Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a kan lalle sai sun fita opération duk da ruwan da ake sanin Baratu ba za ta barin Leemat ta zauna gidan ba sai ta nemo Siya to a nan Dawood ya gamu da ita dama tuni na tsara komi Dawood na ganinta ya faɗa soyayyarta.Tun daga zuwan Leemat har abinda ke wakana duk na sani a ranar da mu ka je ma lokacin da ka ɗaga gado na hangeta har sautin ɗan kukan da take duk naji,nayi hakan ne kuma dan gwada jarumtar kariyar ta na ga in za ka iya.``` Oga Darma na kawowa nan ya tsaya ganin kallon da Dawood ke yi mashi ya sa shi yin murmushi,cikin ƴar hassala Dawood yace "to yanzu fah inda ka sa na keta haddin ƴar mutane sai yaya kenan?"Oga Darma yace "sanin halin ka ya sa na aikata hakan kuma ko da kayi yunƙurin ketawar ba za ka iya ba saboda ita kanta Leemat ɗin ba banza na barta ba,ƙaryar mazinaci ya kusanceta sai dai mijinta"numfashi ta sauke wanda har sai da Dawood ya banka mata harara ta turo baki ya buge shi da hannu.


"William ga Gift ɗin da nace nan zan kawo maka Dawood shekaru da dama kayi kukan rashin ɗan uwanka yau ga shi na maido ma, Dawood wannan ɗan uwanka ne uwa ɗaya uba ɗaya"kuka Maman ta fashe da shi wacce tun ɗazu ta ke kallon Dawood ɗin saboda kama da mijinta da ya ke, William ya taso ya rungume Dawood ya na hawaye bubuga bayan shi yayi kafin ya je ya rungume Maman ya na sauke wata ajiyar zuciya.


Cikin kuka Leemat tace "ina Siya toh?"Oga Darma ya kalli William nan ya shaida masu komi,ganin Leemat za ta ɗaga hankalin ta yasa William gabatar da ita ga Momynta amman bai gaya mata Michel ne Abbanta ba,waro ido tayi ta na kallon Momy wacce ke hawaye game da murmurshi.Gun ta taje ta rungumeta tare da ɗaukar bbyn hannunta ta na kallo,su Oga Darma tashi suka yi suka wuce room ɗin William dan tsara yadda komi zai kasance cikin tsari kafin kowa ya kama gaban shi inda Leemat migididi tace gun Momynta za ta zauna.


Dawood hôtel ya koma,da dare yayi sai juyi ya ke kan bed ya kasa rumtsawa a doli Leemat ya ke son kasancewa da ita😝saboda sabo ya kasa rumtsawa sai tsuki ya ke ja wadda ita ma gefenta haka abun ya ke wata sha'awar shi ma ta ke ji dan tuni jikinta ya saba da wasannin da suke duk dare kafin su kwanta kuma ba ta iya barci sai akan ƙirjin shi,pilow ta aza daga gaba ta kwanta wai Dawood ne amman duk da haka ba ta ji wani daɗi ba sai sake salo ta ke har Momy ta lura da ita,ƙasan zuciyarta taji babu daɗi zaman ɗiyarta da ƙasurgumin ƙato sauƙin ta ma babu abinda ya shiga tsakani.




Comment and share Please

Jikar Rabo ce😎
*ƊAN DABA*
```love
and
romantic story

``` _MRS SADAUKI_ 💫

*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀️

____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM

*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇🏽

*500MB* 200

*1GB* 300

*2GB* 600

*3GB* 900

*6GB* 1800

(CHECKING BALANCE * 461*4# )

