Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sahuran suka sata a motar sam batasan inda hnklinta yakeba. Basubi ta kn ummih ba don hnklinsuma beje kntaba suka shiga motar dreva yaja suka nufi aa waziris special hospital.

Suna isa sugaci karo da anty nahnah a harabar asibitin da ita aka kamota kmr gawa duk ta sassandare idanuwnta a kafe. aka nufa emergency rolm da ita.nan da nan mnyn doctors suka fara aikin duba lafiyar nata.


**
*bari mu waiwayi samira da alhaji mansur*

Kouda aka kira Alhaji mansur akace mishi samira na ofishin yan sanda hamdala yayi ga uban giji kuma yaceda police din kada dan iskan daya kara kienshi shi bema santaba. Nan da nan ya tattara yan komatsanshi yabar kasar zuciyrshi fal bacin ran samira.

Mgnr tashi ya bawa samiran haushi ..hk shima mijin hadiza cewa yy shi bayama kasar aibashi yace tajeba. Hajara kuwa duk dadironta in an kirasu basu dagawa ..seda sukayi sati daya a ofishin yan sanda kunsan dansanda da sharri duk wanda yazo yagansu cewa sukeyi a gidan karuwai suka kwasosu. kowa yazo seya tsine musu. Su kuma mazan tuni aka turasu gidan kaso.

2weeks sukayi a hk duk sunci ubansu kowaccensu ta chanza kamanni hajara da hadiza,se tsinewa samira sukeyo cewa sukeyi ita tasasu a bala in nan. Se sunyi 2 days basuciba se police din sunga dama suke se muse bread din 50naira su rarraba musu da pure water na 10 naira hk zasuyita wawaso kmr mayu.. Da suka gaji da basu abincin danknsu suka sakesu amma sun kwace wayoyinsu da gold din dake jikin samira daga ita se kyn jikinta suka barta bb kou takalni.hk suma sauran. A hnya suka babe dambe tsakaninsu harda bura uba baram baram suka rabo byn sunyiwa samira dukan tsiya. itade. Hadiza, direct gidansu ta nufa don bata iya tinkarar gidan mijinta a wannan halin. Hajara de dmn a gidan karuwai take zaune can ta nufa haushi fal rnta na samarinnata.

Samira kuwa da haushin mansur ta isa gidan nata burinta tyi ido biyu dashi. Tna isa bakin get din gidan zata shiga get kenan baba me gadi ya hngota ya karado a guje yazo yace "tsaya tsaya..hajiya ina zakije.."

Kallon bnza tayi mishi tace _"gidan ubanka da uwar ubanka znje shegen me gadi kawai.." Samira tahau zagin dan tsohon baban.

Dmn me gadi haushinta yakeji yace "bade ubanaba mara tarbiya kawai.."_

Baki sakaka take kallonshi tace " tsohon dan bariki..yaushe raini yashiga tsakanina dakai haka..yau kayita aikinka zaka koma village dinku sena kamu ya gagareka.."_

''Kou kuma ke ki koma naku kauyenba..alhaji yace kar a barki ki shiga gama takardarnan yae in baki.."ya karashe mgnr yana ciro takarda aljihunshi ya mika mata. Hnklinta a tashe ta fisga takardar dan ganin meke ciki tana budewa taga rubutu da red din viro kmr hk *ni mansur na saki matata samira saki daya saki biyu saki uku ..sannan inta samu miji tayi aure..allah ya isa tsakanina da ita bazan yafe mataba..!!* wurgar da takardar tayi knta na juyawa ta zube kasa tana kuka tana birgima tana cewa "wlhy ba inda znje ina gidanka ai nidakai mutuka raba ..tinda ka sakeni nikuma ba inda znje sede muyi zaman dadiro.." Taketa maganganu kmr zararriya. Baba me gadi yace "sede kiyita zama a nan waje kenan..domin alhajima yayi tafiyrshi yna ingland tin wajen kwanaki goma sha daya kenan ..a tattarade a koma village yau karyarki ta kare..yar marasa tarbiya.." Mikewa tayi ta cacumo wiyanshi tanata ihu ta shakure baba da kyar aka kwaceshi a gunta tazauna nan kofar gate ta kwanta, in takaice muku rnr de nan ta kwana kou tausayinta baba me gadi bejiba.domin ada taci ubansu da duk ma aikatan gidan. Dan hk duk ma aikatan gidan duk wanda ya ganta sede yayi dariya da murna da allah shi kara .






[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...36

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment