Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba lallai su auri mai ku��i ba bare ke"
Hajiya ta fa��i maganar cikin �acin rai lallai wasu mutanan basu san alkairi ba duk abinda sukaiwa habiba na kyautatawa bata gani ba shine zata bisu da wannan sakamakon tana masu kallon marasa adalci masu son kansu.
Shiko Alhaji takaici yasa yacewa ado ya dauketa subar mai falo ko gajiyar hidima basu gama ba habiba ta bisu da sharri.
Ado kamar ze ari baki wajan bawa iyayen ��akinsa ha)�uri seda hajiya tace mai.
"Adamu bakai mana komi ba, sabida daman ba kowa kakewa alkairi ya mayar maka da sharri ba lallai kai ado kacika ��an halak kuje Allah ya sanya alkairi"
Tafa��a tana tashi daga wajan.
Amai makon habiba taji nadamar abin da taima su hajiya ina bata damu ba haka ta mi)�e fuwww tabar falon kayanta ta tattaro ta nufi gate tana mita amaryar da babu �ban rakiya haka taje gidan da aka bawa adon ta aje kayanta tana kallon yadda aka zuba mata kayan ��aki masu burgewa, Kunya ce tasa habiba saurin barin gidan domin da muguwar rawa gwara )�in tashi tasan hajiya bazata )�ara ri)�e taba wannan yasa tayo gidan mijinta sabida da rayuwar kauye gwara zaman gidan ado.
Dan haka ��akin gadonta anan ta aje kayanta ta haye gado tana kallon komi a rai����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������ne.
Ado bai shigo ba se can dare sosai yana aje mata ledar dayazo da ita ya fita tsakar gidan dan ya shiga ban��aki fitar sa keda wuya habiba,ta datse kofar ta barshi a waje yana bugu.


*masu fitarwa kuci gaba amman kusani baku isa kun hana ni samun abin da Allah ya nufeni da samu ba*
5/30/22, 21:16 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*23*

Bugun duniya ado yayi habiba ta)�i bu��e mai )�ofa haka yana ji yana gani yayi kwanan ��ayan ��akin.
Batare da habiba ta bu��e mai )�ofarshi ba, Jin shuru ya daina bugun yasa habiba tace.
"Shegen )�auye ya ��auka sauna ya samu ya zuban dattin talauci a banza ai kaida gadon nan sedai kallo"
Tafa��a tana janyo ba)�ar ledar daya shigo da ita wadda ta duba kajine manya irin gashin tukubar tsiren da! aciki zama tayi taci abinta ta )�oshi sannan ta juya baccinta wanda bata farka ba seda safe cikin ko in kula ta fita tayo alwala tazo tai sallah batare datai nadamar latting datai a sallar ba, Kicin ta wuce ta ha��a murhu tana tsaki ta dama koko fal kofi ta dafa shinkafa ta ha��a kayan kari tayi ��aki ta zauna taci ta )�oshi, Ta wuce wanka rana nayi tashiga gidan ma)�ota anan take yi musu bayani ita ma)�ociyarsu ce ta tare jiya.
Ado kuwa daya tafi sallar asubahi gidan alhaji ya wuce acan ya karya sannan sukai sallama da baki ya wuto gida ya dawo yayi wanka har lokacin habiba tana makota yayi mamaki sosai lokacin dayaga sun shigo da ma)�otansu wajan mutum 3 anan tsakar gida ta zube su ta ��ebo musu ragowar abincin datai suka kuma ci amman bata bawa ado ba.
Girgiza kai kurum yayi aransa yana mamakin gamar habiba.
Ficewa ma yay yabar mata gidan baki ��aya bai dawo ba se dare har lokacin da jama'a agidan domin habiba ta kuma jawo makota tana lafta masu karya ado asiri yayi mata aka aura mata shi amman ita �bar gidan Alhaji mamuda ce.
Sukuma makota ganin yadda ta baje masu kayan abinci suna ci yasa suka yarda har suna mata fadanci.
Al'amarin habiba kullum gaba yake kimanin wata goma da aure wata ala)�a ta auratayya bai shiga tsakanin habiba da ado ba sema raini da tsabar wuyar dayake ci a wajanta daman abinci bata yi mai sam.
Kullum ado ha)�uri yake da ita sabida ya fuskanci mati)�ar kana tare da mutum tofa sekai ha)�uri da halinsa.
Acikin wannan watanni ado yay kwanta kwanta ya turmushe habiba a ��aki ya biya bu)�atar sunna da ita aikwa zagi ta uwa ta uba ado ya cita haka ya tattare yabar mata gidan dan tsoro seda yay kwana uku bai dawo ba lokacin har ya tarar habiba ta gyara jikinta kamar ma komai bai shiga tsakaninsu ba.
Kimanin wata biyu ado ya dauka yana lalla�awa ya nemi habiba wanda ranar da auren su ya cika shekara guda ciff habiba ta soma laulayi kamar babu gobe.
Hankalin ado ya tashi haka ya zauna ya rafka tagumi kamar zeyi kuka! al'amarin daya cigaba domin kullum da irin tsirfar dazata fito mai da ita amai makon ado yay )�ibar amarci seya rame ya bushe sabida albashinsa baya isa bu)�atuwar habiba damma Alhaji mamuda yana kokarin taimaka masa.
Cikin habiba na wata biyar tashin hankalin ya same su domin Alhaji mamuda da iyalinshi sun tafi abuja a hanya motar ta fa��a rami baki ��aya babu wanda yayi rai acikinsu.
Hankalin ado ya tashi kuka yake yana tumami ga daman jarabar habiba ta isheshi ta kullum kokarin zubda cikinta take sabida tace bazata haihu da talaka ba.
Fa��in irin tashin hankalin da ado ya shiga se Allah domin a kwanakin yay rama yay duhu, Haka aka cigaba da amsar gaisuwar su Alhaji habiba kam murna take tana cewa farar gawa domin ita duk a jahilcinta ta ��auka gadon su Alhaji ya zama nasu ko ina ta ta�a jin haka oho? kwanaki bakwai kowa ya watse dangin Alhaji na cikin gari suka rufe gida suka tafi �ban kayan abincin da suka rage aka bawa ado.
Tofa aranar habiba hauka ne kawai batai ba har tana kiran zata kai )�ara kotu! daya ke kotun mahaukatane ai sesu amshi karar yar aiki akan bataci gadon iyayen ��akinta ba, cewar malam ado ya tashi yabar mata ��akin.
Haka habiba tai ta mita ita ��aya ta jima kafin tai bacci.
Kwanci tashi cikinta ya shiga watan haihuwa lokacin komai ya tsayama ado domin baya cas baya as in ka cire gidan da alhaji mamuda ya basa ya zauna baida ko kaza a birni alokacin ya nemi shawarar habiba kosu koma bichi can mahaifarsa tunda can ko banza ze noma.
Bu��a tayi tare da shewa tace Allah ya kiyaye tai zaman kauye tafi karfin casa da bushe hatsi.
Sosai ta bashi mamaki lallai harta manta inda ta fito kenan.
"Lallai habiba inda ba'asan asalin ungulu ba se ace daga misira take to bara kiji bazan takurawa kaina ba abin da na samu shi zanyi"
Yafa��a yana ka��a rigarshi yabar mata gidan daman duk azuciye yake sabida ga jarabar habiba ga talauci.
Mita tahauyi tana lallai ado yaga makwancin ta shiyasa har ya rainata haka.
Ado ya shiga halin matsi da )�yar ya samu ya ha��a jarin kayan miya a layin gidan yake zama ya siyar amman duk abin da ya kawo mata seta raina shi koma ta jefa mai tace tafi )�arfin abun wanda sam ado baya nuna mata ya damu sedai acan )�asan ranshi yana jin babu da��i.
Habiba kanta ta shiga damuwa sabida ita gwanar )�arya da son nunawa nan da nan tai )�asa ma)�otan ma suka daina shigo mata sabida bata da shi kota shigar masu tana fara magana suke sa shewa suna mata dariyar ma)�aryaciya wannan yasa ta dena shiga ko ina tai zamanta agida tana bawa ado gashi kota ina.
Cikinta wata tara cif Allah ya sauketa lafiya ta haifi zan ka��e��iyar �ba mace fara jajur masha Allah tabarakallah kyakykyawa mai kama da habiba domin habiba gwana ce itama a kyau domin ba baya bace ba.........
5/30/22, 21:16 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*24*

Kuzo kuga farin ciki wajan Malam ado jiyake kamar ze ha��iye jinjirar tasu, Sedai wani abu ��aya dake faruwa da yarinyar shine tana da matsalar idanu wanda garin haihuwarta idanunta ya sami matsala sabida rashin likitoci tare da manya wa��anda suka san kan haihuwa a wajan, wanda sam su habiba basu kula da hakan ba seda yarinyar tai wajan kwana shida.
Koda malam ado yaga hakan se hankalinshi ya tashi lokacin ya ��auki habiba da jinjirar suka tafi asibiti sosai likita ya dubata yace babu damuwa wata jijiyace ta ta�u agarin fa��owarta amman idan takai shekaru biyar su kawota ai mata aiki, sannan ya basu magunguna yace suna bata insha Allah zatana gani amman bawai sosai irin na sauran mutane ba.
Habiba ce ta bu��i baki tace ba,a iya aikin yanzu ba? likita yace za,a iya mana amman kudin sunkai kimanin dubu ashirin.
Zufa suka somayi ita da malam ado shin ina sukaga dubu ashirin inba gidansu zasu ��aga su sayar ba.
Murmushi likitan yayi ganin sun ��aga hankalinsu kuma daga gani basu da ita dan haka seyace masu sukwantar da hankalinsu suje da magungunan aita bata insha Allah da zarar takai wa��annan shekarun ma ganinta ze dawo normal kamar na kowani ��an adam mai lafiyar idanu.
Da )�yar ya ha��a ��ari biyu da hamsin na ku��in maganin ya bada amman duk da haka bai burge habiba ba suna tafe tana bala'i tana zunku��a goyon ��iyar tana mitar talauci bai ba Allah wadaron naka ya lalace yanzu )�aton gardi dashi ya kasa biyan kudin duba lafiyan ��iyarshi.
Bai kulata ba danshi yanzu ma duk tunaninsa yana kan abin hakikar suna dan haka suna zuwa gida ya kwa�e kayansa ya sauya,ya fita bai zame ko ina ba se bichi garinsu anan �ban uwa suka harha��a mai kayan )�auye sannan sukai mai kudin abin hakika ya tawo gida hankalinsa kwance.
Da yamma �ban uwan shi suka diro gidan dan habiba kam bata gayyaci kowa nata ba tace bata son kayan wari suma �ban uwan ado da suka zo babu fuska dan ha��e ranta tayi tamau babu shiri suka juya abunsu domin baka gayawa mutumin kauye zuciya ba.
Haka aka barta ita )�wal kamar mayya agidan washe garin suna malam ado yay ma jinjira hu��uba da sunan mahaifiyarshi wato Aisha nan ma mita habiba tai tayi harda ce mai aiba uwarshi bace tai mata na)�udar daze saka sunanta.
Mai hakuri bai iya fa��a ba in ranshi yana �ace anan malam ado ya nunawa habiba kuranta domin har marinta yayi yace mata kuma tabar mai gidansa.
Ta aje mai ��iyarsa.
Kuka tahauyi tana bashi ha)�uri domin da rayuwar kauye gwara ta gidan ado.
Bai kulata ba yabar mata gidan da kanta ta gyara hanjin sunan �barta dan ba)�in hali bata gayyaci kowa ba haka ta soye tasa agaba taci ta )�oshi ta rage mai ka��an.
Koda ya dawo bai magana ba haka ya dauka batare daya ce mata komai ba.
Washe gari ma da kanta ta gyara ragon ta soye abinta wanda wannan hali na habiba ya zamewa malam ado kamar shirin wasan kwaikwayo haka dai ya zuba mata idanu seda ta raba sanna ya diba ma danginshi nan ma tsiya tai tayi har makota na lekowa.
Kwanci tashi halin habiba ya dami malam ado duk yabi ya koma tsohon dole sabida tension, gefe guda Aisha tana girma tana kuma kyau idanunta na kuma ciwo.
Yarinya mai hakuri irin na mahaifinta duk yadda habiba zata)�i bata nono bazatai kuka ba sedai tai ta mayar da ajiyar zuciya.
Yau da gobe ga habiba harta girma takai minzalin shekaru goma lokacin kyawunta ya )�ara bayyana sedai matsalar nakasar idanunta wadda har wannan lokacin babu ku��in aiki, Haka zalika habiba ta ��auki jarabar son duniya ta ��ora akan Aisha wadda take cin burin wallahi bazata auri talaka ba yadda ta taso awahala tai auran wahala wallahi aisha bazatai ba,.
Sau tari aisha kanyiwa uwarta habiba fa��a wadda take cewa ( innah)"ki sai saita buri ba lallai ki samu abin da kike soba" da gudu take bin Aisha idan tai mata wannan kalamin tana aika mata da ashar tana ce mata mai bakin tsiya.
Lokacin da aisha ta cika shekara goma sha ��aya tai saukar alkur'ani mai girma daman batun karatun boko ba'ama sakata ba.
a wannan lokacin masifar innah ga malam ado ( baban aisha ) tai sau)�i ta koma kan �ban samarin dake biyo aisha domin duk wanda ya biyo aisha yana so mati)�ar talaka ne tofa )�afarka ce zata kaika dan aguje zaku kasa da innah lol���i
Tana binka a layi tana �barta matar manya ce.
Cikin wannan )�adamin baba yaje bichi da aisha tsautsayi wani ��an kaninsa yace yana son aisha harya biyota daga can.
Aikuwa yaron nan yaga tijara domin innah data bishi yana gudu tana gudu seda babur ya buge yaron ta dawo gida tana huci.
Girgixa kai baba yayi yana wa matar tashi fatan samun sauki.
Cikin haka malam ado ya kwanta lalura wadda ashe bata tashi bace aisha ita tai jinyarshi lokacin tana kan shekaru goma sha biyu, Duk �ban )�ananun )�irgan dangi sun cika kirjinta, Ganin cutar tai tsanani suka nufi asibiti.
Dogon bafulatani kyakykyawan gaske mai kimanin shekaru ashirin da biyar yana aiki anan asibitin amman ba likita bane practical suka zo asibitin suna taimakawa likitocin sosai Aminu sunanshi yana da kirki da son mutane anan Allah ya ha��ashi da Aisha aikwa yace yaga matar aure.
Dayake a tashin hankali innah take yasa bata kula da lamarin aminu da aisha ba har aka sallami baba daga asibitin bayan kwana biyu da daddare inna na kuka tana ro)�ar gafarsa akan abinda tai ta shuka mai babu �ata lokaci yace ya yafe mata daman shi bai ri)�eta ba.
A daren kuma Allah ya kar�i ranshi.
Allahu akbar kullu nafsin za'ikatul maut!
Dukkan mai rai seya ��an��ani ��acin mutuwa yau dai ado ya tafi yabar innah da dogon burin rayuwa.
