Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamar kanya ta na ganin shi tayi tsit kamar wacce ruwa ya ci.
Bayan ya gaishe su ya wuce part ɗin shi babu kunya Leemat ta haɗa mashi abinci a kan tray ta nufi ɗakin shi babu wanda yace mata komi balle ƙoƙarin hanata,ko da ta shiga ta tarar da shi ya na wanka zaunawa tayi zaman jiran shi babu jimawa ya fito ƙugun shi ɗaure towel fuskar nan tamau babu alamar wasa.Sunne kanta tayi ta shiga wasa da zoben hannunta tare da ƙoƙarin mayar da ƙwallar da ta taru a idonta,mai ya ɗauka ya fara shafawa yayinda ya ke ankare da ita ya na kallonta ta wutsiyar ido har hawayen da ta ke gogewa akai-akai.Ganin yayi banza da ita yasa ta miƙa sukuku za ta fita "ke!"ya faɗa kamar wanda aka yi ma doli tsayawa tayi cak amman ba ta waigo ba "zo ki zuba min abincin"ya faɗa ya na mai nufar valise ɗin kayan shi wando ya ɗauko 3quater da riga mai gajerun hannu.
Dawowa tayi ta fara zuba mashi rice ɗin a plate hawayenta suka ɗiga cikin abincin ya waro ido yace "ruwan minene ke maki zuwa a fuska suna shigar min abinci"baya tayi ta faɗa bisa salon tare da fashewa da kuka,da sauri ya ƙaraso gunta ya zauna tare da jawota jikin shi ya fara rarrashi tare da rera mata waƙa mai daɗin sauraro ```Ojrd8 je suis fatigué et je te regardé dormir et si ma voix peut t'apaiser je chanterai pr toi tte la n8🥺tt va glisser sur ta peau ce comme si je te passais de l'huile et s'ils ne sont pas nous c'est tent pis pr eux s'ils sont jaloux c'est tant pis pr eux,fais le moi savoir quand ce doulereux je s8 là s'il en faut encaisser ce pr ns deux👩‍❤️‍👨et je le sais que je te fais confiance quand tu me souris😊 tu peux pas semblant☺️J'ai pas besoin d'attendre plus longtemps je sais qu'il est le temps de partager mn sang🩸et t'elever au rang de reine👸🏻au rang de reine👸🏻Je sais que l'amour c'est compliqué💔mais avec toi ce plus facile❤️ continuer de rester toi même je ne regret pas de t'avoir choisir👩‍❤️‍👨🥰 je le promis à ton papa👨🏻‍🦰je vais prendre soin de sa fille🦸🏻‍♀️tu peux partir de ma famille👨‍👩‍👧‍👧et Dieu sait que combien j'aime ma famille😍 s'ils te demandent ce qui est envieux et s'ils te demandent ce qui curieux, ferme la porte a ceux qui font de leur mieux pr ns empêcher d'être deux👩‍❤️‍👨 quant en sera vieux😪ASSEZ PARLER AU BOUT D'UN MOMENT YA PLUS LE MOTS🥵 ÇA Y'EST JE DELAISSER MN CŒUR DANS TA PAUME💖JE TE LAISSERAI PAS T'EN ALLER CE MORT🥴JE MIS DU TEMPS A TE TROUVER MI AMOR🥰 CL8 QUI DISAIT QU'ON SE TROMPER A TORT JE LE BATTRA MÊME CONTRE LES COUPS DU SORT```cak hawayen Leemat suka tsaya cak yayinda zuciyarta da numfashinta suke barazanar barin gangar jikinta,saurin tallabo fuskarta ya fara bata wani irin masifafen kiss dan shi kaɗai ya san irin kewarta da yayi tun ranar da suka raba gun kwana.
Riƙe shi tayi gam ta na fitar da numfashi ta ƙasa rigarta ya zura hannunshi ya fara wasa da twins ɗinta,baya ya ɗan yi ya aza kan shi bisa hannun kujera hakan ya baiwa Leemat damar kwantawa bisa fafaɗen ƙirjin shi.Wani irin ƙanƙameta yayi kamar za'a ƙwace mashi ita yayinda bakinsu ke manne waje guda har yanzu, knowking aka fara Leemat tayi ƙoƙarin sauka amman ina Dawood bai bata dama ba sai ma cigaba da hidimar shi ya ke dan a yadda ya ke jin shi ɗinan ko duniya za ta taru ba zai sakinta ba🙄.
Jin an turo ƙofa an shigo yasa Leemat fashewa da kuka hawayenta na sauka kan fuskar Dawood,saurin buɗe ido yayi jin ɗumin hawayenta suna jiƙa shi ɗan yunƙurawa yayi ya tashi da su zaune styl ya ƙi sakin Leemat sai kace tare aka haifo su.
Waigowa yayi ya na kallon William wanda yayi tsaye sororo ya na kallon ikon mai sama,wata uwar harara Dawood ya banka mashi da jajayen idon shi uwanda suka sauya launi Leemat dai ɓuya tayi cikin ƙirjin shi ba ta ma san waye ya shigo ba sai taji da na magana cikin dashashiyar muryar shi"miye ka zo ka yiwa mutane tsaye a ka?".

