Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barazanar tsine mini wannan tasa )�addara ta fa��a mana amman wallahi babu laifin ta nike da laifi nina mata fin )�arfi"
Duk sukaji muryar Ahmad dake takowa ahankali zuwa cikin falon hannunshi na��e da bandeji.
Tsit kowa na falon yayi ana kallon kallo.
Da sauri hajiya tai tsalle gabanshi mari ta watsa mai har guda uku.
"Dan ubanka sharri zakama kanka sabida makauniyar soyayya idan kai zaka amshi shege ni bazan ��auka ba"
Idanu jajir yace.
"Wallahi hajiya nawa ne in kina ganin karya muje asibiti a duba jini"
Yafa��a kamar baya hayyacinsa.
Kuka hajiya ta sanya tai zaman �ban bori tana zage zage.
Kabbara Alhaji babba ya saki kafin yace.
*Allahu kenan mai yadda yaso amina kinga ikon Allah ko? ana gudun wuta a ma)�era seta koma masa)�a mai yasa kike da son kanki ��anki mai hankali da biyayya kike son jefashi halaka lallai Allah shine mai hana kunya ranar gaskiya bada ban Auren da marigayi ya jagoran ceni nida sauran �ban uwana gasu muka ��aura wa AHMAD DA SAJEEDA BA da tuni kin jefa rayuka cikin masifa Sedai Allah cikin hikimar sa yayi nufin AMADU MIJIN SAJEEDA ne shekaru takwas da suka wuce lokacin marigayi na gab da rasuwa*................


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218



*Akwai ingantattun turarukan wuta da humra masu )�amshi da kama jiki kamar irin su*

*Farar humra*
*Ba)�ar humra*
*Turaren gabgab*
*Turaren sandal*
*Sandal bagie*
*Turaren tsugunno*
*Turaren Kaya*
*Turaren jiki domin dauwamar da )�amshi mai kama jiki*
*Marun humra*

*A�an garen kayan girki muna da kayan )�amshi masu taimakawa girkinki wajan )�ara masa )�amshi gami da ��an��ano kamarsu*

*Team and Curry*
*Yajin tafarnuwa*
*Jan yaji*
_Ha��i na musamman domin saka mai gida tsalle a yayin dayake kai lomar abincinki kedai garzaya maza domin neman wannan numbern 08037712727 muna aikawa kowani gari da izinin Allah location ��inmu kano Na'ibawa_
6/13/22, 09:42 - Buhainat: *50*