VALIDITY : 1 MONTH

For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*
```JOYEUX ANNIVERSAIRE MA PRINCESSE INDO JE TE SOUHAITE TOUT LE BONHEUR DU MONDE,QUE CETTE ANNÉE TE SOIT UNE ANNÉE DE RÉUSSIR, SUCCÈS,PAIX ET SURTOUT LE MARIAGE```🎂
*PAGE 39-40*

Zaune ta ke tsakiyar gado ta rafka uban tagumi hawaye na tsiyaya a kan kyakkyawar fuskar ta,ba ka jin komi ɗakin sai sautin ƙira'a Abdullahi Matrood.
"Badiya yanzu ke sabida Allah tabi'ar da kika ɗaukarwa kan ki kenan?kullum kuka sai kace wacce ta rasa uwa da uba?amman kin san wannan ba hanyar ɓullewa ba ce kullum tunani in kuma an tambaye ki kice babu komi"cewar Moma da shigowarta kenan.Badiya ta ɗaga kai ta kalli mahaifiyarta cike da tausayin halin da Moma kan shiga in ta ganta cikin damuwa, murmushi ta ƙirƙiro tace "laaa Moma babu fah komi ni ban ma san lokacin da hawayen suka zubo ba"tayi maganar ta na mai tashi ta shige toilet tari tayi nan take jini ya fito daga bakinta ta kurkure baki ta wanke fuskarta sannan ta fito.
Mai ta murza a fuska sannan ta fito,duk familyn sun hallara kan dining suna breakfast kujera ta ja ta zauna ta gaishe da Dad sannan yayunta uwanda suka kasance duk maza.
Dad ya tsaya da cin abincin da ya ke yace "Diya na kula tunda wannan abun ya faru ba ki sake yin walwala ba,na tambaye ki kin ce bai yi maki komi ba to damuwar ta mice ce? amman babu komi gama cin abinci zan kira docter Maryam ta duba min ke"tari Diya ta shiga yi jin wai a dubata,ɗan tea ɗin da ta sha ta maido sai kuwa gudaje-gudajen jini cike da tashin hankali duk suka yo gun ta tarin kuma ya ƙi tsayawa.
Babu ɓata lokaci Dr Maryam ta amsa kiran Dad,teste ɗin ciki tayi mata duk da ta duba she is Virgin sannan ta ɗibi jininta ta tafi da shi asibiti dan yin exam.
Kanta Moma ke shafawa cike da tausayi Ibrahim, Mustapha da Omar kuwa tuni sun wuce gun aikin su yayinda Dad ke saffah da marwah hankali duk a tashe dan kaf ɗiyan shi ya fi son Diya ƙila kuma hakan bai rasa nasaba da ita kaɗai ce mace.
Babu jimawa Dr Maryam ta dawo riƙe da farar takarda bayani ta fara yiwa Dad da tsureta da ido ko ƙyaftawa bai yi "a gaskiya nayi mamakin yadda aka yi ƴar ƙanƙanuwar yarinya da ba ta fi 17years ba ace ta kamu da hawan jini ba,amman da sauƙi kar ku tada hankalin ku zan ɗorata kan magani in shaa Allah za'a dace"karɓar ledar maganin tayi ta aje kusan Diya wacce ke barci saboda ƙarin ruwan da aka yi mata.
Dad kuwa zaman ƴan bori yayi sai kace wata mace ya fara share ƙwalla "son zuciya ya kai ni ya baro yanzu ga ɗiyata a haɗari ƙila sai da suka firgitata abun ya zame mata psychique"Dad ke maganar zuci.
Haka suka cigaba da gadin ta har ta farka daga barci, Dad ya zauna gefenta ya kamo hannunta "Diya na faɗa min mi ke maki ciwo yanzu? "Kai ta girgiza alamun babu sai ya cigaba da cewa "to faɗa min minene ya saka ki damuwa har kika shiga wannan hali?Dr tace za ki iya samun sauƙin ciwon"da mamakin Dad sai ya ga Diya ta lumshe ido ta na murmurshi sototo yayi ya na kallon Moma wacce ta ke shaye da mamaki.