Cikin danne dariyar da ta zo mashi yace "Daddy ne yace ka fito lokaci na ta tafiya kuma tuni oga Darma ya zo"a hasale yace "lokacin mi?mi zan yi ma shi Ogan duk baku tashi nemana ba sai yanz..."bai ida maganar ba William yace "auren ka fah ake shirin ɗaurawa ko ba ka da labari?"a tare duk zuciyoyinsu suka buga
*ƊAN DABA*
```love
and
romantic story

``` _MRS SADAUKI_ 💫

*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀️

____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM

*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇🏽

*500MB* 200

*1GB* 300

*2GB* 600

*3GB* 900

*6GB* 1800

(CHECKING BALANCE * 461*4# )

VALIDITY : 1 MONTH

For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*

*END*


Bai ce komi ba sai zame Leemat da yayi daga jikin shi,ƙara kimtsa kan shi yayi ya saka wani farin yadi wanda yayi masifar karɓar shi.Turare ya fesa sannan ya ɗauki kofi ya tsiyaya ruwa masu sanyi ya sha,gyaran murya yayi hakan ya sa ta ɗago ta na kallon shi murmurshi ya sakar mata ya tara mata hannu "ta so mu tafi"maƙe kafaɗa tayi ta na mai yin kwancinta akan kujera ya taɓe baki yace "wai kunya 😂"ba ta dai tanka shi ba ta rufe ido ta na tunanin rayuwa.
A falo ya tarar da su,ya na zuwa ya samu waje ya zauna ya na kallon William wanda ke karɓar kalmar shahada Imam ɗin masallaci wanda suka kirawo ya na gaya mashi shi kuma ya na maimaitawa har sau uku daga nan aka canza mashi suna Waleed,Maman ma bayan ta karɓi shahada ta zaɓi sunan Zainab su kuwa su Daddy Imam yace su cigaba da Istigfari duk da haka dai sai da suka ƙara maimaita kalmar shahada saboda sihiri shirka ce ga Ubangiji tun a nan Dawood ya fara na shi.
Maman sai kuka ta ke jin ta take wata irin sabuwa haka ma William sai da ya zubda ƙwalla,rungume shi Dawood yayi ya na yi mashi Barka da shigowa Addinin Musulunci.


