Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta na riƙon zane😹 Chouchou kuwa ƙarƙashin gado ta shige😂M Ameer Ƙanwar Lawiza sun yi tsit sai haɗa uban gumi a ke cikin drower,
Fadila khan, Ummu najma,Ummi, Nana Abdou, Mama Ahmad,Qum Habibity,zainab Wada, Mama Nabeela,Mama boy,humaira, Mama Ikram can na hange su bayan labule ko wace dafe da zuciya💔 ido na shatatar hawaye,Halimatou Diffa wacce ke da ƴar sauran jarumta ta leƙo ta window👀 tare da saurin komawa ganin Abbas ya fitar da tashi bindigar ya na kallon sama.😂😂😂😂😂


Cikin bada umarni Abbas yace "ku shiga ku fiddo min duka mutanen da ke ciki kowa ya fito ko na tada bom"ai ko ida rufe bakin shi bai yi uwanda ke kusa suka fara fitowa yayinda yaran shi suka bazama su na tunkuɗo mutane waje.
Deeya ta laɓe bayan Nadiya ta na makerkyata tsabar tsoro,ganin saboda ita duk an tashi hankulan jama'a hakan yasa ta auro jarumta ta fidda kanta da kanta.
Duk step ɗin da ta taka sai bugun zuciyar shi ya ƙaru hakan ya tabbatar mashi da ta na zuwa ne saboda bai taɓa jin wannan canjin ba sai haɗuwar shi da ita,tun kafin ta ƙaraso ya kafeta mayun idon shi uwanda suka yi jawur tsabar ɓacin rai da tashin hankalin rasata da ya ke ƙoƙarin yi.
Sanye ta ke da spleeping dress rose irin masu santsin nan,dogon wando ne har ƙasa haka ma rigar mai dogayen hannuwa ce irin mai manya buton a gaba.
Tamkar ɗokewar ruwa haka duk mutanen gun suka tsaya cak suna kallon ikon Allah,yaran shi ma tsayawa suka yi jin Ogan nasu ya dakata da harbin bindigar.
Sanyayar iska ce ke kaɗawa mai shiga jiki mai tafiya da ruhin masoya,gashin kanta wanda ya ke a tubke ya shiga yal-yal-yal ya na tashi sama yayinda kayan jikin ta suka lafe saboda sanyin da ya sauko.
Sai da ta kusa kawo kusa da shi ta tsaya ta sunne kanta idonta na ɗigar hawaye,ƙarasowa yayi gunta ya rugumeta tare da sakar mata kuka mai ɗan sauti wanda iya ita kaɗai ta ke ji.
"Ma raison de vivre miyasa za ki min haka?"ya faɗa ya na ɗan ɗagowa ya tsura mata ido ganin ba za tace komi ba ne ya ja hannunta zuwa motar shi ya cillata tare da zagayawa ya zauna mazaunin drever ya yiwa motar key a guje ya fice,kuka Nadiya ta fashe da shi ta na kiran sunan Deeya......


Comment and share Please


Jikar Rabo ce 😎
*ƊAN DABA*
```love
and
romantic story

``` _MRS SADAUKI_ 💫

*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀️

____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM

*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇🏽

*500MB* 200

*1GB* 300

*2GB* 600

*3GB* 900

*6GB* 1800

(CHECKING BALANCE * 461*4# )

VALIDITY : 1 MONTH

For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*

*PAGE 43-44*

Furgici,bugun zuciya,tashin hankali ƙarara suka bayya a fuskar Oga Danee wanda ya kunna hasken ɗakin idon shi ya sauka kan Jasmine wacce tuni jinin jikinta ya ƙare ƙwaf har wani yalow ta ke fuskar nan tayi fari ƙal.
"Jasmine mi ni ke shirin ganin , Jasmine mi ya kawo ki nan na shiga uku na lalace kar ku shanye min jinin Ƴa ba ita ba ce na bayar a matsayin sacrifice"Oga Danee ke wannan furci cike da tashin hankali kafin yayi dialing number Oga Darma "hahhh to ya ka ga kafcen? wannan salona kenan kai tantiri ka iya zamba balle ni ɗan siyasa?ka cutar da ni ka bayar da ƙwan halitta ta gun matsafa nima yau na bayar da ta ka ƴar mafi soyuwa gare ka.Ko ka zata ban san kafi son Jasmine ba kawai ɓoyewa ne kake dan kar a cutar da ita kai mai wayo hhhh.To tsaya ba ma wannan akwai abinda ya fi wannan kafcen furgici shine Ahmad na nan da ran shi ko akaifar shi ba ta bar jikin shi ba saboda David da ka tura in sheƙe rainon shi nayi ya koma Dawood shi kuma ɗayan William da ka ɗauka na hannun damar ka to ba kowa ba ne face jinin Ahmad hhhh"Oga Darma ke faɗar haka ya na sheƙewa da dariya kafin oga Danee ya kai ga yin maganar wasu halittu maras kyawun gani sun sauka cikin ɗakin suna mai kama-kamar zanen gadon da Jasmine ke kwance suka ɗaga shi sama suka tafi da ita da zanen.
Zaman ƴan bori Oga Danee yayi ya fashe da kuka kafin ya miƙe tsaye ya suturta jikin shi ya nufi waje a mugun sauri,tsabar yadda ya ke cikin tashin hankali ya sa bai tsaya jiran drever ba yayi tuƙi da kan shi bai zarce ko ina ba sai gidan Papi a hasale ya shiga gidan ya na huci.


Kwalbar giya Papi ya bashi ya tultula sosai kafin ya bashi wani abu cikin marfi mai masƙi ya shanye wanda a ciki ne Papi ya nasawa Oga Danee ƙwayar maita😱ba a ɗau lokaci ba kuwa Danee ya fara tanɗar baki ya na kallon Papi wanda har ƴan cikin shi ya na gani.

Papi ya juya baya yace "kar kace komi duk na san abinda ke faruwa shiyasa na shirya maka yadda za ka ɗauki fansa a sauƙaƙe ba komi ba ne sai ta hanyar lashe kurwar su saboda mayyta tafi tsafi girma"tamkar wani mayunwacin zaki haka Oga Danee ya miƙe yace "Papi ina son ka tattara min duk wani maye da mayya na duniya da wanda ke yi a ɓoye da wanda ke a sarari ka shaida masu yanzu sun samu ƴanci zan gina babbar MASARAUTAR MAYU (Oum Hairan)yaro da babba mace ko namiji duk za'a tare a can zan ɗora sarauta wacce ba'a taɓa gani ba zan fito cikakken *ƊAN DABA* kuma babban maye zan adabi garin Moumbay da duk wasu magoyan hana tsafi a duniya hhhhh"cike da jin daɗi Papi yace "an gama".


Abun haushi abun takaici Oga Danee na komawa gida ya sa aka dafa wake da shinkafa da mai,nan ya jefa ƙanƙarar maita duk yaran shi suka ci suma suka zama Mayu😰,cikin ƙananan lokaci garin Moumbay ya fara hargitsewa da yawan rashin lafiya gefe ɗaya kuma wani ƙaton gini ne aka ɗora wanda ya kusa canye rabin garin.



Miƙa Siya tayi ta buɗe idonta uwanda ta ke jin sun yi mata nauyi,shafa kanta William yayi ya na kallonta yace "kin tashi?"da mamakin shi raɗau ta amsa mashi da bakinta.
Oga Darma wanda ke gefe yace "ayi haƙuri na shaƙa maki maganin barci ba da son raina ba yanayin aikin ne ya zo da haka,am Nas amshi kuɗi ka hau taxi ka koma hotel zan neme ka"Nas da ke gefe yayi wani sukuku da shi dan sam bai ji daɗin mutuwar Jasmine ba,karɓar kuɗin yayi ya fita.

Daddy wanda tuni yayi aski yayi wanka ya fito fes da shi gwanin kyau ya gyara zama ya dubi duk mutanen ɗakin"am to yanzu dai babu abinda za mu ce sai godiya da Allah,abu guda ya rage mana shine dawowar Michel izuwa yadda ya ke tun farko"Oga Darma ya karɓe zance "eh kam haka ne ya kamata mata su tashi su bamu waje mu san dan tsara yadda abun zai kasance"Mama ta ja hannun Siya ita da momy suka bar gun.

Wata takarda Darma ya fito da ita yace "wannan shine kogon da kambun sarautar ya ke ya zama doli mu nemo shi kafin Danee ya kawo mana hari dan na san doli ya farauce mu,sannan abu na gaba shine jinin Danee mu ke da buƙata ko yaya ne dan dawo da Michel mutum wannan ne makarin "shiru dukan su suka yi suna nazari Dawood ya gyara zama yace "Ni zan nemo shi nayi alƙawari,dan ƙaramin aiki ne gare ni"cike da gamsu Darma ya tare Daddy da hankalin shi ya tashi yace "kar ka damu na san ko wanene Dawood dan tuni ya tashi daga David ɗin da kai ka sani ni na hora kuma ƙarfin ikon jikin shi ma ba zai bari a cutar da shi ba"cikin nutsuwa Daddy yace "shi kambun ni zan ɗauko shi Siya ta bani duk pouvoir ɗin da ke jikinta yanzu babu tsafi ko ɗaya a jikinta".
William yace "zan rakaka wajen ɗauko shi Daddy dan kai ma ka na buƙatar garkuwa"cike da jin daɗi Oga Darma yace "to hakan yayi kyau ni kuma zan ji da duk wani motsi naku ta allon sihiri na duk wanda ya tai shiga matsala zan zama garkuwar shi"haka dai suka cigaba da tattaunawa har lokacin cin abincin rana yayi.

Tamkar kar ta fito saboda gamo da tayi da ƴar uwar ta kuma abun farin ciki ta warke daga makantar ta,tun da ta fito Dawood ya kafeta da ido ko ƙyaftawa bai yi.Ba ta ko kalli inda ya ke ba amman taji idanun shi kanta,turo baki tayi ta wuce Kitchen a zuci yace "eh lalle waccan yarinya ta raina ni ma yanzu ko gaishe ni ba za ta yi ba?"kasancewar shi ɗaya ne falon William na part ɗin shi wajen yin wanka,Daddy da Darma kuwa a can masjid ya baro su hakan ya sa ya tashi ya nufi kitchen ɗin.

Shi ɗin mai rauni ne idan ya na tare da ita hakan yasa shi kasa yin komi kawai sai ya tsaya ya na ƙare mata kallo,yadda ta ke motsa miyar da ta ke réchauffer matsowa yayi ya tara mata alamun ta bashi shi ma ya ɗanɗana.
Rufe tukunyar tayi ta juya mashi baya wai ita fushi ta ke da shi,juyo da ita yayi tare da laƙace mata hanci ta buge hannun shi tayi "Ni ka ƙyale ni shine ko nema na ba kayi ba alhalin tunda da safe kake nan"ta faɗa a shagwaɓe dariya ta bashi ita ala doli wai nan fushi ne ta ke kuma in yace ta na son shi tace a'a."Ka koma falo please kar wani ya gan mu"cewar Leemat ta na ɗan leƙa falo da taji kamar motsin mutum "to mu ma ba sai mu gan shi ba🤷🏻‍♀️"dukan shi ta shiga yi a ƙirji ta na ɗan kukan Shagwaɓa ya riƙe duka hannuwanta tare da ware su zuwa can ya sake su ya na mai ɗora ɗaya a ƙugunta ya matsota zuwa jikin shi saurin rumtse ido tayi jin ya na hura mata iska a fuska.
"Leemat tun ɗazu ke ni ke jira ki ida bani labarin nash..."sauran maganar ta maƙale Siya ta waro ido tare da saurin yin baya ta na dariya ƙasa-ƙasa William da ya ke saukowa daga step yace "hy"ta ɗaga ta kalle shi murmushi ya sakar mata tare da yi mata alama ta zo.
Ba tare da ta kawo komi ba ta tafi gun shi,hannunta ya ja suka koma part ɗin shi kan gado ya tureta ta faɗa ta na dariya rigarta ya ɗaga ya na shafa cikin ta ya ɗan ɗaga gira yace "kamar fah nayi ajiya fah a nan na ga kin ƙara kyawu"kafin tace wani abu ya kusanta fuskar shi ga ta ta, lumshe ido tayi ta na jin yadda ya ke kissing nata cikin ƙwarewa.



Daidai bakin wasu fararen ruwa Abbas yayi parking mota,zagayowa yayi ya buɗe mata ta fito hannunta cikin nashi.
Ta lumshe ido ta na shaƙar dadaɗar iskar da ke kaɗawa,ba ka jin komi sai kukan tsuntsaye da sauran ƙwari.
Baya ta juya mashi ta na kallon ruwan da hasken wata ya haske su fyau ka na ga iya ganin yadda suke gudana,ba ta san da zuwan shi sai ji tayi yayi hugingta ta baya ya na mai ɗora haɓar shi bisa kafaɗarta ya na mai lumshe ido.
Cikin cool voice yace "Ma raison de vivre ina son ki ke ma ki soni "cikin tattaro jarumta tace "akwai wanda zuciyata ta ke so tun tuni"......


Comment and share Please🥺

Jikar Rabo ce 😎
*ƊAN DABA*
```love
and
romantic story

``` _MRS SADAUKI_ 💫

*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀️

____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM

*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇🏽

*500MB* 200

*1GB* 300

*2GB* 600

*3GB* 900

*6GB* 1800

(CHECKING BALANCE * 461*4# )

VALIDITY : 1 MONTH

For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*

*ƊAN DABA FANS* ```BABU ABINDA ZAN CE SAI ALLAH BAR ƘAUNA INA GANIN RUWAN COMMENTS WASU MA BAN REPLY, ALHERIN ALLAH YA KAI MA DUK MABIYAN WANNAN BOOK```🥰

*PAGE 45-46*

Tamkar ta zuba mashi ruwan zafi haka yaji zafin maganar ta amman cike da mamakin kan shi maimakon ya rufeta da masifa sai samun kan shi yayi da cewa "please baby ki yarda da ni wlh ke ce my first love tunda ni ke ban taɓa son wata ƴa mace ba"ya faɗa ya na mai juyota suna facing juna "ta yaya zan so ɗan shaye-shaye *ƊAN DABA* wanda bai ɗauki mace a bakin komi ba sai abar kawar da sha'awa,ta yaya ne ma wai mutum wanda ke rayuwa kamar irin ta dabbobi zai ce ya na Sona alhalin ni na kasance mai ƙaurace duk wani saɓon Allah?"Deeya ke faɗa a zuci yayinda idonta ke cikin na Abbas wanda ko ƙyaftawa bai yi.
Ganin ta kasa cewa komi yace "stp bb.."sunne kai tayi zuciyarta na dokawa tace "to ka mayar da ni da school ka na ga dare na yi"ta ida maganai ta na mai ɗagowa kallon da yayi mata na ba kida hankali ne yasa ta ce "eh gobe ba sai ka zo mu tattauna ba"huci ya sauke mai zafi kafin yace "naji"ya na mai kai bakin shi bisa lips ɗin ta ya sumbaceta.
Mota ya buɗe mata ta shiga sannan yayi mata key,a hanya ya tsaya ya saya mata gasasun kaji masu zafi tare da exotic.Shigowar motar shi a harabar school ɗin yasa ƴan ganin ƙwam leƙowa,zagayawa yayi ya buɗe mata ta fito hannun shi riƙe da leda sai da ya raka ta har room ɗin su sannan ya dawo.
Nadiya tayi saurin nufota da gudu ta na tambayarta "bai mi ki komi ba?"murmurshi ta sakar mata tace "ke ki nutsu babu abinda ya yi min ɗauko mana plate mu ci"Nadiya ta ɗauko plat ta dubi Deeya da luhuluhun idanun ta da ta sha kuka tace "amman wannan ya cika *ƊAN DABA* na gaske kin kuwa yadda duk ya firgita mutanen school?yanzu haka fa wasu su na can ana basu magani saboda tasowar cutar huka humm nima ba laifi an firgita ni"Deeya tayi ɗan murmushi ta shaidawa Nadiya yadda suka yi da shi.
"Kin ga fah kamar ya san mu na jin yunwa ya sayo mana kaza yanzu sai mu ci mu kwanta"cewar Deeya,Nadiya ta sheƙe da dariya tace "Ni fah tunda Faruq ya shaida mana halin shi na manta da wani abu wai shi abinci,tom bari mu ci kayan masoyi"Deeya ta kai mata duka tace "daga wace ya zama masoyina?ɗan ta'addar?"Nadiya ta cizgi kaza tace "amman fah Guy ɗin ya haɗu ga shi da kyau kamar shi ya halicci kan shi,abun burgewa kuma sajen fuskar shi"Deeya ta taɓe baki tace "duk da haka dai bai kai ga Boss ɗina ba wanda tsabar kyawu shi dabancin ma kyau yayi mashi"Nadiya dai tayi shiru ta na kallon Deeya tare da cigaba da cin kazar ta.



Cike da jarumta Daddy ya nufi kogon hatsabibai domin ɗauko kambun sarauta,duk inda ya ratsa gawarwaki ne birjit na bil Adama wanda ko tantama babu sun yi yunƙurin zuwa gun ne ba tare da sun shirya da kyau ba.Tafiyar shekaru da dama sai ga Daddy yayi a kwana biyu ita ma ɗin ƙarfin tsafin jikin shi ne ya sa haka,motsi yaji bayan shi da sauri ya waiga sai ya ashe William ne ke biye da shi duk da ya hana shi murmushi ya sakarwa Daddy nan ya fara wani siddabaru sai gasu gaban wata ƙofa mai haske wacce tsabar haskenta sai da su Daddy suka rufe ido da tafin hannu.Tsawon ƴan daƙiƙu hasken ya ɗauke nan ƙofar ta buɗe da kanta,shiga suka yi da ƙafar hagun ko tako uku ba su yi ba wani narkeken aljani ya bayyana gare su hannun shi riƙe da wannan kambun sarautar da suka zo nema.
Fuskar nan a murtuƙe ya ke kallon su kafin ya kai ga tambayar su William ya buɗe baki da niyyar magana kawa sai hasken hauren da Oga Danee ya sa aka saka mashi ya mamaye ɗakin ta yadda idon aljanin suka rufe har Daddy ya samu nasarar ƙwace wannan kambu daga hannun shi,a guje suka fito suna tsaka da gudu suka ji ihun wannan aljanin wanda ya baiwa manyan-manyan burwai🐒damar fitowa nan suka yo kan su.
William na cikin karanta formules ɗin da za su ɓace wani biri ya halbo mashi wata wuƙa ta caki ƙirjin shi nan ya faɗi ƙasa jini na zuba,cikin fitar hayyaci yace "Daddy ka gudu kawai kar ka tsay..."cike da azama Daddy ya duƙa ya cire huƙar burwan ne suka yi cikin su tare da zagaye su,babu zato ba tsammani wani doki mai fukafuki ya bayyana🐴sauran ƙarfin da ya rage mashi ya miƙe ya hau dokin haka ma Daddy nan ya tashi sama da su suka.
Dawood da Oga Darma da ke kallon su ta allon sihiri suka sauke ajiyar zuciya,nan oga Darma ya cigaba da yin karatun da zai taimakawa dokin wajen kawo su lafiya dan dama shi ya aika shi.

Ko da suka ƙaraso gida William tuni ya fita hayyacin shi,magani aka shiga yi mashi amman shiru ya kasa farfaɗowa.
Cike da tashin hankali duk suka gewaye shi,Siya sai kuka ta ke ta na kallon mijinta wanda ya ke a sheme.
Oga Darma ya kara wani cokali daidai ciwon nan ƙwayoyin cutar da suka hana shi farfaɗowa suka shiga yin sama suna shiga cokalin,ba'a ɗau lokaci ba ya fara tari mai ƙarfi haɗe da amayar da jini mai cike da guba.
Ruwan sanyi aka bashi ya sha, Dawood ya naɗe mashi ciwon da bandeji.
Murmushi ya saki ganin Siya tayi tsit ta na ƙyaf-ƙyaf da ido,sai ta baiwa kowa dariya babu kunya ta rungume William "auushhhh!"ya fidda ɗan sauti saboda ciwon da ta ɗan buge.
Hancin shi ta laƙace ta na dariya,Momy da ke gefe ta harareta ai kam Siya ta noƙe kai tayi kamar ba ta gani ba.
Da taimakon Dawood ya isa part ɗin shi, Siya ta haɗa mashi ruwan wanka masu ɗan ɗumi sannan ta nemo mashi tea da maganin da zai sha.


Dawood kuwa falo ya zauna ya tisa Leemat gaba ya na kallo cike da mamaki dan yi ta ke tamkar ba ta san shi ba,wani zubin ma sai in shi yayi mata magana.
Ganin irin kallon ƙurilla da ya ke bin ta da shi yasa ta miƙe tsaye ta turo baki ta na gunguni,ta tai wucewa yasa ƙafa ya taɗeta ta faɗi ƙasa kanta ya bugu da salon dan ƙeta kuma ya shiga yi mata dariya.Daddy da ke can gefe ya na kallon su ya taso ya fara yiwa Dawood faɗa ya tada Leemat ya na tambayarta in ba taji ciwo ba.Gwalo ta yiwa Dawood😝 sannan ta murguɗa mashi baki😏 ta tsere part ɗin Momy,wani ƙululun baƙin ciki ne ya tokare Dawood ya bita da ido sai yaji ina ma babu kowa gidan kamar can yadda suke a Niger da ya koya mata hankali.
Murmushi Daddy yayi dan kuwa ya gano yaron nashi ba ƙaramin so ya ke yiwa Leemat ba amman a ganin shi ai tayi mashi ƙaramta ina za ta kai gwabran shi balle tazuranci?.Kamar wani ƙaramin yaro ya shagwaɓe fuska yace "Daddy ka na fah ganin abinda ƙaramar yarinya ta yi min"Daddy ya zauna kusa da shi yace "ai kai ka fara,yauwa ya kamata ka yanke lokacin da za ka tafi samo jinin Danee dan maido bawan Allahn mutum kamar kowa ka ga daga nan sai ayi maganar auren ku in komi ya lafa"cike da kunya Dawood ya sunne kai yace "to Daddy"a ƙasan zuciyar shi kuwa godiya ya ke yiwa Allah da yasa Daddy ya gano da kan shi ya na son Leemat dan dai shi girman kan shi ba zai bari ya faɗa ba dan kar yarinya ta raina shi😎


***


Cikin ƙarfin hali ta daure ta ɗora masu girkin rana shinkafa fara da miyar albasa,sai da miyar ta dafu sannan ta jaye itace ta bar garwashi ta cika boki ta tsalo wanka tare da gasa jikinta sosai ta kama ruwa da bagaruwar da Inna ta aiko mata da safe.Cikin riga doguwa ta atamfa ta shirya bayan ta shafe duk jikinta ambre da humura mai ƙamshi,ba tayi ƙwalliya ba kawai ta shafa man leɓe ne.
Abincin ta juye cikin sabbin kwanoni ta jera bisa ɗan madaidaicin table ɗin ta na roba,ba'a jima ba kuwa Muntari ya shi cike da kunya ta tarbe shi tace "sannu da zuwa"ta ɗan duƙa ta karɓi ledar hannun shi amsawa yayi ya na bin ta da wani mayatacen kallo.
Lemun kwalba ne sai ƙanƙara,tarmus ta ɗauko ta nasa ƙanƙarai lemun kuwa ta aje shi a table,ruwa masu sanyi ta zuba mashi a kofi yanzu ma sai da ta ɗan rusuna sannan ta bashi ya karɓa ya na murmushi.Ruwan wanka ta zuba mashi a bokiti tare da kwandon sabulu ta kai banɗaki sannan ta dawo ɗakin ta shaida mashi,farar jallabiya ya ɗauko sannan ya wuce ya yo wanka.Ko kafin ya fito ta gama zuba abinci a plate,a gaban shi ta ajiye tare da cewa "Bismillah"gefen shi ya nuna mata ta zauna ya fara ciyar da su da cokali ɗaya duk da nanoƙewar da Laila ke yi,lemun ta tsiyaya masu kafin su miƙe su ɗauro alwala shi ya wuce masjid ita kuma a ɗaki.


Ta na shafa addu'a ya shigo,jallabiyar shi ya cire ya zamana daga shi sai culotte.Gaban Laila ne ya bada das ganin Muntari ya zauna bakin bed ya na kallonta da alamu ita ya ke jira,sanin haka ne ya sa ta miƙe ta ƙara ƙabarta wata sallah😂 murmurshi Muntari yayi a zuci yace " wayo.com kiyi dai ki gama sai na fidda wannan dattin Allah ma ya so ni da sallata ba ta lalace ba adadafe nayi ta"ya na nan zaune sai da Laila tayi raka'a huɗu ta sallamce ta na shirin tashi dan kawo wata yayi wuf ya ɗauki ke ta ya dire kan bed,sharrr hawaye suka zubo mata ya kai bakin shi ya na lashe su amman sun ƙi su tsaya ganin za ta fara kuka mai sauti yayi saurin kai bakin shi cikin nata ya fara bata hot kiss wanda ya sa Laila jin wani iri kamar za ta shiɗewa.
Ɗan dakatawa yayi ya na kallonta da idanun shi da suka canza kala,baki ta taɓe za tayi kuka ya girgiza mata kai da dubara ya kai hannun shi ya cire zip ɗin rigarta tare da yin sama da ita.
Saurin rumtse ido tayi saboda zugin da breast ɗin ta ke yi dama ba wani wucewa suka yi da azabar jiya ba yau kuma ga wata sun fara gani, lokacin da ya fara having sex da ita kuwa wani uban ihu ta ƙurma dan ji tayi kamar an yankata da wuƙa.
Cikin fitar hayyaci ba tare da yayi duba ita ɗin yarinya ce ba ya cigaba da bidirin shi,sai da komi ya lafa ya shiga rarrashi tare da gaya mata da sannu za ta saba dama kusan duk ko wace amarya sai tayi haƙurin haka musamman in angon shi ma sabon shiga ne babu safe babu rana sai haƙuri😹 shi nan maneji ne ya ke har ta saba tukun cikin yayi kaɗan 5roun par jours.
Ita dai Laila sauraren shi kawai ta ke wani irin tsoron shi ya samu waje a zuciyarta ya zauna.



Cikin sati guda Laila duk ta rame saboda hankalinta da ya ƙi kwantawa game da lamarin Muntari,kullum abu ɗaya ko gajiya ba yayi balle ya tausayawa yarintar ta.Ganin kamar abun zai fi ƙarfin ta ne ta shige ɗaki ta fasa kuka tare da tattara kaya wai za ta koma gun Inna da zama😂 juyin duniya da magiya Muntari yayi amman inaaa tuni Laila ta zuba kayanta a leda ta matse a kafaɗa ta na sharar ƙwalla tare da turo baki gaba saboda tare hanya da Muntari yayi.
"Please babyta kiyi haƙuri ba zan sake ba kin ji?"cikin kuka tace "ai jiya ma haka kace "ya dafe kai yace "to yau dai nayi maki alƙawari ba zan maki komi"ya faɗa ya na mai game hannuwa alamar roƙo,ta ɗago ta kalle shi sai kuma ya bata tausayi hakan ya sa ta aje ledar kayan.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da fita ya na maganar zuci "ai ya zame mani doli na je bikon Asabe tunda wannan da

Please Login or Register in order to submit comment