Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BISMILLAH AR-RAHMAN AR-RAHIM🙏

This is my first novel, and wannan litaffin ba na kudi bane, nayi shi ne at my own free will, sabida haka, ku Kwantar da hankalin ku, kuyi karatu cikin walwala sanan a dinga min zafafan comments and reviews via this number: 07046861910. Idan comments dinku ya bani karfin guiwa, toh sai a cigaba da yi muku update, Idan kuwa ba haka ba, toh sai a fasa novel dinma gaba daya. And please ban yarda ayi min kari ko ragi a novel dinnan ba, so a kiyaye hakki na dan Allah da Annabi. This novel is dedicated to you, a karanta lafiya.
🚫No CALLS please just comments.

Ahlam Yusuf💕

✏📖

Suna zaune su uku a cikin school cafeteria suna cin doya da egg sauce. Daka gansu, kasan cewa money lives here. Sun saka wasu tsadadun abaya wanda yayi musu bala'in kyau ga kuma ko wace da waya wanda bai yi kasa da iPhone 12 pro max ba. Ummi ce take bawa Zahra da Iftihal labarin tafiyan ta zuwa Abuja "ai wlh naji dadin Abuja this time around" dukan su suna shewa, sai Iftihal tace "ae lalai an samu duniya". Suna cikin hirar su, sai ga wasu guys, suma da ka gansu ka gan ajebotas, kaiiii sun hadu ne ba wasa.Shigowa suka yi cikin cafeteria din suka samu wajen zama. Daya daga cikin su ne ya kwalla ma mai cafeteria kira "Aunty gamu fah munzo, pls bring us our regular" suma suna hirar su irin ta maza.....Ummi wace ta bisu da kallo tun da suka shigo ta rage muryar ta na cewa friends dinta "Kaiiiii kun ga wani kuwa sai kace shi yayi kanshi" Zahrah ko ta harare ta Iftihal kuma ta hada da cewa "toh mabaruka sannu, ke bansan meye hadin ki da maza masu haske ba" murmishi Ummi tayi. Su Ummi sun gama cin abincin su, duk sun mike zasu tafi wajen biyan kudi a dai dai lokacin daya daga cikin samarin da suka shigo dazu wanda ake kira Farid ya mike Shima ya nufi wurin biyan wanda Ummi take yima auntyn magana "aunty, nawa kudin mu"? aunty ta fada mata. Dai dai Ummi zata fito da ATM sai ga Farid yazo cike da iyayi da zakewa yace "aunty ki sallame mu pls" Ummi ko ta daga manyan idanuwan ta tana yimai kallon tara saura uku. Sai tace "Malam sai ka dan dakata ta gama damu ai". Farid ya kalle ta, ya daga mata gira daya cike da iskanci yace "excuse me" abin ya ba Ummi haushi, ta ja tsaki ta fita tare da su Iftihal da Zahra bayan ta biya kudin. Suna tafiya inda suka yi parking tsadadun motocin su, Ummi fuska a hade tace "ku ji min wannan dan rainin wayon da yake ji ba wani shege sai shi" Zahra cike da tsokana tace "I thought he's your crush" Ummi tace "crush din wahala" su ko suka fashe da dariya. wurin motocin su duka tsaya yi ma juna sallama da hug, kafin kowa ya wuce.

