Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan gidansu rabi'a suka wuce,.
******
Alhamdulillahi kamar yadda hajiya binta tai al)�wari kwa ta cika shi domin karfe ��aya dai dai �ba�banta mata suka shigo gidan a motar da ��anta ya tu)�osu direct �arin mama suka nufa akwatuna guda takwas masu kyau da tsari cike da kaya na lefe suka sauke nan da nan gida ya cika da �ban uwa domin ganin lefe koda aka aikawa hajiya akan za,a kawo su nan �angarenta cewa tai bata bu)�ata to anan �arin mama aka aje kayan kowa na xuwa gani.
Shi kanshi Ahmad daya ga lefen yajin jinawa )�anwar mahaifin nashi koda yake daman aisu gwanayen zumunci ne.
Daga nan �arin hajiya ya le)�a ya tarar da hussaina zaune tana bawa �barta nono baiko dube ta ba ya juya yana gaida hajiya.
Yana kokarin tashi tace mai ga abinci nan,da mamaki yace mata wayayi girkin sabida abun ya bashi mamaki yasan �ba�ban gata ba girki suke ba.
Bashi amsa tai da cewar ita ce tayi.
Ka��a kanshi yayi ya fice yana furta.
"Ya )�oshi alhalin fa bai ci komai ba"
Juyawa hajiya tai tana kallon hussaina .
"Kingani ko wallahi sun juyan kan ��ana"
Murmushi hussaina tayi kafin tace.
"Rabu da su}� hajiya su hafsa ka��ai ma sun isheta"
Da wa��annan )�udirin hussaina ta kwantar mata da hankali.
*********
Kai tsaye �arin ummah ya nufa daman yayi wankan rana sanye ike da shadda dark blue ��inkin zamani wanda ya )�ara masa kyau da annuri tura )�ofar falon yayi tare da sallama a nutse.
Umma ta amsa mai cikin kulawa sanin muryarshi datai.
Har )�asa ya dur)�usa ya gaisheta kafin ya zauna a )�asan carfet batare daya kuma magana ba idanu ya zubama kofa yana kallon ko zata fito.
"Nima dai Amadu naga shurun tai yawa ko go slow ne ya tare su?"
Ummah data jefa mai tambayar babu zato.
"Suwa ye kenan?"
Yafa��a cikin rashin sanin tambayar nata.
"Sajeeda da sakina sunje kasuwa )�arasa siyayyar kayan kicin ��inta ko baka duba lokacin data fita ba naga shurun tai yawa nace ai ta gaya maka kuma tace ta gaya maka ko?"
Shafo kanshi yayi cikin takaici ya dubi umma kamar ze kuka yanzu da yaron ciki ta tafi kasuwa wani kayan kicin komai ma zata samu ai tunda ta same shi
"Ummah ni bata gaya min ba gaskiya kuma bata kyauta ba tana da lalura bai dace taje kasuwa ba kuma ma ni banson mace da shiga kasuwa"
tafi ummah tahau yi tana salati.
"Bata gaya maka ba? dan Allah kai ha)�uri to zata zo ta same ni"
Ranshi a �ace yayi ma ummah sallama yana tafe yana niman layinta tajima tana ringing kafin ta ��aga bala'i yahau yi mata kamar ba shiba sannan yace ya bata nan da minti goma ta dawo gida.
A gaggauce suka fito daga gidansu rabi'a gaba ��aya hankalinta}� atashe yake yau ahmad ya nuna mata true colour ��inshi na rashin daraja, haka suka tawo gida duk jikinta sanyaye
Koda suka shigo an kawowa umma kayan lefen part ��insu sakina ce ta nufi wajan kayan ita ko tana bedroom tana amsar fa��an umma sannan ta ce mata maza taje ta basa ha)�uri.
Jikinta duk a sanyaye ta nufi part ��insu dayake tasan baze fita ba tunda yana jinya.
Tura kofar tai a hankali ya juya baya yana waya bai san da shigowarta ba taji yana cewa.
"Bazaka gane ba mujaheed kasan Allah banda}� ku��i fa, Kai yau ata)�ai ce ma har yanzu ban karya ba, bana jin cin abincin gidan ga aljihu ba ko sisi"
Ri)�e handle ��in )�ofar tai tana kallon shi cike da tausayi tasan bata kyauta ba wanna duk dutyn tane tayaya bata ha��a mai break fast ba.