Alhaji babba ya numfasa kafin ya ��ora da cewa.
"Shekaru takwas kenan da rasuwar Habibu wanda a lokacin kai Amadu kana da shekara a shirin ita kuma sajeeda tana da shekaru ashirin da ��aya a duniya, Alokacin habibu yana fama da lalura ahankali wadda bamu san ta ajali bace seda Allah yayi ikonshi ranar juma'a bayan an taso daga massalacin juma'a habibu yazo cikin gida ya sameni ina zaune cikin �ban uwana gasu muna cin abinci na dubeshi da tausayawa nace masa habibu yana ga duk ka fa��a kayi duhu kodai rashin ku��in ne yake sakaka damuwa habibu se ha)�uri fa sabida bamu ke tsarama kammu rayuwa ba Allah ne, seya dubeni yace wallahi yaya ba wannan bane kwana biyu bana jin da��i,Jiya ma muna asibiti nida Amadu ya kaini wajan likita, sannan ya numfasa yace, Daman yaya abin da yasa nazo wajanka yanzu shine maganar yarinyar wajena marainiyar Allah �bar wajan Aisha wato yaya al'amarin yarinyar akwai abin mamaki ma)�iya suna bibiyar lamarinta, Ace kullum maganar aurenta tazo seta rushe kuma bata rasa masoya ba, Idan na dubi �ba�bana dake ��akunansu na dubeta senaga kamar banwa kaina adalciba tunda gidana akwai maza idan na waje sun)�i ai nagida bazasu)�i ba, wannan dalilin yasa naxo wajanku domin ro)�ar alfarmarku da kubawa �bata sajeeda auren ��anku Ahmad"
Alhaji babba yaja fasali kafin ya cigaba da cewa.
"Sena dubi habibu fuskata da murmushi nace, yanzu habibu ga manniru gasu anas duk bazaka basu aurenta ba se Amadu yaro )�arami nawa Amadu yake duka duka shekarunshi ashirin, murmushi habibu yayi kana yace, Yaya bazaka fahimta ba Amadu yarone amman duk yafi �ban uwanshi nagarta uwa uba kuma mahaifiyarshi tana da muguwar matsala ina son ta dalilin wannan aure tasami daidaito da abokan zamanta ko bayan raina, Sannan kuma kaf �ba�bana Amadu ka��ai zanwa dole ya amsa koda ze kuka!murmushi na sauke bayan na gama jin bayanin habibu sannan nace, To babu komai Habibu Allah ubangiji yayi mana jagora,amman yaushe kake ganin za,a ��aura auren? murmushi shima ya saki kafin yace, Yanzu nake so in babu damuwa duk da ita yarinyar tana da waliyay kamarsu dangin kakarta, To amman yadda kakarta ta bani amanarta harma da ragamar aurenta yasa ni zanzama waliyinta kamar kai yadda zaka zama waliyin Amadu, Amman tariyar ta ba yanzu ba, Ina so harse ya gama ginin gidansa sannan, Za,a masa maganar tariyar, yafa��a cikin farin ciki to atake anan na fito da sadaki wanda nina biyawa Amadu tare da sauran �ban uwana da ma)�otanmu munkai mu ashirin shedu suka shaida ��aurin auren AHMAD HABIBU �ANCANJI DA FATIMAH AMINU, akan sadaki naira dubu hamsin lakadan ba ajalan ba, Wanda ga ibrahim shiya aika ��ansa Saifu bakin kasuwa ya siyo alewa da goro aka rabawa jama'a, Tabbas Habibu ya cika fari mai farar wushirya mai farar zuciya abin da yayi mu kammu �ban uwanshi ya burgemu domin yayi abinda a yanzu ba,a samu masu yin irin nashi ba tabbas habibu yayi mugun burgemu ba ka��an ba ya nuna halarci, To bayan wannan ��aurin aure da sati ��aya wadda ta kama ranar juma'ar data zagayo da asubahi Muneeru ya kiramu a waya rai yayi halinshi ma'ana habibu ya rasu! rasuwar data girgiza ilahirin zuri'armu rasuwar da bata riga ta goge a zu)�atanmu ba har yanzu, To tun daga nan ban kuma ��aga maganar auren wannan yarinya da Amadu ba nabari se Allah yayi ikonshi ya gama gininshi wanda ya kusan kammalawa to daman zance Amadu ga matarka ka ��auka sabida haka sajeeda halalin amadu ce,Amadu halalin sajeeda ne ni shaidane ga �ban uwana sheda ne ga Allah da mala'ikunsa duka shedune"

Alhaji babba yakai maganar yana share hawayen Jimamin rasuwar ��an uwanshi.

"Ranar Alhamis da daddare bayan su ya anas sun tafi gida wanda ya kama ni zan kwana wajan dadynmu"
Cewar Ahmad wanda kansa ke du)�e gaban Alhaji.
"�akin yayi shuru babu kowa seni se dady, Kallona yayi tare da cewa Amadu kawon ruwa na sha, tashi nayi na kawo masa ruwan na koma gabansa na ri)�o hannunsa, Seda yasha sannan yace na gyara mai kanshi, bayan na gyara mai seya dubeni da kyau sannan yace, Amadu kayi ha)�uri karkace )�ine yasa nai maka za�i batare da neman izininka ba sedai ina son farin cikinka ya ginu har )�arshen rayuwarka shiyasa nai maka za�e da mace ta gari wadda ba hasashe nake ba tabbaci nake baka, da sauri na dube shi cikin mamakin maganarshi amman bance masa komai ba, Seya )�ara dubana yace, Amadu na ��aura maka aure da ��iyar Aishatu matata ina fatan zaka ri)�e fatimah amana ko bayan bana raye, Amadu kayi ha)�uri na ��ora maka nauyi tun kana )�araminka, yafa��a yana mai kamo hannuna ya ri)�e,Girgiza kaina nayi cike da mamakin abun kamarni dady yayima aure kuma ya aura min wadda ta girmeni amman bazan iyama babana musu ba wannan yasa nai mana fatan alkairi amman a)�asan zuciyata mamakin lamarin nake a wannan rana da asubahi Allah yayima dady rasuwa wanda tundaga wannan damuwar auren da damuwar rasuwarshi Allah ya ��oramin ciwon zuciya wadda ban gane ciwon kona miye bane se a kwanan nan nagane ciwon damuwa da soyayyar fatima ne wanda tunda nasan ita halal ��ina ce nake mata wasu abubuwan wanda take kallonsu abaibai, Na za�i nai mata ��OYAYYAR &�AUNA, saboda ina tsoron hajiyata karta ji tace na saketa duk da bata da idda akaina alokacin tunda ban kusanceta ba,Naji shuru yayi yawa Alhaji babba bai maganar auren namu ba hakan yasa na soma tarar hajiya akan ina son fatima amman taki fahimta na shine har take barazanar yimin baki akanta wannan yasa na kusanci sajeeda sabida nasan matatace halal ��inace ko Allah yasa faruwar hakan komai ya bayyana amman wallahi Alhaji ni daman nasan matatace tun asali shiyasa komai nata yake kan idanuna shigarta fitarta aikinta komai,Najira lokacine wanda kuma harta kai na )�osa, amman da ilimina da tarbiyana wallahi bazan aikata zina ba indai ba )�addara ba, Domin ni arziki nake bu)�ata aduniya da lahira tare da haske ita kowa zina bata kawo arziki bata kawo haske domin Allah ya haneta abin da Allah ya hana kuwa idan bawa ya aikata tabbas ya tanadi makomarshi ranar gobe )�iyama sabida haka fatimah matata ce abin da ke cikinta ��ana ne na sunna wanda ita sam bata san da haka ba, To bayan Faruwar komai a tsakanina da ita nayi niyyar gaya mata gaskiya sabida yadda naga ta ��aga hankalinta tose akai akasi bata gidan ta gudu wajan kakarta to nasha wuya kafin ummanta ta gayamin inda taje wanda aranar danaji na nufi )�auyen sedai fatima ta)�i bani damar nai mata bayani wanda har hakan takai data gaggayamin ba)�a)�en maganganu harda bazata ta�a sona ba, wannan ba)�in cikinne yayta nausata har Allah yasa nai hatsarin danai ajiya,Tayaya za,ai na kusanci baiwar Allah da zina wadda take fafutukar kare darajarta ai fatima abar tausayice duk wanda ya sakata a masifa ita da mahaifiyarta se Allah ya saka musu"
Yafa��a muryarshi a dashe..........

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218

*Akwai ingantattun turarukan wuta da humra masu )�amshi da kama jiki kamar irin su*

*Farar humra*
*Ba)�ar humra*
*Turaren gabgab*
*Turaren sandal*
*Sandal bagie*
*Turaren tsugunno*
*Turaren Kaya*
*Turaren jiki domin dauwamar da )�amshi mai kama jiki*
*Marun humra*

*A�an garen kayan girki muna da kayan )�amshi masu taimakawa girkinki wajan )�ara masa )�amshi gami da ��an��ano kamarsu*

*Team and Curry*
*Yajin tafarnuwa*
*Jan yaji*
_Ha��i na musamman domin saka mai gida tsalle a yayin dayake kai lomar abincinki kedai garzaya maza domin neman wannan numbern 08037712727 muna aikawa kowani gari da izinin Allah location ��inmu kano Na'ibawa_
6/13/22, 10:05 - Buhainat: *51*