Gaban wani katon gate ne haddadiya Ummi tayi parking tana horn. Wani tsoho da ya saka farin kaya daya ji guga kasancewa ran juma'a ce ranan ya leko domin ya san wa ke buga wanan uban horn din. Ganin cewa yar gidan ce yasa ya koma da sauri dan ya bude gate din. Ummi ko ta saka speed ta shiga compound din, ta fito daga motan tana kalon mai gadin sai tace "Baba Salisu ina yini, ya aiki" Baba ya amsa mata da cewa "Alhamdullilah, sannu da zuwa Hajiya Karama" tace Yauwa ta karasa cikin gidan. Wani makeken gida ne mai uban kyau...kai ka ce ba Za'a mutu a bar duniya ba. Cikin gidan kuma wani katon parlor ne well decorated da foreign interiors. Zaune ta ga maman ta wace take matsayin Hajiya babba, ta saka wata getzna mai uban kyau ga gwala gwalai. Ummi ta nufe inda take taje tayi hugging dinta tare da cewa "mummy ina wuni" mummy tace "how're you sweetheart and how's school"? Ummi ta amsa mata Kafin ta hau sama taje dakinta. Dakin ta hadu....kai ka ce dakin amare ne, komai tsap tsap harda yar show glass din da ta cika da kwalaben tsadadun turaren wuta kala kala. Ajiye jakanta tayi akan gado tare da ijiyan zuciya taje bathroom domain tayi alwala. Ta idar da sallah, sai ga group call din Zahra da Iftihal, ta dauka suka dinga hiran su har suka gaji. Washe gari, Ummi ta fito cikin wani simple gown taje dakin maman ta ta gaishe ta, daga nan ta sauka domin tayi breakfast kafin taje school. Tana zaune akan dining tana dana wayan ta, sai wata mai aikin su ta shigo rike da tray kato a hannun ta, ta ajiye akan dining din. Zata juya ta tafi sai Ummi tace mata "Samira dawo" Samira ta tsaya tana kallon Ummi. Ummi ahankali tace "mai yasa kike tsami da sasaffen nan, ba kiyi wanka bane"? Samirah tace "nayi amman turare na ya kare ne" Ummi tace "idan kin gama aiki Kizo in baki" Samirah ta gode mata ta wuce. Ummi ta kamala breakfast dinta ta hau sama dan ta shirya zuwa school. Ta shiga bathroom tayi wanka, ta yi shafe shafen ta, taje ta bude wardrobe wanda yake a gyare ta fito da wata atampa blue black da ash mai embellish a jiki, ta hada da Gyale da hula to match with it domin ummi ba mai son daura dankwali bace sai dai idan zata biki. Ta saka kayan ta, style din simple A shape gown ne mai ajihu da kuma bead work a wuyan da hanun wanda yayi mata kyau Sosai kuma ya shiga da skin color dinga. Gata Ita dark chocolate ce,da dan tsayi, not slim and not fat, kuma ga gashi mai cika da tsawo har gaban goshi, ga Manyan idanuwa da karamin baki, Tabarkallah, Ummi is beautiful. Ta dauka jakan ta to match da flat shoe, ta dau car key dinta na Mecedes Benz ta fita daga dakin. Ganin babu alaman maman ta na gida yasa ta fita daga gida ta nufi wurin motan ta tare da fada wa mai gadi ya bude gate. Ta kama hanyar zuwa school.

WACECE UMMI?
Amina Aminu shine cikaken sunan ta. Ita budurwa ce da bata wuce shekara ashirin ba kuma a garin Kano take zama tare da iyayen ta. Ummi, Ita kadai ce ya tilo da Allah ya ba iyayen ta wato Alhaji Aminu da kuma Hajiya Hadiza. Kasancewa Iyayen ta duka suna da kudin kansu yasa ummi bata rasa komai da kudi zai iya siya, amman hakan bai sanya Ummi ta zama lallataciya ba. Toh jama'a da duk daular da Ummi take ciki, shin meye kuke ganin makiyan buduruwar nan mai suna Ummi zasu harba mata nan gaba?? Toh muje zuwa domin jin cikakken labarin.


✏📖

Ta shiga cikin school recreational center dinsu dan ta jira Zahra da Iftihal, sai baza kamshi takeyi na turaren wuta da kuma na kanti. Kawai ta yi ido hudu dashi, ya sa wata shada mai kyau, mai tsada, gashi kaman balarabe, Masha Allah Farid akwai kyau kam. Tare dashi ta ga wata siririya wace itama tana ajin su Ummi ne ana kiran ta yellow kamar ba ta cin abinci, gashi da ka ganta ta ji bleaching har ta kone,ta dage sai nanake mai take yi kaman dole shi ko kulata bai yi. Ummi a ranta tace "duk iyayin ka, da wannan bone din kake yawo". Ummi ta hada rai, Farid ya bita da kallo har ta nemi wuri ta zauna a wani gefe. Sai kallon ta yake yi without blinking...... Chan sai gasu Iftihal da Zahra sun shigo suka Nufi wurin Ummi, suma sun sha kyau, sai baza kamshi suke yi. Atare suka fita suka je aji domin za'a fara lectures. Sai kallon su ake tayi dan suna burge mutane, gashi they're nice but basu bari a shishige musu. Sun shiga aji suka zauna suna hira, Ummi tayi ido hudu da yellow wace tuntini take ta watsa mata uban harara dan taji haushin yanda Farid ya ke ta kallon ta dazu. Sun kammala lectures dinsu na first period wanda ya dauka 1:45 minutes. Ana fita daga aji, su Ummi ma suka fita waje....Anan ko yellow wace take tare da kawayenta ta je inda su Ummi suke tsaye. Yellow tana kallon Ummi cike da raini tace "ke wurin ki nazo dan ubanki, ki fita daga sabgar Farid, dan kinga Yaro mai kudi mai kyau, kina so ki fara iyayi dan ya biyo ki, toh ba zai......" Taaas Iftihal ta tsinka wa yellow mari. Ummi da zahra sai zare idanu suke yi. Iftihal ta ce wa yellow "toh kema dan ubanki, wawiya da wuya kamar marken lema, algunguma da kika ajiye fuska kamar an tsoma ki a ruwan acid tsaban bleaching, gashi duk karni kike yi amman wai kika tako inda muke kina gaya ma dayan mu maganar banza, Kema kinsan mu ba sa'an yinki bane Wlh, ke din da ko kallo baki ishe mu ba,don haka Kar ki sake daukan kelen kelen kafafuwan ki kaman tsinken ashwaki kizo inda muke dan kaniyan ki, wawiya mara saiti kawai". Aiko tuni kowa ya zuba musu ido, don haka Iftihal ta ja su Ummi suka fice daga department. Iftihal ta kalle Ummi tace "amman Kema kin bani haushi Wlh" Ummi tace "mai nayi kuma" Iftihal tace "kina tsaye kina kallon wannan buskudar yangufamas din tana miki maganan banza baki dau mataki ba" Ummi tayi murmishi tareda cewa "ai gashi kin tsaya min Yaya ta, koba haka ba Zahrah"? Iftihal tayi murmishi, suka yi hanging around kafin suka koma class for second period.