Ta fita sannan bata tambaye shiba.
A hankali ta )�arasa gabanshi gwiwarta ta dire a gabanshi ta sanya hannu tana �alle mai botiran gaban rigarshi, Singlet ��inshi ta fito waje fara )�ar har yanxu yana ta wayar shi da mj batare daya kulata ba, hannu takai saman gemunshi ta��an ja ka��an acikin dabara ta janye wayar ta katse tana narke idanu.
"Yalla�ai kai ha)�uri nayi laifi bazan )�ara ba"
Tafa��a tana ha��e hannayenta waje ��aya cike da mamakin kanta wai yau ahmad take zubewa tai mai laifi tana bashi hakuri.
Kauda kanshi yay gefe yana mai ��an ha��e ranshi ka��an kafin yace.
"Tashi kije ya wuce"
Tashi tai ta tsaya akanshi duk taji babu da��i.
"Na baka ku��i ina da ku��i na baka duka munyi albashi ba jimawa kuma ban ta�a su ba"
�agowa yay yana kallonta.
"Bana bu)�atar ku��inki ko kinga nai kama da lusarin namiji wanda mace zata bama ku��i!"
Yafa��i maganar cike da jarumta.
Girgiza kanta tayi alamun a'a.
"kije dan Allah kin kyauta nagode"
Jikinta ne yahau rawa bata son taga �acin ranshi ayanzu lalla�a shi zatai sabida bata son ha��a mai tension biyu domin tasan komai yake domin tane.
Da sauri ta haye saman cinyarshi baki ��aya.
Cije baki yayi jin wani electronic feeling ya buge shi amman seya basar.
Hura mai iskar bakinta take cikin fuskarsa hannunta bisa gemun shi tana wasa dashi.
Kana ta )�wa�e fuska.
"Sorry bazan kuma ba"
Tafa��a murya can )�asa.
Kafin takai harshenta saman bakinsa tana xagayewa tana lasar fatar wajan"
Gaba ��aya ta jefashi cikin shau)�in bu)�atuwa, wani irin yrrrr zrrrr yakeji acikin ilahirin jikinshi amman dayake yau muskilancin na kusa ko gezau bai mata ba.
Goga kirjinta tai ka��an a jikinshi kafin ta��an ja shan yaji alamun tana cikin bu)�atarshi sedai yayi mata funfuris.
Sema ��ago fuskarta dayay da tafin hannun shi.
"Stop do it sajeedahhh"
yawani ja sunan kamar shiya yanka mata ragon, lumshe idanu tai dama ze dauwa ma yana fa��in sunan yafi kowa iya fa��i kafin muryarshi ta cika mata kunnenta.
"Tashi kije dan kin rainan hankali jiya ki kashen waya da asubah na kira baki picking call ��ina ba, And yau ki fita babu izinina toni bazan ��auki raini da wula)�anci ba sabida kin raina min hankali shine zaki xo kina lalubata ga maye ko? to na ha)�ura abin da kike min rowanshi ma kiji)�a abinki kisha ga mata nan kala- kala suna bina bake ��aya bace"
Yafa��a mata hakan cikin son ya )�ular da ita aiko takai )�ololuwar )�uluwa da sauri ya xareta ajikinshi yana kokarin tashi ta rigashi aguje ta ��auki wayarta har tana tuntube tabar mai ��akin cikin kukan takaicin daya )�unsa mata............

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*Akwai ingantattun turarukan wuta da humra masu )�amshi da kama���������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������� jiki kamar irin su*

*Farar humra*
*Ba)�ar humra*
*Turaren gabgab*
*Turaren sandal*
*Sandal bagie*
*Turaren tsugunno*
*Turaren Kaya*
*Turaren jiki domin dauwamar da )�amshi mai kama jiki*
*Marun humra*

*A�an garen kayan girki muna da kayan )�amshi masu taimakawa girkinki wajan )�ara masa )�amshi gami da ��an��ano kamarsu*

*Team and Curry*
*Yajin tafarnuwa*
*Jan yaji*
_Ha��i na musamman domin saka mai gida tsalle a yayin dayake kai lomar abincinki kedai garzaya maza domin neman wannan numbern 08037712727 muna aikawa kowani gari da izinin Allah location ��inmu kano Na'ibawa_
6/17/22, 20:05 - Buhainat: *62*


�akin yayi shuru se sautin ajiyar zuciyar ta dake fita, Se kuma dadda��an )�amshin turaren wutar dake tashi gami da sanyin A'C mai ratsa jiki.