Bu��ace ta kara��e falon wadda bata kowa bace ba face ta mama shafa'atu babarsu muneer, Kafin ta mi)�e tsaye kamar zata taka rawa tana fa��in.
"Alhamdulillahi Alhamdulillahi Allah kaine abin godiya ubangiji muna maka godiya da ka Bayyana mana gaskiya ha)�i)�a Amadu kai ��ane wanda babu ragi acikinsa tabbas maganganun marigayi gaskiya ne kaf �ba�bansa babu wanda ze mai biyayyar dazakai masa daga ciki kuwa harda �ba�bana dana haifa, Wallahi Amadu yadda kake mana Allah baze baka kunya ba tunda mahaifinku ya rasu kaine cinmu shanmu tufafin mu da ku��in makarantar yaranmu gaba ��aya ka ��auke mana Tabbas Allah baze jarabceka da zina ba Alhamdulillahi ke Ummi kiramin �ban uwa da abokan arzi)�i na shaida musu bikin ��ana domin taro zanyi"
Tafa��a tana mi)�awa �barta budurwa wayarta itama anty hadeeza murnace fal zuciyarta haka zalika sauran �ban uwanshi kowa ka duba murna yake tabbas halin mutum jarinshi wato halin Ahmad na kirki ya janyo mai soyayyar kishiyoyin mahaifiyarshi harma da �ban uwanshi da suka fito mahaifi ��aya.
Falon ya kaure da surutu idan ka cire hajiya da �ba�banta kaf babu wanda yayi murna ko ��ago kansu ma basuyi ba bare asa ran zasuyi magana hatta �ban biyun dake gaba dashi.
Su kansu �wan uwan Alhaji habibu farin ciki suke....
"To masha Allahu duk kan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai"
Cewar Alhaji babba kafin yace.
"Kai Amadu nan da sati guda ka gyara gidanka matarka zata tare domin anyi cikin rashin kunya a gida baza,a haife agida ba"
Falon ne ya ��auki ihu gaba ��aya iyalin farin ciki suke.
Itama mama binta )�anwar Alhaji habibu dariyar ta saki kafin tace.
"Nikuma tawa gudun mawar itace yusufa ze ha��ama sajeeda lefe nan da kwana biyu insha Allahu"
Dayake da mijinta da �ba�banta duk �ban kasuwar kantin kwari ne.
Mama shafa'atu ita ta ari bakin hajiya dayay tsit tana zubawa Mama binta godiya kafin sauran )�annen uban suma suka fara fa��in gudunmawar su.
Sosai abu yayi da��i awajansu.
Itako umman sajeeda tunaninta ya tsaya cak, Ada taci )�udirin sajeeda bazata ta�a zama da Ahmad a matsayin miji ba amman yadda mahaifinshi dashi sukai mata taji har abada sajeeda bata da miji se Ahmad zata jure dukkan azabar hajiya domin watarana se labari.
tama rasa mai zatai jitake inama tana da iko awanan lokacin da rawa zata tashi ta tak����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������a sabida murna wannan shine ta le)�o ta koma, lokacin da maganar cikin sajida ta bayyana gareta jitai kamar ta kashe kanta dan ba)�in ciki, Lokacin da Alhaji babba ya soma magana jitai koda auren ya ��auru seta tsaya tsayin daka an raba shi sabida )�iyayyar hajiya ga sajeeda sedai me? lokacin dataji yadda �ban uwan Marigayi suka nuna goyon bayansu da yadda Alhaji babba ya bada sadaki da yadda Ahmad ya amshi auren ��iyar tata harya kamu da ciwo sabida sonta har jiya yay hatsari sabida �acin ranta setaji kaf duniya sajeeda bata da wanda ta dace ta aure kamar Ahmad jitai tanawa Ahmad sahihin so tamkar ��an data haifa.
Ahankali take ta�a carfet da hannunta harta )�araso inda takejin maganar Alhaji babba kana tace.
"Mungode Alhaji baki baze iya misalta godiyata gareku ba sedai nai maku fatan Allah ya faranta muku kamar yadda kuka faranta mana kun nuna iko da sajeeda kamar kun haifeta baku nuna )�yamarku gareta ba kamar yadda wasu suke ��aukarta a matsayin marar uba wanda wallahi ba haka bane sajeeda �bace ta sunna, To Alhaji ga sajeeda nan takuce har abada kuma bata da miji se Ahmad insha Allahu zata masa biyayya kamar yadda naiwa mahaifinshi wanda haryaji da��in ha��a zuri'a dani"
Ummah ta fa��a tana share hawayen farin ciki.
"Babu komai Aishatu kinji komai ai yiwa kaine"
Innah wadda tunda aka soma kanta ke du)�e tanawa Allah tasbihi itama ��agowa tai a wannan lokaci tare da cewa.
"Lallai Allah shine mai hana kunya ranar gaskiya yanzu ke amina inda babu aure a tsakanin yaran nan yay mata ciki yaya zaki da kunya bayan kin gama aibata �bar mutane ashe ��ankine ya turmusheta ya maka mata ciki bayan kowa yasan mace batawa namiji fya��e duk shekarunta, wannan}� ma ya xama darasi gareki wallahi idan baki sauya hali ba tabbas ga �ba�ba nan gareki bana maki mugun baki amman abin da kaima ��an wani se anwa naka, auren Amadu yaron kirki kuma da fatsima ya dauru kuma babu uban daya isa ya kashe duk wanda yace ze kashe shize rasa idanu da kafa da hannu ko ya mutu ayi babushi domin wannan aure mai albarka ne tunda tashin farko aka soma da ciki insha Allahu wannan ciki habibu ne da Amina aciki da yardar Allahu"
Inna takai maganar tana �allo goro ta watsa a bakinta.
Dariya Alhaji babba ya saki tare da cewa.
"&�warai kuwa habiba tabbas wannan lamari na yarannan abin tsoro ne gamai hankali aure ne mai cike da rabo wanda duk wanda ya nemi farra)�a abun ze iya rasa ranshi, Gareki Amina dan Allah kibar wannan fitinar taki kibar yarannan su zauna lafiya tunda suna son junansu ga shaida nan ciki ��an duma ya bayyana"
Yafa��a yana mai kallon hajiya wadda tai )�asa da kanta.
Bada ban tana ganin daraja da shakkar Alhaji ba dase tai tsirara an dambatu ita da innah dan zuciyarta a sama take.
"Amina dan Allah kiyi ha)�uri kibar su bakisan mai Allah ya �oye a lamuransu ba kinji ko"
Cewar baba ibrahim kenan wanda tunda su Alhaji suka soma magana bai saka baki ba.
Shima baba gali hakurin da nasiha yake ma hajiya haka nan baba imamu amman bata ko ��ago ba bare tai masu magana.
Addu'a Alhaji babba yace ya muneer yayi nan aka shafa tare dayi masu fatan alkairi.
Alhaji babba ya mike sauran suma suka mike kana yace.
"Amina zamu tafi ki sakama wannan aure albarka"
Azafafe ta ��ago tana mai watsa mai kallon banza kana tace.
"Bayan an ha��a baki an cuceni yaje ya sauya uwa! ba aminatu ba muddin ze zauna da waccan to babu ni babu shi ya nemi wata uwar ba aminatu ba, bana )�aunarta bana )�aunar abin da zata haifa koda sun kai dubu....................