Zama Imam ya fara yace waliyai su matso a fara shirin ɗaurin aure, kowanensu shi ya wakilci Ɗan shi Dawood sai murmurshi ya ke baki ya ƙi rufuwa sai ya ke jin ina ma ace bai kasance *ƊAN DABA* ba?da yanzu abokanan shi sun zo sun taya shi murnar ranar farin cikin shi,wasu hawayen takaici ne suka zubo mashi kafin ya kai ga goge su ya ji muryar Arne da Maye suna cewa
"بَارَكَ اللَّهُ لَكَ، وَبَارَكَ عَلَيْكَ، وَجَمَعَ بَيْنَكُمَا فِي خَيْرٍ"
```ALLAH YA SANYA MAKA ALBARKA (CIKIN WANNAN AUREN)YA ALBARKACE KA,YA ALBARKANCI RAYUWAR KU DA FARIN CIKI MAI ƊOREWA```
Da sauri Dawood ya miƙe cike da murnar ganinsu cikin shiga ta kamala irin ta ƴaƴan musulmai,rungume su yayi gaba ɗaya su kuma su na sake yi mashi Barka da murmurshi kan fuskar shi ya amsa tare da cewa "yaushe kuka zo?"Adam(Arne😹) yace "tun jiya mu ka zo dan oga ya sanar da mu maganar auren ka kuma yace nan za mu cigaba da zama"Moctar(Maye😹)ya karɓe zancen da cewa "mu muka ce kar ya gaya maka mu na son yi maka surprise"kunnuwan su ya murɗe yace "shine dan shegantaka ba ku halarci ɗaurin aure na ba?"ƴar ƙara Arne ya saki yace "ai tun ɗazu mu ke nan har Fatiha mun shafa kawai dai ba ka lura da mu ba"sakin su yayi suna dariya suka zazzauna nan aka shiga zuba abinci.

Miƙewa Siya tayi saboda ba ta son ƙamshin girkin ta nufi inda Leemat ke ciki,a kwance ta tarar da ida ai kuwa ta shiga yin buɗa wacce ta sa Leemat sakin kuka😰 dariya Siya ta shiga yi mata kafin kuma daga bisani ta jawo hannun ta dan komawa part ɗin su saboda gyaran da Momy tace za a fara yi mata.


Babu kunya Dawood ya ƙurawa Leemat ido wacce ke kuka Siya ta jawota,har zai miƙe Daddy ya harare shi sunne kai yayi ya na mai jin haushi cikin ran dan ya so ya tafi ya rarrashi abar sa.
Waje suka fita a cikin jardin Dawood yace "ya kuka yi da mutanen da mu ka kama?"Maye yace "mun sake su sannan mu ka neme su gafara wannan mai cikin ma har da addu'a tayi maka ta kuma ce a gaishe ka"murmurshi kawai Dawood yayi ya na kallon flowers ɗin da ke kaɗawa kafin su cigaba da hirar yaushe rabo.


Bayan sati guda tuni su Dawood sun koma danƙareren gidan su mai ɗakuna dayawa,babu yadda Momy da Abba ba su yi ba a kan sun koma Niger amman Daddy ya hana a cewar shi an zama ɗaya.
Ɓangaren siyasa kuwa tuni Oga Darma ya samu kujerar da ya ke so,cikin lumana haɗe da adalci ya ke tafiya da al'umma tuni yayi aure shi ma suna gouvernor house.
Waleed da Maman kuwa ana ta koyon karatu sosai kuma suke ganewa dan sun maida hankali.
Arne da Maye sune drebobin Oga Darma yayinda Daddy ma tuni ya riƙe wani muƙami wanda yawan buɗo su a tv ya saka Oga Danee baro ƙasar Moumbay ya koma Niger da zama kafin su hauda mashi tension😹.



Tamkar basarakiya haka Momy ke kula da Leemat duk zumuɗin son kasancewar su amman an ƙi basu damar tarewa sai an gama gyara,tun Dawood na zura ido har ya fara magana amman babu abinda ya canza sai ma tsanani dan Daddy yace sai an shekara ko an bashi ita har yanzu Leemat yarinya ce ƙasusuwanta ba su yi ƙwari ba😹 wannan ya sa Dawood yayi zuciya ya tafi Nigeria ƙarin karatun Islama a gun malamin shi na Maiduguri.



***


Banda ihu babu abinda Mami ke yi hawaye kuwa tamkar Teku ta fashe,lokaci zuwa lokaci ta ke satar ƙafar Oga Danee wacce ta ke sak irin ta kare.Tsananin damuwa da tashin hankalin da ta shiga ya haifar mata da zubar jini,a sukwane Abba ya ɗauke ta zuwa asibiti suna zuwa aka kwantar da ita a gado aka taleta ana ciro mata babyn da guntu-guntu sai ihu ta ke saboda azaba ana gamawa kuma aka yi mata wankin mahaifa.
Sai da ta kwan uku sannan aka sallamo ta,sai a lokacin ne Abba ya tambayeta ina Laila?ba ta ɓoye mashi komi ba ta baya labarin yadda aka yi.Cikin ƙunar rai ya ke kallonta sai dai babu ikon yin magana saboda duk masifar nan shi ya jawota.