&�afafunta na zube a saman gadon kanta yana )�asa zaman kusan mintuna goma tayi kafin taji bu��ewar )�ofarshi.
Bakinshi ��auke da sallama cikin kamilalliyar muryarshi mai cike da da��in sauraro.
Hannunshi ��auke da )�atuwar leda mai tambarin *AMSAJ TAILORING DESING* Sunan daya mayarwa gaba ��aya shagunan shi kenan, Ma'anar Amsaj ��in shine ( Ahmad Sajeedah )
Lumshe idanu yayi yana sha)�ar )�amshin ��aki kafin ya dire ledar a )�asan carfet, tare da kallon al)�ibla ya ��aga hannunshi sama yajima yana godiya ga Allah tare da nuna farin cikin kasancewar wannan rana agareshi.
Na��e babbar rigar shaddar daya sauya a jikinshi yayi tare da hayewa saman gadon gabanta ya matsa ya kamo hannunta cikin nashi ya��an matsasu ka��an tare da ��ago kanta da hannunshi mai lafiya.
Idanunta lumshe hakan yasa bataga irin kallon )�urullar dayake mata ba.
"Ki bu��e idanunki da kyau ki kalli Ahmad mijinki mallakin ki, Sannan ki dubi ��akin ki, dama gidanki baki ��aya yau rana ce ta farin ciki garemu"
Yafa��a yana mai sakar mata murmushin sa, mai tsadar gaske.
A hankali take ��aga )�wayar idanunta still kuma hawaye na zuba acikinsu wanda take tunanin na farincikin ganin wannan rana ne.
Kafin ta diresu a fuskar Ahmad )�uri tai mai tana kallonsa wata )�uruciya ya )�ara yi mata ga wani sahihin kyau marar algus tsananin so shau)�i damuwa uwa uba kishi sune suka kwasheta seta fa��a saman kirjinshi tasanya mai kuka!
Ya kamata ya rungume a kirjinshi yana shafa gadon bayanta, Ya��an zame mayafin jikinta yana hura mata iskar bakinsa a fuskarta.
"Shiiii bani son kukan yau babu kuka acikinta"
Yafa��a yana ��ora kanta a saman cinyarshi ya kwantar da ita tare da ��ora harshan sa a wajan da hawayen nata ke zuba yana lashewa.
Gaba��aya wannan salon dayake mata seya kashe mata jikinta lafewa tayi a cinyarshi tanajin da��in turaren dake jikin kayanshi.
Agogon dake hannunshi ya duba kafin ya ��agota ya zaunar kayanshi yake cirewa seda ya zame babbar rigan sannan ya cire �bar cikin ya cire wandon yayi saura daga shi se singlet da guntun wando, Tsirama kirjinshi idanu tai kafin ta ��auke idonta tana mamakin )�irar jikinsa,gabanta ya )�araso ya mi)�ar da ita tsaye ya fara rage mata kayan jikinta seda yazo zame rigarta bayan yaja zipp ��in a hankali dafe rigar tayi ta hanashi karasawa tsintar kanshi yayi da turata jikin wardrobe yabita ya danne kirjinta da nashi kirjin bakinshi saman goshinta yana kissing, kafin ya saka hannu yaja rigar tata wadda ta zame tayi )�asa.
Tayi saura daga ita se red bran datai ma kirjin nata ka��an, har wani bullu tsowa sukai sukayo sama, ha��iyar yawun daya tarar mai yayi tare da kai bakinshi samansu ya��an lasa, Tare da janyota ta fa��o mai jiki ya sanya hannu yaja zip ��in skirt ��inta nanma ya cire mata shi.
Janta yayi tsakiyar ��akin ya )�ureta da idanunsa yana kallonta kamar ya ha��iyeta yakeji.
Ita ko sunkuyar da kanta tayi )�asa gaba ��aya jikinta rawa yake sabida fargaba, gefe guda na zuciyarta yana mamakin halin Ahmad.
A hankali ya ri)�ota zuwa bakin gado ya zaunar da ita shikuma ya tsugunna agabanta, kamota yayi yana )�asan tana sama ya ha��e kanta da gashin daya kwanta a kirjinshi yana tura kansa cikin tsakiyar dokin wuyanta yana sha)�o )�amshinta, hannunshi guda ��aya ya ��ora saman bra ��inta yana kokarin cirewa.
Zamewa tayi ka��an tana jan numfashi tare da ��an tura mai bakinta gaba ka��an.
A hankali ya kuma janyota ha��i da ��ora bakinsa a saman nata ya shiga bawa bakinta sahihin tsotsa wanda ya )�arar mata da ruwan kanta, Idanunsu duka a lumshe wayar sa ta soma ringing wanda shiya fargar dasu duka.
Cikin salon soyayya yake zira mata fara )�al ��in rigar material ��in daya ��inka mata bridegown wadda ta zauna ajikinta tamkar Mj yasan girman jikinta haka rigar ta zauna mata musamman wajan hips ��inta dayabi da kallo, Atakaice shiya gyarata tsaf cikin material ��in harda mayafi mai girma daya miko mata ta yafa dan yace shiba soko bane zebar maza na gane mai surar mata.
Kwasar kayan daya cire yayi tare da kama hannunta suka fita daga ��akin ��ayan ��akin dake kusa da ita suka shiga wanda yake ��auke da )�atuwar katifa se wardrobe babba wadda take zaton tashi ce, Kayan ya zuba cikin laundry basket, sannan ya bu��e wardrobe ��in ya ��auko wata ha��a����iyar ��anyar geznar fara mai ��inkin zamani wadda taci uban aiki agabanta wadda zata baka tabbacin taci ku��i bana wasa ba,Ya shirya kanshi cikinta kana ya ��auki hula golden colour mai ruwan zaran aikin shaddar ya sanya takalmi agogo duk marching ya saka tare da yima kanshu �arin turare shiya riko poss ��inta ya kama hannunta suka jera ��as ��as har zuwa bakin gate.
Inda Rocket da mj ke jiranshi a sabuwar motar da Awilo ya saya, Direct 124 Event center dake Hanyar zooroad suka nufa gidan party ne mai kyau marar girma,Wanda baifi yaci mutum ��ari ba haka motar su Rocket ta shiga wajan tuni Mc yana ta faman bayanin jiran amarya da ango dan haka motarsu na fakawa abokanshi suka rufeshi ita kuma �bammatan su suka rufeta sabida bata da kawaye haka Dj ya sanya masu ki��an wannan ki��an amarene na auta mg boy suka jera zuwa high table idan kaga yadda sukai se sun burgeka, Zama sukai kafin afara gabatar da rabon abinci kafin Dj ya soma kiran amarya da ango nan aka bu)�aci �ban rabon abinci da su soma aikinsu.
Gaban Ahmad da sajeeda katon cake ne and drinks, wanda zasu yanka bayan an kammala cin abinci.
Waje ya kaure da rabo nan nagano �ban �oyayyar )�auna fans anata kai lomar abinci babu kama hannu yaro su anty rasheeda dizuu maman amir hauwa s, mr muhammad umma sa'adatu duk sun halarci wajan dama wa��anda baki baze fa��esu ba sabida yawan masoyan AMSAJ.
Bayan kammala cin abinci nan aka umarci amarya da ango dasu mike domin yiwa masoyansu barka da halartar taronsu haka sukai baya nan aka fara gudanar da yanka cake inda Ahmad ya fara bata akai tafi itama ta bashi akai tafi na gefen bakinta ya sanya harshe ya lashe nan waje ya ��auki ihu abinka da matasa.
Daga nanfa aka sanya ki��a waje ya kaure da rawa abokan Ahmad suka rufeshi da li)�in ku��i, wanda seda sajeeda tai mamakin ha��in kansu itama haka matan suka rufeta da li)�i poss ��inta ya miko mata wadda ya sanya mata kudi aciki itama ta dinga lika mai yana lika mata.
Anyi dinner lafiya kuma an tashi lafiya sabida haka daga wajan dinner gida aka wuce dasu.
Babu wasu �ban sayan baki domin dare yayi se ledar da mujaheed ya miko mai wadda cike take da naman kaji tare da drinks, Haka ya kamota suka wuce gida a ��akinta suka yada zango yana fita ta tube kayanta ta shiga wanka tanayi tana rangaji sabida gajiyar dake cinta.
Seda ta kammala ta ��auro alwalan kwanciya ta fito, Gaban wardrobe ��inta ta tsaya ta ��auki wata arniyar rigar bacci wadda ta sanyata iya cinya ta feshe jikinta da turare ta haye gado tana karanto addu'a baki ��aya gajiya nacinta.