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*Akwai ingantattun turarukan wuta da humra masu )�amshi da kama jiki kamar irin su*

*Farar humra*
*Ba)�ar humra*
*Turaren gabgab*
*Turaren sandal*
*Sandal bagie*
*Turaren tsugunno*
*Turaren Kaya*
*Turaren jiki domin dauwamar da )�amshi mai kama jiki*
*Marun humra*

*A�an garen kayan girki muna da kayan )�amshi masu taimakawa girkinki wajan )�ara masa )�amshi gami da ��an��ano kamarsu*

*Team and Curry*
*Yajin tafarnuwa*
*Jan yaji*
_Ha��i na musamman domin saka mai gida tsalle a yayin dayake kai lomar abincinki kedai garzaya maza domin neman wannan numbern 08037712727 muna aikawa kowani gari da izinin Allah location ��inmu kano Na'ibawa_
6/13/22, 10:05 - Buhainat: *52*

Sannan ta juyo ga Ahmad wanda tun bayan daya gama jawabinshi bai )�ara cewa komai ba kansa yana sunkuye yana jin ta bakin kowa tsananin mamakin )�annen shine ke cin ranshi kowa yayi farin ciki amman banda su duk irin bautar daya ke musu amman yau ��aya bazasu gwada mai halarci kamar yadda yake musu ba tabbas sun bashi mati)�ar mamaki sedai daya tuna cewar dan Allah yake komai seya basar da abun.
Muryar hajiyarshi ce ta katse mai dogon tunanin nashi.
"Kaikuma Ahmad gaka ga mace nan badai ta wanke ta tura maka cikin dare ba shine harta fini a wurinka to ka bu��e kunne da kyau ka saurareni ni Amina bana )�aunar matarka kuma wallahi ba daban darajar marigayi ba dase na datse auren nan a yau amman duk da haka kace mata, Bala'i da masifata data �ba�bana baze barta taci abinci da kyau agidan kaba sannan bana so ko )�ofar ��akina kazo min bana )�aunar ganin fuskarka tunda Alhaji shu'aibu........
"Dakata aminah"
Cewar Hajiya binta ( mama binta kanwar habibu mai binsa)
"Duk rashin arzi)�in ki kada ki ta�a Alhaji domin ba sa'anki bane maganar ��anki kuma aike baki isa kin hana Allah ikonshi akansu ba tunda ke bakya ganewa har yau wannan cikin baisa kin saduda ba, yaya ku tashi mutafi wallahi duk abin ki Ahmad baze saki matarshi ba"
Tafa��a tare da ��aukar jakarta tabar falon a zuciye.
Duk jikin �ba�ban gidan yayi sanyi Alhaji dake tsaye shiya dubi Ahmad daya cusa kanshi a tsakanin cinyoyinshi ya kulle idanunshi.
Yace masa.
"Amadu kai ha)�uri ka jure halin mahaifiyarka duk rintsi karka rabu da matarka domin ina hango muku alkairi Allah yayi maka albarka yaji)�an mahaifinka"
Yana fa��in haka yabar falon sauran ma tafiya sukai idan ka cire su mama da suka zauna suna rarrashin Ahmad.
"To gayyar tsiya kwa��ayayyu atashi abarmin falona bana bu)�atar kallon kowani shege kafin na zubar muku da ledar ruwa akanku"
Tafa��a tana mayar da numfashi kamar tai dambe.
Sum-sum su innah suka ��aga sajeeda dake jin jiri suka wuce da ita su mama ma fita sukai Ahmad ka��ai ne a falon domin )�annenshi da �ban biyu sun shige bedroom ��in hajiya a zuciye.
Da baya ta koma jagab a saman kujera ta zauna.
Sekuma ta fashe da kuka!
"Anya Ahmad ka haifu kuwa yau agabanka aka gaggaya min magana sabida mace! ka)�i ��aukar mataki Ahmad ni na cancanci haka daga gareka"
Tafa��a tana kuka!
Rarrafawa yayi gabanta duk da hannunshi dake na��e da bandeji ya isa gab da ita ya sunkuyar da kanshi a )�asa yana furta kalmar.
"Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un"
Afili.
Yauce rana mafi farin ciki agareshi sedai kukan hajiyarshi yasa komai ya fitar masa akanshi hajiya bata cancanci haka daga gareshi ba hajiya uwace babu ragi idan ya juya mata baya kamar ya juyawa rayuwarshi ne tabbas hawayenta yafi saukar garwashi zafi acikin zuciyarshi.
Murya can )�asa yace mata.
"Dan girman Allah hajiya ki dena min kuka idan kina so na gama lafiya"
Yafa��a idanunshi jawur zuciyarshi kamar gaushin wuta yana jin inama hawaye zasu zubo mai koya sami salama.
"Agabanka waccan gayyar dattin tsarabar )�auye zata jefeni da ba)�ar magana amman kai shuru sabida ka auri jikarta Ahmad tun yanzu ka fara nunan haka inaga nan gaba kun fara hayayyafa daga nan zaka tashi daga Ahmad ��ina ka koma mijin tace"
Girgiza kanshi ya shigayi yana cewa.
"Bana fatan wannan ranar,bana tunanin akwai macen data isa ta sauyaki daga matsayinki hajiya nine dai Ahmad ��inki ban sauya ba kuma wadda kike zaton zata sauyani wallahi ayanzu kika ce na saketa sena saketa idan yaso tana haihuwa tai idda na nuna miki har yau kina matsayin uwata kuma ni babu wadda zata sauya ni awajanki"
Yafa��i hakan da iyakar gaskiyar shi.
"Bana sauya magana kamar yadda nace ba zancen saki a tsarina hakan ne ze tafi, Sedai kuma kaima ka shirya akwai nawa tsarin da ikon akanka nan gaba ka��an, sannan kuma kada ka kuskura ka kawomin ita koda da gaisuwa wallahi bana sonta bakuma zan sota ba"
Tafa��a tana karka��a )�afafu.
"Girkin data saba yi mana anan acan ma zatayi yara suje su ��auka, ka kuma shaida mata yara gidan wansu ne bata da doka ko tsari acikin gidan domin gidan ne kawai take ciki amman doka tawa ce sabida haka ka faso min )�ofa ta cikin wannan falon nawa yadda zan dinga ganin shige da ficen komai na gidan naka, sannan ban lamunci shafa tamin taron munafurci ba idan ka yarda aka ��ora tukunya da sunan taron tariyarta Allah ya isa"
Tafa��a tana mai tashi daga wajan.
A wahalce yabi bayanta da kallo.
"Allah ya bani ikon gamawa dake lafiya hajiya"
Yafa��a yana mai jin tausayin kanshi gefe guda tsananin damuwa mai yawa tai masa katutu acikin zuciyarshi tunda ya taso yakema hajiya bauta amman yau ��aya ta nuna bata san da tsananin biyayyarsa gareta ba, jiyay komai ya sire masa hatta ita sajeedan baya bu)�atar ganinta a yanzu yafi bu)�atar yaje ya ka��aice kanshi waje guda ko zuciyarshi xata bashi lissafin dai dai.
Da )�yar ya mi)�e kanshi na sara masa jiyay ciwonshi na neman tashi a wahalce ya )�arasa ��akinshi lokar daya ke aje drugs ��inshi ya bu��e hannunshi na rawa magungunan shi ya ��ebo ya �alla ya watsa cikin bakinshi kana ya ��auki ruwa ya kora ya haye saman gado ya kwanta.
Maganganun hajiya na dawo masa daki-daki cikin kanshi lallai so gamon jini ne ya rasa mai sajeeda taiwa hajiya aduniya ta tsaneta.
Mirginawa yayi gefe yana hasko jiya lokacin itama da sajeedar take kallon )�wayar idanunshi tana gaya mai ba)�a)�en maganganu babu abin da yafi fusgarshi kamar yadda take furta kalmar.
"Ahmad bana son ka bana son ganinka ha)�i)�a kai kazaman ba)�in gani wallahi bazan ta�a son ka ba"
Cije bakinsa yayi yana datse ha)�oranshi duk uwar wuyar daya keci akanta amman ta dube shi ta gaya mai haka tunda yake bai ta�a samun matsala da hajiya ba se akanta babu mamaki ma yanzu ita tana can tana harkokinta shiko yana nan yana fafutuka da kar�ar �acin rai akanta.
Hannunshi ya fama da}� sauri ya tashi yana rintse idanun shi xafi da damuwa ya cika masa zuciyarshi......