A ɓangaren su Laila kuwa alhamdullah bayan gurmuzun kishi da suka tayi ita da Asabe yanzu sun dawo sun haɗe kawunansu, Muntari babu laifi ya na bakin ƙoƙari wajen yi masu adalci yanzu ya na da rufin asiri bakin gwargwado dan har sabon gida ya gina masu ko wace ciki da falo haka ma Inna an yi mata nata ɓangaren.
Shekarar farko Laila ta haifo Twins ɗin ta maza wanda rainon su ya koma hannun Asabe tunda dai ita Dr ya faɗa mata mahaifarta ta tushe saboda maganin hana haihuwa da ta ke sha ba bisa ƙa'ida ba ga kayan mata suma sun so yi mata illa dan ita babu ruwanta da bincike duk wanda ta samu sha ta ke wanda kuma yin haka ba ƙaramar illa ba ce ga rayuwa ɗiya mace.Tun tuni kuma Asabe ta ga illar shan kayan mata barkatai domin in bata sha su ba ta jin daɗin auratayya haka ma Muntari saboda ta riga ta yiwa jikinta sabo da su,ga yawan zubar ruwa dan wani sa'in in ta zauna har zanenta ya ke ɓacewa amman yanzu alhamdullah ta na kan traitement sannan kayan mata ita ke haɗa kayan lambunta ta sha.


Yau tun da wuri suka shirya ita da twins ɗin ta Asabe na gefe ita ma cikin shirinta,yayinda Inna ke waje ta na mitar har yanzu sun ƙi su fito.
Asabe ta ɗauki Hassan ita kuma Laila Hussaini suka fito tuni Inna ta fita,gidan suka rufe suma suka shiga motar Muntari yayi mata key.

Tun da suka karyo layin ta hangi ƙofar gidan su cike da kujeru ga mutane ƙwarara,jiki a saɓule duk suka fito ta na gaba suna biye da ita a baya.
Sallama suka yi Abbas da ke zaune a falo ya amsa ya na kallon,"ku wuce ke mana"cewar Mami ta na mai miƙawa Abba kuɗin da ya tambaya.
Sororo Mami tayi ganin Laila riƙe da jariri,bayan duk sun zauna Inna ta basu labarin komi tun daga zuwan Laila har izuwa haihuwar Twins.
Cikin kuka Mami ta shiga godiya tare da nema yafiya,Laila dai ba tace komi ba sai sharar hawaye da ta ke.Muntari kuwa suna ɗan taɓa hira shi da Abbas,Mami ta karɓi yaran ta aza su a cinya ta na ɗan yi masu wasa.
Abba wanda ya ji daɗin zuwan Lailar yace "ga Ɗan uwan ki nan Abbas yau aka ɗaura auren shi gobe su ke wuce Moumbay,am Abbas ka kaita ta gano amayar"gaishe shi Laila tayi cike da girmamawa shi ma ya amsa cikin sakin fuska saboda Deeya ta koya mashi hankali da sanin ya kamata.
Sai da suka ci abinci sannan suka wuce gidan su Deeya,sosai Laila ta yaba da Deeya ɗin ita ma sai shige mata ta ke irin an ga dangin zariyar wando😹.
Bayan sun dawo ne Laila ke tambayar ina Jasmine,ai kam ta sha kuka da aka sanar da ita ta rasu.
Sai ƙarfe biyar na marice suka koma inda suka bar Laila ta yiwa su Mami sati biyu,cike da begen Twins Asabe ta bi jarababen mijin su.



***MOUMBAY


A hankali ya ke saukowa daga matakalar jirgin hannun shi riƙe da ƴar ƙaramar tabzaha,gashin kan shi sai walƙiya ya ke.
Murmushi yayi ganin Waleed tsaye bakin mota ya na jiran shi,tako ɗaya zuwa biyu yaji an ce "Dawoood?"da mugun mamaki jin muryar mace ta kira shi ya waiga,nan idon shi ya sauka kan Deeya wacce ta sha lalle tayi tsaf cikin doguwar rigar kallo guda za ka yi mata ka gane amarya ce.
Tunanin inda ya san ta ya ke amman sam ya kasa tunawa,ta na shirin zuwan gun shi Abbas ya wani fincikota ta faɗa jikin shi.
Taɓe baki yayi ya nufin gun Waleed wanda tun tuni ya buɗe mash mota,shiga yayi bayan ya amsa sannu da zuwan da ya ke yi mashi.Ya na zaune cikin mota ya na tunanin yadda zai kasance da Leemat daren nan yayinda Waleed ke saka tsarabar da ya tawo da ita bayan mota.
A hanya sai surutu William ɗin ke yi mashi amman sam hankalin shi bai ma gun shi,sai yaji ya yi magana Farhat (Ɗiyar da Siya ta haifa) ce ma ya tsoma bakin shi.