A kwana a tashi ba wuya har su Ummi sunyi exams, sunyi hutu har sun koma school. Cikin hutun nan, Ummi har tayi tafiya garuruka biyu for vacation, taje Spain da Sweden, meanwhile su Zahrah da Iftihal sun je Umrah. Da ta dawo Nigeria, ta yi wani natural haske tayi kyau. Ranan da suka yi resuming, sai kalle kalle ta keyi ta gan ta ina Zahra da Iftihal zasu bilo... Chaak! Sai ga su agaban ta, suka dinga shewa tsaban dadi... Sai kace sun kai sherkaru goma basu hadu ba. Suma sunyi wani fresh, gashi su uku sunyi fitan baggy T-shirt fari da kuma cargo pants pink and white, sai su ka hada da da sandals designers Shima white, da jaka kuma white karami shigan irin nasu ayra Starr wanda take makalawa mutum a hamata, ga kuma jersey scarf pink da suka yi rolling, sai suka hada da designers shades.....Kaiiiii jama'a clique dinsu Ummi sun iya wanka, sun hadu ne, da ka gan su Kaga kudi💯. Suna taku ahankali suna hira sai baza kamshi suke yi, ana ta kallon su, su kam ko a jikin su. Suka shiga aji, Ummi ko ta hada ido da yellow, sai ta hada rai su kaje suka zauna. Anyi lectures an tashi, su Iftihal da Zahra suka ce zasu tafi da wuri dan suna da Uzuri, meanwhile Ummi ta na so ta karba sako daga wurin wata yarinya a school kuma tana cikin lectures so she has to wait. Su Zahrah suka tafi, suka barta Ita kadaii.... Chan anjima Ummi ta samu ta amsa sakon, ta shiga motan ta, ta kuna amman taki kunuwa, Ummi tayi tayi mota taki kunnuwa hakan yasa ta sauka tayi locking mortar ta fita wajen gate ta hau adaidaita ta je gida. Tana wajen gate tana kokarin tare Napep, sai ga wata range rover evoque 2021 da ya sha tint ya tsaya agaban ta. Ta hada rai, a ranta tace meye haka, saukar da glass din akayi ta gan Farid acikin mota, ta kara hada rai. Sai baza kamshi yakeyi, gashi yayi kyau ba kadan ba, yace mata "What's up, ina zaki"? Ta hada rai tace "ina ruwanka" ya nuna mata wata goran ruwa dake cikin motan yace/"ga ruwana nan, ko kina bukata ne, dan nagan kamar kin bushe anan kina neman adaidaita" a ranta tace "kutttt amman wanan dan rainin sense ne" sai ta kalle shi tace "Ehen sai akayi Yaya"? Yace "shigo dai in rage miki hanya, ba dan halin ki ba" ta hada rai, a ranta tace "bari dai in hau motan dan iskan nan, dan da alama zan bushe ina neman Napep bazan samu ba" haka ta yamutse fuska ta shiga motar. Suna cikin mota sai sace kallon ta yake yi, A hankali, yace "wow". Ita ko sai danna wayarta takeyi, da suka kai wani junction, yayi snapping fingers dinshi at her face yace "madam zaki min kwatancen gidan naki ne, kodai gidanmu kikeso in kai ki"? Ta harare shi, Sannan tayi mai kwatancen gidan. A gaban gate dinsu ya ajiye ta, da sauri takeso ta fita, yayi locking dinsu a ciki, tace "mai haka, ni dallah bude min in wuce" yace "oh abin da zaki gaya min kenan" yana daga mata gira daya, tace "thank you, can you pls unlock the car now" bai amsa taba yana kallon cikin Kwayan Idonta itama haka....chan sai yace "I'm Farid Muhammad, what about you"? Sai tace "I'm Ummi" yace "just Ummi"? Tace "Amina Aminu" yace "wow, Masha Allah, you have a unique name" tace "thank you, but I need to get down now" ba musu yayi unlocking mortar, kafin ta fita ya ce "wait a minute" ya fito da wata business card dinshi yace "that's my number, call me whenever you wanna" ya kashe mata ido, ta hada rai ta fisge card din ta fita a ranta ta tana cewa "ae lalai sannu dan gwal, ni ce ma Watto zan kira ka, you go wait tire"

Cikin gida ta shiga a gajiye. Ta hau saman karamin parlor ta gan mummy, taje ta rungume ta, ta gaishe ta. Mummy tace "sweetheart, na ga duk kinyi laushi, Menene" Ummi ta kwashe komai ta fada mata, mummy tace "shine baki kira kowa a aiko miki driver a dawo dake gida ba. Kin fah san banason ina ganin ki na biye wa mazan nan, kin dai san ni idon sani ce, Sabida haka ki kiyaye ki rike mutuncin ki please, bani makullin mortar na ba driver aje a dauko" Ummi ta mika mata makullin tana cewa "toh mummy, naji Nagode" ta hau sama tayi wanka tayi alwala tayi sallah kafin ta sauko neman abinci. Tana zuwa dining, tabude flask din dake kan dining ta gan paten doya ne da yaji namomi Sannan akwai pepper soup da kuma chilled zobo. Kiran samirah tayi tace "Dan Allah soya min dankali ni bana iya cin paten doya" Samirah tace toh ta juya....cikin mintuna kadan aka kawo mata abincin, taci ta sha pepper soup ta kora da chilled zobo din, sai da taji tayi nak kafin ta tashi ta je dakin ta tayi wasu ayyukan ta. Tana kwance kan gado ta tuna card din da Farid ya bata dazu, daukowa tayi daga jakan ta ta fara dialing number, ya shiga amman ba'a dauka ba, Ummi tace "taya zai dauka tunda shi ji yake ba shege sai shi, da zakewan banza" aiko tana gama maganganun ta tass taga number na calling back. Sanda ta dan ja aji kafin ta dauka ta ce "Assalamu Alaikum" in a calm voice, ya amsa mata salaman. Tace "daman na kira ne in gode maka" yace "oh never mind at all" tace "okay, sai da safe" yace "wait, shikenan kawai" ta turo baki tace "da abin da kasani inyi maka ne" yace "A'a madam rigima, sai da safe" ya katse wayar, ta dan yi murmishi kafin ta gyaran pillow ta kashe wuta tayi bacci

✏📖

A kwana a tashi ba wahala, Farid da Ummi sun shaku sosai, sun zama cool besties. Sun shaku to the extent tasan kusan duk sirin Farid sabida yayi trusting dinta as his friend and kuma yayi developing feelings for her. Yau dai yazo ya kaita lunch a one of the best and most expensive restaurant in town, so yana jiran ta acikin mota. Fitowa tayi cikin wata silky purple and white floral material wanda aka dinka mata flay gown mai ajihu da crossed neck, ta dauka wani karamin jaka white wanda it can only contain her phone and ATM aciki, tayi crossing dinshi, ta dauka flat half shoe shima white tasaka, tayi rolling white jersey scarf dinta sanan ta daura beach hat dinta mai Uban fadi akai. Kallon ta yayi ya dan lumshe idanun shi kafin ya bude su. Ta bude motan ta shiga tare da cewa "Hey favorite, Inji dai baka dade ba" yace "nope, anything for my favorite" ta dan yi murmishi suna hira har suka kai, shiga suka yi, aka kawo musu menu kafin suyi placing order dinsu. Bayan sunyi having lunch dinsu, suna hanyan komawa tace "favorite, event din da za'ayi , kana da date dinka"? sai yace "yes ina da date" tace "wacece Ita din" yace "yellow" ta hada rai taja wata Uban tsaki tayi shiru tana kallon waje ta glass din gefe. Murmishi yadan yi kadan, Watto tana kishi kenan. Basu kara ma juna magana ba har ya ajiye ta a gaban gidansu, zata bude ta fita ya kara locking, sai yace "Menene, are you jealous" hararan shi tayu ta kara jan tsaki tace "yo ko kaine autan maza, bazan yi kishi da wanan psychopath din da kake yawo da Ita ba.Ni dai bude min in fita" ya dan kalleta yayi shiru sai ya bude....fita tayi daga motan kaman ana yaki. Compound dinsu ta shiga, tagan baba Salisu tace "Baba ina wuni" baba yace "sannu da zuwa Hajiya karama" karasawa tayi cikin gida, a ran baba yace "oh Kaga yarinya mai kirki, duk kudin su ba girman kai". Tana shiga parlor din ta Nufi dakin mummy, ganin cewa mummy bata nan ta shiga dakin ta ta Kwanta. Sai ta tuna abin da ya fada mata dazu a mota, ta kara jan tsaki, a hankali tace "ba yellow ba saura black, rubbish"

Bayan sunyi fada basu kara magana ba kuma yau kwana hudu. Washe gari, Ita da mummy sun gama cin breakfast suna hira suka ji anyi sallama. Zahra da Iftihal suka shigo suka je wurin mummy "ah ah yau dai gaku kun zo, ya kuke, ya gida, ya karatu da iyayen ku" mummy ta tambaye su, suka amsa mata cikin ladabi "toh sannu da zuwa, bari akawo muku abinci ko snacks" suka ce "a'a mummy mun gode ki bari tukunan" mummy ta mike ta bar su ta wuce sama tana hirar ta a waya. Ummi kuwa Tahi dadin ganin su, sai hira suke zubawa "toh Ummi yanzu waye date dinki " Inji Zahra, ta turo baki tace "Uhmm, ni dai banida dan Allah kar ku ishe ni da batun wani date, yanzu dai ku tashi mu hau sama in shirya mu tafi boutique neman kayan event din" Iftihal tace "ke ko Ummi event din nan kowa da saurayin shi zai je, ke ko da uban wa zaki oho" Ummi tace "hmm nima fah saurayin nan ba rasa shi nayi ba, ehe" daga hakan duk suka mike suka hau sama, suna ta hiran su a daki, Ummi kuma tana shirin su fita.Ta gama shiri cikin wata red Abaya mai shegen tsada,ta saka shade, ta rataya wata white Chanel bag da kuma half shoe mai da tsini Shima fari... Kaiiiii bawa wa ne matan president. Su Iftihal ma wasu tsadadun atampa suka sa kuma suka kashe dauri, kwa ce matan shugaban kasa ne su, daga nan suka yi wa mummy sallama suka fita. Dukan su suka shiga motan Iftihal suka kama hanya. Suna kai boutique din, Iftihal tayi parking, kowa ya sakko daga motar suka Nufi entrance din, maza da mata kallon su ake tayi irin ga yaran barayin kasan nan😹💯 shiga suka yi suka fara duba kayan.

✏📖

Wani mutum ne a tsaye ya saka bakin kaya kuma yasa glass ba'a iya ganin idanuwan shi, yana waya. A dayan bangaren wani mutum yake cewa "Mark ya ake ciki" "Boss yanzu nan yan matan suka shiga ciki" "toh you should do as I have said, just the girl and make no mistakes"! Ya kashe wayar. Mark ya shiga cikin shagon, yana ta raba ido ta cikin glass din sai ya hango su Ummi. Ya rabe wani lungu, ya fito da tear gas...Haba kafin ka sani wuri ya rikice ana ta hayaniya ana kokarin fita. Mutumin ya je inda su ummi suke suna ta fama suna ta tari, mutumin ya chapke Ummi ya fita da Ita yasa ta a motan shi yayi zooming off. Su Zahra kuwa sai ihu sukeyi suna fama har suka samu suka fita. Hankali ya tashi da suka gan ba Ummi, suna ta kuka,suka shiga mota don su koma su je su gayawa mommy abin da ake ciki. Ummi kuwa tari ta dinga yi har ta zama unconscious. Tashi tayi tagan kanta acikin wani daki mai duhu Ita kadai, taji jikin ta yayi mata nauyi dan an daure hanayen ta da kuma kafafuwan ta, sai dishi dishi take gani. Kwalla ihu tayi tana kuka."Innalalahi wa'ina ilaihi raji'un, na shiga uku, ina aka kaimin yarinya, wayooo zuciya ta" cewar mummy dake zaune a kasa tana zuba kuka, su Iftihal ma haka, duk sunyi butu butu tsaban tashin hankali. Sun sha kukan su har sun gode wa Allah. Bayan

Please Login or Register in order to submit comment