"Tsarin zubin shi,yanayin tafiyar shi,salon maganar shi,tausayin shi,tsoron Allah shi duk sun yi min ina son shi Dad ka nemo min shi" "wa kenan?"Dad da Moma suka faɗa a tare saurin buɗe ido tayi ta na kallon su sai ta farga ashe a fili ne tayi maganai ba a zuci ba.Miƙewa zaune tayi tace "zan sha jus"Moma ta tai ta ɗauko mata,ta na sha ta na tunanin abinda za ta ce dan kuwa ba za ta iya faɗawa iyayenta *ƊAN DABA* ta ke so.
Cikin son kawar da zancen tace "Dad ya kamata fah a gyara min takarduna ina son yin karatun likitanci,déjà Nadiya har ta gama shirinta"ta na yin maganar ne cikin Shagwaɓa da son nuna ita yanzu babu abinda ke damunta.Ajiyar zuciya Dad ya sauke yace "to babu matsala zan duba lamarin"ihu tayi ta rungume Dad ta na godiya kafin ta fara taka rawar murna dan tun can farko ta yiwa Dad magana amman ya ƙi amincewa.
Wayarta ta ɗauko ta kira Nadiya wacce ta kasance ƴa ga ciyaman na Maradi kuma abokin Dad ne,da murnarta ta shaidawa Nadiya kafin tace "zan zo zuwa marice ki yi min frite irin suyar ki ni ke so tom kar ki ba ƴan aiki"yadda ta ke nishaɗi ya sa Dad da Moma sakin jikin su.
Wuraren ƙarfe biyar na marice Diya ta shirya draber ya kaita gidan su Nadiya wanda ya ke ADS,ta na cin frite suna hira tare da tsara yadda komi zai kasance."to wai yanzu da kayan mu na atamfa za mu je ne?"Nadiya ke magana,Diya ta tuntsire da dariya tace "kin ji banza a India za ki saka kayan atamfa hum lalle shopping za mu je mu yi na riga da wando,abaya da sahari"suka taɓa suna murna Nadiya tace "haka za ayi".

Cikin kwanaki ƙalilan aka shirya masu tafiya zuwa India wajen karatu,magunuka tamkar Diya za ta buɗe wata pharmacie haka Dad ya saya mata su.
"Diya ki kula da kan ki da lafiyar ki kar ki gani dan ban kusa da ke ki zama shashasha,banda kula samari ki yi abinda ya kai ki"cewar Moma ta na mai riƙe da hannun Diya wacce ke ɗokin tafiyar,kiss ta yiwa Moma a kumatu tace "in shaa Allah Momana sai na dawo"nan dai mutane suka fara shiga jirgin.


***

Ya kurɓi cofee ɗin ya dubeta tare da ɗaga mata gira ɗaya yace "ya ki sha mana"tayi murmurshi tace "zafi shiyasa,am kace mu haɗu a nan Plaza"Jasmine ta faɗa ta na mai bashi dukan hankalinta Nas ya ɗan murmusa ya na juya cokali cikin cofee ɗin yace "Yes ina son mu magana ne sérieusement shiyasa na ga da buƙatar keɓewa ta yadda za mu fahimci juna sosai"Jasmine ta gyara zama tace "to ina jin ka "Nas yace "am maganar gaskiya tun ranar da na ɗora idona kan ki naji kin yi min ina son ki da aure ban so kuma ya ɗauki lokaci Daddyna ya kusa dawowa na san kuma doli ya ƙara min maganar aure yaya kin shirya zaki aure ni ?"wani irin gudu zuciyar Jasmine ta fara ta ma rasa mi za tace ita tayi tunanin yadda za ku rinƙa haɗuwa suna cashe ayar su zai yi mata sai gashi ya zo da maganar aure,cikin daburcewa tace "aure?am ka na fah tarayya da Mamina ta yaya kuma za mu yi aure?"ya ɗage kafaɗu yace "so what dan ina tarayya da Mami?zina daban aure daban dan haka kar ki ma damu kan ki in dai dan wannan ne"Jasmine tace "to amman ka na ganin Mami za ta yarda da auren?"murmushi yayi yace "no kar ki damu ai duk na shirya komi iyayen bogi zan samo a matsayin iyayen ki kin ga ana ɗaura mana aure za mu bar ƙasar kwata-kwata mu je can mu sha amarcin mu"saurin rufe ido Jasmine tayi wai kunya🙄Nas kuwa ji ya ke kamar ya haɗe ta dan so tun ranar da ya tarar da su a falo suna barci ita da Laila lokacin da suka je club ya ji Jasmine ta kwanta mashi a rai.

Cofee ɗin suka sha kafi su fara cin chawarma suna yin komi ne tamkar masoyan da suka daɗe cikin soyayyar juna,haka kawai Jasmine taji mutu karaba ita Nas tare da yi mashi babban gurbi cikin zuciyarta ko dan shine saurayi na farko da yayi mata maganar aure?oho.
Jasmine tayi mamakin ganin dalleliyar motar da Nas ke hawa dan a yadda ya ke zuwa gidan ba za kace ya na da kuɗi ba,shi yayi draving nata har gida a mota sai da Nas ya ɗan rage zafi ita ma ba ta wani hana shi ba.Kasancewar motar irin mai baƙin glash ce babu wanda ya san wainar da su ke toyawa,cire bakin shi yayi daga nata ya na sauke numfashi yace "baby est ce que tu es vierge?"Kai ta ɗaga mashi tace "eh Virgin ce ni miyasa kayi min wannan tambayar?"ya shafi kumatun ta yace "kawai na tambaya ne yadda kika iya kissing haka in sex ma haka ne ai babu kanta na san kingi ne za'a ban"ya ida maganar ya na ɗaga gira Jasmine kuwa har ƙasan ranta taji babu daɗi.Ganin haka ya sa Nas cewa "ke babu fah komi wasa ni ke,ai ni ke ni ke so"murmushin yaƙe tayi kafin ta kimtsa tayi mashi sallama.Ya na kallonta har ta shige gida ya tuntsire da dariya yace "hegiya ni zan auren ƴar duniya duk an ƙwaƙule ki a club ai ni sabuwa dal a leda zan aura ƴar shila wacce komi ni zan koya mata".


Jasmine na shiga gida ta tarar da Mami a falo ta na shan tsamiya gefenta kuma ƙaton tray ne cike da rake sai kwalshi,kai kawai ta jinjina ta shige ɗaki toilet ta shige tayi wanka tare da gasa jikinta sosai ta yadda wai Nas ba zai gane ita ba Virgin ba cece.

Bayan kwana biyu da yin magana Nas ya kirata ya shaida mata gobe za'a kai lefe tuni kuma ya samu iyaye bogi,cike da murna Jasmine ta ce "yauwa my Nas yanzu yaushe zan je na gaishe da iyayen ka" yace "ai gobe ana kai kayan takeyanke za'a ɗaura auren dan Daddy yace zai koma India kuma babban albishir a tare za mu je tunda Momyna ma ta na can"dan murna Jasmine har da yin ɗan tsalle.
Washegari kuwa Nas ya zo ya ɗauke ta zuwa gidan iyayen bogi,akwatinan lefen suka nuna mata cikin jin daɗi ta rungume Nas daga nan ya ɗauke ta suka wuce hotel Horizon.
A tare suka yi wanka suka fito suka shafa mai,kazar amarci ya buɗe suka ci suka ƙoshi suka hauda madara tare da jus sannan suka yi brush.
Jasmine tsakiyar gado ta zauna zuciyata na das.das.das tunani ta ke ko ya za taji a karo na biyu da ciwo ko babu,ta na wannan tunanin Nas ya hauro gadon ya na mai kashe masu hasken ɗakin.Ba'a fi minti goma ba Jasmine ta fara kuka na fita hankali ashe gaba ma da gabanta yadda Nas ke yi mata tamkar ya samu maƙiyar shi duk ihunta bai dame shi ba.
Sauka yayi a kanta ya ɗauko wata roba da ƴar ƙarama da ya aje tun lokacin da zai hawa gadon,wani abu ne shi ba mai ba shi ba ruwa ba ya zubawa Jasmine a gabanta sai da tayi wata irin kururuwar azaba ta na ji a sannu ƙasanta ya fara matsewa kamar ana mata ɗinki.
Washegari tun da safe ya tara ruwa masu ɗumi yayi mata wanka shi ma yayi suka shirya zuwa filin jirgi ba'a daɗe ba jirgin su ya ɗaga zuwa India.



Comment and share Please


Jikar Rabo ce 😎
*ƊAN DABA*
```love
and
romantic story

``` _MRS SADAUKI_ 💫

*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀️

____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM

*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇🏽

*500MB* 200

*1GB* 300

*2GB* 600

*3GB* 900

*6GB* 1800

(CHECKING BALANCE * 461*4# )

VALIDITY : 1 MONTH

For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*

*PAGE 41-42*


*Jour inoubliable,day of birthday*

"Hello Oga ina jin ka"cewar Dawood wanda ya gama shirin sa tsaf cikin shigar basawa daga can ɗayan ɓangaren Oga Danee ke magana "gidan da ka tafi ranar nan za ka koma in kaje ka cewa Papi ya gwada maka ajiyar da na bashi ta gwagwon biri,ka tabbatar ya shaida maka inda litaffin sihirin ya ke domin shine cikar nasarar mu sannan ka sheƙe min shi" "d'accord"kawai Dawood ya faɗa ya na mai fitowa inda William ke jiran shi a farfajiyar hotel ɗin,seat mai zaman banza ya zauna William ya yiwa motar key a hanya suka tsaya suka ɗauki Oga Darma sannan suka wuce tun a hanya William ya lura da wata baƙar mota da ke bin bayan su amman bai ce komi ba har suka kawo gidan shi ma mai motar ya samu gu can nesa da su yayi parking.
Knowking aka yi Siya wacce ke tsaye ta na kallon bishiyar mangwaro taje ta buɗe ƙofa,cak numfashin shi ya tsaya na wucen gadi ita kuwa ƙuri tayi mashi ta na kallo kafin su kai ga cewa wani abu Oga Darma yace "ku shiga ciki ni zan wuce da ita gida"William bai ce komi ba sai waiwayen Siya da ya ke yi zuciyar shi na bugawa da ƙarfi,ciki suka wuce inda tuni Papi ya fito daga wankan da ya ke.
Jagora ya yi masu har ɗakin da aka sauke Siya ya na kai su ya janyen ƙaton akwatin sannan ya fito,wasu formules Dawood ya karanta sai ganin su suka yi cikin ɗakin ƙasan.Ƙarasawa suka yi gun tsohon da ke kwance bisa tabarma ya na barci hankali kwance,har Dawood ya ɗaga ƙafa zai shure shi sai kuma ya tsaya tare da ɗan duƙawa ya mirgina tsohon fuskar shi ta bayyana da mugun sauri Dawood ya miƙe tsaye a razane William kuwa zaro ido yayi yace "Père ? Daddyna ?"yayi maganar cike da mamaki tare da ɗan girgiza shi wanda hakan yasa ya farka daga barci, murmurshi tsohon yayi tare da miƙewa tsaye ya rungumo su Dawood kuwa sai faman dafe kai ya ke nan kuwa duk abinda ya manta suka dawo mashi daki-daki.
Ba su wani ɓata lokaci ba suka shiga tambayar shi lafiyar shi da murmurshi kawai ya amsa masu,kafin su ɗauke mahaifinsu su wuce da shi gida.


Oga Darma hannun Siya ya kama suka nufi motar nan da ke bibiyar su,a baya suka shiga sannan ya ɗauko wayar shi y na ta ɗaukar Siya hotuna ya turawa Oga Danee a ƙasa ya rubu ```Ga mu a hanya ya kamata ka shiga ɗakin sirri zan kawo maka ita yanzu shikenan yau burin ka zai cika``` Siya da ba ta san wainar da ake toyawa ba kallon titi kawai ta ke,ana shirin kawowa Oga Darma ya shaƙa mata wani abu a hanci nan ta ɓingire da barci.