Kuka innah da Aisha suke suna tumami abin tausayi innah anan tai ta fa��in halin kirkin malam daman se bayan babu kai ake gane waye kai.
Abu kamar wasa innah tai sanyi babu wannan fa��an, Sedai me ranar bakwai da �ban uwan ado da mahaifansa sukace zasu tafi dasu bichi arufe gidan ranar ta koma habibarta zam domin cin mutunci ta bisu dashi fasali fasali haka suka tafi wutsiya a zage.
Wanda shine dalilin daya sa sukace taje ta rike Aisha sun janye daga kansu, wanda hakan shine ya zamo dangin ado basu )�ara zuwa inda innah take ba daman bata ta�a zuwa ba can ��inba aisha ce ka��ai mai zuwa ita da babanta itama kuma tasan innar bazata barta taje ba........
6/1/22, 21:33 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*25*


Haka innah habiba suka cigaba da zama da Aisha har zuwa lokacin tada kammale takaba, Lokacin Aisha na fita makarantar Allo wani bin anan zasu ha��u da aminu su gaisa sabida shi inda yake da zama anan wajan sabon titin mandawari ne.
Koda wasa Aisha bata ce mai yazo gidansu ba zadai su ha��u anan idan ze tafi aiki su gaisa sabida Aminu ba��an kano bane ��an gombe ne karatu ya kawoshi kano bai da dangi ko ��aya anan se abokinsa Usman wanda yake kamar )�ani wajanshi domin aminu ya girmewa usman nesa ba kusa ba.
Cikin )�an)�anin lokaci soyayya mai )�arfi ta )�ullu a tsakaninsu har yana cewa zezo gida yayma innah bayanin kanshi amman fafur Aisha ta)�i yarda sabida sanin halin mahaifiyarta tasan taji aminu ba ma'aikici bane tabbas bazata bari ya aureta ba wannan dalilin yasa bata ma barshi yaje gaisuwa ba duk da irin ba)�in nacin dayake mata.
Haka rayuwar tai ta tafiya wanda yanzu haka Aisha tana kan shekaru goma sha hu��u sun ��auki kusan shekaru biyu suna soyayyar �oye da aminu sabida halin innah gashi har aminu ya kammala karatunsa daman lokacin yana ga�ar )�arshe ne yanzu haka zaman jiran result yake ya nufi garinsu.
Kuma cikin wannan lokacin ya kafawa Aisha nacin seyaje ya gaisa da innah sabida yana son auren Aisha bada wasa yake ba.
Babu yarda Aisha batayi ba domin hana Aminu zuwa amman seya ce mata shiba son )�arya ike mata ba yazama dole yaje su gaisa, Sedai inda wani abun take boye mai ko tana da wanda take so.
Tsananin kunyar tace mai ga halin mahaifiyarta yasa bata ce mai komi ba haka suka sanya ranar da zeje wajan innah wadda ta kama ranar juma'a ne sabida innah ta sami aiki anan makarantar Buk stap school,tana share-share wanda ake bata albashinta wanda ta sami hanyar wajan wata )�awarta datai anan kusa dasu.
Wannan aikin data samu shine ya )�ara ��orawa innah dogon buri aranta sabida yadda taga malaman buk da ��aliban ke taku ��ai ��ai cike da boko tare da wadata wannan yasa tace itama aisha bataza auri jahili talaka ba, idan ta fita aikin takwas se biyun rana take dawowa.
Babu abinda take da albashinta se aikin siyowa Aisha kayan ado sabida tace tana kwalliya tana zaga titi ko Allah zesa ta lantsamo musu babban mai ku��i, innah fa seta)�i ci ta)�i sha taiwa Aisha ��inkin da duk yaran anguwar basu da irinsa duk dan wani yace yana sonta amman abin mamaki sau ��aya tak wani ��an garuwa ya ta�a biyota tun bayan korar wannan ��an kanwar adon datai, Shima mai ruwan daya biyo aisha da )�yar yasha a wajan innah domin kuwa ubanshi yasha zagi.
Yau tun magariba Aisha tai kwalliya ta zuba uban turare tana zabga )�amshi ta ��auko kayanta na )�asan akwati ta saka, Tunda take ��auri innah ta tsira mata idanu ta soma yi mata kirarin farar mace alkyabbar mata.
Matar sarki ko gwamna.
Murmushi Aisha tayi sannan ta wuce taje tai sallah.
Sannan ta dawo gaban innah ta zauna tama rasa yadda zatai tacewa innah aminu zezo dan tsananin kunya irin tata.
"To maza yanzu an fito daga masallaci ki fita zuwa babban titi ki dawo ki gyara taku sosai ki tabbata kinbi ta hanyar manyan gidajen nan ko Allah zesa mu dace"
Da kallon mamaki Aisha tabi innah kafin tace.
"Innah akwai ba)�on daze zo gaisheki karna fita yazo bana nan"
Washe baki tayi kafin tace.
"To Masha Allah bara na fara gyarawa kada naje ko ��an siyasa ne mu raina kammu bara yazo mugani in zamu je dashi in bai yiba kuma akwai wani mutum dake ban ku��i kyauta kullum idan zan tafi aiki gidan sa nacan gaba to zanje wajansa idan ni yake so to gani ya aureni idan bani yake soba kuma gaki sena je dake"
&�unshe dariya Aisha tayi tana mamakin halin uwarta wani bin innah kamar me idan tai magana amman batace komi ba ta mike tai mata sallama ta fita can kofar gida domin taronsu aminu sabida ya gaya mata lokacin zuwansa wannan lokacin kuma waya se wane da wane.
Sosai innah habiba ta gyara taci ado harda turare tai shinfi��a ta zauna tana jiran ba)�i.
Lokaci ka��an Aisha suka shigo dasu aminu bayan tai masu jagora tun daga nesa innah ke kallon su aminu tana ta�e baki harda haskasu da fitilar )�wan dake hannunta.
Gaisawa sukai ta amsa a ��age kafin tace.
"Keku ma ina kika samo wa��an nan sunci malun malun kamar yan farauta to samari dame kuka zo?"
Tafa��a kamar wata lauya a kotu.
Da sauri Aisha tayi ��aki tana mai jin takaicin halin innah amman duk abin da suke tana jinsu.
Usman ne ya ��ago kai ya dubeta kana yace.
"Abokina sunan sa aminu haifaffan garin gombe ne karatu ya kawoshi kano inda muka ha��u anan school of nursing duk da ya girmeni amman hakan baisa mun )�i yin abota ba domin Aminu mutum ne mai haza)�a yana taimakona sosai wajan bitar karatu wanda da��in hakan yasa nake cemai yayana shikuma yace min )�aninsa yanzu haka yana gidan mu anan sabon titin mandawari muna zaune a shago ��aya ya gamu da aisha anan wajan aikinmu cikin asibitin aminu kano inda aka kai babanta da baida lafiya cikin hakuncin Allah soyayya ta )�ullar masu kuma shi da aure yake sonta in babu damuwa ze turo mahaifansa sesuyi maganar aure yata fi da ita gombe inya aureta"
Washe baki innah tayi jin ance aikin asibiti lallai wasu masu ku��in basa nuna kansu kafin tace.
"To to likitoci sannunku Aisha bazaki kawo musu ruwa ba"!
Ta )�walla mata kira.
Kafin takuma cewa.
"To duk babu komai ni ai ko gobe ne ya turo iyayensa babu komai ai �ba mace bishiyace a gidanka inuwa a gidan wani likita babu komai"
Tafa��a tana mai jin kamar ta mike tai rawa sabida tasan yadda likitoci ke samun ku��i.
"Innah ai bamu samu aikin ba tukunna mundai yi karatu amman babu wata matsala idan ya aureta babu abinda baze mata ba, Kinsan harkan aure ba,a karya munyi practical ne a asibitin shine dalilin dayasa muka ha��u da Aisha acan"
Usman ya fa��a kansa tsaye.
Ai habiba najin haka tahau bala'i nan da nan ta rufe idanu taita zuba masu tijara kala kala.
"Kai ba)�auyen fulani kaje ka nemo mazan kudi ba mata ba in kana son auren aisha shegen banza haka kawai ka aureta ka kaimin ita wani garin taita casa da surfe a banza maza kubarmin gidana"
Wutsiya zage suka bar gidan duk kunya ta cika su.
Aisha kam ranar innah bata gane kanta ba domin kuka taita yi mata wanda harya sakata zazza�i dole tasa innah danganawa da gidan wani malami da safe, akan yay mata bincike ko aminu asiri yay ma �barta shiko ��an duban ya zabga mata karya wai asiri aminu yay ma aisha hardai ya rabata da dubu biyar ��inta ya ha��o mata )�aurin turare.
Haka tazo taita bankawa aisha wanda yaja idanun aisha ya tashi da ciwon daya firgita innah.
Tsayin kwana uku ana gurmi don aisha ko abinci ma ta )�ici se kuka kamar yadda shima aminun yake can yaketa aikin kuka usman yana lallashinsa.
&�awar innah habiba mai suna hansatu ita tazo har gida ganin yadda aisha take ta kunci yasa taima innah fa��a tace mata.
"Habiba yarki mai biyayya karfa kije agarin neman gira ki rasa idanu"
Bu��ar bakin innah setace ma hansatu ai tasha kuruminta wannan mutumin dake bata kyautar kudi tai masa magana yace baya sonta amman zezo yaga yarta yau intai masa ze aura kinga kakata ta yanke sa)�a.
Duk aisha tana jinsu kuma tana mamakin kwa��ayin uwarta wanda hausawa kecewa mabu��in wahala.
Hansatu da mamakin halin habiba tabar gidan adaran kuma wannan mutumin yazo gidan domin ganin aisha.......
Typing 6:40am
6/1/22, 21:33 - Buhainat: *DAN GIRMAN ALLAH KARKI FITAR IDAN KIN GANSHI A WAJE DAN GIRMAN ALLAH KADA KI KARANTA NA KU�INE KI BIYA KI KARANTA DON ALLAH*


Littafin *��OYAYYAR &�AUNA* Na ku��ine akan farashin Naira #300 kacal, Idan kuma sp kike so ( ina tura maki ta private ) naira 1000 ne kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218


*26*

Da duka da komai habiba ta sanya Aisha, ta kintsa cikin kaya masu kyau ta gyarata tsaf ana kiran sallan isha wannan mutumin ya )�araso wanda seda habiba da kanta taje, tazo dashi har cikin gidan, tai masa shinfi��a ya zauna ta kawo masa ruwa.
Sannan ta mi)�e ta kirawo mai aisha wadda taci kuka ta )�oshi Hankalin aisha bai tashiba seda taga kir�e�en mutumin dayazo wajanta wanda tunbinshi ka��ai ze iya hallakata sannan a haife ze haifeta ba)�i ne sosai yana da jan idanu kamar gauta.
Tunda taje tai )�asa da kanta maganar duniya yayi mata ta)�i mayar mai da martani, Shiko mutum yaga �bar camas farar fata nan yayta zuba harda kokarin kama mata hannu abunda aminu bai ta�a yi mata ba kenan dan haka aguje tabar mai wajan tai ��aki tana faman zare idanu da sauri innah ta fito tana tambayarta lafiya.
"Innah hannuna ke ta�amin ��an iska ne tsohon banza"
Aisha ta fa��a tana kuka, Amman sabida tsabar son abin duniya haka innah tahau bala'i

Please Login or Register in order to submit comment