Seda yayi wanka yayi brush ya ��auro alwala ya shirya cikin milk jallabiya ya nufo ��akinta ya aje ledar ya koma kicin ya ��auko flate and cup ya dawo ��akin.
Hayewa yayi saman gadon yana leka fuskarta kafin, ya ��ora bakinshi saman idanunta yana hura mata iska bu��e idanu tai tana kallonshi cikin baccin daya kamata.
"Tashi kici abinci kafin mu kwanta"
Yafa��a yana ��agota baki ture ta koma taki tashi seda kyar ya matsa mata ta sauko shima sauka yayi ya shinfi��a masu sallaya babba.
Sannan yace taje ta ��auro alwala tana rangaji ta koma bayi ta ��auro alwala ta sanya hijabi suka tayar da sallah ya jima yana mata addu'a kafin ya dafa kanta yayi mata addu'a sosai gami da wasu tambayoyi akan addininta babu shakka ta basa amsa domin sajeeda hafiza ce akwai sani.
Yaji da��in hakan albarka ya sanya mata sannan ya matso da kazar yana bata tana kauda kai ka��an taci ta nufi toilet tai brush ta koma gado ta kwanta shima bai wani ci da yawa ba ya kwashe komai ya adana sannan ya koma yayi brush ya dawo kashe )�wan ��akin yayi tare da cire rigarshi daga shi se ��an guntun wando iya cinya ya haye gadon yana wata irin mi)�ar gajiya.
Bai niyyar mata komai ba sabida tausayin lalurar dake jikinta sedai katari da tattausan jikinta mai kamshi dayay shiya rikita masa lissafinsa kamota yayi, ha��i da mannata da kirjinshi ya cusa kansa acikin kirjinta yana laso fatar wajan hannunshi guda mai lafiyar yana yawo acinyarta yana shafo lallausar fatar wajan har zuwa )�ugunta.
Numfashi take saki ahankali tana kuma curewa ajikinsa tana kai hannu saman kirjinsa.
Wani ha��a����an kissing yake bawa fuskarta kafin ya ha��e bakinsa da nata yana tsotsa hannunshi guda zube bisa kirjinta yana wasa dasu, Kafin ya zare bakin ya ��ora a wuyanta fatar wajan yake bi yana lasa harya dire bakin nashi a kirjinta lokacin da ��umin bakinshi ya sauka zuwa kirjinta wata irin mi)�a tai tana wani irin lumshe idanu tana shafo kanshi baima san tana hakan ba face maida kai dayayi wajan nufar )�udirinsa da wannan damar yayi amfani wajan mayar da junansu abu ��aya.
Sosai yake nuna mata zallar )�auna da so acikin wannan dare, babu laifi taji da��i ba kamar na farko ba sedai har yanzu akwai rashin sabo.
Nagartacciyar )�auna mai tsafta irin wadda miji ke bawa matarshi shima ya bata wadda ya nuna mata ita ka��ai ce azuciyarshi.
Wannan dare sun rayashi cike da son junansu Ahmad na zubar da hawayen farin ciki samuwar sajeeda a matarshi haka ya gangara gefenta bayan ya samu nutsuwa yana jan ajiyar zuciya kafin ya ��agata wadda ko hannunta bata iya ��agawa yayi Bathroom da ita wanka sukai sannan suka tsarkake jikinsu ya fito da ita suka shirya kana suka koma bacci rungume da junansu.......

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218
6/19/22, 21:29 - Buhainat: *63*



Sanyi asubahin dake ratsowa ta cikin windown ��akin labulaye na ka��awa shine ya farkar da Ahmad daga dadda��an baccin dayake wanda ya jima baiyi irinshi ba, Bu��e kyawawan idanunshi yayi tare da zubasu akan fuskar sajeeda wadda ta cure ajikinshi tamkar maijin tsoron sanyi gashin kanta duk ya watso mai saman jikinshi.
Ya fuskanci baccin na mata da��i sosai, Hannu yakai gefen wuyanta yaji zafi zau alamun kamar tana cikin zazza�i, Ahankali ya tashi ya mi)�e ya shiga cikin toilet yayi uzirin gabanshi ya fito,A gaban mirrow ya tsaya yana gyara sumar kanshi ha��i da sajenshi sannan ya wuce ��akinshi, Ya shirya cikin White jallabiya, mai dogon hannu ya fesa turare sannan ya nufo ��akinta sallaya ya shinfi��a ya soma gabatar da raka'atul fijir ya jima yana lazumi kafin ya mi)�e ahankali yake jan yatsunta gudun karya ha��a jiki da ita ta karya masa alwalarshi.
Cikin baccinta taji ana ja mata yatsun )�afarta tamkar ana mata tafiyar tsutsa ware idanu tai ta zuba akan fuskar Ahmad dake kallonta.
Sannu ahankali ta mi)�e tana gyara rigarta yadda ta zame ana hanyo fararen cinyoyinta awaje.
Tashi tai ta zauna ha��i da jingina kanta da jikin gadon.
"Ki tashi kiyi sallah zanje masallaci kinga har an tayar da sallah in yaso idan kinyi seki koma baccin"
Yafa��a mata hakan cike da kulawa.
Jinjina mai kanta tayi tare da )�o)�arin mi)�ewa.
Da sauri ya kauda kanshi sabida yadda rigar jikin nata ta bayyana dukkan ilahirin surar dake jikinta musamman kirjinta dasuka bayyana ta cikin rigan kamar zasu tsokane mai idanunshi kallo yabi santala santalan )�afafunta dashi har zuwa cinyoyinta dasuke farare )�al wa��anda suka bayyana muraran cikin rigar, Da sauri yakejan )�afafunshi yabar ��akin yanajin idan ya )�ara mintuna biyu aciki tofa alwalanshi zata karye.
Mi)�a tayi tare da nufar cikin bathroom duk jikinta ciwo yake mata seda ta shiga ruwan ��umi ta ��an jima ciki sannan taji jikin nata ya��an daina ciwon sannan ta ��auraye jikinta kana ta ��auro alwala ta fito.
Shiri tayi cikin doguwar rigar material marar nauyi batare data sanya bra ba.
Seta ��auki hijabinta na sallah fari wanda aka ha��o mata dashi cikin kayanta.
Ta shinfi��a darduma ta soma sallah, Tajima acikin sujjadarta ta )�arshe tana nunawa Allah ma��aukakin sarki godiyarta.
"Ya Allah nagode maka nagode maka ha)�i)�a kaine mai lokaci kuma kaine mai komai tabbas duk wanda ya fiddarai da ni'imarka gareshi ba)�aramar tafka kuskure yayi ba domin kaine mabuwayin sarki wanda babu abinda ya gagari ikonka! ha)�i)�a bakina yayi ka��an wajan furta dubun godiyata gareka, Allah ka bani rai ka bani lafiya ka sanya jinkirin daina na aure ya zaman alkairi domin kai min lu��ifi da miji mafi alkairi acikin rayuwata Allah nagode maka tsarki ya tabbata gareka"
Ta kammala godiyar tata tana mai zubar da hawayen farin ciki wai yau ita ke sallah a ��akin mijinta.
�agowa tai bayan sallama tacigaba da lazuminta.
Wanda har kusan shiddan safiya tana kan sallaya seda tai azkar sannan tashafe jikinta kana ta mi)�e.
Duk da batajin da��in yanayin jikinta hakan bai hanata gyara ��akinba da gado da soma sannan ta share ��akin ta wanko bayi.
Lokacin ta fita falo tsayawa tai kawai tana tasbihi ga Allah sabida ganin yadda falon nata ya tsaru ya ha��u ko ina )�amshi yake zubawa ha)�i)�a bata da bakin godewa ahalin Alhaji habibu ��an canji sedai tace abin da sukai mata Allah ya ninka musu sannan tanajin zata jure komai Ahmad ze mata domin ta bawa marar ��a kunya sabida tai kokarin kwatanta halarci da halarci.
ka��e kujerun falon tai duk da babu datti sannan ta ��auki tsintsiya ta share kana ta kunna turaren tsinke, Kicin ta wuce komai an jera cikin tsari abin da yabata mamaki flate ��in da sukaji kazar jiya Ahmad ya wanke har cup ��in sauran kazar tana frij, Dan haka shima kicin ��in ta��an gyara sannan ta kunna gas wanda tun jiya Ahmad yasa aka ha��ashi.
Tukunya ta ��ora gami da ruwa aciki ta ha��a tea mai kayan )�amshi mai ha��e da sugar.
Tana kammalawa, ta juye a flaks sannan ta soma ha��a abincin daza suyi break fast dashi mai ��an sau)�i da wannan sauran kazar tayi amfani wajan sarrafa ha��a����iyar jallof macaroni wadda taji tsokar kaza da kayan lambu, Domin ita tafi son tai break da abinci mai nauyi, Ahmad kuma seta ��an soya mai )�wai da dankali seda ta kammala komai tsaf sannan ta gyara kicin ��in ta ��auki tray ��in data zuba su tafita adaining ta aje.
Sannan ta koma ta ��auki flate and cup ha��i da spoon ta koma ta aje


�aki ta wuce ta fa��a wanka, Bayan ta fito ta shirya cikin red abaya wadd ta yafa mayafin akanta bakaramin kyau tai ba sannan ta watsa turare ajikinta ta ��auki wayarta ta fita falo, Bata iya ha��a kayan kallo ba tunda daman ita kallo ba mutuminta bane dan haka seta kunna wayarta.
Yaushe rabon data shiga watsapp sabida bata chart da kowa daga Rabi'a se group ��insu na �ban makarantar su dasukai a tare.
Cikin wannan group ��in nasu taga an turo wani littafi, Da sauri taga admn ��in grp ��in tana magana akan cewar wannan group ��in bana novel bane na sada zumuntar makaranta ne.
Wadda ta turo novel ��in ita ta bawa admn ��in hakuri.
Kamar wasa sajeeda ta soma bin page ��in littafin wanda taga an saka sunan *HASKE* sosai labarin ya burgeta musamman lokacin data ga yadda Hannah jarumar labarin take wula)�anci take taka uban kowa a kamfaninta, Tabbas bata ta�a katari da izzar ku��i kamar labarin hannah ba sedai daga karshe data ga yadda Bakaniken ubanta mai suna Naseer ya tsinka mata mari seda abin ya burgeta wanda daga karshe wannan bakani ken daya mareta shiya zame mata HASKE itama awata ga�ar Ta zame Masa HASKE.
Adai dai inta ake zuwa a yanka mahaifan hannah babanta ya turawa da bakani kensa massage akan yazo ya ��auki �barsa kwaya ��aya dal hannah anan Sajeeda ta tsaya, Sabida shafin ya kare hannu na rawa take ��aukar numbern marubuciyar mai suna AUTAR MANYA, save layin tayi sannan ta shiga watsapp contact tai serching sannan tace mata
"Salam"
wajan mintuna biyar Auta ta turo mata da replay ��in.
"Wassalam"
Babu �ata lokaci sajeedah ta kuma turawa auta da amsar.
"Lafiya lau dan Allah kozan ga list na sunan books ��inki sabida na fara karanta HASKE amman ban kai ga )�arasawa ba naga ansaka na ku��ine to bana son na karanta shi ka��ai sabida haka ki bani sunayen su duka tare da ku��insu zan saya"
Ta tura wa Auta da hakan.
Cikin minti biyar auta ta dawo mata da list ��in sunayen littattafanta kamar haka:
*MURADIN ZUCIYA*
*TAURARO*
*ASHE ZUMA*
*RABON WANI*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*�AN MAJALISSA*
*DA IZZATA*
*AUREN BARE*
*ZUMA A BAKI*
*BA&�AR FATA*
*��OYAYYAR &�AUNA* typing.
Kana ta tura mata su.
"Kai masha Allahu lallai kinyi rubutu da ��an yawa ina maki fatan alkairi kuma idan babu damuwa ina son mallakar wa��annan littattafai?"
Ta tura mata.
Atake anan auta ta gaya mata farashin su cikin sau)�i wanda sukai ciniki suka gama ta tura mata ku��inta itama ta tura mata books ��in sannan ta bu��esu tunda document ne babu dogon wuyan jiran posting, murna fal zuciyar sajeeda ta fara bu��e Haske cikin wps office ��in wayarta karatun ta fara cikin nisha��i wanda ya bata tabbacin lallai karatu ba karamar kewa yake ��ebe wa mutum ba, Idan kana yi baka tuna komai.
Bata farga da lokaci ba har sanda taji ba)�i suna dukan gate ��in gidan se lokacin ta ��aga idanu ta dubi agogon bangon ��akin )�arfe 10:00am dai dai to ina Ahmad ya tsaya daga masallaci wanda ita kewar

Please Login or Register in order to submit comment