Duk mutanen gidan oyoyo suka shiga yi mashi ko wanensu murmurshi kan fuskar shi, little Dawood ya ɗauka ya tilla sama ya na yi mashi wasa kafin ya amshi Farhat da ke hannun Siya sai kuma ya fara dube-dube amman bai ganta ba,sunne kai yayi ganin duk mutane na kallon shi tare da yi mashi dariya.

Ɓangaren shi ya nufa nan wani ni'imtacen ƙamshi ya daki hancin shi,komi na ɗakin rose ne tun daga meubles har rideaux da salon.Murmushi yayi dan ya san couleur préférée ɗin Leemat ce wanka yayi ya shirya cikin ƙananan kaya ya fita zuwa masjid da ake kiraye-kirayen sallah magrib a can ya zauna har ya yi isha'i.

Ƙarfe goma cicif Momy da Maman suka gama shirya Leemat cikin kayan hindu,Siya ta rakata har turakar mijinta Leemat banda faɗuwar gaba babu abinda ta ke.
Ƙaton tray ɗin da tun ɗazu Siya ta aje a falo ta miƙawa Leemat tare da yi mata nuni da ta shiga bedroom ta kai mashi,hannun Leemat na makerkyata haka ta riƙe tray ɗin ta shiga ɗakin bakinta da sallama.
Cak numfashin shi ya tsaya ya ma kasa amsa sallamar,ganin irin dirowar da yayi daga kan gado yasa tayi saurin aje tray ɗin kan table.
Luluɓin ya yaye gaba ɗaya tare da komawa gefe ya na kallonta,cibinta ya ƙurawa ido kasancewar rigar ƴar ƙarama ce ba ta rufe ciki.Turo baki tayi ta rufe cibinta da hannu,dariya ya yi ya rugo har da ɗan ihun shi ya ɗaga ta sama "wupiiii"ya shiga juyata riƙe shi tayi gam ta na dariya mai bayyana haƙora.Kan bed ya dire ta ya na mai yi mata rumfa,ya na ƙoƙarin kai bakin shi tace "please sallah "cikin Shagwaɓa yace "na sani amman ki bari na ɗan tsotse wannan man leɓen kar a wanke shi ga banza"kafin tace wani abu ya dire lips ɗin shi kan nata tsawon 1mn ya ɗagata "ayya wuce mu tai mu yi alwala"ta maida numfashi tace "ai sai da nayi alwala sannan a ka min kwalliya"waro ido yayi yace "yanzu duk didimar da mu ka yi ki na tunanin alwalar na nan ba ta kare ba?"rufe ido tayi ya ɗauke suka nufi toilet.

Sallah ya ja su raka'a biyu suna salamcewa yayi dogayen addu'o'i,miƙewa tayi za ta tashi yayi saurin ruƙota ta marairaice fuska tace "tray ne zan ɗauko"jawota yayi yace "no na ƙoshi ni ke ni ke so"ya ida maganar ya na mai kai bakin shi kan nata dama tun ɗazu a ƙage ya ke da su kasance,ya sunkuceta ya nufi bed a hankali ta fara mayar mashi da martani ta na mai tallabo kan shi wannan ya ida nakar da Dawood.
Bakin shi ya cire ya mayar kan breast ɗin ta domin kusan ko wace mace nan ne point weak,ɗin ta wani abu ne ya fara yawo a kwanyar Leemat tuni gyaran da su Momy suka yi mata ya fara aiki.
Hasken daƙin ya kashe ya na mai gyara mata kwanci
"بِسْمِاللَّهِ، اللَّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ، وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْـتَنَا"
```DA SUNAN ALLAH,YA UBANGIJI MUNA NEMAN TSARI DAGA SHEƊANU KA NISANTA MU DAGA GARE ,SANNAN KUMA KA NISANTA ABINDA ZA KA ARZUTA MU DA SHI DAGA SHEƊANU```
Dawood ya faɗa dakyal cikin sarƙewar murya,ya na mai neman hanya "ya Allah!!!"ya furta lokacin da suka fara zama abu ɗaya,rumtse ido Leemat tayi jin wata irin azaba na ratsata ta.
Muscules ɗin shi ta riƙe tare da yunƙurawa za ta tashi hakan ya baiwa ƙirjin su damar haɗuwa yayinda jikin Dawood ya fita daga nata dan dama ba wata hanya ya samu sosai ba.
Cikin magiya tace "dan Allah kar kayi ka bari har na shirya wlh yan..."ba ta ida maganar ba Dawood ya mayar da ita ta kwanta,fashe mata yayi da kuka sai da ya yi mai isar shi kafin ya ƙara komawa ruwa 😹sauran tausayinta ya maida gefe dan ya lura ita ba ta jin nashi tun da har ta ke ce mashi ya ƙyaleta,da ƙarfin tsiya ya shigeta wanda yayi sanadiyar ɗaukewar numfashin Leemat na wucen gadi bakinta da ta buɗe da niyar yin kuka ya liƙe ruf ya na bata yawun shi.


