan"
Tada��a tana mai kokarin fita.
"Sajeeda dakata zauna muyi magana"
Komawa tai ta zauna tana mai fuskantar ummanta.
"Waccan satin Ahmad yazo ya ��aukeni munje asibiti wani asibitine na kudi dan yace turawane ma suke aiki acikin asibitin,To anyi min duk gwaje gwajen da suka dace sedai likitan yace da yuwuwar idanuna su bu��u sabida aikine zasu min a jijiyar idanun, matsalar da aka samu kudin aikin yayi yawa wanda suka bu)�ata sannan sunce koda yau aka kai kudin to a daren yau zasu mini aiki idanuna ya bude da yardar ubangiji,To haka muka dawo Amadu bai cemin komai ba kwatsam jiya yaron nan ya kawomin takardar nan"!
Ta mikowa sajeeda ita.
"Sannan yace min wai ya biya kudin nan da kwana ��aya gobe kenan zamu koma ai mini aikin shine daman nake son anjima na aika sakina wajanki ta gaya miki ki kira min innah ta tawo yau dan ke bakya.zauna ga ciki gani ba"
Idanun sajeeda na kan takardar se zufa ke yanko mata ganin iyayen ku��in da Ahmad ya biya domin aima mahaifiyarta aiki don ta sami lafiyar idanunta tsayin shekaru ana saka ranar aikin amman rashin kudi sun hana se a jiya mijinta abin sonta ya biya wa ummanta wanda kamar yasan kullum burinta ta tara kudin da zata kai ummanta asibiti ne aranta wanda akan wannan kudirin take hakura da wasu abubuwan na rayuwa.
Sunan shine a )�asan saka hannun wakilin marar lafiyar.
*AHMAD HABIBU �AN CHANJI*
Ta lumshe idanu hawayen farin ciki na zuba.
"Umma bai gaya min ba baima nunan ba sabida kwanakin nan ban fiye jin da��i ba nagode Wa Allah ubangiji ya )�arawa Ahmad budi da duk musulmi"
Tafa��a tana mai kife kanta ajikin umma tana kuka.
"Umma tunda kika haifan baki ta�a kallon kalata ba har nayi aure yau gashi silar mijina zaki ganni harma da ��an jikanki"
�aka mata duka umma tai.
"Ban sanda kika zama marar kunya ba tashi ki bani waje,amman nayi mamakin Yadda Ahmad ya)�i gaya miki lallai yacika mai yi domin Allah mai kyauta da dama hangunshi bata gani ba"
Share hawaye tayi tana murmushi.
"Hakane umma Ahmad ��an halak ne nima ina rokon Allah daya bani ikon farantawa hajiyar shi muddin raina yadda yayi miki wallahi naji duk wata tsanar hajiya ta kau araina naji ina mata soyayya kamar taki"
Tafa��a cikin farin ciki.
"Daman ai ni ban horeki akan )�iyayyarta ba domin bahaushe yace ana barin halak domin kunya ko babu komai hajiya amina ta haifa kuma muna mora duk ba)�in halin nata dai arzi)�in haihuwarta muke ci"
Umma ta fa��a tana mai sakin murmushi itama.
Sajeeda tashi tai tare da yima umma sallama ta fita daga dakin suka kara sallama da sakina ta wuce zuwa gidanta murna kamar ta saki tsalle!.......

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/21/22, 18:52 - Buhainat: *67*


Sallama ��auke a bakinta ta shiga gidan ha��i da rufo gate ��in sannan ta )�arasa cikin falonta ta bu��e )�ofar falon ta shiga sanyi da )�amshi suka rufe hancinta.
Lumshe idanunta tai ha��i da )�arasawa cikin falon.
Tsaye tayi akan Ahmad wanda ta gani zaune daga shi ze singlet da gajeran wando yana amsa waya duk ya zube dogayen )�afafunsa a saman center table dariya yake har dimple point nasa yana lo�awa, Daga gani hirar da yake a wayar tayi mai onga.
Tsugunnawa tayi ha��i da ��ora yatsanta a ramin dimple ��in nashi domin ya burgeta ba ka��an ba.
Hannunta ya janyo tare da ra�ata da jikinsa yana matsa mata hannu yana cigaba da wayar kusan minti goma ya ��auka kafin yace.
"To Robies sena zo nima a bani maganin domin na )�ara wuta amman fa nima karta min fya��en"
Yafa��a yana kwashewa da dariya.
Tare da katse wayar ya aje a hannun kujera.
Gira guda ya ��age tare da ce mata.
"Yau fa kin tashemu da sassafe kin san )�amshin )�osanki ne ya farkar ni"
Yafa��a cikin farin ciki.
Tsira masa idanunta tayi babu ko )�iftawa jita ke kamar ta ha��iye abinta don so.
"Kallon nan fa zafa ki biya"
Yafa��a yana mai aje kansa jikin pillown kujerar.
Sam bai da niyyar sanar mata abin da yama ummah domin shi yayi ne domin Allah.
Kanta ta kwantar cikin kirjinshi hannunta na yawo a saman kirjin cikin salon birkitarwa tace.
"Bari nai maka kitso anan"
Ta nuna gashin daya kwanta wanda take janshi sannu a hankali.
Hannu yakai saman hannunta ya��an shafa a hankali.
"Baby karki saka na zama mace mana kullum ina gida wallahi yau sena fita bazan iya da salonki mai kaini duniyar )�are kukan kaba"
Yafa��a tare da shafo sumar kanta.
Murya cike da kirsa tace.
"Ummh ni katashi kai break baka ganni agidan ba ko kai cigiyana?"
Tafa��a tana tura bakinta gaba.
Kanshi ya kawo gefenta ya��an tsotsi cikin bakinta ka��an sannan yace.
"Hajiya tace kin kai musu kayan kari shiyasa ban damu ba nasan kinje wajan umma,Nagode da kula da hajiyata amman pls daga yau karki )�ara wahalar da kanki kinga bake ��aya bace na shawo kan hajiya ma ta janye maganar kai masu abinci"
Yafa��a mata cikin kulawa.
Tura kanta tayi jikinshi sosai tana shakar kamshin turaren daya manne a fatar wajan hakika babu abin da zatace wa Allah se godiya maha)�urci mawadaci tabbas duk wanda ya dogara da Allah to Allan ze isar masa kada kaga ka shiga wata jarabta kayi )�o)�arin samun mafita da kanka kabarwa Allah komi da sannu ze warware maka mati)�ar kayi addu,a yau gata a kirjin mijinta mai sonta saka makon hakuri da juriya da addu'a da kare mutunci.
Sa�anin wasu �ban matan da idan sukaga basuyi aure ba su ��aga hankali da bin malamai da �ban duba wanda bawa baze )�ari bawa da komai ba face abin da Allah yaso ya )�ara masa! haka zalika idan sha'awa ta bujuro musu sesu nemi suyi zina kosu biya wa kansu bu)�ata da kansu kosu nemi mata �ban uwansu wanda duk wannan yana cikin sharu��an nadama da sa�o kayi hakuri kai addu'a ka kama mutuncinka wallahi da sannu komai ze zama tarihi domin babu tabbataccen mulki sena lillahi Allah kenan shika��ai mahalicci!
Tabbas inda �bammata da yawa zasuyi ha)�uri da )�addarar rashin auren wuri dasun sami nasarori masu tarin yawa ko a mafarki bata kawo zatai aure a yanzu ba se gashi ashe ma duk jinkirin mijinta na tare da ita yaro mai kyau mai �ba�ban banki uwa uba iya soyayya a gado.
Shafo kanta yayi.
"Kinyi bacci ne dana baki labarin Robies wannan abokin namu amman baya group ��inmu kinsan yayi aure to shine da show ya ��au show yake ihu wai matar kar tayi mai fya��e shine fa yayi min waya tun ��azu wai daman wannan da��in nasha shiyasa na nace seke"
Yafa��a yana dariya.
Tashi zaune tayi wanda rabin jikinta na jikinshi itama dariyar take tare da cewa.
"Yawwa wai dan Allah kaima hakan kaji wannan naci yayi yawa"
Tafa��a cikin tsokana.
Gyarata yayi sosai ajikinshi yace.
"Aike kinfi kankana za)�i ni ka��ai nasan mai naji hajjaju, amman dai kinsan tun kafin nan ni mayen kine ko?"
Yafa��a yana murmushi.
"Nasani shiyasa nake godiya ga Allah daya mallakan miji mai sona wallahi ka auri mijin da yake sonka duniya ne amman fa nima yanzu ina sonka Sosai kuma ba na fa��a ba kazo kana ��agamin kai"
Tafa��a tsakaninta da Allah.
Rungumeta yayi ajikinsa yana shanshanar wuyanta.
"Nida man ai nasan kina sona tun ba

Please Login or Register in order to submit comment