Sharab ta fa��a saman doguwar kujera tana mayar da numfashi.
Ahmad mijin tane?.................

Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218

*Akwai ingantattun turarukan wuta da humra masu )�amshi da kama jiki kamar irin su*

*Farar humra*
*Ba)�ar humra*
*Turaren gabgab*
*Turaren sandal*
*Sandal bagie*
*Turaren tsugunno*
*Turaren Kaya*
*Turaren jiki domin dauwamar da )�amshi mai kama jiki*
*Marun humra*

*A�an garen kayan girki muna da kayan )�amshi masu taimakawa girkinki wajan )�ara masa )�amshi gami da ��an��ano kamarsu*

*Team and Curry*
*Yajin tafarnuwa*
*Jan yaji*
_Ha��i na musamman domin saka mai gida tsalle a yayin dayake kai lomar abincinki kedai garzaya maza domin neman wannan numbern 08037712727 muna aikawa kowani gari da izinin Allah location ��inmu kano Na'ibawa_
6/14/22, 09:06 - Buhainat: *53*

Take nana tawa acikin zuciyarta, Kafin ta silale )�asa ta zauna ta dafe kanta dake mugun sara mata.
"Meye kuma zaki zube a nan wajan sekace wadda aka cewa uwarta ta rasu?"
Cewar innah data tsaya akan sajeeda, Lumshe idanunta tayi tare da warasu akan innah tana zubar da hawaye kamar famfo.
Kafin ta aro jarumtar furta kalmar.
"Innah komai ya tsaya min cak wai Ahmad mijina ne tsayin shekaru ta yaya za,a yi min haka?"
Ta fa��a cikin kuka!
Sakin baki innah tayi tana kallonta cike da mamakinta kafin tace.
"&�udurar Allah fatsimah meye haka kuka kuma yau ��in rana mafi daraja a wajanki ke yanzu inda ba mijinki bane da yaya zaki yau? munafuka lokacin da kuka )�ule a��aki ya turmusheki ya maka maki ciki ubanki kika gayawa se yanzu da aka ce mijinki ne zaki saka mana kukan munafurci"
Innah ta fa��a tana zama a kan kujerar dake kallon sajeeda.
"Nifa innah ba asan raina bane fin )�arfi yayi min Kuma ni yanzu tsakani da Allah bana son shi mahaifiyar shi bata sona kuma yaro ne"
Tafa��a tana tura bakinta gaba.
"Rufe min baki ke yanzu ba abin alfaharin ki bane ki sami yaro ��anye sharaf kamar Amadu meye aibun shi uwarshi kuma ai bada ita zaki zauna ba sabida haka ki cire wannan girman kan ki rungumi mijinki hannu biyu

Please Login or Register in order to submit comment