Motar su Oga Darma ba ta zarce ko ina ba sai gidan Oga Danee a daidai ɗakin sirri wanda ya ke ɗif babu ko ɗigon haske,a can cikin ɗakin kuwa tuni Danee an sha Max man da ɗoɗar maganin maza na ƙarin ƙarfi😹.
Ƴar fitilar nan maras haske ƙwarai Oga Darma ya haska yayinda yaron shi ya sungumota ya ɗorata kan gadon da Danee ke zaune zir haihuwar uwar shi.
Ƙamshi Siya da turarenta ne ya cika ɗakin,ƙamshin da ke firgita zuciyar Danee a duk lokacin da ya tafi Niger ganin ta.
Wuyanta ya fara sunsuna ya na shaƙar ƙamshi tare da kai mashi kiss,kayan jikinta ya rabata da su ya shiga wasa da ita bisanin ya je ga oga kwata-kwata sai da Danee yayi dagaske Sannan ya samu nasarar ratsata,a ruɗe ya ke having sex ɗin sai ya ke jin tamkar yau ne daren shi na farko da ya san mace.Sambatu ya ke ya na faɗin ɗalasiman tsafin da aka bashi ya hardace su tun tuni ita kuwa baiwar Allah sai numfashi ta ke saukewa dan maganin da aka shaƙa mata mai ƙarfi ne sosai,ya na jin yadda jini ke zuba ta ƙasanta ya na ɓata mashi jiki amman sam hakan bai sa ya tausaya mata ba har sai da maganin da ya sha ya sake shi.



Deeya ce da Nadiya a wani ƙaton Mall suna sayayya sai labarin Dawood ta ke baiwa Nadiya yadda ya ke da cikar zati irin ta jaruman maza,lumshe ido tayi ta na tafiya baya-baya yayinda Nadiya ke takowa ta na kallon ƙawarta ta babu zato ba tsammani taji ta kaiwa wani glass karo wata irin ƙara ta saki tayi baya za ta faɗi sai ji tayi an tareta.
Cike da masifa wani saurayi ya tafo ya na kwashe portables ɗin da suka zube "ke ba ki da hankali ne mahaukaciyar ina ce?"da sauri Deeya tayi ƙoƙarin cire jikinta daga na saurayin da ya tallabeta sai dai mi ji tayi ya ƙara mannata a ƙirjin shi tare da kwashe mai shago da mari cikin muryar basawa yace "kan mi za ka yi mata ihu ?babanta ne kai da za ka mata tsawa iyeee?nawa ne kuɗin Mall ɗin gaba ɗaya da za ka wani tsare mutane akan banzar waya📱"da sauri abokin shi ya ƙaraso yace "please Abbas kayi haƙuri bai san wanene kai ba shiyasa kuskure ne ka yafe mashi".
Kallon Nadiya tayi sannan ta kalli Abbas wanda ya wani riƙe ta sai kace ƴar gidan su😏, murmushi ya sakar mata yace "ya dai baby ba ki ji ciwo ba?"kai Deeya ta ɗaga mashi kafin tace "na gode" "ba buƙata"cewar Abbas ya na mai shafa gefen fuskarta tare da sakinta suka bar shagon.
Da kallo Deeya ta bishi tare da ɗaukar kayan da suka saya ita da Nadiya suka nufi gun biya,cikin leda ya saka masu tare da cewa "Oga Abbas ya biya kuje kawai"cike da mamaki suka fito Deeya tace "kin ji ƙarya ko yaushe ya biya kawai fah tsoron shi suka ji to ko shi ɗin wane..."sauran maganar ce ta maƙale mata ganin Abbas can gefe da su bisa mota ya na shan sigari,dirowa yayi ya jefar da sigarin ya nufo su yace "ya dai har kun fito?to muje na rage maku hanya"ba tare da muso ba suka nufi motar a baya suka shiga yayinda Abbas ya shiga gaba gefen abokin shi.
University ɗin garin suka kaisu har ciki farfajiyar école ɗin,duk wanda ya ga motar Abbas kaucewa ya ke ya bada hanya saboda kaf école ɗin babu wanda bai san shi ba tun daga malumai har students.
Har room ɗin su Abbas ya raka su mutane sai kallon su Deeya suke tare da tausayinsu saboda duk wacce Abbas ya ƙyasa to sai fah ya kaita ƙasa.


Tun da suka kamo hanya Abbas ke murmushi Ali dai na gefen shi ya na kallon ikon Allah da ya kasa haƙuri yace "ya dai Man?" Abbas ya murmusa yace "ina fah son wannan yarinya dan haka lokacin aure na yayi"cike da murna Ali yace "masha Allah addu'ata ta karɓu yanzu shikenan sai ka maida dabancin nan gefe please"ya ƙarashe maganar cikin sigar magiya dan shi har ga Allah bai son ta'addancin da Abbas ya ke za ma a iya cewa Ali ne kawai abokin Abbas wanda bai cikin maƙaraban shi na dabanci.
Taɓe baki Abbas yayi yace "sai nayi tunani dan nima wannan tabi'ar ba wani burge ni ta ke ba kawai na tashi cikin ta ne"Ali yace "Allah sa mu dace toh"a zuci yace "amen".



Faruq wanda ya kasance Friend da su Deeya tun ranar da suka sauka a school ɗin ya shiga room ɗin su cike da tashin hankali "kun san ko wanene Abbas kuwa da har kuka kawo shi masaukin ku?to Ɗa ne ga Oga Danee shugaban daba na Moumbay duk wasu miyagun ayuka da kuka san Allah ya haramta to su ne sana'ar uban shi,shine saffara miyagun ƙwayoyi na dangin maye,tsafi da dabancin yin fashi da ƙwace kuma tamkar iskan shaƙa haka ya mayar da su amman shine kuka wani kwaso shi kuka kawo school"cike da tsoro Deeya tace "a'a fah ba abinda kake tunani ba ne kawai rage mana hanya yayi"Faruq yace "ina baki ki na ƙin amsa to abinda ba ki sani ba tamkar riga haka Abbas ya maida ƴan mata Allah kaɗai ya san iyakar uwanda ya keta ma haddi dan haka kar ku yi wani tunani ku taso zama bai gan ku ba doli na canza maku wajen kwana dan na san tabbas ya aiko ɗaukar ku"da jin haka ai tuni Deeya ta fara hawaye dan duk wanda zai bada labarin *ƊAN DABA* to bayanta ya ke.
Da taimakon Faruq suka samu SG ya canza masu wajen kwana,cikin ƙanƙanan lokaci suka kwashe kayan su kaf suka mayar can.


Kamar yadda Faruq ya faɗa ɗin kuwa dare na yi da misalin ƙarfe bakwai sai ga motar Abbas ta shigo a tsiyace ƴar karen muser na tashi kamar motar za ta fashe,tuni ƴan mata sun fara ɓuya suna neman malaɓa yayinda uwanda ke son ya taya su suka kawo kansu suna karairaya.
Ko kallon tsiya ba su ishe shi ba ya nufi ɓangaren da su Deeya ya ke a hawa na biyu sai dai ya na zuwa ya tarar da shi a rufe,wata irin bangaza ya yiwa ƙofar ta buɗe wayam babu ko tsinken su zuciyar shi ce ta fara suya "tabbas an samu ƴan mugun ɗumin tsiya sun shaida masu wani abu dangane da ni"wayar shi ya fiddo ya aikawa babban yaron shi text babu jimawa kuwa sai ga rundunar motoci wajen uku cike da ƙatti majiya ƙarfi sun shigo a tsiyace.
Wani uban ihu Abbas yayi wanda ya girgiza duk jama'ar gun wasu tuni hantar cikin su ta kaɗa tsabar tsoro jin ƙara bindiga😂

*GROUP ƊAN DABA FANS* ma duk an firgice Rachel uwar tsoro an ɗauki buta an shige toilet sai zawo😂Queen Fulanie na take mata baya

Please Login or Register in order to submit comment