Plus de 30mns sannan ya samu kan shi a lokacin tuni Leemat an jiggata an fita daga hayyaci,cikin bawon wanka suka shige ya fara yi masu wanka da ruwan ɗumi.

Cikin kunnenta ya saka bakin shi cikin taushin murya rera mata ƴar waƙa "For all those Times You stood by me💖For all the truth that You made me see💖For all the joy You brought to My Life😪💖For all the wrong that You made right💖For every Dream You made come True👩‍❤️‍👨💖For all the love I found in You💘 I be forever thank ful baby🫂💖"buɗe ido tayi ta tsurawa fuskar shi ido "I love You💋"ya furta ya na mai kai mata suma "love You too"lumshe ido yayi ya na mai ƙara mannata a ƙirji ya na jin wani irin farin ciki maras misiltuwa,shi Dawood shine yau cikin farin ciki?cikin dangin shi biologique abinda ya ke ta burin ganin?shine yau ya tashi daga matsayin *ƊAN DABA* ya koma cikakken namiji kamili?shine yau ya kasance da mace ta sunnah har ya ɗanɗana zumar da bai taɓa tunanin zai san yadda zaƙinta ya ke ba?shine yau Leemat mace ta farko a duniya da ya taɓa jin sonta da sha'awarta ta furta mashi kalmar so?to mi yayi mani saura yanzu?babu to babu abinda zan ce sai " *ALHAMDULLAH*"

********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels



Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************


Ni ma a nan ni ke cewa


*ALHAMDULLAH!!!!*

Kurakuran da ke ciki Allah yafe mana sai in mun haɗu kuma a cikin sabon book ɗina *HADEEYATULLAH* fans ɗin *ƊAN DABA* ina godiya da jajircewar ku wajen comments🥰🥰🥰

Ga masu son HADEEYATULLAH su yi min magana +22795045822

Taku ce har kullum Jikar Rabo 😎

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment